Showing 150001 words to 153000 words out of 243403 words

Chapter 51 - DUK KARFIN IZZATA BOOK 2 COMPLETE

02 Feb 2025

46745

yana goge hawayen dake zuba daga fuskar sa idan ka cire Abba bgs Aryan Yusuf kowa dake cikin ɗakin sai da sukayi wa su hiyana hawaye bgs idon sa yayi jaa sosai ji yayi gaba ɗaya ya tsani rayuwar yanzu ya fata nadamar abun da yayiwa hiyana cikin karyewar zuciya ya ɗago ido ya kalleta kuka take sosai kamar ranta zai fita lokaci guda jikin ta yayi zafi sosai kamar wuta.

cikin kalalliyar murya Ammi tace "sau ɗaya na taɓa kallon maman hiyana lokacin kuma tana yarinya dan lokaci bata haifi Amrat ba yanzu ta chanza tayi kiba amma ko yaushe idan mukaje saudiya in na ganta sai in rinƙa ganin kamar diyana nake gani tana kama da diyana sosai sai dai ban taɓa kawowa a rai na maman su bace tun da ance ta rasu kuma bamu taɓa zama da hajj fateema muyi magana ba shi ya sanya amma ya akayi hajj fateema kika bar kauye? ya akayi baki dawo ba har kikaje kikayi Aure awata kasar? ya akayi kika manta dasu hiyana? Hajj fateema dake kwance wadda ta fargaɗo tun lokacin da yaya Bello ya fara bada lbr tayi shiru ta kasa maga sai hawaye take ta fara girgiza kai tana faɗin "ban sani ba bansan ya akayi na bar kauye ba kuma ban san ya akayi na tafi saudiya ba ni na manta komai na manta wacece ni mijina kawai na sani bansan komai ba sai yanzu dana ga bello shine na iya tuna wacece ni wanna amsan wajen Abu Abdurahman zaku same shi shi zai faɗa muku aina ya ganni ai na ya same ni har ya aure ni har muka aifi ƴaƴa duk amsan na wajen sa, dan Allah ku faɗa min ina Aisha Khadija sadiya da kuma yarinyar dana haifa suke?" Nan fa kallon kallon ya kauraye a palon "Hajj fateema wacece kuma Aisha Khadija sadiya?" Cewar Ammi,mikewa zaune hajj fateema tayi tana kokarin yin magana yaya bello ya rigata da cewa "gasu nan" yayi maganar yana nuna hiyana dake kwance jikin Ammi "daman sunan hiyana Aisha?" Ummi ta tambaya gyaɗa musu kai hajj fateema tayi tana faɗin "lokacin da muka haifeta baban ta yace zai yi wa yar uwan sa ɗaya tilo takwara shine ya sanya mata Aisha nake kiranta hiyana dan girmama sunan surukuwa ta yar miji ita kuma Khadijah sunan kakan su ce ta gefen bappansu wadda ta haifi bappansu ne shiya sa itama na ɓoye nata sunan nake kiranta diyana ita kuma sadiya sunan mama tace shi ya sa nake kiranta lamrat,sai kuma jaririyar dana haifa wadda ko suna ba'ayi ba ranar dana haifeta ranar na rabu da ita ban san wayema ya shayar min da ita ba inannalillahi wa inna ilaihir rajiun" ta kai karshen maganar tare da sakin wani kukan mai ban tausayi. cikin kuka tace "hiyana ba zaku zo waje na bane? Ko dai fushi kuke dani ne? diyana Amrat lamrat ne suka mike suka karisa wajen ta suka rungume ta suna kuka ita kam hiyana ta kasa miƙewa tsaboda zazzaɓi mai dafi daya rufeta ga jiri da take gani,hannu Ammi tasa ta ɗan taɓa ta tana faɗin "hiyana ba zakije wajen Ummin naki bane!? ba shiri Ammi ta cire hannun ta daga kumatun hiyana saboda zafin zazzaɓi dataji gashi sai kuka hiyana take takiyin shiru "ranka ya daɗe yarinyar nan fa bata da lfy jikin ta yayi zabi sosai" cewar Ammi kallon Ammi bgs yayi kafin yace "tashi ki zo nan sister" kara cusa kanta tayi cikin cinyar Ammi ta cigaba da kukan ta, kallon bgs Aryan yayi da kyau lokaci guda ya ji mugun tausayin ɗan uwan nasa ya kama shi sai ya dawo da kallon sa kan hiyana yace "bgs ya duba ta mana meke damun ta" miƙewa Hajj fateema tayi rungume dasu diyana ta kariso wajen da hiyana take kwance,ta zauna kusa da ita tare da zaunar da Amrat a kan cinyar ta tana faɗin "humaira na meke damun ki? Ya isa haka kukan kinji? Kinga baki da lafiya kada ki kara ciwo kan ciwo ko? Cikin shessheka hiyana tace "Ummi zafi jiki na yake min ina son inzo in rungume ki amma ba zan iya tashi ba ina ganin jiri" sauke Amrat Hajj fateema tayi daga kan cinyar ta ta ɗago kan hiyana ta ɗaura saman cinyar ta tana goge mata hawaye tana faɗin"ya isa kin ji kiyi shiru ai yanzu gaki nan a jiki na kuma tare zamu koma saudiya bazan sake yin nesa da kuba" Aunty farida tace "kai hajj fateema zaki ɗauko dala ba gammo ki tafi da matar mutane ina?" Tayi maganar cikin zolaya da sauri hajj fateema ta ɗago ta kalli Aunty farida cikin rashin fahimtar tace "matan mutane kuma? Su waye matan mutane ɗin?" Murmushin Aunty farida tayi kafin tace "su hiyanar mana ai dukkan su da kike gani da mazan su ita lamrat ma ai har da karuwa muka samu" zaro ido waje Hajj fateema tayi cikin mamaki tace "kai yanzu harda amrat an mata Aure?" gyaɗa mata kai Aunty farida tayi tana faɗin "kwarai kuwa ai dama baki zo yanzu ba sai dai kizo kiga jikoki" murmushi Hajj fateema tayi sanna tace "to ina mazajen nasu suke" sai da gaban Aunty farida ya daba dum dum kafin tace "duk kan su kannena suka aura ita diyana Aryan ne mijinta lamrat Yusuf amrat Fahad" cikin nuna rashin damuwa Hajj fateema tace "hiyana fa? Sunkuyar da kai kasa su Khalid sukayi,kasa kasa Aryan ya saci kallon bgs yayin da shima bgs ɗin shi yake kallo "hiyana Safras ne ya Aure ta" cewar Aunty farida ta karisa maganar cikin karyewar zuciya a kule hajj fateema tace "wani Safras ɗin ina wlh da sake wanna mai bakin hali ba zai aura min ya ba ko kin mantane abaya dana ce masa wlh dana haɗa zuria da irin sa gwara na haɗa zuri'a da kafirai,wai ma nikam ɗan wanene dan ina ji ajiki na ba kanin ki bane kamar yadda kika faɗa dan duk yan gidan ku suna da mutun ci daga shi sai wancan Fahad ɗin ne basu da mutun ci ki faɗa min gaskiya farida ba kannen ki bane ko? Mugaye" shiru palon yayi suna sauraren hajj fateema bgs ya sunkuyar da kan sa kasa.
ba karamin bakin ciki Ammi taji ba yadda Hajj fateema ta zagi bgs da Fahad agaban ta. Aunty Farida na kokarin yin magana Ammi ta rigata da cewa "daga Safras ɗin har Fahad duk ka ƴaƴa na ne" a sukwane bgs ya ɗago kai ya kalli Ammi waro ido waje Abba yayi yana kallon Ammi gaba ɗaya jama'ar palon kallon Ammi da mamaki suke abun da Ammi bata taɓa yiba kiran sunan bgs yau ta kira har da cewa ƴaƴan tane lallai yau an kure Ammi. Sunkuyar da kai kasa Hajj fateema tayi dan ba karamin kunya taji ba data tasan ƴaƴan Ammi ne bazata yi wanna magana ba. Abba ne ya katse su da cewa "Hajj fateema me Safras ya miƙi?" girgiza kai tayi cikin jin kunya tace "ba komai kawai suɓutar baki ne" shiru Abba yayi dan ya fahimci Hajj fateema taji kunya kuma tana jin nauyin Ammi.
Shiru palon yayi kowa da abun da yake tunawa, Hajj fateema ce ta katse musu shirun da cewa "zan muku nasiha akan wulakanta ɗan adam ɗan adam ba abun wulakantawa bane dan baka san ina zaku haɗu da shi gaba ba duniyar Allah da faɗi take daga garshe Khalid ka rufe mana taro da addu'a dan kaina na min ciwo sosai zanje na kwanta" kallon bgs Aryan yayi dan yasan da shi hajj fateema take.

Addu'a Khalid ya rufe musu taron da shi sanna Hajj fateema ta kama hannun hiyana tana kokarin ɗagata su tafi amma ta kasa tashi ko motsin kirki ta kasa juyowa Hajj fateema tayi tana kokarin yin magana sai ganin bgs tayi ya saɓi hiyana a kafaɗar sa kamar yar baby cikin sauri yayi waje da ita kasa da kai Ammi tayi tana mamakin rashin kunya irin na bgs ganin Ammi ta sunkuyar da kai ne ya sa Hajj fateema batayi magana ba ta kama hannun diyana da Amrat da lamrat suka fice daga ɗakin Aunty farida Aunty mardiya Aunty salma suka rufa mata baya,da ɗai ɗai da ɗai ɗai taro ya watse.

Bgs na fita da hiyana kai tsaye part nashi ya wuce da ita kuka take masa kasa kasa tana faɗin "ni bana so ka sauke ni bana so ka rabu da Ni" bai saurare taba ya shiga ya shinfiɗe ta saman katafaren gadon sa dake shinfiɗe da shinfiɗa ta alfarma tare da zama gefen ta hannu ya sanya ya zame hijabin jikin ta tana kokarin mikewa ya ɗaure fuska yace "idan kika sauka a gadon nan sai ranki ya ɓaci" kuka ta saki mai ɗan sauti tare da komawa ta kwanta,shafa lallausan bakin gashin kansa yayi cikin sigar rarrashi yace "why ershat why kike wahalar dani ki dai na kukan nan mana kinga kina cikin ciwo ko" banza tayi da shi kamar bata ji me yake faɗe ba mikewa yayi ya ɗebo ruwa mai sanyi a baff ya haɗo da karamin novel yadawo ya zauna gefen ta tare da ɗaura ruwan saman bedside drawer,ya tallabota a faffaɗar kirjin sa ya zuge zip ɗin rigar jikin ta ya zame rigar ya ajiye agefe ya rage daga ita sai yar karamar vest da bata kai cibiya ba ta tsaya mata a iya kirjin ta daga sama wuyar vest ɗin a buɗe kusan rabin tula tulan ta awaje, hannu ya kai zai cire vest ɗin cike da jin zafin ciwo ta riko hannun sa tana faɗin "bana so ka mai damin da kayana kasan dai yanzu ni ba matar ka bace ko?" murmushi gefen fuska yayi tare da matso da bakin sa dai dai sai tin kunnen ta yace "ina takardan dana baki? Ke matata tace mana ai aure na dake babu saki ershat ko kin mantane?" cikin sauri ta buɗe hannun ta takardan daya bata ya faɗo ɗauka tayi ta buɗe takardan ta fara karanta abun da ya rubuta kamar haka "Aure na dake babu saki ki faɗawa Abba hakan zan tafi ba zan dawo ba har sai kin nemeni na san kina sona ba zaki iya rabuwa da ni ba kinga handsome guy kin kware masa to idan kin tashi nema na ga new number na ki kirani tanan dan zan ajiye old number a kasa" kallon sa ta kasan ido tayi bayan ta gama karantawa dogon numfashi yaja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya "eyeeee ershat taga yaya Prince bai sake taba har da ajiyar zuciya ai daman nasan kina so na" ya karisa maganar cikin zolaya ɗaure fuska tayi ta yunkura ta miƙe zaune a kule tace "yaya Prince ka kaiwa Abba ta kardan saki na wlh na rantse maka da girman Allah bazan z....bata kai karshen maganar ba ya haɗe bakin su waje guda ya fara bata hot kiss,cikin fushi take kokarin turesa tana san kwace bakin ta amma ina ta kasa.

Sai da tayi kissed nata mai isar sa sanna ya sake ta yana kallon face nata saukowa tayi daga gadon tana kokarin guduwa ya jawota jikin sa yana faɗin "baki da hankali ne zaki fita waje haka?" "ni kasake ni,wlh bana so,ka sakeni" ta kai karshen maganar tare da fasa kuka mai sauti "ohoo oho haba ershat why kike son yin kuka ne? Ok naji zan sake ki amma kiyi shiru kuma bazaki tafiba har sai nayi treating naki" "yaya Prince wlh ba zan zauna ka duba ni ba har sai idan ka yarda zaka kaiwa Abba takardan saki na" kallon face nata yayi da kyau kafin tace "na yarda ba dai haka kike so ba?" Gyada masa kai tayi alamar eh "to na yarda yanzu kwanta bari na fara dubaki" ya kai karshen maganar tare da sakin ta,ta koma saman gadon ta kwanta shi kuma ta mike ya ɗauko A box ya dawo ya haɗa allaura tana ganin sa satar kallon ta yayi dan ya san ta da tsoron allura yasan bazasu wanye lafiya ba "gyara na miki ko? Cikin masifa tace "bana so in dai sai anyi allura ne to sai dai na mutu da ciwo" yadda tayi maganar ma dari abun yaso bashi ita dole sai ta zama masifaffa ko iya masifar ma bata yi ba "amma ershat me ya sanya kike yawo da takardar dana baki kin kasa ajiye ta kuma kin kasa buɗewa tsoron kike ki buɗe kiga kin rabu da handsome guy ne?" banza tayi ta shi bata tanka ba dan gaba ɗaya haushin sa take ji,ganin ta masa shiru ne ya sa ya miƙe ya haye saman gadon tare da jawota jikin sa tana kokarin kwace wa ya danne ta da kyau tana ihu ya mata alluran kan kace me tayi barci ajikin nashi. kallon face nata yayi tare da sauke ajiyar zuciya yace "ershat kina neman samin ciwon kai idan ba alluran barci na miki ba bazamu wanye lafiya ba ba zaki taɓa bari nayi checking na meke damun ki da kyau ba" a hankali ya kwantar da ita tare zame mata yar vest dake jikin ta. zubawa tula tulan ta ido yayi na yan mintoci kafin ya kawar da kansa ya ɗauko yar karamar towel dake cikin baff ɗin ruwan da ya kawo ya matse ruwan jikin towel ɗin ya fara manna mata towel ɗin a face nata dan jikin nata ya rage zafi.


To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu



💋 Duk Karfin Izzata 💋


💋The talent troupe writer's 💋



By
Star Lady

Page 43


......sai da ya tabbatar face nata yayi sanyi sanna ya fara sa mata towel ɗin a jiki.
rikitatten shock yaji daga kan sa har tafin kafarsa lokacin da yazo kan tula tulan ta,ɗago manya manyan idon sa yayi ya kalli kyakkyawar face nata kasa kasa kamar mai raɗa yace "i love you my Eshat an ilove you're ball's" mai da hannun sa yayi ya ci gaba da sanya mata towel ɗin a jiki ya kasa wuce saman tula tulan ta. tun yana yi a hankali har ya mai da towel ɗin ya ajiye ya fara shafa tula tulan da hannun sa. Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da kwanciya kusa da ita yana kallon kyakkyawar face nata "you're so beautiful my Eshat uwar rigima na san maganin ki ai mu zuba ke da kanki zaki dawo hanya" ya kai karshen maganar tare da bata hot sumbata a kumatu.
30mins ya ɗauka yana murzan tula tulan ta da hannun sa yana shafa su a hankali kafin ya miƙe ya ɗauko wayar sa ya duba time "remain 10mins ki farka" yana faɗin hakan ya mai da wayar ya ajiye ya koma ya kafe hannun sa a gadon yayi kamar tagumi a rigingine ya zubawa kyakkyawar face nata ido.

A ɓangaren hajj fateema kuwa tana fita daga palon Abba kai tsaye part ɗin Ammi ta nufa cikin raha Aunty farida tace "eyeee wato Hajj fateema yau dan kin gane surukuwar ki shine bazaa sauka a ɗaki na ba kenan to ni dai zaki zo ki same ni" murmushi Hajj fateema tayi kafin tace "faɗi ki kara ai Ammi dole ne na sauka wajen ta Ammi tamin komai a rayuwa"

a tare gaba ɗayan su suka shiga part ɗin Ammi kai tsaye bedroom na Ammi suka wuce, saman gado Hajj fateema ta haye tana faɗin "ni da Ammi ba surukai bane ya da kanwa ce dan haka gadon ta zan haye na kwanta dan yafi daɗin kwanciya" guntun tsaki Aunty farida taja kafin tace "wancan karonma da kikazo ba sai da kika haye mata gado ba ai ba yau bane farau" cikin sauri Hajj fateema tace "kuma ba shine karshe ba ba" ta kai karshen maganar tare da jawo amrat jikin ta ta kalli diyana tace "deejena ya sunan auta ta?" "Wacece Autan taki? Su kuma twins ayaam da Ayana ɗin fa? Wai ma baki zo da su bane? Cewar Ainty farida "aa ni ban san wasu Ayaam da Ayana ba ba ruwana auta ta amrat ce deejah na ya sunan ta? Kallon uku goma Aunty farida ta mata cikin wasa tare da zama gefen ta "sunanki bappa ya sa mata" Aunty farida tace "fateema kenan? Girgiza kai Hajj fateema tayi kafin tace "aa ai ni sunana ba Fateema ba abu Abdurahman ne ya samin fateema nake zaton,amma ni sunana Amina" "ke ni duk ba wanna ba ina twins na? "Suna wajen hindu mana kin san suna School ba yawo da su zan yi ba" Aunty farida na kokarin sake magana Ammi ta shigo bakin ta ɗauke da sallama.
Saman gadon itama ta haye cikin nitsuwa tace "diyana kuje ɗakin ku ko ku tafi ɗakin mazajen ku bari nayi magana da Ummin ku ko? Ba musu suka mike dukkan su cikin sauri suka wuce ɗakin su wajen su Aisha da Zainab. Kallon Hajj fateema da kyau Ammi tayi sanna tace "menene ya haɗaki da yaron nan fateema? Cikin jin kunya Hajj fateema ta sunkuyar da kai kasa tana faɗin "ba komai Ammi" "aa fateema ni nace ki kafaɗa min karki ɓoyemin" dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar zuciya har ga Allah bata so yiwa Ammi bayanin me ya faru tsakanin ta da bgs ba,amma ba zata iya cewa Ammi aa ba yanzu bgs surikin tane kuma ɗan goggon yayan ta kama ta yayi ta manta da duk wani abun da ya faru ta faro sabon rayuwa tsakanin su su koma Kamar yau suka san juna. "Fateema lafiya tunanin me kike? Ammi ce ta katse mata tunanin nata girgiza kai tayi sanan ta fara magana "Ammi akoi wani zuwa saudiya dasu farida sukayi lokacin ban da ke lokacin ne muka haɗu da farida Abu Abdurahman yana da yan mata ƴaƴan matar sa ta farko Abdurahman shine babba sai fariza sai Aafia sai karamar su Aaiza,maman su ta rasune ni na rikesu suna kaunata sosai yaran nima kuma ina kaunar su,munje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login