Showing 168001 words to 171000 words out of 243403 words

Chapter 57 - DUK KARFIN IZZATA BOOK 2 COMPLETE

02 Feb 2025

46730

uk.

Gaba ɗaya wayoyin sa ya kashe su dan idan Abba ya kira shi bashi da amsar da zai bawa Abba

Lokacin da ya koma uk kai tsaye ɗakin da bgs ke kwance ya wuce babu kowa a ɗakin bgs ne kaɗai ke kwance har yanzu baya numfashi da alamar bai farfaɗo a an daura masa karin ruwa juyawa yayi ya koma office na babban likita dan jinme ke damun ɗan uwan sa.

Zaune ya isko babban likita ba tare da bata lokaci ba cikin harshen turanci yace "dr meke damun dan uwana? gyara glass na face ɗin sa dr yayi ya fara yiwa Aryan bayani kamar haka "zuciyar ɗan uwan ka na gab da bugawa sakamakon zafi daya ɗauka sosai kuma da alama ya rasa wani abun da zuvyiyar sa ke so ko kuma kun hana shi wani abun da zuciyar tasa ke so munyi iya bakin kokarin mu dan ganin ya rayu yanzu sai dai mujira ta Allah kawai amma yana iya mutuwa ako wani lokaci haka kuma yana iya rayuwa ako wani lokaci mungama aikin mu sauran naku ku tayasa da addu'a" shiru Aryan yayi yana tunanin wanna wace irinyar jarabawa ce mai wuyar gaske mikewa yayi ya fito waje jiki ba kwari ya ciro wayar sa ya kunnata ya nan ya ci karo da miss call sun fi 70 daga gida kawai aunty Farida Abba kusan miss call 30 suka masa ba wanda bai kira layin sa a gida ba layin Aunty farida ya fara kira dan yasan ita kaɗai zata fahimce sa kuma ta taimaka masa.
Bugu ɗaya ya mata ta ɗauka a ruɗe babu ko sallama tace "Aryan lafiya ka kashe wayar ka? Ina kake? ina su Prince da hiyana? Ka gansu ne? Suna lafiya ko?da kyar ya iya cewa "Aunty farida pls calm down tun da kikaga na kiraki ai kome ke faruwa zami ji yanzu dai idan kina cikin mutane ki fito kije keɓabɓen waje zamuyi magana" "Aryan ka faɗa min meke faru ni kadai ce dan ina part ɗin Ummi ina ɗaki na nazo yin wanka ne" nan Aryan ya shiga bata labarin duk abun dake faruwa ba abun da ya rage mata cikin tsawa tace "hauka Safras yake yi ne zuciya haukace duk zuciyar sa wlh bai kai ko rabin Ammi ba amma tana iya sarrafa nata wlh ina da tabbacin idan su Ammi suka samu labari idan bata tsinewa prince ba to zata cireshi daga ƴaƴan ta wanna wani irin zalunci ne!!? "Aunty farida ki bar wanna maganar tun da yanzu shima yayi nadama kuma shima yana halin mutuwa ko rayuwa ya kamata mu sassauta masa yasamu sauki ta bangaren mu ko zamu samu ya farfaɗo thank God da sister bata rasu ba abun zai zo mana da sauki abun da nake so dake yanzu ki shirya ki je Airport ki zo kasar nan dan inason bgs ya samu farincikin na cewar mu bamu gujesa ba kinga ta haka zamu iya ceto ransa amma idan muka gujesa wlh Aunty farida mutuwa zai yi dan yana ɗaya daga cikin abun da yasa zuciyar sa ta kusa bugawa yana bala'i son mu yana tunanin kowa daga cikin mu yanzu zai gujesa gashi matar sa ta rasu shi yasa ya shiga tashin hankali har zuciyar sa ta kusa bugawa yanzu dai kinga na ɓoye sister kuma baza mu bayyana taba sai ta warke sumul ta dawo dai dai ta manta da duk wani ciwo zamu nemi abun da zamu faɗa wa su Abba shi kuma bgs zamu barshi akan sister ta rasu dan ya wahala sosai sai ya cire zafin zuciya gaba ɗaya a rayuwar sa sanna mu bayyanata" "na gamsu da maganar ka Aryan amma yanzu abubuwa biyu ne agaban mu na farko dole dadyn Junior yasan da maganar dan ya bani goyan bayan wajen sanar da su Abba na koma Maiduguri dan karsu neme ni abu na biyu shine kasan dai ko me zamu shiryawa su Abba akan su hiyana bazasu taɓa yarda ba zasu ce suna san yin magana da ita awaya" "no Aunty farida ki bar wanna zancen ki bari idan ta farfaɗo ni zan iya haɗa ta da su Abba awaya sister tana da hankali kuma tana jin magana ta bazata sanar da su komai ba" "anya Aryan hakan zai yiwu kuwa ya za'ayi shi Prince mu sanar da shi ta mutu kuma mu sanar da su Abba tana raye baka ganin zai iya zuwa yace zai nemi gafarar su Abba har ya samu labarin bata mutu ba?" "Aa Aunty farida kinsan burin su Abba ne daman su ɗauke ta su ɓoyeta har sai ya san darajar ta zanyi magana da Ammi zance mata sunyi haɗari ne sai na faɗa mata abun da ya faru a asibiti har naje na ɓoye sister kinga zasu tafinwa bgs akan ta mutu ke dai ki barmin komai a hannu na kinji?" "To shikenan gani nan zuwa bari na shirya sai na sanar da dadyn Junior sai na tawo airport ɗin sai munyi waya" to kawai yace sanna ya katse kiran

To nima anan na katse karatun sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu love u lodi lodi masu min comments Allah ya kare min ku Allah ya bar zumunci 🥰🥰



💋 Duk Karfin Izzata 💋


💋The talent troupe writer's 💋



By
Star Lady



Page 47



Kamar kullun yau ma Abba ya tara ahalin sa da suka rage a gidan a palon sa suna tattaunawa akan matsalar hajj Fateema kallon Hajj fateema Abba yayi ya fara magana "munyi magana da malamai daban daban akan case naku shi Abu Abdurahman yanzu babu Aure tsakanin ku kwata kwata kuma kin haramta gare shi sa kamakon yana sane yayi Aure kan aure da gangan yayi sai batun ƴaƴan wata nafsi tace ƴaƴan subuhane wata kuma tace shegune amma nafsin da ta shagan tasu ta fi karfi dan haka ita zamu ɗauka a taikace dai ƴanzu ƴaƴa naki ne ki rike kayan ki ba ruwan sa da ƴaƴan,zaki iya yi masa sallama yanzu sallama kuma ta har abada sanna kiyiwa baban su hiyana takaba dan shine asalin mijin ki bai sake ki ba bayan takaba zaki iya yin wani Aure"salati gaba ɗaya jama'ar palon suka sa saboda ba wanda ya zaci hakan sosai Aunty mardiya tayiwa Ayaam da Ayana kuka yara bayin Allah basu san komai ba an mai da su shegu yanzu idan suka girma ya zasuyi da rayuwar su ya zasuji alokacin da suka samu labarin abun da baban su ya aikata kai son zuciya dai kwata kwata bai yi ba Allah wadaran mai son zuciya. Kuka Abu Abdurahman yake sosai kamar ƙaramin yaro cikin kuka yake faɗin "son zuciya bata yi ba na cuci su Ayaam na san bazasu taɓa yafe min ba idan suka girma jama'a zasuyi ta ce musu shegu kenan? innalillahi wa inna ilaihir rajiun na cuci kaina na ɓata zuri'a ta wanna yazama muku darasi gaba ɗayan ku mutanen dake palon nan karku biyewa sharrin zuciya karku bi san zuciya zakuyi nadama mara amfani wayyo Allah" kuka yake sosai hawaye sharshar haka su fariza suma kuka suke sosai dan har ga Allah suna son Hajj fateema har cikin ransu ta rike su da amana da zuciya ɗaya,bakin cikin da shagan ta ƴaƴan ta da Abu Abdurahman ya ja musu yasa Hajj fateema yanke jiki ta sume dan bazata iya jurewa ba shi kansa Abba daurewa yake Ayaam da Ayana sun bashi tausayi sosai "yanzu menene amfani son zuciya" cewar Ammi da sauri Aunty mardiya ta ɗauko ruwa zata zubawa Hajj fateema Fahad yayi saurin cewa "aa karku zuba mata ruwa ku kyale ta ta huta idan kuka zaba mata ruwa ta farka zuciyar ta zai iya bugawa ku kyale ta na yan mintoci ko 1h" dawo da kallon sa yayi kan Abu Abdurahman yaci gaba da cewa "Abu Abdurahman zaka iya kwashe ƴaƴan ka ku tafi dan karku karasa mana uwa idan ta farfaɗo,ban son ta farfaɗo ta sake ganin face naku" ya kai karshen maganar akule da sauri Yusuf yace "aa ai dole ya ansa hukunci kamar yadda addini ya faɗa domin abun da yayin nan dai dai take da wanda yayi zina da matar Aure" "good ka faɗi gaskiya Yusuf" cewar Khalid kallon Abba Ahmad yayi yace "wai ina Aunty farida ne?" "Tun jiya dadyn Junior ya kirata ta koma Maiduguri"Abba ya bashi amsa kuka sosai amrat lamrat Zahra suke saboda sumar da Ummin su tayi dan ita Amrat bata masan illar acewa mutun shege bama bata ma san akan me ake magana a palon ba ita dai kukan suman da Ummin ta tayi take gwara Zahra da lamrat sun fahimci akan me su Abba ke tattaunawa "Fahad ku ɗauki matan kun nan kuje ku rarrashe su akashe case nan shi kuma Abu Abdurahman ku turashi kotu karku ɗau doka kotu ta masa hukumci su Abdurahman kuma ku sasu a jirgi amai dasu gidan su tun da ba yara bane su zasu iya zama a gida ai, su kuma Ayaam da Ayana ku barmin su har ga Allah zan ruƙe su tamkar ƴaƴa na" cewar Abba da sauri Aunty mardiya tace "Abba dan girman Allah ku bani su ku tausaya min wlh Abba ji nake kamar zan mutu idan na tuna ni ban taɓa aihuwa ba wlh ina son su zan riƙe su na maka alkawari Abba zan rike su kamar ƴaƴan dana haifa" tana magana tana hawaye shi kan shi Abba yana tausaya mata domin rashin haihuwa babban ciwo ne amma a haka sai kaga wasu mata Allah ya basu suna kokarin zubar wa abun da kuɗi mulki isa izza bata sayan sa wasu na nema ido rufe wasu kuma Allah ya basu ko su zubar ko su haifi ɗan su jefar ko dai su haifa basu bashi kulawa yau da kuɗi na sayan aihu da mardiya da salma sun dade da sayan ƴaƴa jama'a muji tsoron Allah mu kula da ƴaƴan da Allah ya bamu amanace sai Allah ya tambayi duk wanda ya bawa ɗa ya ya kula da tarbiyan sa cin sa shan sa suturar sa amma sai asaki ƴaƴa suna abin da suka ga dama komai mutun zai yi ya rinƙa tuna mutuwa bayan mutuwa arinƙa tuna kwanciyar gabari sanna ga uwa uba gadar siraɗi hisabi ya Allah duk halin da zamu shiga Allah ka tausaya mana ka barmu da imani.

cikin dakiyar zuciya da Ammi tace "mardiya na baki na baki Ayaam da Ayana har abada na san fateema ko ta tashi bazata ce komai ba dan na isa da ita ki rike su da amana kuma ɗauke su daga gaban tama zai sa ta samu saukin ciwon dake zuciyar ta amma idan suna kusa da ita kullun zata rinƙa kallon fiskar baban su a tattare da su bazata dai na shiga ɓakin ciki da tashin hankali ba" har kasa Aunty mardiya ta tsugunna tana kuka tana zubawa Ammi godiya kawar da kai Ummi tayi da sau da dama tana yiwa Aunty mardiya kuka akan rashin aihuwa mikewa Ahmad yayi ya kira sojoji suka tafi da Abu Abdurahman sanna ya tasa su fariza a gaba suka nufi waje har ya kai bakin kofa ya juyo yace "Abba ina shi Abdurahman ɗin dan naga ai da shi suka zo" shiru palon ya yi suna tunanin ina yayi kuma karyaje ya ɓata fa kasar da ba nasu ba cikin kuka lamrat tace "ranar ina tsaye a window ɗaki naga yaya Prince yasa sojoji sun kama shi" kallon Fahad Abba yayi ba tare da yayi magana ba cikin sauri Fahad ya mike ya fice daga Palon mamaki Abba yake ko me Abdurahman yawa bgs da yasa sojoji suka kama shi oho lokacin guda kuma face ɗin Abba ya sauya tunawa da bgs da yayi nan take ɓacin rai ya bayyana akan face nashi.
da sallama Fahad ya dawo palon yana faɗin "yaya Ahmad kaje sojojin zasu sa maka Abdurahman ɗin a mota dan baya iya tafiya" waro ido waje Abba yayi kafin yace "baya iya tafiya me Safras ɗin yasa aka masa? Wai ma me ya haɗa su ne? Shi kam dai Safras sai ya godawa kowa halinsa yanzu har bakon ma bai bariba to me ya masa?"a nitse Fahad yace "Na duba fayel nashi yayi wa hiyana magana ne shiyasa yaya Prince yace a bashi hukunci mai tsanani dan danaje gadroom ɗin ma sunki bani shi wai yaya Prince yace a horashi ya horu sosai ta yadda ko kiran sunan sister akayi sai ya suma" dogon salati Ammi tasa tana tafa hannu ta rike haɓa da hannu ɗaya tace "yanzu dan yayiwa hiyana magana yasan akan me ya mata magana ne yasani ko tambayar ta kawai yayi kai amma wanna yaro dai Allah ya shirya" cikin shassheka Zahra tace "aa Ammi wlh ya iya son mata dan diyana ta bani labarin agidan Aunty farida ya taɓa zuwa zai taɓa ta ta maresa" sunkuyar da kai Fahad yayi a ransa yana faɗin "a lallai Aryan yayi nisa da yau Abdurahman ka sake komawa gadroom a karo na biyu harda yunkurin taɓa diyana Allah ya rufama asiri basu kusa ai da ka gane nan ba chan bane wlh ba dan Abba bama ai dana sa an mai da ka ɗan banza wlh larabawan nan akoi shegen san mata"
wucewa Ahmad yayi Airport dasu Abdurahman shi kuma Abu Abdurahman sojoji suka tafi da shi dan su mikashi Court hannun amrat Fahad ya kama suka fice dan ita har lokacin ta ki dai na kuka. Suna fita palo ya ɗauke ta chak kamar yar baby ya nufi part na shi yana shiga bedroom ya shifiɗe ta saman gado tare da haye kan ta ya mata rumfa da faffaɗar kirjin sa,cikin so da kauna ya sa harshe yana lashe hawayen ta yana faɗin "za amin shirune ko sai na sa mutun shirun dole" hararar wasa ta masa da manya manyan idon ta da sukayi ja saboda kuka "au ai nazaci bazaa ayi shirun bane yanzun nan nasa mutun yin shiru" ya kai karshen maganar tare da ɗan subbatar lalausan lips nata "my amri yanzu shekarun ki nawa?" Cikin dashewar murya tace "14 years" "wow 28 years da 14 years amma Abba ya iya haɗi gaskiya sai dai kin min wayo zan tsufa na barki kina yar chakwai"dariya ta kwashe da shi mai ɗan sauti,jan dogon hancin ta yayi yana faɗin "thank God my amri tayi dariya daman banson ganin face nakin nan haka ina son ganin faraar ki my wife" rungume sa tayi tana faɗin "yaya Fahad nima ina son farincikin ka sosai" "na sani my amri nasan kina son farincikina amma baki taɓa faɗa min ba kina sona? Boye face nata tayi cikin kirjin sa kasa kasa tace "ina son ka sosai ma" "ni ban yarda da irin wanna bayyana soyayyan ba kullun kallon face naki nake ince my amri ina son ki why ke zaki ɓoye fuska ni gaskiya ki kalli face na ki faɗa min idan ba haka ba bazan yarda da kina so na ba"ya kai karshen maganar cikin shagwaɓa yun kurawa tayi tana san mikewa komawa yayi ya kwanta a gefe ya jawota saman faffaɗar kirjin sa yana faɗin "yauwa yanzu ina kallon face naki sosai faɗa min naji" cizon wasa ta masa a lallausan lips nashi na kasa cikin shagwaɓa tace "ina son ka yaya Fahad ina son ka sosai" matse ta yayi a jikin sa sosai yana murmushi "yaya Fahad kasan me yake bani mamaki" kallon ta yayi ba tare da yayi magana ba cigaba da magana tayi "wlh ina mamakin ka idan awaje mutun ya ganka zai rantse da Allah baka taɓa sanin me dariya ba kwata kwata baka dariya ko palo mukaje cin abinci kamar baka taɓa dariya ba sai ka ɗaure fuska sosai har Aunty Zahra tana cewa bata taɓa ganin dariyar ka kai da yaya Prince ba amma idan mun zo ɗaki kana min dariya sosai meyasa?" "amsa kikeso?gyaɗa masa kai tayi tana faɗin "eh" "saboda dan ke kawai akayi dariya na shiyasa ke kaɗai zaki kalli dariyar,ko shi yaya Prince ɗin ma yana yiwa matar sa dariya ai,mata ku ne sarakuna duk mutumin da baya yiwa matar sa dariya baya sakewa yayi wasa da ita to baya koyi da manzon Allah (SAW) dan annabi har girki da shara da wanke wanke yana taya matar sa yayi wasa da matar sa suyi fara'a suyi dariya,nima koyi nake da annabi baki ganin wani lokacin haka kawai zance miki muje kicin ki dafamin indomie ba ne bawai dan ina son cin indomie bane dan kawai in ga kina aiki ina tayaki ne shiyasa bana barin ki kiyi wanka ke kaɗai ai,duk ma wanda baya wa matar sa wanka daɗi ya wuce sa duk yaran Abba da kike gani ni da yaya Prince mun fi kowa rashin son magana kuma bamu dariya koda dajunan mu muke magana amma ke dole na miki kuma shi ma yaya Prince dakike gani hmmmm baa magana wallahi idan ya fara zuba love sai kin gudu shi idan yace baya son abu tofa da gaske yake baya so kuma baya so ne gaba ɗaya haka idan yace yana son tab to zai iya mutuwa akan wanna abun ni nasan halin sa shiyasa nake addu'ar Allah ya ɗora masa son sister idan ya fara son ta kai inaga idan suka zo gidan nan sai dai kowa ya rufe ido ko kuma kar kowa yaje in da suke amma zaku ga abu daman aduniya idan bakayi wasa da matar kaba da wa zakayi da katon namiji zakayi habawa alaji kayi wasa da ita ka mata shagwaɓa ta maka karinƙa ɗaukan ta kamar baby kana goyata ka mata wanka ko ince kuwa juna wanka ka mata brush ta maka kuci abin ci tare ku fita yawo idan kana gida shine daɗin duniya" ya kai karshen maganar tare da juyawa da ita ya haɗe bakin su waje guda ya fara bata hot kiss hannu ɗaya ta zura cikin gashin kansa ɗayan hannun nata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login