Showing 81001 words to 84000 words out of 86876 words

Chapter 28 - DAN SARKIn SAUBAN COMPLETE HAUSA NOVEL

01 Apr 2025

7424

ranar saida sauban ya zubar da ruwan da suka dade a mararsa snn ya bar safna ta huta,
Wacce a lokacin KO hannunta bata iya d'agawa saboda axaba da wahalar da tasha, wani irin zugin zafi take a gabanta."

Rungume take a jikinsa tana kwance a kan faffad'an kirjinsa,
hawaye kawai take zubarwa a idonta,
Shima hawayen ke masa zuba yarasa abinda zaice Mata sai Albarka kawai yake Sanyamata yana bubbugar bayanta alamar lallashi ya matseta gam a kirjinsa kamar za'a kwace masa ita wata irin soyayyarta da tausayinta yakeji suna fisgarsa."

Magagganun safwan ya tuna dasu akan Ni'ima da dadi Allah yayi a jikin macce yana karyata safwan Ashe gaskiya yake fad'a mace ni'ima ce macce natsuwace macce abar hutawace, to wai meyasa baiji hakan a jikin Saudat ba?
Meyasa gaban Saudat in banda wari babu abinda yake fitarwa, tabbas Saudat batada lafiya akwai abinda yake damunta."

Hawayen Safna suka farkan dashi daga tunanin da yakeyi,
Ya tallabeta cak yanufi toilet da ita."
[3/30, 9:56 PM] Hayat: *D'AN SARKI SAUBAN*



BY
UMMU SAFWAN
FAREEDA BASHEER



52






Hannunta ta sanya ta rik'o hannun Safna tare da rufe idonta hawaye suna zuba a fuskarta,
Domin tanajin kaunar Safna tana shigarta a cikin ranta,
Tunda aka kawota asibity Safna da mahaifanta suke d'awainiya da ita batare nuna kishi a garetaba musamman mahaifiyar safna wacce ta zauna cikin hikima tayita mata nasiha akan mummunan d'abi'ar da takeyi wacce ta janyo Mata shiga cikin wnn lalurar."

Ta bud'e idonta ta kalli safna tace "K'anwata ta yaya Zan daina zubar da hawayena bayan likita ya shaidamun bazan tab'a mahaihuwa ba a duniya, tayaya Zan daina kuka bayan iyayena sun zalinceni basu bani tarbiya Mai kyauba,
Ta d'aga Kai ta kalli mahaifiyarta wacce take zaune a kusa da ita,
Tace "tun da na girma na mallaki hankalin kaina, na kasance ni macece Mai tsananin sha'awa ina buk'atar aure mahaifiyata tace "nadaina wnn maganar ni yarinyace ban san komai akan aureba,
Nayi k'okari domin na mahintar da ita,
Amma mommy ta rufe ido akan hakan ta d'auki burin duniya ta d'orashi akaina,
Wnn dalilin yasa na fara kallon finafinan banxa har nafara biyawa kaina bukata idan nakasance ni d'ayace a d'akina,
Har yakai nafara biyewa abokanai muna aikata mad'igo domin biyawa juna buk'ata,
Mommy bata tab'a sanya ido akainaba akan yawan k'awayen da nake shigowa dasu su gidaba, ita dai burinta a duniya akaina shine na auri gomna KO shugaban kasa ko minista, bata tab'a yimun fad'a ba idan taganni na Sanya kuyangi a d'aki munrufo k'ofa,
Mommy bata tab'a nunamun mummuna da Abu Mai kyauba,
Mommy dakin bani tarbiya Mai kyau da hakan bata sameniba, dakin kula dani kinyimun aure a lokacin da nabuk'ata da hakan bata sameniba,
Kidiba kiga Safna shekararta 17 amma metaragewa mijinta dashi,
hasalima yafi samun biyan buk'ata da gamsuwa kwanciyar hankali a tare da ita Mommy ki kalli iyayen safna sune suke d'awainiya dani kafin kixo, batare da sun nuna kishi ko kyamata a gareniba sun sanya Hannu biyu sun tallafeni tamkar 'yarsu wacce suka haifa a cikinsu,
Bayan mommy baki koyamun komaiba dangane dasu, sai dai kindinga nunamun na d'aukesu abokanan gaba Na d'auki kushiya makiyiyata, wannan dalilin yasa kika tura fadawa har k'auyensu Safna domin a kasheta akashe duk wasu dangi Nata don kawai zata auri mijina,
Meye a ciki Dan ta auri mijina?
Metarageni dashi?"

Sallallami aka d'auka duka d'akin suna mamakin furucin Saudat, Wanda duk abinda take fad'a akan kunnen mahaifinta Wanda shigowarsa kenan tare da Amaryarsa wacce take d'auke da yaron ciki."

Saudat ta kuma fashewa da kuka tana Rik'e da Hannun safna tace "Safna kiyafemun nacutar dake a baya,
Safna ta fashe da kuka tana fad'in na yafe maki Anty kidaina fad'ar hakan,
Snn tasaki hannunta ta riko Hannun sauban tace "mijina ka yafemun nayi nadama,
Sauban ya shafa kanta cike da tausayinta domin baxaice bayason Saudat ba, ya rigada ya koyawa zaciyarsa sonta, kodan saboda soyayyar da take nuna masa tare da tattalinsa,
Yace "na yafemaki mmatata Allah zaibaki lafiya."

Mahaifiyar Saudat ta fashe da kuka tana neman yafiya ga duk Wanda yake cikin d'akin domin sai yanzun tabbatar wa kanta ta tafka kuskure mafi girma a rayuwarta,
Mahaifin Saudat kuma yayi alawaddai dasamun Mata kamar gimbiya Bilkisu yayi danasanin aurenta da yyi marar misaltuwa."
Da hakan aka yafi juna tare da yiwa Saudat fatan samun lafiya."

*********************

Satin Saudat biyu a asibity aka sallameta bayan likita ya tabbatar da tasamu lafiya,
HKan suka koma gida, a ranar mahaifiyarta ta koma gida tare da Neman yafiyarta."

Hakan tashiga shiri domin tarbar mijinta tayi missing dinsa kwana biyu,
Shima sauban DA farin ciki ya tarbeta a daren ranar yanuna Mata yana sonta so Mai yawa,
Ba laifi tasami lafiya domin yasamu gamsuwa fiye da tunanin Mai karatu saidai bata Kai ga Safna ba😊
Itama Saudat taji dad'in da bata tab'a jiba a tare da sauban,
Hakan wnn shine Karo na farko dataji sauban yana sauke numfashin jin dadi a tare da ita,
Ta godewa Allah tayi farin ciki marar misaltuwa."

Cigaba yaketa shigowa a rayuwar sauban tare da kwanciyar hankali marar misaltuwa duka a halin gidan suna cikin kwanciyar hankali Saudat da Safna sun had'e kansu komai a tare sukeyi, Safna tana bawa saudat girmanta fiye da tunanin Mai karatu, hakan shima sauban yana kwatanta Adalci a tsananinsu .
Yaune ake bikin bude katafaren kamfanin sauban Wanda yaci buri a kansa,
Inda akayi biki na ban girma sauban da Safwan da sadeeq Wanda sauban yajashi a jiki domin tun yana k'arami jininsu yafi had'uwa akan sageer sune sukayi hidimar komai, bayan an kammala komai sauban ya dank'a amanar kamfaninsa a wurin Safwan da sadeeq domin ya yardasu d'ari bisa d'ari."

*******************

Safna anshiga sahun manya Anfara laulayi ciki, d'an wata biyar Wanda batasan ya kai wad'an nan watanninba,
Farin ciki a wurin a halin gidan da kuma sauban abin ba'a magana,
wata tara cif ta haifi d'anta namiji sak mahaifinsa.
A ranar cikin gidan sarauta kowa cikin farin ciki yake,
Daren suna suna zaune itada sauban da jaririnsu a tsakiya suna tattauna yanda taron biki zai kasance a gobe,
Sai murya sukaji a bayansu,
A tare suka waiga wazasu gani, inna dattijiyar bafulatana wacce ta taimakesu a lokacin da suke tsaka da Neman taimako."
Baki suka had'a sukace "inna." a tare a kuma lokaci d'aya."

Murmushi inna tasaki taxo kusa dasu ta zauna tare da Rik'o hannunsu ta had'e wuri d'aya tana fad'in Alhmdulillah nacikawa bintu Alk'awarinta nason ganin farin cikin d'anta,
Nasan dukanku kunsanni amma bakusan koni waceba,
Ni dai ba mutum bace kamar yanda kuka gani a yanzun,
A gidan gonarka nake rayuwata tun zamanin mahaifiyarka bintu, ina tare da ita duk halin da mahaifiyarka take ciki kafin ta mutu nasani a burin da ta dauka akan naganin kasamu farin ciki a cikin gidan gonarka idan baka mantaba mahaifinka yasha fad'amaka cewa mahaifiyarka tana yawan furta cewa tanaji ajikinta zakasamu farin ciki a cikin gidan gona
To farin cikin bakomai bane bace Safna,
Safna tana tare da Alheri Mai yawa a tare da ita, zamanka da ita kaima zaka samu farin cikin da mahaifiyarka take fad'a akanka,
Snn zakasamu zuri'a Mai yawa da Albarka a tare da ita, xakasamu yalwar arziki da wadata tare da kwanciyar hankali a tare da ita,
Alhmdulillah nacika burin mahaifiyarka nabarku Lafiya baxaku sake ganinaba,
B'at tab'acewa ganinsu,
Mamaki suka shigayi daga bisani tsoro ya kamasu suka rumgume junansu."

Anyi biki ankare lafiya jariri yaci sunan baba nak'auye wato "Ibrahim. Suna masa lak'ani da Khalil,
Inda Saudat ta dauki son duniya ta d'orashi akan khalil kullum a wurinta yake wuni nono kadai safna take bashi a mayar dashi wurin Saudat,
Bayan shekara d'aya Safna ta yaye Khalil sakamakon tana d'auke da wani cikin,
Ta dank'awa Saudat shi tace "batashi duniya da lahira KO bayan ranta khalil bayada wata mahaifiya wacce ta wuce Saudat,
Hakan da tayi ta k'ara sayawa kanta girma da matsayi a cikin zuciyar mijinta, dama hajjah da Sarki da duk wani ahalin gidan kowa girmamata yakeyi."

Wata tara ta kuma mahaifar 'yarta macce aka rad'a mata sunan Hajjah wato Hajara suna kiranta da Elham."

Hakan kwanciyar hankali yaci gaba da wanzuwa a cikin gidan, sauban sai kasuwancinsa yakeyi k'ofofin arziki sai kuma bud'e masa suke safna taxama babban macce tana gogawa a cikin hajiyoyi wacce a yanzun ta zama Hajiya Safna."

Saudat kuma a duniya ba wanda takeso takeyiwa hidima kamar Khalil duk wani tanajinta a duniya na Khalil ne,
Wanda shima baisan wata uwa tashiba a duniya bayan mommy kamar yanda yake kiran Saudat."




*ALHAMDULILLAH*






*A nan nakawo karshen littafin d'an Sarki sauban dama duk abinda yayi farko yana da karshe, inda nayi kuskure Allah ya yafemun,
makaranta littafin duk inda kukaji baitafi a yanda kukeso ba kugyara da kanku a cikin zuciyarku nagode da k'auna da kuma uzurin da kukayimu wurin yimaku typing a duk lokacin da yasamu,
Nabarku lafiya Ina rokonku da kuyimun Addu'ar Allah ya saukeni Lafiya yabani d'a rayayye mai lafiya da Albarka sai wani lokacin."✍




*FAREEDA BASHEER UMMU SAFWAN*✍
[3/30, 9:56 PM] Hayat: *DAN SARKI SAUBAN*



BY
UMMU SAFWAN
(FAREEDA BASHEER)




*50*






Murmushi gimbiya Jamila tasaki ta mik'e tsaye tace "ka kwantar da hankalinka d'ana nima nayi tunanin hakan, domin wnn kyakkyawar yarinyar bata dace da sauban ba dakai ta dace dolene ka aure macce Mai kyau kuma dole ne ka auri maccen da ka keso a ranka,
Kabarmun komai a hannuna ni nasan abinyi, abinda nakeso dakai shine kaxama Cikin shiri domin banda gobe za'ayi wasan doki,
A wurin wasan komai zai zo k'arshe."

Dariyar farin ciki yasaki yana fad'in sai mama dan hakan nakeyinki."
Yafita yanajin dadi sadeeq ya kallesu ya girgiza Kai domin. Bayada abin cewa shima kansa mugun halinsu ya isheshi yarasa yanda zaiyi dasu ba abin yayi maganaba yanzun a hau zaginsa,
Addu'a kawai yake masu Allah yasa sugane gaskiya,idan sunada rabon ganewa,
Allah kuma ya shiryesu sudawowa hanya ma daidaiciya,

********************

Ana kiran sallar magariba sauban da safna suka isa sashen nasu kasancewar akwai d'an nisa a tsakaninsu da inda suka fito,
Kai tsaye part d'in Sauban suka nufa domin huce gajiya,

Arwala sukayi sukayi sallah magariba snn sukaci abinci,
Suna zaune a kan kujera suna kallo safna na kan jikin mijinta tana tab'a duk inda hannunta ya kai a jikinsa tana kuma rud'a sauban da salon ta
, wanda shi ya Mata sabo da hakan,
A dandafe sukayi sallar isha'i tare da Shafa'i da wutiri,
Snn sukayi shirin kwanciya suka fad'a duniyar tasu ta masoya Mai cike da gajimare, dama sauban ya ajiye ruwansa a Mara na Kwana biyun da masuyi a tare ba ai kuwa yashiga zuba Mata masu cike da shaukin so da zautuwa."

Washe gari bayan sun karya, Sarki ya aiko kiransa tinda safe
Yafita domin fara shirin wasar dokin da zasuyi a gobe."

Gimbiya Jamila ta kammala shirinta tsaf na kawar da sauban a gobe da zarar yafito sallar asuba,
Domin ta fahimci magani ko kisisina bata tafiya dashi dan hakan tayo hayar yan ta'adda wad'anda suka kashe mahaifiyar sa bintu domin sukashe sauban."

A cikin gidan suka kwana Wanda suka biyo ta k'ofar baya,
Ta k'ofar da suka saba biyuwa idan zasu shigo cikin gidan batare da kowa ya gansuba."

Saida ta nuna masu part d'in sauban da lokacin da yake fitowa domin zuwa masallaci snn tabasu umurnin da zarar ya fito kada su tsaya komai su far masa har sai ya daina motsi ya mutu snn su gyaleshi su gudu."

a hakan suka zagaye part din sauban d'in a yanda ba wanda zai gansu suna jiran lokacin sallar asuba yayi sauban ya fito sugama dashi,
A can suka hango fitowarsa cikin sauri ya sankuyar da fuskarsa, saida yayi nisa da snn sukaga yafara waige waige, yana shirin canza hanya ya b'ace masu, sukayi saurin bin bayansa suka shiga dukansa har saida ya daina motsi suka tabbatar da ya mutu snn suka barshi a jikin jini sukayi tafiyarsu,
Saida sukafita daga gidan snn suka Kira gimbiya Jamila suka shaida Mata cewa sun gama aikinsu,
Sauban ya mutu,
tasaki dariya ta tura masu da ragowar kudinsu snn sukayi sallama,
Wata irin dariya tasaki cike da farin ciki yau burinta ya cika an kawar mata da makiyinta wanda ta dade tana farautar rayuwarsa shekaru da dama, gobe zataga yanda hankula zasu tashi akan mutuwar dan so,
Tasan Idan safiya ta waye yau ba zaman lafiya a gidan nan,
Ta kuma sakin dariya tare da shewa ta fad'i kwance akan gadonta tana cike da farin ciki jira kawai takeyi safiya ta waye taji sanarwar mutuwar sauban."

Safiya tana waye misalin k'arfe 7 tana xaune akan kujerar mulkinta taci kwalliya da ado duk Wanda ya ganta yasan tana cikin farin ciki, jiran d'an aike kawai take Wanda zaizo Mata da zancen sauban ya mutu ,
Sai gani tayi sarki yashigo da kansa tare da fadawa a bayansa suna d'auke da gawa,
Waxata gani sageer d'anta kwance a mace ya mutu jikinsa duk jini alamar yasha duka ba kad'anba,
Wata irin k'ara da ihu tasaki tanufi wurin d'anta ta fad'a kansa tana girgizashi amma Ina da gawa take magana badashi ba,
Sai
Fad'i takeyi sageer katashi katashi sageer kada ka mutu kabarni,wayyo Allah na shiga uku d'ana ya mutu ya Barni."

"Sautin muryar sauban taji Wanda yake tsaye a kanta yana fad'in kiyi hakuri Mama hakan Allah yake lamarinsa,
Sarki yace "afara sheryashi domin kaishi gidansa na gaskiya Allah ya gafarta maka sageer."

ido ta d'age tana kallon sauban Wanda yake k'ok'arin d'aukar gawar sageer domin shiga da dashi d'aki ayi masa sutura,
Wani kallon tsana da kyamata take aikawa sauban nan take taji wani bak'in cikin ya kuma rufeta ta fad'i zaune a kan kujera ta rushe da kuka tana fad'in nashiga uku na lalace."

_ABINDA KE FARUWA_
Bayan Sauban ya bar part d'in gimbiya jamila tare da safna,

A daren ranar sageer ya kasa hakuri, duk motsin da zaiyi safna yake gani a idonsa, soyayyarta Mai tsanani tare da matsananciyar sha'awarta take masa yawo a jinin jikinsa,
misalin k'arfe uku na dare bacci ya gagari idonsa jiyajeyi idan bai kusanci safna ba mutuwa zaiyi,
Zubbur ya mik'e tsaye yasanya jallabiya irinta sauban kasancewar yasan adai dai wnn lokacin sauban da jallabiya yake kwana wnn d'abi'arsa ce,
cikin sand'a yashiga takawa har yazo k'ofar fita ya bud'e k'ofa ya fita batare da gimbiya Jamila tasaniba kasancewar bacci takeyi,
Fadawan dake kula da k'ofar kadai suka ganshi bai kulasuba hakan suma basu kulashiba bare su tambayeshi lafiya yafito cikin daren nan,
domin sanin halin sageer ba mutumci ne dashiba,
suna kallonsa yayi tafiyarsa har ya b'acewa ganinsu."

Kai tsaye part d'in sauban ya nufa batare da wani tsoro a ransaba burinsa d'aya ne yayi tozali da Safna ko bai kusancetaba yayi wasa da sassan jikinta KO zaisami sassauci daga matsananciyar sha'awarta da take damunsa,
Yana kaiwa get din shiga part din, ya hango kuyangi da fadawa masu tsaron get din,
anan take ya canza tafiya izuwa tafiyar sauban Mai cike da k'asaita,
Kasancewar jallabiyar dake jikinsa sak irin ta sauban ce, Sarki ya raba masu ita a lokacin da ya dawo daga makka, kuma gashi kusan tsayinsu d'aya da sauban, sai dai sauban yafishi fari da murjewa irin na hutu,
Suna hango tahowarsa duk a tunaninsu yarima ne sukayi saurin bud'e masa get
Ya sunkuyar da kai ya wuce kai tsaye batare da yabari sunga fuskarsa ba kasancewar dare ne,
suma fadawan mamaki sukeyi meya fitar da yarima cikin daren nan, to Ina yatafi,
Shin wai da yaushe ma yafita tun bayan shigarsa,
Hakan sukayita tunani a ransu har suka watsar da maganar."

Kai tsaye part din safna ya nufa kasancewar yasan part din Saudat d'aya part din da ya gani an kuma gyarashi ya tabbatar masa da nan ne part din safna,
Hakan ya sunkuyar da Kai k'asa bai bari duka bayin da ke wurin sukaga fuskarsa ba,
Har sai da ya kai k'ofar d'akin baccin safna ya Rik'a k'ofar tare da bud'ewa,
Kuyanginta suka taso domin duk a tunaninsu sauban ne,
suKa shiga fad'in "Allah ya taimakeka Allah ya Kara maka lafiya, wani abu kakeso a d'auko maka ne domin buk'atuwar gimbiya?,
shuru yayi baiyi magana ba,
Illah kawai ya bud'e k'ofar yashiga yana sauke murmushin farin ciki,
Wayam yagani akan gado bakowa a kai, anan shiga waige waige nemanta baigantaba har toilet yashiga bata ciki,
Motsin kuyangi yaji a bayansa suna fad'in ranka ya dade ai gimbiya safna tana d'akinka tunda kuka fita batadawo nan ba,
Cikin b'acin rai da zafin zuciya ya d'aga kai ya kallesu karaf sukayi ido biyu da Sageer cikin gid'ima tare da tashin hankali suke neman guduwa,
Ya doka masu tsawa yace "Ina Safna?"

Bakinsu yana rawa sukace tana d'akin Yarima."

Sai da Ya kwad'awa ko waccensu mari tare da gargad'insu yana fad'in, "ba Wanda yaga shigowata a cikin gidan nan saiku,
Muddun naji zancen nan yafita,
Sai dai labarin wasu amma banakuba Dan kasheku zanyi."

Jikinsu yana rawa suka ce baxamu fad'awa kowa ba,
sai da yayi jifa da d'aya kuyanga wacce har kanta ya daki bango ya fashe da jini,
Snn ya juya yafita cike da bakin ciki burinsa bai cikaba."

A yanda yashigo a hakan ya fita,
Batare da fadawa sun fahimci ba sauban bane,

Saida yayi nisa da part din sosai har ya fara yashiga cikin duhun dare,

A lokacin 'yan ta'addan da Hajiya Jamila ta turo suna biye dashi tun da sukaga yafito domin duk a tunaninsu sauban ne,
Yana shiga cikin duhu suka hau dukansa baji ba gani,
Sai ihu yakeyi yana neman agaji azo a taimakesa amma ba Wanda yakejinsa domin sun rufe masa baki, saida sukayi masa illah sukaga baya motsi snn suka barshi kwance cikin jini sukayi tafiyarsu."

A lokacin da komai yayita faruwa a cikin daren a lokacin sauban baisan abinda ke faruwaba,
Yana tare da Safna, sun tsunduma cikin wata duniyar jin dad'i,
Wanda adai dai wnn lokacin ne sauban yake sauke hawayen gamsuwa tare da cigaba da aiki,
Domin safna ta sakantashi ta zauta shi tana bashi dad'i Wanda bai tab'a sanin akwai irinsa a cikin duniya ba,
A d'aya rana zaiyi Maya biyar batare da yagajiba, kuma KO wanne zuwan da kalar dadin da yakeji gareshi,
Idan dadin ya masa yawa har ihu yakeyi hawaye suna suba a idonsa,
Wanda sai safna ta rufe masa baki, ta hanyar sanya bakinta cikin nasa."
_sauban adaici sannu bak'arewa zaiyiwa_😂

Yau har makara yayi wurin sallar asuba domin koda yayi wanka yafito har ansalame sallah, hakan dai yaji yau bazai tsaya yayi sallah a d'akiba masallaci zaitafi duk da dai an kammala yin sallah sai dai shi yayi tashi shi d'aya,

Can kuma ya yanke shawara,
Ya dauko sallaya ya shinfida ya gabatar da sallarsa a cikin d'akin,
Yana sallamewa yajiyo hayaniya tayi yawa a kusa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login