Showing 183001 words to 186000 words out of 243403 words

Chapter 62 - DUK KARFIN IZZATA BOOK 2 COMPLETE

02 Feb 2025

46724

yaya Prince yake son sake yi ba zai cemin abincin sa na karshe to mutuwa zai yi kai ina kawai wasa da hankali na yake son yi dan na bashi abinci a baki kuma na gane ba bashi zan yi ba" "Eshat ba zaki bani ba"kai ta ɗaga masa tana faɗin"eh ni ba zan iya ba"shiru ya ɗan yi kafin yace"to shike nan ban tuna har yanzu akoi sauran kina a ran ki ba nasamu information akan wanda yasa aka kamaku ke da Khalid zanje location ɗin a uk yake ban san ya wajen yake ba kila na dawo a raye kila kuma akasin haka idan mai apkuwa ta apku ki yafe min laifin da na miki idan Allah yasa ina da ajiyar baby awajen ki idan kin haife min in macece ki sa mata sunan ki idan na miji ne kisa sunan Abbana na barki lafiya"yana kai karshen maganar ya mike ya nufi hanyar fita ji take zuciyar ta na bugawa da karfi karfi nan take hawaye wani na bin wani ya fara bin kuncin ta tunanin ta shigayi"me ya kamata nayiwa yaya Prince yanzu"tana cikin tunani taji tashin motocin su da gudu ta mike ta fito waje nan tasamu dukka family awajen suna tsaye suna masa sallama ga motocin su ajere sun tashi suna kokarin fara tafiya hankali tashe bata bi ta kan kowa ba ta tsaga tsakiyar Aunty farida da Ammi ta wuce ta tsaya a tsakiyar harabar gidan ta fiskan ci motocin su dake tinkarota zasu fice daga gidan tana tsaye tana kuka cikin kuka tace"yaya Prince na tuba na tuba ina son ka ina son ka mijina dan Allah kazo zan baka abincin abaki zan baka karka tafi da yinwa pls kazo dan Allah"idon ta ya rufe kuka take sosai bata ma lura da su Abba dake wajen ba.
Tsai da motocin sojojin sukayi bisa umarnin bgs buɗe motar yayi da kan sa slowly ya zuro kyawawan fararen kafofin sa waje kafin ya fito gaba ɗaya har cikin ransa yake jin kukan da take ɗan jingina yayi da jikin motar tare da buɗe mata hannusa da gudu gaske ta taho ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa tana kuka, rungumeta yayi sosai kamar zai mai data cikin sa saboda so yayi da itama ta rungume sa sosai kamar zata shige cikin jikin sa kamar wani yace zai raba su ba karamin mamaki sojojin dake wajen sukaji ba tunani suke "daman oga yayi Aure ne?su Ammi sai murna suke duk da abun ya basu kunya sosai,Zahra da diyana sai gulma suke kasa kasa suna ɓoye dariya Aunty farida Aunty mardiya Aunty salma sai godiya ga Allah suke, Abba kam baa magana nashi murnan na daban ne Khalid Yusuf Aryan sunfi kowa murna da dai dai tuwan wanna al amari shi kuwa Fahad sai murmushi yake baki yaki rufuwa.

"Yaya Prince ina sanka ina sanka wallahi kuma zan baka abincin kaji?pls karka tafi ka barni ni gaskiya zan bika sai dai komai zai faru ya faru damu a tare ni bazan iya rabuwa da kai ba"kara rungumeta yayi sosai kasa kasa da sexy voice yace"i know i know my Eshat i know you love ni ma kuma ina san ki ina sanki matata ina san ki sosai"Ammi dai sun sata cikin kunya ta kasa motsawa

ɗaukan ta yayi chak kamar yar baby ya wuce su Ammi ya wuce cikin gida suka koma part nashi saman kujeyar table ya zauna tare da ita a jikin sa hannu yasa ya ɗago haɓar ta ya fara lasan hawayen ta yana faɗin"ya isa haka kukan my Eshat"kara shigewa jikin sa tayi tana kuka kasa kasa"it's okey my Eshat time na tafiya ki bani abinci naci kar mu rasa damar kama mutumin nan kinji?" "Yaya Prince yanzu da gaske zaka tafi"tayi maganar cikin kuka"da gaske zan tafi kimin addu'ar dawowa lafiya yanzu dai yinwa nake ji ki bani abinci"ɗago kai tayi tana kallon sa tana son kissing na lips nasa amma ta kasa saboda kunya ganin haka yasa shi ya matso da bakin sa ya fara kissing nata nan take ta fara mayar masa da martani kamar su cinye juna saboda so da kauna. Sai da ya tabbatar ya kwantar mata da hankali ta hanyar bata hot kiss sanna ya sake ta tare da zuba musu abinci da kan sa,ta ɗauki spoon ta fara bashi abinci a baki.

To masu karatu sai mun haɗu Monday idan mai dukka ya kai mu sai ayiwa yaya Prince addu'a zai tafi yaki ga Hajj hiyana ta dawo hanya daga jin zai mutu 😹😹😹




💋 Duk Karfin Izzata 💋


💋The talent troupe writer's 💋



By
Star Lady



Page 51 and 52


A hankali hankali take bashi abincin abaki a mai ma kon ya ci abin cin sai ya tsare ta da ido yana kallon ta ya kasa ɗauke kan sa"yaya Prince lafiya kake kallo na haka"a hankali motsa lips nasa ya furta"kyakkyawa kyau nake kallo"ajiye spoon ɗin tayi ta shige kirjin sa tana faɗin"ai ban kai ka kyau ba"hannu yasa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna cikin shagwaɓa ya kwai kwayi yadda take magana yace"why kike ɓoye fuska?" "Saboda ina jin kunyar ka" "my Eshat anya ban baki ajiyar baby ba kuwa?"girgiza masa kai tayi kafin tace"aa babu baby""waya faɗa miki ba babyna a jikin ki?""babu wanda ya faɗa mini kawai na sani ne"shiru ya ɗan yi kafin yace"ya akayi kika sani?"ni dai nace maka na sani ne wallahi da gaske babu baby,yaya Prince dan Allah ni dai kaci abin cin kaji? kaga fa tun safe baka ci komai ba""kina son naci?"gyaɗa masa kai tayi alamar eh murmushi kaɗan ya ɗan saki kafin yasa hannu ya ɗauki spoon ya ɗebo abincin ya kai mata sai tin ɗan bakin ta,ba musu ta buɗe baki ya zuba mata abincin a bakin ta sanna ya haɗe bakin su waje guda ya zura harshen sa cikin bakin ta ya fara ansan abincin suna ci tare,cizan wasa ta masa a harshen sa tare da zame bakin ta daga nashi tana murmushi kafeta yayi da manya manyan idon sa na ɗan lokacin yana mai kara jin kaunar ta na ratsa duk wani jijiya da ɓargon jikin sa,ɗaukan spoon ɗin tayi ta fara ɗebo abincin tana tura masa abaki,ba shiri ya buɗe baki yake ansa tana zuba masa abaki zai haɗe bakin su waje guda ya tura mata rabi shi kuma yaci rabi almost 1h 30mins suka ɓata wajen cin abinci ya manta ma zai je kama wani ya shiga dunuyar soyayya.
Bayan sun gama cin abin cin ne ya dubeta yace"my Eshat ki zauna a nan karki bini waje munyi sallama daga nan ban yarda ko kofar ɗakin nan ki leka ba har sai na dawo"shagwaɓe murya tayi tace "yaya Prince idan zanje wajen su Ammi fa?""akoi kofa ta cikin kitchen ki bi wajen zai kai ki Part ɗin su Khalid daga nan kibi kofar kitchen nasu zai kai ki nasu Ammi amma ban yarda ki fito tsakar gida ba ki kulamin da kan ki kinji ko?zanyi kewar ki sosai na sani I love u my beautiful wife"yana kai karshen maganar ya mike cikin sauri ya nufi kofar fita yana faɗin"i need your prayer my lovely wife"zuba masa ido tayi kamar zatayi kuka zuciyar ta na mata zafin rabuwa da shi ji take kamar yana tafiya da numfashi ta kallon sa take sosai ba ko kyafta ido yana kokarin fita da murya kamar mai shirin kuka tace"my Habibi"chak ya tsaya na yan sakan ni kafin nan slowly ya juyo ji yake zuciyar sa kamar zata fashe ta fito waje,yana zin zafin tafiya da zai yi ba tare da ita ba yana tsoron tafiya da ita kar akawo musu hari wani abu ya same ta,yayi shiru yana tunani ta taho da gudu ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa tare da sakin kuka mai ban tausayi,shi kanshi daurewa yake ji yake kamar zai yi kuka rabuwa da ita babban ciwo ne agare sa da kyar ya iya cewa"why are you crying my baby?"cikin kuka tace"my Habibi ni gaskiya sai dai muje tare idan ka tafi ka barni kafin ka dawo zan mutu" "are you sure zaki iya bina?zaki iya zama cikin sojoji?"cikin sauri ta gyaɗa masa kai tana faɗin"in dai kana wajen zan iya zama" "no Eshat idan ma mun tafi dake daga nan gidan mu na uk zan barki daga ke sai sojoji hankali na yafi yarda na barki tare da su Ammi ne that's why ban ce zan tafi dake ba idan na tafi dake zaki raba min hankali biyu ina yaki ina tunanin na barki a gida daga ke sai sojoji ni yanzu bana yarda da kowa tundaga kan Abdol na dai na yarda da kowa"kara kankame sa tayi tare da kara sankin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro"oh god"ya faɗa tare da ɗaukan ta cak suka nufi waje.
Yana fita sojojin sa suka yi saurin buɗe masa motar alokacin su Ammi duk sun koma cikin gida zama yayi cikin motar da ita a jikin sa,da sauri sojojin suka rufe motar suka tayar da gudun gaske suka fita gidan suna fita manya manyan motocin jibga jibgan sojoji ne suka shigo gidan dan bawa su Ammi tsaro sojoji ne manya manyan masu ji da lafiya da karfi a parking space na gidan su kayi parking na motocin su da gudu suka diro kasa daga saman motocin suka kewaye gidan gaba ɗaya suka sai ta manya manyan bindigun dake hannun su kamar masu jiran wani motsi suyi harbi kallo ɗaya zakayiwa face nasu ka san ba wasa a tattare da su.

BGS

Kai tsaye Airport motocin su bgs suka nufa har lokacin hiyana na masa kuka kasa kasa cikin muryan rarrashi yace"my baby wai kukan me kike ne?"cikin kuka tace"kukan daɗi nake gani ga mijina"kallon gefen ido ya mata kafin yace"kika tafi baki salami su Ammi bako ba ruwan Safras ato idan Ammi ta kiraki awaya kice mata ke dai kawai kin zaɓi ki bi mijin ki ne"turo baki tayi cikin shagwaɓa tace"wayo zaka min ka wanke kan ke ko?Allah cewa Ammi zanyi maganin barci ka zuba min cikin abinci ka sace ni ban sani ba"bai san lokacin da murmushi ya kubce masa ba wai ya sace ta girgiza kai kawai yayi Eshat na neman ta kure tunanin sa hannun sa ta kama tana kallon kyawawan fararen dogayen yatsun hannun sa"yaya Prince yatsun kan nan suna min kyau sosai"kawar da kansa yayi yana faɗin"au ɗazun dan a yaudare ni na tawo da ke yasa akace min habibi kenan ko?"hannu tasa ta fara cire masa botrin rigan sa tana faɗin"aa nima ban san na faɗa ba" "to ko kin sani ko baki sani ba ni karki sake cemin yaya Prince idan ba zaki gaya min suna mai daɗi ba kawai ki kirani Safras ɗina"hannu ta tura cikin singlet nasa bayan ta gama cire botrin rigar nasa a hankali ta fara shafa lallausan bakin gashin dake kwance a faffaɗar kirjin sa tana faɗin"to ka faɗa min sunan da zan rinƙa kiran ka kaji?"tayi maganar dai dai lokacin da ta kai hannun ta saman nipple nashi,da ɗan karfi yace"wash"waro ido waje tayi tare da zame hannun ta cikin sauri,lokacin guda idon sa suka sauya zuwa ja dama zaman da tayi a jikin san nan dannewa kawai yake sai gashi taje ta tsokano sa lunshe ido yayi tare da kama hannun ta ya mai da saman kirjin nashi ya jingina kai da jikin kujerar motar,a hankali ta sa yatsar ta tana kewaye masa saman ɗan bakin nonon nasa,da ɗan karfi ya cije lips nashi na kasa tare da runtse ido sosai lokacin guda fitar numfashi sa ta sauya ya fara numfashi da sauri sauri ganin halin da ya shiga yasa ta zame hannun ta cikin tsoro tana kokarin sauka daga jikin sa,da sauri ya kamota da kyar ya iya muɗe baki murya na sarkewa yace"ina zaki je?bayan ke kika nemi magana"turo baki tayi kasa kasa tace"kayi hakuri gashin wajen ne ya dade yana burgeni ina son wasa da shi"waro idon sa da suka sauya sukayi ja kamar wuta yayi karaf idon sa ya sauka kan baturen sojan dake tukasu yana kallon su ta cikin mirror motan yana kokarin yiwa sojan magana sojan yayi parking na motar a parking space na airport ɗin"out"abun da bgs yace da sojan kenan cikin sauri sojan ya buɗe kofar motar ya fice tare da mai da kofar ya rufe musu.
dawo da kallon sa kan ta bgs yayi sai faman ɓoye fuska take a kirjin sa"me ya kai hannun ki in da kika taɓan nan ko dai kina son baby ne?"da sauri tace"a'a"waskewa tayi da cewa"yaya Prince mun iso airport ɗin fa"mai mai ta sunan yayi"yaya Prince"da sauri ta shagwaɓe murya tace"sorry habibi muje to" "a haka kike so na fita kin san adadin dubbannin jamar dake waje suke jiran fitowar mune?"kallon sa tayi da kyau kafin tace"oh sorry bari na mai da maka botrin"ta kai karshen maganar tare da sanya hannu tana kokarin mai da masa da botirin hannun ta ya kama ya ɗaura a gaban sa yana faɗin"ga babban wutan da kika kunna ai ba botirin"a sukwane take kokarin cire hannun ta amma yaki sakin mata hannun ya danne sosai matso da bakin sa yayi sai tin kunnen ta kasa kasa ya fara magana"ina zaki je?ba zaki cire hannun ki ba har sai kin kashe wutar nan da kika kunna kawai ki fara aiki"juyowa tayi suka haɗa ido lokacin guda tsoron sa ya kamata ganin yadda idon sa suka sauya zuwa ja sosai"yaya Prince ni na yarda ka barni awajen su am...bata kai karshen maganar ba ya haɗe bakin su waje guda tare da tura hannun sa cikin rigar ta a hankali ya fara shafan tula tulan ta yana sauke ajiyar zuciya.
Sosai yayi kissed nata sannan ya sake ta yana kallon face nata"lafiya Eshat?na ga kamar ki na son yin magana"yayi maganar cikin dashewar murya kasa kasa tace"yaya Prince ni sai in ga kamar haryanzu jiki na kake so bani ba"shiru ya ɗan yi kafin ya sanya hannu a hankali ya mai da botrin rigar sa da ta cire masa
bayan ya maida botrin sa gaba ɗaya yasa hannu a hankali yana kokarin buɗe motar cikin sauri tace"kayi hakuri yaya Prince karka ɓata rai"cool murmushi ya sake mata wadda bai taɓa yin irin ta ba kafin yace"me yasa zan ɓata rai na ji daɗi da kika faɗa min abun da ke ran ki kuma hakan ba zai sa nayi fushi ba dan ni Eshat nake so ba jikin Eshat ba so rashin taɓa jikin Eshat ba zai sa na sauyawa Eshat daga yadda bake ba so let's go"ya kai karshen maganar tare da buɗe kofar motar ya fito da sauri tabi bayan sa ɗaukan ta yayi chak kamar baby nan take yan jarida suka fara yi masa hoto ko ajikin sa masu mamaki suna yi masu tambayar kan su daman yayi Aure ne suma sunayi. Shiko ko ajikin sa takun sa kawai yake irin na jaruman maza ɗauke da Eshat nasa akafaɗar sa kamar yar baby.

Yana shiga girjin ya zauna saman lallausan kujera na musamman tare da ita a jikin sa,suna zama ba jimawa jirgin nasu ya ɗaga kwanciya tayi saman faffaɗar kirjin sa ta lafe lef hannu yasa yana shafa bayan ta a hankali hankali har barci ya ɗauke su dukkan su biyu manne da juna.

FAHAD & AMRAT

"My amri wai me yasa kike gudu nane?"tsaye take a gaban mirror tana shafa mai yayin da shi kuma yake kwance saman gado"babu komai kawai tsoro nake ji"ta bashi amsa ba tare da ta juyo ta kalle sa ba,mikewa yayi zaune kafin yace"eyee dan na biki a hankali ko?oya zo nan"ba musu ta juyo ta nufo sa zuba mata ido yayi yana kallon ta cike da so da kauna har ta iso gaban sa"my amri da alama fa nayi ajiyar baby"waro ido waje tayi kafin tace"mutun shakara 14 yana iya aihuwa ne?"kai ya gyaɗa mata yana faɗin"sosai ma in mace ta fara period zata iya aihuwa"ya kai karshen maganar tare da jawota jikin sa suka kwanta a tare ya jawo musu bargo ya rufe su ya fara sarrafata san ransa yana zuba mata kalaman soyayya.

A ɓangaren lamrat ɗin yaya Yusuf ma ba laifi yanzu laulayin cikin nata ya ragu sosai sai fama da kasala da barci da take,tayi kiba sosai tayi haske abun ta hankalin ta kwance yaya Yusuf na bata kulawa sosai yana matikar ji da cikin nan nashi kamar ransa.
A ɓangaren itama Zahra ba laifi cikin nata ba laulayi sosai sai zaɓen abinci da take fama da shi ban da zaɓen abinci ba wani abu da cikin ke sata suna zuba love nasu da yaya Khalid ɗin ta son ransu basu da wata matsala.

Karfe 6 na yamma jirgin su ya sauka a STANSTED INTERNATIONAL AIRPORT LONDON UNITED KINGDOM cikin sauri ya saɓe ta a kafaɗar sa sai barci take zubawa cikin kwanciyar hankali ba tare da ɓata lokaci ba ya fito nan take yan jarida suka fara mamaki suna musu hoto masu tambayar kansu dama Brigadier yana da aure ne wasu tambayar kansu suke ko dai ya fara neman matan ban zane,shiko ko ajikin sa ya nufi wajen motocin da akajere awajen domin ɗaukan shi jibga jibgan sojoji masu ji da karfi da lafiya ne sukayi layi daga farkon bakin jirgin har wajen motocin tasu duk in da zai wuce sai sojoji sun sara masa ko kallon in da suke bai yi ba bare su sa ran zai ɗaga musu hannu ko makamancin haka dan idan da sabo sun saba da halin sa na ko in kula.
da gudu wani jibgegen soja fari tas daya maye gurbin Abdol ya buɗe masa mota ya shiga da ita a jikin sa da gudu jibga jibgan sojojin suka koma cikin motocin su suka tayar suka figi dankara dankaran motoncin da gudun gaske suka bar Airport ɗin suka nufi gida
wayar sane ta fara kara tana neman agaji yana rungumi da Eshat ɗin sa yana jin wayar na kara har sai da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login