Showing 171001 words to 174000 words out of 243403 words
kuma ta fara shafa bayan sa zuwa wuyar sa a hankali,hannun sa ɗaya ya tura cikin rigar ta ya fara murzan breast nata yana jan numfashi.
Tsawon 10mins suna haka kafin ya zame bakin sa daga nata ya shagwaɓe fuska cikin shagwaɓa yace "my amri wai yau she zaki yarda na baki baby ne ni fa ina bukata sosai" kwaɓe fuska tayi kafin tace "yaya Fahad tsoro nake ji dan naji ance akoi zafi sosai" waro ido waje yayi yana faɗin "waya ce miki akoi zafi!? Hannu tasa ta toshe bakin ta tana gurgiza kai ɗaure fuska yayi sosai "waye ya faɗa miki akoi zafi nace!!?" ya kai karshen maganar tare da damko hannun ta ya cire daga bakin nata da ta toshe "kayi hakuri yaya Fahad wlh ba wanda ya faɗa min kawai naji ranan Aunty Zahra da Aunty lamrat ne suna hira ni kuma ina toilet ina wanka" ransa in yayi dubu ya ɓaci sosai amma sai ya danne ya saki face nashi ya kawo bakin sa dai dai kunnen ta yace "ni ai ina son ki sosai ba zan miki da zafi ba" kallon sa ta gefe idon tayi kafin tace "tom shikenan na yarda"murmushi ya saki kafin ya kara rungumeta aran sa yana tunanin irin hukuncin da zai yiwa su Zahra saboda wanna sirrin mijin sune bai kamata su fitar ba "my amri kin san me nake so dake?"girgiza masa kai tayi alamar a'a "duk wani abun da zan miki karkiyi hiran da kowa domin Annabi ya laanci mace mai fitar da sirrin mijin ta kinji?" Cikin sauri tace "yaya Fahad na karanta hakan awajen Aunty hiyana kuma tun lokacin da mukayi Aure kullun tana tsawatar min akan na rike sirrin miji na idan na faɗa wa wata zanshiga fushin Allah Aunty hiyana ta karantar dani abubuwa dayawa tun kafin muyi aure har mukayi ma bata dai na ba sai da muka dawo nan ne ta dai na karantar dani" ba karamin daɗi yaji ba aransa yana kara jinjina wa hiyana "lallai yaya Prince yayi sa'ar mata ta gari ya Allah ya dai dai ta tsakanin su" yana zancen zuci yana murzan breast nata "yaya Fahad wai meyasa kake son wasa da girjina? Sai lokacin ya dawo daga duniyar zancen zucin da yake ya saki breast nata ya mai da hannun sa kasan ta ya fara wasa da gaban ta cikin dabara ya zame kayan jikin sa tare da nata kayan ya gyara mata kwanciya ya mata rumfa da faffaɗar kirjin sa ya ɗaura ɗan karamin bakin sa saman wuyar ta yana lasa yana wasa da bananan sa a gaban ta cikin rawar murya tace "yaya Fahad ina jin tsoro wlh" kasa kasa da kasalalliyar murya yace "trust me my amri ba zan yi abun da zai cutar da ke ba ina son ki ina kaunar ki kinji? I now ke karamar yarinyace na san ya zanyi" kara matso da bakin sa yayi sai tin kunnen ta ya ci gaba da zuba mata kalaman soyayya da karfafa mata guiwa yana nuna mata amfanin hakan. Sai da ya tabbatar ya kwantar mata da hankali ya ɗauke mata hanka sannan a hankali ya shige ta da ɗan karfi ta saki kara tare da kankame sa shiru yayi yana kallon ta ba tare da ya sake motsa bananan sa ba da kyar ya iya furta "i you okey? Kasa magana tayi dan har ga Allah taji zafin shigar ta da yayi duk da cewa a hankali ya mata kamar yadda ya mata alkawari ganin bata yi magana bane ya fara zaro bananan sa a hankali yana mai dawa rikesa tayi sosai ta fara hawaye kawar da kansa gefe yayi dan bai san kallon kukan ta yariga ya fara ba zai iya kyale ta ba ayi kawai awuce gurin. A hankali ya rinƙa binta kamar yadda akewa zariri sabon haihuwa wanka har ya maidata cikakkiyar mace. duk da ya bita a hankali ta ɗan wahala kuma tasha kuka
Bayan ya samu nitsuwa ya hau aikin rarrashi yana sa mata albarka da godiya da ta bashi abu mai daraja a rayuwar ta ko kallon sa batayi ba ta cigaba da kukan ta ganin taki yin shiru yasa ya ɗauke ta chak suka wuce toilet ya gasa mata jiki ya mata wanka ya naɗota a towel suka dawo ɗakin ya ɗaurata saman sofa ya dawo gadon dan chanza bed sheet da yake ya bita a hankali bata zubar da jini sosai ba ya chanza bed sheet ɗin sai farinciki yake yana jin daɗi sosai yau ya buɗe matar sa aledar ta ba karamar murna yayi ba ji yake kamar an masa albirushir da gidan aljanna. Bayan ya chanza bed sheet ɗin ne ya ɗauko ta ba tare da ya sa mata kaya ba suka haye gado ya rungumeta a jikin sa yana zuba mata albarka shiru ta lafe a jikin sa tana jin gaban ta na mata raɗaɗi zafi, "my amri kin min komai a rayuwa kin bani farincikin da ban taɓa tsintar kai na a ciki ba kin kawomin budurcin ki Ina godiya ina alfahari dake yanzu ki faɗa min me kike son yaya Fahad ya miki ko me kike son nabaki" cikin dashewar murya tace "yaya Fahad ni bana son kishiya dan kishiya muguwa ce karta yiwa yarana irin abun da inna habiba ta mana dan Allah yaya Fahad karka kara aure" mamaki ne ya kamasa "wato dayawa daga cikin mata da suke cewa basa son kishiya illa kishiya ta musu tun suna yara shi yasa suke tsanar ta wasu ma idan akace za'a musu kishiyar har kisa suke saboda azabtar dasu da kishiya tayi ya kamata mata suji tsoron Allah su dai na cutar da ƴaƴan wasu dan kema zaki so a Auri yarki idan kika cutar da ƴaƴan wasu suka tsani kishiya kinga ba wanda zai yarda amasa kishiya ƴaƴan ki ba zasu auru ba kenan duk dai abun da kayiwa ɗan wani sai anwa naka wanna faɗar manzon Allah (SAW) ne ya Allah kasa mufi karfin zuciyar mu yayi nisa cikin tunani yaji tana kokarin sauka daga jikin sa cikin sauri ya rikota yana faɗin "amri ina zaki je!? Wayar ka zan ɗauko ma naji tana vibrating kamar ana kiranka" "juyar da ita yayi ya kwantar a saman gadon ya mike yana faɗin "my amri daga nan har next week kai har next 2 weeks ban yarda ki ɗaga koda tsinke ba wanka ma ni zan miki na baki abinci abaki sallah kawai zai sauke ki daga gadon nan ki kwanta ki huta karki wahalar min da kanki sai nayi jinyar aikin da nayi tukun nan ba tun kishiya kuma ina rokon Allah yasa babu mata biyu akaddarata dan nima mace ɗaya ce a tsarina" ya kai karshen maganar dai dai lokacin da ɗauki wayar my blood Aryan shine sunan da ya bayyana akan screen ɗin wayar,cikin sauri yayi picking call ɗin tare manna wayar a kunnen sa yana faɗin "hello yaya Aryan ina ka yarda wayarka tun shakaran jiya muke ta kira"daga ɗayan ɓangaren cikin sauri Aryan yace "Fahad kaine jinin ka irin ɗaya da bgs ko? "Eh yaya Aryan nine lafiya?" "ina fa lafiya na san zaka fahimce ni yanzu ka shirya da wuri ka tafi Airport ka wuce gidan bgs dake us ana bukatar agajin ka" "yaya Aryan meke faruwa dan Allah? me zanje nayi a can?" Yayi maganar kasa kasa dan kar amrat taji "agajin jini zaka kaiwa sister ana bukatar leda biyu hope zaka ceceta" waro ido waje Fahad yayi yana faɗin "innalillahi me ya same ta da ake bukatar jini haka?" Fahad kayi abun da nace kuma karka sanar da kowa a gida sai komai ya dai dai ta accident suka samu da bgs shima gashi kwance a gadon asibi tayi losing blood sosai an samata na bgs leda biyu to ana bukatar kari kaga bgs bai da lafiya shima bare mu sake ɗibar nashi kayi sauri idan ka ɓata lokaci zamu iya rasa ta" yana jin karshen kalman Aryan na cewa zamu iya rasa ta yayi sauri katse kiran ya wuce dressing room nashi.
Jim kaɗan ya fito shirye cikin wandon jeans baki da t-shirt baki hannun sa rike da abaya sauri sauri ya zurawa amrat ya ɗauke ta chak kamar yar baby suka fice daga ɗakin sai tambayar sa take ina zamuje yaya Fahad tsabar tashin hankali ya kasa magana.
Kai tsaye motar sa ya nufa ya zaunar da ita a gidan gaba ya shiga mazaunin driver ya kunna motar da gudu ya nufi gate,cikin sauri security suka dakatar da shi suna faɗin "ba wanda zai fita sai da izinin bgs ko Aryan dokace" tsaki yaja yana kokarin fitowa daga cikin motar wani soja ya kariso wajen yana faɗin "sorry sir zaka iya fita yanzu oga Aryan ya kirani kai ku buɗe masa gate" ba musu suka buɗe masa,da gudun gaske ya danna hancin motar waje ya nufi Airport.
A ɓangaren bgs kuwa har yanzu ko motsi bai yi ba duk wata gudunmawar da dace abashi an bashi shiru shiru Aunty farida ta girgiza ganin halin da yake ciki ta shiga tashin hankali shi kanshi Aryan yanzu abun yana nema yafi karfin sa daman yasan halin Bgs da bala'i zuciya idan bai rage zuciya ba watarana fiye da haka ma zata iya faru da shi.
Idan muka koma ɓangaren hiyana har yanzu itama faɗa take tsakanin mutuwa da rayuwa dan banda jinin bgs da aka sa mata jikin ta yaki ansan komai da kyar aka samu bugun zuciyar ta ya dawo dai dai amma har yanzu ba kowani jijiya na jikin tane ke harbawa ba,sosai dr dake kula da ita ta mata kuka Allah ya sa hiyana na da rabon rayuwa,badan haka ba sai dai wani labarin ba dai nata ba.
Tsawon 2 weeks suka kwashe a asibiti bgs da hiyana ita hiyana har yanzu shiru kamar kullun an mata duk abun da ya dace amma ba wani cigaba da suka samu dan a hanlin yanzu ma kamar zuciyar ta na son ya kumbura dan tsananin ɓacin rai da bakin cikin da ta shiga kafin abun ya faru.
Kamar kullun yauma Aunty farida Aryan suna zaune cikin ɗakin da aka kwantar da bgs shi kuma Fahad yana zaune a waje shi da Amrat ɗin sa da diyana. A hankali bgs ya fara motsa hannun sa kasa kasa ya fara sambatu kafin ya fara da ɗan karfi "my Eshat my Eshat karki min haka karki tafi ki barni ki dawo gareni my Eshat ki dawo gareni idan kika tafi babu amfanin rayuwa ta nasan kowa zai gujeni saboda ke na miki laifi dayawa Ershat nasan namiki laifi" waya Aunty farida ta ɗauko ta fara ɗaukan sa video dan su samu shaidar tabbatar wa hiyana bgs yana son ta dan sunsan mawuyacin abu ne hiyana ta farka ta yarda da bgs.
da sauri Aryan ya matso kusa da shi ya ɗaura hannun sa a saman kirjin bgs ɗin yana faɗin "Alhadulillah Alhadulillah my blood my blood" jin voice ɗin Aryan yasa bgs ya waro idon sa a hankali kallon Aryan yake sosai kamar bai taɓa kallon sa ba mamaki abun ma ya bawa Aryan "my blood i you okey?"sai lokacin ya kawar da kansa yana faɗin "ina Eshat? Kallon Aunty farida Aryan yayi dan bashi da taurin zuciyar faɗa wa bgs hiyana ta rasu a wanna hali da yake ciki ba zai iya ba ya kasa."kayi hakuri Prince hiyana ta rigamu gidan gaskiya" cewar Aunty farida tayi maganar still tana ɗaukan shi video sai lokacin bgs ya lura da Aunty farida a ɗakin dafe kirjin sa yayi ya fara tari yana numfashi da sauri sauri cikin gaggawa Aryan ya sa masa oxygen ya juya ya fice daga ɗakin dan kiran likita.
Awanna sati biyu da suka kwance a asibiti Aryan ya sanar da su Abba bgs da hiyana sun haɗari sanna ga plan ɗin daya shirya su Ammi sun bashi goyon baya Abba da Ummi sun zo sun duba shi Ammi dai taki zuwa lokacin da Abba yazo yaso ganin hiyana amma Aryan ya haɗa baki da likitocin asibin da bgs ke kwance akan sucewa Abba bazaa iya ganin hiyana ba dan ta raunata suje gida kawai su mata addu'a ba haka Abba yaso ba kam amma ya hakura suka koma ba tare da sun ga hiyana ba.
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai
💋 Duk Karfin Izzata 💋
💋The talent troupe writer's 💋
By
Star Lady
Page 48
____a yau ne Hajj fateema tare da su Aunty mardiya suka yiwa kauye diran mikiya kai tsaye gidan su hiyana ta nufa a shekara ɗaya da rasuwar bappa ba wani abun da aka taɓa a ɗakin sa bayan sharar da hiyana tayi sai dai gidan nasu ya fara rushewa ya zama kango kasan cewar babu mutane dan inna habiba ma ta koma gidan su yaya bello, Hajj fateema tasha kukan rasuwar bappa sosai kallon ɗakin nasa take tana tuna rayuwar da suka yi abaya wani sabon kaunar mijin ta na shigan ta duk da karatun da tayi ta waye hakan bai sa son bappa ya ragu a ranta ba, da kyar su Aunty mardiya suka lalla ɓata tayi shiru duk wasu hotunan bappa dake ɗakin sai da ta kwashe su tsab ta zuba a kakar ta sannan ta ɗauki wani bakar jallabiyar sa suka fito suka nufi gidan su yaya bello dan ita Hajj fateema batama san wacece inna habiba ba da sallama ɗauke a bakin su suka shiga gaba ɗaya su inna suna tsakar gida inna habiba ciki ya bayyana ya girma dan akalla zai kai wata 6 zuwa 7 suna zaune suna hirar su,jin sallama yasa suka ɗago kai Innar yaya Bello naganin Hajj fateema ta gane ta zaro ido tayi da mamaki muryan ta har rawa yake wajen furta "Ummi kece nake gani ko mafarki nake" murmushi Hajj fateema ta saki kafin tace "nice inna" da sauri Innar yaya Bello ta taso suka rungumi juna suna murna kafin su saki juna inna ta musu iso kan tabar da suke zaune,zama su Hajj fateema sukayi dama da ita da Aunty mardiya Aunty salma Aunty Maryam suka zo sai baya baya Aunty maryam take da Hajj fateema ta kasa sakin jiki da ita dan abun da tayiwa su diyana abaya ita kuma Hajj fateema bata daku ba ta yafe mata sai janta take a jiki tana nuna mata komai ya wuce,cikin harshen fullanci Innar yaya Bello tace "Inna buba dake da habiba ga maman su hiyana ke innar buba ma ai kin san ta ko? Jin innar yaya Bello tace ga maman su hiyana ne yasa inna habiba mikewa zaune da kyau har sai da cikin ta ya wani mugun murɗawa cikin rawar murya tace "ma ma ma hiya diya" ta kasa faɗin maman hiyana da diyana tsabar ruɗu da tashin hankali da ta shiga nan fa kallo ya koma kanta da mamaki Hajj fateema tace "lafiya muryan ki ke rawa kika kasa kiran sunana!? "Tana mamakin ganin kine ai" cewar innar yaya bello "me yasa zatayi mamakin gani na ni ban ma waye taba wacece? "Habiba ce fa kin manta tata ko da yake lokacin da kika bar kauye bata girma sosai ba tana yarinya itace matar baban su hiyana da ya aura bayan tafiyar ki" zubur Hajj fateema ta miƙa tare da ɗaure fuska sosai a hasale ta fara magana "cemin zakiyi wadda ta kusan kashe min ƴa'ƴa ta cutar min da miji azzaluma wlh bama zan kyale ki ba dole hukuma su hukun ta min ke" ta kai karshen maganar tana kokarin juyawa ta bar gidan,da sauri Aunty salma ta rike ta tana faɗin "kiyi hakuri yanzu dai ki zauna mu tattauna da ita" cikin fushi Hajj fateema tace "salma ki kyale ni bawani kagana da zanyi da wannan makira shaɗaini yar" "kiyi hakuri dan Allah ba dan muba ki bari ina son yi mata tambayoyi ne idan yaso in na gama sai ki kira hujumar"tsaki Hajj fateema taje ta koma ta zauna ba dan taso hakan ba a tare suma su Aunty salma suka koma suka zauna "bai wa Allah me yasa kika cutar da su hiyana!? Cewar Aunty salma cikin sauri Hajj fateema tace "aa ba baiwar Allah ba wanna baiwar sheɗan ce" sosai inna taji zafin kalmar Hajj fateema dan yanzu imani ya shigeta sosai ta san Allah cike da nadamar abubuwan da ta aikata ta fara basu labari "tun ina yar shaka 14 na fara son bappan su hiyana shikuma ko kallon in da nake bai taba yi ba sau da dama ina zuwa wajen sa a gona a chan nake wuni amma bana jin ya taba ɗaga ido ya kalle ni abun na min ciwo sai na bawa kawata na kauyen makoptan mu labari ranna da muka haɗu a dandali da ita na kai tallan nono ita kuma tallar gyaɗa,nan take sanar dani akoi wani malami idan ka fita kauyen su aikin sa na da kyau sosai ta fara bani labarin yadda ta kori kishin yar ta ta zauna ita kaɗai naji dadi sosai na amince mata gobe zamuje ina dawowa gida na ce da bappan su bello ni gaskiya asai da ɗan maraki na ɗaya ko rago Aban kuɗin ya tambaye ni me zanyi da kuɗin nace masa bikin kawarmu zamuje kauyen gaba da mu bai damu ba ya sai da ya bani kuɗin da murna na ansa kuɗin a lokacin kuɗin shanun Naira 100k dai dai haka washe gari mukaje wajen malamin nan tashin farko ya ansa 30k sanna yace sai na bashi budurcina sai na bashi kai na ban damu ba na bashi kai na ya kwanta da ni ya min pata pata lokacin nayi kuka kamar ba zan yi rai ba kawata tayi ta bani hakuri tana faɗa min itama da haka ta fara ranar farko da mukaje bayan na bashi kai na da kuma kuɗin sai na faɗa masa aikin da zai min akan ya haukata maman su hiyana ta shiga duniya kowa ya