Showing 42001 words to 45000 words out of 54681 words

Chapter 15 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

51

kashine kokuma su kashemun aure babban harda rannan sai ya mareni." " To zaki tsaya ki saurarini kokuma zaki tsaya kina gayan magana wai meke damunki ne? Baki nutsuwar wa kanki ne? Magana ma wannan har yanzu baki taunata kikeyi to bari nafito miki a mutum inaji kifi fahimtar abunda nakeso nagayamiki idan har zaki so yaran mijinki to tabbas zaku zauna lafiya da mahaifinsu idan kuma kika sakawa kanki bakin hali wallahi matsala zakuyita samu ko kin manta ke dadynki menene baiyimun akanki ba bayan ni bama zaluntarki nakeyi ba? To kitsaya ki Nutsu kada ki kashe aurenki dan idan kika fito ma mijin wata zaki aura ba lallaima matar batada rai ba ko bata gidan kinga can bakisan kalar matsalarsu ba ki dauki hakan akan jarabawarki sai ki zauna lafiya nagayamiki batun zaki yimusu rashin mutunci ko zaki wulakantasu duk bai taso ba nagayamiki ki nuna musu kauna agaban mahaifin nasu da bayan idonsa ki tayashi sonsu sai kiga ya mutu asonki idan bahaka ba to wallahi zaki samu matsala ki kama kanki meenal kada kikara tafka wani kuskuren." " Tohm mumy zangyara nagode." " Yauwa yar albarka maganar da nakeson naji kenan dakake ?ata."

***

Bude idanunta tayi tana kallon da?in tante datagani tsaye gabanta yasata motsawa " Tante kece?" " Nikam wannan bacci naki anya na lafiya ne Aicha? Tun safe da alama ma wanka kikayi ko?" " A'a tante namayi girki kamin na kwanta wallahi dan kishingida dai nayi." " Yanzu jalil yashigo yana gayamun wai alhajin yana Airport zai dakkoshi yanzu nace Bari nasanar miki sunce sunkira wayarki baki dauka ba." " Ayyah suyi hakuri wallahi gajiyar makaranta har yanzu bata sakarmini ba." " Aikam dai da alama tafada tana min sallama tafita. Mikewa nayi na kalle ?aina a mudubi ina kuma kallon agogona ganin ?arfe 7 saura yasanyani zabura nashiga bandaki dan banyi isha'i ba ga magariba tana kokarin yi a gaggauce takara wanka dan yanyin yadda nake ganin wandona yana ji?ewq sai nake ganin kamar Al'adata ce zatazo duk da ma lissafin kwana biyun nan ya kaucemun sai da na idar da sallah sannan tashiga kitchen nan na hada masa lemon kankana da abarba sannan nakara dumama masa miyar sanin yanzu yana son caslow yasanyani saurin haWawa ina jirawa asaman dinning din har nagama ta koma daki nashafa mai wasu nightwear da yataba siyomun na dakko nasaka dan duk wata fitsara tana jikin rigar nan har ?unya nashiga ji saboda yadda breast dina saman abude za kuma ?an breast din gashi sun kamamin kugu sai nasaka hula tasaka hijjab jin sallamar jalil suna shigowa da kaya sashina dan yanzu komai anan yake komai Aicha. Cikin girmamawar da ako dayaushe jalil din yake bani nace " yaya jalil dannu da kokari nabarka da shigo da kaya." Murmushi yayi yana faWin " Rufamin asiri mana matar yaya so kikeyi inyi laifi." Gaisawa mukayi yayi sallama yatafi nikuma nayi saurin kunna turaren wuta Tun da naji alamun ta?unsa sai na hanzarta zuwa ba?in kofata ina raba jikina da hijjabin yana shigowa Na zuba masa idanuwa ina nufarsa haWe da shigewa ji?insa yana aikamin wani fitinannen kallo. " Sannu da zuwa ma ch?ri? " " Dan jujjuya naganki ?ar sukutata" yafaWa fara'a afuskarsa. " Kai yaya nafada ina riko hannunsa ina gani yashiga bandaki nataimaka masa yayi wanka tunda yafito yake kallona " Wai yayan mu yahaka ne sai kallona kakeyi." Aicha tafada " Ba dole nakalleki ba MashaaAllah tabarakallah aicha kinganki kuw akinga yadda kika kara kyau danAllah zo na jagwalgwalaki yafada yana buWe mata hannu. " shigewa jikinsa tayi tana faman sa?in ajiyar zuciya yadda yashiga tattaba mata halittun jiki ganin kamar salon bai mata ba yasanyata fara tattaba masa ?an nipple a hankali yace " keep touching me babyna I love it." " I make you cry today abin kauna." " Please make me " yafada yana sakata tana sarrafa masa gabansa daga nan dukkanninsu suka canza salo dan kowannen su yashiga wani irin duniya da ba'a iya lissafata kokuma bayaninta." Aicha tayaya bazan kaunace ki ba bayan yadda kike farantamun akan gado a kowanne lokacin salon da zanji dadi kikemun mine.murmushi tayi tana faWin " Abun ?auna danAllah kabarni naje Niger." Shiru yayi har tana kokarin sake maimaitawa." DanAllah kabarni kaga nadaWe banji ba inason ganin dangin mahaifina kuma ga kannin mahaifiyata ma." " Gobe zan shiga sai kishirya muje tare." " Nifa.." " Allah sai nace A'a yafada ya a kara lailayamata daya daga ci?in halittunta." " Please No na amince tafaWa tana kissing dinsa." Nan suka shiga sukayi wanka ko da yafito abinci ta zuba masa yaci kamin yace mata abba na nemansa yafita ita kuma ta zauna nan ?an kujerar bacci ya kwasheta.

****

Daya daga ci?in kannen Abba yagani zaune kusa dashi duk da ba nan take zaune ba ita amma yau yayi mamakin ganinta ko da zai zauna sai yaji tace " Ohh haka ka koma kaikuma nifa Wallahi yaya shiyasa nace maka anya ba siyar da kwan haihuwar sa yayi ba dan yasamu abun duniya ba kaduba shekarun da suka ja amma ace macce ko Satan wata kuma ka zuba masa idanuwa yaje ya auro waccan yarinya ai gashinan tagama dashi ta matsa wasu su shigo taki." Wani kallo Abba yayi mata kamin yace " Sunan yarona yafita abakinki Banason karajin wannan banzan kala man naki." Duk da kalamanta sunyiwa Mutallab zafi Amma haka ya girmamata ya gaidata baice komai ba " Sannu da gida Abban naga kira saukatq kenan Allah yasa lafiya." " Jikin babarku ne yayi zafi yanzu haka tana can nasaka walid yakaita shine nace asanar maka dan kudin hannuna basuda yawa." Daman yasan matsalar bata huce kudi dan haka sai ya laluba hannunsa aci?in aljihu ya bawa abba bandir din dubu daya. " Gashi abba ayi manage ban fito da kudi ba shikuma walid zan masa magana ai sai yayi komai." " Allah yayi maka albarka yarabaka da duniya lafiya shi dan uwan walid jiya sunzo da matarsa ai yake mun maganar shi bayason aikin nan na lecture da yasamu danAllah shima ko yaron shagon ne adaukeshi mana." Murmushi Mutallab yayi yace " Zan duba abba sai da safe hajiya ki gaida gida." Bakin ciki ne yacikata ashe kudin nasa ya zarce dai duk yadda suke tunani tana gani Abba ya dauke kudin ya bata dubu biyar da bazata karba ba dan ta raina dataga gwara dai tarabashi dashi sai ta karba tana maganganunta. Ko da yakoma Aicha bacci yayi nisa dan shima dai har mamaki yayi dan bata taSa bacci batare data jirashi ba." Dan taSata yayi yace " Kuma sai kika kwanta aicha.." " DanAllah kayi hakuri wallahi bansan nayi ba." " Ina fatan dai lafoya kike dan baccin nan naki.." " Nima bansaniba dan kwana biyun nan wallahi bana iya tsayar dashi." " You'r look beautiful aicha yafada yana kissing din bakinta kamin ya zauna kusa da'ita ita kuma ta mi?e zaune tana faWin " Wai sai kayita cewa inada kyau kaima fa kafini kyau ni wallahi hankalina tashi yakeyi idan naga kasaka sabon dinki tafada tana dariya dan babu maccen da zataganka taki dasawa." " A'a kaji masu miji yafada yana dariya." " Say it with proud tafada masa tana murmushi." " Uhmm Nace yaran nan suna shigowa kuwa?" " A'a tafada idanuwanta na kokarin kawo ruwa." " Saboda menene? Ko basa nan ne? To amma da jalil yacemun ai basa nan dan.." " Dan Allah abin kauna kadaina damun kanka akan sai ankawomun su wallahi fannah bataso shekaran jiya na aika a dakkomin su ko minti biyu basuyi ba wai ta aiko mai aikinta a kaimata yaranta mai aikin har tana gayamun wai DanAllah nadaina aikawa aikosu fannah sai tayita maganganu tana faWin " Ana damunta aika yaranta inda ba'a san zafin haihuwa ba ...batakarasa ba kuka ya kufce mata " Yaya zanyi toni tunda nayi asubutin nayi na gargajiyan amma shiru har yanzu Amma mutane sai sudinga jifana da kalamai marasa dadi saboda Allah da ma'aiki ni ba mutum bace ba ni zan bawa kaina haihuwa har wasu sunamin gori haka rannan wai ana zancen haihuwa fannah tace " ai ke anty basai kinsaka baki ba tunda babu abunda kika sani ni narasa me nayi mata." Tunda tafara maganar tana kuka yakura mata idanuwa zuciyarsa tana masa zafi sosai sai da yaga tagama kukan sannan yace " banason kukan nan karki kumayi nagayamiki kidaina damuwa akan haihuwar nan Allah ne yake bayarwa yanzu ki duba wacce Ni'ima Allah ne baiyimanata ba babyna? Da nasaka da muwa daga baya kuma nafahimci Allah yana jarrabar bawa a yadda yaso kuma hakan mungode masa fannah kuma inshaa Allahu bana kara maganar abaki yaro kema Allah yayimiki tukwici a lok'acin da yaso Aichata ya rungumeta yana goge mata hawayenta zamu biya umarah daga Niger din." Murmushi ne ya subuce mata tace " Allah yafaranta maka yakara tsaremun kai ya kara haskakaka yabuWa maka kasuwancinka." Ameen yaaAllah yafaWa yana rungumeta.

Washegari wajejen ?arfe goma suka isa zuwa niger ko da suka sauka akazo aka dau?esu gidan dada ta zarce ita da tante shikuma Mutallab yazarce ci?in maradi. " Kai wannan diyar baccin nan lafiyarki kuwa tunda kukazo sallah kaWai kikayi fa kika fito." Tante ce tace " Gajiyace fa dada kinsan tasha sintirir karatun nan gashi babu hutu." To ai sai tamike ko taje taci abinci." Ni wallahi tuwo nakeso kuma da man shanu." " To ai tuwon akayi dada tafada." Murmushi aicha tayi kamin ta mike taje tafara watsa ruwa dan wani irin zafi takeji duk da da?in da abun sanyi sai data fito sannan tasamu taci abinci. " Dada zanje gidansu kannin mamata." " har gurin kawun naki zaki biya kenan?" " Eh da zanje har can kinga nagama da batunsu ko?" " Yauwa hakan yakamata komai mutum yayimaka da kiyayyar da yake maka kada kice zaki zaki yanke zamunci dashi shi zumunci abune mai girman gaske aicha." " inshaa Allahu dada tafada tana mikewa sai data gama shiryawa sannan ta Nufi driver nan tafara sauka gidan daya daga cikinsu sai da suka gaisa sabban tatashi tatafi agidan yayar maman nata tatsaya shima dataje kasa ganeta tayi har tana fadin " lallai talauci abun gudu ne kece haka kika dawo aicha?" Murmushi tayi tace " Nice mama ya yara yanabarku." " Lafiya kowa yake haihuwa kuma har yanzu shiru kenan ko?" " Eh har yanzu Allah bai kawo baniba." " Kuma yazauna bai kara aure ba gaskiya bakiyi masa adalci ba.." mikewa tayi saurin yi taba fadin" sai anjima mama Sauri nakeyi agaida mutun gidan." Ko data fito sai datayi kuka a mota kamin su mi?a gidan kawu dataje nan ma mama batanan sai sauran matan nasa suma basu ganeta ba sai sukayi mata kwatancen gurin hatsin sa ko dataje rikicewa yayi yashiga murna " Ai idan su basu ganiki ba ni zangane diyata barka da sauka tun yaushe?" " Wallahi dazu kawu nazo ashe yanzu hatsi kake siyarwa." " wallahi kedai sai dai Allah yabiya mijinki duk shekara bayan zakkah da yake bamu har jarin nan shi yabani." Cike da Wan mamki tace " Mashaa Allah nan ta ajiye masa rafar 500 tana mikewa gashi kawu babu yawa zan koma ni." " To Allah yayi albarka acigaba da hakuri dai azauna da mai gidan lafiya danAllah bakida gatan da yahuce shi ayi hakuri da halin zama da saSani kuma kinji." " Inshaa Allahu kawu tafada tana mikewa.

Dada maganar me naji kinayi? " Yarinyar nan nace ciki ne da'ita fa." " Ciki kuma?" " Au ku kunzata baccin nan na gajiya ne cike ne fa Allah dai yaraba lafiya." Kasa magana tante tayi tana zurawa mahaifiyar tasu idanu.
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA ?AYA
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

A iya tunanin T?nte ciki bai taSa zuwa acikin lissafinta ba akan baccin da A?cha keyi har sai da Dada tafaWa yanzu, murmushi tayi haWe da cewa Dada, "Tabbas Allah buwayi ne acikin lamurransa, kinga wallahi Dada cikine amma ban taSa lura ba sai yanzu, ni dasu Afrah idan tazo sai dai muhaWu muna cewa gajiyar makarantace data ?are take fashewa wannan baccin da takeyi, hatta Wan jikin da tayi da girman da Wan cikin nata yayi duka mun ta'alla?a haka da samun cikakken hutun da tayi." Dariya Dada tayi haWe da cewa, "Aikuwa dai dake har ?a?an naki kun kasa hango hakan dan wannan ciki na A?cha kin gashi nan in Sha Allah yayi watanni shidda." ?an zaro idanuwa t?nte tayi tana ?urawa A?cha da tun Wazu bacci ya Wauketa haWe da cewa,? "Anya T?nte ya kai wata Shida?" Dada dai bata sake cewa komai ba sai mamaki takeyi itama dan kam Allah ne yayi cikinsa alokacin da basuyi tsammani ba, lokacin da gabaWaya suka tattara komai suka aje suka barwa Allah yai masa ikon tunda a tabbatar duk lafiya suke daga ita har Mutallab Win, sai gashi kuwa yayi hakan batare da kowa ya sani ba ciki har da wacce ke Wauke da cikin, kasa ha?uri t?nte tayi har Mutallab ya dawo ta tarbesa da wannan albishir da take da tabbacin ba ?aramin faranta masa rai zaiyi ba har sai data kira wayarsa, lokacin yana tare da wasu manyan ?an kasu dake cikin ?asar ta Nijar acan maraWi inda office Win da na musamman yake suna tattaunawa akan hannun karin da suke so ya saka masu a kamfanonansu sabida su farfaWo da kasuwanci su, t?nte na Waya daga cikin mutanen dake da muhimmancin da bazai taSa iya ganin kiranta ba yakasa Wagawa in ba babban uzurin da yakai akira uzuri yake aciki ba, dan haka a bugu Waya da tayi ya gani ya Wauki excuse daga wajensu tare da Waga wayar yana barin wajen, "Assalamu alaikum t?nte lafiya dai ko?" "Lafiya kalau farin Wa Alhaji Mutallab, albishir nakira nayi maka dan nakasa ha?ura har ka dawo." Murmushi ya saki yana cewa, "Ehum yi maganarki t?nte ina saurareni." "Kana ina dai yanzu?" "Gani acikin office Wina akwai wata matsala ne t?nte?" Dariya tayi wannan karon jin yadda yayi maganar kafin tace, "Ba wata matsala farin Wa, kai da nacewa albishirr zan maka, indai tsaye kake to kayi ?o?ari ka tsauna kada farinciki ya saka faWuwa." Mutallab daya ?agu yaji me zata faWa dan tuni yafara hasashe-hasashen abubuwan da yake tunanin zasu iya samunsa na farinciki da har t?nte zata damu da yimasa albishir tun kafin ya koma gida ya nemi Waya daga cikin ?ayataccin kujerun dake cikin palourn office Win nasa ya zauna yana cewa, "Ina saurarenki t?nte." "Takwaranka yakusa samun ?are in sha Allah". Tun kafin t?nte ta rufe baki Mutallab ya faWaWa fara'arsa jin takira masa Habibin nasa wato Hairaan Wan wajen Afrah daya ci sunansa Mutallab da yake tsananin so yana cewa, "Masha Allah Masha Allah t?nte Afrah ta samu cikine." "A'a Auntyn Afrah dai ta samu ciki, ashe duk wannan baccin da take fama dashi shine ajikinta bamu sani ba." ?an zaro idanuwa yai bakinsa na rawa yace, "Tan.. t?nte wai? A?cha kike nufi?" "Ita fa yanzu Dada ke ankarar dani zancen." "Allahu Akbar alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah t?nte Nagode ngode da wannan daddaWan albishir naki." Ya?are zancen tare da zamewa ?asa yana yin sujada lokaci Waya ?wallan farinciki na sauko masa yana sake yiwa Allah godiya haWe da yimasa kirari, t?nte na jinsa dan bai kashe wayar ba har ya Wago yana cewa, "t?nte gani nan zuwa ina A?cha Win?" "Gamu dai mun baro gidan Dada Win tana can sashenta." "To t?nte sai na iso." YafaWa yana kashe wayar tare da maida akalar wayar tasa ga A?cha, kusan kira biyar ya yi mata bata Waya ba, kiran t?nte ya sake yi yace taje ta dubata yakirata har su biyar bata Wauka ba ko lafiya take, "lafiya kalau take ina ga dai bccin ne ka kwantar da hankalinka babu wata matsala." "To t?nte" ya?are zancen yana kashe wayar snnn ya koma cikin office Win fuskarsa Wauke da farinciki yana basu ha?urin jiran daya barsu sunayi tare da janyo files dinsu Waya bayan Waya ya shiga samusu hannu yana murmushi ba tare daya sake tambayarsu kalma Waya ba ko sake neman ?arin bayanin da Wazu yakeyi suyi masa, hakan kuwa ba ?aramin mamaki ya basu ba Alhaji Souleyman ya kallesa haWe da cewa, "Alhaji Mutallab bamu ?arara yimaka bayanin yadda abun yake ba amma duka ka saka mana hannu." Dai-dai lokacin da yakeyiwa file na ?arshe signing kenan yana gamawa ya rufe tare da Wauka ya mi?a masu yana cewa, "Kada ku damu Alhaji Souleyman, na yarda daku nasan baza ki taSa cin amanata ba, dan haka kuje satin nan zan turama kowanenku abinda ya dace kamar yadda yake a rubuce." Hannuwa suka mika masa suna fuskokinsu cike da farincikin wannan karamci daya yimasu suna godiya tare da mi?ewa zasu tafi Alhaji Souleyman yace, "Muna godiya Alhaji Mutallab, in Sha Allah zaka samemu masu tsare amana da kuma cika al?awarin, We're rejoices with you ranka ya daWe". YafaWa ganin irin tsantsar farincikin dake shimfiWe akan fuskarsa Mutallab daya kasa Soyuwa duk da baisan koma meye ba, amma haka kurum yaji cewa ya cancanci su tayashi farinciki koma meye, "Thank you." Mutallab yafaWa yana mi?a masa hannu suka yi sallama sannan suka tafi shima ya shiga haWa inasa-inasa yana barin office Win.

Kwance ya tadda ita tana bacci har lokacin ya ajiye ledar daya tsaye ya siyo mata makulashen da kwana biyu take aza masa rigimar sawowa ashe bai sani ba babynsa ne ke sata haka, gabanta ya du?a yana kallon fuskarta da sai baccinta takeyi hankali kwance cike da farinciki, murmushi ne ya suSuce masa tuni cewa shima yakusa zama bana zai fara ganin yara acikin gidansa, ri?o hannunta yai ya sumbata yana kallon fuskar Tata haWe da cewa, "Thanks Mon Amour, Allah yai maki Albarka sleeping beauty na." Tare da sake sumbatar hannun nata yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login