Showing 42001 words to 45000 words out of 59470 words

Chapter 15 - UWA KO UKUBA MShakur HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

28 Mar 2025

3079

da akamiki I love yanda your things ke showing sosai ta sama”
yanuna boobs dinta hakan yasa Asmeey tawani matse kanta jikin kujera taja gyalenta tana wuyanta da
kirjinta da kyau bakinta yafara rawa sai kawai tafashe da kuka ahankali tace “ni dai ka maidani gida I
don’t feel well” waigowa yayi ya kalleta ganin yanda take wani irin kuka kaman marainiya lips nata na
rawa ta kankame gyalenta ajikinta gamgam ta shake wuyanta dukta tsorace yasa yace “what is this? Are
you seriously crying kaman na satoki bayan da consent din mahaifiyarki nafito dake? I know yarinya ce
ke har yanzu but what is this? Kina tareda mijinki kinamai kuka amaidake gida sai kace wata little baby”
yasake kallonta ganin da gasken gaske kuka take yasa ya gangara gefen hanya ya kalleta ahankali yace
“Wifey ni mijinki ne, iyaye sunsan da maganan aurenmu, sabida Mom tace bataso ina damunki sosai cus
of school yaune rana na farko danake zuwa wajenki harma na daukeki mu fita amman shine kikemin
kuka okay bari na kira Mom na sanar da ita” dasauri Asmeey ta kalleshi tace “dan Allah kada ka kirata”
dakatawa yayi yakalleta ranshi adan bace yace “then ki share hawayen nan kidenamin kukan banza ba
satoki nayi ba and kinji Mom kafin 7 magrib an maidake gida this is just some minutes after 2️⃣” gyadamai
kai tayi ahankali takai hannu tana share fuskanta murmushi yayi yace “good job Wifey, my beautiful
Matar sunna yauwa muyi sauri muje” ya kunna motan yaja motar gaban Asmeey sai bugawa yake.

Almost 12mins suka bata sukakai wani hotel mai suna Bigboyz hotel, parking yayi yana murmushi yace
“this is my hotel ban dade da budewa ba last month, akwai hadaden dinning services, muje muci abinci”
ahankali kanta akasa tace “banajin yunwa” jiyayi ranshi yabaci cikin kakkausan murya Fawaz yace “yanzu
naga dalilin dayasa uwarki ke cemiki dakikiya jaka!” Dago kanta ahankali Asmeey tayi ta kalleshi, rufeta
da fada yayi kaman ubanta yace “ni mijinki ne har gidanku ke har dakin Mamanki nazo na daukeki muka
fita yes of course nasan kinacin abinci agidanku nakawo ki restaurant ko bakijin yunwa zuwa ake my
dear, don’t be a fool tashi muje kona kira Mom and tell her everything you’re doing tunda muka fito”
sosai Asmeey ke kallonshi bayan hannu tasa ta goge hawayen daya zubo mata da sauri hakan yasa
yadafe kai yace “ohh no is this how hard dating small girls is? Cus menene yarinyar nan takemin haka har
kaina yafara ciwo? Ya kikeso na lallasheki okay idan na rungumeki will it suffice?” Ganin Asmeey taki
kallonshi bayan hannu tasa tana goge idanu yasa yabude kofa yafito yarufe yazagayo ta kofan da
Asmeey take yabude kofan dasauri tajuyo shigowa yayi kai tsaye zai rungumeta baya takoma dagudu

tace “wayyooo Allah na” tsayawa yayi yace “toh taso muje” Gyadamai kai tayi ya matsa gefe saukowa
tayi ahankali ta kankame gyalenta maida kofan yayi yarufe yakalleta yanda tajuya sai kawai yasa hannu
yakama hannunta dasauri takalleshi tashiga kokarin fizge hannunta takasa sai kawai yashiga tafiya da ita
hakanan tabishi, Reception din suka shiga da akwai few people aciki yawuce da ita elevator wajen da
sauri suka shiga ciki yarufe kofan fizge hannunta tashigayi yakalleta yahade fuska cus ranshi yasoma baci
yace “banson gardama banson gardama Asma’u last warning” sosai taji yabata tsoro cus sai fuskanshi
yawani juya kaman ba nashi ba kaman na wani mugu kaman ba Fawaz din dataga yanata murmushi dazu
a falo kaman bawan Allah ba, tsorata tayi ta fizge hannunta daidai kofan na budewa sunkai 3rd floor din
ta dake da karfin hali tace “bazan bikaba ni gida zani” takoma baya gabanta na faduwa yahade rai kawai
ya fizge hannunta ya fincikota tafito kawai ta kurma ihu. “Wayyyoooo somebo……” duka Fawaz yakaima
bakinta sai jini a lips dinta ta tsaya tana kallonshi jikinta na rawa cikeda karfin hali tasake bude baki zatai
ihu tana komawa baya zata gudu ya fizgota yasa hannunshi ya danne bakinta yashiga tafiya da ita tana
tirjewa zuwa dakin Room 414 yasa hannu daya yaciro key yabude kawai yawani kalan jefata ciki ta fadi
akasa.

WAYYYOOOO!

SEE YOU MONDAY💫
[03/01, 21:56] +234 808 288 8375: 💫UWA KO UKUBA?💫

✍💫M SHAKUR

EPISODE 1️⃣💫4️⃣💫

Da bala’in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa sabida turota dayayi ta yafa da sauri
tana kokarin tashi daidai Fawaz yajuyo yawani fado kanta daga kasan yana kallonta kaman maye Asmeey
da zuciyanta kaman zai fashe jinshi akanta ta kankame gyalenta da hannuwanta babu ma hannun
tureshi she’s just trying to cover jikinta ko’ina sabida taga kallan kallon dayake mata, hannunshi Fawaz

yakai yace “bani gyalen muhau gado mudan huta Wifey stop pissing me off” kuka Asmeey take bana
wasaba ta rirrike gyalen tace “dan Allah ka dagani ka kyaleni zanje gida wlh ni ba matarka bace, kaiba
mijina bane babu wanda ya daura mana aure, Babana baima sanka ba” ranshi abace yakai hannu zai
kaimata mari kawai maganan Ya Hamad yafado ranta da sauri ta tare da hannu dukan ya sauka
hannunta jitayi kaman ya karya mata hannu, Fawaz yace “kika kara cewa ni ba mijinki bane ranki zai baci!
I don’t need Babanki cus mamanki rule the house and ur life I’m your husband and yazama hakan now
give me that veil muhau gado” yakai hannu zaija gyalen taki kawai yawani fizge gyalen da mugun karfi
saida taji gyalen kaman ya tsaga mata fatan hannuwa sabida yanda jikinta yayi azaba yakai hannunshi
daya ya zare dankwalinta duka atare ya jefar, ihu Asmeey tayi but wuyanta ma ya shake sabida wahala
zai dauketa taki hakan yasa ya kama wajen shukunta gashin wajen yawani mike yajata kaman zai
ciremata gashi daga jijiya ta fashe da kuka yajata da karfi yadaga ya jefa agado kai nan Asmeey taga
tashin hankali kawai saita fara karanto addu’o’i “Ya Allah kada kabashi ikon lalatamin rayuwa Auzubillahi
Mina shaidani rajim, La’ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalime…….” Wani kalan kwantowa
kanta yayi yakai fuskanshi gefen fuskanta yashiga mata kiss tako’ina ya mugun rude yace “you smell
good wifey” tureshi tayi da mugun karfi wani karfi yazo mata bamatasan ya akayi ba jikake tass ta
dauramai mari! Ahaukace tace “karka karasa kazamin bakinka ajikina wani irin monster ne kai? I am your
sister yayarka kawan sister na ne, our mothers are friends wat are you trying to do to me? Sabida
kaganni shiru shiru kadauka bansan menake bane? Ta ina nazama matarka? Indai haka kake Ya Allah ya
nisan tanida zama matarka ko zama Matar wani mai irin halinka cus kai bunsuru ne” tana maganan tai
baya ganin ya tsaya yana kallonta chak yana shafa inda ta mareshi yana kallon kirjinta sauka Asmeey tayi
daga gadon jikinta na kyarma sai shima kawai ya sauko a tsorace ta tsaya tana kallonsa gabanta na
faduwa drawer wajen yabude yajawo yaciro wani katon dorina daga wajen mai baki uku zaro idanu
Asmeey tayi tana kallonshi tace “dukana zakayi?”Murmushi yamata idanunshi na kadawa yace “it seems
baki sanni ba! Try asking Aya waye Fawaz da kyar ta kubuta a hannuna dudda haka saida na murje mata
nonuwa kuma na sha tunda ku Allah yamuku nono and I like it!” Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi
tana ji kaman wani magana dabai kamata takeji ba tace “you are lying karka kara magana akan sister na
haka, she’s married” wani kwashewa da dariya Fawaz yayi yace “you know dazu ina ganinta nonuwan
nafara kallo yanzu duk sun zube ma mace ta haifa ko? Yarinyar dukta shanye” yadan tabe baki yace “but
lokacin kam na moresu nima I sucked nonuwanta so good da nina fara fito da kan nonuwanta sai kuka
take tana bankareminsu not until dana farakai hannayena wandonta tahaukace tafaramin kuka stupid
girl” taushe kunnuwanta Asmeey tayi tace “dan Allah ka budemin kofa Fawaz natafi wlh bazan fadama
kowa agidan mu ba” mtswwww Fawaz yaja tsaki yace “ahhh I need a drink” yawuce wajen fridge na
dakin saikuma kafin yabude yajuyo ya kalleta yace “kin dauka inajin tsoro ko shakkan wani yasani? Har
gidanku fa nazo na daukeki kowa ya san da hakan, see as long as Mamanki tabani ke and gama ni Mijinki
ne cus an bani ko kudin dana ijiyema Mamanki 2000 Dollars sadakinki na biya agarin yarbawa kin zama
matata a musulunci ma haka shedu kawai suka rage ai Mom dina was there munada sheda, now undress
kihau gado please let’s relax ance na maidaki gida before magrib” yana maganan ya juya ijiye dorinar
yayi akasa yabude fridge din dataga kwalaben wine aciki dasauri ta shiga kalle kallen dakin inda take
tsaye akwai wani water heater kettle awajen ahankali gabanta na faduwa na hauka ta shiga daukan
kettle din tana kallonsa yana ciro wine yana kokarin budewa dagewa ta taka bayanshi batai wata wata
ba ta bugamai kettle din akai jikake “guummm!” Fawaz ya saki kwalban yadafe kanshi dayaji ya juya
dawani irin sauri Asmeey ta yarda kettle din tayi wajen kofa tana daukan key kofan data gani kan

kujeran gefen kofan tana kokarin sawa Fawaz yawani tashi tana dafe kanshi dake jini kaman zaki yace “ni
kika buga nawa” tako daya yayi yakai inda take kafanta yaja ta zamiye tana buge kanta yace “you hit
me” kawai yashiga dukanta tako’ina yace “you hit me bitch” dunkule hannu yayi yakai mata duka abaki
sai jini, kawai yatashi akanta ya tattake hannuwanta on both side da kafafunshi ita tana OC kawai yadaga
riganshi sama yakai hannu kan mazarin wando yashiga budewa Asmeey na kallonshi da idanunta dake
juyawa danta daku sauke wandon kasa da boxer dawani irin sauri ta kulle idanunta tana kiran sunan
Allah, daga hanneyenta yayi yakoma kanta ya kwanta yakai bakinshi gefen wuyanta yana ware mata
kafafu yakai hannunshi cikin skirt nata da dan karfin daya rage mata tashiga kokawa dashi murde
hannuta yayi taji hannun yayi kara gawani sharp azaba datakeji tama kasa motsi da hannun da kanshi
yazaro hannun nata yawani ya yasar kawai kai tsaye ya daura hannunsa saman pant dinta ya yaga ya
kakkatsa yana fito dashi ya yar, jikin Asmeey har wani tsirewa yake jin namiji nakai hannunsa gabanta
yana yaga mata pant, ya dago kanshi ya kalleta yanda take kallon gefe fuskanta ya kumbura ga jini
abakinta yace “good gurl kokefa” yasa hannunshi yanajan riganta kasa dan boobs dinta su fitomai da
kyau wani irin juyawa idanunta suke jin yana fama da riganta da kirjinta yasa tadaga hannunta me lafiya
tana mikawa ahankali danta dauki bottle daya ciro daga fridge din daidai yayi nasaran yagamata gaban
riganta daidai tana daura hannunta saman bottle din da duka karfin da Allah yamata tadaga tawani
rafkamai aka saida bottle din ya fashe wine din ya zube akansu Fawaz yayi wani wahalallen ihu zai kai
hannunshi wuyanta kawai ta dauki piece na kwalban karami ta chakamai a kirji saiga jini yazaro idanu
wani irin turashi tayi yafadi gefe kwance zube awajen yana kallonta yanaso yayi magana yakasa itama
tashiga jan jiki ta tashi zaune jikinta ko’ina narawa hannunta daya yaki motsi wajen bayin datagani na
dakin tayi tana kallon Fawaz din dake kokarin tashi ganin wayanshi akan gado ta dauka da hannu daya
tayi bayi
Ta ijiye wayan kan cinyanta tasa hannun tabude bayin ta dauki wayan ta shiga tanajan jiki ta maida
bayin tarufe tasaka key tasaka sakata tawuce chan lungun bayin ta lakure jikinta na rawa ko’ina wayan ta
kalla ta danna tana addu’a Allah sa ba password babu dasauri tashiga saka number Baba data haddace
hannayenta na rawa…

Shigowansu gidan kenan around 3:15 na rana ganin Hamadi zaune gaban masallacinsu nan kusa da gate
fuskanshi bazaka iya tantance mene ke damunshi yaşa Abba yace “ina zuwa yi parking Kawu, kaman
Hamadi baida lpy meyakeyi shi kadai anan bawai lokacin salla yayi bane face nashi looks somehow”
parking Kawu yayi Abba yabude mota yafita Baba ma yabiyoshi shikuma Kawu yakarasa dan parking
motan awajen parking ganinsu Abba yasa ahankali yamike tsaye kai tsaye Abba yakai hannunshi saman
kansa yace “bakada lafiya ne you look somehow are you okay”? Baba shima zai tambayesa saiga wayan
Baba yahau ringing dasauri yasa hannu yazaro wayan daga aljihun gaban rigansa yana kallon number
yace “waye kuma banda number nan” yadanna yasa wayan a kunne while Abba na magana da Hamad.
Baba yace “Assalamu Alaykum” cikin wani irin murya data galabaita Asmeey tace “Babaaa!” Mummunan
faduwa gaban Baba yayi dayasa yace “Asmeey! Asma’u” gently Hamad yazare idanunwansa daga na

Abba yadaurasu kan Baba dayaji yakira sunan Asmeey, hankalin Baba atashe yace “Asmeey kina ina?
Wani number ne wannan saikuma yadago kai yana kallo gidansu yace “ba kina gidan nan ba”? Fashewa
da kuka mai tsanani tama Baba tace “Baba bansan inane nan ba” arude Baba cus hankalinsa yatashi yace
“inane ina? Wani waje? Ina meke faruwa? Kina ina” yayi maganan yafara tafiya zai wuce ciki dan ya
dubata ahankali Hamad yace “bata gida Baba” dasauri Baba yajuyo yakalli Hamad daidai Kawu na zuwa
wajen sai kawai Baba yasa wayan a speaker yace “Asmeey kina ina”? Daidai lokacin sukaji ana bubbuga
abu Asmeey tai ihu tace “Baba save me zai kasheni” dasauri Abba yasa hannu yakarbi wayan yace
“Husna kina ina?….” Dip sukaji kawai Hamad saiya wuce da gudu gudu Baba da Abba Kawu an biye dasu
sukai flat dinsu suna shiga daga Hameed Munir da Gwaggo da sauran yaran duk suna falo suna hira Baba
yace “ina Asmeey?” Daidai Ya Aya tafito daga kitchen dinsu rike da plate na nama da yaji ta tsaya chak
Ramla tace “bata nan” hankali tashe Baba yace “ina taje?” Ramla tace “bamu sani ba” Munir yace “tafita
tareda bakin da Mom tayi Hajiya Ramatu da danta Fawaz” cikin tsananin bacin rai Baba yahau kwalama
Mom kira daga nan kasa kaman zai tsaya gidan. “Salima Salima Salima!”

Ba mom kadai ba har Ammi dasu Mamie da Mama duk saida kowa yashiga fitowa jin yanda Baba ke
kiran Mom, Mom tabude dakinta tafito sanye da kaya na alfarma ta leko daga bene ganin yanda aka
tsaya charko charko a falon ga Baba da idanunshi ba Rahama yasa tashiga shigowa saukowa, Hamad
yashigo dakin da laptop dinshi daya kunna yazo wajen Baba yace “give me your phone Baba” bashi Baba
yayi yawuce ya zauna da sauri Hameed da Munir duk suka taso hankali tashi suka tsaya gefensa Mom ta
sauko takaraso gaban Baba ta hade fuska sabida yanda taga mutane a dakin Baba yace “Ina kika aika
Asmeey?” Wani kallonshi Mom ta tsaya tanayi Gwaggo ta gyara zani kaman mai shirin dambe tace “ina
akace kika aika Asmeey” ran Abba abace yace “Gwaggo kimana shiru” ran Baba abace yace “nace ina
kika aikamin y’a where is Asmeey” ba yabo ba fallasa tace “sun fita da kawata Hajiya Ramatu” Baba yace
“da ita da wane?” Mom na kallonshi cikin idanu tace “Fawaz danta!” Wani kallo Baba yamata yace
“yaron nan dayayi suna agarin mara tarbiya Salima kika aikamin karaman yarinya tabisu” rai abace Mom
tace “me kake nufi Muhammad? Bazan iyasa yata tabi kawata gidansu ba” da hannu Baba ya nuna Mom
idanunshi sun kada sosai yace “idan wani abu yasami daughter na! Salima if anything happens to
Asmeey I’m ending aur….” “Muhammad!” Abba yakirashi azafaffe yana juyoda shi Baba yace “Yaya ka
kyaleni nagaji enough! Me Asmeey tamata! Na rantse maka Yaya dudda bawai zama nacikayi agidan ba
ina zuwa kasuwa amman banda y’a kap cikin y’ay’ana dakeda tarbiya ga hakuri ga jin magana irin
Asma’u ba! Banda ita kap yarana su goma shadaya banda kalan Asmeey, mesa ta matsama yarinyar eh?
Eh” daidai lokacin Hamad yatashi da sauri yace “Baba muje tana Bigboys hotel”
Hameed ma yabisu harda Munir, su Baba suka shiga mota daya Hamad da Hameed da Munir suka shiga
mota daya Gwaggo da duka mutanen gidan suka taho waje kowa yayi zuru zuru banda Mom data koma
sama abinda ahankali Aya ta sulale ta zauna akasa Fawaz almost raped her and Mom tasan komi
tundaga nan tadena zuwa gidansu friendship nata da Miemie yaja baya yanzu ma hardly suke waya da
Miemie cus a London tayi aure, agidansu fa akuma dakin Miemie sabida Miemie Mamansu tasata aiki
haka yashigo yarufe kofa dudda Allah yasani itama harda yarinta then but he sucked her boobs not until
data fara kai hannunshi pant nata tasan ba lafiya tafara neman taimako da kyar ta kubuta bai mata
komiba, Mom knows everything tasan komi then why did Mom chooses Fawaz mutum irinsa for Asmeey

Asmeey dabatasan komi aduniya ba, fashewa da kuka Aya tayi Mamie ta duka tana dafata tace “Ya isa
babu abinda zai Sami Asmeey in sha Allah” cikin kuka Aya tace “Mamie yaron matan Fawaz mutumin
banza ne yanda naga Baba nayi maybe wani abu yasami Asmeey” dasauri Gwaggo tace “babu abinda zai
sami jikata alfarman Annabi Muhammad Sallalllahu Alaihi Wasallama”

Hameed ke tuki laptop din Hamad na jikinshi motansu Baba abayansu ahaka sukakai hotel din parking
sukayi suka fiffito zasu wuce su shiga security yace “woo woo wooh, ba room available gentlemen”
azuciye Hameed yace “ba daki mukeso ba we came to get our sister!” Security na kallonsa yace “babu
anybody kasa da 18yrs cikin this hotel, bakuda right to badge in neman wata, unless kunada police order
this is a hotel not brothel kokuma I will advice you gentlemen kusami waje anan ku zauna and just wait
for sister ku ko yarku ce tafito besides salla ake yara are out to have fun” yayi wani murmushin yan iska,
Baba yadag wayanshi yashiga kiran wani dan sanda Hamad ya kalli Hameed, kawai suka wani barar da
security warwas ya zube akasa sukai ciki anan reception din Hamad yace “Asma’u” da duka muryanshi
saida wajen ya amsa few securities sukayo kansu Hamad yajuyo yakallesu yace “Baba kubi this floor
room by room kuna knocking kuna kiran sunanta” yakalli Munir yace “first floor zaka, Hameed second
floor I will go 3rd floor” security na musu magana kota kansu basubi ba sukai elevator Hamad yayi
staircase, suka shiga Munir yafara sauka first floor Hameed second floor, shikuma Hamad yawuce 3rd ta
staircase sunan Asmeey kawai kakeji a hotel din, room by room Hamad ke bi yana kiranta. “Asma’u!
Asma’u, Asma’u!”

In her subconscious state takejin muryan Hamad na kiranta abin sai yana mata that day adakin Gwaggo
datake bacci yana kiranta idanunta tafara budewa ahankali taganta kwance akasan bayin kaman ta suma
ne dazu dataji yana buga kofan sata tashi zaune ahankali daidai takarajin muryan Ya Hamad yace
“Asma’u!” Da duka karfinta da muryanta tace “Ya Hamad Ya Hamad!” Muryanta babu karfi hakan yasa
tashiga bin bayin da kallo tana neman abu bucket din data gani ta dauka da hannu dayan mai lafiya
tashiga bugawa aduk inda tasamu nan kusada ita agalabaice. Duka yagama zagaye dakunan floor din
babu ita hakan yasa yaciro wayanshi yakira Hameed yace “kunganta any progress?” Hameed yace “nooo
anya tana nan”? Ahankali yace “yes she’s here” yayi shiru yaduka yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai
da daci chan yace “call su Abba kudinga sa kanku jikin door for any movement kana kiran sunanta”
dasauri Hameed yace “okay” katse wayan sukayi yafara tsayawa jikin door by door ya bubbuga yakira
sunanta “Asma’u”, daidai kofan 4️⃣1️⃣4️⃣ ya tsaya ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login