Showing 45001 words to 48000 words out of 54681 words

Chapter 16 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

53

shafawa a hankali sonta na daWa shiga zuciya da kuma gangar jikinsa, Ganin ta mirgina fuskarta takoma kallon rufin saman Wakin tana wani turo baki ya sashi sakin ?ar dariya yana kai hannunsa a saman cikinta yana shafawa yake cewa, "?ar rigimata soon takusa zama Momy." Yadda taji ana yimata wata irin shafa aciki ya sata zabura haWe da buWe idanuwa dan ta tsorata, tana ganin shine ta saka mashi kukan shagwaSa tana dukan ?irjinsa haWe da cewa, "Why m? Ch?ri am scared." Cikin Muryar bacci tare da faWawa jikinsa ganin yanda ya bude mata hannayensa yana murmushi bayan ya zauna abakin gadon, har lokacin bacciine a idanuwanta dake kunshe ya Wago fuskarta yana cewa, "Am so sorry duk baccin ne haka ko sannu da zuwa bazan samu ba Mon Amour?" Saidata zagaye hannayenta da jikinsa sannan ta Wago idanuwanta dake lumshe a shagwaSe tace, "To ba kaine ba." Tana sake shigewa cikin jikinsa, sumbatar Wan ?aramin bakin nata yai kafin yace, "Mon Amour dama ciki ne dake shine baki faWa mani ba?" A Wan zabure ta tashi tana wartsakewa daga baccin da takeyi take cewa, "M? Ch?ri wane irin ciki kuma? Pls kadena mun irin wannan wasan idan ba so kakeyi na shiga damuwa ba?" "Am serious Mon Amour ciki ne dake, ashe zamu haifu ni dake Wauke t?nte takirani take sanar dani." Da sauri takai duka hannayenta a saman cikinta tana kallonsa idanuwanta cike da ?walla cikin wata raunanniyar murya tace, "M? Ch?ri da gaske kakeyi? Taya haka tafaru? How ban sani ba?" Tana runtse idanuwa wasu hawayen farinciki na sauko mata, ta daya bangaren kuma zuciyarta ta shiga wasiwasi anya da gaske t?nte takeyi kuwa? Ji tayi ya kwantar da ita tare da hawa kanta yana cewa, "Kamar haka Mon Amour." YafaWa Yana ?o?ari Wage doguwar rigar dake jikinta tare da haWe bakinsu yana mata wani irin passionate kiss, sai da tayi da gaske ta iya turesa ya faWa ta gefenta yana dariya, "Wan turo baki tayi haWe da cewa, "Meye haka kuma muna serious magana dan Allah." "Eh wai na gwada makinta yanda akayi kika samu cikin tunda naga tambaya kikeyi wai ya akayi haka tafaru bayan kin gama shanye daWi ki." "Kai ko?" TafaWa tana yowa kansa tare da hayesa, "Am so much happy m? Ch?ri wai nice zan zama uwa bayan nagama fidda ran samun haihuwa nan kusa." "Ai na faWa maki cewa kada mu taSa fitar da tsammani ga rahamar Allah, gashi yanzu kin gani ya nuna mana ikonsa alokacin da yaso ba tare da mun ma sani ba." Lamo tayi saman ?irjinsa tana sauke lumfashi tace, "Tabbas haka ne m? Ch?ri alhamdulillah." Zagayeta yayi da hannayensa sosai ajikinta sannan ya mirgina ya dawo samanta haWe da cewa, "Bari na baki babban tukuici daga nan sai mu gaisa da babyna." Ya haWe bakinsu waje Waya batare daya bata damar sake cewa komai ba suka shiga faranta ran juna suna masu gode masa da wannan kyauta da yai masu, duk da har lokacin A?cha ta kasa gasgata cewa akwai ciki ajikinta kamar yadda wata zuciyar ke tabbatar mata da t?nte baza ta taSa yin ?arara ba tace tana da ciki idan har ba tada shi.

***************
A police station kuwa yaron da aka kama da taimakon Aryan da sukayi bincike ba ?aramar wahala farouq mijin Afrah yasa aka bashi ba akan sai ya faWi wanda ya turosu, abun mamakin ma Waya daga cikin yaran shagon Mutallab ne wanda tuni hankalin Idris ya tashi da aka sanar dashi, kasa kiran Mutallab yai ya sanar dashi har sai da Aryan yakira Mutallab Win ya sanar dashi cewa a binciken da akayi anfani akwai sa hannun daya daga cikin yaran shagonsa wajen sace Afrah, nan ya labarta masa yadda akayi aka kamo yaron, tsabar mamaki kasa cewa komai Mutallab yai dan yaron na Waya daga cikin amintattunsa, "Shiyasa nake nuna maka cewa kadena ba yaran nan dama da yawa da zasu ri?a shiga jikinka MAM, mutum ba abun yadda bane wallahi saboda yadda duniya ta lalace yanzu, koma dai me ake ciki zan sake kiranka zan kuma turo maka lambar inspector Kabir ya fadada maka bayanin da suka samu a hannun yaron duk da har yanzu ya?i magana amma na tabbata zasu sashi yayi." "Nagode Aryan bari nakira Idris." "Ok to ba damuwa sai munyi waya." Aryan ya faWa yana kashe wayarsa tare daci gaba da ?an aikace-aikacensa na office da yakeyi.

Kira uku Mutallab yai wa Idris bai Waga ba sai ana huWu, "Idris lafiya wai meke faru ne?" "Lafiya kalau Alhaji Mutallab, ba abinda ya faru?" "Kadena Soye Mani komai ka faWa Mani gaskiya yanzu muka gama waya da Aryan yake sanar dani cewa an kama cikin yaron shagon nan." Idris Dake tsaye baisan lokacin daya nemi waje ya zauna ba wani zufa na keto masa, taya wannan batun yakai kunnensa duk fafutukar da yakeyi na ganin ya magance matsalar, "Idris baka jina ne." "Kayi hakuri Alhaji abun ya bani mamaki nima sanin irin amincin dake tsakaninmu da shi Murtala amma yayi mana haka, nasan baka ?asar shiyasa nayi tunanin handling komai kafin kadawo ya zama case Win ya mutu saboda kada mutane suyi kallon dan yana aiki ?ar?ashinmu za'a bishi da wannan ?azafin." "What? Me kake faWa Idris? Taya zaka ce ?azafi bayan bincike akayi aka samu yana da sa hannu." "Haka ne kuma shi dama dan adam yana sauyawa lokacin da ba'a tunani, koma meye Allah ya tona asirin duk mai hannu a lamarin nan." "Zan je police station din anjima na kaimasa abinci, idan sun bani damar ganinsa to zan nado maka duka bayanan maganar da zamuyi dashi a waya na turo maka, dan gaskiya akwai daure kai a lamarin." Ya?are zancen yana goge zufan dake tsattsafo masa..

**************
Kusan su biyar ne haWi da ita da yayanta bakwai zaune akan dining table suna cin abinci, dawowarsa kenan daga school sun gaji suka yada zango akan dining hanjin kowanensu na ?ugi, sai kuma sukayi sa'a da Meenal ta kammala abinci ta shiga Waki tayi wanka kafin Dadyn nasu ya dawo don sai karfe huWu yake dawowa daga wajen aiki, tun daga cikin toilet take jin firarsu da dararrakinsu akan yadda karatun nasu ya kasance a makaranta har tafito anayi ana shewa haWe da tafewa, sosai surutun nasu ke damunta amma tayi ?arfin halin tausar kanta har sai data kammala shiryawa tsaf tafito tana ?amari, ganinsu baje a saman dining sunyi baje nake da abincin da suka kammala ci ya sata zaro haWe da ?arasawa wajen da sauri cikin Saci rai, "Zee, Faisal me zan gani haka? Wani Wan iskan ya baku damar taSa mani abinci har kuzo ku aza mani dandalin fira da iskanci sai kace club? Kai duk kutashi ku ficemun da gani kafin ku haWu da wula?anci, Shegu kwaWayayyi." Ta?are zancen tana nuna ?awayen na Zee, Faisal kuwa mi?ewa ya yi yace, "Sai dai su kice masu shegu kwaWayayyu amma banda mu dan nan Win gidan ubanmu ne kinfi kowa saninsa tunda shi ya haifeku, duk abinda muke so kuma zamuyi mu kuma ci kome aka dafa aciki tunda ubanmu ya kawo." Ya?are zancen tsaye agabanta yana nunata da yatsa, hannu ta Waga zata kai masa mari ya ri?e hannun yana cewa, "ki gode Allah ke matar babana ne da awajennan zan yaga ki na koya maki hankali, dan naga jin kanki yayi yawa saboda wannan kyan naki." "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, Faisal ni kake faWa wa haka sai kace wata matar banza ko sa'arka." Meenal tafaWa cikin kuka tana kallonsa, yarfi yayi da hannun nata da yake ri?e dashi haWe da cewa, "Ni ba sa'arki bane amma zan iya taka duk wata karuwa kamarki komai girmanta." Yana gama maganar yafice abinsa, Meenal kuwa ta duke wajen tafashe da kuka, wai ita za'a kalla akira karuwa? TafaW???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a cikin ranta tana sake fashewa da wani kukan, nan ?awayen Zee suka taso suna yimata wani banzan kallo haWe da cewa, "Zee bari mu tafi dan muka biyewa wannan maman taki baza ayi mai kyau ba agidan nan, gida tun kafin ta shigo shi lokacin mamieynki muke shigowa ba'a hanamu ba, don haka ba uban Waya isa ya hanamu shigowa yanzu." "Kunga, ni kuma dena kiranta da Mamana, bazata taSa zama uwata ba wallahi har abada, ke ni ko kallon matar ubana bana yimata balle tasa ran zan iya bata girman uwata, never wallahi." Ta?are zancen tana jan wani tsaki haWe da bin bayan ?awayen nata da suka sa dariya, kuka sosai Meenal tasha kafin tami?e tanufi wajen dining table Win da suka yiwa kaca-kaca ta shiga buWe kulolin, gaba Waya sun canye abincin tas babu komai aciki sun kuma Sata mata wajen data gyara ga tarin wanke-wanken da suka haWa mata. Wani Sacin rai ya sake rufeta ta cika tayi fam ta koma palourn tana jiran dawowarsa cikin gidan ayita ta?are dan wallahi bazata Waukar masu wannan iskancin ba..







#Mutallab Asad
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA BIYU
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Ta jima zaune tana jiran shigowar Zee da Faisal amma shiru, wannan abun ya sake hasalata tami?e rai a Sace sai ga Alhaji ya shigo fuskar nan tasa a haWe, "Yawwa ?ara daka shigo kaga abinda shegun yaran nan suka yimani da idanuwanka, wallahi ni nagaji tunda ba jaka nake ba wulakancinsu na yau daban na gobe daban kuma Wan rashin son gaskiya kana Waure masu gindi." Har zai wuce ba tare daya ranka mata ba dan cike yake da ita shima sai ya dakata haWe da juyowa jin yanda a tsawace tace, "Dakai fa nake kana jina." "Me kika ce?" Ya tambayeta cikin Sacin rai shima yana yowa kanta, duk da tsoratar da tayi ganin yadda fuskarsa ta sauya tamkar ana feshin wuta akai haka bai hanata cewa ba, "Koma me nace duk ka jini, kuma ko ka tsawatar masu ko na nuna masu su ?ananan ?an iska ne.." kafin ta?arasa ya Wauketa wani zazzafan mari yana cewa, "Na lura ba kida hankali sam, illar auren marasa tarbiyya kenan agabana kike kirawa yarana shegu ?an iska dan sun zo da ?awayensu cikin gidannan sun ci abinci? Meye laifin hakan in ba rashin so ba?" Cikin kuka Meenal ta dafe kunci tana cewa, "Suyi laifi kuma kace bana son su dan nayi magana, gabaWaya fa abincin dana dafa gidan suka kama suka canye, ka dubi yanda suka Sata wajen can amma duk da haka nice mai laifi."? "Da suka canye abinci babu wani ne da bazaki sake dafawa ba sai ki Wauki hannu ki damar mani yarinya agaban ?awayenta har kina cewa ba suda tarbiya?"

"Ni na daketa?" "Zatayi maki ?aryane ko shi yayan nata da akayi komai gabansa zaiyi maki ?arya ne?" Kasa cewa komai Meenal tayi jin makircin da suka ?alla mata wajensa tun kafin ya shigo can taji yana cewa, "look idan baza ki so yarana ba tare da tausayawa maraicinsu zaki iya haWa inaki-inaki kitafi gidanku." "Haka kace?" "Haka nace." YafaWa yana sake tabbatar mata da zancensa, "Shikenan zan tafi nabarmaka gidanka?" TafaWa tare da wucewa Waki ta haWo kayanta tafito, Faisal ne dake tsaye bakin ?afa yayi saurin ?arasowa yana matsar ?walla ya tare gabanta yana haWe hannayensa alamun ban ha?uri, "Aunty Meenal dan Allah kiyi ha?uri kada kitafi, Dady kayi hakuri zamu kiyaye abinda duk bata so daga yau." Mamaki ne yakusa kashe Meenal yadda Faisal ke matsar ?walla yana ro?onta, bata sake shan mamaki ba sai da taga Zee ?asa ta ri?e ?afafuwanta tana kuka take cewa, "Aunty Meenal kiyi ha?uri bazan ?ara yimaki haka ba, Dady kace kada ta tafi indai akaina zaku ri?a samun saSani bazan ?ara ba, bari na gyara wajen zan tayaki sai mu girka wani." Yadda Zee ke maganar komai rashin imanin ka zaka tausaya masu ka Wauka da gaske sukeyi, "You see! Yara na sonki amma bakar zuciyarki tasa ke kasa fahimtar hakan, ai sai kije kuma wlh kika tafi ?afata bazaki gani ba da sunan zuwa na maidoni." Mahaifin nasu yafaWa tare da juyawa ya nufi sashensu, runtse idanuwa Meenal tayi wasu hawaye na sauko mata, bata taSa tsammanin makircin yaran nan yakai haka ba, kenan taki ina ba sassauci tsakaninta dasu, tatafi gidan nasu ma sai sun ?ulla mata makirci awajensa da zai sa auren nata mutuwa gabaWaya. Faisal na ganin mahaifinsu ya wuce ya murza mata ?an yatsunsa akan fuska yana cewa, "To ya kikaga game Win?" Kafin tace wani abu Zee dake tsaye wajen dining table tafara gyarawa ganin fuskar mahaifin tasu itama tace, "Kibi a hankali nan Win gidan ubanmu ne yadda muke so zamuyi ko kina so ko bakya so, zaifi maki kyau kiyi hrkokinki kibar mu mutu namu ko ba haka ba ya Faisal." "Haka ne Zee, in kunne yaji jiki ya tsira." Zee tayi dariya sannan tabaro wajen tana yimata wani kallo suka fice abunsu..

*********
?? Idris ne zaune agaban yaron shagonsu yana yimasa magana amma yayi juyin duniya ya?i tankawa sai ma wani kallo yake yimasa, hakan yasa Idris mi?ewa ya fice tare da kallon inspector Kabir da Aryan da wasu da suke tare daga maaikatarsu ta bincike akan miyagun laifuka yace, "Inspector ya?i magana fa?" Yana jefa wayarsa a aljihu haWe da sauke ajiyar zuciya, murmusawa inspector Kabir yai kafin yace, "Kar ka damu zamu sa yai magana."? Da haka sukayi sallama bayan Idris ya bada abincin daya zo masa dashi sannan suka wuce yana sauraren Aryan dake waya da Mutallab yana sheda masa yadda akayi kafin suka ajesa kasuwa suka wuce, suna wucewa Idris ya ciro wayarsa yayi kira na kusan mintina biyar sannan ya dawo cikin shago ya zauna cike da damuwa.

Ko awa uku basuyi da dawowa ba sai ga motar ?an sanda ta shigo cikin kasuwar, kai tsaye shagon Idris Suka nufa yana cikin waya suka ce, You re under arrest, a firgice ya Wago kai yana kallonsu take jikinsa ya hau rawa cikin rawar murya yace, "da.da danayi me yallaSai?" "Muna tuhumarka ne da yunkurin kisan kai ga yaron shagonsa dake hannunmu bisa zargin zuba masa guba a cikin abinci, yanzu haka yana asibiti rai a hannun Allah." Kafin yace wani abu suka tasa ?eyarsa gaba zuwa cikin mota yana faWin, "Ku tsaya mana ban fahimceku ba, me kuke nufi ne wai?" "Idan muka je can zaka fahimci ko me muke nufi." ?aya daga cikinsu ya bashi amsa suka ja motar suka wuce, inda nan take mutane suka shiga ce kuce akan dalilin faruwar al'amarin dan kowa yasan Idris mutumen kirki ne.

Mutallab na zaune sai rigima A?cha ke zuba masa dan kamar jira cikin keyi asan da zamansa da suka je asibiti aka suna akayi scanning aka gano watansa huWu da sati uku suna dawowa gida yafara bata wahala, tun ranar bata sake saka komai abakinta ba duk abinda taci sai ta amayesa, banda drip babu abinda ake saka mata ta rame kamar ba ita ba, hakan yasa Mutallab ake duk wani by da yake yace Jalil yaci gaba da kula da abubuwan da suka dace shi kuma ya zauna jinyar abarsa, hakan yasa A?cha sake narkewa tana zuba masa taSara kala-kala sai wacce ta mance shi kuma yana faman rarrashinta, wayarsa ce dake ajiye gefe tayi ?ara yami?a hannu ya Wauko ya kara a kunne bayan ya daga hannunsa daya kuma yana shafa kan A?cha dake saman jikinta tana bacci, "what?" Ya faWa da ?arfi har A?cha na tashi daga baccin da takeyi tare da mi?ewa zaune cikin tsoro gabanta na faWuwa, wanda hakan ya bashi damar mi?ewa tsaye wayar na akunnensa yan faWin, "Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, Idris kuma? Wannan wane irin tashin hankali ne taya Idris zai yi kokarin kisan kai bayan nasan kowaye shi, ban yadda ba adai sake bincike inspector Sadeeq." "Am sorry to say ba wani abinda ya rage muyi banda mu mi?asa kotu ta turasa gidan yarin kafin yaron ya samu lafiya dan anyi nasarar ceto ransa, kuma likitoci sun tabbatar mana da cewa guba ce acikin abincin daya kawo masa yaci." "Hazbunallahu wani'imal wakeel, inspector meke faruwa dani haka? Baban yarona kuma abokina da yaron shagona ace sune dasa hannu wajen cutata ni da ahalina? Me nayi masu ne haka?" Yayi maganar cikin raunin murya yana komawa daga zaunen da yake, "ba abunda kayi masu ranka shi daWe kawai zalunci da butulci ne irin na wanda ka yadda dashi, shi yaron ma banda case Win Wauke matar ranka shi daWe da muka kamashi dashi mun gano cewa yana da sa hannu a gobarar da shagunanka sukayi a kwanan nan, dan haka ba abun mamaki bane idan akace Idris Win ne yasa su, kasan halin mutumen yau." "Idris fa?" "Alhaji kenan, duk dai abinda yafaru zan sanar dakai." "Ok inspector nagode." Mutallab ya ajiye wayar jiki a sanyaye yana jin wani abu a ?asa zuciyarsa, "M? Ch?ri.." bata ?arasa ba taji ya rungumota yana kwantawa ajikinta tamkar wani yaro, gabaWaya ya rasa ta ina zai fara tunanin dalilin da yasa Idris zai yimasa haka bayan duk kyautatawar dake tsakaninsu, cikin raunin murya yace, "A?cha dawa kuma zan koma yarda yanzu? Idris fa? Mutumen daya san komai akaina fiye ma da Kabir saboda tare nafara samun arzikina dashi." "Calmdown M? Ch?ri, haka mutane suke ba amana, da yake Allah yasan zuciyarka ai kaga ya tona asirinsu tun kafin tafiya taci gaba da nisa tsakaninku."

"Dole mu koma gobe A?cha, ina so naga Idris kota halin ?a?a kafin akaishi prison." Ya?are zancen tare da mi?ewa yana kiran Imran dake zaune da inspector Kabir yazo wajen Idris Yana cemasa shi fa bai yadda Idris zai aikata abinda ake zargin da dashi ba Yakamata ayi bincike kafin akaishi a rufeshi saboda amintaccen Mutallab ne tun kafin yakai haka, wayars da tayi ?ara ya sashi tsayawa daga maganar da yakeyi haWe da Wagawa, "Hello Aryan kana Ina?" "Gani tare da inspector Kabir akan zancen Idris, a gaskiya MAM yakamata kadawo ?asar nan saboda Idris, kaina ya kulle

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login