Showing 54001 words to 57000 words out of 59470 words
da kyar yace “please stop this
Hameed” Hamad is really really shy, Innalillahi wannan wani irin namiji ne, how will Hamad bring kanshi
yayi making love to matarsa? Wlh he’s not sure idan Hamad can look at nakedness din mace ma, sai
kawai yasakesa ganin karyaje yahana kansa numfashi sabida yanda yake manna fuska akatifa kaman zai
yaga yashiga ciki, yace “matarka ta shiga uku Hamadi” yawuce bayi abinsa shima dan yayi wanka”.
[06/01, 15:27] +234 806 229 2100: 💫UWA KO UKUBA?💫
✍💫M SHAKUR
EPISODE 1️⃣💫9💫
Flat dinsu Baba yashiga yara duka an musu wanka sunsa kayan salla an basu breakfast tea da bread
sunasha harda yaran su Su Ya Mustapa, dasu Ya Abdallah duka, suna ganin Baba falon kaman makaranta.
“Good morning Baba” murmushi Baba yamusu yace “anashan shayi to asha ina zuwa nima abani nawa
nasha” wucewa yayi sama ya kalli agogon bango ganin 9 something ya kalli dakin Mom saiyaji ransa na
baci yawuce wajen kofa yabude kai tsaye ya shiga ciki, Mom yagani zaune tayi wanka taci gayu tasa wata
shadda dayasha aiki ga Mama gefenta dake kada musu shayi, Mama na ganinsa tace “ahh Baban Aya
kaine, mun tashi lpy ina kwana” haushi rufe Baba yayi baima amsata ba yace “bamu wuri Maman Nana”
tashi Mama tayi takalli Mom tace “bari naje Maman Aya kuka gama kirani awaya” gyadamata kai Mom
tayi cikeda isa tana gyara farin glasses na idanunta, Mama tazo tabi ta gefen Baba tawuce tafita ta maida
musu da kofan tarufe, Mom ta kallesa ba yabo ba fallasa tace “ina kwana” Baba bai amsata ba rai abace
yace “wat are you still doing agidana? I thought I made it clear cewa ki barmin gida this morning”? Tea
da Mama tahada mata tasa hannu tadauka takai baki ta kurba, Baba na kallonta wondering tayaya ma ya
auri mace mai girman kai haka harya iya zama da ita na all this years suka hayayyafa, kurban tea tayi ta
ijiye cup din sannan tasa hannu tadauki wani file dake nan kan table ta mikamai da hannu tana kallonshi
ido cikin ido tace “ka sakeni yes naji ka sakeni, but korana daga gidan nan Baban Aya baka isa ba saidai ni
na koraka idan naso” kallonta Baba yakeyi sosai ba rahama kan fuskansa yace “gidan mahaifina daya
baro kauye yashigo nan birni yagina mana all i did was nakara kudi nasai land nayi renovating gidan nan
na maidasa haka na zamani shine zakice ni zaki kora”? “Kwarai! Kajini da kyau Baban Aya, gidan nan is
mine ka duba takardun nan kagani da signature ka akai, gida nawa ne!” Abba na tsaye wajen kawai yasa
hannu a aljihu zuciyansa na tafarfasa yashiga kiran Faisal yana dagawa yace “Son kazo ina sama” ya
katse wayan Mom ta ijiye file din kan table tacigaba da shan tea tana kallon TV abinta, juyawa Baba yayi
yabude kofa daidai Faisal na hayowa saman zai wuce side din Baba, Baba yace “gani nan Son” tahowa
Faisal yayi suka shigo dakin tare yakarasa wajen table yadauki file yamikama Faisal daya tsaya yana jiran
Baba batare daya kalli inda Mom take ballema ya gaida matan ba dan wlh he hates her sosai, Baba yace
“takardun gidan nan ne wai gida ta ne tayaya akayi suka dawo nata Faisal”? Faisal is lawyer he knows all
this hakan yasa yashiga reviewing komi sannan yakalli Baba yace “Baba ya akayi kayi signing takardun
nan?” Baba yayi shiru saiya kalli Mom datamai wani murmushin keta ya dauke kai yakalli Faisal yace
“tana bani takardu da dama ina signing na makarantun yaran gidan, kasan kap yaran gidan nan ita ke
handling school nasu, sune kawai abinda nake signing saidai tahaka ne tabani na signing ban sani ba”
dan ijiyan zuciya Faisal ya sauke yace “gidan nata ne yanzu Baba kayi signing” kurban tea Mom tayi
tasauke kasa tadanyi murmushi tace “ilimi nada dadi yau kaga rananta ko Baban Aya? Nasan with this
kind of people dakakedasu as yan uwa watarana za’a saka ka sakeni, ka koreni, nasan ba cikakken ilimi
gareka ba haka naje dakinka na dauko takardun nayi komi na hada ciki takardun makaranta su Yusra kayi
signing yanzu inga ubanda ya isa ya koreni daga gidan nan wlh saidai ni na koreka da yaranka da matarka
da mutanen nan daga gidan” Faisal jiyayi kirjinshi na tafarfasa ya cigaba da tsayuwa anan he can insult
this bitch of a woman hakan yasa yace “Baba can I go?” Gyadamai kai Baba yayi Faisal yajuya zai wuce
Mom tace “kaikuma uwarka kagani ka watsar ba ni Salima ba” juyowa Faisal yayi yamata wani kallo
sannan kawai yabude kofa yafice.
Baba yakalli Mom yanuna mata files na hannunshi yace “Salima ni zaki kwacema gida? Gidan mahaifina?
Shi zaki maida naki sabida kinga banda sani kan harkan makaranta kaman ke? Salima tunda na aureki
nataba cutar da ke? Makarantan nan da abinda kika zama yau is all thanks to me nina saki kikai karatun
da kudina? Gidan nan banawa bane eh nasan ninasai filaye kusan uku na hada na karama gidan girma
nayi renovation saisa yan uwana suka bar gidan yadauki sunana a paper da komi ba nasu sunayen
amman hakan baya nufin nine mai gidan nan gabaki dayansa Yaya na ciki, Kawu na ciki, mahifiyarmu
Gwaggo na ciki, this house is gidan gado da mahaifinmu yabari, Salima kin maida gidan da babu zufanki
ko daya ciki naki sabida makarantan da karatun da kikayi na ilimin mallakan abinda babu zufanka aciki ko
shi karatun lawyer?” Baki Mom ta tabe tace “kanka akeji Baban Aya! Shekarun mu talatin da aure
munada diyar 27yrs shine zaka sakeni yanzu? Ni zaka saka? Maisa baka sakeni tun ina yar yarinyataba sai
yanzu zakamın sakin rashin mutunci kace na tattara na barmaka gidanka, is something wrong with
u?Akwai wani level da ake kaiwa a aure da wlh miji bai isa yasaki matarsa ba, Baban Aya baka isa
kasakeni ba wlh! Zama daram babu inda zanje! Gidanku bawai na kwace to sell it kowani abu bane no
it’s just lave-rage, idan kanason gidan ku na gadon nan u want to protect it at all cost to ka zauna dani
zama daram inba hakaba get ready kahakura kaima da gidan gadonku” Ijiyan zuciya Baba yasauke yana
girgiza kai yace “fine gidan nan ba kirike, Alhamdulilah ni da yan uwana ba dukiya ko wani abun duniya
ne agabanmu ba kirike gidan bazan taba kaiki kotu kona tsaya yakanki sabida gidan nan ba, but just
know this dagayau ke ba matata bace! Me and you are complete strangers! Babu any hakki naki akaina u
are on your own, I don’t know you dagayau Salima, gidankuma gashi duk yanda kikeso kiyi dashi gado ne
kici, kin nunamin kalanki ba yarmu kadai kika tsana ba yau kin nunamin nima you’ve always hated me,
baki sona ko daya Salima inhar kin iya kin amfani da ilimi da wayau kika yaudareni nayi signing takardun
gidan nan only shows me baki taba sona ba, kaman yanda bakison mahaifiyata da yan uwana kije
bakomi, take” ya ijiye mata files din akan table yawuce yafita Mom tabishi da kallo kirjinta na bugawa
feeling very bad a zuciya, she thought Baba would beg her yace ya maidata just to save gidan, itafa she
cares so much about that name tag na marraige Mrs Salima Muhammad S Turaki, her name, her status
is her identity! Marraige is power! But karfin hali da taurin kai yasa taki magana tasan laslas he will come
back to her ta cigaba da shan shayin zuciyanta na tafarfasa kasa daurewa tayi ta tashi tabude kofa tafito
dakinsu Asmeey tawuce tabude kofan babu kowa ciki kirjinta ya shiga tafartafasa yana suya kaman an
zuba kwalbati.
Sauka tayi kasa yaran harsun gama breakfast sun fice waje Gambo kawai ke falon tana gyarawa tace
“barka da saukowa Hajiya” ko kallon Gambo batayiba tawuce hanyar dakin Munir kai tsaye tabude kofan
bai dade da tashi ba yayi wanka shiryawa yake yana kokarin saka rigansa na shaddan dayasa Mom
tabude kofa tashigo dakin fuskanta a murtuke tana kallonsa, daukekai yayi daga kallonta dan bala’in
haushinta yakeji rai abace Mom tace “baka iya gaisuwa bane ko bakinka ciwo yake”? Rigansa yakarasa
sawa da kyar murya ciki ciki yace “good morning Mom” tsaresa Mom tayi da idanu yanda yajuya abinsa
yana daukan agogonsa yana kokarin sawa tace “Aya na gidan nan har yanzu?” Da kyar yace “eh”
kallonsa Mom take tace “okay yayi mata kyau, jeka kiramin Asmeey” batare daya kalleta ba yace “bazata
iya zuwa ba” Mom jitayi kaman Munir ya watsamata garwashi ajiki amsan daya bata wat the hell! Ita
Munir ke amsawa haka? Karasawa wajensa tayi tawani juyodashi tana kallon kwayar idanunsa da kyau
tace “mekace yanzun nan Munir”? Sosai gabansa ke faduwa amman ya dake ya danne tsoron yakuma
daure yaturo mata baki sosai cikin tsananin jin haushinta yace “nace miki bazata iya zuwa ba Mom”
tassss! Mom ta yanka masa mari mai rai da lafiya tace “such insolence! Are you sick upstairs? Ni kakema
magana gatse haka without respect? Are you talking to your Mom like this Munir?” Azuciye Munir yace
“yes Mom namiki cus you are not the type of mothers da aka suffanta dake shiga aljanna” Munir yahau
huci idanunsa na tara hawaye yanama Mom wani kallon tsana da rashin tsoro irin na yara, eyes nashi na
looking kaman yana hararan Mom, Mom tace “ohh kayi girma ko Munir ni kake harara with those eyes
kaman na aliens? Zakaci ubanka yau” tayi maganan tajuya tana neme neme abinda zata dakesa dashi
taga charger laptop dinshi kawai tadauka ta cire ta taso tana linkewa tayo kan Munir dake kallonta har
lokacin kawai tadaga wayan zata chaulamai rike wayan yayi azuciye yafizgo saida Mom tabiyosa kaman
zata fado kansa dan kafafunta yau suna ciwo tadake tana kallonsa tace “dambe zakai dani Munir”?
Yanama Mom wani kallo yana turo baki yaki magana, Mom takalli wayan tace “sake wayan nan, ka sake
wayan nan nace” Munir yaki saki sai huci yake kaman zai rufe Mom da duka wlh, kana ganinsa kasan
kawai dan Mom mahaifiyarsa ce da wlh saiya kaita kasa yau sabida yanda yakejin haushinta kuma ya
zuciya, Mom ta bala’in girgiza ganin Munir is becoming fearless yanzu, tadake tace “is because of salla
sannan kasa kayan salla da kaga other side of me” tai maganan tana yarda wayan kasa ta matsa gefe
tanunamai kofa sounding super serious tace “wuce kaje ka kiramin Asmeey” azuciye Munir yana daga
murya dan yasan dukanta zatayi tazo yace “bazanje ba!” Yanda Mom ta girgiza saida kafafunta sukai
rawa saura kadan tai baya ta hana kanta dan kar Munir ya lura yadena tsoronta, Mom ta daki kirjinta
tana huci kaman zata kama da wuta tace “Munir nike aiken ka kake cemin bazaka je ba?” Azuciye yace “I
will not call Asmeey for you so that u will end up killing her completely cus she’s sick and her hand yayi
breaking and you sent her with the man daya mata haka, wlh wlh wlh Allah yasa Baba yarabaki da
Asmeey har abada” zabura Mom tayi tayo kanshi zata kaimai mari chak Munir yarike hannunta gamgam
azuciye yarike hannun so baimasan ya matsema Mom hannu sosai ba kaman zai karya, Mom kaman
zatai ihu yanda ya chapke hannunta amman ta daure tana kallonshi tace “dambe zakai dani Munir eh?
Ni uwarka dana haifeka zakai dambe dani? Okay beat me” ta fizge hannunta tace “beat me nace tunda
kadawo dan iska shaye shaye kafara ko? Saisa har kake ganin u can beat me, Wlh wlh I will deal with you
nina aikeka kaki ko, zakaga abinda zan maka” Mom tajuya fuuu tayi kofa tabude tafice dasauri Munir
yabude bayinshi yashiga kawai saiya fashe da kuka sosai yana kallon hannayensa, he’s very angry with
Mom but kuma he’s hurting yanda yarike mata hannu and wlh a lokacin zuciyanshi har rayamai yake
yama tura Mom tafadi akasa, yanaji itama ta karye especially a hannu sabida takasa dukansu dagayau,
sabida yanda yakejin haushinta, da kyar yahana kanshi hankadata da hannunta daya rike, he just hates
her sabida yanda tasan waye Fawaz ta aika Asmeey dashi, dayayi raping nata fa? Dawazai auri Asmeey?
Tazama bazawara kenan fa, yakai kusan 4min abayin yatashi ya wanke fuskansa yafito sai kawai yaji
baimason fitan daman fidan wani friend nashi zaije sai kawai yakarasa yasamak kofansa key yahau
gadonsa ya kwanta.
[06/01, 15:27] +234 806 229 2100: 💫UWA KO UKUBA💫
✍💫M SHAKUR
EPISODE 2️⃣💫0💫
Ramla ce tashigo dakin Mamie da kayan Asma’u na salla, Ya Aya takarasa shafa mata mai dakuma
magungunan da Ya Mustapa yabada adinga samata ajiki wajen duk wani tabo na duka dake jikinta,
jikinta duk ciwo fuskanta bai sabe ba, tayi ja tana zaune da towel da hannunta karyayye, Aya tadauki
jakan taga kayan salla ne tace “Ramla simple kaya zaki kawo or even better dauko jakan dana ijiye mata
agaban wardrobe naku na jiya wannan ledan” dasauri Ramla tace “toh”tajuya tafice, Aya ta kalleta tace
“kinkicin komi you have to eat kona miki noodles”? Gyadama Ya Aya kai tayi alamun eh, Aya tace “ohh
har yanzu baki dena son indomie ba toh shikenan, meyake miki ciwo yanzu”? Ahankali tanuna hannunta,
Aya tace “zai dena sannu ko, Aysha ma zatai magana dake takira dazu bari na kirata” gyadamata kai tayi,
Mamie tashigo dakin da tray na shayi mai kamshi tace “kisha shayin nan Asmeey yana helping da healing
kashi sosai” Aya tace “Mamie wai baki gajiya by now bai kamata kina all this work serving namu abinci
ba” dan dariya Mamie tayi tace “Wlh I’m use to it, to yara maza gareni Aya dole nine zanyi serving nasu
abinci, da Allah yabani mace da tuni duk bana abubuwan nan, Ma’u ya hannun yarage zafi”? Gyadama
Mamie kai Asmeey tayi, Mamie tace “sannu kinji wai ina kayanta sanyi na shiganta” Aya tace “Ramla taje
takawo” Mamie tace “toh bari naje naba yayyinku abinci” dasauri Aya tace “Mamie kibarshi bari naje na
basu” dasauri Mamie tace “no zauna da Asmeey” tana fita Ramla na shigowa taba Aya ledan tace “ina
zuwa” tafice Aya tabude kayan wani simple english gown taciro black ne tawuce wajen kofan ta rufe da
key sannan tadawo tadagata pant tafara bata akunyace tashiga sawa Aya ta taimaka mata sannan tabata
gown din tasaka yamata kyau gown din Aya tai murmushi tace “kinga yanda gown din yamiki kyau”
tadauki tea tabata a right hand nata dakeda lpy tace “zauna toh bari naje makiki indomie” Ya Aya tafice
yarage saura ita kadai adakin, dakin tabi da kallo hakanan kawai taji tsoro yakamata dasauri ta mike
hannun data rike tea dashi na rawa kaman zata kabar da tea ta shiga tafiya dasauri da kyar tabude kofan
daidai Ya Mustapa na shirin shigowa ta tsaya chak tana numfashi yace “Asmeey menene give me the
tea” yasa hannu ya karbi tea yana kallonta yace “bakowa adakin ne?” Gyadamai kai tayi tace “Ya Aya
taje kitchen” gyadamata kai yayi yace “muje” juyawa tayi ahankali ta shiga ciki ta zauna bakin gadon
hannunta ya dauka yarike yace “yana hurting sosai”? Girgizamai kai tayi daidai Ramla na dawowa dakin
yace “stay with her Ramla bayan kinyi breakfast I will come back namiki fixing drip” ta gyadamai kai
dakinsu Hameed ya leka yaga dukansu sunyi wanka suna bacci maida musu kofan yayi yarufe yawuce
dakin Abba inda nan Mamie take yanzu yayi knocking tareda sallama ya shiga.
Around 1 Abba yafito yana sanye da tufafi mai kyau da babban riga da hula yataho dakinsu Hamad bude
kofa yayi Hameed yagani zaune kan gado yayi alwala yace “bazakaje masallaci bane” adan kunyace tuna
abinda yama Abba dazu yace “Hamad nake jira yana alwala a bandaki” daidai nan Hamad yafito Abba
yace “kumuje” turare Hamad yawuce ya fesa yana sauke hannun rigansa sannan yataho Hameed biye
dashi suka fito sauka sukayi suka fito tsakar gida Baba suka hango shima yasha manyan kaya masu kyau
ya kafa hula yana gaisawa da Yayan Mom da aminansa guda biyu dake wajen sai kuwa ustazun yaran
gidan dan babban malamin bai sami daman zuwa ba.
Masallaci suka shiga aka tada salla sukayi ana sallamewa da 2mins Hameed yatashi zai fice Abba yace
“koma ka zauna” zama yayi kusa da Munir dake gefensa, Abba yakalli Hamad dake zaune kusada Ya
Mustapa dake azkar sannan Ustaz yacire Mic daga wuyanshi yakashe duka, babban aminin Baba yafara
bude wajen da addu’a kowa ya kallesa yace “tom babban aminina ya gayyace ni dan nazo nan nabada
auren diyarsa Asma’u” atare gaban Hamad da Hameed da Munir da sauran yayinsu suka buga, rawa
hannun Hamad yafara gently yaji saukan hannun Ya Mustapa akan hannunsa dasauri Hamad yadago
kansa yakali Ya Mustapa hawaye harsun taru aciki yasauke kansa da sauri kasa, Baba ya kalli Ustaz yace
“Bismillah Akaramakallahu” gyaran murya Ustaz yayi yace “Masha Allah ayau mun taru anan domin
muzama shaida akan auren daza’a daura tsakanin Hussain Abubakar wato Hamad” dawani irin sauri
Hamad yadago kansa kirjinsa ya buga shima Hameed dudda he felt relieved but he was shocked dayaji
sunan Hamad, Munir yawani irin jin dadi harda wani motsi kaman zai kwaso shoki Hameed yamai wani
annoying look ya natsu yana murmushi, Ustaz yace “da yarmu Asma’u Muhammad Sani, anyi duban jini
da sauransu?” Ya Mustapa yace “Hamad AA ne, blood group O negative zai iya auren kowa” Ustaz yace
“Masha Allah” nan yacigaba da daurin aure tsakanin Hamad da Asmeey akan sadaki dubu dari Baba ya
fiddo da kudin yabiya duk su Abdullahi da Faisal dasu Hameed are in shock cus basu san da maganan ba
kawai aka shafe, Abba yace “kawo goron da sweet Doctor” tashi Ya Mustapa yayi sai alokacin ya saki
hannun Hamad da kawai ya sauke kansa kasa kirjinsa sai bugawa yake, baimasan wat he is feeling ba, Ya
Mustapa yashigo da goro one bag da sweet aka bude aka rarraba Aminnan Baba suka amsa suka sa
albarka sukai sallama suka tafi, Yayan Mom Alhaji Mahmood yace “toh ni ku nunamin sirikin nawa ba
gane yan biyun nake ba wanne ne Hussein wannene Hassan?” Baba yayi dariya yanuna Hamad yace
“gasa nan” sai kawai Hamad yaboye fuskansa a guiwa gwanin kunya sai kace wata Amarya mace, zokaji
dariya a masallaci hatta Ustaz saida yayi dariya da su Ya Faisal ma haka shima Hameed saida abin yabasa
dariya dudda he’s in shock, Munir harda rike ciki dan wlh Ya Hamad kaman wata mace abinda yayi sosai
fa ya kife fuska a knees.
Baba yakame tasa dariyan yace “surukinka akwai kunya Alhaji Mahmood” Yayan Mom yace “ahh ai
nagani to Masha Allah, Allah yasa albarka, ga Asma’u dai mun baka amana, mun yarda dakai cus nasan
waye mahaifinka tun muna yan samari kafin ya koma kano” Baba yace “kwarai” Abba ya jinjina kai,
Alhaji Mahmood yace “zama da mata sai hakuri saikuma anakai zuciya nesa dan haka ina maka fatan
alkhairi bari naje Alhaji ma’assalam” yamika musu hannu yana gaisawa da kowa Baba ya bisa dan yanaso
yayi magana dashi yajuyo yakalli Munir dake dariya yana washe baki uwa Aj’ı aka daurama aure yace
“kai zonan” tashi Munir yayi yabisa da sauri.
Ustaz yamike yayi sallama da Abba yafice, Abba yatashi yadan kalli