Showing 15001 words to 18000 words out of 59470 words
u talk back at me u can beat me eh pick that cane
and beat me” yaki motsi, Mom ta zubamai mari da saida yayi baya zai fadi tsabagen yanda ya shigeshi,
Mom tace “wlh yau idan bakasa hannu ka dakeni ba Munir take out all this anger on me I will not leave
here, baka tsaneni this much har kana cewa inama banine na haifeka ba oya beat me” kokarin tashi
Asmeey take tana kuka sosai tama kasa danta bugu, ganin Munir yaki komi sai huci yake yasa Mom ta
fizgoshi da karfi tace “look into my eyes and beat me kaji adult Mr Munir adult, grown up saurayi” Munir
yaki kallon Mom, mari Mom tasake dauramai tace “fight me, daki mahaifiyarka kaji!” Yunkurawa
Asmeey tayi da kyar ta taso tazo wajen takama hannun Mom dake wuyan Munir tana wani irin kuka tace
“Mom you’re hurting his neck please kiyakuri Mommy dan Allah” yanda ran Mommy ke baci batasan
sanda tasaki Munir ta yankama Asmeey mari a fuska dayasa jini ya barke daga hancinta ba tace “yaushe
kikai girman ki kama hannuna kirike waye ke Asma’u kaskantacciya dake” baya Asmeey tayi zata fadi
dasauri Munir yariketa yana daga riganshi yasa asaman hancinta sai alokacin yafashe da kuka yana
kallonta yace “stop involving kanki nina mata laifi not you takashe ni is not your business eh, she hates
you the most so ke zatafi duka not me just like now, stay out of this Asmeeey” girgizamai kai Asmeey
tayi tace “I will always protect you” zuciyan Mom na tafarfasa tace “au Allah okay then” kawai ta
tsugunna tadauki wayan Asmeey zata yunkuro abunka danamiji Munir kawai yariketa gam ya kareta ya
kankameta Mom dukansu take tako’ina, ta finciko Asmeey daga jikinsa tashiga jibgarta bana wasaba
Ammi kaman zata karya kofan yaran na kuka sosai, wani mahaukacin buga kofan akayi. “Salima!” Chak
Mom ta tsaya, cikin kakkausan murya Baba yace “kika kashemin yara wlh wlh sai anjimu dake aduniyan
nan gabaki daya ba garin nan ba!” Yarda wayan Mom tayi takallesu dukansu biyun sun galabaita sosai
takalli Munir tace “I’m not done with you” tawuce kofa tabude Baba ne tsaye gaban kofan sai Ammi ga
yaran suna ganin Mom dukansu harda Ramla suka boye abayan Ammi, Baba yama Mom wani kallo taki
kallonshi tawuce fuuuu Baba yashiga dakin Ammi biye dashi, ganin Asmeey da Munir kawai Baba yaji
kanshi yadauki zafi, ranshi yabaci sosai, Munir yakama kawai yasa ajikinshi daya fashe da kuka sosai
Ammi taja Asmeey da jini kebin hancinta tace “Subhanallahi, Subhanallahi, bani ruwa Ramla abayin nan
yi maza, kira Dr Alhaji”Baba na rike da da Munir dashi ma ya daku amman namiji namiji ne huci kawai
yake ba kuka yana kallon Asmeey dakaman numfashi na neman kufce mata, Ammi na share mata fuska
Baba yamike yana daga Munir yaron yama kasa tashi da kyau Baba yarikeshi yafitar dashi yakaishi mota
ya ijiye yazo shida Ammi suka dauki Asmeey suka fito da ita sukasa a mota muryanshi har baya fita
sabida bacin rai yace “ki zauna da sauran yaran lemme take them to nearby hospital” gyadamai kai
Ammi tayi tawuce yabude baya ya zauna baya kusada Asmeey ya daura kanta kan cinyanshi driver shi ya
shiga gaba aka jasu sai asibiti.
Mom na zaune akan daddumanta rikeda charbi wuraren 8:30 akai knocking tareda sallama aka bude
dakin juyowa tayi wani magidanci ne dazaikai Baba manyanta yayanta ne Uwa daya uba daya dasauri ta
mike dagakan dadduma tace “ah’ah Yaya kaine haka bismillah zauna zauna” tanunamai kujera, hannu
yadaga mata yace “ba zama yakawoni ba daga asibiti nake both Munir da Asma’u na admission a
emergency Asmeey har drip ake samata saita gama da drip din za’a sallamesu, Salima da kinsan bakison
yaran nan da tun randa kika haifesu kin kashesu baki bari suyi girman nan ba su shiga ran kowaba” sauke
kai Mom tayi akasa, anatse Mom tace “Yaya bahaka bane nasan Baban su ne yakiraka bai tsaya yaji
meya hadamu ba, Munir ne yamin rashin kunya har yana gayamin dama kishiyata ce ta haifosa bani ba,
maganganu dai dayawa marasa dadi” Cikin zafin rai Yaya yace “sai aka gayamiki kuma haka ake hukunta
yaro? Salima Allah na jarabtan mu da yara daban daban wasu yara har tsinewa iyayensu suke idan ransu
yabaci suce Allah ya isa menene menene, yaro wa’axi akemai ba duka ba azamanin nan kace zaka dinga
dukan d’a ai zai gujemaka ne! Kinyi babban kuskure wlh kinga jikin Asmeey? Salima ko makiyinka
bazaima yaranka irin dukan nan ba balle ke mahaifiyarsu eh”? Dan lumshe ido tayi tace “Yaya Asmeey ja
da ni tayi na tsani na gayama yaro ga abinda nakeso ya nuna a’a, kap dinsu tundaga kan yayyinsu sun
sanni I hate nonsense, banson rashin d’a da rashin biyayya, waye Asma’u? Wacece ita dahar ta isa
tacemin bazata bari na daki kanninta ba waye ita? Kaskantacciya da ita, itadin banza itadin wofi, saisa na
bata kashi sabida ta shiga taitayinta next time she won’t try it again” shiru Yaya yayi yana kallonta tun
akan Aya da Aisha Salima nada dukan yara yawanci abinda ke hadata fada da Babansu kenan, but akwai
wani kalan feeling dayake kokarin yagane game da ita akan Asma’u dayakasa ganewa, dan ijiyan zuciya
ya sauke saikuma ya sassauta murya yace “Salima zafi da tsorata yaro bashi kesa yaro yamaka biyayya
ba, wannan shawara zan baki kodai kidena takurama yaran nan kokuma ki takura musu su kangare miki
ki kasa lankwasa su nan gaba” dan murmushi Mom tayi tace “hmmm Yaya kenan, bawai zanja dakaiba
ne Yaya amman wallahi tallahi ban haifi d’a ko y’a data isa takijin maganan ta ba kaf dinsu, yau idan
nadauki waya nacema ko Aya ko Aisha subar mazajensu wlh wlh Yaya saisun bari! Wai ina maka misali
ne harshi Munir din dake takama da taurin kai bai isa inja layi nace kar a tsallaka ya tsallaka shi ba, balle
kuma wata Asma’u wacce da idanu kawai zanyi magana tasan menake nufi, Yaya na tsaya tsayin daka
akan yarana su sun sanni na sansu, su gwammace dukan nan dana musu da fushina wlh, itakuma
Asmeey will learn not to ever interfere nace no is no! Nace yes is yes! Na nuna banason abu dole itama
taki abun! Na nuna inason abu dole tasoshi ki da ko bataso, na nuna ina fushi da Munir dole itama ta
nuna tayi fushi da yaron bata nunamin kaman tafini kaunarsa ba, I will so deal with them according to
laifinsu dukansu biyun!” Yaya kawai ya kada kai yace “kin dauka yaran yanzu kaman na da ne?” Mom tai
murmushi tace “Yaya yarana kap dinsu are in my palm, a tafin hannuna suke” tanuna hannunta cikeda
girman kai da fadinrai tana kada kafafu tace “I control yarana however I want! Babansu Babansu ne
amman su sunsan ni kaman God dinsu ne! Billahillazi zasu iya tsallake umarnin mahaifinsu amman
banda tawa” Yaya yace “nazo ina miki fada kinamin wayan nan maganganun Salima” anatse Mom tace
“Yaya I know nadakesu dayawa, raina yabaci ne, kasanni banson raini, kayakuri amman Asmeey da
Munir sai sunyi dana sanin abinda sukamin yau wlh wlh! Munir will regrets everything daya gaya akaina
yau, Asmeey will learn not to ever yi fito na fito dani”
Tashi Yaya yayi yace “shikenan nina tafi Allah ya shiramana yaran gabaki daya” “Yaya ka tsaya kaci
abinci” “banci” yabata amsa kai tsaye yawuce yatafi abinshi takoma kan dadduma ta zauna tacigaba da
zikiri abinta ko dar babu atattare da ita.
Wuraren 10 suka dawo gidan Munir da kanshi yafito anmai allurai an bashi magani, Baba yafito da
Asmeey da bata da karfi ko kadan gobe ma ance yadawo da ita asibitin yana rike da ita sukai ciki zaunar
da su yayi a falo Ammi ta sauko Baba yace “kawo musu abinci suci” ahankali Asmeey tace “Baba banjin
yunwa” Munir yace “nima haka Baba” Ammi tai turus tana kallonsu wlh sun bata tausayi Baba yakalli
Ammi yace “kawo musu yoghurt toh su sha babu wanda zai kwanta cikinsu ba komi acikinsu” dasauri
Ammi tawuce yoghurt takawo Baba ya karba yabude yabama Asmeey daya Munir daya duk suka karba
kawai duk sun rike yoghurt din sun kasasha, Baba yace “nace kusha” da kyar sukasha ita Asmeey just 2️⃣
sip ta iya tayi, Munir ne ya iyashan rabi Baba yakalli Ammi yace “kaita dakinsu ta chanza kayan nan ta
kwanta” Ammi tace “toh” yadaga Munir yace “muje” wucewa yayi dashi har zuwa dakin yazaunar dashi
kan gado ya zauna gefenshi yace “tell me what happened?” Baima Babanshi karya ba yafadi everything
that happened, Baba yahade fuska yace “yaushe kadawo mara kunya Munir ban sani ba? Look at the
pain kasa sister ka aciki all because of you? Mesa datana cema ka bawa Mamanka hakuri kaki?” Fashewa
da kuka yayi yadaura kanshi akafadan Baba, jikin Baba yayi sanyi Munir is still a child abinda yayi is just
an honest mistake, yara always makes this kind of mistake, kadaki yaro zakaga yaro har azuciyanshi zai
dinga cema Maman Allah ya isa, so anything da Munir yafadi bawai he meant it bane is just anger
besides ba agaban Mom yafadi ba is just coincidence dataji sanda yake gayama sister maganan, kamata
yayi dataji datamayi tafiyanta no need ta nuna tamaji tunda ba agabanta yafadi maganan ba but still
Baba saiya shiga mai fada calmly yace “har na girma Gwaggo na dukana sabida tana kano ne gidan
Baffan ku zasuzo next week salla zaka gani, amman bantabaji dama ba itane mahaifiyata ba, I know your
Mom is hot tempered but she wants the best for you saisa take damunka she wants you to become one
of the best doctor kaman Yayanku Mustapha eh? Danta mare ka gaban kannenka sai mene ba kanninka
bane? Suma ai idan ya kama zata chasasu agabanka kasan mamanka tanada fushi da zafi but she’s very
sweet she can give you anything you want don’t ever make that mistake kaji?” Gyadamai kai yayi Baba
yace “first thing tommorow morning go and apologize okay” gyadamai kai yayi Baba yace “kwanta
anjima katashi saikai salla kahuta yanzu” yazauna kusada shi yana shafa kanshi yaron sai sauke ijiyan
zuciya yake bacci yayi gaba dashi.
Saida Ammi tasata ta chanza kaya ta kwanta kan gado sannan takashe musu wuta tafita, shiruuu Asmeey
tayi gabanta sai fadi kawai yake yau ta batama Mom rai tarasa inda zatasa kanta har 1 nadare takasa
bacci tanajin munsharin kowa tashi zaune tayi ahankali saikuma ta mike tana tafiya ahankali tayi wajen
kofa tabude tafita da kyar take tafiya har zuwa kofan dakin Mom tabude tashiga babu kowa a falon
gabanta sai fadi yake har zuwa gaban bedroom na Mom dayake arufe tai knocking tama kasa sallama
jikinta yafara rawa strictly Mom tace “who is there?” Kasa fadin itane cus tasan Mom zata koreta sai
kawai tabude kofan Mom na zaune kan dadduma da hijabi a jikinta da charbi tazuba mata idanunta da
babu glass acikinsu sabida dare gaban Asmeey yafadi sosai tasa kafa zata shigo dakin Mom tace “kada ki
kuskura ki shigo dakin nan da kafafunki” sai kawai Asmeey ta zube awajen kofan tai kneeling ta rushe da
kuka sosai bana wasaba tace “Mom I’m sorry” wani kallo Mom tamata tace “kada ki kuskura ki sake
kirana Mom call me Salima na is far better for me you challenged me today? You challenged my
authority? Were you trying to tell me kin fini son Munir? Ke gaki big sister? I keep telling you ki tashi
daga gabana ki kaki? Waye ke Husna? Guda nawa kike? Yaushe nadena miki wanka? Yaushe kika fara
nono dahar zaki challenging dina? Okay now u have everything danake dashi kema kin isa kija dani
right”?Girgiza kai Asmeey kawai take tana kuka, asanyaye tace “kiyakuri Mom wlh bazan karaba I will
never challenge you, kene mamana I will always do as u told me, banso ki daki Munir ne saisa nakareshi,
I will never challenge you duk randa zanyi ma Allah ya kasheni” wani murmushi Mom tayi irin wanda
kesa yaro zawo tace “Asmeey kenan Alhamdulillah I have other children masumin biyayya dajin
maganata dan ke da Munir kun kini babu komi ai dama bahaushe yace haihuwa da yawa nada rana, kuje
dake dashi na barwa kishiyata ku daman ai ita kukeso? Baki taba fita bakije kin mata sallama ba, most of
the time she knows your need kafin ni uwarki na sani so tashi kije na yafeki na yafe dan uwanki ma
nabarmata ku tahada tarike” wani irin kuka Asmeey take kaman tagama kadewa a duniya zatai magana
cikin kuka Mom tace “ke!” Hadiye maganan tayi, Mom tanuna kanta tana buga kirjinta tace “ban haifi
d’a ko yarda zataja dani ba, my relationship da abin da cikina ya haifa is nace kiyi kiyi ko kinaso ko bakiso,
nace karkiyi karkiyi ko kinaso ko bakiso! You couldn’t maitain that kinmin girman kai kinmin gardama
dan haka kije na yafeki” yanda Asmeey ke kuka idan wani na wajen zai iya tayata sabida ban tausayi
Mom tace “kin bashi listening ear sabida kema ina forcing naki kiyi karatu, kin bashi listening ear sabida
indirectly he’s saying everything dake zuciyanki, na tsaya akanki kinyi school nasa kinyi law, nai making
sure kinyi graduating da first class yanzu kuma I’m grooming you towards law school dazaki tafi so kema
na takura miki ko?” Girgixakai Asmeey tayi takasa magana sabida kuka Mom tace “no no no speak up ai
yanzu dukanku kun sami freedom kuna iya gayamin kome kukeso, tell me Mom banso na gajeki, tell me
I’m forcing you! Tell me Mom I never wanted to become a lawyer tursasani kawai kike” baki Asmeey
tabude zatai magana Mom tace nunata da yatsa tace “kul!” Cikin kausassan murya tace “stand up and
leave wajen nan dagayau karna kara ganinki ko da a parlor na ne, kada ki kara shigomin side dina, kije
wajen uwar dakuke craving tazama taku na barmuku ita” cikin wani irin kuka Asmeey tabude baki zatai
magana Mom ta daka mata tsawa tace “barmin side dina kafin ranki yabaci, ke din banza! Kaskantacciya
irinki wacece ke Asma’u dazaki gwadamin kinfinison Munir get out of my site” dasauri ta tashi hartana
neman fadi tabar wajen tawuce tafita takoma dakinsu ta kwanta agado sai kuka.
Da asuba da Ramla ta farka a zaune taganta idanunta sun suntum dasauri tace “Asmeey you’ve been
crying ko?” Girgiza mata kai tayi, Ramla tace “dalla ya isa stop crying Mom zata sauko keda bada ke ake
fadaba ke kikaficin duka” sai kawai tawuce tafita but har cikin ranta batason yanda Mom kema yaranta
wlh.
[03/01, 07:38] +234 806 292 7511: 💫UWA KO UKUBA💫
✍💫M SHAKUR
EPISODE 7💫
Baba na falo dukansu suka shiga gaidashi yakalli Asmeey yace “meke miki ciwo yanzu?” Ahankali tace
“bakomi” yakalli Munir yace “kaifa”? Shima ahankali yace “bakomi Baba” Baba yace “okay kuje ku gaida
Maman ku tana ciki” dukansu gaba daya suka wuce kitchen Mom na tsaye cikin kitchen din tana
directing yan aiki duka suka shigo suna gaidata she answered dukansu banda Asmeey da Munir, tace
“Ramla bring crete na egg from the store” Ramla tace “to Mom” tawuce store, ahankali Hamda tace
“mezanyi Mom” kaman bada ita ake magana ba Mom tace “Hannatu sa ruwa a doyan nan wannan yayi
kadan” ahankali Munir yace “Mom kiyakuri” kaman bada ita sukai magana ba Mom tace “yauwa ruwan
yayi hakanan hannatu daura akan wuta amma yaran nan tea kuma su Yusra” Ramla tafito ta ijiye egg din
Mom tace “zaki iya tafiya” tawuce ta tafi su suna tsaye Mom tacigaba da abinda ke gabanta kaman bata
gansu ba kusan 10min suna tsaye awajen Baba daga falo yace “Asmeey Munir kuzo nan” juyawa sukayi
suka fito daga dakin sukazo falo Baba yakalli Asmeey yace “jekisa kaya I will take u to hospital kafin naje
aiki”gyadamai kai tayi tawuce Baba yamike yawuce sama, Mom na tsaye a kitchen din wayanta yayi kara
takalla “Ki sameni a side naki” takaranta sakon Baba.
Anatse takalli Hannatu tace “cigaba ina zuwa” tawuce sama falonta tashiga dakinta Baba baya ciki hakan
yasa tawuce dakinshi dake side nata tabude kofan yana zaune akan gadonshi tamaida kofa tarufe
ahankali tace “ina kwana Alhaji” ranshi a masifan bace yanunata da hannu yace “Salima akan yaranan
nan ni da ke wlh wlh zamu samu matsala zan sabamiki sosai! Yarana sune rayuwana you know that! You
know how much I love yarana! Why? Akanme zaki dinga azabtar dasu? Munir namijine yanada those
manly features in him Is not proper ki dinga dukansa agaban kanninsa, he’s not a child he’s 2️⃣0yrs, akwai
other ways na hukunta yara not by beating! Mesa kin cika saurin hannu? Kinga tabon da kikama Asmeey
a jiki? Wat is wrong with you Salima? Mesa kin cika zafi? For God sake Asmeey is a gurl aure zatayi gidan
wani zata haka kikeso aganta da tabo abaya? Me amfani kalan wannan zuciya taki?Kowa yasanki da
masifa yaran gidan nan babu wanda baya tsoronki! Ki kiyayen mini yara! Ki kiyayesu! Wlh wlh duk randa
kika kara daga hannu kika daki ko Asmeey ko Munir Allah sai kinga tsananin bacin rai na wlh kuwa, idan
sun miki laifi give them punishment Munir zaki iya sashi share compound ya wanke all cars na gidan nan
I will not talk, Asmeey ma you can give her any punishment, duk randa kika kara tabasu san zabamiki
Salima” Baba yayi maganan da karfi, kallonshi Mom tayi dudda ranta abace amman sai ahankali tace
“hmmmm Alhaji kenan! Stay out of this please, ba ruwanka da yanda zan hukunta yarana, kuma wlh sai
sunji ajikinsu especially Asmeey dataja da authority dina” Baba na mata wani kallo yace “I can lay down
my life for yarana especially Asmeey! Kiyi kuskuren kara tabamin yara kiga”yajuya yafice fuuu dan ranshi
yabaci jiyama sabida kar yayi abinda zaiyi nadama daga bayane yasa baizoba Mom tabishi da kallo yana
fitowa afalo yaga yaran yawuce, fuskanshi ahade ya shiga mota driver ya jasu ko 1hr basu bataba suka
dawo gida yace “Munir shirya katafi school” gyadama Baba kai yayi yawuce dakinshi Baba yakalli
Asmeey datagama zuru zuru yace “jeki kwanta kihuta” gyadamai kai tayi ta tashi tawuce saida yajira
Munir yafito sannan suka fice tare, Asmeey na shiga daki kawai tasami gefen gado ta kwanta Ramla ta
kalleta duk jikinta yayi wani iri tace “nakawo miki abinci?” Girgiza mata kai Asmeey tayi, Ramla tai shiru
tana kallonta bata taba furta maganan nan a fili ba sabida tsoro but anya Mom ce ta haifi yaran nan
especially Asmeey, Mom treats the girl kaman wata abokiyar fadanta yar adawanta, Asmeey na tsoro
mamanta har cikin kayan cikinta, she just wants to understand something why is Mom like this? Menene
abinso a yarka tadinga tsoronka kaman taga mala’ika? She’s too small to understand ne ko akwai wani
abune why do Mom hates Asmeey? Wlh da itane Ammi kemata abinda Mom kema Asmeey da tuni ta
gudu tabar gidan nan, dan ijiyan zuciya kawai ta fuzar saita zauna ahankali gefen Asmeey, hannunta
takai ta dafa kafadanta murya chan kasa tace “Asmeey” dago kanta Asmeey tayi ta kalli Ramla sai kawai
ta fashe da kuka ta