Showing 108001 words to 111000 words out of 136333 words

Chapter 37 - TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK2 By asma baffa

08 Jul 2024

9523

wlh missing dinsa nake yau ko daya ban ga abina ba,suna ta dariya suna tsokanarta zata ji azabar first night sai ta tsane shi,Basu San tuni anyi ba,a fili tace indai Yaya Annoor ne ba komai yayi abinda yake so wuya Bata kisa tana ta kuri.
Iman saurin bacci ne da ita,duk surutun da akeyi tuni tayi bacci a Saman kujera,sai Beauty ce ta tasheta ta tafi bedroom ta kwanta su kuwa suna ta hira.

Annoor ya dawo gidan Bai ganta ba Ammi Habiba ya nema yace Ina Iman Ammi? tana wajen kawayenta ai,yace Rahma ko Nabeela fa? Duk suna can wajen kawayen,fita yayi ya nufi bangaren matan Yana ta kiran wayar Iman Bata daga ba.
Rahma ya kira ta daga yace Iman fa? tayi bacci tun dazu,Dan Allah ki tashe ta kice tazo ta bani kayana.

Rahma tace to taje ta tashi Iman tana bacci ta fara kuka tace Dan Allah mene ne haka Ina bacci,Yaya ne yace a taso ki kizo ki bashi kayansa kice Yana dakina a kan bed ya dauka ya key a jaka ta ki bashi,yanda tace haka Rahma taje ta fada Masa tare da mika Masa key,yace dole fa sai na ganta ki fada mata tazo kawai wlh ko na shugo na dakkota,Rahma ta koma ta sake tashin Iman,tace Ohhhhhh na shiga uku,yace zai shugo,mikewa tayi da sauri tace kar ya shugo Haba Aunty Rahma duk matane fa wata taje ta kalle shi a'a gani nan.

Tana Mirza Ido ta mike ta fita tana zuwa ta ganshi a bakin kofa,tace muje me ya kawoka nan,ai kin sani kema sai ki bani key wai na dauka da kaina muje ki dakko min,suka wuce can da kansa ya bude mata dakin tace ka gansu fa ta mika Masa sababbin kaya ne sunfi set goma Sha biyar da tela ya kawo
Yace to shike nan? yace ae dama so nake na ganki fa,tana kulle dakinta tace ai ka ganni to,yace ae na ganki you can go,tace good night ta wuce ta koma ta kwanta sai baccinta.

Washe gari daurin aure,Haidar da Nabeel kamar sune manyan abokai suna gaba akan komai haka Rahma da Nabeela ma a bangaren Amarya.
Abba ne waliyyin Amarya ya taho da su Kaka da wasu Yan uwansa,ga Jauro wakilin Ango da daya abokin nasa,a katafaren masallaci aka taru mutane sosai da sosai kamar ba gobe.

Annoor abokansa suka da yawa shima,11am aka fara daura aure tare da limamin masallacin,Abba Waliyin Iman baiyi wasa ba ya tsaya aka daura auren Annoor da Iman akan sadaki dubu dari biyu,bayan an daura Abba ya Kalli Nabeel yace yanzu za a daura Maka aure da Hidaya,Jauro ya Bada sadaki itama dubu Dari biyu aka daura auren Hidaya da Nabeel,Nabeel Gani yake kamar mafarki,,Sai ji suka yi an sake daura Aure Jauro da Maman Annoor,mamaki ya kama su amma ba damar magana.

Bayan an daura sun gama sallamar Yan biki iya abokai da su Nabeel suka koma gidan suka dinga pics Amarya ta gaji da Haduwa cikin Leshi na gani na fada,haka golden and Silver,Ango kuwa ya Sha fararen kaya,sauran abokai duk anko suka saka na shadda wata ruwan kasa me haske sunyi kyau sosai,Habiba tasan da Nabeel aka daura shima amma sauran duk sai yau suka sani ma,Amarya da yamma kawayenta suka dinga zuwa dole dai sai da suka yi Dj a cikin gida,anci an Sha,sosai bikin yayi kyau,Da yamma Kuma Habiba ce tayiwa Iman nasiha sosai, Jauro da kansa ya dauki Amarya ya kaita dakin mijinta,ya Kira Ango ya hada su ya musu nasiha sosai sannan ya tafi ya barsu.

Gidane katafaren gaske a GRA an kashe kudi a gidan Naira tayi kuka,komai golden and milk ne aka zuba,ko Ina kamshi yake su Rahma sun gyara sun tsara komai har da Jin tsoro za a sake yin first night,tsoro ya kamata sosai hankalinta a tashe yake.
Kuka take sosai sabo da rashin iyaye gashi har an mata aure,tana zaune kanta a lullube cikin material maroon me shegen kyau,Annoor shugowa yayi bayan ya raka Kawu ya tafi,murmushi ya saki yace Nima nake na gida sai na bude fuskar? Iman tace tana kukanta da Muryar kuka tace oho....dariya ta bashi yace mene ne abin kuka to kin sanni na sanki sai kace an kaiwa wani can ke nifa aka bawa,ta sake cewa ai Amarya Amarya ce,rungumeta yayi sosai Yana dariya sannan ya bude mayafin,yace wannan kuka haka My love sai idonki ya kumbura,Iman tace ai dole nayi kuka bani da iyaye nasan irin zaman da zamuyi da Kai,yace to fa,a nutse ba maganar wasa ya mata magana yace calm down ki daina kuka bafa asali na fiki ba Iman,Ina sonki fiye da kaina ta ya zan zalunce ki,kin sanni fa sai dai ki bawa wani labarina,Iman tace kana murna dai zaka Kuma yin Babatsularka,dariya ta kama Annoor yace mene Babatsula Kuma? Zaka sake tsula tsiyarka,Dan Allah karka farke dinkin da kayi ato.

To naji matsoraciya ya furta tare da sa harshen Yana lashe mata hayen no more cry, I love you with all my heart,tun kina karama nake sonki My life,nayi tunanin the same Mum and Dad muke Ina ta mamaki ta ya nake sonki abin ya Dade yana damuna kawai dannewa nakeyi,ki daina tunanin zan cutar dake,kayan makulashe ya baje musu" a baki yake bata tana ci shima Yana ci Yana karewa fuskarta kallo da hannayenta yace lallen Nan ya miki kyau yayi kyau,Ina son lalle ki dinga yi min,Iman tace to zan dinga yi maka.

Iman bayan sun gama cin abinci ta mike tace wanka zanyi,Annoor yace to muyi tare,kafada ta makale, yace mene ban sani ba Iman wajen nan naki nice na dinke shi to menene nono ma dai na Sanshi,tun suna kwaya nake ganinsa,ni na fara siya miki bra,Iman tana dariya ta boye fuskarta a kirjinsa tare da sa hannaye ta rungume shi sosai shima hugging dinta back yayi suna shakar kamshin juna,Iman tace dama mu kwana a haka,dariya yayi kadan ya sake kankame ta kamar zai fasa Mata Kashi sai da tayi Kara Yana wani shidewa,Iman bata San mene matsalar ba tace Yaya Mene ne haka? Hannayenta ya rirrike sosai idonsa ya canja kala ya kalleta a nutse yace Iman my love? Amsawa tayi a hankali yace bani da lafiya,ban San me ya sameni ba wlh da kinzo jikina sai nayi releasing,Iman ta kalle shi tace yanzu ma kayi? Ya daga mata Kai alamar ae,murna tayi sabo da shirme tace to ai ba komai Allah baka lafiya tana dariya tace baccina cikin dadi hhhhhh tana sheka dariya tace shike nan bazan ji zafi ba.

Annoor ya kalleta kawai yace idan ban warke ba fa? ko baka warke ba ai ba matsala Inshaallah ma zaka warke nifa badan kayi sex dani na aure ka ba,ai ba shi kadai bane aure,Kuma ma mene na damuwa tunda kowa ya sheda kayi an gani sai da kasa fa aka yi min dinki ai kuwa jarumi ne Kai,Annoor ya nisa yace na tabbatar yanzu bani da lafiya tabbas kawai zan fadawa Kawu,Iman tace tun yanzu Kuma zaka fara tona asirin auren ka bari tukun mu Gani in muka ga shuru to.

Tashi yayi cike da damuwa ya shiga toilet hankalinsa a tashe Annoor kamar yayi kuka haka yayi wanka tare da tsarkake jikinsa ya wanke boxers dinsa ya fito,Iman ta kalle shi gaba daya a cikin damuwa yake,wanka tayi da brush ta fito ta same shi a zaune ba abinda ya sake yi kawai tunani yake yi a ransa sosai,tace baka shafa lotion ba fa na gani har yanzu baka shirya ba,Annoor ya kalleta jikinsa a sanyaye,dakkowa tayi tace wai mene abin damuwa dan Allah bafa wata bare ka aura ba,haba My Sweet,kallonta yayi sai da yayi murmushi sabo da bai taba ji ta canja Masa suna ba kullum shi a Yaya yake.

Lotion dinsa ta dakko ta haura Saman bed din lafiyayyen ta zuba man a hannunta ta fara shafa Masa a bayansa,tace Sweet jikinka so sweet,dariya yayi yace ni dai wannan jiki nawa ko bar miki shi zanyi ne ki bani naki,Iman tace Ina baza ka iya daukan kayan dake kirjina ba,ya Maka nauyi,gabansa ta dawo tana kallonsa tace Yaya you too fine,yace to kina dai tabani kawowa zanyi indai naji dadi ko ya yake,tace to shafa ta mika Masa ya karba ya karasa shafawa da kansa itama ta shirya cikin rigar baccinta wata sky,shima irin nata ya saka Masa riga da wando gajere marasa nauyi suka kwanta, Kirjinsa ta koma ta makale kamar mayya,Ido ya lumshe Jin kirjinsa cikakku Wanda babu bra a Saman nasa,Kissing dinta ya fara slowly Yana shafa kirjinsa,rigarta ya janye ya fara wasa da boobs dinta Yana Yana murzasu Yana Sha,Iman ta fara Nishi da mika tana sake mika Masa su tana kiran sunansa My Sweet tana sake makale shi,yace princess kina bukatar namiji fa,Iman ta girgiza Kai tace a'a ni wannan ma ya isheni,akwai sanda zaki gaji ga Princess bazan gaji ba indai Kaine ka daina damuwa,to ni ai Ina so na jini a cikin jikinki,sai muyi hakuri har ka warke ka daina damuwa Please.
Yace shike nan Annoor ya zama ragon maz....da sauri ta shigar da bakinta cikin nasa.

Spark tunda ya yiwa Naila zancen Mero shike nan Naila take fushi,su Hidaya suna kwance ta tafi wajensu ta kwanta a cikinsu suna hira,Spark ya gaji da jiranta Yana kwance shi daya sai juyi yake shi kadai,Hidaya tace Aunty dare fa yayi har kin fara bacci ki tashi ki tafi wajen mijinki,Naila tace Amarya ki daina tashi na,Hidaya ta manta ma yau an daura mata aure ita.

Naila bacci ta sake komawa Hidaya ta mike taje tayi knocking a dakin Spark tashi yayi ya bude yace kazo ka dauki Aunty tayi bacci a can,Spark yace Allah ya miki albarka Hidaya ya fito Yana murmushi ya shiga har dakin tana bacci ita da Zarah,hannaye ya sa ya dauke ta chak sannan yace ku sa key a kofar ku ya fita da ita,sai da ya dorata a Saman bed sannan ta farka,Ido ta bude yace tashi Ina da mood,tasan hali ko bata yarda ba ma ta karfi zai mata shi yasa kawai ta amince ta bada hadin Kai,sai da suka gamsu ta gama ihun dadinta amma ta dora da fushinta Yana ta dariya ya rungumeta a jikinsa Yana mata rada,tlyace wani dadi kike karawa fa.

Mima ta gama dafa shinkafa da wanke Arham ya shugo mata da su salat da sauran tarkace na kayan lambu su Haly ta saka suka gyara da kyar a Hakan ma sai da ta zazzage su sannan suka yanka,bayan Nan tace ga Mai can an soya me ci ya zuba,Arham da Shaheed su suka fara ebo tasu kowa a plate suka zauna a Palo,Arham ya Kalli Shaheed yace baza ka hau dining ba yau? Shaheed yace abincin ai ba kalar dining bane shinkafa da waken zaka hau wani Dining da ita asarar lokaci,Arham Yana dariya yace Nima bazan hau dining ba yau she Rabin da kaga Yan gidan Nan a Dining to ba kwai ba Madara iyayi ya kare,Mima sai da tayi Sallah sannan ta fito ta zuba tata tana ci,Arham yace Mima kina wuta,hararsa tayi ta mike ta bar Masa ma Palon gaba daya.






AsmaBaffa
[1/31, 6:53 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

86-90

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Nancy Feedy




Arham suna zaune yana cin shinkafa da wakensa yace yaushe rabon duniya da ayyaraye,shinkafa da waken ma bata yi mugun dadi ba watarana da muka je gidan su Naila aka bamu habawa dadi amma mu nan sai Yan aiki ne suka iya girki kowa bai iya ba,a haka ma Mima ce wai matan nan na gidan nan ba uwar da suka iya sai saka kana nan kaya da danna waya,yanzu gashi babu 'yan aiki sun bar Mima da girki da wahala,Shaheed yace ai laifinta ne da bata koya musu ba har suka girma a haka,yanzu dan Allah Kalli gidan nan wai a haka ana musu dole suna gyarawa,su Haly duk suna zaune suna jinsu.

Arham yace duk namijin da Allah yasa yaso wata 'yar gidan nan ya aureta ba karamar jarabawa ce ta hau kansa ba,ya shiga uku ya lalace,komai Zero, tarbiyya zero,tsaftar gida Zero,Iya magana Zero,kula da miji da sanin darajar aure Zero komai da ka sani Wanda mace zata yi a gidan miji ta zauna lafiya to Zero ne sai kwalliyar kana nan kaya da kurin kudi da iya sa kaya shi suka iya kawai,Shaheed yace tab ai mijin Badia kwanaki itama ya kusa sakinta wlh sai Baban Misam ne ya sasanta.
Yace bai taba ganin me son jiki irinta ba,komai Yan aiki ne ke yi sai shegen iyayi,yace ga girman Kai tunda suke Bata taba nemansa ba,tace dai tana bukatar a dan mata service ita Ina Dan juyen ma bata so yace ga raki da ya fara zata ce ta gaji,Arham yace a gidan nan dama akwai Wanda ba Hariji ba? Badia ce wlh cewar Anam,Kuma lafiyarta kalau kawai haka take a gidan nan,Arham yace ana ci da rabonta kuwa.

Allah ka bani Harija irin Naila,Shaheed yayi dariya yace uban wa yace Harija ce? Sai ka jawo Spark yaci ubanka,Arham yace duk Wacce ta iya daure masifar Spark ai irinsa ce,tun ranar da aka kawota naga yanda take biye masa nace an gamu da juna'' wannan Chikar kuwa dama kana Ganinta kasan Harija ce tana ji da jaraba,ni ba wacce ta bani mamaki irin Malama r Rafeeq ashe haka take uhmm,Arham yace wai Ina suka samo su ne matan nan daidai da su ko Nima gidan yarin nan zanje ne ko zan samo kalata,Shaheed ya fara dariya,Arham yace to Allah kowa irinsa ya samu ba komai nima zan samo tawa addua zan dinga yi amma Banda irin Mima da Mummy sai su kashe mutum irinsu basu San kadan ba,Shaheed yace Kai a Ina kasan Mima Harija ce ni dai ba ruwana.

Jikin kofa Arham ya kalla yace wlh watarana anyi mistake zan shiga dakin Papa naje zan shiga naji suna fada bai isheta ba sai an Kara mata Papa yace ai kuwa sai dai ki mutu jiya na kusa kwana yau ma kice a Kara inji ne ni,harda kokawa nace wannan fadan na manya ne na dawo da baya Sadaf Sadaf na arce,baka gani Kai akan uzurin Papa sai dai kowa ya mutu a gidan nan ai Hallare ake wa kuyi shuru karta ji,amma Mima original Hary ce,Shaheed yace tab to Badia dai bata yi gado ba sai shegen nonuwa kamar jarka duk a banza nonon Mummyn Spark ta gado gari guda.

Arham yayi dariya yace kullum sai dai mijin yaje? A hakan ma wai korafi take yi kullum tana tsaki ita ya dameta yace shi dadin aure bai sani ba nace Masa ya Kara aure Kawai cewar Shaheed,Arham yace wato Hallaren tasa bata birgeta zata ci Ubanta kuwa idan ya karo aure sai ta zama kwandon shara,Shaheed Yana dariya yace kaima Naila ta koya Maka wani Hallare,yace ba dole na iya ba kullum sai naje fa,akwai wata Yar kanwarta birgeni take sai shegen iyayi ni in naje bakinta kawai nake kallo idan tana magana sabo da iya yanga,wai Naila tace an daura mata aure,nace uhm Ango zaiga iyayin magana.
Shaheed yace na ganta Hidaya suke ce mata,yanzu gashi su Yaya duk sun auro yaran talakawa masu tarbiyya kaga suna zamansu lafiya gashi nan sun iya abin duniya adduar Papa ce take binmu, amma banda Yan gidan nan mata duk dakikai ne,in banda zagin miji me zasu iya da iyayen miji.

Anam sai shegen son miji ya kwanta da ita itama a gidanta haka take gashi Nan an saketa muna ta dirkar tuwo da ita cewar Shaheed,Anam tace wai ni sa'arku ce na fa girme ku wlh ku shiga hankalinku, Arham Yana cin shinkafarsa yace uhm ku kuka jiyo,Spark ne ya shugo tare da yin sallama,ya gansu suna ta cin shinkafa da wakensu,dariya suka bashi ya juya ya Kalli Dining yace Yan gidan Nan mayun dining ya haka Kuma? Sannan Banga flasks ba an ajiye kowa Yana eba ba sai naga kowa da plate a hannu,Arham yace duk Wanda ya zauna a dining ai sai an tsine Masa akan shinkafa da wake za aje dining? badan ma nayi mata gata ba ai baza ta ciwu ba Kalli fa sai da na siyo mata Salat shine aka Dan yi mata kwalliya,Spark yace bai dace ba idan ka sake siyo salat sai na ci mutuncinka wlh,Shaheed yace kashe mu ka huta kawai idan nufinka kenan wannan wanne irin Abu ne salat ma ace mutum bazai ci ba jininmu so kake ya Kone,Ina Mima? tana ciki yau ai Mima Baki har kunne an samu da wake sai iba,idan ba Mima ta rame ba Allah ya konani Dan Allah kace Papa ya kira waya tana bidar hallarenta,kar cuta ta kamata son tsohon nan take yi,ayi magana Papa ya dawo gida Dan Allah cewar Arham.

Spark yace kowa in Yana so yaci dadi ya tafi gidajenmu in ba haka ba a nan sai dai tuwo gobe ma za a kawo garin Dawa,garin Masara da garin Alkama,Arham yace mun shiga uku wlh ko kare baya iya ci,Spark Yana dariya yace ai Kun shiga jalala tunda aka bar min ku a hannuna kowa sai ya rame, dama duk haushinku nake ji sanda aka kawo min Amarya Kun sa mata Ido zaku ci mutuncinta ayi min dariya, Kun kallar min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login