Showing 51001 words to 54000 words out of 54681 words

Chapter 18 - Mutallab Asad Part 2 Complete Hausa novel

05 Oct 2025

52

muka gama jami'a muka fara neman aiki amma nakasa saboda shegen taurin halinka da kuma naci, kaga matsayin da nake zaune akai a office Wina? Naka ne domin kai ka samu aikin ba nuna amma sai da babu duk hanyar da zanbi da taimakon Wan uwanka Jamil aka canza sunanka da nawa ya zama nine na samu ba kai ba! Duk wani neman aiki da kakeyi nine nan nake zuwa na lalata ka a hana maka saboda bana son ka samu cigaban da zaka kasa zuwa neman taimako a ?ar?ashina, waccan ranar daka tara kuWi a asusunka da niyar yin kasuwanci ba kowa ya dauke kuWin ba sai ni, Ni ne nan Mutallab na Waukesu saboda kada ka samu sassaucin halin da kake ciki ko kaWan." Ya ?are zancen yana juyar da kansa cikin matsanancin bakin ciki, Mutallab da idanuwansa suka cika tab da ?wallon ya shiga girgiza kai yana cewa, "Ni Aryan kada kace mani maganganun nan gaskiya ne, ka ce mafarki nakeyi dan Allah." "Wannan kaWan kaji ma MAM." Aryan yafaWa yana takowa wajensa idanuwansa cikin nasa yana cigaba da cewa, "Kana so kasan waye yasawa shagunanka nafarko wuta?Ni ne nan Mutallab, waccan ranar ma daka haWu da accident nine nan na tura akashe mani kai saboda bana son Jin daukakarka kwata-kwata sai gashi kasanar dani cewa a Niger Win ma ka samu haduwa da shugaban kasar shiyasa daka sanar dani zaka shigo na tura akashe mani kai." Sai daya Wan ja baya ya nemi kujera ya zauna sannan ya sake kallonsa yana cewa, "Nasan yadda kake matu?ar son ?anwarka Afrah shiyasa naso aurenta saboda na mallaki tarin dukiya daga wajenka amma kash sai ka nuna mani cewa kai kaWai kake da iko akan dukiyar taka, hakan yasa na rabu da ita, ko ba komai nasan na bar mata rabon da zatayi jinyar da zata jefaka a damuwa, amma sai akayi rashin Sa'ar data iya jurewa ha?urin rashi na wannan abun ya sake bata Mani rai matu?a, ban tsaya a nan ba ganin duk abinda nakeyi kamar sake tunzura arzikinta nakeyi sai da nasa aka je aka balle maka shaguna sai dai kash kafin akwashe kayan dake ciki wannan banzar yaron naka Idriss ya ankara wannan dalilin yasa na tura aka kone shagunan gabaWaya kurunkus. Kasan me zai girgiza ka? Ni ne nasa aka sace Afrah ana saboda wawancinka sai ka kirani kana faWa mani abinda nine da kaina na shirya hakan, tunawa da nayi cewa zan ribatu da Naira miliyan daya ga mijin nata bayan na samu makudan kuWi daga wajenka yasa banyi ?asa a guiwa ba nakirasa bayan na tabbatar da lokacin yarana sun karbi kudi a hannunka kafin akarasa kuma sun gudu sai gashi banzaye sun sa nayi asara, amma ba laifi saboda na samu miliyan Waya awajen mijinta, daga nan ne kuma na samu inspector Kabir jin ansa ayi bincike muka haWa ?arfi dashi dan na kawar da hankalin bincikensu akaina, na kuma yi kokarin ganin na maida zargin duka akan babban yaronka wato Idris ganin yana ?o?arin saka mani ido, na sauya abincin da zai kaiwa yaronka na shago dake mani aiki da mai guba saboda yaci ya mutu ace Idris ne, daga nan na huta da tashin hankalin dana shiga na kama yaron da akayi dan kada asirina ya tonu, ana haka ne kuma ka sheda mani cewa zaka dawo saboda Idriss, nasan komai zai iya kwaSe mani shiyasa na tura yarana su farmakeka agida, na kuma basu izinin kasheka saboda ayi tunanin Idris ne ya turosu, nasan zai nemeka sai na haWa baki da dan sanda aka bashi Aron waya yayita kiranka bai samesa ba, da wannan hujjar naso Wan sandan ya bada sheda akan cewa shi ya ara masa waya yakira yaransa su kai maka fashi ba tare daya san zaiyi hakan ba, sai dai kash gabaWaya wannan bawan inspector ya bata komai."

"Dama ai 99 days is for tip 1day for the owner, tsakaninmu dakai Allah ya isa bamu yafe maka ba wallahi Nuhu azzalumi Soye." Jalil yafaWa hawaye na sauko masa a idanuwa, dariya Aryan yai haWe da cewa, "Easy Jalil na manta kaina ban faWa maka ba naso kauda kai gabaWaya a doron duniya na shafe tarihin rayuwarka ta hanyar turo maka mugun asiri ajikinka, nayi amfani da damata ina sake kawo maka magungunan da sukayi ta tsananta ciwon amma sai waccan banzar t?nte take ko waye ta bata mana shiri." Bai ?arasa ba Mutallab da idanuwansa sukayi jajir yayi kansa jin abinda ya faWa na karshe akan t?nte da yakeyiwa kallon uwa ya cacumo wuyan rigarsa yana cewa, "Why Aryan? Kada ka kuskura ka sake aibata mana uwa, babu banza irinka dake wofantar da alaka da sha?uwa hadi da amintakar dake tsakaninmu." Ya ?are zancen yana fashewa da kuka tare da sulalewa ?asa, shi kuwa Aryan dake faman kwasar dariya su inspector Kabir daya gama nadar bayanan da yayi da bakinsa a waya suka kamewa suka jefa cell sai dariya yake kwasa kafin daga bisani suna rufesa ya fashe da kuka, kukan da yakeyi ba dan nadama ba sai dan ba?incikin kasa ganin bayan Mutallab da yai har zuwa wannan lokacin da yazo hannun hukuma. (Hmmm Allah ya rabamu da sharrin hasada da ba?inciki domin duk sune suka kai Aryan a wannan halin da yake ciki)

Nan inspector Kabir yadawo suka shiga ba Mutallab baki da atake yaji wani zazzaSi ya rufesa tare da tabbatar masa da cewa zasu gurfanar da Aryan agaban kotu ta yanke masa hukuncin daya dace dashi tunda suna da shedu da kuma hujjoji dan ya nadi duka bayanan da Aryan Win yayi, da kyar Jalil ya lallaba Aryan suka koma gida cike da damuwa yana ?ara jin tsoron halin mutanen duniya.

Sati biyu bayan gurfanar da Aryan agaban kotu tare da shedu da kuma hujjoji ba tare da yaba Shari'a wahala ba ya amsa laifinsa, hakan yasa kotu ta yanke masa shekara goma agidan yari tare da horo maitsanani bisa laifin garkuwa da mutane, kokarin kisan kai HA'INCI da kuma fashi da makami ba tare da beli ba, sai kuma tarar Naira miliyan ashirin da zaya ba Mutallab na asarar daya yimasa, da dubu ashirin na ?azafin da aka yiwa Idris da zaya bashi bayan kotu ta wankesa, yarana ma kotu ta yanke masu hukuncin shekaru goma gidan yarin tare da horo mai tsanani. Sai alokacin Aryan yafara nadamar abunda ya aikata ganin yadda iyayensa da matarsa ke kuka, ga dukiyarsa da yake ganin ya tara duka za'a haWa dole abiya tarar da kotu ta yanka masa kamar yadda ta bada umurni.

Take labari ya karaWe gari na cin amana da zalincin da yaiwa abokinsa Mutallab duba da yadda akasan irin kusancin dake tsakaninsu, wasu na tur da halinsa wasu na godiya ga hukuncin da kotu tayi masa daidai da laifin daya aikata. T?nte kam kasa cewa komai tayi a lamarin in ta tuna irin faWi tashin da Arya?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n yai da Jalil da baida lafiya da bazaka taSa yarda cewa zai iya cutar dasu ba in ba dan yafaWi da bakinsa ba, Afrah kuwa da taji tayi kuka sosai na tausayin Wan uwan nata daya Wauki Aryan tamkar Wan uwa sai gashi ya cutar dashi, dama tun lokacin da sukayi faWa dashi a ranta taji cewa basa bukatar Aryan tare dasu, amma kasancewar yayan nata bai cika daukar komai da zafi ba yasa ya ha?ura ya sake bashi wata dama cikin rayuwarsu shi kuma yaci gaba da cutar dasu.


Kusan watanni uku Mutallab yakwashe yana fama da dafi da kuma mikin da Aryan ya sakar masa a zuciya wanda hakan ya rage masa walwala da kuma sakin jiki, sai da aicha tayita bashi baki tana haWawa da nasiha ganin irin yanayin damuwar daya shiga kafin aka samu ya dawo daidai yaci gaba da al'amurransa, wanda a yanzu taka tsantsan yakeyi da kowa ba tare daya bari wata dama ta shiga tsakaninsu ba cikin rayuwarsa dama ta ahalinsa gabaWaya.
? ?





#Mutallab Asad
#?an Tagwaye
#Nana Diso
#Billy s Fari
*MUTALLAB ASAD*
Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA HU?U.

*END*
??
? Arewabook:- billysfari
?
? ? Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.

Akwana atashi babu wuya dan sha'anin ciki da girmansa sai sarki Allah dan kuwa Aicha tana zaune a asubuti Labour yasoma tanata ambaton Allah tana juyawa Mutallab dake rike da'ita sai addu'ar sauka lafiya yakeyi mata ai ihun datasaka yasanya dukkan nurse da babban likita shigo ashe faya tafashe nan suka shiga taimaka mata har ta haihu kukan jaririn da tante taji ne suka saki kabbara itada jalil abun mamaki sai ga wani kukan wanda ya tabbatar da kyauta biyu ce acikin cikin nata. Nan Mutallab yazube yana sujudur shukur kai zokaga ba?in su tante haka Mutallab daya kurawa Aicha idanuwa yanata jira mata addu'a ko zaka dan bamu guri ranka yadade akarasa gyarata da baby's." Sai alokacin ne yafita sukuma suka yimata dinki Suka gyara yaran nasu da suka kasance macce da namiji sannan aka fiddasu Mutallab ne yakara shigowa yayi musu Addu'a da kabbara akunne haWe da yimusu huWuba acikin kunnensu atake. " Sannu Mon amour Allah yayi miki albarka yafada yana shafa ?anta bayan ta gyara ji?inta tafito Nan aka bata baby's din kowanne tana kallonsa tana kuka dakyar ma dai ta iya basu Nonon Kamin kuma asalamasu zuwa gida.

?? Kafin kace me dangi ancika ta ko'ina kowanne yana taya murnar wannan yara yan barka sunata sunturi matar walid kam itace gaba gurin kula dasu sai kuma tante da komai ita take musu a washegarin ranar Afrah ta sauka a kasar murna kam ba'a maganarta fannah ma duk kunyar duniya taisheta yanzu Amma Aicha bata nuna mata ko kadan ba. Haka aka shiga shirye shiryen suna ?an Niger suka dira ana gobe suna kai kace biki akeyi saboda yadda ake shigo da shanu da raguna dinkunanta kuwa iri daya sukayi da mai gidan ranar suna aka sanyawa yara sunan Aicha da Mutallab wanda kowannen su yayi mamakin haka shikuma Mutallab yadade da Alkawarin indai yasamu macce to Aicha zaisa duba da sun saka sunan mahaifiyarsu da Abba Nan gaba yakara idan Allah yakara bashi, Anci suna ansha taro nagani da fada wanda ko ba'a gayamaka ba kasan ya'yan gatane kyauta kuwa gurin abokanan Mutallab ba'a magana. Bayan Arbain bakaramin gyara tasha ba agurin tante wanda yasanyata daukar wani cikin batare datasani ba duba da yanzu baya zama saboda tafiya tafiyensa amma kuma yana dawowa yake zuwar mata a yunwace akwai lokacin da yatafi dasu London dukansu ganin yadda ta wahala dayara tace itakam dai bata kara binsa da fari ma fushi yayi sai data lallabashi sosai sannan ya fahimta yake kyalesu. Yaran sunada wata 6 sai ga ciki yabayyana ajikin Aicha wanda hakan yadaga mata hankali bakadanba amma ganin yadda Mutallab yayi murna yasanyata sakin jiki kadan tana tausayin yaran nata wannan karan cikin da cin abinci yazo sai kuma wasu abubuwan da bataci Amma amai dai batayisa ba sai zazzabi da kullum daren Allah sai ta kwana dashi ahaka dai rayuwa tacigaba da tafiya yau fari gobe akasin haka har Allah ya sauketa lafiya tasamu yara maza suma ?an biyu wanda yaja mata wata daraja gurin mijin nata dan gaba daya ya kwashesu zuwa Egypt yace adubamasa su da'ita baki daya Arzuki na Allah tafada yau ga ?ar jagora tana cikin daula." Wani kallo yayi mata yace " Banahanaki maganar nan ba?" " yanzu saboda Allah Abin kauna kaganni da danAllah dayake bakasanni ba lokacin da Ma mere ke fama dani akan inyi wanka da gayu alo.." " Banason wannan maganganun naki Allah shike da komai shikeda ikon komai kuma shike kai bawa inda yaso ni kinsanni abayane?" Ganin idonsa ya cicciko da kwallah yasata rungumarsa tana aika masa da wasu kalar sumbata masu riketar da birkitar da kwakwalwa dan ayanzu itakam duk wani course dinta na kan gado ne dan tasan jarumin nata hakan shine abunda yake mutukar so da ?auna, Nan suka Lula duniyar da ba'a iya bayaninta ko lissafinta. Ashekarar Afrah ta haihu haka suka tafi London har tante sukayi mata sati daya daga nan kuma suka sauka a Niger gurin dada suma sunmata sati kamin su dawo gida.
Yau tana tashi tana fitowa palour tatarar Aicha wacce ita ake kira da amal sai Mutallab da suke kira da Alhaji sai mazan twins da suke kira da Hanif da aslam kallonsu tayi tana gwalo idanuwa kwai ne kirat daya suka sauke mata shi gaba daya ai nan ta harzuka tashiga du?ansu tana masifa Mutallab da yajiyota yazo yarufeta da fada akan me yasa zata yima yaransa haka bata gani yarane ai basusan abunda sukeyi ba kuma ma menene acikin kwan." Ai kam yara suka saka masa ihu haka da kansa yayi musu wanka yagyara ganin uwar tasu da bala'i tatashi da kansa ya kaisu makaranta ko da yadawo tana tsaye tanata kuka wanda hakan ya bashi mamakin kukan datakeyi " Wallahi sai dai nazubar da cikin nan sai kace tunkiya ga yarannan da suke sakani karamin hauka ga..." " Wallahi wallahi ko da wasa nakarajin lafazin nan bakinki sai na bata miki rai yafada ya rufeta da fada sosai daga karshe dayaga tabbas tana kokari dan idan ba dole ba masu aiki basa taba mata yaranta ita take musu komai shima yana taimaka mata dan yace wannan shike kawo jin kai da shakuwa ga yara." Kidaina kukan nan danAllah naji kina kokari Amma ni inason yara kiduba baya faman da mukasha kamin mu samu danAllah kibarmun wannan kyauta." " Tausayi yabata sai kuma tace " Kayi hakuri bazan kara furta hakan ba " " Allah yayi miki albarka kishirya zamuje gurin Abba inason muje umara dasu gaba daya." Murmushi tayi dan kasar da bata daina sin zuwa duk da ashekrar sau biyu suke zuwa shikuma sau uku dan tunda ta auresa bata tunanin akwai shekarar da baiyi aikin hajji ba itakam tunda yakaita ta sauke farali shikenan kuma sai takoma sai dai taje umara.

Aicha tana zaune tunanin rayuwar baya takeyi cike da mamaki irin na iko Na Allah da yadda suke bara suna rufawa kansu asiri da irin nasu talaucin da jarabawar data dinga samunta Amma yau itace awannan daula ta yarda duk wanda yayi da kyau zaiga da kyau dan tunda tayi aure bata taba bari bata sauke hakkin aurenta ga mijinta ba dan dada ta gayamata duk matan da suke gamawa lafiya sune masu sauki hakkin mijinsu batare da sun cuta musu ba koda kuwa su din sun kasance masu cuta musu...

Akwana atashi babu wuya gurin Allah Shakaru nata tafiya yau ga Aicha matar mutallab har da yara takwas dan tunda tafara haihuwa ?an biyu take haifa haihuwa nafarko sukaci sunansu Nabiyu kuma sunan abba da mahaifinta ta uku kuma da yake matane aka saka musu dada da tante dan aicha kafewa tayi sai ansaka mata tante saboda irin yadda take sonta take kaunarta dan bazaka taba cewa ba mahaifiyarsu bace ba haihuwar da tayi takarshe kuma yasa musu khadija da Bilkisu maganar kulawar da yake basu ba'a magana dan ayanzu idan bakaji sunansa a daya dakacikin manyan kasuwar duniya ba to tabbas zakajisa ana daya akasarsa. Yau ma suna ci?in Airport da yaran baki daya Nan suka hadu da meenal da yaran mijinta mijin nata ne yayi hanzarin karasowa gurin Mutallab yana masa gaisuwa ta girma kamar dai yaro da ubangidansa " Meenal ina wuni Aicha ta fada tana kallonta" " Kinsan Allah ban ganeki ba A?cha, kece kika zama haka wai?" meenal tafada tare da gaida Mutallab? ya amsa mata ba yabo ba fallasa aicha tace "Haba nikam kinga naganeku, yan samari yakuke tafada tana ?allon yaran mijin nata." Gaisheta sukayi meenal tace "Wannan kyawawan yara haka duk nawane ne?" Murmushi Aicha tayi kafin ta bata amsa sai taga yaran sunzo suna fadin "Mumy zamusha alawar can." Kallon duty free aicha tayi sannan tace "Kuje gurin dady kuma baku gaisar da mumy ba ta nuna meenal." Gaidata sukayi hakan yasa meenal ta rungume daya tana kwallah " ko baki gayamun ba nagane yaranki ne Mashaa Allah saboda ga kamarki nan data dadynsu tare dasu, amma kamar twins duka ko?" Ta?are zancen tana mika hannu zata karSi Bilksu, ai kuwa yarinyar da yanzu watanninsa biyar da haihuwa ta juya baya tana makalkale Mommynta, dariya A?cha tayi haWe da cewa, "Billy rigima, ai bazata yarda ki Wauketa ba saboda la?uwa, eh dukansu ?an biyu ne ai." Ta?are zancen tana mi?a mata khadija da suke kira Deejah, ai kuwa yarinyar ba kiuwya taje gunta haWe da shigewa jikinta ta lafe, cikin jin daWi Meenal ta lumshe idanuwa tana shafa bayanta haWe da jin wasu ?walla na sauko mata tayi saurin sa hannu ta goge tana cewa, "Allah ya raya su A?cha, nikam kinga har yanzu shiru haihuwa ta tsaya" "Karki damu Meenal Ai lokaci ne kici gaba da Addu'a, bayan haka ga yarama kin samu ai baki da damuwa zasu ri?a Webe mako kewa." Murmushi tayi tana tuni halin yaran duk da yanzu alhamdulillah mahaifinsu ya gano halinsu tsaye yake da tsawatar masu da nuna masu darajarta, ko da sunyi wani abun to tabbas zasu bata ha?uri kafin subari yakai kunnensa, da haka A?cha ta mi?a mata hannu takarSi khadija sukayi sallama ganin su jirgin Emirate zasu shiga sukuma Egypt.

??
Sai k'okarin sake sarrafa al?alummammu mukeyi wajen dak'ko muku wani rahoton muna buWe sabon Feji amma sai muka ga ashe pages Win sun zo ?arshe, juyowa mukayi muka kalli juna tare da sakin murmushi muna maida kallonmu ga bangon littafin da muka juyo dake tabbatar mana da ?arewar shafunan dake ciki tare da saurin kai hannuwa ga wani littafin dake gefen da niyar Waukowa ko zamu samu ci gaban labarin sai dai kash! Muna dubawa wani sabon littafi ne dake jiraye da al?aluman namu dan sake kawo maku wani daddaWan labarin mai cike da darussa, dariya mukayi haWe da juyowa tare muka kalli juna muna cewa,


ALHAMDULILLAH.

Anan muka zo ?arshen wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login