Showing 87001 words to 90000 words out of 136333 words

Chapter 30 - TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK2 By asma baffa

08 Jul 2024

9522

hakuri yayi sabo da ya gama zaucewa a haka ma karfin hali yake.

Ikhram ta gama kaiwa kololuwa kamar zata ce ma ya fara da kanta,sai da ya tsaya ya laguda ta sosai, jikinsa sai rawa yake da karkarwa itama haka,Ikhram tana kallo Yana gyarata yanda zaiji dadin Kwalbewa,amma sabo da dadi take so Bata bukatar a daina,a hankali yace ko a daina kin gaji,da shagwaba tace ni karka daina kamar zata narke,a hankali ya fara neman hanya Yana shigarta a nutse,Kara ta saki kadan tace zafiiiii......ci gaba yayi kasa jira yayi kawai ya danna ciki da kyar shi kanshi yaji a jikinsa,Ikhram tace wuuuuuhh....zafi...da zafi wlh...Rafeeq an fada duniya ta musamman ya manta komai da kowa,Bai ma San me yake fada ba,sai sambatu yake, Yana ta kiran Ikhram....My love....Wow.....Yana ihu da Nishi,.....ba haukar da Rafeeq baiyi ba da kalamai.... adduar ma ya manta baiyi ba Ikhram ce tayi ita da kyar tun kafin ya shiga,shi kuwa Yana iya tunawa yayi dai Bismillah amma bai iya karantawa ba,Ikhram sai ture shi take yi tana hawaye tace wlh da zafi...amma yace ni bana ma so na kawo,Dan Allah ki saka ni du a ciki na huta.....tace Kai kamar ba virgin ba,Virgin da wuri suke kawowa amma Kai tun dazu sai yi kake zafi.....shi ko jinta ma bayayi ya samu Ikhram kamar zai hallakata dirzarta yake son ransa Yana ihu,sanda zai kawo kuwa Ikhram taga ta kanta yanda ya kankameta sai kasusuwanta suka yi Kara,tace wayyo kashina ya balle tana ta kuka kasa kasa,tayi kokarin iya jurewa,a hankali ya fita a jikinta ya dawo Yana shashafeta Yana ci gaba da kissing dinta Yana lallashinta.

Tace zafi wlh Kai baka San ban San komai ba,Rafeeq harda taba wajen a hankali yace Nan? ya dawo Yana mata addua a wajen wai ta Sha tofi yace Allah yasa ya warke gobe, hawaye take da kyar ta iya tsaida shi sabo da ta Sha wahala sosai,tace wannan in second round zaiyi ya za a kare kenan.
Rafeeq sabo da murna da farin ciki da nishadi rasa Inda zai sa kansa yayi bacci sai barawo Yana ta bautawa Ikhram daga ya gyara mata gashi sai ya gyara mata hannu,tayi baccin ma amma kallonta yake Yana shauki a haka bacci ya kwashe shi bai sani ba.

Washe gari basu iya tashi da wuri ba sabo da basu yi bacci da wuri ba har sai da Naila tayi musu Breakfast ta bayar aka kawo musu sannan ma Rafeeq ya farka Yana duba agogo 11am ko Sallah basu yi ba,da sauri ya tashi ya karbi abincin yayi wanka tare da Sallah ,ya tashi Ikhram ta bude Ido a hankali, da kyar ta iya tashi zaune tace bazan iya tashi ba ka balla ni,Rafeeq ya dauketa a hankali ya kaita toilet tace fita to zan iya komai,ki bari na miki,ni bana so tana Jin haushi ya bata wahala murmushi yayi ya fita ta gasa kanta sosai sannan tayi wanka tare da tsarkake jikinta komai sai da tayi da kanta har brush sannan ta fito tana tafiya a wahale,Rafeeq duk murna ta isheshi so ma yake a ganshi shi ya matsu ya fita a kalle shi,Sallah ma a zaune tayi sannan ta shafa lotion sama sama ta saka sabon Leshi goguwar riga fitted tayi kyau sosai,tayi kwalliyarta tana kamshi,abincin ya dakko musu bedroom sabo da saukar zata mata wahala,yunwa take ji sosai taci komai ta koshi shima haka,Yana satar kallonta yanda ta kwabe fuska kamar zata yi kuka tunda ta tashi a haka take, ya rufawa kansa asiri yayi shuru bata so ma ya mata magana.

Yace bari naje gidanmu na dawo,tace to ka dawo da wuri,yace sai abinda kike so,Harara ta watsa Masa'' yayi dariya sannan ya fice ,su Asabe ne suka saka tsiya da sassafe su gidan Amarya zasu je,haka aka kawo su suna zuwa sai kwalawa lkhram kira suke,da kyar ta iya sakkowa ta bude musu kofa,Asabe ce da Amarya sai wata matar daban,kawayen su suna Inda Chika suke,Ikhram suka kalla tace ya haka? Ko har anyi abin ne? Yau na shiga uku yanzu baza ku bari a gama bikin ba? Ikhram tace ba mijina bane? Ni da kuka ce ba budurwa bace to Ina ruwanku ma wai da ni ne,ko ma me muka yi ai mijina ne,Asabe tace au dukanmu zakiyi? Bamu karya ba kizo ki mana girki,Ikhram tace nima kawo min aka yi ga ragowa can Kun San da haka me yasa baku zauna kunci a can ba.
Asabe tace kuzo mu koma bata da mutunci wannan,Ikhram tana kallon su suka tafi,ta koma ta kwanta a kujera a palon.

Rafeeq kuwa gidansu yaje wajen su Mima, sai nishadi yake kana ganinsa da fara'a,Mima tace yau dai za a kawo Amarya a gama a huta,Rafeeq yace laaa wai baku ga komai ba? Me suka tambaya,yace Baku gane ba wai ku? Baku ga goshina Yana kyalli ba? ai ni na angwance jiya ma Dinner din ma da an hakura kawai,ni Kuma ai naga farin dare jiya,Kai Aure me daraja yanzu da haka kawai da yanzu ance ni Dan iska ne fa amma ba ruwan kowa dani,inyi abina ko ciki ta samu babu me kawowa a Kai bare ace dan iska ne,Mummy ce tace tashi ka bar nan,dama wlh tunda na ganshi nasan da wata a kasa.

Mima tace gaskiya abin nan naku da sarkakiya a cikinsa kullum da abinda zaku fada mana ban yarda ba ke Badia Ina Maman Rafeeq ku kirata mu tafi naga Amaryar da kaina,yace ki zamanki zan kawota ta ganku ku ganta,Mima tace yaushe? Yace da yamma inshaallah kafin a tafi dinner tace to Ina jira,fita yayi ya koma gida.

Da yamma kuwa 5pm ana ta Shirin Dinner ya dakko Ikhram a mota,zata rufe fuska yace bude ayita ta kare yau kawai,taci kyau cikin shadda me tsada dark green,suna shiga Palo kowa yaga Malama ce,Mima kasa magana tayi ta kasa motsi bata ce komai ba,ta koma kamar gunki,Dukkan sauran matan ma haka suka yi sabo da abin yayi yawa sun gaji,Ikhram ta gaida su ba wacce ta amsa,Rafeeq yace to fatan kowa yaga Amarya ba sai Kun zo gidan ba Dan Allah idan tashin hankali za ayi banda gidana,ya mikar da Amarya yace muje suka tafi tana tafiya da kyar har mota suka koma gida.
Mima ta hau sallamar Baki tace an gama biki,ba dinner,ita ta kama wajen amma ta buga waya ta soke komai,kafin kace me Baki duk sun ware,Kawayen Amare da Yan uwa aka Maida su gidajensu,Spark kuwa ya kashe waya ma bacci suke ta ramawa ga gajiya,Baba ne ya kira Misam yace yazo ya dauki Amaryarsa ba kowa duk an sallami baki ma,dama Jira yake 6pm yaje,Misam yace dama ko ba a kirani ba zan zo na dauke ta

Annoor bikinsu saura sati daya shima sai shiri suke yi Amarya Iman gwanin birgewa taci kyau sosai,ta zama Busy sai gyara ake tura ta daga wannan sai wannan,duk wani wani Abu na gidan Annoor an gama tsara shi,sai zumudi yake Jauro Kuma yace baza ayi kida ko wani shagali sabo da su dama ya suka kare bare an Kara da sharholiya,suna so suyi Jauro yace Sam bazai yuwu ba a daura a Kai Amarya kawai,mata dai suyi yini kawai,Iman tace yinin ma mene amfaninsa,Habiba tace wlh zamu yi yini ranar asabar lahadi a daura aure a Kai Amarya kai Amarya ba Wanda zai min bikin yara lami sai munga idon makiya.

Lefe Annoor ya hada na gani na fada komai da aka saka na bajinta ne,Amarya Iman yau sai bayan magriba ta shugo gidan,Taga Ango a Palo Yana Shan tea ko kulashi Bata yi bata yi ba ta wuce, ji tayi an fisgo hannunta ta juyo da sauri,ya kalleta tare da jawota gefensa ta zauna yace me na miki ne wai? Kwana biyu naga bakya son kulani lafiya? Kuka ta saki Masa tace ni bana son auren,yace bakya so kike ta shirye shirye Kuma? tace nidai yanzu naji bana so a satin nan naji bana so kamar na kashe kaina.

Subhannallahi Annoor ya furta sabo da me to tace haka kawai bana yinka yanzu,Baki ya bude yace Kuma ya zama dole ba,jikinta ya shinshina ya lumshe Ido yace kamshin nan ya min,Baki ta turo ta kwanta a jikinsa tace Yaya Annoor yace na'am ya zaci abin kirki zata fada, tace zaka ga wulakanci in aka yi aure na dawo budurwa hmmmm ta ja Kwafa tace duk gorin da kake min sai kaji a jikinka,sai ka durkusa kayi min kuka kana hawaye,dariya yayi yace burinki kenan?

Ai ni na gama dake Iman baza ki rama ba no way,dariya tayi tace zaka gani,Kanta ta Maida Saman kirjinsa tace jikinka dadi Yaya har kamshin ma,yace a haka zaki rama din? Jauro ne ya shugo ta tashi da gudu ta shige bedroom dinta,Kawu ya Kalli Annoor yace kaji kunya,Annoor yace ta nawa Kuma kunya ni Kawu ai na gama jinta tunda kuka ga tsaraici na
Jauro yace ni ban gani ba Ina wajen da aka nuno fuskarka? Ina kaiwa Nan na kashe waya ta,Annoor yayi dariya yace Nan wajen ai a karshen video din yake,Jauro yace dama nan ne Ze end? wato Kai har ka hadda ce ma komai gashi kuwa ka tonawa kanka asiri wannan ya nuna da saninka ka zubarwa da Iman Mutunci,Annoor yace gashi na kusa sake yin na biyu.

Jauro yace Ina sarkin son Kunkuma ya shiga ne? yaje karbo dinkuna yanzu,yace dan Allah kuyi Masa fada kar ya auri wannan hannayensa zasu nakasa su shanye sabo da bata da komai a kirjinta gata Kuma babba ce ma, Hannayensa zasu daina aiki kuwa in yayi aure to babu kayan aiki, Annoor ya dinga dariya,Kawu ya sake tambaya Nabeel fa? Ya tafi gidan Abba Dolo abokinka,Kai ka kiyayi kanka da kiran wannan Sunan na manyan mutane ne wannan Sunan sai ni yafi karfinka kar na sake ji,Abba wai ku duk Kuna da nick name ne a kauye Kai gashi ance Baron mata,Jauro ya harari Annoor yace kayi hankali Inda na sawa Iman suna Sanabe zan iya sa Maka ya bika wlh,Annoor shuru yayi yasan halin Jauro sarai.

Na rasa me Nabeel yake zuwa yi a gidan Hashimu,shi ba abokinsa ba,Annoor yace yarsa yake so,yace wannan cokalin? Hidaya fa? Annoor yace ita Yar makaranta me tsiwa,ya mato a kanta,yanzu ya zaiyi da wannan aba ko Rabin kirjinsa sai ya lullubeta baza ma a hango kanta ba,Annoor yace to yace shi sai ita,Abba yace gwara ita yarinya ce zata iya girma ta ciko amma dai Haidar ban yarda da zabinsa ba, ya dakko wata basamudiya Kuma babu komai a kirjin wacce irin tabewa ce haka ta samu Haidar, wannan ko haihuwa tayi Danta sai an hada Masa da madara Yar kanti bare babba irin Haidar gadanka kusar yaki komai ya samu yace sai ya koshi zai hakura,kana ganin nama in ya fara ci sai ya koshi shi bai sai kadan ba bare wannan uhm...Jauro ya juya ya wuce part dinsa Yana girgiza Kai Yana jimami tare da furta Allah ya sawwake ko ni bazan so ta ba wlh bare Haidar Dina kyakyawa da shi.
Annoor yana ta sheka dariya yace gwara ma da Rahma ya aura wlh ko Nabeela.


Ayi ta min hakuri fans




AsmaBaffa[1/24, 5:49 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫

BOOK 2
~YARAN JAURO~

66-70

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


Page naki ne

'Yar Gold



Ango Misam har da cewa ku sani a gaba na fara tozali da Amarya ta farin gani,sanyin raina, gidan iyayen suka fara shiga aka gaisa da su Spark da dukkan matasan Misam ko kunya yana gaba,Suna fitowa suka nufi makwafta Inda Amarya Chikar gayu take,irin kyan da tayi ba a magana, sai kida suke ji Dj ya bar musu kayan kidan ya tafi su suke saka abinsu,Naila ita ba rawa take ba wata ce me kula da kidan, Yan mata ana ta fitsara,Beauty ta shige cikin yan gidan yarinsu sai chashewa suke a compound duk iri daya suke yi kowacce rawa da sunanta, kawai sabo da an daura aure suke ta faman rawa.

Yau Amarya ta tsaya tana kallo kawai duk rawarta taki yi yau, Naila har ta hango nata hannu ta daga Masa,yayi dariya, Naila tace yau na karbi Chika ni tunda ta kasa mu bara muyi, tasowa tayi tana rawa a hankali da rangaji da cup a hannunta cike da fresh yo har ta isa gaban Spark Wanda ganin abinda take ya ja gefe Yana mata video, Rafeeq yace baza kuci lokacinku kuci namu ba fa ato,mutane suna dariya Arham wajen Amarya ya nufa shi yana rawar yace Naila ma tayi bare mu,duk lalacewa irin ta Naila a rawa ta iya yinta yau,dariya ake tayi,Misam ya jawo Arham baya yace matarka ce wai da kake rawa kana tafiya wajenta ,ana ta yiwa Chika tsiya yau taki yin rawa,kujera ta jawowa Ango ya zauna durkusawa tayi a gabansa tare da dora kanta a Saman cinyarsa.

Misam yace zan sawa Amarya Albarka ya dafa kanta sau uku yace Allah ya miki albarka,aka saki shewa,Spark Yana Shan fresh yo dinsa da Naila ta bashi,Chika mayafinta ta bude a gabansa ya dinga mata liki Yana ta shigewa mayafinta kawai rapa yake farkewa ta Yan dubu dubu Yana liki,ya sake balle wata ya watsa sama,Yana ta uban liki yace sai Kun rike ni in ba haka ba yau sai dai jari ya karye ,ya zaro wata su Arham suka rike shi,yace ku barni,uhm uhm Yaya suka ce,dariya ake ta yi yace to na gama ya watsa last sama 'Yan mata suna ta tsincewa ,Chika taje ta juyewa Beauty kudin tace shirya min abina,ta dawo suna ta pics,Naila tace wlh nima sai ka min liki har rawa nayi,Spark yace kwantar da hankalinki bari su gama,sun shiga duka anyi pics iri iri da videos,Spark ya ja kujerar Ango ya zauna Naila ta tsaya a gabansa aka sa mata kida,dollars Spark ya balle shi baya ma lika mata a jikinta kafarta ya duka kamar Yana gyara mata takalmi ya dinga farfar da kudin,Mohsin sai dauka yake Yana dariya shi kanshi sai yau ya taba ganin Naila tayi rawa,Ana ta dauka Naila sai dariya take tana rufe fuska sabo da bata rawa, harda yiwa Chika gwalo,Misam ta kalla tana Yar rawarta ta Masa gwalo,dariya sukeyi yanda Naila take musu gwalo ko Ina sai ta juya tayi musu gwalo,Arham Yana gefe yana ta rawarsa, Kamal Yana ta dauka shima sai da Naila ta dafa Spark tace na gaji sannan ya tsaya da likin,Su Chika suka kwashe mata kudinta itama.

Abinci kuwa fried rice ta Sha hadi da quarter din kaza ga lemo ga ruwa shi aka rabawa duk wani Wanda yaje daurin auren,su Abba kuwa Naila ce ta Kai musu nasu suka gaisa ta dawo,ko mayafi basa sawa,Spark yace shi bai yarda ba sai ta sa mayafi,haka ta dakko ta yafa karami,Mohsin ya makale can gefe shi da Beauty suna ta hira cike da nishadi,yace kina iya cin abincin kuwa? tace Naila tana min girki na,yace kin huta,abincinsa ta bude tana bashi a baki,Jauro su sun cinye nasu,Abba yace Mohsin ya fito mu tafi, Jauro yace kyale shi ya gama Dan Allah,Abba yace Yar Inna yau Sakwara take min bana so ta huce,Jauro yace wai baza muje zancen bane Abba yace gobe sai muje Inshaallah amma ai kawai zuwa zamuyi a matsayin ba zance muka je ba sai an daura auren sai ta San da Kai aka daura,yawwa dan gari haka nake nufi cewar Jauro,iyakaci idan an daura taga nine mijin ta fara Dan hawayen gulma tana shagwaba ni..ni..nii...Habiba kawata ce faaaa...Jauro harda gwadawa, Abba yace Kai Kam ka tabe Jauro harda komawa dan Daudu?,kana nemafa kayi a asara a rayuwa wanne irin Abune sai surukina ya ganka ka kunyata mu.

Arham anga yan mata sai faman baza Ido yake yace Yaya Spark Nima na zaba? In kana da kudinka zabi mana,ba Wanda zai sake aure yanzu a gidanmu sai Nan da 4yrs uban waye zai rike muku matan,Arham yace wai na fara soyayyar Nima,sanda kake yi shawara kake dani duk kwailayen da kake kulawa,yaro ka nemi kudin tukun,Arham yace Ina da Uba Allah yasa ba maraya bane ni,Misam ne ya kira Naila yace ba wani Palo Wanda ba mutane kin gane ai ki turo min Amarya zan fada mata wata magana,Naila tace babu sun kulle dakunan su sun tafi gidan bikin,Misam yace to anji jeki tunda ke Baki iya hada harkar Lada ba,dariya tayi tace ae sai da suka yi sallar La'asar sannan suka wuce Kano,Shaheed yace Naila ta fito su tafi,Rafeeq ya matsu shi ya ganshi a Kano ma,Naila,Beauty har wasu matan kaf Yan gidan yari an tafi wajen Malama,Chika aka bari da kawayenta Yan Kd ba damar zuwa.
7pm suka dira a masaukinsu can hotel,mata kuwa suka yi gidan Malama,Yahuza Donation ya kwaso karuwai da masu kida wai sun zo Masa murna zai aurar da Yar uwarsa,suna ta tambada a kofar gidan Yahuza,kida ne na gasken gasken kamar zai fasa layin,kidan ko baka so sai kayi nishadi,Su Naila suna zuwa suka ce ai mu bi sahu kawai,Amarya taci kwalliya cikin fitted gown na Bride material wani blue an zuba mata make up,tana zaune ana ta cashewa a gabanta,ya zata yi ance dole a gabanta za ayi,Naila ta kira Spark tace ai ku taho a Nan ake biki ku taho da kudin liki,yace hmm na gaji ni bacci zanyi,Naila ta dame shi ni wlh sai kazo.

Arham su dama ko masaukin basu je gidan Amaryar suka taho sai suka iske Inda ake badala,kowa ya rike baki gidan su Malama guda,Arham yace lallai a Nan ake biki,duk fitsarar su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login