Showing 15001 words to 18000 words out of 56004 words

Chapter 6 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11254

shigowa kamar bazata d auka ba , sai kuma ta d auka bakinta d auke da sallah, ajiyar zuciya taji an sauke ajiyar zuciya, gabantane ya soma fad uwa jin anyi shirune yasata cire wayan a kunnan , still ba ayi magana ba ,  karamin tsaki taja zata kashe taji ance mata  sorry  , da Sauri ta ri ke wayarta dake neman fad uwa  kasa dan sam batayi zatan shi bane , da  kyar bakinta ya iya furta  yaya khaleed barka da dare ya hanya  , shiru be amsa ba, kara maimaita tayi nan ma be amsaba,hararar wayar tayi kamar ta kashe sai taji saukar muryarsa kuma  I missed you  , shiru ilham tayi tana saurarar bugun zuciyarta, me yake nufi da maganganunsa, Ba amsa? Ya tanbaya nan ma shiru tayi ta kasa amsa masa murmushi yasaki kad an kafin ya furta  shikenan, kula mun da kanki kinji? Good deary  sea Kuma kit ya kashe kiran , bin wayar tayi da kallo kamar me jira ya  kara kira , ita kadai sai tsaki take ga wani irin feeling dataji yana tasoma ta tunda  kafarta har zuwa saman kanta, a gefe ta ajje wayar lokaci zuwa lokaci tana dubawa, a haka bacci ya d auketa tare da wayar a hannunta.

A  bangaran Ammey kuwa wani bakin cikine ya tokare mata ma koshi , tana komawa part d inta a zuciye ta jefarda jug d in take a wajan ya fashe gabaki d aya kunun ayar ya zube a kasa , ko cikakken muntuna biyu be ba daga kalar kunun ya koma ba ki  kirin dashi, sai a lokacin ta ankara da abunda tayi, cikin mummunan ta shin hankali ta d ora hannayenta aka tana kwarara ihu ko damuwa da Ajiyata batayi, gabaki d aya ta fita hayyacinta, zoban hannunta ta murza take a wajan ta  bace battttt.

YOLA

Cikin matsanan ciyar tashin hankali Ammeey ta bayyana cikin babban falonsu dake cike da kayan shirka , sabida tashin hankalin da ta shiga a wannan karan ko damu da kulle fuskarta batayi ba kamar yadda ta saba ,ragowar abokanan shirkar tata ko wannansu na zaune cikin jajan  kyalle daga cikin su zuwa  kaurinsu ko kaya babu a ciki, cikin kururuwa Abar kauna take kiran sunan gunkinsu, kusan sau uku be amsa ba kuma babu Wanda yayi magana cikin mutanan wajan, a na hud in ne data kara kiran sunanta taji saukar tsawar da tunda Tashi ga cikin kungiyar ba a ta ba yi mata ba Sabida ita d in kullun me nasara a fagen aikinsu.
Cikin kausash shiyar muryarta mara dad in ji ta daka wa Abar  kauna tsawa da har saida tayi suman wucin gani, cikin muryarta mara dad in sauraro rai a bache ta kalli Abar kauna  kinyi sake , kinyi sake , kin yi saken da damar ki ta kubuce miki, tabbas kisaka aranki daga rana irin ta yau , ginin ma sarautar da kike  ko karin kammala lawa ta rushe, rushewar da bazata sake tashi ba har sai kin dawo da yarinyar ta kikayi sanadiyyar barin ta gidan, tabbas Abar  kauna kina cikin tsaka , Sabida lalatawa dodan tsafi aikin sa, idan baki kashe sa nan da kwana bakwai ba , to tabbas yayi miki nisa hakan na nufin lokacin tonuwar asirin ki ya bude, dama d aya kike da ita , ki dawo da yarinyar cikin gidan sannan ki bawa dodan tsafi Jinin ta dana cikinta,
Idan ta dawo kuma zaki iya shiga kasada komai zakiyi kuma baze kara tasiri akanta ba , sabida tana tare da Jini guda hudu da kikayi kokarin rusawa, dawowarta kamar tonuwan asirinkine,ta  karasa tana sakin wata yar iskar dariya mara dad in ji, lokaci d aya wani  bakin hayaki ya cika falon tsawan mintuna kafun ya washe babu wannan Matar, wata iriyar kururuwa Ammeey ta fara a haukace kamar ta  babbiya, sam ta fita cikin hayyacinta, fad i take sai na kashe ka , sai na ka she ka, gabaki d aya bata jikin hayyacinsa , suma sauran mutanan zagayeta suka somayi suna wani irin surutai kafin lokaci taya gabaki d ayansu su bace duka .


('('('('

A  bangaran king gabaki ya  kara sauyawa sama da ydda aka sansa a baya , kwata kwata baya murmushi , baya fara a sannan baya yiwa kowa magana sai dai ya zuba maka narkakkun kyawawan idanuwansa masu ladaftar da mutum,gabaki d aya ya sauya ya zama wani irin Miskili na bugawa a jarida , ga saurin zuciya da ya koya , hatta abinci yanxu baya sai ummey ko samreen sun soma kusa sannan da d ar zaici spoon kad an , yana shiga sabgar kowa a gidan shiyasa kowa ya kara shiga taitayinsa, lokacin da Amray ta samu labarin farfad owarsa da murnarta ta dawo gidan, alokacin dada ta sa masa kukan sai yasha furar da ta dama masa ganin baya cin komai hatta furar da yake mugunso, cikin iyayi Amrah ta shiga cikin falon,sabida tsananin farincikin da ta shiga lokacin da taji labarin  batan Tahee , shiyasa tazo da confidence d inta bayan kwallin da mamanta ta bata acewarta Indai suka had a ido da king daga lokacin ta mallakeshi komai zata iya sasa, tana shigo wa kai tsaye ta sauke idanuwanta da suka ji kwalli , Daidai lokacin da yake d ago idanuwansa, cikin sa a idanuwanta suka shiga cikin nasa , da Sauri ta d auke nata idanuwan sabida wani irin abu daji ya shigeta, lokaci d aya farin ciki ya kamata ganin sun had a idanuwa dashi, cike da kwarkwasa ta  karaso inda yake mo motsawa beyi ba , kai tsaye kan kujerar da Yake ta nufa tare da zama daga gefensa, be ce mata komai ba , har ta rangwafo daniyar ta basa , bata Ankara ba sai saukar gigitaccen marin da yasaka kunnuwanta toshe wa lokaci guda , ga wani jiri jiri da ya soma d i barta bashiri ta saki wani gigitaccen ihu Sabida azabar marin da taji, bata gama jin zafin marin ba ta sake jin saukar wani lafiyayyen marin dama da hagu , a wannan karan ihun da tayi saida mahma da dada sukaji, da sauri suka fito alokacin da ya  kara dagewa ya tsinka mata mari, d an kwalin kanta ya dam ka da karfi dayasa attachment dinta Fito wa , wani irin ball king yayi da ita , mahma da ya fara bata tsoro da sauri tazo zata ri keshi yanda yake a zuciyen nan bai san lokacin da ya hankad ata ba itama , a rude dada ta la be bayan kujera cikin tashin hankali ta fara danna wayar ta da kyar ta lalubo number abeey sabida rud ewa, lokacin yana falonsa shi da ummey, da sauri suka nufi part d in dada , lokacin da king ya  kara saukewa amrah kyakkyawan marin da se da hannunsa ya Fito a fuskarta, cikin  bacin rai da kausash shiyar murya dake firgita mutum ya daka mata tsawa  minti biyar na baki daki bar gidan nan, wallahi ko me kama da ke na  kara gani a cikin gidan nan , sai dai uwarki ta sake Haifo wata, Tashi kiban waje  cikin azaba da fitar hayyaci amrah ta mike da kyar ga hawaye da majina dasuka  bata mata fuska, ko bin takan jakarta batayi ba ta arta a guje ko tunanin inda zataje batayi , cikin tashin hankali ta fita daga cikin gidan tayi tafiya me dogon zango rai a bace ta d auko coccine me tafawa zuga, tun tana tuni har ta soma ganin biyu biyu amma bata hakura ba , ta cigaba da shaye shayenta tana tu ki , bata Ankara ba wata mota tazo ta bangajeta, sai motar tata ta soma kifawa kanta ya bugu Sabida abun shaye shayen da ta Shaka me  karfi d aya sata yin accident d in.


***** Abeeey na zuwa falon dada rai a  bace ya wanke fuskar king da mari, ummey ba hatta dada da mahma saida sukayi suman tsaye shima king a zuciye ya d ago fuskarsa ya kana kallan abeey  Ni ? Mari? Shima sai alokacin abeey ya kula da abunda yayi, amma be nuna ba sai ma had e fuskarsa da yayi , cikin sama sama da murya ya furta  Ina iliminka yake da zaka saka hannu ka mari mace? Akan Wana dalili zakace karta kuskura ta  kara dawowa cikin gidan nan, kar ka manta wannan gidan gidanane da kudina na Gina sa , baka da hurumin da zakace kar Wanda yafita  , murmushi king ya saki da ya bawa kowa mamaki,  really? Gidan ka ko? Toh kasani zan bar maka gidan naka inyaso ko wa kake so sai ya shiga  , zamewa ummey tayi a kasa ta kasa cewa komai, mahma ce tayi saurin shan gabansa ganin yana kokarin tafiya hankali a tashe  No son , please ka kwantar da hankalin ka , let s talk , gabaki d aya idanuwansa ya rufe ransa yayi mugun baci, cikin murmushi da bekai har zuciya ba ya furta  why ? Me zan zauna nayi? I lost my beloved brother ? I lost my wife ? My baby ? And mahaifina yana fad a mun gidan sane , to ki fad a masa zan bar masa gida, long time ago na rasa farin cikine ? Menene yayi saura?nothing , yana kai zancensa ya soma tafiya , mahma zata dakatar dashi abeey shima cikin daka tsawa yace ya rabu dashi ya tafi, tashin hankalin da ba  a sa masa date , sai a lokacin dada da tayi suman tsaye ta saka sallallami , ganin king yanar part d in, cikin kuka ta furta  yanxu zayyadu baka da imani? Duk halin da yaran nan yake cike bazama lalla basa ba shine zaka kore sa ? Toh wallahi bari na fad a maka , idan har tahanuni na yabar gidan toh Nima na barshi kenan  , da mugun shock abeey ya kalli dada da ranta ya baci itama cikin daka tsawa tace wa mahma ta d auko mata mayafinta , dole mahma ta d auko ganin yadda ran dada ya baci, Allah sarki ummey abun tausayi ta kasa cewa komai sai binsu da kallo da take . Kafun Abeey yasa a dakatar da king har ya fice daga gidan a zuciye, hakuri ya fara bawa dada da tace itama tafiya zatayi, da  kyar suka samu suka shawo kan dada har da ummey dake bata hakuri, akan cewa ran sane ya  baci Amma zai dawo insha Allah.

Gabaki d aya a cikin gidan babu Wanda y samu labarin futar king har Ammey data ci alwashin ganin bayansa a yau, har dare kuma king ne dawo ba hakan ne yasa kowa yaji abunda ya faru, hatta Ammey sai a lokacin ta Samu labari take a Wajan wani irin zazzafan zazzabi ya kamata da ko motsi bata iyayi Sabida bakinciki da yake kokarin kashe ta .

***** king kuwa rai a mugun bace ya bar gidan cikin mugun speed ko zaki be d aukaba, kai tsaye airport ya nufa cikin jirginsa , ba  bata lokaci jirginsa ya Dashi zuwa America.


AMRAH

Da kar aka samu wasu suka kira police station Sabida hatsarin da ya faru , suma suna zuwa aka dauki amrah sai asibiti, likitocin ne suka bukaci ganawa da yan uwan Amrahn amma aka sanar musu basu san kowa nata bai wayarta da ita mata lallace , Take a wajan likitoci suka tabbatar musu da matsalar kwakwalwa da amrah ta samu sabida mugayen kwayoyin da take ta ammali dasu .


Har washe gari babu king babu alamarsa sai a lokacin hankalin abeey ya kara tashi, d aya daga cikin masu kula da jirginsu ya kira , abakinsa yaji labarin tashin jirgin king , kuma babu Wanda yasan wata kasa ya tafi, take a Wajan shima Abeeey ya yanke jiki ya fad i.
Sau da yayi 2 days yana jinya , tun suna sa ran dawowar king harkowa yashiga damuwa , lokacin da khaleed ya kira ilham , kuka ta fashe masa dashi cikin tashin hankali ya tanbayeta me yafaru gabaki d aya ta kwashe ta fad a masa da  kyar ya kwantar mata da hankali akan cewa zai ne mosa. Babu inda khaleeed be duba ba da binciken da yasa ayi masa ko akwai Wanda yaga king amma kowa ce masa yake ya dad e basa king a cikin idanunsa ba .
Kowa da abunda yake sakawa cikin zuciyarsa ummey Sosai ta shiga cikin damuwa , samreen ce kawai me kwantar musu da hankali dukda natan ma a tashe yake . Ammeey tun tana irga kwanaki ko zai zawo har sati d aya ya zago hakan yasa har ciwo sai datayi kowa ya d auka sabida barin king gida amma tsantsan tashin hankali ne ya kwantar da ita .


Saida amrah tayi 2weeks a hospital kafun mamanta ta samu labarin hatsarin da tayi cikin tashin hankali da doctor yace dole sai ankai amrah asibitin mahaukata sabida anan za afi kulawa da ita , ba ydda mommynta ta iya dole haka ta hakura aka kai amrah asibitin mahaukata, suma lokacin da familyn NAHYAN suka samu labari gabaki d aya sai da Suka je dubata banda Ammeey da ynxu ta zama shiru shiru abun duniya ya dameta.

Haka rayuwa ta cigaba da kansancewa cikin familyn , kusan kullum sai khaleed ya kira ilham , tun yana boye mata feelings dinsa har ya fito ya furta yana santa. Sosai suke zuba soyayyarsu wani lokaci har hira suke da zahra idan ya kirata har maganar taje kunnan dadi, sosai kuwa sukai farinciki da hakan

Watanni sun cigaba da shud ewa har lokacin king be dawo gida ba , sai 5 month suka san yana America dukda kome suke ciki yana sane amma ya sharesu, ba yadda ba ayi dashi ya dawo ba Amma yaki , a cikin wannan lokacin ne Abeey yasan da soyayyarsu ilham shima sukai hakan yayi masa dadi.


('('('('('('

4 YEARS LATER




=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY =ؖ?=ؖ?

07041879581
Mss Lee =ؖ?

BOOK 2
Page 9 =ؖ?

4 YEARS LATER

Abubuwa da dama sun fara cikin tsawan wannan lokaci , har zuwa lokacin kuma babu Wanda ya  kara samun labarin Tahee sai addua da kullum ake mata, gidan sai ya  karayin shiru babu Tahee babu king,Amrah da king ya Koreta sai da tayi good 2 years a gidan mahaukata kafun Allah ya bata lapiya amma duk da hakan ta d an tabu , lokuta zuwa lokuta tana abu kamar na marasa hankali, yan kiran sunan king akai shiga taitayin take har lokacin kuma bata  kara kuskuran koda tako  kafarta gidan ba ,ga wani irin abu da take ji lokaci zuwa lokaci a  kasan ta na mata zutt zutt Amma babu Wanda ta ta ba fad awa sai ma harkar less da ta koma ita da wata friend d inta ,kullum suna manne da juna ko basa waje d aya toh kullum suna cikin yin vidoe call. Cikin Shawan shekarun nan wani irin soyayya khaleed yake yi shida ilham da basa kwana d aya basuji muryar zunansuba , tun ana d auka abun da wasa har saida khaleed ya nufi dady da cewar a Aura masa ilham . Dady ba  karamin farinciki da mamaki yashiga ba , sosai kuma yayi farincikin hakan . Zarah ma yanxu an zama big girl duk wannan surutun da rashin jin ta dena su da wuya kaji surutun ta inva a wajan oummey da ta zame musu tamkar uwa ba , me share Masu hawaye , sau da dama idan aka gansu tare sai a yi tunanin oumma ce ta haifeta musamman gogewa da oumma ta  karayi sosai ta zama babbar hajiya , ayanxu bayan mall din da take Dashi ta  kara gida guda biyu da gida guda uku dayake duk mallakinta,sai kuma filayen da take siyarwa, babu Wanda zai ga oumma yanxu yace Itace a baya sabida yadda kudi da kwanciyar hankali ya zauna mata dukda har yanxu tana yiwa  ya yanta addua kuma batacire rai a sake ganinsuba, lokaci zuwa lokaci tana zuwa bunkure kuma , yanxu wani irin zumunta suke yi abunsu kamar babu abunda ya ta ba faruwa a tsakaninsu , lokaci zuwa kuma suma suna kawo mata ziyara har Abuja sannan tasa a mayar dasu gida, ynxu gabaki d aya sun sauya suma kamar basu ba , iya rufin asiri yanxu Allah ya basu sai faman cikawa da Imani , gabaki day sun mata da Dije ko wata bintalo da dad ewa sun kira sabuwar rayuwar da oumma ta zama sanadin farin cikinsu.Ganin yadda khaleed yake bawa oumma labarin ilham kullum Yasa oumma tanbayar dadi akan auransu , shima yayi na am da barin alokacin har ya samu Abeey da zancan, ba  karamin farinciki Abeey yayi da hakan ba , amma duk da hakan be yanke hukunci ba saida yakira uncle musaddiq da har da kukan sa Sabida farinciki, babu dad ewa aka saka auren 7 month , a yanxu gabaki d aya biyan saura 3month, duk lokacin da sukai waya da ilham sai yace mata lokacin yayi tsawa zaije ya zamu Abeey yace a rage , da  Kyar ta lallashe sa akan saura  kan kanin lokaci Amma dukda hakan baya hana gobe ya  kara ce mata lokaci baya sauri.

A  bangaran king tun bayar  batan Tahee gabaki d aya ya  kara sauyawa kwata kwata baya zama a gida , saida yayi 3 years be je ko da Nigeria ba ,babu Wanda be kira ya lallashe saba Amma gabaki d aya ya sharesu hatta small mom dake Dubai itama sai da takira sa amma babu abunda ya canza ganin ummey da dada na  kara shiga cikin damuwa yasa Abeey da kansa yaje U.S.A ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login