Showing 3001 words to 6000 words out of 54681 words

Chapter 2 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

38

ba Anbudesu wallahi ." Kai mungode Allah da wannan Ni'imar da yayi mana Ubangiji yabamu yacigaba da yimana suttura ." Ameen Aryan." Sun dade suna hira kamin kuma suyi sallama yatafi idris dake gefe gudane yace " Ranka yadade nidai inada korafi danAllah kadaina gayawa kowa sirrukanka ." " A'a idress kada kamanta wanene aryan Agurina fa aminina ne kuma tun kamin kowa yataimakeni aryan shine wanda yafara taimakata ya yarda dani yake tsayawa yaji matsalolina kaga kuwa atsakanina dashi babu wata rufa rufa kokuma boye boye ko? Yahuce aboki agurina dakake ganinsa sai dai akirashi da dan'uwa." " A'a ranka yadade bafa.." " kaga idress is okay please basai kayi magana ba indai akan aryan ne bazan fahimceka ba." " To bakomai Allah yabarku tare." " Bari ni zanje gida zamuyi waya akan sabbin kayan nan."

****

Hakuri zakayi abbansu nasan nayi kuskure Amma tunda nabada hakuri sai a hakura kuma yarinyar nan ta koma da?inta ai. " Dole ki kama kanki Wallahilazim idan nakarajin makamancin haka to ki tabbatar duk abunda yabiyo baya kiyi kuka da kanki." Godiya umma tashiga yimasa har ta mike tabar sashin nasa zuciyarta cike da kuduri akansa dan idan ta kallah da kyau gyara dan nasa yayi masa a bangaren nasa, ai wallahi tayi alwashi yadda Nata yaran basu daukaka ba ko zatayi yawo tsirara sai su Mutallab sun wulakanta. Asiya dake daki ce tafito tana rungume umma hade dayimata oyoyo " Ke lafiya naga babu Abinci?" " Umma ai abba yace kowa yadinga yin nasa anraba kayan abincin anbawa kowa." " Kutmar wato har Amarya tasamu wannan damar? To wannan ne namu? " asiya ce tayi shiru kamin tace Ai umma nasiyar ne dabani da kudi." Kallon diyar tata tayi tayi kwafa tashige cikin da?in cike da takaici da ba?inci aranta.
****

Yanzu oga yakakeso ayi? " kuzama cikin shiri akan sabon aikin nan nasa idan da hali har shi ku kashe kunji kada kubarshi da rai dan jin numfashin sa aduniyar nan bakaramin dagamin hankali yakeyi ba.

***
Meenal kuwa ce takira mumy nan tasanar da'ita akan danAllah idan tayi tuwo ta kawo mata. " Momy kuma bata musa ba tabayar aka kawo Nan tashirya acikin manya. Warmers dinta tafada wanka duk yadda gashi yataru a hammatarta da mararta hakan yasata kin askewa tana ganin hakan amatsayin takura da wahala.

Ko data fita bata tsay ko'ina ba zai bangaren su tante dataje ma abinci ta zuba taci kamun kuma ta Wan shiga tunani tabbas kuwa zatayi maganin mahaukaciyar matar nan tasa dan taga alamu so takeyi ta hada kafaWa da'ita anata fadar ?ar gidan masu kudi ita kama bataga ta inda wannan tafita ba dan ajiyar zuciya taja tana mai ?allon tante dake mata magana. " Nace ko zakuje a dan gyara bangaren naki ita fannah sai ta huta kunga tayi nauyi Nan dinma datagyara ai tayi kokari sosai." Da to gaba dayansu suka amsa sannan suka tafi can Win a yayen data shiga gaba daya Nutsuwarta gagararta takusayi yadda taga ansaka mata kayan daki har sunfi Na can Kasar tasu kyau da tsada ga wannan bangaren Nata bakaramin kawatuwa yayi ba da haduwa murmushi tayi tanajin tabbas wannan mijin Nata ya cancanci duk wata kulawa da godiya . Duk da tagaji haka ta hau gyare gyren ko'ina sai wajejen la'asar suka kama har kayanta komai ta shiryasu abun sha'awa. Daga Nan ne kuma tashiga wanka ta shirya cikin yard dinnan dayayi mata masifar kyau light blue ne sai tayi rolling da mayafin Afrah dake kwance ?an gadonta tace " Anty Aicha wallahi kinada kyau sosai ga shape." Murmushi tayi mata tace " Ai ban ?aiki ba afrah kema tabarakallah MashaaAllah. " " Bazaki gane me nake Nufi ba." Murmushi kawai tayi mata tace kamar naji Yadawo ko?" Afrah tace " Eh shine." To bari Nayi masa sannu da zuwa sai nadawo ko?" Dan daga mata kai tayi tanajin dadi acikin zuciyarta ganin yanzu yayanta yayi dace da masoyiya tagari karar motarsa yasata saurin fitowa tana Nufar babbar harabar gidan da zai sadata da gurin parking din tun kamin yafito yazuba mata idanuwa yanajin sanyi ci?in ransa ma ch?ri? sannu da zuwa ta faWa tana kara Nufo ledar hannunsa zata ?arba. Meenal data ganoshi tundaga nisa ba?in ciki yayi mata katuto aci?in ranta saurin Nufosu tayi tana faWin ke wai bakisan yau girki na baniba." Murmushi Aicha tayi cikin hausar yarenta da baya fita tace " Dazu bamu gaisawa ba Ina wuni tafada tana ?arewa meenal din kallo." Tsaki meenal tayi haWe da shigewarta ciki." " ?ar'uwa Nace ki karbi ledar ko tunda yau gurinki yake." " bazan karba ba ke dakika dauka sai ki kai masa bazanyi ba tafada tanayin gaba." Aicha ce tace " DanAllah kayi hakuri idan ha?an yabata maka rai banyi tunanin fitowar tawa zata zama laifi ba daman dan naga lafiyanka ne kasan Ma p?re duk lokacin dayadawo sai mamana taje tayi masa sannu da zuwa tataresa bansan agurinku laifi baniba." " Riko hannunta yayi har suka isa Part dinsa sai da ya zaunar da'ita sannan yace " Bakiyi laifi ba sai ma kara daraja dakikayi agurina acigaba dayimun haka." " To Nagode ma ch?ri? Allah yakara maka lafiya bari naje sai da safe." " A'a zauna yadauki wayarsa yakira meenal tadade kamin ta karaso sai data zauna tace " Lafiya? Kake kirana?." " Kawomin ruwa yafada kai tsaye duba da yanajin ?ishirwa." " bazan iyaba." Cikin nuna rashin damuwa tace " Ma ch?ri? zan iya kawomaka tafada tana Wan mi?ewa." Eh yafada ransa namasa wani mugun zafi." Sai data buWe fridge ta dakko sannan ta wanke glass cup ta haWo ta zuba masa tana mika masa." Wani mugun ba?in cikine yacika meenal bata ankaraba taji hawaye yana zubo mata hakan yasa taja tsaki da ko kallonta Aicha batayi ba." Na taraku anan ne dan nayi muku fada kuma kowaccem ku tasan yar uwarta " Mon amour ga uwargidata meenal Banson rikici danAllah ku zauna lafiya." " inshaa Allahu zamu zauna lafiya ma ch?ri? Allah ya kara haWa maka ?anmu." Meenal ga Amaryata Aicha banason rike ku zauna lafiya." Cikin gyatsine fuska tace " Naji sai kuma me." Kowaccen ku inasonta shiyasa na aureta banason kananun maganganu idan banji dadi agurinku ba to tabbas babu inda zanje naji dadi. Haka dai yayi musu fada sosai Aicha tayi musu sallama tafita tana fita meenal ta daka tsalle tadawo kusa dashi Sai data zuba masa abincin data kawo kamin kuma daga baya ya kalli abinci ya kalleta " danAllah kaci kada kayi complain. " baice komaj kuwa yazauna yaci yakoshi tunda yagama ma sai yashiga aiki sai wajejen 11 sannan yayi haramar kwanciya inda meenal tadade da kwanciya kan gadonsa tana bacci abinta hankali kwance amsawar da jikinsa yayi yasakashi gyara jikinsa sosai sannan yacika ji?insa da turare kamin yakashe ko'ina haWe da Addu'a ya kwanta yana rungumota saukar ba?insa akan nata yasata bude fuskarta tana kallonsa ganin yadda tayi jaSar tana kallonsa da kuma ?in mayar masa da respond sai yaji abun babu armashi yadda yashiga sarrafata batare da itama ta taimaka masa ba yasashi jin rashin dadi aransa babu wani nuna jindadi a tattare daita ta kwanta sai kace macecciya in banda yana cikin tsananin sha'awa tabbas da bazai iya komai da'ita ba. Cikin wata calm voice yace " Meenal common touch Me mana." " Ni kataSani mana gaskiya takara kai hannunsa jikinta hakan yasa bai daina ba duba da'ita ma tanada hakkinta atare dashi." Sosai yacaza mata kai hakan yasakashi fita hankalinsa shima gaba daya, A han?ali yashiga sau?e ajiyar zuciya a jajjere, ji?insa ne duk ya Mutu ya dago manyan idanuwansa ya tsura mata su, duba da yanayin ji?insa da ya sa?e gaba daya, wannan shine karon farko da yaja tsaki yana faWin " Meenal Mekika tura agabanki?" Kallonsa tayi cike da mamaki da firgici jin yagane ta saka wani Abu tace "babu abunda nasaka nifa." Ci?in zafin Nama ya fizgota yace " Ba magana nake miki ba Me kikasaka agabanki?" Jikinta Na rawa tace " maganin matsine fa Nasaka dazu Nasiya." Yaa Allah ya faWa yana cire hannunsa daga jikinta kamin yace mata " ?inga kurajen dake gabanki? Yaushe rabonki da shaving? When last kikayi sit bath?" Idonta da yacicciko da hawaye tace " DanAllah Mutallab kana tausayamin yanzu Nasaka abunnan dan kaji dadi kazo karufeni da faWa? Kuma Ni nagayamaka banason shaving dinnan nafison gabana da gashinsa kuma ma dai ai nagayamaka kurajennan nasiya magani nafara shafa musu, maganar gaskiya kuma bazan iya wani amfani da ruwan zafi ba tunda dai kana gani ina amfani da kayan mata." Cikin bacin rai yace " Will you keep quiet?....


#Mutallab Asad
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA UKU
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

YafaWa ji?insa na rawa, bakida hankali meenal illata ?anki kikeso kiyi wannan babban abunne maganin matsi? Nataba yimiki complain akan inason ki matse ko maganin mata? Har takaiki ki tura abu acikin gabanki tunda bakida hankali kw wacce irice ne? Meke damun rayuwarki? Narasa gane kanki da gabanki wannan soyayyace ? To bari kiji ingayamiki gaskiya Wallahilazim duk soyayyar danake miki idan kikaje kika illata gabanki da tura abubuwan da baki sani ba abubuwan da zasu haifar miki da matsala to tabbas babu ruwana duk yadda kike acikin raina zanje inada zan samu nutsuwa inada take kula da kanta da lafiyarta kada kiyi Tunanin zaki illata kanki da ture turen wasu abubuwa agabanki kuma kisa aranki wai zanyi hakuri, ita sha'awa ba'ayi mata haka idan ma zakiyiwa kanki fada kiyiwa kanki fada dan kinsha abunda zai karamiki lafiya jikinki bamatsala baniba Amma abubuwan da zaki tura gabanki babbar matsala ne gareki zan iya haifamiki da matsaloli da dama kinsan saka abu agabanki da sunan matsi zau iya haifar miki da cancer da manyan cutuka ke har ma da infection da kuraje dama sauransu nataba cemiki inaso kisaka wani abunne? Narasa kalar tunaninki , kuma naga ke kamar bakiyi islamiyya bako? Bakisan sunnah ne asked gashin gaba da hammata ba? Ko kinzata wani abunne." " kaga ya'isa haka cin mutuncin naka daman ai dan kai nasaka tunda kuma wulakantani zakayi is okay sai nadaina." Look into my eyes ke naga tunaninki sai ina taimako aciki ko? Kiyi hanzarin barin nasu baki wannan maganin dan wallahi zasukaiki su baroki kinji me nace miki and kije kiga likita akan wannan kurajen gaban naki ." Shiru tayi tare da kwanciyarta ta juya masa baya shikuma hakan yabashi damar jawota ji?insa bacci yakwashesu.

Duk yadda Aicha takai datayi baccu kasawa tayi hakan yasata tsintar hawaye akan gefen fuskarta da dan hanzari ta gogeshi what is this? Tafada cikin ranta is this love or what? Kishi ne wannan? Itafa tunda taga matarsa ranta ke mata zafi hakan na nuni tafara sonsa ne? Juyi tayi akan gadon nata tana kara runtse idonta wasu tagwayen ajiyar zuciya takara saki tana kara ganin girman gadon nata wannan Wan kwankin da sukayi atare hakan bakaramin kara shakuwa sukayi ba kowanne lokaci yajawota ji?insa yana making love da'ita ahaka tana ci?in tunani dai bacci yayi gaba da'ita.

Wajejen ?arfe goma Mutallab yatashi ko daya tashi yunwa sosai ce ci?insa hakan yasa ya?alli meenal dake chatting gefensa yace " Kinyi breakfast? " A'a Nifa Nagaji kaduba kaga yadda nagyara maka bangarenka fa a hankali yabi da?in da kallo shi dai yasan yadda yaganshi jiya bayan aicha ta gyara hakan kuma yake yanzu amma sai yace " Sunnu thank u." " Katashi muje can gurinsu muci abinci." Baice mata komai ba yayi wanka yashirya cikin wani light yard ita kuma tana sanye da bubu na material irin masu laushin nan ko dataga ya mi?e itama Mikewa tayi ta bishi.

" Tante gwara ma abar breakfast dinnan dan nasan yaya zaizo yaci." Aicha da Wan mamaki tace " A'a afrah matarsa fa xata girka masa ai." " wai anty sau nawa zance miki wani namijin yafi matarsa amfani babu abunda ta'iya wallahi." " Ke dai kawai bakida uzuri ko dai tagaji ne shiyasa Amma dai mata da mijinta ai bata barinsa da yunwa yar'uwa." Murmushi duk sukayi mata " Nikam banga yarinyar aiki ko daya gidan nan ba" tante ce tace " Aikam dai bamuda ko daya mai aiki matarsa kam tataba dauka Amma bansan dalilin tafiyarta ba dayake shi mutallab dinne bayaso ko ?adan ai ." " Ni wallahi aikin nazai gagareni ba Amma samun mai dam rage maka wani abun yanada dadi " Aikam dai bayaso anty ba lallai ya yarda ba." " Zan gwada yimasa magana ko zai amince.kamin kuma suji sallamar Mutallab din da meenal sun shigo hannunsu Aicha ta ?allah yadda suka sa?ale juna tana Wan kau da kanta gefe guda a han?ali tace barka da shigowa tana Wan gyara zamanta gefenta yazauna yana zaunar da meenal adayan gefe " Ina kwana aicha ta fada kallonta yayi yace " Lafiya lou harkin tashi tante barka da asubahi." " barkanmu alhaji yanzu muke maganarka nace nasan zaka shigo ka karya meenal sai ki zuba masa ko." Kallon tante tayi tace " ita waccen menene amfaninta da bazakice ita tayi masa ba?" Da dan mamaki Mutallab yakalleta yace " Tashi ki haWamin abun kari." Aicha kuwa data Wan yun?ura tace " Babu komai tayi zamanta ai sai Na hada muku." Banza meenal tayi takuma ki tashi tana aikawa kowannen su da wani irin kallo." Tea zan zuba ko kunun Aicha. " cike da kaunarta yace " Duk abinda kika zuba zanci." Nan ta kalli meenal tace " Me zan zuba miki sister?" Tsaki meenal taja tace Nasakaki ne kisamun." Aicha bata kulaalta ba tasamu kujera ta zauna har Mutallab yaga karya sannan tace " Ranka yadade inada magana." Ranki yadade ina jinki yafada yana murmushi sanda hakan yasa meenal harararta " DanAllah ina nemana alfarmar ?ar tayin aiki kaga gidan namu tabarakallah MashaaAllah in yaso mu sai muji da gyaran bangaren naka da kula dakai aduba mana ranka yadade." " Ni kaina ya hanani sai ke wai ke wacce..." batakarasa ba mutallab ya narka mata idanuwansa alamun ta'iya bakinta." Lokacin danace miki kada ki dauka ai sai da kika dauka kuma ban hana kowaccenku dauka ba abinci ne gaskiya bazanci na mai aiki ba sannan babu mai aikin da zata dinga gyaramun bangarena nasanar muku." " Inshaa Allahu zamu kiyaye ranka yadade hakan ma mungode Aicha ta fada." Afrah dake gefe ce tace " Anty Aicha kinga har anyi matriculation a uni din da zaki fara na Niamey Naga su zee sun dora yanzu datuni dake." " hakan shine alkhairi agareni tafada tana kokarin barin gurin. Kamar zaice ina zataje sai kuma yayi shiru batare da yayi mata magana ba har ta bar bangaren ta huce nata sashin ko data karasa kuka taji ta subuce mata sosai Allah shaidane tana mutukar son tayi karatu Amma tanaji tana gani ya hanata ganin kukan bazai kareta da komai ba yasata mikewa tashiga wanka sannan tashiga da kayan abincin da aka ajiye mata jin motsin mutum abayanta yasata dan zabura tana jiyowa. " Shine kika tafiyarki ko? A hankali kuma sai yabi idonta da yayi alamun kuka da kallo ko bai magana ba yasan akan dayan biyu take kuka wato karatunta amma sai yayi kamar bai ganiba yace "Banason haka idan ina guri kidinga zama aicha hakan Nuna girmamawarki agareni ne." " Kayi hakuri danAllah nadantsaya uzuri anan kaga nashigar da kayan abincin ne Nagode sosai da hidimarka akaina Al??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????lah yacigaba da buda maka." Takarasa fada kuka nacin ?arfinta Jawota yayi ji?insa yace " banason wannan kukan hakan yana sawa naji babu dadi araina ko ?adan ina mutukar jin dadin wannan addu'ar taki matata wannan kamshin turaren wutarnan taki bakaramin dadi yakemun ba nima gobe zaki sakamun adakina." " Inshaa Allahu zanyi maka duk abunda kakeso." " Allah yayimiki albarka yafaWa cike da Nuna jindadinsa sannan sukayi sallama ya huce bangaren meenal ko dayaje tana zaune kan gadonta tana dannah waya." Da wannan dannah wayar dakikeyi me zai hana kitashi kigyara bangarenki." Ko dagowa batayi ba tace " Nagyara ai shekaran jiya." " Haba meenal shekaranjiya yau ne?" " DanAllah kada kadameni nata fita zakayi katafi mana." Wani takaicine yaji ya cika masa ransa hakan yasakashi fita yabar mata dakin, wayarta datafara ringing ta?allah Umma tagani gabanta ne yawadi kamin tadaga tana saurara daga can " Diyata ina wuni kwana biyu bakya ta uwartaki ma kwatakwata ni gani anan hankali yatashi akanki gaba daya ina cikin damuwa kala kala nace Allah yasa wannan kiahiyar taki bata takura miki." Kamar an sosawa meenal abinda ke mata kaikayi tace " Wallahi wallahi nima tadameni daga zuwanta ga shegen munafurci umma bakiga bafa abunda takeyi." Kuma daga mata kafa kikeyi? Nikam meenal ..." ko shi bana raga masa ballantana ita." " Yauwa hakan ai yakamata macce tazo tasameki da mijinki kuma tana kokarin rabaku? Wannan ai babban kuskurene kada ki yarda wallahi ." " Ni wai umma babu wani malami da zaimun aikin fitar da'ita?" Murmushi umma tayi dan dama zancen datake jira kenan tayimata saboda batada kudi a hannunta tace " Aikam akwai manyan malamai yanzu ma wani da yayimun aiki kinga dubu dari uku na bashi bakiga aiki ba." " To umma zanturo ayimun danAllah kituramin account number ." Wani murna umma tayi aci?in ranta kamin tace " To badamuwa sukayi sallama." Sallamar momy yasaka Meenal firgita tana kallonta " Mumy kece? " " Meenal bazaki nutsuba bazakiyi hankali ba ? Umman dai bazaki rabu da'ita ba? Inaji mahaifinki har Allah ya'isa yajawo miki idan kika kara hulda da'ita shine bakiji ba? Shine kike kiranta kinsan girman Allah ya'isan iyaye." " Nifa mumy ba'ita bace ba" " To nidai meenal ki kula da duniyar nan gashinan kudin da kikace kinaso dady yace akawomiki sai kitashi kikaini nagaisa da kishiyartaki." " Wani irin gaisawa mumy ana zaune kalau? " " wai ke mai isa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login