Showing 96001 words to 99000 words out of 136333 words

Chapter 33 - TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK2 By asma baffa

08 Jul 2024

9541

juya gida,Misam ya ja tasa Yana magana da Spark,yace kaje ka Kai matarka muna ta jiranka a gidan matata ta gaji haba wanne irin iskanci ne tun yamma ance ka tafi shuru,Misam yace sai kace Kaine angon ka fini matsuwa ne,ku tafi mana na rike ku ne,haka kace? ae nasan matarka ka biyo sabo da jaraba da naci ka dauketa ku tafi ni karka isheni,Dariyar takaici Spark yayi ya kashe wayarsa yace tashi mu tafi ke,Naila tace Dan Allah ka jira suzo,to yace mu tafi dole ne,ni badan shi na zauna ba fa ka bari akwai sakon da zan bawa Chika.

Fushi yayi yace kin San Allah idan na tafi sai dai ki shiga taxi ki taho ya Ina cewa ki taso kina min musu,Naila tace nifa fadanku daban da Misam Kuma laifinka ne ba nasa ba dole yaji haushi,tsakaninku ne anjima zan ganku Kun shirya ni ka rabu Dani kawata tazo muyi magana tukun,Spark fita yayi abinsa Yana compound zai shiga mota Ango ya shugo,horn ya Masa ya sauke glass yace mun zo to sarkin fada,Spark Bai kulashi ba,tace ka jira matarka ku tafi in ka barta ma a Nan korota zanyi kofar gidan,unguwar nan Kuma duk karnuka ne wlh ba ruwana su yagalgalata Kai kayi asara,Spark murmushi yayi,Misam yace ai Nan zuciya kayi ka fito zaka barta baza ka iya ba ai zuciyarka ta mutu murus,Ai Kai zuciya dai yanzu babu a kirjinka indai Naila ce ka shiga uku kuwa ka hadu da jarabawa,wlh ka fara addua tun wuri haba,sai ka shugo kayi mana nasiha in kaga dama,Spark yace in kaga dama yau ma ka saketa saki uku,ko gobe da safe muzo mu iske kayi mata dukan tsiya me ya dameni,ce Maka ayi nasiha zan Maka tab,Misam yace ko jiya ba samu abin bane Kai in baka samu ba sai fada da kowa,Amarya ya budewa mota ta fito,Spark yace Amarya fatan Alkhairi ayi bacci me kyau,ki kwanta da wuri jiki Yana son hutu kiyi baccinki kawai,Chika tace to tana dariya.
Yace ki fadawa Naila Hashim ta fito,Misam yace yau ba Baby kenan,suna shiga Naila ta mike tana tambaya ya tafi Dan Allah? Misam yace ba zuciya Yana Nan yace ace Naila Hashim ta fito,dariya suka yi,Chika ce ta ja Naila gefe suka fara kus Kus Naila tana Mata famfon iska sannan suka yi sallama ta fice.

Tana fita ya shiga mota yayi mata key kamar zai tafi ya barta,sai Kuma ya tsaya ta bude gaba ta shiga ya ja suka tafi,Spark yace wato bakya Jin magana ko har ni zance kizo mu tafi ki makale,Naila tace baka son gaskiya Yar maganar da zata zo muyi shine abin damuwa,Misam din nan naga Dan uwanka ne sai kuyi fada a rana yafi sau nawa Kuma a ranar kuke shiryawa akan me zan shiga ni Chika ce dalilin zuwana Kuma kasan a bikina tayi bajinta to Dan na mata mene,ai kin iya zance indai magana ce ba a ka da ke,jiya kiri kiri kika yi baccinki Baki bani komai ba haka na kwana har yanzu,Ina tashinki kika ki tashi,to na gaji bacci nake yi me dadi lokacin,Ina laifi kullum ana baka dan rana daya ai kayi hakuri.

Ni dai ana danne min hakkina yanzu,Naila tace bikin Yan uwanka ya jawo,waccen Kuma ai unguwa naje gida,Kuma kwana Nan dole naje kauye wajen su Goggo tare zamu je suna ta korafi baka je ba.
Spark yace uhm Allah ya bani Iko tace Ameen,jiya shine kika ce min Ashraf,Naila tace yau ni naga ta kaina to ba sunanka bane? Okay Baban Nasidi Is around the corner,dama Abba ya fada,dariya tayi tace wanne Nasidi? Danki,Allah ya kiyaye a sawa Dana Nasidi,Goggo dai tace in ana fadar sunan miji kasa girgiza take,Naila tace lokacin da na fada bacci nake yi Kai Kuma ka dame ni,kar na sake Jin sunana a bakinki,Naila tace Ashraf din? dariya yayi yace me za a siya miki Yan mata? tace ba komai ahh a siya min tsire da kilishi yau,ya tsaya ya siya musu sannan suka wuce gida.

Naila tace Sallar dare zan fara gaskiya ka dinga tashi na Kai kaga watarana kana yi,ke ai naga kinfi kokari wajen karatun Qur'ani da rana ki tayin abinki,Naila tace ai ni na Saba ma ya kamata ka dinga yi,yace ance miki bana yi ne? da asuba nake yi a masallaci amma bana yi da yawa gaskiya,tace good yaushe zan shiga makarantar Monday Tuesday din? ta matan aure ce ake zuwa da 9-12 Naila tace zan dinga zuwa,yace akwai ta Maza Kuma da ake yi a masallacin da nake zuwa duk sati ake dorawa kowa karatu Ina zuwa,Spark Yana zuwa duk sati amma sabo da lalacewa Aya biyu uku duk sati yake dorawa a haka ma watarana sai yayi sati biyu uku bai koma makarantar ba,Kuma idan zai tafi sai ya kankami katon Qur'ani Naila tana kallonsa tayi ta dariya ya iya ba wai Bai iya ba kawai dai zama ba Karin Ilimi da jaddada shi hatsari ne ga Musulmi,sabo da shagala da mantuwa,kullum Kuma Yana Jin wa'azi kala kala na malaman sunna a waya,idan ba a Jin wa'azi sai Addini yayi rauni shi yasa duk rintsi yake kokari a haka ma babu me ganewa sai Wanda ke zaune da shi shine zai gane halayen Spark.

Misam Ango ya matsu tunda Naila ta fita yake bin ko Ina Yana kashe light duk ya kashe abubuwan wutar ya ja Chika suka haura sama,Chika tace gidan Nan yayi kyau,yace gobe Kya kalla yau dai ni zaki kalla,tace wanka zanyi yace bana son iyayin Nan na wanke wanken Nan na Amare,yanzu fa kika yi wankan da zanzo dauki ki sai kace wankan farilla duk Amarya sai ta tsiri wankan dare,ki bari mana Ina muka kaiwa Yahudawa hari sai kiyi me dalili amma yanzu wanka ba dalili, Chika ta fara shagwaba tana dire diren kafafu please ta shagwabe fuska,Misam duk sai ya sakwarkwace yace Alhmdllh da na samu wannan baiwar Allah, ni Sallar ma zan iya kuwa,Alwala yayi ya fito sai da yayi tsarki sabo da yanda yake ta fitar da ruwan jarabarsa,a gaggauce yayi Sallar sabo da kar ta karye Alwalar yayi addua yace me Amarya baya rike Alwala, Chika tace uhm tana harari ledar kaji,Misam bai ce aci ba tace bari na dakko plate,sabo da Naila tace ta cika cikinta da yawa kar ta sake ta bar kazar Nan.

Misam yace kyale plate din nan baya so ma ta matsa,kayan tande tandensu suka ci shi sabo da masifa ma bai iya ci ba kamar shine Amarya,kayanta ta cire ta daura towel zata saka rigar bacci ya fisge towel din yace kyale kayan baccin Nan,Chika ta saki Kara ta dunkule jikinta,murmushi ya saki ya dauketa cak tare da dorata a Saman makeken bed din,ya ja musu Bargo,dake yasan ta kan mata shu'umi sai kace Karuwa hake yake Abu,Yana yi Yana zuba mata ruwan yabo,duk ya gama kashewa Chika jiki da kalamai Yana murzata a nutse,yanda yake Abu ma an San ya goge a harkar,duk wani sirrin mace ya gama sani sa,a hankali ya mata rada yace Kinga da ai Tabesting dai ni kadai nake yi yanzu Kuma da aure ko? Yace bari na koya miki da wayo wai koya mata yake ya dinga sata tana Masa abubuwa masu wuyar furtawa,masu gigita hankalin Wanda akewa,kiss ma an Dade ana darasi,Chika ana so ana fakewa da koya ake yi,hannunta ya Dora a Hallarensa Chika taji ba kaya a jikinsa tace yau ka cire kayan? yace kina garin dadi,Yana magana Yana shidewa Yana ce mata taci gaba,Chika za a birge miji harda Masa sucking ya susuce kuwa,ya hada gashinta ya rike Yana danna kanta.

Chika ita a dole zata kure shi tana nuna bajinta ta zaci ma a haka zai kawo Kai amma Taga ya shanye dadinsa tas duk gurnanin da yake da Nishin dadi taga babu ma niyyar kawowa,Boobs dinta da suke matukar birge shi suna tsole Masa Ido su yake sarrafawa Yana yake so,jujjuya Chika yake ta Inda yaga dama,hanya ya nema,Chika ta dinga sharara kuka da ihu sai kace wacce za a cirewa Rai,ta dinga bige bige da burburwa Misam yaga zata bata Masa lokacin ya danneta ta ko Ina,ta dinga furta Allah ya isa...mugu....ta dago Kai ta kawo Masa cizo amma ba dama,shi dai Ango Sambatu yake zubawa gashi tsohon hannu ya Chika kamar Allah ya aiko sa,Chika tana kuka tace idan ka kashe ni Allah sai ya saka min...wlh Allah sai ya saka min na tsane ka...wash .....jama'a ku kawo min dauki zai kashe ....da Allah yasa da mutane a gidan to kowa sai yaji me ake yi,jikinta rawa yake sabo da azabar da take ji,Misam shi kuwa hankali kwance yake abinsa dadi zai kashe shi yake faman fada,baya iya magana sosai sabo da sweet sai dai kawai dadi zai kasheni ya fada Yana ihu da Nishi,Sai kace zai yaga Chika ya huta,Chika tace la'ilahaillahu tunda nake ban taba Jin wannan masifar.....hannayenta ya sakar mata ta dinga dukansa ta yakushinsa,hannu ya Kai da niyyar sake gyarata ta gartsa Masa mugun cizon amma ko alama ba ji ba,gurin sai da ya fashe Bai sani ba.

Yayi mugun Dadewa kafin ya gamsu a haka ma wai ya Tara da yawa shi yasa ya kawo da wuri,Yana fita a Jikin Chika ta gangare kasa garin sauka daga Saman bed harda bige Kai kummm wayyoooo......tsoro da firgicin zafi yasa sanda tayi waje ma Bata sani ba sai a wani bedroom Misam ya tsintota ta buya a bayan labile kar ya ganta,suna hada Ido ta fashe da kuka,dariya ta bashi yace to me zan miki yanzu Kuma,ya riko hannunta Yana kwantar mata da hankali.,Chika tace baka da Imani wlh Misam....ta karasa da kuka duk ta firgice,suna tafiya kamar ya riko wani rago zai kai kasuwa da kyar take tafiya tana fadin nidai na shiga uku....da kyar ya shawo kanta ta dan nutsu,Misam Allah bazai barka ba,Misam ya danne dariyarsa yace kin San ni ba arna nake kashewa ba Yahudawa ne akwai taurin Kai.

Yace gashi duk kin rude bedsheet din ya baci bari a cire kizo kiyi wanka ko Yar Aljanna,Chika sai kuka take,har ya canja bedsheet ya cire wacce ya wanke shi ya shanya Dake ba wani dare ne yayi ba kwata kwata 9pm ma bata yi ba,wanka yayi ya tsarkake jikinsa baya bacci da najasa iya wuya,Ya fito ya dauki Chika,yaje ai gasata taki yarda fafur, ta karfi ya mata a haka ma ya Sha yakushi sosai har dai ya mata gashin sama sama taki yarda,tayi wankan tsarki da na sabulu ta fito bayan tayi Alwala.

Misam ya taimaka mata ta shirya da kyar ta koma ta kwanta da dabara tana Nishin wahala,Misam ya kwanta tare da jawota jikinsa Yana lallashinta har suka yi bacci,shikam sai baccin nishadi yake.
Rafeeq kuwa duk Inda Ikhram ta sa kafa Yana wajen,ta shiga bedroom ya shiga ta fito ya fito ta shiga kitchen nan ma Yana Nan,Malama taga take take in bata yi da gaske na Kari zaiyi ba ruwansa,ya fara naci Yana so ya tambaya amma Kuma Yasan ya mata rauni baza ta yarda ba,Wayo yayi ya shafa cinyarta yace Nan ma in aka bani Ina so,Ikhram tayi dariya tace ai kasan wannan wajen Kai da Kara shiga sai anyi sati,Rafeeq yace tab waye zai zauna Yana kallon ki sai dai kici ki koshi ki bake bake ki canja zance ma,ke fa abin kunya kike Malama guda duk Ina abinda kike koyawa mutane,Ikhram tayi dariya tace sai na warke na Saba daga zan zan fara goge Maka hadda,Rafeeq yaji dadi harda kwanciya a kirjinta yace wayyo dadi,tsaya ayi ta a karkare kabari zan baka komai kaji dadi Banda Babo,yace Nan nufinki sai ma kin bani zan ji dadin wa zaki juya ,Ina me gida a dinga bani umarni,Malama sabo da fitsara tace ai ka biya sadaki wa zai hanaka ka tsinki kayan lambu ta zuge zip din riga ta fito da dukiyar Fulani waje tace ungo,Rafeeq yace ko yanzu na mutu naci duniya ta,sai sakin zance suke ba kunya ba komai ya fada ta bada amsa.

Washe gari Chika kasa tashi tayi sai kuka da zazzabi,Misam ya rude ya kira Nurse a waya mutuniyar Spark me bashi shawara,tace me ya faru? yace first night ne yace kawota gidana,bazan zo ba na gaji da halin ku,Misam ya sawa Chika kaya sannan ya dauketa ya sata a mota,suka tafi gidan Nurse dama tana da part guda na duba marasa lafiya,wani daki tace ya kaita da bed da komai,ta duba cika ta fito ta same shi a Palo tace wai haka ku gado kuka yi ne? to dinki zan mata ka yaga ta,Misam yace sai kace wata takarda Nurse,ka godewa Allah kadan ne,kuma yanzu dole ka barta ta warke a kalla sati biyu,Misam yace cab Dan Allah ki gaggauta tubarwa Allah,tace to dai ka barta tayi sati,komawa tayi tayi treating Chika,ba wani dinki da za a mata kawai Gani tayi abin yayi Muni da aika aikar da yayi shi yasa ta nema mata sauki.

Allurai tayiwa Chika ta rubuta musu magunguna tace kice nayi miki dinki idan ba haka wlh zai fatattaka ki,Chika wacce har ta dan fara Jin sauki tace na gode wlh kamar zai kashe ni nurse baki Gani ba ko tunanin ban Saba ba baya yi,dama haka ake sex din? ai na zaci Abu ne me sauki Ashe yaki ake yi sosai,Nurse tace ke tunaninki da bagas zaki ci me yasa Baki tambayi kawayenki ba tun farko,Chika tace ai duk munafunta ta suka yi Kuma sai naci ubansu Yan iska marasa tarbiyya.
Na zaci Hallaren dadi ne da ita,Nurse tace meye Hallare Kuma? tace dick din Maza,tace oh ai zaki Saba sai nan gaba amma zaki fara Enjoying kema,Baki Chika ta tabe tare da furta uhm,na dawo daga rakiyar Hallare Kuma,Nurse ya dade fa Yana yi wlh na zaci mutuwa zanyi,Nurse ta dinga dariya.

Sai da Chika tayi bacci ta huta sannan Nurse tace tashi na taimaka miki,Chika ta mike da kyar, Nurse din ce ta gasa Chika da ruwan zafi da gishiri sosai ta taimaka mata,taji sauki sosai ta fito Palo sannan ta kawo mata abinci lafiyayye tana ci Misam ya dawo,yace Alhmdllh Chika yatsina ta fara tana wash dinkin nan zafi
Yace sannu in munje gida zan Kalli dinkin na Gani,Ido ta zaro tace bazan bude ba so kake ka kuma jawo min masifa.

Mima ce ta zauna bakin cikin Rafeeq yafi damunta sabo da shine suka sa rai zai auro wacce suke so,Anam ce ta fito tana kuka ta mikawa Mima waya tace kinji Mima Mijina wai ya sake ni yace na koma gida jiya ban koma ba,Mima tace Innalillahi wa Innailayhirrajun ai kece Anam in kuka zo gida baza ku tafi da wuri ba,Anam tana rusa kuka tace wai yace tunda Ina Masa gadara da gidan ubana me shi ne to na zauna a gidan mu,Mima tace ga Papan ku baya gari gashi kudin hannuna ma sun kare,abin haushi har yanzu yaki kirana tunda ya kira yace ya sauka lafiya amma suna wajen yaki aka tura su,gashi ba abinci a gidan Nan komai ya kare Yan biki sun cinye kayan abinci babu Kuma wayarsa bata shiga,Dan gudunmowar da na samu duk sun kare a banza ban San ma me na siya da su ba,Anam tace a kira Khalid mana,Mima tace shima wai baya ma gari kwata kwata an turasu wani Daji wayarsa bata shiga sai dai Spark.

Wayarta ta jawo tare da kiran Spark Yana Office ya daga,Mima ta fara jera Masa complain din gida,yace tab ai Nima kuwa bani da kudi biki ya cinye min kudi,Mima tace bana son karya in zaka kawo abinci ka kawo,Spark yace zan duba ya kashe wayar.
Washe gari shuru Kuma Dan ragowar ma an dafe shi kaf,Mima Bata Ankara ba sai Gani tayi gaba daya Yan aikin gidan babu kowa duk sun tafi har masu gadi,ta tambayi kowa meke faruwa ne? Kowa yace Bai sani ba sa,motoci kaf an kwashe su sojoji sun zo sun tafi dasu gaba daya,Mima kamar tayi hauka ta sake kiran Spark tana fada Masa,yace maybe Papa ne ya basu dama,Nima dai ban sani ba sai kuyi amfani da taxi.

Mima tace lallai a cikin surukan Nan da aka auro akwai me farar kafa,Spark yace ga kayan abinci Nan za a kawo,sai yamma duk yunwa ta ishi su Haly gida yayi kaca kaca babu yan aiki su baza su gyara ba,suna zuwa duba kayan abincin Mima Taga lafiyayyen garin semo ne sai geron Koko,da madarar gari Yar awo itama Yar kadan sai lipton da kudi dubu ashirin inji Spark yace gobe za a kawo muku bread da safe,Mima tace da me kawo sako kace nace Kutmar ubansa ni zai kawowa geron Koko da garin semo,an fada Masa Ina Shan Madara Yar awo,Arham ne ya fito yace laaa mudai a tuka mana tuwon mu sai mu basar kawai mu cinye,Wallahi basarwa kawai zanyi naci,ga kudin cefane ma sai ayi mana miyar kubewa,Kai Dan sako jeka kace an gode Allah yayi Masa Albarka cewar Arham,me kawo sako ya tafi.

Mima ta Kalli yaran gidan nata kowacce sai hamma da yunwa tausayinsu taji ba shiri ta shiga kitchen ta fara tuwo zuciyarta tana tafarfasa kawai,haka tayi musu tuwon semo miyar kubewa sabo da yunwa suke ji harda side hannu,Arham ya zubo nasa yace Miya taji daddawa gobe a aike ni na karo wata,Mima kawai hararsa take yi,Shahid yace mutanen da sunyi gaskiya tuwo yayi a rayuwa.
Su Haly dai sai side kwano ake yunwa zata halaka su.
Tace ku gama da yamma mu tafi gidan Rafeeq da Misam ke Anam Haly da Mufee ku shirya muje sannan mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login