Showing 243001 words to 243403 words out of 243403 words
ga kyawawan yaran su Junior wadda ya rinƙiɗe ya zama boss sai little afnan da kuma Adnan suna cikin farinciki ƴaƴan su na barɓan horon sojoji daga wajen dadyn su har ma da mumyn su dan yanzu ita ma Hiyana ta bada goyon baya akan horon sojoji da ake basu har koya musu faɗan hannu take time to time. Rayuwar su dai sai dai muce masha Allah
A ɓangaren Aryan ma ba'a magana shakuwa mai karfi ne tsakanin sa da jiddan sa tayi hankali sosai ta nitsu shi ma Aryan yana bawa Prince da Son horon sojoji ita kuma Noor yace engineer zata karanta amma shi bgs har da Afnan yake bawa horo
A ɓangaren Auta da yaya Khalid ɗin ta suma ba'a magana Rayuwar farinciki da kaunar juna suke gudanar wa
Lamrat Amrat Duk suna cikin farinciki da mazajen su ita dai Amrat tun daga kan antieti bata sake haihuwa ba.
Shima Ahmad ɗan sa ɗaya da Hajjo mai suna Aliyu suna kiran sa Haidar yanzu Hajjo ta waye sosai ta zama cikakkiyar mace mai aji
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya musu gaba ɗaya family suna cikin matsanancin farinciki da annashuwa tare da kaunar juna
To Alhadulillah Alhadulillah ala kulli hali nan na kawo karshen littfin *DUK KARFIN IZZATA* sai mun haɗu da ku a sabon book na mai sunan *TRIPLET'S* wato *ROMEO* karku bari abaku labari dan wan nan karon da zafin sa yazo salon sa daban ne da ko wanne zai fara zuwa muku ranar Friday In Sha Allah fatan zaku bani haɗin kai ta hanyar bani ruwan HOT comments na ku
Ɗinbin godiya da tarin jinjina gare ku yan *DUK KARFIN IZZATA* paid group. Gaisuwar ban girma tare da jinjina da fatan Alkhari gareku yan *DUK KARFIN IZZATA* comments section group ina godiya da comments naku dan yana karamin karfin guiwa sosai da sosai Allah ya bar zumunci
Sakon jinjina ga manya manyan members na masu karamin karfin guiwa ta hanyan min ruwan HOT comments kullun basa gajiya
1 My dear Amyra
2 Aisha baita jidda
3 Aunty Hauwa'u maman Abba
4 Maman Amir
5 A'isha
6 Mum twins
7 Bilkisu
8 Fadila Nasiru bakori
9 gently zee
10 Hafsat Rabi'u Abubakar
11 Husaina
12 Kharima
13 Nana Farida
14 Rasheda Umar
Da sauran wayan da ban zamu damar kiran sunan su ba sai matikar godiya Allah ya bar zumunci
Jinjina gareku Admins na masu kokari Allah ya bar zumunci. 🤲 duk wanda nayiwa laifi a tarayyan mu a *DUK KARFIN IZZATA* ya min afuwa In godiya 🥰