Showing 9001 words to 12000 words out of 54681 words

Chapter 4 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

41

ba nasan zai ishemu."

Ta ?are zancen tana zaunawa kusa dashi tare da cire masa hular kansa ta ajiye gefe, "Sannu m? ch?ri ya Abba ka samesu lafiya?" "Lafiya kalau suna gaisheku." "Muna amsawa." TafaWa tare da mi?ewa ta Wauko masu plate ta juye masu gasasshen naman kaza da tsiren daya siyo, sai d suka ?oshi sukayi nak sannan ta tashi ta kwashe sauran takai kici cikin fridge ta saka, haka ma sauran tuwon da miya ta saka su acikin fridge ta tsaya ta wanke kayan da sukayi amfani dasu sannan tafito suka hau fira, sosai Mutallab ke enjoying firar da A?cha keyi masa wadda gabaWaya rabin jikinta ke saman nashi suna firar yana yamutsata, har ?arfe sha biyu tayi Mutallab na sashen na A?cha suna fira tana kyakyatawa saboda yadda yakeyi mata wasu abubuwan ajiki, da haka labari ya fara sauyawa tsakaninsu dan tuni Mutallab ke neman birkice mata, agogon dake Wauke a tsintsiyar hannunsa ya duba yaga kusan ?arfe sha biyu da rabi, Waaa A?cha yayi da jikinta gabaWaya ya gama mutuwa saboda kalolin wasannin da yai da ita suka nufi bedroom Win nata dake tashin wani sanyayyen ?amshin turarukka da khumras Win data mulke jikinta dasu, toilet Win ta ya shiga ya gashi a gyare tsaf ya wanko bakinsa da mouthwash sannan yafito ya shiga rage kayansa tare da hawowa kan gadon ya janyo A?cha a jikinsa dan tuni yai fatali da hijabin tun a palour, wasu sabbin kalolin wasanni masu rikitarwa da tsayawa a zuciya ya shiga yimata tana tayashi kafin can ya mirgino kanta, saiti kunnenta ya raWa mata wata magana cike da jin kunya ta Waga masa kai, kamar jira Mutallab keyi cikin wani salon ya ?ara zafafa wasannin da yakeyi mata kafin kuma cikin hikima ya ?o?arinmaida su abu Waya shi da ita, tsananin tashin hankali da kuma azabar da A?cha taji ya sata ?an?amesa jikinta na rawa jin wani abu ya ratsata ta ?asanta, shi kuwa banda kiran sunan Allah ba abinda yakeyi jinsa a wata sabuwar duniya yana yawo saman gajimare saboda daWinta, tun A?cha na tunanin zata iya jurewa har takasa ta saka mashi kuka amma bai barta ba sai daya samu cikakkiyar natsuwar da yakwana biyu bai samu irinta ba sannan ya koma gefe ya janyota yana rarrashinta, a daren sai da yayi sau uku sannan ya samu tashi yayi wanka yana yaba jarumtarta da bata hana shi ba duk da zafin da take ji da kuma yadda ya gajiyar da ita. Shi ya taimaka mata tayo wankan itama sannan ya wuce wajen sallah jin antada sallar asuba fuskarsa Wauke da farincikin yadda A'isha ta shayar dashi zumar ta ba tare data nuna gajiyawa ba yana sanya mata albarka.

A inda tayi sallah nan ya dawo ya tadda ita tayi bacci ya Wauketa ya maidata kan gado sannan ya zauna yayi azkar Winsa, yana gamawa shima ya koma yayi kwanciyarsa yana sanyata ajikinsa har bacci ya Waukesa, Bai farka ba sai kusan ?arfe goma na safe ya mi?a hannunsa gefen da take da niyar lalubota yaji wayam, buWe idanuwansa yai yaga gabaWaya ma bata cikin Wakin dan haka ya tashi zaune yana zuro ?afafuwansa ?asan gadon, daidai lokacin tafito toilet Waure da towel ya Wago kansa yana kallonta, wata irin kunya ce ta rufeta ta du?ar da kanta ?asa batare data ?araso ba ya mi?e ya ri?ota ya zaunar da ita bakin gadon yana cewa, "Morning daWina kin tashi lafiya?" Hannu ta saka ta rufe fuskarta cike da jin kunyar abinda yace tana mamakinsa yayi dariya sannan ya ?arasa gaban madubin ya Wauko man shafawarta yana cewa, "Wa yace ki wahalar mani da kanki baki jira na taimaka maki kinyo wankan ba?" A bunda bai sani ba tuni A?cha ta tashi tayi ?an gyare-gyaren da zatayi ta haWa masu breakfast mai sau?i sannan ta shiga wankan, bata iya tanka masa ba tana kallonsa ya buWe man ya shiga shafa mata ajiki, ?o?arin zare towel Win da take Wauke dashi yai ta ri?e tana shagwaSe fuska haWe da cewa, "E'ehm m? ch?ri Ni dai kabarni na ?arara da kaina ka shiga ga ruwan wanka na haWa maka pls." Yadda Wai tayi maganar a shagwaSe da yadda yabi jikinta da mai yana shafawa tuna ya sake janyo masa sha'awarta, bai tsaya saurararta ba ya janye towel Win ya shiga shafa mata man yana wani murza breast Winta cikin wani irin salo kafin daga bisani A?cha taji yakai bakinsa akai, ba tada zaSin daya wuce ta sake bashi kai bori ya hau suka sake lulawa wata duniyar, wannan karon tare suka shiga wankan bayan ya samu natsuwa sannan suka fito suka shirya, ita tafara gyarawa cikin doguwar riga abaya ta aza Wan kwalinta saman kai, kafin ya saka rigarshi shi kuma ya wuce sashensa yana faWin, "ina zuwa Mon Amour".

Shiryowa yai cikin wani haWaWWen yadi sai tashin ?amshi yakeyi sannan ya dawo cikin Wakin ya sameta a palour kwance saman kujera ya zauna kusa da ita yana shafo fuskarta haWe da cewa, "Sannu Mon Amour Allah yayi maki Albarka ya ji?an su m? p?r? da m? m?re, kin bani farinciki marar adadi, haka kin samamani natsuwar dana jima ban samu ba, Allah ya saka maki da alkhairi." Cike da jin kunya ta rufe idanuwanta yakai bakinsa a saman goshinta ya sumbat, mayafin abayarta taja ta rufe fuskar shi kuma ya shiga yimata cakulkuli har sai data buWe fuskar tana dariya, dariyar yai shima haWe da mi?ewa yana faWin, "Ki kula mani da kanki bari naje na samo mana abunda zamu karya kona karSo mana a wajensu t?nte." Yana juyawa zai bar palourn ta ri?o hannunsa tana cewa, "Akwai shi anan na haWa mana tun Wazu." Zaro idanuwa yai yana kallonta yace, "Wai duk wannan gajiyar dana tara maki sai da kika tashi kika haWa abun kari? Iyyeee ashe matata jaruma ce har haka nan sani ba." Ya ida zancen yana Wagata daga kwancena da take ta tashi zaune, agogon hannunsa ya duba haWe da cewa, "Oya tashi muje kici abinci ana maganar karfe sha biyu bakiyi kari ba." Ya Wagata haWe da mi?ar da ita tsaye suka nufi kan dining table, kujera yaja yafara zaunar da ita sannan ya jawo tashi ya zauna, da kansa ya zuba masu abun karyawar ya haWa masu shayi mai kauri sannan ya janyota ya zaunar saman cinyarsa ya shiga ci da ita, sai daya tabbatar taci sosai ta ?oshi sannan ya Wauki sauran yaci, bayan sun kammala tana ?o?arin tashi ta kwashe kayan ya maida ita ta zauna da kansa ya kwashe ya kai kitchen sannan ya dawo ya gyara wajen, hannu yami?a mata bayan ya gama suka dawo cikin palourn ya zaunar da ita ya kunna mata tv yana cewa, "Bari naje na gaida su t?nte na duba ?ar uwarki yadda ta tashi, ko zaki je?" Wani kallo tayi masa tana ma?e kafaWa haWe da turo baki tace, "So kakeyi su gane ko me kayi mani ko." Ya ja karan hancinta haWe dayin dariya yana kwaikwayon yanda tayi maganar a shagwaSe tayi saurin rufe fuskarta sannan ya fice yana jin wani farinciki tattare dashi.

Sashen Meenal ya shiga ya taddata ta cika tayi fam kamar tafashe fuskarta tayi ja idanuwanta sun kumbura da alama tayi kuka, "Subhanallahi! Meenal meka faruwa dake ne haka?" Ya faWa fuskarsa na canjawa cike da damuwa tare da ?arasowa bakin gadon da take zaune ya zauna tare da ?o?arin janyota a jikinsa ba tare daya damu da yanayin warin toilet dake tashi acikin Wakin ba, buge masa hannu tayi tana fashewa da wani irin kuka ta tura kanta cikin ?afafuwa, "innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, me akayi maki ne Meenal, baki da lafiya ne?" Ya sake tambayarta yana janyota jikinsa ta turesa cikin kuka tana cewa, "idan ma bani da lafiya Mutallab sai dai na mutu baka sani ba tunda kana can kana farinciki da matarka baka damu da yanayin da zan shiga ba, tunda kake dani ko awa Waya baka taSa zaunawa munyi fira da kai ba amma ina jinka jiya har kusan ?arfe Waya kana fira da matarka, wannan ai ba adalci bane tunda kasan ni ba haka kake yimani ba." "Haba Meenal kin taSa zaunawa zakiyi fira dani na?i saurararki?" "Ai ina jinka ba ita takeyi maka firar ba kai kake yimata tana faman dariya saboda ka nuna mani kayi sabuwar amarya." "Ya Salam! To kiyi ha?uri kema zamu ri?a yin firar dake, Shikenan?" Mutallab ya faWa dan har ga Allah bazai iya cigaba da sauraren wannan ?o?arin nata ba. (Babu wani zancen adalci dan mijinki yayi fira da abokiyar zamanki baiyi dake ba, hakan ba dole bane a musulunce saboda ita tasan yadda zata ja hankalinsa suyi firar ne, ke kuma baki sani ba watakilma idan ya dauko maku labari gwasaleshi kike yi ko ki ?aryatasa, taya kike tunanin zai ji dadin cigaba da baki labarin sabanin ita da zata bashi lokaci ta sauraresa, idan kina tunanin hakan dole ne kuma yana cikin adalci kinyi kuskure, ki gyara tunaninki da kuma kalamanki wajen magana sannan ki tanadi daWadan labaran da zaki iya ba maigida, hakan zai sa ki iya ri?e zaren fira dashi kamar yadda takeyi, amma matu?ar mai gida zaizo yana baki labari kina haWe fuska kina cewa anya haka ne? Kai ba gaskiya bane labarin nan, Ni dai bacci nake ji, to wallahi sai dai kiji wata nayi kuma kidawo kina ?orafi baida adalci."

Hawayenta ta share tana jan mijina a hancinta kafin tace, "Bana so kar ma ka gyara ai Allah zai tambayeka." "Allah ya kyauta." Ya faWa haWe da mi?ewa zai fice ta sake cewa, "Mintinka nawa da shigowa amma har ka mi?e zaka fita ka koma wajenta bayan tun safe kana can sai yanzu kafito." "Zan je ne mugaisa dasu t?nte." "An dai ji kunya tun safe ace baka hito ba ka gaishesu sai yanzu." Bai tankata ba ya fice daga Wakin dan ya lura idan ya biye mata yanzu zasu saida hali, sashensu t?nte ya nufa ya sameta a palour zaune tana kallo Afrah kuma tana kitchen tana haWawa Farouk abinci dan yace mata yau zaizo wajenta ya ganeta, sai da suka gaisa da t?nte ta tambayesa ya kwanan iyalin nasa ya amsa mata da "lafiya suke." sannan yace, "T?nte ina Afrah ne?" "Tan kitchen anata girke-girke yau mutumen nata ne zai zo." Tana rufe baki Afrah nafitowa daga kitchen Win, ganin yayan nata yasa farinciki bayyana a fuskarta ?araso cikin palourn ta gaishesa, "Ya Mutallab ina wuni?" "Lafiya kalau Afrah kin tashi lafiya?" "Lafiya lau ina Aunty A?cha duk yau bamuga fitowarta ba, Meenal kaWai ce tafito ta karya." "Bata jin daWi ne, amma tante me yasa kuke ba Meenal abinci bayan ita bata dafo takawo maku ba?" Ya faWa yana maido kallonsa ga tant?, "To ya zamuyi? Ai Bama hanata ba tunda akwaishi ko?" "To Shikenan, ni zan hanata, idan har bazata iya girkawa da kanta bari ta zauna da yunwarta, wannan ai renon wayau ne." Ya faWa ransa a Wan Saci, "Allah ya kyauta kayita ha?uri, mu mata sha'anin mu sai ana kai zuciya nesa." Bai ce komai ba ya mi?e zai fita, har yakai bakin kofa ya juyo haWe da kallon Afrah dake ?o?arin tashi yace, "Afrah ki faWawa Farouk Abba nason ganinsa idan yazo, jiya yabani sau?in nafaWa masa sai na manta, inaga yana so yaji lokacin daya shirya ne saboda asa date Win aurenku dan baffa yace iyayensa sun je suna son asa masu rana, shine yace su dan dakata saboda yaji ta bakin shi yaron." Cike da jin kunya Afrah tace, "Toh." Sannan takoma kitchen, t?nte kuwa cewa tayi , "Masha Allah, Allah ya Sanya alkhairi yasa ayi damu, addu'a ta kenan wannan al'amari ya tabbata itama ta shige Wakinta kamarsauran ?an uwanta duk da dai naji Asiya data zo jiya tana cewa ita ?ar uwar taku Jiddah mijin ya korota bayan yayi mata dukan tsiya." "Allah ya sawa?e t?nte, abinda tun farko nake ta gudar mata kenan, gashi aure ko shekarewa bai gina ace ta dawo gida." "Abun bai yi daWi ba gaskiya." "Allah ya kyauta." Mutallab yafaWa tare da ficewarsa...








#Mutallab Asad.
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA BAKWAI
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Cikin murya ta abin tausayi da'ita ma kanta ci?in raunin zagar mata iyaye take tace " DanAllah kayi hakuri rashin hakurin babu abunda zaijawo sai danasani mu mata tunanin mu bakamar naku ba ma ch?ri? tafada kuka na k'okarin kwace mata " a han?ali yadawo ya zauna yana rungumeta ji?inta hade da faWin " Kada ki sake kiyi kuka akan maganarta banason hawayenki yazuba ga wacce bata kai ba kinji matar aljannah." Duk da yadda yaci ?arfinta sai cewa tayi To bazanyi ba." Wani kalar hugging dinta yayi da shi ?ansa yasan ya haifar masa da Nutsuwa dan ya kau mata da hankalinta sai cewa yayi " Sannu da kokari matar aljannah Allah yahadaki da Alkhairi duniya da lahira da?ina sai kamshi yakeyi me kika dafamin?" Dan mikewa tayi tace " Yanzu zan dafa dai abinci bandafa ba yau bacci ne yaci ?arfina sai dai ko nayi maka fried yam kamin nadora." " A'a is okay basai kinyi ba banajin yunwa inajin yau kawai kiyimun jallop ita nake sha'awa. " " Tohm bari Naje ko akwai abunda zanyi maka?" Breast dinta yataba yace " Wannan." Hakan yasata saurin fita tana ?ar dariyar dabata kai har zuciya ba ko da zata shiga part dinta sai data tabbatar ta rufe ko'ina kamin tashige ciki tunda Afrah tace mata anfara shigo mata dole ta kiyaye dan batasan me za'a zo ayi mata ba watarana. Sosai kalaman meenal suka shiga dawo mata ko datayi blending kayan miya tashiga dafa naman ta dora jallop din sannan ta hada masa coslaw wayar tace taji tana ringing hakan yasata saurin dagawa tana faWin " Mama iyami ." " Aicha kuna lafiya?" Kawai batasan meyasa ba sai tafashe mata da kuka. " Subhanallahi wani abun ke faruwane?" " Mama matarsa tafara kaini bango wallahi wallahi ." " To daman aicha wacce kishiyace bazata kaiki bango ba? Ai kawai kiyi kokarin ?auda kanki daga sabgarta gaba daya." " Wallahi Mama bana kulata ta tayita zagina tana gayamun maganganu To wannan ai ?anta tayiwa nidai ina baki shawara ko da wasa kada kisake ki soma rikici da kishiya agaban mijinki hakan zai siyamiki daraja ba ?ar ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~??adan ba kiyi duk yadda zakiyi ki kau da kanki ai basai nagayamiki ba shi dai wannan mijin naki yanzu shine gatanki dan haka ta hanyar kissa da kisisina kiyi kokarin mallake komai nasa abunda kikaga ya gagareki sai kiyi kokarin hadawa da gayawa Allah daga kishiyar har ?an uwansa kiyi kokarin zama dasu da zuciya guda daya kinji." " To mama inshaa Allahu ." " Wallahi yanzu kika biya ta kishiya baki zaman aure lafiya abanza a wofi sai kikai kanki wuta gwara kisa aranki indai mijinki nayi dake kuma yanasonki yana kaunarki to magana takare kowa yayi takansa yaya karatun da nature miki ta WhatsApp kin duba kuwa." " Ni wallahi kunya nakeji Aicha tafada tana ?an dariya." " ina gayamiki ki ajiye wannan kyan naki kinga duwawa abun mamaki ne billahilazi babu ruwan maza da maganar kyau idan macce ta iya sarrafashi yanzun nan zakiga ko ganinta yayi yana son kasancewa da'ita kiga wasu mazan suna son macce kamar me koda kuwa bakinta yakai bakin fenti kirasa me sukagani to wallahi dadin kwanciya take dashi dan haka idan ma zaki kara zagewa kikara hade da dagewa." " Tohm inshaa Allahu. Yanzu kinyi haWin matsin nan da nagayamiki." " Ni wallahi banason matsin nan." " Malama kamamin bakinki gefe ki tabbatar kinyi yau dinnan ai kinada
GANYEN MAGARYA
KANINFARI
ALIM KADAN
HABBATUSSAUDA
MISKI
Hadesu zakiyi sai ki tafasa su kishiga ruwan sau daya zakiyi a wata 3 karki karayi sai dai idan haihuwa kikayi zaki iya jera kwana uku kinayi bayan kingama sai ki haWa Tsumi kuma shima ga yadda zakiyi naji ma kamar kina cikin kitchen ko kiyi kokari ki haWa yanzu TSUMIN KANKANA


-KANKANA
-CINNAMON COKALI 1
-KANINFARI RABIN -KARAMIN COKALI
-ZUMA COKALI 1
-DABINO GUDA 3
-MINANNAS RABIN COKALI. Ki HaWesu ki markada sai ki tace ki shanye sannan inagayamiki bawai kisha kiyi sangangan akan gado ba babu wani moving maza nason kalmomin batsa fiye da tunanin mata dan idan yana saduwa dake ki kasance mai kiran sunansa ahankali kina masa daWaddun nishi haWe da gayamasa yadda kikeson sa hakan zai sakashi kara karfi da kuma hanzari gareki kuma yanasakawa namiji yajiki fiye da matarsa indai batayi masa hakan wannan sirruka ne ki rike sannan acigaba da hakuri dan dole zaman tare zo mu zauna ne kuma zo mu saSa Allah yakara baku zaman lafiya bari Nabarki haka sai mun kara magana." " Nagode mama Allah yakara tsawon rai.Sai wajejen magariba sannan tagama girkin wanka tayi tadafa haWin matsin da tsumin tasha daga nan tasaka wata light doguwar riga ta Nufi bangaren su tante. " Yanzu nake faWin lafiya tun dazu banganki ba? " " Wallahi mama natsaya girki ne tafaWa tana ajiye basket din hannunta adaidai nan Afrah tafito tana fadin " Naje part din naki naga arufe inatayimiki dariya nace ashe dai kin dauki maganata." Dariya Aicha tayi tace " banda ki kirani na bude miki to gashinan yau jallop nayi mana."Nan suka hau hira tsakaninsu har tante tana gayamata yau iyayen umar sukaje gurin Abba za'a kai kudi da saka rana" murna Aicha haWe da fatan alkhairi nan kuma aka shiga hira sosai duk yawanci ta makarantace wanda ha?an ke kara kwadaita mata son karatun.

**

Mashaa Allah Abba afrah tayi goshi yanzu wannan duk kayan sarana ne. Umma dake gefe ba?in ciki yana neman kasheta tace " Wai ni?am nace dan gidan wanene?" " Umar dan gidan abo?ina senator abba yafada dan yakara mata haushi to yaran yanzu shine minister ai." " andai duba tarbiyarsa kana ganin dai yadda akayi na jidda ba'aji dadinsa ba. Kana kara tafka wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login