Showing 132001 words to 135000 words out of 136333 words

Chapter 45 - TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK2 By asma baffa

08 Jul 2024

9525

AIDA MAMAN TASNIM


Page naki ne
Umu Afrah





Bayan sun koma gida suka samu Hashimu su Goggo suna bashi labarin irin kukan da Hidaya take yi,Hashimu yace duk da haka bata Kai uwarta ba lokacin da tana Amarya,Yar Inna tana ji ta bata rai bakin ciki ya dameta na Abba,suna hada Ido ta Harare shi yace to nayi shuru Harara ta take,Goggo tace Hashimu ai Kai sai gyaran Allah kuma wai ya Kasuwar taka ne? Hashimu yace idan naga dama Ina fita so nake na canja sana'ar masu gidan sunki yarda,bana son wannan wlh ace mutum kullum a runfa Ina laifi a canja min shago cikin sutura,amma Ina rumfa iska ta ko Ina kawai shiga jikina take ba birki,idan shago ne fa sai Yar kofa ta,sai na samu Yar katifa ta a gefe in na gaji na kwanta na huta,ni gaskiya canjawa kaina sana'a zanyi,kayan masarufi zan koma siyarwa kwana Nan,Goggo tace indai zaka yi sana'ar ai Alhmdllh,mu zaman banza ne bama so dama,Abba yace Ina nan dakin nan na gidana Wanda kofarsa take a bude shi zan Maida shago kawai,Goggo tace Allah ya kawo kasuwa.

Hashimu yace Tani wai ya naga duk kin Kara fita a hayyacinki ne? fatarki duk tayi yaushi ki dinga Shan ruwa sosai fa da Dan Glucose D ko Kya farfado,wannan irin yangwadewa haka,ga farin naki ma ke ba me kyau ba,irin farin nan hauuu,Tani tace Kai fa ka fiye sa Ido a haka kace baka gulma,Hashimu yace wlh sai na siyo miki ruwan gishiri da sugar kin tafi da shi ki dinga Shan ruwa sosai fatarki ko a samu ta mike.
In kunje gidan Naila ku tsaya kuci kaji da yawa ko Kwa farfado,Goggo tace har a gaya mana cin nama mu,kafin kuci Naman fa? sai sati sati ranar juma'a cewar Abba.
Ya dade suna Hira sannan ya tafi zai kwanta Yar Inna tace baka yi wankan ba,yau Banga dama ba bazan yi ba,ai kuwa na dafa ruwa sai kayi wanka,sabo da kina gadara baki da ciki,yanzu da cikine dake murna zaki fara kar nayi wanka,Yar Inna tace naji muje dai sai kayi wanka,Abba ya mike ya zaiyi haka ya shiga wanka ya fito wai yayi fushi an sashi dole yayi abinda baiyi niyya ba,Pillow ya dauka ya koma kasa ya kwanta,Yar Inna tace zan iya daukan ka na dawo dakai sama gwara ma ka dawo tun wuri,Abba yace da na zama banza kuwa kika iya dauka na to garin nan zan bari,fafur Abba yace bazai hau gadon ba kyankyamina akeyi sai an sani dole nayi wanka sabo da kar na lalata miki bedsheet,bazan ma hau Miki gadon ba.

Washe gari su Goggo suka tafi gidan Naila,Spark yana gida abinsa suna kallo Naila tana jikinsa a kwance sai ga su Goggo sun kwada sallama,Spark yace to fa ga 'yan uwanki nan daga Jin Muryar kune,Naila tace kamar Goggo ku shugo bata da niyyar tashi a jikinsa,Goggo suka shugo"Tani tace da kyar muka gane gidan nan aradu har zamu kira waya,Spark yayi murmushi yace sannu da zuwa,Naila sai lokacin ta mike a gajiye tace sannunku ya hanya? Goggo tace Alhmdllh maji dadi ,har yanzu dai ana nan ana wannan nacin na makale makale,wai ku dan Allah bakwa Jin kunya ne? Spark dai rusunuwa yayi ya gaida su suka amsa,Naila ma haka ta mike ta shiga kitchen,Goggo tace Banga alamar ciki ba a Jikin Yar nan,Juyowa tayi ta Kalli Spark tace to Kai ya haka? Spark murmushi yayi ya daga yatsa sama ba tare da yace komai ba wai Allah ne,Tani tace kaji dashi kinibabbe ka samu yarinya son kowa kin Wanda ya rasa ai dole ka daina fita,Dan kauyen ma kaki zuwa,Spark yace a gidana fa ta koma haka ai kuwa na iya kiwo,Goggo tace wlh karya kake dama haka muka kawota kiba kadan ta Kara da haske,Spark yace Amma ta Kara ai ko Goggo ai an samu ci gaba,yarinyar nan irin kudin da take lashe min Allah ne ya sani,ku godewa Allah ta auri me shi da wani ne da yanzu ta fara yaji,ku godewa Allah ni ta aura,dariya su Goggo suka yi,ai Kai ba a kada Kai a magana kamar ba Dan Abuja ba.

Arham ne yayi Sallama ya shugo yaga Goggo wacce ta doke shi,yace sannunku da zuwa,Goggo tace Kai me Ido a tsakar Kai daga Ina haka? Ina Baban naku da Mima din? Arham yace ai na dade da zama maraya ni,Goggo ta zaro ido,ya gaida su suka amsa yace Yaya Ina Aunty din? Spark yace Kai me zaka mata ka isheni na rantse da Allah,Goggo tace tana kitchen Kai,Arham ya nufi kitchen yace ni da nasan ma tana nan bazan tambayeka ba,Dan ka samu ma ana kulata,Murmushi Spark yayi yace gobe ma rana ce.

Kitchen Arham ya shiga yace Aunty Naila ta juyo tace Arham ya aka yi ne? yace unguwa zanje Banda ko sisi ko ki bani ko kisa mayenki ya bani 10k kacal,Naila tace kana tunanin in nace ya baka zai baka? Ai kina kaishi bedroom wlh sai ya bani sai in Baki niyya ba,Dan 10k ma fari kawai ya isa kina Masa fari da Ido zai bayar, Dariya Naila ta dinga yi tace nidai na shiga uku kowa cikinku sai yace in sa baki,to power ce dake ai Aunty kune masu wuta a uhm....ba irin su Anam ba.
Naila tace nidai bazan ce ya baka ba zan baka kawai,yace to ai duk daya ki hado da kudin Shan lemo.
Ta gama shirya abinda zata kaiwa su Goggo a tire ta fito Arham ya biyota da wani plate din,tana ajiyewa su Goggo ta haura sama tace Arham zo,Spark Yana kallon su yaje ta dauka a nata ta bashi 12k tace gashi 12k ne ma,yace na gode Allah yasa Spark ya haukace ya baki Million goma,dariya Naila tayi tace in ya haukace Kuma ai na shiga uku,yace to wlh idan ya kuskura tace zai miki kishiya sai Inda karfi na ya kare,sai dai in baya so ya sake ki ki dawo wajena ko ya kika ce,Naila tace Allah baya sa ba Kai duk adduar taka babu ta kirki suka karasa Sakkowa daga Step,ficewa Arham yayi Yana ji da gayu.

Goggo kuwa suna ta ciye ciyensu" suna hira da Spark Naila ta dawo ta zauna suna hira sannan Spark ya basu waje.
Goggo tace ke Naila ciki dai har yanzu? Naila tayi murmushi tace sai nan gaba zai zo ne,ko dai sai an karbo miki magani? Naila tace Hallare ma kawai ta Isa tunda tana aikinta,Goggo tace nidai na shiga uku da wannan yarinya sai nayi zaton ta shiryu sai naji ta sake sabon iskanci,Dan Allah ku bakwa Jin kunyar magana ne a gaban mu,Naila tace wai Goggo ke fa kakata ce Kuma Kakana kike aure,Tani ma kamar kaka ce to me zanji kunya,abin nan Kun sani na sani ko bakwa lallabawa data tsofaffinku,Goggo harararta tayi tace ai sai kiyi Kuma,Tani tana jinsu tace Allah ya kawo masu Albarka.

Mummy tun bayan da kunama ta cijeta sai data kwana tana Shan wahala kafin ta Fadi ta samu lafiya.
Yau da yamma suna zaune sai ga Misam tare da Chika sun shugo sunci wanka cikin shadda iri daya wata ruwan kwai,irin kyan da suka yi ma fada bata baki ne,Mima taji dadi ganin Misam yazo din,murmushi tayi tace kune yau,Chika ta karasa tare da durkusawa ta gaida Mima ta amsa tace Kuna nan lafiya,lfy Alhmdllh cewar Chika,Mima sai murna take taji ance matar Misam tana da ciki,su Anam basu kulata ba sai Misam kawai suka gaisar,Mima tace ita baza ku gaisar da ita ba? Ba yanda suka iya haka suka gaida Chika ta amsa,Mummy tace Misam irin wannan kiba haka,dariya yayi yace ta iya girki ne shi yasa,duk da tana dan Shan wahalar cikin nan bata kasa min girki,Mummy tace wlh nasan sai yayi zancen cikin nan ai na fada,sai dai idan ba marasa kunyar yaran gidan nan bane,Kai dalla yi mana shuru in ya fito ma gani,Misam ya murmusa Yana Jin dadi,Mima tace kunje gaisuwar matar Rafeeq kuwa? Misam ya furta sai gobe Inshaallah,Allah ya kaimu cewar Mima ya kamata muje ai Nima Ina son zuwa,Sunyi mamaki matuka,Mima tana canjawa sosai.

Rafeeq kuwa suna can da safe suzo wajen makoki da dare ya dauki matarsa su wuce hotel,ranar Sadakar Uku sai ga Spark,Arham,Shaheed,Misam,Mima da Mummy sunzo,Ikhram tayi mamaki,Kuma ba wulakanci ba komai gwara ma Mummy sai da ta Dan nuna hali Amma Mima ko digo ba abunda ta nuna musu,Naila tazo da Chika har Maman Rafeeq duk tare suka zo.
Ikhram dangin Miji sun mata Kara sai nan nan ake da su,Arham dariya suke wa Rafeeq ganinsa harda zubawa mutane ruwa a buta za ayi Alwala sabo da shishigi su masu Uncle,Shaheed cikin rada yace Arham Kalli shishigi kamar ubansa ne ya mutu,da haka kawai ne cewa zaiyi bai ma San Sunan buta ba,Arham yace mudai duk mazan gidanmu bayin mata suke komawa wlh,ai a Jinin sojoji yake,sojoji da yawa haka suke bayin matansu ne daga su sai matansu ai shi yasa,nidai Allah ya tsareni da wannan masifar ta son mace haka,shi yasa ma bana so naji Ina son wata da yawa,Shaheed yace Nidai sunyi dai dai haka nake so na koma chewgum,Wata budurwa ce ta wuce Yar duniya kana ganinta kaga Yar bariki,wata Abaya ta saka amma komai yabi jiki ana ganin komai kuru kuru ko bra babu.

Arham yana kasa da Murya yace sadaka Shaheed ana raba mana,Shaheed ya saci kallonta Shima yace na karbi tawa nima,Spark ne ya harare su yace ance ayi addua Kuna ta wani kuskus aikin banza,hannaye suka daga suma tare da furta Ameen,wata budurwar ce tazo ta sake wucewa suka daina adduar,Shaheed yace dadina da unguwar nan dole sai kayi nishadi muna wajen makoki amma sai nishadi muke yi,Arham harda kashe Ido daya yace wannan ta iya Sadaka,gaskiya kar su Ikhram su bar unguwar Nan ko banza in muka zo ma dinga nishadi,Spark ne ya ja tsaki suka yi shuru.

Suna yin Sallar La'asar Spark suka shiga ciki wajen Iyalinsa ya basu takardun gidan da suka siya musu me kyau madaidaici a wata unguwar daban me tsafta sannan aka basu jarin dubu Dari biyu biyu ko wacce, Misam ya basu mota guda ta kayan abinci,su Asabe harda kukan farin ciki da murna,Manyan Dattijai suna ta musu nasiha akan su zauna lafiya su rike maraicinsu,Kuma gida ba nasu bane na yaran ne Wanda ubansu ya mutu a haka aka yi yarjejeniya da lauya,sannan kudin ma ba a hannunsu aka basu ba suna hannun hukuma sai an kaisu gidan sun tare sannan ma a basu jarin ko wacce ta Fadi abinda zata iya yi a siya mata ta fara.
Ga mutane da dama suna ta kawo tallafi,sai yamma likis suka tattara har Ikhram suka tafi Abuja aka bar su Asabe da danginsu a Kano.

Mima suna komawa gida mamaki ya kama su ganin motoci lafiyayyu a gidansu,tace to wanne Baki muka yi Kuma naga sojoji,suna shiga Palo suka samu Papa a zaune ya hakimce Yana kallo,Mima tsayawa tayi kamar gawa tana kallonsa,Arham dariya ya boye ya radawa Mima mun rufe idonmu kije ki rungume abinki,Mummy tace wai wai wata sabon Gani,Papa ya kalle su yayi murmushi kawai,Mummy ta janye su Arham tace kuzo muyi Nan,Arham yace kar ayi abin kunya ba,Zaka ci ubanka wlh marar kunya muje.
Mima karasawa tayi gaban Papa ta zube gwiwoyinta a kasa tare da rike Masa kafafu tace Dan Allah kayi hakuri indai a kan Halayena nane na tuba na daina,gashi ma yanzu ta'aziyya muka je ta matar Rafeeq inshaallah zan gyara Dan Allah kayi hakuri.
Papa murmushi yayi yace ai na San kin gyara shi yasa ma kika ga na dawo,tashi komai ya wuce yanzu,tashi Mima tayi Shima ya mike tsaye tare da rungumeta ya furta I miss you,Miss you more tace dariya suka yi.
Mima tace yau dai Allah ya taimakeka kazo a sa'a tuwo muka yi sai Kaci kaji abinda muke ji,yace kune kuke tsoron tuwo,zama suka yi suna ta hira kafin ya mike ya koma part dinsa.

Bayan kwana uku da dawowar Papa ya daidaita Anam da Mijinta ta koma gidan miji,gidansu komai ya dawo daidai,Yan aiki da komai duk an dawo da su,amma Yan aiki sunga canji matuka yanzu ba wulakanci,ko su Haly zasu yi Mima tana tsawatarwa,suma Papa yace su fito da Mazaje a musu aure kawai.
Arham kuwa Papa yace dole sai ya koma makarantar sojojinsa,yaki yarda da kyar Mima ta nemar Masa alfarma aka kyale shi,Yanzu Mima shirye shirye take zata je gidan iyayen Chika da na Naila,suna haka Kuma Mummy aka kawo mata takardar sammaci daga kotu dake Kano zasu fara zama.

Haidar ne ya sauke Nabeel a gidansa da kayan makulashensa,yace sai da safe a bi yarinya a hankali,Nabeel yace Inshaallah ya kulle gidansa ko Ina ya shige ciki,Yana shiga ya samu Hidaya anci kuka an gode Allah sai ajiyar zuciya take,tana ganinsa ya shugo taci gaba da kukanta tace shike nan Kuma duniya,dariya ta bashi ma yace yanzu bakya tsoron ciwon Kai,wannan wanne irin kuka ne haka,Hidaya tace ai dole nayi tunda ba me Sona na aura ba ko ka taba ce min I love you,Nabeel a ransa yace Ina da aiki Allah ya hadani da yarinya zan Sha soki burutsu,a fili yace eyyaaaa ai bari nayi ki gani a aikace aikin I love you ai na musamman ne.....ya rungumeta,Hidaya harda kare kirjinta da hannu kar ma ya taba Jikin Nabeel,Nabeel yace ke tunda kina da Breast dinki saki abinki mana wacce bata da shi itace da kunya ai,kamshin jikinsa take shaka me dadi tayi shuru,Yana shafa bayanta a hankali da sigar lallashi sun Dade a haka sai Kuma ta fara bacci,tashinta yayi yace akwai aiki a gaba yau ai ba ranar bacci bace Darling,Baba Ibeji yau ba bacci,Hidaya tace menene Baba Ibeji? Yace anjima kadan zaki Gani ga Chief SG Kuma Baba Ibeji a bayan SG,Hidaya tace ban sansu ba,yace zaki sansu sai anjima,shuru tayi tana tunanin mene SG ta kasa ganewa bare wani Baba Ibeji,kayan makulashen ya baje musu,tace ta koshi yace ai ya zama dole na dura miki,a hankali Yana lallashinta Yana bata a baki ta girgiza Kai tace ni nace na koshi,yace a'a yanzu Dan ladan da zan samu na ranar farko shine zaki sa bazan samu ba,Dan karbi kici mana haba zumata a haka da wayo taci ta koshi shima haka sannan yace muje na miki wanka,da sauri ta kalle shi Yana zare Ido,tace Kai yanzu sai kayi min wankan in nace? ko baki ce bama,tace zanyi da kaina ta shige bedroom da gudu harda sa key kar ma ya bude ta,Yana zaune ta gama ta fito ya shiga shima ya fito ya samu har ta shirya cikin hadaddiyar rigar baccinta maroon ta Dora skert a Kai da Hijab,murmushi yayi ya kalleta sannan ya shirya ya sa jallabiya ta shimfida musu Sallaya ya jasu sallah,sai da suka idar tace zazzabi nake ji,dariya ta kusa kwace Masa sabo da shiriritar Hidaya ta yarinta sai yanzu zata fara zazzabin,yace sannu tace yawwa da cikina ciwo,yace Allah yasa dai ba period bane,tace shine nan Allah,ya bata idea,dariya yayi yace sannu,tace yawwa,Yana binta da mayen kallo ya cire mata Hijab da Skirt din yace Kya fi Shan iska ko je ki kwanta,da sauri ta haura Saman bed ta dunkule waje daya,light ya kashe kamar gaske ya dauki wayarsa Yana dannawa sannan ya haura Saman bed din bayan ya cire jallabiyar daga shi sai boxers ya kwanta a bayanta,Hidaya tsoro ya kamata,jikinta ya fara rawa,a hankali yace my love,shuru tayi ta fara sheshekar kuka da hawaye,rungumeta yayi jikinsa tare da sakin ajiyar zuciya,kamar zai cinyeta haka ya nannadeta a jikinsa,Hidaya tana jinsa Yana bin jikinta da wani irin salo,zip din rigarta ya fara ja a hankali sai ya fasa ya juyo da ita gabansa ya lalubi bakinta Yana tsotsa,Hidaya jiki sai mazari yake tana hawaye,Zip din ya janye a hankali ya cire rigar albarkatu suka bayyana na matashiyar budurwa,Nabeel ya sukurkuce Yana furta wow.....ya fara Murza su hankalinsa kwance,Yana shidewa,Hidaya taji Dan dadi dadi,tace nidai ba a taba yi min ba,yace dama waye ya isa ni da kayana yayi ai sai ya iso ga me su ko? tace ae,yace da dadi? kunya taji ta rufe idonta,kuka da tsoro duk sun gudu Hidaya taji murji,hannunta ya dora a Saman Hallare yace ga SG kin San meaning? Hidaya tace a'a yace Sperm generator kenan,balls biyun nan Kuma Baba Ibeji inji yarabawa,wani gunkinsu ne twins shine suke ce Masa Baba Ibeji,kin gane to? Hidaya ta kama dariya tace gaskiya Kai Dan isk......da sauri ta rufe bakinta,yace ai kin riga kin fada ma,Dan iska ne ni,tace a'a ai ni matarka ce in ka fada ma zanji ni da kunne,kuka ya kare kenan? ya tambaya,Hidaya ta daga Masa Kai tace ya tafi ban sani ba.

Da wayo da hira ya dinga sarrafa Hidaya Yana sata tana Masa abubuwa masu wuyar furtawa,a hankali har ya samu ya nemi hanya,shi kanshi ya Sha wahala sabo da karancin shekarun Hidaya,amma duk da haka tayi kokari Dan barayi kuka ba ita,sai dai tana ta rokonsa ka daina da zafi,yana ta Sambatu ya zauce,I love you yau sai da kunnen Hidaya ya gaji da ji,a nutse ya bita duk da haka ya kamanta kokari sosai ganin bai cutar da ita ba,gashi Virgin Shima,sai da ya gamsu sosai Hidaya Tasha Madara kamar zata suma sabo da zafin data ji,sai da ya nutsu yace saura second round,Hidaya tace Allahumma a'a wlh ba Amin ba bazan yarda ba,yanzu ma bazan iya tashi ba,ka cuceni ka gama dani,yanzu tafiya ma bazan iya ba wlh sai na fadawa Ummata gobe tazo ta tafi dani tunda Kai Dan zafi ne,ni nasan akwai Dan Zaki akwai Dan tsami wlh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login