Showing 36001 words to 39000 words out of 59470 words
sleep kada kiyi komi” gyadamai kai tayi
Baba yakalleta sai kawai yadauke kai.
Tashi Mom tayi takoma ciki ganin tadena cin abincin Baba yace “jeki dauko ice din kisa saiki kwanta”
gyadama Baba kai tayi ta tashi tawuce, ice ta dauko a fridge tawuce dakin Gwaggo this time tadaura
tasaka sosai tasha magani ta kwanta agadon tayi shiruuuuuu ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Babu wanda ya tadata bata farka ba sai around after 4 na yamma tai maza ta fada bayi takalli kumatun
wow yadan sabe yarage ja tayo alwala tafito tayi salla azabar da la’asar tayi shiru zaune kan dadduma
she has lot of karatu she suppose to do tun jiya da Baba yasa tawuce wajen lalle bata kara karatu ba
gashi yau ba’a bari taje side dinba wat will do now? Tashi tayi tahau gadon ta kwanta bawai daman wani
danna waya take ba so she’s okay, tana kwancen lamo aka bude dakin dasauri takalli kofan Munir ne da
plate na soyayyen kayan ciki da yaji a gefe tashi tayi zaune ahankali ya maida kofan yarufe yana
murmushi yace “yauwa kin tashi nazo yafi sau biyu kinata bacci Mamie tace kar atasheki maganin dakika
sha ne, zomuci kayan ciki da zafin shi inason salla wlh” yayi maganan yana zama kusa da ita kan gadon
ya ijiye plate din databi da kallo saikuma ta kalleshi, her life is so dark da bataga mema takejin dadinshi
ba she has typically no one, yayinta don’t care about her ko Mom ne kehanasu oho, she has no friends,
yanda tai shiruuu yasa Munir yace “you’re worried about Mom ko”? Gyadamai kai tayi sai kawai ta
matso kusada Munir ta daura kanta akan kafadanshi ahankali tafashe da kuka mara kara cus she learnt
kuka mara kara sabida Mom ta hanata kar ajisu, cikin murya tace “Munir I am just tired of everything, I
know ankawoni nan sabida Mom karta tabani ne but wlh I feel more worried da tashin hankali ma anan
da fargaba compare to inachan side namu, I know Mom is very angry with me, I’m scared Munir
zuciyana is not at ease is constantly beating tunani nake ko gaishe da Mom banje nayi ba I am a bad
daughter, metayi da za’a ce nadawo nan? Ramla ce tayi karya akaina da batayiba da bazata dakeni ba,
Mom wants wat is best for me, I just want to see Mom smile at me I feel bad anytime nasan nine da
reason for her anger, I am a bad daughter Munir” ahankali gudun kar ajisu Munir ya girgiza mata kai
yace “you’re not a bad daughter wallahi, Mom ce is a bad mother dake enjoying giving you pain, giving
us pain especially you sabida taga kinada tsoro, sabida you don’t speak up bakisan right naki ba, what
kind of a mother ce zatama yarta irin abin nan data miki koda yes kinyi laifin da Ramla tace kinyi ne?
Look at you rannan salla kalli kumatunki kalli lallen ki eh? Wai tsaya Ya Asmeey bakida saurayine kicemai
yafito yazo yaga Baba kiyi aure kibar gidan nan?” Dago kanta Asmeey tayi ahankali ta kalleshi irin kallon
wannan wace kalan maganan rashin hankali ne, dasauri Munir yace “oh no bakida shi ta inama zaki
samu when Mom is in control of your life, inama take bari ki taba waya balle kiyi dawani! I’ve never ever
seen a Mother kaman Mom dinmu wai wat does she get by hurting you? Wani kalan tsana tamiki ne”
ahankali Asmeey tace “stop talking about Mom haka bata tsaneni ba nine ke mata laifi nake bata mata
rai, the problem is me not Mom Allah kuwan” cikeda takaici Munir yace “tayaya? How? How are you the
problem Asmeey? You think abinda Mom take miki is okay? How are you the problem tell me”? Munir
yafadi cikeda gardama da jin haushi, dan shiru Asmeey tayi trying to remember laifukanta chan tace
“kaga nine bana gama files data bani dawuri, courses na law school datake min ban cika ganewa ba, ni
Ramla tagayama namata laifi” dasauri Munir yace “an so fault dinki ne you’re a slow learner? Kowa da
kalan brain din da Allah yamai haba mana, in the first place ma was law ever choice naki? She forced you
to study law” yanda Munir ke magana fuskanshi na nuna so much bitterness akan Mom saitaji kaman
tana aikata wani babban zunubi ahankali tace “stop talking about Mom like this please, A mother is the
best thing arayuwan d’a! Kome Mom tayi mana daidai ne, stop talking about her like this kadena jin
haushin Mom Munir” “naji yar Mom, I just wished she appreciate wannan son dakike mata, Mtsww let’s
eat nidai favorite soyayyen kayan ciki nakawo mana da zafi” naman ta kalla saita dauki daya tasa abaki
tai shiru Munir na kallonta, he loves Asmeey, kofan tare suka taso but he loves Asmeey sama da elder
sisters dinshi su Aya da Aysha, he loves Asmeey beyond words he’s just being strong for her, suna tare
bai bar dakin ba saida aka kira magrib yafita.
Tashi tayi tai magriba tana kan dadduma Mamie tashigo da plate na nama da abinci tace “Ma’u yaya
jikin da sauki?” Gyadama Mamie kai tayi tai murmushi mai kyau, Mamie ta ijiye plate din takai hannunta
ta shafa kumatun daya sabe, jan shima yaragu tace “tuntuni kina daki ci abinci kije ki tayani share dakina
su Areef duk sun zubamin cincin akasa zaki iya?” Dasauri ta gyadama Mamie kai dan tuntuni tagaji da
zama without purpose, itama Mamie that’s why tadan sata aikin, Mamie ta mike tace “bari na koma
backyard muna chan idan kin gama kinaso kizo kizo kinji” sake gyadama Mamie kai tayi tace “toh naji”
fita Mamie tayi daga dakin tai shiru tana kallon abinci da batada apatite na ci sai kawai ta ijiye, tashi tayi
tadauki blue gyalenta ta yafa tafito babu kowa a falo store ta shiga ta dauko broom da packer tafito
tawuce sama daganan bene tanajin muryan maza da dan yawa daga dakinsu Ya Hamad karasa hayowa
sama tayi takalli dakinsu kofansu arufe hakan yasa tawuce dakin Mamie, ahankali tabude kofan dakin
kamshi mai dadi AC ma a kunne dakin duhu banda hasken dake shigowa ta kofan data bude wanda yake
na nan corridor babu any haske a dakin, normally dakin akwai switch tanan gefen kofa but yadena aiki
sai switch din wajen gado haka tasaki kofan ta shigo ta ijiye broom da packer kofan ya shiga rufe kanshi
kadan kadan itakuma tawuce wajen gadon daidai kofan yakarasa rufuwa kamshin dataji ajikin Ya Hamadi
taji awajen amman bata kawo komiba ta mika hannu ahankali ta danna switch din wutan dakin yakawo
idanunta suka sauka kan Ya Hamadi dake kwance kan gadon Mamie idanunshi a lumshe yana sanye da
wata faran t-shirt na polo da wandon kayan sallanshi da alamu bacci ne yadan sace shi adakin Mamie
yabar dakin sabida baki dan taji muryan maza datana shigowa.
Faduwa gabanta yayi dummm! Saita dan koma baya dasauri ta tsaya tana kallonshi the way he’s
sleeping peacefully, dogayen bakaken gashin idanunshi sun rufu ruff fuskanshi na sheki kaman me yin
skincare, yamata wani kwarjini a idanunta kaman me, kasa koda motsi tayi sai kallon fuskanshi take
kirjinta nawani irin racing kaman akwai wani abu dake kama kafafunta yana pulling nata zuwa gaban
gadon, taka kafarta tashiga yi daya bayan daya tana zuwa gab da gadon ta tsaya daidai bakin gadon tana
kallonshi tai shiru kaman wawiya kaman wacce is confuse akwai wani kalan abun datakeji tunda tai
girma tai wayau arayuwanta kullum she’s feeling tense at any moment cikin tashin hankali take da
fargaba da tsoro both boko da islamiyya da gida gudun Mom tsoronta da gudun karta mata laifi, she
don’t know what happened yesterday was the first ever time she felt peace azuciyanta the little
moment that she shared with Ya Hamadi ganinshi gives her wani internal peace, tafiyan shi, maganan shi,
kallonshi, duk yana sa taji wani natsuwa acikinta da bata taba sani ba akwai kalan natsuwar, tarrr Hamad
ya bude idanunshi sabida kamshin bodymist nata that’s so calming, it’s smell’s fruity with notes na
amber and slight oud, hada idanu sukayi eyes nashi looks freaking wild idan yatashi daga bacci sabida
kwallin he looks like wani aljanin misira da mahaukacin tsoro tajuya zata gudu karaf yakama bakin
gyalenta bawai yawani rike da karfi bane hakan yasa gyalen yazame daga kanta gashinta suka wani
bayyana ta tsaya chak batare data juyoba sai tahau kame kame. “Ummm Ma…Mamie tace nazo na gyara
dakin su Areef sun bata bansan kana ciki ba sorry” yakai kusan 5secs yana kallon bayanta which is so
unlike him dan babu wata mace dayake tsayawa ya kalla arayuwanshi banda Mamin sa sannan yasaki
gyalenta yatashi daga gadon ahankali yasauka yadan gyara riganshi ya saukar kasa da kyau, yasaka
slippers dinshi dake wajen sannan yazo yawuce ta gefenta yafita tabi bayansa da kallo har saida yafita
tawani duka tana dafa kirjinta, wat is wrong with her? Takai kusan 5mins aduke awajen sannan ta mike
tsaye tawuce wajen gadon danta gyara sannan tayi shara wayanshi tagani agadon iPhone XR yar karama
size na wayan, ko ita 11 pro max take amfani dashi, gently tadauki wayan, wayan kamshi, samin kanta
tayi da zama abakin gadon Mamie takai wayan ahankali zuwa hancinta tana shinshinawa wayan smells
exactly like him, ijiyan zuciya ta sauke wayan smells exactly like him is so calmling, vibrating wayan yayi
hakan yasa da sauri ta sauko da wayan ta kalli screen din taga whatsapp message ne from number da
babu suna. “Please talk to me Hamadi” saikuma wayan yasake vibrating another message na shigowa
from same number “I am madly in love with you Hussain! Aneesah ce!” Hakanan wani abu Asmeey taji a
wuyanta why did she even carry the phone? Maisa wayanshi ba key? Maisa notification nashi aren’t
hidden? Vibration wayan yasake vibrating another message ya shigo “I was able to trace your house
nazo ance kunzo Bauchi salla” daci wuyanta yahauyi sosai tana kallon screen din kawai taga ruwa ya diga
akan screen din hakan yasa da sauri takai dayan hannunta tadaura saman idanunta taji ashe kuka take
daidai an bude kofan dakin dasauri ta dago kanta hada idanu sukayi da Hamad daya hade giran sama da
kasa yana kallon wayansa dake hannunta da sauri ta ijiye wayan akan gado tawuce bayin Mamie da
gudu ta shiga tana maida kofan tana rufewa, yadan jima tsaye awajen yana kallon kofan cus yaga
hawaye kan fuskanta sannan yashigo yazo gaban gadon yadauki wayanshi yaga bata shiga wayan ba but
he saw the messages shima, sake kallon bayin yayi na kusan 3secs sannan yawuce yafita yarufo kofan
hakan yasa ta fito idanunta sunyi ja gadon Mamie kawai tawuce ta gyara sannan ta share dakin tass
tafito da packer da broom sai sunan Aneesa ke yawo aranta kitchen ta wuce ta zubar sannan takoma
daki tai sallan isha’i ko’ina Gwaggo take oho ita kadaice agidan su Ramla ma duk basa ta kanta toh salla
ake kowa is happy wake zama adaki sai ita abincin ta dauka spoon tayi tahauci duk ranta abace yake ijiye
wa tayi tadauki magungunanta dan kawai tayi bacci ta sha tarasa yanda zatayi ranta sai baci yake sai
kawai taja karaman tsaki. “Aneesah sunan ma ko dadi” Mtsww taja tsaki sai kawai ta kwanta har
Gwaggo tashigo mutane da dama sun shigo duk taki juyowa an dauka bacci takeyi nan ko baccin bai
dauketa ba sai around 12 nadare.
Wuraren biyar ta tashi daga bacci akan dadduma taga Gwaggo data tsareta da idanu tace “sannu tashi
kije kiyi salla Yayyinki Aya da Aysha duk sun kirani jiya da daddare amman kinyi bacci sunmin barka da
salla sunce ki kirasu” gyadama Gwaggo kai tayi tawuce bayi brush tayi ta dauro alwala tafito tazo gefen
Gwaggo tai dalla data idar tai azkar sannan tajuyo ta kalli Gwaggo ahankali tace “ina kwana Gwaggo”
washe mata baki Gwaggo tayi tace “jibi yanda kika fara kumari dana dagaki daga gaban uwarki ohh
wallahi Asama bakiyi dacen uwa ba” sauke kanta kasa tayi tasa hannu ta dauki wayan Gwaggo dake
wajen ta mike zatai kofa Gwaggo tace “wayan ne har sai kin fita” murmushi tayi tabude kofan tafice
waje tafice tana dialing number Ya Aya da ringing daya taga an katse tana kira back
Wucewa tayi parking space ta boye bayan wani mota tadauki wayan kafin tai magana Ya Aya tace
“Asmeeeey” wani irin Asmeey taji zuciyanta yayi she missed her sister Mom ta hanata kiransu sukuma
hardly calls hawaye kawai ya sauko daga idanunta da sauri tasa hannu ta share cikin muryan dake nuna
tana kuka tace “na’am ina kwana” shiru Aya tayi saikuma softly tace “cry cry Baby wai har yanzu bakisan
kinyi girma ba” shiru tasakeyi batai magana ba, dan ijiyan zuciya Aya ta sauke tace “I secretly talks to
Munir and nayi magana da Mom ma” tasake yin shiru sannan tace “Asmeey Mom has always been like
this, Mom nada zafi and she’s harsh but duk tana haka sabida mu zama wani abu ne, look at me I’m a
nurse today ga Ya Aysha kullum kika kunna TVC news zaki ganta, kalleki is all thanks to Mom kika gama
Law at 20 yanzu sauranki Law school, look at Munir 400level Medicine Mom raised amazing kids kawai
dai approach nata is harsh all of us know this” gyadamata kai Asmeey tayi tana kuka mara sauti, Ya Aya
tace “ke da Munir should stop feeling kaman Mom hates the two of you, besides the Mom dana sani
bata dukan daya wuce saurin kai mari idan tana koya ma karatu bakayi ba ko wani abu data saka highest
ta daddakeka ajiki oh tana miki sama da haka?” Lumshe idanu Asmeey tayi ita kadai tasan me Mom
kemata muryanta nadan cracking sabida kuka tace “a’a” Aya tace “kingani ya isa stop crying ai yau zanzo
Aysha ne bazata iya zuwa ba sai kun dawo daga kauye sabida sunje salla a Abuja tareda family mijinta
zanzo yau” murya chan kasa dake cracking tace “Ya Aya please take me with you idan zaki koma” dan
shiru tayi tace “tom nazo i will try again kaman yanda na sabayi but Mom bata bari let’s see idan this
time zata yarda” gyadamata kai tayi ahankali Aya tace “kije ki gaida Mom today wat you did jiya was
very wrong and tell her sorry kinji” gyadama Aya kai tayi tace “tom” ahankali Ya Aya tace “akwai wani
abu dakikeson gayamin”? Girgiza kai tayi tace “a’a” ijiyan zuciya Aya tasauke tace “akwai plenty clothes
dana saya miki zan kawo miki yau harda very very fine abayas masu kyau” murmushi tayi tace “thank
you Ya Aya nakira Ya Aysha?” Ahankali tace “no you don’t have to I will talk to her, okay Baby Sis bye
take care” ahankali tace “tom bye” zare wayan tayi daga kunne ta kifa kanta akan kafafunta tana kuka
but mara sauti batajin dadin rayuwanta at all duk ta tashi daga bacci she feels inama bata tashi ba tai tai
bacci haka kawai sabida Mom saukan abu me taushi taji asaman hannayenta dake kan knees din hakan
yasa ta dago kanta ahankali wani soft handky ne mai bala’in taushi dake kamshi gashi so warm dasauri
ta dago kanta bayanshi ta iya gani dan yawuce yana sanye da farin jallabiya ya sanya farin hula na
kwankwasa kaji hadisi kamshin hanky kawai taji tasan Ya Hamad ne rike hanky tayi ahankali da
hannayenta sannan ta matse takai saman fuskanta wani lumshe idanu tayi feeling super calm and warm
dan sanyin asuba dukya hura hancinta kusan 1good minutes tana ahaka sannan tace mike tsaye tafara
tafiya ahankali tawuce flat dinsu tabude kofa ta shiga duk yaran basa falo wucewa stairs tayi tana kallon
side din Mom gabanta na faduwa tawuce falon Baba tai sallama tareda bude kofan, Baba na zaune
tareda Abba duk suka bita da kallo tace “ina kwanan ku Baba da Abba” Abba yace “Ya jikin kin tashi lpy”
“Alhamdulillah ta amsa kanta na kasa” ahankali Baba yace “why did u come to this side”? Kanta na kasan
tace “nazo na gaisheku ne Baba” shiru yayi bai kara magana ba tamike tsaye tafice side din Ammi ta
wuce tabude kofa sai alokacin taga duka yaran harda su Nana da Ramla duk suna wajen tayi wajensu
Ramla tace “ke baccin lafiya kike tayi jiya” murmushi tayi tace “maganin da Ya Mustapa yabani ne”
daidai Ammi tafito daga bedroom dinta tace “Ammi ina kwana” Ammi tayi murmushi tace “Asmeey yaya
jikin an tashi lpy” ahankali tace “lafiya lau” Nana ta kalla tabata wayan Gwaggo tace “tayani kaima
Gwaggo” tana maganan tamike tayi kofa suka bita da kallo tana bude koda daidai itama Mom na bude
kofan side nata suka hada idanu ta ganta tana fitowa daga side din Ammi ta dauke kanta sai kawai tajuya
takoma dakin tarufe kofan yanda kirjin Asmeey ke bugawa kaman zai dare.
Ahankali take tafiya tai wajen kofan ta tsaya hannuwanta na rawa takasa bude kofan handky na
hannunta ta matsa sannan taji karfi da jarumta yazo mata ta daga hannu tabude kofan ahankali tareda
sallama chan kasa Mom na zaune afalonta kan dogon kujera tayi crossing kafa daya kan daya ga table
gefenta da sliced fruits ke kai sai wani journal haka data rike a hannu da glasses a idanunta tana dubawa
ko nuna alamun da tasan mutum na wajen batayiba maida kofan Asmeey tayi tarufe ta shigo dakin tana
tafiya kaman wacce akama kaciya da kyar tazo tsakiyan dakin tana facing Mom tai kneeling ta zube
guiwowi akasa ko Baba dasu Abba bata musu kalan gaisuwan nan muryanta na rawa tace “good morning
Mom” Idan banza tai motsi Mom ma tai motsi next page ma tabude na journal din datake karantawa
tadauki fork na fruits taci, zuciyan Asmeey harwani girgiza yake, bakinta na rawa tace “Mom dan Allah
dan Allah kiyaf….fe…min, Mommy I am sorry” sake bude next page Mom tayi tadauki slice na grape
tasaka abaki saida ta cinye tass sannan ta sauke journal din ta ijiye akan kujera tajuyo da kanta tama
Asmeey wani irin kallon kaman zatazo ta kasheta har lahira komawa baya Asmeey tayi ta jingina da
kujeran wajen Mom tawani kada kafa tafara huci tadaga hannunta ta bugi kirjinta dake wani tense
sound tace “ni zaki gani jiya ki zubar Asmeey!”? Dasauri Asmeey ta girgiza kanta arude tace “Mo…..”
hannu Mom ta daga mata hakan yasa ta hadiye magananan, Mom tace “ni uwarki dana dauki cikinki
wata tara na raineki kawowa yau zaki kalla ki zubar Asma’u! Ina kwana, good morning bai hadani dake
jiya ba rather you went and join my enemies” Mom tayi wani dariya tana karkada kafa tana kallon
Asmeey tasake dukan kirji da karfin gaske tace “Asam’u dangin Babanki da kikasan basa sona da akwai
yanda zasuyi tundaga kan makiran tsohuwar dayake kira da uwarsa da yayinsa Abubakar da shi dayan
Kawu da munafukar matarsa maman doctor da tuni sun fitar da ni, mutum daya ke sona kap dangin su
itace Maman su Nana amman shine kikaje cikinsu aka