Showing 12001 words to 15000 words out of 54681 words

Chapter 5 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

37

kayan danasanin." " Ina wannan gidan tarbiya ne su ai." Mutallab dake gefe ne yace Abba bara naje inason shiga kasuwa yanzu." " To wannan million dayan da suka bayar katafi da'ita kaga arage kudin kayan daki dasu ko?" " A'a abba nasiya mata komai ai karike kudin kawai kayi hidima dasu Allah yakara lafiya na barku lafiya." " To Allah yahadaka da alkhairin duniya da lahira yakara maka lafiya yakuma kara buda maka yasa kafi gaban saninka nagode." " Yanzu Alhaji yaron nan kakeyiwa godiya haka sai kace ba ubansa kakeba." Murmushi Abba yayi yace " Allah dai yakara masa albarka yakuma kara dafa masa." Batare da umma tace Ameen ba Tatashi tabar da?in gaba daya." " Umma lafiya naga kina kuka asiya dake kallon shigowarta tafada " komai ya lallacemin asiya komai ya hargetse mani babu wani abu bokayen ma sundaina aikin kinga family din da Afrah zata aura kudin saka rana million daya suka bayar banda akwatina goma da suke cike da manyan kaya, ina yar iskar yarinyar nan jidda shigeya yar iska da babu abunda kika saka agaba sai shaye shaye shi wancan ankaishi prison ke kuma zaki kara sakani amasifa." Ita dai asiya batace komai ba sai ma shiru datayi.

Ko sanda ya isa gidan sashen tante yaje yasanar ansaka biki wata biyu nan suka shiga murna da fatan alkhairi dan jalil ma sai da yakarayiwa Afrah fada akan ta tabbatar gobe taje tasamu Abba " Ni narasa irinki wayagayamiki ana fushi da ubane? Komenene yafaru yanzu bagashi ya huce ba ko kuma angayamiki akwai abunda ke dawwama ne sama da iko da zatin Allah. " " Zanje yaya jalil gobe." " Yauwa ?ar kanwata fannah tana gaisheki ko zakizo muje." " Sai da safe zanshigo tafada kai tsaye tana goge hawayenta." " Gwarq dai da kayi mata fadan dan ni bakina har yagaji na rarrashin nan nata." " Kiyi hakuri zanje tante." " Yauwa yarinyar kirki.

Sanda ya tura kofar da?in meenal tana palour azaune da Alama waya tagama kallonsa tayi ta kau da ?anta shima baice mata komai ba sai yace " Da abunda kike bukatane?" " Babu tafada tana danne waya." An kawo kudin afrah dazu biki nan da 2month." " And what? Menene damuwata aciki " To sai da safe." " inna ta gaida assha." Duk da yaji mai tace Amma bai kulata ba yabar shashin nata tana ganinsa ya fita ta lika taga bangarensa yayi daga nan kuma taga ya sakko ya shiga bangaren Aicha A hankali ta baya tafara kokarin shiga bangaren nata sai ta tarar kofar shiga tsakar gidanta ma a rufe take hakan yasata mugun ba?in ciki da takaici har Wan turawa tayi taji tabbas an rufeta ruf Mutallab dake kallota ta ?ar bular kofar yace " Allah yashirya yashiga." Yana shiga dadda Wan ?amshi ne ya buge hancinsa ko'ina fes abun sha'awa ga abinci an jerasu akan dining cikin shigarta ta rikitarwa armless vest da wani gajeran wando na roba sai ?ant dayasa hula ta nufosa fuskarta dauke da murmushi shima sakin baki yayi yana bin illahirin ji?in nata da kallo da sakashi saurin karasowa batare da yashirya ba rungumeta yayi itama tana rungumarsa yana dora Hannunsa ?an hips dinta yana murzawa cikin wani salo kuma yana shinshinar gefen fuskarta da hakan yafara sauya yanayin nasa. A hankali da kasalliyar muryar datasaka yanayin gabansa kara harbawa tace " Abin kaunata sannu da xuwa." Ko daya dago kasa magana yayi sai a hankali yace " please 1 round saurin janye jikinta tayi tana nufar ?an dinning hade da faWin " Am still in pain." Nufo dinning din yayi yace " bazanyi da ?arfi ba please Mon amour kitaimaka. " cikin dan dariya tace " can you please have your dinner." I need your not dinner." " And am not available at the moment." Dariya yayi yana zama akan kujera kamin tashiga zuba masa jallop rice da pepper chicken sai coslow. Sosai yaji dadin Abinci yahada dayimata addu'a sai dayagama sannan takwashe ta gyara gurin Nan taje takara Ambula khumrah aji?inta bata ankaraba taji Mutallab ta bayanta yana shafa mata ?an breast dinta." Please ma ch?ri? stop it." " Halal dina zakice in bari ?insan yadda nakeson abubuwan nan kuma Allah yabani kice bazan taba ba haba Aicha." Shiru tayi yashiga lailaya mata su da a take itama ta dauki tayasa wanda takai hannunta saitin ?an breast dinsa dan ta lura duk wata fitinanniyar sha'awar namiji to anan take sai data shiga lailayasu taga yadda ya canza gaba daya yanayinsa zuwa yanayin da itama bazata iya lissafawa ba sai ta aza bakinta kan nipples din nasa daga nan kuma sai taga ya rikice mata sosai Amma hakan yahanata bashi abunda yake muradi a sannan sai dataja shi da wani salon romancing din dan tasan anan Ni'imar ta zata sauka dan romancing shine sirrin saukar da Ni'ima ga kowacce diya macce bama kisa yana tattaba miki nonuwanki cikin salo mai jan hankali bawai ya mintseniki kokuma ya fizgaba kokuma ya azamiki hakori yana gutsura hakan babu Ni'imar da zata sauka sai ma dan banzan azaba da zaki dingaji daga bayama sai kiji bakyason saduwar ko ?adan gani yadda take enjoying yasata tsugunnawa tashiga sucking dinsa Anan taga garari dan yadda yari?ede da surutai da Ambaton Allah abun bakaramin mamaki yabata ba gashi salon nata sai yazamana tana taba masa nipples tanayi daga Nan zance yakoma na manya dan gaba dayansu sai suka fita daga duniyar da waninsu zai iya fahimta kokuma ya shaida har sai da suka samu cikakkiyar Nutsuwa ga kowannen su. Sai data dawo hankalinfa ta kara tabbatarwa maza nason salo akan gado style daya ga macce ma kuskurene dan hakan yakan kawo gundura da gajiya tsakanin ma auratan amazing yau da'ita ta hau ?ansa sai ta lura yamafi enjoying da gigicewa wato wani sorri data lura dashi atau shine maxa suna mutukar kaunar macce tasaka hannuwanta a cikin hammatarsu tana dan murzawa hakan ma ta lura dayana motsa shaawar matan da mazan. Datazo kissing dinsa ma ta lura ba hakora ake gaftara na A'a ana zura harshene ana karkadashi hade da zukushi shine kiss namasu hankali da kuma camza yanayi tabbas ta yarda matan aure dole au zage Dantse sukara bada himma gurin ganin sun gyara zaman take war auransu da mazaje dan duk wannan abubuwan da mata ke rainawa yake saka wasu mazan ta ammali da masu yimusu bayan kuma sune halak malak dinsu dole ne mata su farka su san cewa shinfidar aure itace kaso 90 cikin 100 azamantakewa ko yaya tasaku matsala zaman take war na canzawa duba da anayin aure dan samun nutsuwa ga juna da kuma zuri'a tagari.





#Mutallab Asad
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA SHIDA
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Ganin kiran da akeyi masa akasuwa yasanyashi saurin dauka yana amsawa daman suna saka ran containers dinsu zasu ?araso zuwa anjima to ko yamma batayi ba har motocin da aka loda sun ?araso sai da ya amsa musu da tabbacin gashinan zuwa nan da wasu mintina sannan yafara shiga bangaren meenal da yafito tananan zaune agefen gadon hatta bedsheet dinta yayi mugun datti ga underwear dinta duk akasa batare da damuwa ko kunyar mijin nata yashigo yaganta ahaka ba taja tsakin da yasashi canza fuzga ayayin shigowa " Nima dai inkanasona ai gobe sai ka kwana acikin bangarena bawai nadinga binka ba tunda itama matar taka ai anata bangaren ka kwana." " Ban fahimceki ba meenal tun dazu sai magana daya kike maimaitamin akan bangaren aicha ko dai labe kikeyi ne bansani ba." Hakan yasata dan jin kunya kuma da tsoro sai cewa tayi " Wanne laSe Allah yakiyaye nayiwa wannan yarinyar laSe magana nakeyi ta adalci ai tunda itama ka kwana acan nima sai ka kwana anan." Da dan mamaki ya?alleta yace " Kamin nace komai inaso kisani LaSe haramun ne idan kuma kika dauki sarar nan watarana aka kamaki ke zakiji kunya sannan bazaki zauna lafiya ba nagayamiki kamar yadda take matata nake sonta haka kema kike matata nake sonki nake kaunarki kuma maganar wanafiso ko kaunar babu ita kowannen ku zanyi kokarin yimata adalci daidai da yadda zan iya nagayamiki." Wani kallo tayi masa kamin tace " kadama kayi wannan.." " Learn how to talk please ni mijinki ne ko kina magana da mutane anyhow ni kina kokarin yimun maganar da zanji dadi." " Turo baki tayi tace " To zaginka nakeyi?" Baice mata komai ba yace " inada tabbacin kinada mai miki wanki agidannan but kalli bedsheet dinki ahaka zanzo nakwanta ? Wai ke menene matsalarki akan tsafta ne? Kinyi shaving din danace miki da kuma sit birth?." " To wai da wanne zanji? Da gyaran gurin kokuma da gyaran kaina kuma gaskiya babu abunda zanyi cikin daya kuraje kuma sunfara warkewa." " That's good tunda ban isa nace miki ga abunda nakeso atattare dake ki gyara ba wannan pant din da bra din wa kike jira ya wanke miki ne? Look meenal banason kazantar nan taki nagayamiki banaso tayaya zanji dadin tarairayarki da wari a hammatarki bayan ina siya miki sure kala kala dubi kan mirror dinki kusan kamfani 5 ne amma ki goga kike ganin wahala and in ba dole ba ina macce ina gumin hammata haka sai kace dan dako? Kuma nagayamiki wannan barin gashin da kikeyi a hammatarki shine yake jawo miki wannan gumin idan kika aske bazakiyi ba, rannan fa ina kallonki bakiyi brush ba da safe and idan nayi magana kice na takura miki , nan nasaka su dada suka bani set na khumrah da turaren wuta tunda nakawo miki kikacemin kinyi kyautarsa wato ni mijinki banda darajar kisakamin ko?" " DanAllah ka kyaleni tunda kanada wata matar kaje kayimata fadan nan bani ba tafada tana tashi tabar masa gurin shima baice komai ba yafita zuwa shashinsa sai daya gama komai sannan yafito da shirin kasuwa Anan ne yashiga bangaren Aicha inda yatarar da'ita tana bacci hakan yasa baice mata komai ba sai ma rufe mata side din nata yayi da mukulli yayi mata magana akan tadinga rufewa idan zata kwanta dan tabbas meenal ta laSene ko kaffara bazaiyi ba.

Yana fita ta shige bangaren su tante ko gaisawa basuyi ba ta kalli afrah hade da faWin " ke ina abincina? " afrah datake a kufule saboda jalil da yayi mata fada akan rashin zuwa gaida mahaifinsu ta kalleta tace " Kin ajiyeni ne nadinga yimiki girki kokuma biyana kikeyi da zakizo kiyimun tsaye akai kokuma baki kai macce ba da bazaki iya girkawa ba?" Da masifa meenal tace " Ni kikeyiwa rashin kunya?" Da zafi afrah tace " Uwatace ke da bazanyi miki ba." Tante dake fitowa ce tace " A'a afrah menene haka." Meenal datagama qoluwa tace ai ke kika sakata ina ganin dukkanin ku arzukin mijina kukeci ko dan nace ayi abinci dani shine kuma za'a gayamun magana." Duk da maganar tayiwa tante zafi sai kawai tashige daki batace komai ba " Malama kada ki zagar mana mahaifiya ki iya bakinki abinci ne bazamu kara dafawa da gardiyar da ko mijinta batasan tadafawa ba wallahi." " Ke har kinada bakin magana kin kasa samun mijin aure shine zaki zageni agidan miji naga mijin nawa ke ci dake." " Ke mijinki ne ni yar uwarsa ce kuma hakan dayake miki bakin ciki babu yadda zaki." " Nikam Afrah zokije mana gidan naku ki gaisa dasu tante tafada." " Ganinan mama tafada tana barwa meenal guri da borin kunya yaisheta tafita tana banka musu kofarsu. " Afrah kidaina biyewa yarinyar nan nagayamiki ko?" " Amma tante zamu tsaya tana mai damu yan iska haba danAllah jiyama ina kallonta gurin sha biyu tana shiga shashin aicha da alama laSe take mata." Mamakine yakama tante tace " kai wannan yarinya Allah ya kyauta mata."

Meenal kuwa tana barin sashin nasu bangarenta tashiga dan Mutallab yahana su asiya zuwa gidanta yanzu dan abba yayimasa fada akan gidansa Bazai gyaruba indai yana barin umma da yaranta suna masa shige da fice shiyasa duk ya daka musu warning . Mayafinta ta dauka da jaka da wayarta ta nufi gidan Umma dan idan tazauna anan zuciyarta zata buga ne dan yanzu ba aicha ce matsalarta ba kadai har ma dasu tante da afrah so takeyi kowannen su yabarmata gidan miji tahuta, haka tafice da motarta batare da tunanin ta kira wanda yajiyeta ta tambayeshi haka tayi ficewarta daga gidan ta nufi gidan umma.

Yadda take tafe take tangaWi sai yasa umma zuba mata idanuwa tana mata kallo tundaga sama har kasa kamin tace " Jidda menene haka? " wani irin jan numfashi jidda tayi tace " Kijani kikaini sama sai ki cillarni ke umma zonan." Adan firgice umma tace nashiga uku na lallace menene haka nake gani Asiya umma tashiga kwala mata kira ji?inta na rawa asiyama dake dakinta tafito tana fadin umma lafiya" cikin rawar jiki ta nuna mata jidda dake faman bin bango tana abun bugaggun yan maye " Yanzu jidda duk fadan danayi miki bakiji ba? Sai da kika koma gidan jiya?" " Au kinsani dan ubanki baki sanar mini ba yau nashiga uku na lallace maza ban mayafi adaidai wannan lok'acin meenal tashiga hakan yasa umma jan hannunta kada taga halin da jiddan take ciki tace " Muje muje meenal ke ajiya ki rufe kofarku kada kisake tafita." " Wallahi nima hankali ba akwance ba umma ashe nazo adaidai." Umarni umma tabata akan taja mota su tafi tafiyace mai dankaren nisa sukayi kusan awa daya sannan suka isa wani babban daji mamaki ne yakama meenal ganin mutanen da suka tarar halan yasakasu dole da basaso suka hau layi.

Hankali atashe yake boka kataimaka min diyata da yarona suna...." Kitashi kitafi kitashi kitafi suna konamu bamu da wanda zai iya aikinki nagayamiki." Umma datashiga hawaye tanayiwa boka magiya tace " Kataimaka mana dan girman Allah boka." " kifita ko nasaka miki ciwo hakan yasaka umma fashewa da wani azabben kukan da yasaka mikewa tafita zuciyarta tana mata radaWi " boka nikuma...bata karasaba yace " Kishiyarki da yanuwansa ko?" " kifidda hannu akansu dan kuwa babu tasirin aljani aji?in wanda suke ambaton Allah wanda suke neman tsari safe da dare bama iya aiki akan wanda suke kokarin ganin sunyi alwala haWe da neman tsarin Allah kamin suyi bacci." Cikin meenal ne yaja kara tace " To boka yanzu me zanyi." " Ki fidda kanki aci?in lamarinsu inagayamiki ki fidda." Jiki dai du?ansu babu kware haka suka kamo hanya sukayo gida Amma meenal datakejin Sam bata iya hakura nan tasaka umma nuna mata wanni gurin amma kusan dai magana Daya ce.

**

Sai wajejen 1 sannan tafarka daga baccin daya tasheta jin har yanzu tana jin Wan zafi yasata haWa ruwan zafi da Wan salt acuki tashiga bakaramin dadin sit bath dinnan takeji ba dan kuwa yanzu batajin zafin ko ?adan hakan yabata damar Nufar bangaren su tante ta gaidasu daga nan ta Wan tsaya hira har Afrah take sanar da'ita tadinga rufe kofar shiga bangaren nata dan taga meenal tashiga jiya ci?in dare. Da Wan mamaki Aicha ta amsa mata amma bata nuna komai har ci?in ranta ba daga karshe dataga kamar sirrin ran nata yana kokarin bayyana afuskarta sai tayi musu sallama tafita, lamarin kishiryar tata yaWan fara bata tsoro Amma inshaa Allahu zata dage da Addu'a da neman tsari akanta, cikin rashin jindadi tashiga gyara bangaran nasa wanda tana ci?in aiki taji alamun buWe gate da shigowar motarsa bai dade da shigowa saman ba taji motar meenal itama tashigo a gaggauce ta nufo saman nasa dan bo?an nata yabara kwalli yace indai sukayi ido biyu to zance zai canza aicha dake gefe tana masa sannu da zuwa meenal kuma shigowa tayi kamar an cillota tana muzurai kallonta yayi yace " Daga ina kike?" A Wan da?ilr tana zuba masa idanuwanta tace " unguwa naje." Baice komai ba yace " good ." Sannu da zuwa Aicha tayo gaba zana kokarin karbar leda miko mata yayi sannan yami?awa meenal itama wani kallo tayi masa tace "
Wai ?ai wanne irin zalunci ka?eyi tayaya zaka fara bata ledar bayan kasan Nice uwargidanka? Wannan rashin Adalci har ina, kuma jiyama ina kallonka ita kafara bawa hannu kuka gaisa kafin kabani da safiya, Nice uwargidanka Ni tazo ta tarar Mijina ta aurar mun dan haka Ni zaka fara yiwa komai kamin ita. Cikin wani sanyin murya yace " Kiyi magana a han?ali banason ihu sannan ?ibude kunnenki kiji da kyau baku da bambanci dukanku, matana ne kuma ina ?aunarku kada kikara kawomin shirme cikin zamantakewar mu, ina fatan ?in fahimta." " Akan wannan kazamar yarinyar kake wulakantani ?ar talakawa wacce ko ?ar aiki bazan dau?eta ba?." Murmushi Meenal tayi tace " A kowanne lo?aci kina jifansa da ?alamai marasa daWi alhalin Yana asama da?e shine mijinki shine farin ci?inki biyayyarki a garesa wajibi ne bansan kalar naki kishinba bansan yanayin tunaninki ba Amma kisani Mutallab Asad baya daga ci?in azzaluman mazan dakike yawan fada, ko baici darajarsa ta mijinki ba inada tabbacin zaici daraja ta mai kyautatamiki yabaki muhalli ga wadatuwar abinci ga suttura masu tsada ga motar hawa ga kalamai masu dadi, a iya Wan zaman danayi dashi nafahimci mutum ne shi mai mutu?ar kiyayye dukkan wani hakkin dake ?ansa! Amma duk wannan Alkhairin nasa sai ki rufe idanuwanki ki zazzageshi aduk lokacin da kika ganshi a bangarena Ni ba diya bace ba? Ko ba iyayene suka haifeni? Kalmar ki daya Na auremiki miji, Zakiso Ayiwa Wiyarki abunda kikemun?To inaso insani ke kadai Allah yace ya aura? Ko bakida sanin shi mijin macce hudu ne? Ban aure mijin kowacce macce Ba C'est mon mari pour (Mijina ne Nima) kada kikara cewa Na aurar miki miji dan Babu aya ko hadisin datace wacce aka fara aura ko wacce aka aura daga baya ba daraja daya suke ba kowannen mu akwai lokacin da Allah ya ?addara masa zai aure mijinsa! Zai iyayuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login