Showing 21001 words to 24000 words out of 54681 words

Chapter 8 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

43

amma tace sun hutar da ita zasuyi aikin ita da Imam, Mutallab kuwa ko daya koma Wauki Meenal yace mata zai tafi cewa tayi, "Kun gama cin amanar yawa kai da matarka, mintunanka nawa da shiga sai yanzu zaka fito, amma idan kana Wakinta ka shigo jikinka na rawa zaka fita sai kace ana tsunkularka, (Ba dole ke baki gyara muhallinka ba ga rashin iya magana daya shigo sai ?orafin banza taya miji zaiji dadin shigowa ya zauna dake, dole sai kina hakuri, kauda kai, tsafta da iya kalami sannnan zaki iya ri?e mijin da zance idan ya shigo wajenki." Mutallab bai yanka ta ba ya wuce abunshi yana nema mata shiriya a zuciyarsa, dan wannan halayen nata ba kaWan suka fitar masa da ita ba a zuciya kawai yana ha?urin zama da ita ne tunda ?addararsa ce ahaka.

Set Win akwati Biyar aka kawowa Afrah kaya masu kyau da tsada da dan?areren zinarinta da azurfa har guda biyu da Miliyan Waya da aka sako na wanka acikin wani ?aramin akwati mai kyau, tsabar ba?in ciki Umma kasa Soye hasadarta tayi tace, "Wannan kam ai almubazzaranci ne a yanayin nan da ake ciki mutane ba kuWi." Babu wanda yabi takanta akaci gaba da murna ana sanya alkhairi sannan ?an kawo lefe suka wuce bayan su ci sun sha an kuma cikasu da kayan arziki suma hilux Waya da aka kwashi drinks din da snacks da kaji da gasasshen ragonsu da aka tanadar masu da tukuicin dubu Wari biyar akai, ranar kam duk inda ka le?a a social media zancen lefen Afrah da vedios Winsa ke yawo wasu na yabawa wasu na bin bayan Umma cewa anyi almubazzaranci aciki, koma dai meye sai akwai akeyi, idan babu ba yadda za'ayi din.

Ana haka Meenal ta soma laulayi alokacin watan A?cha uku cikin na huWu agidan, tayi farinciki sosai da Mutallab ya sanar da ita tare da cewa, "Allah ya bata lafiya kuma ya sauketa lafiya." Don kuwa cikin ba?aramar bata wahala yakeyi ba wanda hakan yasa dole Mutallab ya samo mata mai aiki ita da A?cha Win dake kula da ita, duk abinda Meenal taci sai ta amayesa ruwa kaWai ke zama cikin cikinta sai kuma drip da ake saka mata, tana cikin wannan yanayin aka fara shagugulan bukin Afrah da za ayi cikin sati mai zuwa da har tafara rabon i.v ita da ?awayenta, kwatsam ranar washe garin da za'a fara program ranar thursday kenan Afrah tafita zata je gidan ya Mutallab aka nemeta aka rasa, duk inda hankalin Mutallab yake ina yayi dubu ya tashi don duk duniya bayan mahaifiyarsa babu wanda yake so kamarta, take aka baza ?an sanda nema ta, Farouk daya fita hayyacinsa shima yasa cigiya a kafafen yada labarai da kuma media cewa akwai tukuicin Naira Wai Wai Wai har million biyu ga duk wanda ya ganta, idan kuma ka kawo cikakken labarin inda za'a sameta kana da million Waya. Wannan yasa atake mutane suka bazama neman Afrah, A cikin wuni Waya da aka tabbatar da Sacewar Afrah Win gabaWaya ahalin nasu ya shiga tashin hankali, Mutallab ya zabge yayi wata irin rama don har da kuka ya yi ya kasa cin komai A?cha sai faman lallashinsa takeyi haWe da bashi baki tace ayi addu'a za'a ganeta in Sha Allah, adaren dukkaninsu kasa runtsawa sukayi daga Mutallab, har Jalil, haka ma Abba da t?nte da sauran ?an uwa, dukkaninsu sallar dare suka du?ufa yi tare da addu'a Allah ya bayyana ta, waje gari ranar laraba da daddare misalin ?arfe biyu aka kira lambar Mutallab da ba?uwar lamba, kallon Meenal yayi dake kwance tana faman baccinta hankali kwance yayi sannan ya daga wayar jiki na rawa haWe da komawa palournsa. "Alhaji Mutallab Asad Mutallab, lallai kana don wannan ?anwar taka da har wannan lokacin baka kwanta ba kana jiran kira daga garemu." "Don Allah kada ku cutar da ita kome kuke so zan baku." "Ka kwantar da hankalinka baza muyi mata komai ba tana cikin koshin lafiya." Cikin tashin hankali Mutallab yace, "Me kuke so nayi maku ku saketa?" "Very good kana ganewa, Naira millon.." . Tun kafin ya?arasa Mutallab yace, "Zan baku, zan baku amma kada ku bari wani abu ya sameta." Dariya aka bushe da ita kafin can ace, "?waro! Ai munsan zaka iya million Wari da hamsin zaka bamu." "Zan bayar." Ya faWa ba tare daya tsaya wata shawara ba wanda hakan yasa cike da mamaki mutumen ya ciro wayarsa daga kunnensa yana kallon lambar Mutallab Win kafin can ya Wago kai yana rufe speaker Win ta da hannu yace, "Oga yafa yarda?" "Zai iya, ku faWa masa ya zubo kuWin a jikka ya zo dasu misalin ?arfe uku da rabi yakai a bayan gari, kenan yana da awa Waya da rabi yanzu, ya tabbatar yazo shi kaWai idan kuma ba haka ba sai dai ya isko gawarta." "Angama Oga." Mutumen ya faWa tare da maida wayar a kunnensa da sai faman hello hello Mutallab keyi jin anyi shiru, faWa masa yadda ogan nasu yace yai sannan ya kashe wayar ba tare daya ba Mutallab damar cewa komai ba sannan suka bar bayan kangon da suke zuwa can bayan gari wajen wani daji, rasa yanda zai yi Mutallab yai ya bude safe Winsa dake nan cikin Wakinsa ya kwashe kuWin da baisan ma ko nawa bane ya saka acikin wata jikka ya koma dakin Meenal ya buWe wani wajen ajikin gini da bazaka taSa gano ana ajiya a wajen ba dan har yayi ?ura da yana ya kwashe kuWin dake wajen kaf, shiru yayi yana tunanin zuwansa shi kadai ba tare da sanin kowa ba tunda sun ce kada yaje da wani amma dole yana bukatar mataimaki wanda zai iya sanin halin da yake ciki, tunowa da Aryan yayi dake aiki a fannin C.i.d atake zuciyarsa ta natsu da kiransa, cikin Muryar bacci ya daga yana murza idanuwa, "hello MAM." kamar mai tsoron yin magana murya can ?asa-?asa Mutallab yace, "Aryan Ina bu?atar taimakonka, zan turo maka wata lamba yanzu ka tura a offishinku a bibiyeta yanzu mutanen da suka Wauke Afrah ne suka kira sunce nakawo masu million Wari da hamsin kuma kar nazo da kowa. "What? Millon dari da hamsin MAM..?" "Aryan ba wannan ce damuwata ba indai zasu bani ita, dalilin cewa a biyo lambar shine saboda asan ta inda za'a fara nemanmu idan har akaji shiru saboda kasan halinsu, tunda suka ce nake da kaina to tabbas komai zai iya faruwa." "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, MAM kada kaje." "Aryan dole zan je koda zasu kasheni, muradina kawai Afrah ta kubuta a hannunsu, dan haka kawai kayi yadda nace kuma karka sanar da kowa." Yana gama maganar ya kashe wayar ba tare daya ba Aryan damar sake yin magana ba, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun." Aryan YafaWa cike da tashin hankali har matarsa na tashi daga bacci haWe da tambayarsa lafiya yace ba komai ya fice daga Wakin yana lalubo lambar farouq a cewarsa dole ya sanar dashi yasan zai yi wani abun a sirrance tunda yana da ikon yin hakan ba tare da ansamu matsala ba.





#Mutallab Asad
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA GOMA SHA ?AYA
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.


Fannah na kwance saboda yanzu ko bacci mai kyau bata samu tayi saboda tsufa da cikinta ya yi taji ?arar buWe gate da mai gadi yayi, shiru tayi tana son gasgata abunda kunnuwanta Suka ji taji tashin mota anfita, "To lafiya?" Ko jikin ne na Meenal dan babu wanda baisan irin wahalar da take sha akan cikin ba Ta tambayi kanta tana shiga toilet saboda fitsari da gaji, tunowa da Afrah da tayi yasata saurin fitowa tahawo kan gadon, Jalil da bai jima da kwantawa ba ya gama sallolinsa bacci ya Waukesa ta shiga bubbuga kafadarsa, "My d..My d katashi naji kamar ?arar motar ya Mutallab ya fita." TafaWa cikin Wan tsoro da tashin hankali, hakan yasa Jalil mi?ewa gabaWaya yana faWin, "yaushe?" "Yanzunnan naji fitarsa, da farko na Wauka ko Meenal ce kasan cikinta bai shafa mata lafiya, sai daga baya nayi tunani ko dai akan Afrah ne, kasan komai zai iya faruwa yanzu." "Oh shet!" Ya faWa tare da ficewa ya nufi baki gate Win, sai dai ko daya fita baiga kowa ba haka ma yasa mai gadi ya buWe masa yafita waje gabaWaya layin yaga ko alamun mutar ya Mutallab babu kenan har ya tafi, cike da damuwa ya shafi kansa yana cewa, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun." Ya juyo ya koma cikin gida mai gadi na tambayarsa ko lafiya bai ji ba yawuce abinsa, koda ya koma cik ya dauki wayarsa yana gwada kiran lambobin Mutallab duka bai samu ba sai ?waya Waya, itama har tayi ringing Mutallab na gani ya ?yalesa saboda baya don yace zai biyo shi ko kuma ya sanar dashi a samu matsala, tafiya mai nisa Mutallab yayi kafin yaji wayarsa tayi ?ara, ganin sabuwar lamba yasa yayi saurin Wagawa ya kara a kunne, mutumen Wazu ne yace, "Aikinka na kyau yanzu haka ina biye dakai, kazo nan bayan gari ka ajiye motarsa hannunka na gabas ka shigo cikin dajin kaWan ka ajiye mana kuWinmu ka juya, zaka isko ?anwarka a bakin mota." "Yaya ka taimakeni ina jin tsoron kada su kasheni." Cikin tashin hankali Mutallab na sake ba motar wuta yace, "Afrah ganinnan zuwa na Waukeki ba abunda zai sameni kinji ko.." ?it yaji ankashe wayar yana jiyo kukanta tana kiransa, dukan steering motar yai hawaye na sauko mata ya sake bata wuta, wanda sarautar Allah ce kaWai ta iya kawoshi bayan garin lafiya.

Yanda suka ce yayi haka ya yi ya ajiye motar bayan gari sannan ya nufi wajen da sukayi mashi misali ya ajiye kuWin ya juya, yana zuwa bakin motarsa ya hango Afrah tsaye asa mata wani abu a kai daya rufe mata fuska hannuwanta baya a haWe an daure sai juye juye rakiya tana kiran sunansa, da gudu ya?arasa wajen yana faWin, "Ki tsaya anan Afrah gani nan zuwa wajenki kada kimatsa kin ji ko." Dan tsoronsa Waya kada tabar wajen su sake Wauketa, jin tayi ya rungumeta yana faWin, "Yi shiru Afrah gani na ?araso." Yafara ?o?arin kwance mata hannuwa, yana kwancewa yaji a buga masa wani abu akai ya saki wata irin ?ara da tasa Afrah rudewa ta ida warware hannuwanta haWe da cire abinda aka saka mata a fuska ta ri?o Mutallab dake ?o?arin zubewa ?asa kansa na jini, daidai lokacin kuma jiniyar motocin ?an sanda har da sojoji suka iso wajen tare da Farouq, inda nan take suka bi bayan wanda suka hango ri?e da ?aton iccen daya bugawa Mutallab, wanda yana ganin haka ya jefar da iccen ya ruga da gudu ya Wauki jikkar yabar wajen, gudu yakeyi suna biye dashi cikin dajin daga ?arshe daya ga zasu kamashi ya saki jikkar ya gudu bayan an halbesa a ?afa.

Afrah kuwa sai kuka takeyi ri?e da Mutallab da tuni jini ya bugesa ya sime farouq ya Waukesu suka wuce hankalinsu a tashe Afrah na faman girgiza yayan nata tana kuka. " hayaty farouk yafaWa muryarsa na wata iriyar rawa saboda tashin hankali DanAllah kidaina kuka babu abunda yasameshi kinji." Ci?in sabon shashaqar hawaye tace " Toh nayi shiru Amma batadaina ba tacigaba da jijjigashi tankalinta natashi ganin yadda jini ke zuba a?ansa direct babban Asubuti farouk yayi dasu inda akashiga bashi taimakon gaggawa jalil dake kiransa yayi masa kwatance kawai ya zarto yana ganin Afrah din ya rungumeta yana faman kuka shima cikin Raunanniyar murya tace " yaya baya motsi yaya jalil." Alokacin ne shima hankalinsa yakara tashi shi ?ansa farouk din sai da anoye yasa aka kara masa ruwa sabida tsabagen tashin hankali. Ko da jalil suka gana da likita Nan yake sanar musu ya dan samu buguwa ne akansa Amma babu komai da yasameshi sunyi masa treatments kuma zasu barshi yaWan hutu ba kwana daya." Bai idda yiwa likita magana ba sai ga kiran Aicha tana kuka itama hankalinta amugun tashe " Haba Antyna wannan kukanfa danAllah kuma ina kada kubarni anan zan iya samun matsala tafada cikin kuka." Sanin halinta da yayi nadamuwa da Wan uwan nasa yasashi hanzarin gayamasa ita kuma datake zaune taja mayafinta tare da key din daya daga ci?in motarsa tayi bangaren meenal ko datashiga bata taddata a palour ba hakan yasata shiga directly da?inta tana fadin " Sister Yaya yasamu buguwa agurin mutanen can yana asubuti yanzu ko zamuje tare." Da mugun kallo tabita tace " Bakisan hanya baniba sai nayi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? miki ?ar jagora ai naga ba hanyar bara bace ba ko." " Ubana ba sa'an iskancin ki da rashin tarbiyarki baniba, kinci darajar cikin dake jikinki sabida yakasance abun kaunar masoyina da Wallahilazim sai na farfasa miki bakinki banza mara da'a da tarbiya." Tafada tana barin da?in " shigeya yar maysiyata yar mabarata ke har kin isa ki fasamun baki ai da duk danginku sai nasaka an kulleku banza kawai kina tunanin ni driver dinki ce kenan? Injaki in kaiki to bazanje ba can ta matse musu." Bata kulata ba ta sakko tashiga sashen tante nan take gayamata ta zura hijjabi tace sutafi Abunda yabawa tante mamaki yadda Aicha taja motar har suka bar gidan bata taba tunanun ta iya ba ko dan bata taba ja ba ko da suka isa asubutin rungume afrah sukayi suna godewa Allah itama tana basu labarin abunda yafaru Aryan kam yana gefe shima tare da jalil dan tun bayan wayarsu da Aicha yakirashi yana tambayar asubutin idanuwansa sunyi jajir Duk yafice hankalinsa saboda yanayin da abokin nasa yake ciki. " Wallahi jalil wannan karan bamu kyale ko wanene yake mana wannan sharri kaduba kaga kwanaki yadda yayi asarar dukiyarsa ta hanyar gobara yanzu ma kuma arasa wa za'a daukar masa sai afrah." " Kayi hakuri Aryan lamarin rayuwa ai sai da kalubale shi wanda suka kama afrah din har ya gudu duk da harbi da yasamu akafa bakomai nr dan adam ke shirya maka ba wani abun jarabawarka ce kuma ka duba yaya kaga yadda Allah ya daukaka shi kaga kuwa jarabawa bata barinsa." " Tabbas gaskiya kafada yanzu to An ?arbi kudin? Aryan yafaWa yana kallon jalil din " eh an ?arba har na aikasu banki." Wannan yasa aryan hamdala yana kara godewa Allah. Afrah dake ji?in tante akwance tana ta bata ba?i Aicha kuwa tana ganin dakin da jalil yafito dazu sai tatashi ta mi?e tashiga zuba masa idanuwa tayi tanajin gaba daya ji?inta ya saki yaaAllah ta furta da Wan karfi tana nufar inda yake idonta cike da hawaye ganin yadda Aka nannade ?an nasa da farin bandeji sai yasa hankalinta dan kara tashi Nufar gefen gadon tayi tana zama akujerar dake gefensa haWe da riko hannunsa " Allah yabaka lafiya mijina tafada har hawaye yana sauka ?an hannunsa jin dan shashekar kuka yasashi buWe idanunsa dan dama bayajin komai yanzu har zugin yaragu duba da wasu allurai da sukayi masa " Ina Afrah? Yafada yana kallonta." " Tana tare da tante a can waje." " Alhamdulillah yafada." Itama kallonsa tayi tace " Yajin naka." Adan hanzarce zai tashi yana fadin ' Naji sauki tafiya ma zamuyi." Aryan da yashigo yanzu ne yace masa " sannu oga Ubangiji Allah yatona Asirin masu hannu a abunnan danAllah kada ka tashi kayi hutawarka kasan fa bugu a kai bakamar sauran jiki baniba." " To zaman me zanyi aryan banajin komai fa." " Please ma ch?ri? Aicha tafada da dan sanyin murya." Yadda aryan yaga ya koma yasashi hamdala yana fadin bari naje anjima zandawo. Jalil kuwa dake gefen motarsa yana waya da fannah rai Sace " Danallah baby kadaina faWan nan kadinga yimata uzuri duba da kana ganin batada lafiya fa." Uzuri? Haba fannah bakisan halin meenal din baniba ace da kudina da arzukina ina zaune da makiyata ai ko aman takeyi taji mijinta na asubuti tatawo itama a kwantar amma yarinya karama sai wulakanta min dan uwa takeyi abun yayi yawa wallahi samun macce irin aicha shine samun farin cikin duniya wallahi tana can kusa dashi har zan shiga najiyo inaji tana masa addu'a lamarinta is too much yafada yana kashe wayar yana tsaki. Daga nan kuma yashige cikin asubutin ya nufi dakin dasu mutullab yake ko da yatura mamakin ganin Aicha tana bashi abinci yayi sai kuma yaji sanyi aransa." Ai yanzu nace fannah ta dora abinci ashe kintawo dashi ni bamsan ma kin iya driving ba sai yau." Dan murmushi tayi tace " Eh tun acan din Nakoya agurin ya mahmoud." Wani kallo Mutallab yabita dashi sai yaji ma abincin yafita kansa ko data kara mika masa kusa da bakinsa sai cewa yayi " is okay na koshi." " To tace ta ajiye dan ta lura mahmoud din data ambata ne yasakashi jin haushi." Kallon Aicha yayi yace " ?indai duba meenal kamin ki fito ko? Kinsan batada lafiya nasan shiyasa batazo ba kuma gashi tacemin tanason haWa masters dinta zuwa next month." Akaro na farko taji wani abu ya tokare mata wuya masters? Ita ya amince amma ita degree din ma yahanata fara ganin zatayi hawaye yasata mi?ewa tana fita daga da?in akaro na farko da tataba yin haka." " kaima dai yaya baka kyautawa maganar Allah kasan matar nan taka batada tarbiya tante tace aicha har dakinta taje tace suzo su tafi ta zageta harda mahaifinta wanda haka.." karka kara cewa matata bata da tarbiya wannan shine karo nafarko kuma na karshe jalil, yanayi ne na ciki dole kuga wasu dabi'un da baku saba gani ba kuma.." " DanAllah kayi hakuri yaya jalil yafada batare da yabarshi yakarasa maganar da yakeyi ba." Hakan yasa yabar da?in yace dasu tante su bi aisha su koma gida shi yayan sai da dare ko gobe Nan suka shiga sukayi masa yajiki Aicha na gefe batace kala ba wanda hakan yabawa mutullab mamaki sosai sai da sukazo fita a hankali tace " Sai da safe Allah yabaka lafiya riko hannunta yayo har suka karasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login