Showing 24001 words to 27000 words out of 54681 words

Chapter 9 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

48

fita sannan yace " Menene haka? Dan nace kije ki duba meenal kike fushi? Bakisan halin datake ciki ba? Keep komai aside duk duniya babu abunda nakeso sama da haihuwa dan haka dole kiso abunda yake ci?inta tun kamin ya fito dan nasan wannan ba halinki baniba idan zugaki akeyi ma ki daina dauka." Mamaki ne ya kusa kasheta amma cikin dauriya tace " Nace maka banason cikin ne? Kokaji nataba magana akansa? " Idonta ya kallah yace " Tunda ita Allah yafara bawa ai sai kiyi murna tund.." kuka yana kokarin kufce mata tace " DanAllah ya'isa haka sai da safe taja hannunta ta huce karo da farko dataji lamarin gidansa ya sosa mata zuciya.ko da suka karasa part dinta takarasa taje taci kukanta.

Meenal dake zaune tana tuna irin shawarwarin da sarsy rabata na yadda zata kullawa Aicha sharri duba da yadda mijin nasu keson cikin " ki zauna dai sakara dake ta shigo ta cinye fadarki tunda yana son cikin nan ki hada mata sharri dashi wallahi zai iya sakinta ma ke har irin kissar matan nan ki gwada ranar girkinta kice kefa lallai sai yazo kingane dai ko kiyi ciwon karya ahaka zakiga sunfara faWa da rikici tsakaninsu daga nan kinga zata kama gabanta tabar miki gidan daba daya ai.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA GOMA SHA BIYU
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.


Dariya meenal tayi sosai tana tafawa ita kaWai harda dan buga tsalle da juyi ganin abubuwan da zata haWa.

Wani gurnani oga yayi yana karya kujerar dake gefensa " Bakuda Amfani yan iska kunjawo min asara yanzu kai banza sai da kasaki jakar saboda rashin tunani? Kusan girman kudin da nauyinsu kuwa?" Daya daga cikinsu ne yace " To yanzu oga da ankamamufa? Yakake tunanin zamuyi dole za'a matsa ace wayaturomu kaga abun zai kwaSe mana gaba daya." " Tayaya zasu kamaku? Daklah kuyimun shiru kawai kunza mana asara ku bakusan yadca natsani yaron ba kuduba kuga shagunansa da muka cinnawa wuta ko ajikinsa naji ance kamar gwamnatu ce ma zata gyara masa yafada yana wani sabon kuka dan yasan bakarmin asara yayi ba " To oga mu aikashi mana." " Ai sharadin aikina nima banda kisa yafada yana zama wanwar akasa.

Tun bayan kwana biyu da faruwar abun sai yazama aicha taja jiki da lamarin Mutallab din sosai duk da hakan na damunsa har takai wani sa'in yaji kamar yayi kuka tunda ta riga ta sangartashi ta kowanne bangare agurintq yake samun duk wata Nutsuwar da yakeso. Yanzu ma shigowarsa kenan Tayi masa sannu dazuwa tana fadin " zakaci abincin yanzu ne kokuma in kaimaka part dinka?" Kallonta yayi yana ganin rashin walwalarsa a fuskarta " Aicha Dan nayi miki fada shikenan kika dauki haushina kika dora akanki? Yanzu saboda Allah kinsan sabon ciki bashida kwari kyaje ki bangajeta idan cikin ya zube fa? Kina ganin watanmu nawa ke baki samu ba ita tasamu ai sai mutayata rainonsa." Murmushi tayi mai radadi dan lamarin meenal da sharrinta yafara bata tsoro haka kawai jiya tana ganinsa tasaka kuka abangarensa wai na bangajeta abun mamaki rabon da naganta kwana biyu ma Nan yarufeni da fada harda fadin bakin ciki nake mata kenan kamar yadda tagayamasa dan bansamu ba da na fahimci inda ta dosa sai na bashi hakuri shine yanzu yake maimaita maganar." Kayi hakuri hakan bazai kuma faruwa ba tafada tana kokarin barin gurin wayarsa ce tayi ringing yana dagawa yaji kukan meenal tana kiransa." " Heartbeat yanzu nashigo kidaina kuka ganinan ki kwanta ki huta." " Nifa ajikinka nakeson bacci tafada cike da shagwaba." " Okay yanzu zanzo yafada yana zubawa Aicha idanuwa da tasakar masa murmushi akaro da farko bayan rigimarsu " kiji meenal ko? Wannan babyn nawa yazo da rikici ." Cike da rashin Nuna damuwarta tace " Ai daman shi ciki yagaji haka kaje ka kwana acan babu komai Allah yaraba lafiya." " Ameen Mon amour goodnight. " kuka tasaki yana fita harda durkusawa bakin cikin datake dauka yayi yawa yau kusan sati kenan kullum gurin meenal yake kwana duk dama tana period abun bai dameta ba Amma yadda yake rufe idanuwa yana mata maganar ciki abun har mamaki yake bata ita dayake ma abun bai damunta kwatakwata dan bata dauki hakan matsalaba ba duba da ita haihuwa Nufi ne Na Allah ganin Kukan bazai amfanita ba yasata saurin mikewa ta nufi da?inta.

Da Wan hanzari ya shiga da?in meenal din hannunsa dauke da basket din abincinsa da Aicha ta mika masa ganin abincin yasata jin dadi sosai acikin harta harda murna dan dama yunwa takeji tare yazuba musu yashiga bata har ta koshi watermelon drink dinma tasha sosai. Kwana biyunnan da sha'awa ta gallabeshi duba da baya takura meenal din kokuma da yayi magana tace baby baiyi kwari ba sai tace masa" I want you." Murmushi yayi yana fadin babyna fa?" To dayake ni bakasona sai dai kayi...bata karasa ba taji ba?insa aci?in nata rashin gwanancewa da kuma rashin taimaka masa agurin bashi martani yasanya baya jin dadin saduwa da Meenal kwata kwata yanzu ma tana zaune daskaran ta saki baki wai kissing dinta akeyi. Dago yanayin idanuwansa yayi yace " Meenal why bakya respond ne?" " To wai kullum kai kace responding to tayaya zanyi." A hankali yace " if I kiss you kema sai kiyimin." " tayaya zan maka kana kissing dina nidai please kacigaba tafada tana turo baki. Nan yashiga sarrafata inda tashiga masufa ita kawai yayi abunda zaiyi batason wannan romancing din mamaki ne yakusan kasheshi dan yasan kam romancing yana daga cikin abunda ke saukarwa macce Ni'ima sosai amma ita tace bataso ganin tafara masa halin nata yasa yshiga direct wanda daga shi har ita basuyi enjoying ba dan babu wani danshi da yakamata agurin karshe ma haka tacemasa zafi takeji ya sauka shikuma yabi umarninta yasauka dan shima bayajin dadin kwata kwata. Har yayi wanka yafito wani irin missing din Aicha yakeyi sai murmushi yakeyi yana tuna yadda take sarrafashi dagaa sama har kasa sai suyi kusan 1 hour suna romancing kamin hankulqnsu yafita su farantawa juna har mamakin yadda take jikewa yakeyi wataran tabbas wasanni kamin kwanciyar aure sirri ne da indai macce tarike to karyane miji yace bakida Ni'ima dan tun kamin afara zakiji ajiki.( Duk yadda kikai gurin shan maganin ma kisani sai kin koyawa mijinki yadda zai sarrafaki yadda sai mulmula miki nipple wato kan nono dan wannan gurin da kuke gani shine inda Ni'ima da jin dadin macce yake indai miji saiyi minti biyar yana mulmulasu to Ni'imarki zata sauka dan haka idan kikaji ance romancing ba wai ki iya tabbashi ba A'a kisani ke mijinki zai shiga dan haka ke yakamata yayi romancing sosai hakan ne zai saukar miki da Ni'ima yadda yakamata amma kina kwance a afka miki tayaya zaku samu farinciki da jin dadi da anyi magana kice ai baya yarda tayaya bazai yarda ba bayan cikin gabanki zai shiga dole yasarrafaki ki fidda abunda zaisaka kuji dadi. Dan haka ku kula sosai da gabatar da wasanni).


Tana shiga da?inta tasamu wayarta tanaya ringing ganin missed call kusan biyar yasata saurin bin numbar Ana dagawa ta kara akunnenta tana sallama. " amini taji daga wayar hakan yasaka Aicha saka ihu tana fadin Amini kece?" " DanAllah DanAnnabi kiyi hakuri Aminita da abunda baba yayi miki nasan bai kyauta ba abunda yayi kuma hakan...." Kada ki damu Amini wallahi banji haushin baba." " yakke yagida ya kwana dayawa kinsan bansan yaya tarasu ba sau abakin dada jiya dana tsaya muka shiga na taso daga makaranta." " DanAllah fa? Kice har kinfara makaranta" " ke kam da kikayi aure baki sanar mini ba." " Ni kinsanar muni da naki ne da zakice ban gayamiki nawa ba." " Allah yabamu hakuri dukanmu yajikan iyaye amini tace. " kinga fa har ina final year ma ina karantar masscom." " Kinji dadinki wallahi Allah yasaka Albarka." " Ameen Ashe Mutallab Asad kike aure? Gaksiya kive kinzama hajiya yanzu matan manya." " Kinjiku da zolaya ko? Banson haka please." " Amma dai kincigaba da makaranta ko? " aicha ce tagyara zaka tace " Wallahi yahanani Amini babu yadda banyi ba jiyama wai matarsa zatayi masters." " Tabbijan kuma kika yarda? Wallahi kikoma makaranta Aicha maganar Allah gidan miji babu tabbas gashi ke ba iyaye ne dake ba sannan dada duk kaunar datake miki ai bata maimaita shekarunta na baya naga wannan karatun naki shine gatanki shine mutuncinki wallahi ina zaki yau in babu shi ba fatan tsiya akeyiwa mutunba Amma hangen nisa yanada kyau arayuwa nidai ba zugaki nayi ba wallahi kiyi kokari ki koma makaranta danAllah ki lallabasa zai barki." " Amini wallahi Na lallabasa still. " " Kicigaba Aicha zai amince Amma ilimi azamanin nan babban rufen asirine wallahi saboda gaba." " To Ni yazanyi Amini? Wallahi.." " Ki kwantar dakai ki lallabasa please kinji." " Okay Amini yaushe zakizo." " Yanzu dai ina jarabawa idan nagama inshaa Allah zanshigo. " " Tohm nagode sosai Agaida oga zamuyi waya tafada tana mikewa tashiga bandaki.

Akwana biyunan bakaramin kunci take sha ba dan idan ba yazo yaga lafiyarta ba hankalinsa gaba daya yana kan meenal ganin damuwa zatasaka abunda batayi niya yasa ta koma shiga bangaren su tante komai na bikin tare suke haka din?unanta yayi masifar kyau " Anty afrah sai kace nice Amaryar?" " You deserve more than this." Murmushi tayi tana mata godiya. Yau shiga yayi ta blue yard yayi masifar kyau yana tsaye adayan dakin nasa dayake meenal tana gefe tana waya batasan yau aciki yashirya ba " Hello sarsy wannan shigeyar matar tasa fa nayi sharrin har na gaji wallahi ingayamiki sai dai ta bada hakuri amma tabiyemun muyi fada ma takiyo kuma bakiga yadda ransa yake Saci ba akan lamarin cikina bai san duk karya nakeyi ba batayimun komai kuma wallahi cire cikin zanyi ai daman tunda yayimun kishiya nafara wahalar dashi kenan tunda na lura yara sune wickness dinsa so nima dole na dandana masa bakin ciki, shi yazata rashin lafiyar gaske nakeyi ke ingayamiki ko dakinta baya kwana tasaka dariyar da takusa zame mata kuka dan kuwa Mutallab ne tsaye gabanta ya zuba mata mar har guda uku ajire kallonta yayi da ri?idadden idanuwansa yace " wato nazama Teddy? Ni ina zaune Dake da dukkan zuciyata ke kuma bahaka ba? Me tayi miki da zafi haka? Wato duk maganganun da kike zama ki gayamin karyane! And last warning narantse da Allah idan kika zubar da cikin nan Meenal zan Nuna miki wanene ne tunda kinriga kin mayar dani sha sha sha mara wayu." Kukan datakeyi mai sauti yasata dagowa ta kalleshi haWe da jan mugun tsaki tana masifa." " indai cikine sai Na zubar Wallahilazim baka mari banza ba kuma akan karamin aure dakayi sai nata fanshewa da haka." Cike da masifa yayi kanta sai kuma yaja yatsyaa yace " Do your worse and zakisan wanene Mutallab Asad yafada yana barin bangaren ita kuma tatashi cike da masifa ta Nufi sashinta tasan kome tayi bazai taba rabuwa da'ita ba kuma ko dan ta kuntata masa ayau sai ta rabu da cikin. Wardrobe dinta tashiga budewa tana bincika inda ta ajiye maganin batare da tunani komai ba ta afa guda hudu lokaci guda.

Aisha dake bangarenta tana gyaran Wardrobe dinta taji alamun shigowarsa ko baiyi magana ba tasan yana cikin damuwa sai ta nuna kamar bata gani ba dan yau tayi alwashi kome zai faru wallahi sai tayi masa maganar makaranta. " Barka da safiya Tafada bakamar yadda ta saba gaisheshi ba." " kintashi lafiya yafaWa yana Nufota haWe da fadin " Am sorry Mon amour kiyafemun danAllah. " batare da ta ?alleshi ba tace " inason Naje Zanshiga private university tanan tunda inada kudina acikin banki dan.." batare da yace komai ba yayi baya yace " Ban amince ba." " Sabida ni baka sona baka kaunata bakason ci..? Ciki da fada ya daka mata tsawa " haka kikeson zama nace bazakayi karatu ba idan da wanda ya isa yasakaki kiyi sai kije kiyi haka nakeson matata." Kuka tafashe dashi tace " ai daman nasani ba kaunata kakeyi ba sha'awa ta kakeyi Ni sai dai aji dadi dani Amma baza'a.." cikin zafin nama yayo kanta hakan yabata ikon saurin tsugunnawa tana kuka ranta na mata suya sosai." Ganin ?an biki sunfara cika masa gida kuma yau ne zasu fara sha'anin nasu yasashi fita gaba daya duk da yunwa dake damunsa.wayarta ce tayi kara tana dubawa taga dada ce " Ni wallahi sai nayi karatu ita matarsa dan yar masu kudi ce shiyasa duk iskancin da Tayi masa yake amincewa Amma dayake ni Wulakantacciya ce yar masu bara shine bazan samu..." " Auzubillahi Aicha Aicha Anya kuwa? Anya kuwa wanene yazugomin ke? To maza share hakawayenki yar albarka zan kirashi nayi masa magana Amma hakan dakikeyi bazaj sakashi yayarda ba yarinyar kirki ke da kullum yake yabonki kullum yana miki addua shine kikeso ki canza yanzu Aa akul dinki hakan bai kamata ba ki kama bakinki kiyi shiru kinga ga yan biki nan nima ina tafi inshaa Allahu." " DanAllah zakizo aicha tafada har tana dariya." " Ai dole nazo naga diyata zanzo zuwa gobe Amma maza goge fuskar nan kada wani yashigo." Cike da bin umarni ta goge fuskar tata sannan ta tashi ta mike.Afrah ce tashigo tana gayamata sai dare za'ayi mocktail din tashirya da wuri zasu makeup." " Tohm Anty afrah zanshirya bari to nagama girki da wuri tafada mata tana barin da?in zuwa kitchen tunawa tayi ko breakfast fa baiyi ba tunda yanzu yawanci itace take basa abinci.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA GOMA SHA UKU
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Tunda meenal batada lafiya bazata iya girka masa abinci ba yasa ita takeyi masa akowanne lokaci yanzu ganin yadda yafita rai Sace yasata dan murmusawa ko banza itama yau ta Wana ai abubuwan sunyi yawa tun tana yarda da maganar meenal har yanzu ta fahimci makirci ne kawai irin nata tunda tasan yadda Allah yasanya masa son haihuwa da kaunar haihuwa yasanyata taketa wahalar dashi. Uhmm tace tana bude ci?in fridge hantar data dafa da safe ta dakkota tanaci gaskiya ta kara yarda yadda macce sai da gyara wannan haWin na ci da hanta bakaramin niima yake saukarwa ba dan kuw akadan din da tace da safe sai dataji ji?inta babu dadi kwatakwata sanoda yadda taji dama gurinta Mutallab yake tunawa tayi bawasu kayan hadi nagani nafada tayi amfani dasu ba fa daga
-HANTA
-ATTARUHU
-ALBASA
-TAFARNUWA
-MAGGI
-YAJIN MATA RABIN SPOON
-CARDAMOM 3PCS
-RAIHAN HALF SPOON
-CITTA
-GARIN DAN BAGIGITA HALF SOOON
-?AN MADAFI HALF SPOON
-SASSAKEN ?AURE HALF SPOON
- RIDI 3SPOON bayan ta hadesu sai ta dora ahuta tasaka ruwa ta dafasu sosai anfiso ayisa da dan romo aciki zama tayi ta cinye tahada da drink din watermelon sannan ta dafa musu vegetables cous cousin duk tasaka acikin flask sannan tafita zuwa tayi wanka.

Daya daga cikin da kunansa yashiga dan yau bazai fita ba duba da yadda yaga ji?in nasa kamar baya yimasa dadi zama yayi akan gadon yashiga tunani kala kala haWe da damuwa da yadda Aicha takesoj komawa yaaAllah ka taimakeni akan matana kada kasanya au zama makiyana yafada cike da damuwar da baisan yadda zaiyi dashi ba acikin watannan bakaramin jiki yaji ba bama konewar shagunansa ga kuma dauke afrah ga kuma meenal dake kokarin kara saka shi atashin hankali kamar yakira Aicha dan faWar adadin missing dinta dayakeyi bazai faduba sai dai yayi shiru karo na uku kenan yana dannah wayaryarta yana katse, ita batasan yana sane da makarantar ta ta ba yana hira su fara Daukar dalibai zuwa next month da bakinta sai kace inada kudi a account dina sai lokacin nema murmushi ya subuce masa da yadda take masa masifa wayarsa ce tayi kara " Komai nene tsakaninmu kada ayi fushi da Abinci gashinan na ajiye maka shi akan table." Wani hanzari yayi ya kike zuciyarsa tana masa dadi koma dai menene wanda yake sonka yana sonka koma menene kada saSani yasanya kazata komai akayima kiyayyace rashin ganinta a falon sai yasanya jin babu daWi ha?an yasanya ya zauna yashiga cin abincin hankalinsa kwance wani sakon ne yakara shigowa ci?in wayarsa " Zanje gurin fannah asubuti suna can " reply yayi nata da" No " kawai dan yajata da hira." Sai tatura masa " Please haihuwa zatayi." " Ban amince ba nace miki." " Okay thanks tarubuto." Ganin shikenan ya ajiye wayar tasa yaci abinci sai da yagama cin abincin sannan yamike sai yaji ihu daga part din meenal wanda hakan yabashi damar Nufa hannunsa da waya Ganin su tante suk kanta tana ihu tana ambatar zata mutu wayyo nashiga uku saukar idanuwansa akan kwalin magani yasanya shi saurin dauka yana sanya wa acikin aljihunsa daga ban kuma sukayi asubuti da'ita. Sanin wanene shi yasanya likitocin basu taimakon gaggawa haka akafara kokarin tsayar da jinin Amma Sam abun yakiyihuwa Mutallab dake tsaye da'ita ne batasan inda kanta yake ba zuciyarsa shikuma takasa nutsuwa gani yakeyi kmar dai wani abunne yajawo haka.

Na rasa gane ?an meenal narasa meke damun yarinyar Nan kai wallahi wannan zamanin namu tarbiya tayi yawa ace ki zauna lafiya da mijinki da mutane ke bakya iyawa wanne irin aure akeyi ne awannan zamanin da ba'a gayawa yara yadda zasu kula da maxajensu hatta hakkin auren ba'a fada kowacce tana saranta ne Amma ka sangarta da haka babu cikakken ilimin addini tazo tayita abunda taga dama. Aicha dai dake gefe ita batace komai ba dan bata fahimtar maganar tasu itakam. "Tante cikinta fa ta zubar afrah tafada tana tura sako." Daga tante har aicha da sauri suka zaro idanuwa waje suna kallonta. " Wallahi ciki ta zubar wannan kwalin da kukaga yaya ya dauka ai na miscarriage ne ." "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login