Showing 24001 words to 27000 words out of 56004 words

Chapter 9 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11255

mata babu d igon Imani a ranta sam sai san zuciya , budulci da  kyashi kuma , Amma Allah ya fita cikin iko na ubangiji zai nuna mata bata da wayo ko dabara  .
Yanxu ma shurune ya biyo falan na tsawan mintuna kamar daga sama suka ji muryar tahee  uncle inasan komawa Nigeria Sabida na tona mata asiri , gabaki d aya falon duk kallan tahee sukai , Mimi ma tayi saurin furta  nima dady zan bita  , da Sauri momy ta katsesu babu inda zakuje , kunsan matarnan mushrikace bazan juri rashin kuba , sam Hakan ba me yuwa bane  kallan junior daya soma bacci yah moh yayi  Momy karki damu zan kula miki dasu gabaki d aya  , sakin baki momy tayi  kana nufin kai ma binsu zakayi? Ni kuma ku barni an ina ? Kafata kafarku babu me rabani da  ya yana  , .gabaki d aya kuma sai suka maida kallansu kan dady,ganin yadda suka kafeshi da kallone yasa shi yin gyaran murya  Naji ta bakinku gabaki d ayanku, amma bazan  karayin gangancin barin ku zuwa Nigeria ba , banasan jin wani  korafi na sallami kowa da kowa  ,yana kai karshen zan cen sa ya bar falon, gabaki d aya bin bayansa sukai da kallo mimi zata  Kara yiwa momy magana itama ta tashi ta bar falon, a shagwa be ta maida kallanta kan yah moh, hararar ta yayi shima ya mi ke ru ke da junior , falon yayi saura tahee da Mimi, Mimi kamar ta saka kuka haka takeji daman bata ta ba zuwa Nigeria,ga rashi ga samu. Haka kowa ya nufi d aki yana sa ke sa ken hukuncin dady. Gabaki d aya yinin ranar tunanin kalaman yah moh ne ya tsaya musu arai musamman Mimi da lokaci zuwa lokaci idan ta tuna abunda Ammeey tayi wa yah moh sai taji kamar tayi fiffike tajita a nigeria , Tahee kuwa jurfin tunanin yadda zata tonawa Ammey asiri take , tuna kalmar akwia wani bayn Ammeey acikin gidan da yke temaka mata yasa tahee ta rubuta sunayen  yan gidan kaf tana bin sunansu d aya bayn d aya a cikin zuciyar ta da halayyar kowannansu, sosai ta zura tunanin ta ydda zata gano koma wanene babu abunda yke Tashar da ita sai sallah , sai kuma abinci da Suka ci.

******* Da daddare Dady da wani envelope yashigo gidan gabaki d aya yana lura da yanayin kowa da yadda suke binsa da kallo, be ce musu komai ba harya kammala cin abincin ya koma falo, suma da d ad d ai suka dawo falon saida yaga kowa ya hallara kafun ya d akko envelopes dinki, ciki ma wasu envelopes dince a ciki  kanana ko wannan su da abu aciki da sunansa , saida ya bawa kowa nashi kafun ya basu umarnin bud ewa cike da zumud i suka soma bud ewa abunda suka ganine yasasu zaro ido suna kallan dady , dariya yayi musu kafun ya furta  surprises !!! Nan da one week insha Allah zamu tafi Nigeria gabaki d aya mun , wani irin ihun dadi suka saka mimi da tahee , Dady sai dariya suke , junior ne ya kallesu  Ammu , Aunt , you re shouting and dare yayi babu kyau , gabaki d aya dariya suka saka , haka suka zauna suna hira a tsakaninsu Mimi har ta matsu one week d in ma tayi .

Cikin wannan 1 week din gabaki d aya babu abunda suke sai yadda tafiyarsu zata kasance duk da ba wani abun suke bu kataba, amma dady yace bazasu zauna a lagos ba gudun kar a gansu , saidai su sauka a gidan sa na Abuja , gabaki d aya sunyi na am da zancensa, batare da kowa ya sani ba Mimi da tahee suka je wani supermarket , Suka siyo wani abu da suke ta  boyewa kar su momy su gani, ita da tahee sosai suka had a plan dinsu.

Yau yakama Sunday kuma a yau ne jirginsu ya tashi zuwa Nigeria

=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY =ؖ?=ؖ?

07041879581
Mss Lee

LEESHARH DATA HUB
BUY DATA AT AFFORDABLE PRICE:

MTN

500mb-120
1gb-240
2gb-440
3gb-620
5gb-1200
10gb-2200.


AIRTEL

500mb-140
1gb-300
2gb-600
3gb-900
4gb-1200
5gb-1500
Validity: 30 days
Account details :
2681892316
Zenith bank , Aisha umar.

For more information contact me through my phone number: 07041879581 .


BOOK 2

Page 12=ؖ?

NIGERIA
6 hours 10 Minutes ne ya kawosu Nigeria, gabaki d ayansu babu Wanda be lumshe ido ba da ya sha ki iskar Nigeria musamman Yah moh da tahee da suke ganin komai kamar a mafarki, Mimi da momy ma sai bin ko ina suke da kallo dan wannan ne karansu na farko da suka zo Nigeria.
Wata Blank tinted cars ne guda uku suka zo d aukarsu, momy da dady suna guda d aya , Mimi da tahee ma d aya sai Yah moh tare da junior , kai tsaye motocin kan babban titin da zai sadashi da mai tama suka nufa , cikin wani  kayataccen gida meshegen kyau , duk da kallo d aya zaka masa kasan saban gidane amma sosai yayi kyau tun daga wajan sa . Suna cikin main gidan Suka ga komai na anfanin rayuwa akwai a cikin gidan kamar ana rayuwa cikinsa , ko ina tass sai faman kamshi da sanyi ke tashi, gabaki d aya 5 bedrooms ne acikin gidan sai 3 palour ne had e da bedroom da toilet a ciki, momy da day nasa ma suka hau , tahee da Mimi suka d auki d aya me falo, daga  bangaran hagu shima yah moh ya d auki d aya , yau junior baki ya mutu sai bin ko ina ya ke da kallo, gabaki d ayansu agajine suke shaf shaf mimi tayi wa junior wanka , suma sukayi kafun su rama sallolin da ake bunsu, basu tsaya cin abincin da aka kawo musu ba sukabi lapiyar gado su uku, junior rungume da tahee . Kiran sallah isha i ne ya tayar da tahee , Mimi alokacin ta farka , sai da Suka idar da sallah kafun kowannansu ya samu nutsuwa sai lokacin suka d auko abincinsu, shima junior Tashinsa tahee tayi duk da  karancin shekarunsa ta koyar dashi yadda zai yi sallah da su karatun, Alhamdulillah kuma yna  ko karin yin hakan.suna gama cikin abincin suka fito babban falon, momy Suka tar kawai,  har kun tashi daga baccin kenan , cewar momy , amsa mata sukai gabaki d aya da  eh , kafun mimi ta furta  momy Dady da yah moh fa? Sunaga bangansu ba , batare da momy ta kalleta ba ta bata amsa  sun fita zasuyi d an shopping  , kamar wacce aka zabura Mimi ta matso kusa da momy  Haba momy amma kuma kika  ki tashin mu? Muma sai da sai muzaga gari ,hararar ta momy tayi  Ance miki kowa bashi da hankaline kamarki?sabida kece amarah yawo daga zuwa sai fita yawo ,kishiga taitayinki , turo baki Mimi tayi kamar wata  karamar yarinya  Haba momy, kinsan fa wannan ne karo na nafarko dana fara zuwa Nigeria, mai yasa kike mun hakane , momy bata, bata amsa ba sai hararar ta da tayi , tahee tana gefe sai faman dariyar dramarsu take , inda sabo sun saba da wannan rigimar, shigowar su dady ne ya katse musu hanzarinsu, gabaki d aya sannu da zuwa sukai musu bayan junior ya gudu wajan tahee  momy munje yawo babu ke, Big dadi ya siyo mum guns da cars, if I saw an evil person , I will just shoot them all , gabaki d aya dariya suka saki , kafun tahee ta furta  but hope kayi masa Godiya ? Kansa yayi nodding kafun ya furta  yes nayi , bari ma Kigani  , sai ya  kara juyawa  bangaran yah moh  Big Dady thank you for everything  , hancinshi kad an tahee taja  good boy ,shima hancin nata yaja  good momy , I love you ! , sai yai mata peck a goshi , gabaki d aya kuma sai kowa ya tsaya kallansu dan ba  karamin kyau sukai ba . Muryar Mimi ce ta dawo dasu hankalinsu  Dady shine kuka tafi yawo ko kafad amun mu biku ko, kasan wannan ne karo na nafarko zuwa Nigeria , and nayi complain momy tace wai haryanxu bangirma ba . Murmushi dady ya saki  rabu da ita , gobe kushirya driver ya fita daku, haka nan momy bazata yi muku kulle ba ,ko? Ya kalli junior , girgiza masa kai junior yayi  junior is a good boy , gabaki d aya dariya suka saki , ledar da suka shigo dashi suka bawa kowa , ganin dare nayi, junior a wajan yah moh yace zai kwana shiyasa tahee suna shiga suka bace tsirensu gwanin burgewa suna ci Suna hira suna shirya yadda plan d insu zai kasance, dan kansu suka hakura ganin dare na  karayi suka kwanta. (Asuba tagari ) >?q?.

WASHE GARI

Tun  karfe sha biyu Mimi ke ro kan tahee su shirya zaga gari Amma tahee tayi Burus da ita acewarta futar yamma tafi dad i, hakan ne kuwa ya faru basu suka fita ba sai bayan sallar magaruba lokacin gari yayi sanyi duk da yanayin kamar damuna na  ko karin shigo wa , gabaki d ayansu kowa ya ci wankansa kana ganinsu kaga kyawawan yan mata da kud i da nera ya gama zama a jikinsu.dukansu kwalliyr abaya sukai Tahee red colour, Mimi kuma Rambo colour ta saka ,junior kuwa shima wankan  kananan kaya Mimi tayi masa , idan ka gansu su uku bazaka ta ba cewa Tahee tana da aure ba , sabida yadda ta  karayin wani fresh musamman junior da yake da shekara uku.BMW d insu ba ka da dady ya bar musu da Wanda zai kasu suka hau, kai tsaye babban mall din JABI LAKE MALL ya nufa nasu, dukda kasashen da suke zuwa sai mimi taga mall din yayi mata kyau , Tahee kam murmushi kawai take  Yaushe zanganka ? I missed you badly, please  , ita kad ai take tunaninta cikin zuciya bata ankara ba sunzo shiga sukai karo da wata , gabaki d ayansu lokaci d aya suka d ago suna bawa junansu hakuri , ganin barin da tahee tayi matane ysa ta tsugunna tana kwashe mata kayanta , junior da Mimi na taya ta, juyowar da budurwar zatayi sai naga ba kowa bace face Zahra , dukda tsawan shekara hudu itama ta canza sosai ta zaba budurwa abunta , cikin sakin murmushi tahee ta furta  kiyi hakuri ban kula ba , itama zahra murmushi ta sakar mata  Haba wallahi karki damu ai ba ke kadai ce me lefi ba hardani , sai ta tsaya kallan tahee kuma kafun ta furta  fuskarki sai tayi mun shige da ta oumman mu kamar ita tahaifeki, kaman ninku har ya baci da Sauri tahee ta kalleta bata san lokacin da ta furta  oummanku ? ,zata kuma mata wata tanbaya idanun zahra ya sauka kan junior , eyes dinta ta zaro gwanin ban sha awa  Kanin kune wannan?kyakkyawane shi. Koda yake karna cika ku da surutu sunana zahra ku fa  , ganin yadda take da fara a ga tahee na  ko karin share ta yasa tayi saurin cewa Sunana Mimi, sabida wani tunani da yazo mata , da murmushi ta kalli tahee  kefa ? Tahee zatayi magana junior yayi saurin cewa  sunanta SweetLove , Ajiyar zuciya Mimi tayi jin abunda junior yace , itama murmushi Zahra tayi zata kuma magana khaleed ya fito , shima bin fuskar tahee yayi da kallo yana tunanin inda yasan ne fuskar Amma sai kuma y share ya kalli zahra tun d azu nake nemanki kinsan oumma na jiran mu , kayansa zahra tayi  sorry yaya khaleed , bari na d auki kayana  , tana kai  karshen zancanta ta d auki kayanta tayi wasu tahee sallama , suma daga nan suka shiga sukayi siyayyar da zasuyi, sosai suka zaga abuja ba lefi kafin su koma gida a gajiye .

**Haka suka ci gaba da rayuwa batare da kowa yasan da zamansu ba hatta shima yah moh yana taka tsan tsan da inda zai shiga , sai da suka shafe 1 month guda a Abuja, hakan yayi Daidai saura wata d aya da sati uku bikin yah khaleed. Mimi da tahee na neman hayyar da zata sadasu da gidan Nahyan amma gabaki d aya babu wannan damar. Suna zaune shiru kowa yana neman mafita saiga yah moh ya dawo gida , kana kallan fuskarsa zakaga yana cikin annashuwa, yah moh meyasa ka farin ciki haka ? Wani murmushin ya  kara saki  kun shirya fara aikin ? , kallan juna sukai alamun basu gane ba , hakan yasashi  kara sakin wani murmushin tare da tura musu wani file  ku shirya gobe zaku goma Lagos amma ba da wannan fuskar ba , musamman ke tahee zata ganeki, face d in da kuka taho dasu za a kawo miki artist tasa miki,  har yanxu basu fahimci abunda ya ke nufi ba shiyasa tahee tace  yah moh har yanxu ban gane me kake nufi ba  , mikewa tsaye yyi  duk plan d in ku nasanshi, kuna neman yadda zaku shiga gidan ai ko, suna da biki nan da 2 month , naji labarin Ammeey tana neman yar aiki, nasan yanxu kinfi kowa sanin halinta keya kamata keje ame aikin ta shiyasa nace za a sa miki face, ke kuma mimi ummey itama tana bukatar me aiki sai ki bar fuskarki, kubi ta ka tsantsan , bata da Imani ko kadan , na ruga nasanar wa momy da dady , ina  kara Jaddada muku , kubi a hankali duk abunda yake faruwa kuyi  ko kari kusanar dani , later on akwai cameras da zan baku  kanana inaso kowani part kusaka batare da sanin kowa ba musamman Ammeey , tana da wani lumbu shima a part d inta ki tabbata kunsaka . Abu na biya da zan sanar daku Aikine zai had a ku ba  yan uwantaka ba , kada kuyi gangancin da za a gane shirin ku ko asan kuna da ala ka  .yana kai Karshensa yabar falon. Wani irin daka tsalle Mimi tayi  yes finally zanga ummey , itakam tahee wani irin farinciki da annashuwane ya kamata ko bak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?omai zata ga farin cikinta , zata  kara sashi a idanuwanta , ita kadai take tanbayar kanta , ya yake ? Har yanxu be manta taba? Da wannan tunanin suka shiga shirin zuwa lagos gobe bayan uban kayan gwanjon da Suka je suka siyo kamar na almajirai, tabbas sun shiryawa kowa, musamman tahee da take jin ta kamar tayi tsuntsuwa.
Washe gari kamar yadda aka tsaya da wuri artist tazo ta saka wa tahee fuskar,idan ka ga fuskarta bazaka ta bacewa Itace ba. har wani mai artists din ta basu da zasu shafa , suna shafawa kuwa fatarsu tayi dan duhu kamar sun taso daga wahala . Amaimakon subi jirgi Sabida fuskar da aka sa musu da wuri suka bi tamota, suna shiga matar da Ammey tasa, takawo mata mai aiki aka kai tahee duk da cikin zuciyarta tana mamakin yadda Yah Moh yasamo wad annan information din gabaki d aya , Tahee tana shiga cikin gidan ta fara washe ha kora kamar wata sauna daga ga abu sai ta fara binsa da kallo kamar  yar  kauyen gaske , wani ne ya rako tahee shima kana ganinsa kaga me aikin a fakaice ya bawa tahee letter sabida acikin gidan yake aiki kafun ya fara washe baki ganin ta hajiyar tafito har  kasa ya dur kusa hajiya ran gida , hajiya sarautar mata, hajiya ga yar aikin da kikace kina bu kata kallan tahee tayi da Sauri itama ta zube ta fara yiwa matar kirari kamar wata marokiya, yadda take mata kirarin ne yasa hajiya sakin murmushi,  kincinye jarabawa an d auke ki , yanxu zan kaiki gidan , damn hajiyar bata damu da ko wace me aiki bace tunda an bata kud in ta class a hannu.  fargaba da farin cikine ya bi ya tsayawa tahee a zuciya tana tunanin gamonta da shi idan ta shiga gidan , kallanta matar tayi  taso mu tafi  da Sauri tahee ta d auko daurin kayanta tana bin bayar hajiyar  , basu d au dogon lokaci ba suka suka kama hanyar BANANA ISLAND , mintuna kad an ne ya kaisu .Tahee naganin kofar gidan zuciyar ta  kara tsinkewa take awajan wata iriyar iska tafara ratsata, gudun kar hajiya saude ta fahimceta yasa tafara washe baki ganin babban gida . Gate d in farko da  aka bud e ne yasa tahee ta firgita da har saida hajiyar ta kalleta amma batace komai ba&



=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY=ؖ?=ؖ?

07041879581
MSS LEE

BOOK 2

Page 13

*********
Tunda suka fara shiga cikin gidan wani irin gumi ya fara tsats tsafowa tahee kamar ana  Kona ruwan jikinta, babu abunda take sai karanta adduar duk da tazo bakinta, ganin yadda lokaci d aya jikinta ya fara rawa ne yasa hajiyar tunanin sabida ganin babban gidane yasata rud ewa haka , bin part d in gidan tahee ta farayi da kallo , da Sauri ta had iye kwallar da take  ko karin sakko mata gabaki d aya ta kafe idanuwanta akan part d in sa har aka  karaso

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login