Showing 3001 words to 6000 words out of 86876 words

Chapter 2 - DAN SARKIn SAUBAN COMPLETE HAUSA NOVEL

01 Apr 2025

7407

gudu ta durk'usa a gabanta tace "ranki ya dad'e ankawo sabbin bayi 'yan mata ne wad'anda komai yaji a tare dasu nasan zakiji dad'in ma'a mala dasu sosai."

Mari ta kwad'a mata a fuska har sau biyu tare da sanya k'afa tayi shuri da ita, sai da kanta ya daki wani tebur Wanda kayan fruit suke a jiye a kansa, cikin d'aga murya Mai cike da Jin haushi tace "bana buk'ata tashi kifita,
Ta sauke k'afarta daga kan jikin baiwar tata, ta mik'e tsaye a fusace tanufi b'angaren Sauban."

Zaune yake akan lafiyayyen gadonsa da waya a kunnensa Yana magana da Safwan yana fad'in "inajinka kasan fa banason surutu kafa kiyaye,
Safwan yace "eh zakace hakan tinda kana kusa da gimbiya Saudat ni wlh Sauban kabani mamaki ace kadawo ko waya bazaka iya yimun ba ka shaidamun kadawo da Ban kirakaba da shikenan,
Allah wnn halin naka ya kamata ka canza shi,
Murmushi Sauban yayi tare da dafe Kai domin kansa ya Fara Sara Masa akan surutun Safwan yace "kaga yanzun dare ne inada buk'atar hutu gobe kazo zamuyi magana."

Safwan yace "kace hakan jarababbe asha soyayya lafiya,
Mere Baki Sauban yayi yace "Kai kasan abinda ake nufi da hakan, ni bansan hakan ba,
Safwan yasaki dariya yace zaka sani ne ai,
Da sauri Sauban ya kashe wayarsa domin kada ya Kuma damunsa a surutu."

Wnn karon da sallama ta shigo d'akin,
Wanda Sauban da yake zaune a kan gado sauke wayarsa kenan akan kunnensa ya d'aga Kai ya dubeta tare da amsa mata sallamarta."

Ido ya zuba mata Yana kallonta, itama shi d'in take kallo anan take taji duk wata tsewa da rashin mutumci da tazo dashi ta nemesa ta rasa, domin ba k'aramun gwarjini ya mata ba."
Kusa dashi ta nufa ta zauna a gefen gado a inda yake zaune k'afafunsu suna gogar na juna tace "Sadaukina lokacin cin abincinka fa yayi,
Ya kamata a gabatar maka da komai."

Shuru yayi bai amsa mata ba,
Yin Shurunsa hakan Yana nufin Yana buk'ata kenan,
ta mik'e cikin tafiyarta Mai cike da k'asaita da yanga tafita,
da kanta ta had'o Masa duk wani abinda tasan yana buk'ata domin Bata barin bayi ko kuyangi su tab'a abincin mijinta domin tana tsananin kishin mijinta Bata son kowa ya rab'eshi sai ita kad'ai
Gabansa ta dire Masa komai tare da zuba Masa farfesun kifi da fresh milk Mai sanyin gaske, sai da ya d'auki minti uku snn ya mik'a hannunsa da niyar zai d'auki kofin ya Kai bakinsa, tayi saurin sanya hannunta ta d'auka ta mik'a masa kallo Ido cikin Ido sukayiwa juna Sauban yayi saurin kauda idonsa daga kallonta snn ya amshi kofin ya Kai bakinsa Yana kurb'ar milk d'in,
Sai da ta tabbatar da yaci komai ya k'oshi snn ta had'a kayan da kanta, tafita dasu waje,
Ido yabita dashi Yana kallonta har zuwa lokacin da tafita daga d'akin ,
Yashiga tunani a ransa, indai kyaune Saudat kyakkyawace ajin farko domin babu inda Allah ya rageta, sai wuri d'aya zuwa biyu." Na farko shine Sam Bata da hallaya na gari akwaita da wulak'anta d'an Adam, d'ayan Kuma sirrinsa ne shi kad'ai yasan komeye,
shi dai har yanzun yakasa jin wani abin Dan gane da ita yasan tana sonshi tana kishinsa Amma shi Sam bayajin hakan akanta, asalima wani lokacin jiyakeyi ya tsaneta musamman idan yaga yanda take wulak'anta bayinta da kuyanginta, tana son kasancewa tare dashi shi Kuma bayajin hakan a tare dashi,
Hasalima idan ya tilastawa kansa dole sai ya kasance da ita Domin sauke nauyin da ya rataya a wuyansa jinsa yakeyi baya samun wani gamsuwa bare biyan buk'ata a tare dashi illah ma ya Kuma janyowa kansa wani sabon ciwon Mara Wanda yake fama dashi a koda yaushe Dan hakan. Yake yawaita yin azumi tare da Shan lemun tsami a cikin ruwan Lipton d'insa"

Dogon tsaki yaja ya mik'e tsaye tare da cire kayan jikinsa ya d'aura towel yashiga toilet Domin ya watsa ruwa yayi Shirin kwanciya bacci."

wasu fitananun kayan bacci tasaka a jikinta wad'anda suka fitar mata da sigar jikinta tasan komai jarumtar Sauban sai ya firgita yafita hayyacinsa idan ya ganta a cikin kayan baccin Nan,
Ko wanne lungu da sak'o na jikinta sai da tabishi da turare domin Saudat akwai son k'amshi ga tsafta,
Doguwar Alkibba tasaka ta rufe jikinta snn ta juya wurin 'yan matan dake kwance a d'akinta su biyar, d'aya daga cikinsu har ta Fara yimata kallon K'ululla tana had'iyar miyau
dukansu kyawawane Yan mata ne masu cikar halitta bayine take zab'owa take sanyawa a gyara mata su Tana ajiyesu a d'akinta domin biyan buk'atarta.
Wnn d'alibi'ar ta dad'e tana aikatata tin a England a inda tayi karatu,
Ta dubesu da kyau tare da nuna masu wani d'akin tace "kutashi kushiga d'akin can domin yau bana da buk'atarku."

Jiki na rawa suka bi umurninta sukayi shigewarsu d'akin snn taja dogon tsaki tafita tanufi d'akin yarima Sauban."





*Mrs Ana's Bawa*😘
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*✍



🤴 *D'AN SARKI SAUBAN*🤴



Writing by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basheer_)




*Page 4*






****** Tsaye yake akan madubi cikin shirinsa na kwaciya bacci Yana feshe jikinsa da tsadadden turarensa Mai k'amshin dad'i."

turo k'ofa tayi tashigo tare da sallama d'auke a bakinta,
Idan zata shigo d'akin Sauban kawai take sallama,
ko shi Dan tasan idan batayi sallama ba idan zata shekara goma a wurin bazai d'aga Kai ya dubeta ba, bare ya tanka mata." sab'anin duk inda zata sanya k'afarta a cikin gidan Bata sallama saboda nuna Isa da mulkinta gani takeyi idan tayi sallama kamar ta zubar da ajinta ne gani take ta kaskantar da kanta ne idan tayi sallama."

K'amshin turarenta ya daki hancinsa Wanda yasa yayi saurin lumshe idonsa tsikar jikinsa tashiga tashi,
Bai San lokacin da ya juyo ya kalletaba tare da amsa mata sallamar da tayi,
Ido biyu sukayi a lokacin da ta cire Alkibbar da tarufe jikinta da ita,
gaba d'aya duk ilahirin suffar jikinta ta bayya a cikin rigar baccin Wanda yasa Sauban yayi saurin cije leb'onsa na k'asa tare da kawar da kansa daga kallonta ya sauke ajiyar zuciya snn yanufi gadonsa ya kwanta tare da janyo pillow ya rungume a k'irjinsa."

Murmushin mugunta tasaki Domin tasan tarkonta ya kama,
Cikin tafiyarta Mai cike da d'aukar hankali tanufi gadon ta haye kai tare da matsawa daf dashi tasanya hannu ta janye pillow dake rungume a k'irjinsa ta maye gurben pillon."

Runtse idonsa yayi Yana karb'ar sak'onnin da take aika Masa dasu,
Wanda sai yayi yunkuren hanata yaji yakasa sakamakon yanda take sarrafa jikinsu a tare."

Hakan Sauban yafita hayyacinsa Saudat sai wasanni take Masa ko wanne lungu da sak'o na a jikinsa."

Ai Kuwa a Nan take Sauban ya bada kai, ya mirginata ya haye kanta yashiga sarrafa cike da kwarewa, nishin dad'i Saudat take saukewa domin mijinta gwarzone a wurin gamsar da macce sannan ya San sirrin ko wanne lungu da sak'o Wanda zai saka macce taji dad'i sosai."

Shima ba laifi ya d'anji dad'in wasanni da Yake mata, Yana shigarta yaji dama yasani da bai kulataba, anan take yab'ata fuska ya had'e rai
Domin ba abinda yakeji a tare da ita,
Jinsa yakeyi kamar ya fad'a kwata,
Ga wasu ruwa da suke fita a gabanta farare Wanda yasan ba ruwan ni'ima bane,

Ita Kuwa sai ihun dad'i takeyi domin Sauban ya Kai mata inda macce 'yar uwarta Bata Isa ta Kai mata wurin majiya dad'in ba."

Saman kanta yake sai tsuki yakeyi tare da yimata kallon tsana, aiki kawai yakeyi ba Dan ransa ya soba sai dan gudun kada ya sauka ya shiga hakkinta,
ga wani irin ihu Mai had'e da Kuwa da takeyi Masa a kunne duk ta cika Masa kunne Jin kasansa yakeyi har ya Fara Sara Masa,
Hannu yasaka ya make mata Baki tare da Jan dogon tsaki snn yaci gaba ba Dan yasoba."
Sai da ya fahimci tasamu gamsuwa snn ya sauka a kanta tare da Jan dogon tsaki yanufi toilet domin tsaftace jikinsa."

Nishi take saukewa Mai cike da jikin dad'i tare da farin ciki domin yau Sauban ya gamsar da ita ya wanke laifinsa na tsawon shekara d'aya da yatafi ya barta duk da dai itace tace bazata bishiba."

Bayan yayi wanka tare da d'auro Alwala yafito fuskar Nan tashi a had'e ba wani alamar dariya a tare dashi,
Tana ganin fitowarsa tasakar Masa murmushi ta tashi tashiga toilet din itama,
Sai da ta gyara jikinta snn tafito,
Tasameshi zaune a bakin gado ya rik'e kansa da hannu biyu da alamar akwai abinda yake tunani."

Gabansa tazo ta durk'usa abinda Bata tab'ayiwa kowa ba a rayuwarta, ta rik'o hannunsa tare da Kiran sunansa,
Tace "Sauban meyasa har yanzun baka Sona?"
Meyasa ka kasa sanyawa rayuwarka soyayyata bayan kasan ni Ina sonka,
Idonta ya cika da hawaye bansan dalilin da yasa Allah ya jarabeni da tsananin sonka da kishinka ba, Wanda a gaban kowa zan iya nuna hakan."

Kayi hakuri da halayena domin nasan har dasu yasa ka tsaneni Amma kasani bazan iya canzawa ba domin tin tashina a gidanmu hakan Naga anayi,
Amma nayi maka Alk'awarin zan canza wasu daga ciki in har hakan zai sakaka cikin farin ciki kafara Sona."

Ta Kuma rik'e hannunsa tare da murzawa tace "bazan gaji da furta maka Ina sonka ba, Ina kishinka mijina domin Kai na daban ne a cikin Maza,
Fatana na kasance da Kai ni kad'ai har k'arshe rayuwata."

Sai yanzun ya d'aga Kai ya kalleta duk magagganun da takeyi, cikin ransa Yake furta kalmar so,
So so fa take cewa a Koda yaushe tana yawan furta Masa tana sonshi to meye shi son?"
Shi Sam bai sanshi ba, Kuma baya fatan yasan shi,
Meye amfanin soyayya babu gamsuwa a cikinta bare biyan buk'ata."
Mararsa yaji ta murd'a Masa yayi saurin cije bakinsa tare da dafe wurin,
Ya kalleta cikin kasalalliyar murya yace "had'omun Lipton tare da lemun tsami."

Cikin sauri ta mik'e tafita minti biyar sai gata da cup a hannunta ta mik'a masa,
Amsa yayi ya soma Sha sannu a hankali sai da ya shanye duka snn ya ajiye cup d'in ya dubeta tare da had'e fuska yace zoki fita kitafi d'akinki."
Yana gama maganar ya Kai kwance rufda ciki."

Tasan halinshi Sarai idan yayi magana d'aya baya maimaita ta biyu idan Kuma ya fad'i magana baya canzata,
Dan hakan ta d'auki Alkibbarta tasaka tafita tare da rufo Masa k'ofa."

Yana ganin fitarta ya juya kwanciyarsa zuwa kallon sili mararsa saici gaba da murd'a Masa takeyi saboda rashin samun gamsuwar da baiyiba Wanda yasan sperm ne ya tarar Masa Wanda bai samu fitowa ba, sakamakon sha'awarsa da ta shi babu biyan buk'ata,
Ciwon ya Kuma k'aruwa a tare dashi anan take ya dinga murkususu Akan gado Yana sauke Nishi sama sama,
Can yaja doguwar ajiyar zuciya alamar yasamu sassauci kenan sakamakon lemun tsamin da yasha yayi nasarar tsinke Masa shi ya fito."

Toilet ya Kuma shiga ya k'arayin wani wankan snn yafito wnn karon kasa Zama yayi sai safa da Marwa yakeyi a cikin d'akin hannunsa goye a bayansa,
Tunani yakeyi dama hakan ma'aura suke rayuwar aurensu?"
Dama hakan macce take?"
domin shi tinda Allah ya halliceshi bai tab'a kusantar wata macce ba sai Saudat."
To meye abin jin dad'i a jikin macce Wanda yakejin wasu mazan suna magana a wani lokacin sukance macce ni'ima ce, macce abar hutuwace, shin Suma hakan sukeji garesu?" Kuma har suke fad'in hakan?"

Maganar Safwan ya tina da ita wani lokaci da yakira wayarsa tsakar dare Safwan bai d'aukaba, sai da aka d'auki a waya d'aya snn Yabiyo Kiran nashi,
Shine Safwan yake ce Masa "meye hakan ne Yana tsaka da hutawarsa da iyalinsa Yana cikin Jin dad'i ya tsunduma cikin wata duniyar Mai dad'i Mai cike da ni'ima Amma Kiran wayarsa ya kusan katse Masa komai,
Meye hakan sauban kake kirana tsakar dare?"
Pls kayi sauri ka fad'i damuwarka zan koma second round tinda ka katse ni."

Mere Baki Sauban yayi yace "Kai kasan wnn duniyar d'an iska kawai bakan Abu Mai dad'e da darajabane shi yasa kake fad'in hakan,
snn ya fad'a Masa abinda zai fad'a Masa sukayi sallama safwan yayi saurin tsinke wayar sakamakon wani dogon nishi dayaji yasaki a cikin wayar."

Mere Baki Sauban yayi Yana fad'in "a hakan shima yakeji tare da matarsa har Yake zuba mata kirari hakan?"

Meye abin dad'i a ciki,da har wani lokacin safwan yake cemasa aci dad'i lafiya, musamman idan ya gane yana tare da Saudat a wuri d'aya."

Yaje kan gadonsa ya kwanta tare da rufe jikinsa,
Yaci gaba da tunanin iri iri a rayuwarsa, yauma komai yafi jagulewa wurin Saudat domin Ada tana d'an kamashi idan yashiga yanzun Kam a sake take ta k'ara bud'ewa,
gaba d'aya ransa a jagule Yake, Saudat ta sanya komai ya kwance Masa ga wahalar da kansa tare da k'arfinsa wurin yi mata aikin da ba biyan buk'ata,


*Hmmmmm ni dai nace malam Sauban macce ko ita ke mantar da sarki zuwa fada snn ita ke Kai namiji wata duniyar Mai wuyar misaltuwa wata k'ila Dan dai kawai baka dace bane, Amma irinku idan kuka samu macce Mai cikkiyar ni'ima sai kunfi Mai kura shafawa lol🤪*





SHIN WAI WAYE SAUBAN WAYE SAUDAT MUJE ZUWA WANI PAGE DOMIN KUJI KO SUWAYE KAFIN MUCI GABA DA LABARIN YANZUN AKE BA'AYI KOMAI BA
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*✍



🤴 *D'AN SARKI SAUBAN*🤴



Writing by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basheer_)




*DIDECTED TO Fateemah M Uthman*





*Page 5*




****** Abdullah Abdulsalam, sarkin dake mulkin masarautar Adamawa, Wanda shima ya gaji sarautar ne a wurin mahaifinsa sarki na Tara wato sarki Abdul'aziz."

Sarki Abdulsalam 'ya'ya biyu ya haifa a duniya, Abdullah shine na farko wato mahaifin Sauban kenan,
snn k'anwarsa mai suna bahijja a wurin haihuwarta ta farko Allah ya mata rasuwa tamutu Bata haifi abinda ke cikintaba, ya rage sai shi kad'ai a wurin mahaifinsa sarki Abdulsalam,
bayan sarki Abdulsalam ya mutu,
Masarautar Adamawa ta dawo hannun Sarki Abdullah wato mahaifin Sauban kenan."

masarautar Adamawa masautace Mai Adalci wacce take tafiyar da mulki dai dai yanda Addini ya tsara tare da tsantsan Adalci,da sanin ya kamata."

Sarki Abdullah Yana da mata hud'u Jamila itace matarsa ta farko wato Fulani wacce 'yace a wurin wani hamshak'en Mai kud'i dake Nan cikin garin Adamawa, auren soyayya sukayi da Fulani, Wanda had'uwarsu ta kasance tin a makaranta a lokacin Yana mataki na k'arshe ita Kuma tana mataki na farko,
Lokacin da yazo da zancen aurenta sam
Mahaifinsa Abdulsalam bai so auren ba,
domin yafison d'ansa Abdullah ya auri 'yar sarki,a Aurensa nafarko Amma Abdullah ya kafe akan cewa shi sam Jamila Yake so bayajin zai iya auren wata macce a duniya bayan Jamila."
Hakan sarki Abdulsalam ya hakura ya shige Masa gaba a wurin neman auren nasa."

Mahaifin Jamila yayi murna da farin ciki sosai najin cewa d'an sarki Abdulsalam zai auren 'yarsa ko ba komai za'a dama dashi a gidan sarauta wanda ya dad'e yana kutsa kansa bai samu shigaba,
Snn yasan 'yarsa zata huta itama a dama da ita."

Anyi bikin aurensa da Jamila lafiya aka dauko Amarya daga gidan mahaifinta aka shigo da ita cikin gidan sarauta a b'angaren da sarki Abdulsalam ya ginawa Abdullah domin ya zauna tare da iyalinsa."
Tin zuwan Jamila gidan ta kyallara idonta taga yanda ake tafiyar da mulki da sarauta a Nan take abin ya burgeta domin tun farko ita macce ce Mai son nuna Isa da gadara Akan abu, to bare gata cikin gidan sarauta,
Anan take ta farajin kanta tamkar itace a matsayin matar sarki,
Cikin k'ank'anin lokaci ta Fara shinfid'a sarauta da mulki a gidan tamkar itace sarauniya."

Ganin hakan da Mahaifiyar Abdullah tayi wato Sarauniya hajara wacce ake Kira da Hajja macce Mai dantako da sanin ya kamata duk Wanda ke cikin gidan Yana matuk'ar sonta bayi da kuyangi musamman mijinta wato sarki Abdulsalam Yana matuk'ar sonta wann dalilin yasa bai tab'a tunanin yi Mata kishiyaba domin duk wani farin ciki na rayuwa tana bashi a zamansu,
Duk a cikin tarihin masarautar babu sarkin da yayi mulki Yana da Mata d'aya sai sarki Abdulsalam."

Sarauniya Hajja macce ce marar son hayaniya ko Kuma damuwa, wnn dalilin yasa dataga take taken Jamila matar Abdullah Akan son mulki yasa ta Ta had'a bikin nad'a Jamila a matsayin gimbiya."

Hakan kuwa akayi anyi bikin nad'in sarautar gimbiya Jamila, bayan kwana biyu
duk wasu daga cikin ragamar gidan Sarauniya Hajja ta sakarwa jamila tashiga juya komai a yanda takeso, bayi da kuyangi kuwa sai yanda tayi dasu a gidan, domin gani takeyi tamkar itake mulkin sarautar,
bak'in cikinta d'aya ne shine har yanzun Bata samu haihuwaba domin tasan da zarar Allah ya Bata haihuwa babu abinda zai Hana d'anta ya hau kujerar mulki."

Ganin yanda take juya mutanen gidan da yanda take tafiyar da mulkin cikin gidan cike da Isa da gadara yasa Hajja tafara taka mata burki akan wasu abubuwa daga ciki
Wnn dalilin yasa ta d'auko tsanar duniya ta d'orata a kan Hajja, inda takeji Ina wuta ta jefa Hajjah a ciki, koda zata huta."

Akwai wani lokacin tafito daga b'angaren Hajjah tashigo d'akinta a fusace sakamakon kiranta da Hajja tayi tana fad'a Mata adaina Banzartar da abinci hakan, abincin da Yake wata d'aya a gidan sarautar yanzun sati biyu yakeyi drink's d'in da Yake sati biyu yanzun sati d'aya yakeyi ta tsawatar Mata tare da k'arb'e key d'in store d'in a hannunta gaba d'aya."
Karb'e key d'in da Hajja tayi a hannunta ya Kuma sanyawa Jamila tsanarta sosai a ranta,
Anan take tashiga safa da Marwan a cikin d'akinta ta Hana kowa shigo Mata d'aki,
Sai tunanin abinda zata aikata domin kawar da Hajja a doron k'asa domin ganin ita kad'aice a gidan ta ke son hanata taci karanta babu babbaka a yanda take so a cikin gidan."

Tana hakan Jadiyarta ta turo k'ofa tashigo cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login