Showing 1 words to 3000 words out of 59470 words
[03/01, 07:38] +234 806 292 7511: đ« UWA KO UKUBA?đ«
âđ«M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI!
EPISODE 1ïžâŁđ«
Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar
flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi
inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie ajiki yakai
wayan kunnenshi, cikin muryanshi dake nuna natsuwa da girmamawa anatse yace âMamieâ daga tachan
bangaren muryan wata yar dattijuwan mace kamilalla mai tarin natsuwa tace âAssalamu Alaykum
Mustapa kaga Hamadi ke zazzabi jikinshi zafi kaman wuta kuma yaki tashi mutaho asibitin ku, yaki
gayamin meke damunshi, banmasan baida lafiya ba wlh kaji jikin kuwaâ anatse Mustapa yazaga yazauna
kan kujeran wajen cus maganan Mamie captures attention nashi sosai batare daya nuna damuwa ba
yace âzai iya maganaâ? Mamie da hankalinta yatashi tace âkoni bayama maganan balle yamaka, koda
yake zai iya makaâ anatse Dr yace âHameed fa?â Mami tace âyatafi wajen aikinshi tun kafin 8 kuma bai
gayamin Hamadi bayida lafiya ba shima na tabbata bai sani baâ dan ijiyan zuciya yasauke anatse yace
âganinan zuwa, kisa towel a ruwa ki goggogemai jiki, donât worry Mamie he will be fineâ anatse Mamie
ta sauke ijiyan zuciya dayaji daga wayan tace âtoh Allah yasa saikazoâ ta katse wayan.
Ijiye wayan yayi yamike tsaye yadauki key motanshi da wayanshi magidanci ne dan he looks like
43/42yrs old guy din nan, phamarcy hospital dinsu ya shiga da kanshi ya debi magungunan da drip da
allurai ya ijiye komi gaban accountant nasu yabiya da kati aka samai a leda yafito yashiga wata mota mai
kyau fara benz yaja motan zuwa gidansu.
Babban gida ne anan jan bulo but tsohon gida irin gidan masu kudin da din nan, babban gidane sosai ga
maroon gate ajiki, horn yayi wani dan matashin mai gadi daya fara washe baki ya budemai kofa shiga
cikin gidan yayi, babban dankareren flat ne babban gaske guda daya a compound din, ta gefe kuma
kaman lambu ga bishiyoyin guava mangwaro da cashew gakuma flowers, akwai fili sosai da space a
compound din, sauka yayi daga motan yafito yanabin koâina da kallo, motoci biyune parke wajen parking
din sai wata machine fara lipan irin wayyo kudina din nan kal kal dashi, wucewa yayi flat din tun kafin
yabude kofa kamshin turare kemai sallama, ahankali yabude falon babu kowa a falo sai Lami dake goge
goge dasauri tace âIna kwana Baban Akramâ âlafiya lauâ ya amsata, falon nada kyau ga carpet zagaye
koâina da katuwar tv a bango, falon nada fadi gawani katon picture frame da wata dattijuwan mace da
namiji dattijo shima ke zaune suna sanye da manyan kaya sai yara maza biyar tsaye abayansu dukansu
fuskansu ya nuna banda mutum daya daya juya kaman zai gudu ne sai Mahaifiyar takama hannunshi
tarike ahaka akai hoton sai hoton bayanshi babu na fuskanshi. Staircase yawuce yayi sama direct wani
daki dashine first room anan saman yayi.
Hannu yasa yabude kofan dakin, dakin nada girma shima koâina a gyare tsaf, gadaje biyu ne adakin
dsame size kowanne tareda desk da chair a gefe, ga wata yar dattijuwa da zatakai maybe 57yrs haka
zaune bakin gadon kusa dawani dogon matashi fari sol dake kwance akan gadon da akalla zaiyi 33yrs ko
34yrs yana sanye dawani black joggers ba riga ajikinshi sai singlet fari kal, yanada very huge chest da
muscles masu girma, idanunshi a rufe ruf Mamie ta daura karamin towel asaman goshinsa, yanada
dogon hanci ga lips very pinkish and so meaty, ga gashi akanshi sosai sunyi coils sun nannade kaman
bature, dukansu basuji motsin Ya Mustapa ba saida yakaraso wajen gadon Mamie tajuyo dasauri
takalleshi tace âDoctor ka isoâ anatse yazo gaban gadon yasa hannunshi yadauki towel din daga goshinsa
sannan ya karbi na hannun Mamie yaduka gaban gadon ahankali yana kallon matashin yace âHamad!
Hamadi!â Kadan kadan matashin yake bude idanunshi kafin yabude idanunshi duka da suka kankance
sukai ja sabida rashin lafiya Ya Allah wasu irin wild black eyes yakeda shi da black eyelid ka kalleshi zaka
rantse kasake rantsewa yasaka kwalli kuma baitaba sa kwalli ba haka Mamie ta haifeshi da idanu ahaka,
anatse Mustapha dake kallonshi yace âmeke damunkaâ? Shiru yayi kaman ba shi akema magana ba,
shima Dr ya tsaya yana nazarinsa kafin ya yajuyo yakalli Mamie yace âMamie yaci abinci?â Girgiza kai
Mamie tayi tace âbanjin ko abincin dare yaci ba, Hameed yahada ya cinye Iâm sureâ ahankali yace
âkawomin breakfast dinshi Mamie he needs to eatâ tashi Mami tayi tace âtoh Allah gamu gareka bari
naje nakawoâ Mamie tai maganan tana tashi ta wuce kofa tafita tarufo musu, juyodakai Dr yayi
yakalleshi tareda zama abakin gadon babu alamun wasa kan fuskanshi strictly yace âmeke maka ciwoâ?
Dan kallon yayanshi yayi saikuma gently yanunamai wajen maranshi da hannunshi tareda dan lumshe
idanu yadan fuzar da iska kadan, ahankali Dr yakai hannayenshi yadaga singlet nashi sama six packs
dinshi suka bayyana hannu yakai yadanja wandonshi kasa kadan white CK boxer nashi ya bayyana fari kal,
hannunshi Dr yasa yasauke boxer kasa kadan dasauri yace âyaushe wajen da akamaka aiki yafara rash
din nan? Why didnât you tell me?â Daidai lokacin aka bude kofan tareda shigowa dawani sauri yaja
labcoat din yayanshi yarufe maranshi da cikinshi da balaâin sauri, chak itama Mamie ta tsaya cus taga
abinda suke, Dr ya kalleshi da yanda yarufe kanshi da labcoat dinshi kawai sai yajuyo yakalli Mamie
ahankali yace âMamieâ dasauri Mamie tace âai bansan abu kukeyi ba, bari naje inkun gama ku kiraniâ
tajuya tafita da tray abincin tareda rufo musu kofa, Dr Mustapa yajuyo yakalleshi yace âyou have
infection awajen i will dress it now sainaje nataho maka da antibiotics probably abinda ya sakinma
zazzabi kenanâ yayi maganan yana karban labcoat dinsa daga hannunshi ya tashi yace âbari na dauko
dressing kitâ tashi yayi zai wuce, dudda zazzabi na cinsa amman saida yakai hannu ya rike lab coat dinshi
hakan yasa Dr yakalleshi, dauke kanshi yayi cus baiso suyi having eye contact ahankali murya ciki ciki
dakeda balaâin dadi da zaki gata yar kankanuwa yace âdonât tell Mamie Yayaâ tsayawa Mustapa yayi
yana kallonshi sai kawai ya girgiza kai ya karbe riganshi yawuce yafita daga dakin yafito yashiga sauka
kasa Mamie dake zaune afalo tana ganinshi tamike da sauri tace âmeya sameshi Doctor? Gabana sai
faduwa yake wlh, kuma yaki fadamin abinda ke damunshi, nasan kai kadai zai iya gayamawa, halin
Hamadi sai shiâ dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace âkinsan Hamadi da kunya, but nothing to
worry, is just wajen da akamai aiki ne yasami infection is minor matsala, heâs probably shy to tell you
maybe bayaso ki attempting dubawa ne, ina zuwa Mamie bari na dauko abubuwan dressing daga motaâ
yawuce yafita Mamie tabishi da kallo sai kawai ta girgiza kai, yanzu abinda kema yaron nan ciwo kenan
yaki fadamata? Lallai lamarin Hamadi sai adduâa.
Bai wani jima ba yashigo dawani hospital bag yayi sama yashiga dakin, yana kwance yanda ya barshi but
yasake sauke singlet ya maida komi na jikinshi daidai, jakan ya ijiye yabude yazare handglove yasake
sannan yadauko auduga yataso yasake daga rigan this time ya sauke boxer nashi kasa sosai sabida ya
gyara wajen har fine smooth wall nashi na showing dakeda wani scanty black hair haka, yadaura
audugan yafara sharewa, gently yasauke ijiyan zuciya yanadan yatsine fuska yana motsi da kafa, Dr yace
âsorry itâs painful I have to clean it yazama ciwoâ ya sauke ijiyan zuciya yana cleaning wajen hakan yasa
yadan fuzar da iska hawaye na azaba suka gangaro daga idanunshi dasuke arufe, kallonshi Dr yayi
saiyadan dakata yace âdazafi sosaiâ? Batare daya bude idanunshi ba murya kasa kasa wacce ke fita da
kyar yace ânoâ murmushi Doc kawai yayi yacigaba da gogewa hannayenshi rawa suka shigayi baimasan
ya akayi ba kama hannun yayanshi yayi yarike cikinshi na motsi dasauri dasauri na numfashin jin zafi
yadan yunkuro da kanshi, Dr yasake kallonshi hawaye fita suke daga idanunshi, murya chan kasa yace
ânakira Mamie tarikeka maybe you will feel stronger, nakirata?â Girgiza mai kai yayi alamun aâa yana
sakin hannunshi, cigaba sukayi kusan 10mins sannan yagama yamai dressing wajen, yamai fixing drip
yahada allura yamai, yace âkadena bari ruwa natabashi or any soap and also kadena sa wando kana rufe
wajenâ gyadamai kai yayi da kyar Dr yace âbari na karbo maka abinci kaci saina baka maganiâ yawuce
yafita chan yashigo tareda tray na abinci tea akamai dayasha kayan kamshi sai chips da egg sai kuma
tuwon shinkafa da miyan taushe ijiye tray yayi gently yadagoshi yasamai filo abaya ya zauna bakin gadon
kusada shi yadauki tray ya ijiye kan cinyanshi yamikamai tea yace âgashi shaâ dan yatsine fuska yayi
hakan yasa Dr yace âI will not say it againâ gently yamika hannu ya karba yakai bakinshi ya kurbi kadan
Dr yasa fork yadebi chips yakai bakinshi ahankali yabude bakinshi yakarba daidai Mamie tashigo danta
kasa daurewa tace âai nasan idan kaine Doctor bazai maka gardama ba niko nayi kadan saiyamin
gardama zaici, bantaba ganin makiyin abinci irin Hamadi baâ daidai lokacin aka bude kofan wata
tsohuwa da zatakai 80 tashigo dakin tace âyanzu da Lami bata gayamin Hamadi ba lafiya ba da bazaki
sanar dani ba eh Batulaa wlh kinci amanata, kai Mijina meya sameka?â Tayi maganan tana karasowa
gaban gadon kaman zatai kuka takai hannu zata tabashi da sauri ya matsa baya shifa Mamie kadai yake
yarda ta tabashi, Dr yayi dan murmushi yace âGwaggo baiso atabashi sanyi yakejiâ zama Gwaggo tayi
akasan wajen tana kallon Hamadi kawai tafashe da kuka tace âohh ni, Hamadi tausayi kake bani yaro sai
laulayi kaman mace mai danyen ciki, yau kwana bakwai dududu da yimai aiki amman jibe harya fara
wani cutan, nace ku banni naje kauye na hadomai yâayan itatu amman kun maidani yar iska barinma kai
likitaâ dan dariya Dr yayi yace ânikuma Gwaggo ke dai da Abbaâ wankamai harara Gwaggo tayi tace âwlh
kai, kaike munafunci ka turence ubanku ahanani, kaine ke karantamai karatun magungunan hausa basu
da kyau, kalli Hamadi kullum ciwo idan yau baya mura gobe ciwon kai, jibi malaria, gata wuya, yaro gashi
bayacin abinci, banda Allah dake hurasa ai ina ganin da tsumagiya yafi Hamadi kiba, dayake shi girman
jiki na Allah ne saisa yake gabjeje, yanzu da wanne zanji? Narasa mijina, kaida karagemin kaima so kake
narasaka eh Hamadi naâ tafashe dawani sabon kukan tana kallonsa sosai, da idanu Mustapa yamai
magana hakan yasa Hamadi yadan kalli Gwaggo for the first time yayi magana murya chan kasa yace
âGwaggoâ muryanshi is so husky and sweet and so dominating and captivating, gashi very calming
dasauri Gwaggo takalleshi tana kwalalo idanu dasuka jike da hawaye, sake kallon Dr Hamadi yayi kaman
mai karanta sako kan fuskansa, saikuma ya kalleta kasa kasa yace âni lafiya na kalauâ murya ciki ciki yace
âbanson kukaâ murmushi Gwaggo tayi tana washe baki tace âoh jibeshi ko maganan bai iyaba sai
Mustapha ya koyama,i ohh Allah kadubi jikan nan nawa shi kadaine matsala a aduniya wlh tallahi
kabashi lafiya kasamai son abinci, da magana, kaga kullum cin zalunsa yan uwansa suke amman Hamadi
ba uhm ba uhn uhm, kodan haka kabasa lpy, Allah baka lafiya kajiâ Mamie tace âAmeenâ lumshe idanu
yayi yana kauda kai daga cips din da Mustapa ke bashi Gwaggo tace âbarshi hakanan Likita wlh nadade
rabon danaga yaci abinci haka ma ni, hakan ma mungode Allahâ tashi Dr yayi yace âGwaggo muje namai
allura bacci zaiyi yanzuâ dasauri Gwaggo tace âaâa zan zauna dashi kudai kujeâ kaman zaiyi kuka Hamadi
yace âGwaggo kijeâ Mamie tace âGwaggo kinsan shi idan muna nan bazaiyi baccin nan baâ Gwaggo tace
âhakane bari ina nan gaban daki kome kakeso ka kwalamin kira kajiâ gyadamata kai yayi suka wuce Dr
yakalleshi yace âI will come anjima do you want anything?â Girgixamai kai yayi alamun aâa yana gyara
kwanciya Dr yajuya yafita shima.
Yana fitowa daga dakin yaga Gwaggo agaban dakin zaune ta ware kafafu tana bude idanu da kyar tana
kallon yar Nokia phone dinta, jin an bude kofa da sauri ta dago kanta tace âyauwa likita kaga kiramin
Abubakarâ cikeda lallabawa Dr yace âGwaggo dan Allah basai kin kira Abba ba kada ki dagamai hankali
yana kasuwaâ âLamiiiiâ Gwaggo ta kwalama yar aikinsu kira cikeda fada tace âdaman kadadeda nunamin
ban isa in aikeka ba ko nasaka abu kayiba nagode ma Allah Lami ta iya karatu tafi dan jakan ubaâ ya
kalleta sai kawai ya kadakai yawuce abinsa, Lami ta hauro sama Gwaggo tabata wayan danta kiramata
Abba.
Bayan kusan 1ïžâŁhr Mamie na tsaye kitchen tana gwadama masu girkinsu guda biyu abinda zaâayi taji
sallaman Abba dasauri tafito daga kitchen din amman haryahau kan staircase yana gyara babban rigan
jikinshi ya manyanta dan akalla zaikai 65yrs, irin dattawan arzikin nan ne yana sanye da hula mai kyau,
tajuya tace âku cigaba ina zuwaâ tafito tayi sama daidai Abba da Gwaggo sun shiga dakin Abba yayi
wajen gadon dasauri yana kallon Hamadi dake bacci peacefully mai nauyi hannunshi daya saman cikinshi
cikin whispering da anaji Gwaggo tace âMustapa yamai allurai yabashi magani yasamai ruwan asibitin
nan shine yasami bacciâ daidai lokacin Mamie tashigo dakin, dukawa Abba yayi yakai hannunshi ahankali
yadaura saman kan Hamadi yadan sauke ijiyan zuciya saikuma yadago yace âmuje Gwaggoâ Mamie
itama ta juya suka wuce falon sama Abba yace âmesa babu wanda ya sanar dani Hamad baida lafiyaâ
Gwaggo tace ânima awajen Lami naji bata sanar dani baâ anatse Mamie tace âkoni ban sani ba wlh,
nashiga dakin naga baida lafiya and Hameed bai gayamin ba shima maybe bai sani ba kasan halin Hamad
da boye abuâ dan shiru Abba yayi yace âMustapa yabashi magani?â Gyadamai kai Mamie tayi tace âeh
yaci abinci kuma Alhamdulillahâ dan ijiyan zuciya Abba yayi yace âokay bari nakoma zaâa kawo fruits
anjimaâ yakalli Gwaggo yace âGwaggo bari nakoma aiki kema kije ki kwanta kihutaâ dasauri tace âina
naga hutu jikana baida lafiya kaje ina nan harya tashi, idan dawani abu zan kiraka tunda naga kaima
bakada mai kirankaâ Abba yawuce Mamie tabishi har wajen kofa murya chan kasa yace âme Al Mustapa
yace? Meke damunsaâ? Ahankali Mami tace âwajen aikin da akamai ne yasami infection but kasan
Hamadi bazai taba nunamin ba, but Doctor yayi dressing yamai allura yatafi karka damu abinda yasamai
zazzabi kenan zai karamai dressing anjimaâ gyadamata kai Abba yayi yace âbari nakomaâ yawuce yatafi
har zuwa motanshi yabude baya yashiga wani dreba yajashi dan yanzu baya iya tuki da kanshi.
Bai wani dade da shigowa hospital ba heâs changing dan yanada operation wayanshi yashiga ringing
kallon wayan yayi ganin Abdallah yasa yakai hannu yadauki wayan daga ta dayan bangaren wata
nutsassiyan murya yace âmeya sami Hamadi Ya Musty?â Zare wayan yayi yasa a speaker ya ijiye kan
table yana chanza riga yace âwaya gayamaâ? Da dan damuwa kan muryanshi yace âGwaggo just called
me tafadaminâ dan murmushi Dr yayi yace âdonât mind Gwaggo, is not serious abu, yama koma bacci
nikuma Iâm back at work, nasan yanzun nan Faisal ma zai kirani Hameed ma haka zan shiga theatre
kasanar dasu heâs fine and concentrate a aiki okayâ dan ijiyan zuciya yasauke yace âokayâ good ya katse
wayan yasa wayan a DND yafito yarufe office nashi yawuce theatre.
[03/01, 07:38] +234 806 292 7511: đ«UWA KO UKUBA?đ«
âđ«M SHAKUR
EPISODE 2ïžâŁđ«
Wuraren 3 yashiga bude idanunshi asanyaye, alluran ko magungunan ne da Ya Mustapa ya bashi really
made him sleep, gently yatashi zaune yazare drip daga hannunshi daya kare, yadan shafa fuskanshi
sannan yasauke fararen tsaftatattun kafafunshi akasa yamike tsaye ahankali, heâs tall kusan yamafi Ya
Mustapa Dr tsayi kawai manyanta shi Dr zai nunamai dakuma shekaru da teba haka dan shi baida teba
kuma baida rama, wani irin full fitted body gareshi, bayinsu yashiga brush yasakeyi cus bayajin dadin
bakinshi at all, fitowa yayi ya chanza singlet na jikinshi yasaka wani yadauki wani black t-shirt yana
kokarin sawa aka shigo dakin dasauri yakalli kofa Mamie ce hakan yasa yayi sauri yakarasa saka rigan
yadan kalli Mami data tsaya saikuma ya sauke kanshi kasa murya chan kasa yace âMamieâ tahowa cikin
dakin Mami tayi zuwa inda yake ta tsaya dab dashi hannunta tadaga ahankali takai fuskanshi ta shafa
gefen kuncinshi tace âyajikin? Meke maka ciwo yanzu eh?â Murya chan kasa yace âbakomiâ shiru Mamie
tayi tana kallonshi sannan tace âsalla zakayi bari na shimfida maka dadduma karka fita zuwa masallaciâ
Mamie tasa hannu tadauki dadduman su dake kan stool ta shimfidamai tace âzoto kayiâ tahowa yayi
yahau kan dadduman ya kabbarta salla itakuma Mamie ta zauna nan bakin gadon Hameed dan shine
close to dadduman tana kallonsa, from the way yake salla ahankali kasan wajen namai ciwo har yanzu,
idar da salla yayi yasake juyowa ya kalli Mamie sai kawai ya kwanto gently yadaura kanshi kan cinyan
Mamie yayi shiruuuu, shafamai kai tayi tace âmezan dafamaka? Akwai waina da miya zakaci?â Girgiza
mata kai yayi alamun no, murya chan kasa tace âtell me mezakaciâ daidai lokacin aka bude kofan dakin
Gwaggo ne tashigo tareda wani matashi dake kama sosai da Hamad exactly shima fari ne saidai baida
idanu kaman na Hamad yana sanye da suit yana kallon Hamad da dan damuwa kan idanunshi, yana
ganinsu ya yunkura zai tashi Mamie ta hanashi Gwaggo tace âkaganshi babu wanda yakeso agidan nan
sai uwarsa, yafara mata kuskuskus kaman munafuki uwa shi kadai ta haifaâ dauke kai yayi Mamie tayi
murmushi Hameed ya wuce Gwaggo dake tsaye nan koda yashigo cikin dakin zuwa gaban Hamad ya
duka tareda dafa kafadanshi, cikeda damuwa yace âwat happened to you Hamadi? Mesa baka fadamin
bakada lafiya ba? Meke maka ciwo?â Dauke kai Hamad yayi, murya chan kasa yace âI am fineâ kallon
Mamie Hameed yayi da idanu Mamie ta girgizamai kai hakan yasa bai kara tambayanshi meke damunshi
ba yace âare you hungry? Tashi muje muci abinci a wajeâ ahankali ya yunkuro zaiyi magana Gwaggo tace
âwannan ne zai bika wani waje baki kawai kake batawa Hameed ai wlh saidai idan Mamarshi tasa baki
shine zai bika, ka manta ranan daka kaisa wani faty haka yaron nan yaĆa kafa ahanya yadawo gidaâ
ahankali Mamie tace âHameed barshi karku fita cus he canât even walk properly bari zansa abinci
nakawo muku maybe idan zakuci tare zaidan ciâ Mami ta yunkura zata tashi da sauri shima Hamad
yatashi, murmushi Hameed yayi shidai Hamad bayason Gwaggo tun suna yara, bawai ya tsaneta bane
kawai surutunta da ihu da maganganu ne bayaso, ganin yatashi yasa Mamie ta kalleshi tace âina kuma
zakaâ? Gwaggo tace âzai gudu mana ni Gwaggon shi dodo ina dakinsuâ kin kallon Gwaggo yayi Mamie ita
kanta batason wannan dabiâan nashi na kin kakarsa, Hakan yasa tace âgo back and seat! Canât you see
sheâs worried sick about youâ Mamie tajuya tafita yawuce yazauna dab da Hameed duk Hameed na
kallonshi, baimaso ya zauna shi kadai kan gadonsa Gwaggo tazo ta zauna kusadashi, da ne abubuwan
Hamad ke damunshi but yanzu heâs so used to it wlh, yakalli Gwagggo dakebin Hamad da kallo duk sai
yaji ba dadi yace âGwaggo ki zauna mana salon anjima kifara mana kuka da daddare kafafunki sun fara
zugiâ zama tayi kan