Showing 162001 words to 165000 words out of 243403 words

Chapter 55 - DUK KARFIN IZZATA BOOK 2 COMPLETE

02 Feb 2025

46772

kalli Abba tashin hankalin dake kan fuskar Aryan ya karasa sauran yan uwan sa shiga tashin hankali rai a matukar ɓace Abba yace "na baka nan da 30mins ka nemo ɗan uwan ka kace masa ya dawomin da ƴata tun bai kai ni kololuwa ba" dafe kai Aryan yayi ya fara tunanin ina bgs ya tafi yasan dai tabbas tun da bgs ya ɗauki hiyana kasar nan zasu bari kuma mawuyacin abune ya tafi uk sai dai wata kasar dan ba zai je in da wani na shi zai sani ba to yanzu ta ina zan fara gashi 30mins Abba ya bani,dogon numfashi yaja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya ya laluɓo number Shahram ya fara kira. Bugu ɗaya sharam ya ɗaga "Shahram ka shirya min tashi yanzun nan" daga ɗayan ɓangaren Shahram yace "zuwa ina oga wajen kasa ko cikin kasa? "Ban sani ba Shahram ban san ina ba amma dai koma ina ne wajen kasa ne nan da 5mins nake son komai ya dai dai ta ganin nan fitowa" yana kai karshen maganar ya katse kiran ya juyo ya kalli diyana"my jidda ɗauko hijabin ki muje" da kyar ta mike tana ɗingisa kasa ganin zata ɓata masa lokaci yasa ya ɗauke ta chak suka bar palon.

Kallon Abba Hajj fateema tayi a nitse cikin girmamawa tace "Abba ni a tunanin tun da ya ɗauke ta ku kyale su kawai tun da yana son ta itama tana son shi idan muka takura musu zamu iya ganin ba dai dai ba" "aa fateema bazaki gane bane Safras bai san darajar mace ba kwata kwata idan muka kyale su haka ba zai taɓa ganin hiyana da daraja ba ya kamata ya shawahala kafin mu ba shi ita dan yasan mata ba abun wasa bane ba masu rauni kamar yadda yake faɗe bane duk wani namiji dayayi nasara arayuwar sa idan ka duba gefen sa akoi tsayayyiyar mace kamar dai mata a gefen sa" "to Abba idan ko haka ne Safras dai ba zai sha wahalar nan da kuke tunani ba" "aa fateema aiko sai ya wahala ba dai ya fara son taba ni na aifesu basu suka haifeni ba dole Safras ya fuskanci hukunci dole na koya masa sanin darajar mace" yana kai karshen maganar ya wuce bedroom na shi rai a matukar ɓace,
a tare su Aunty farida suka wuce part ɗin Ummi da ɗai ɗai da ɗai ɗai su Omar suka watse kowa yayi Part na shi


Tsaye yake gaban mirror yana gyara gashin kan sa da alama daga wanka ya fito hiyana na shinfiɗe saman wani katafaren gado wadda ya amsa sunan shi gado,gadone mai girman gaske shifiɗe da blanket mai bala'i laushi kamar jikin mage fari tas tana mike plat bata numfashi da alama asume take.
Shi kuma gogan bayan ya kammala gyaran lallausan bakin dogon gashin kan sa,ya fito da wata allura yana haɗawa kasa kasa yace "gaskiya Eshat kin gama dani kin koyamin tausayin mutane yanzu bana iya yiwa wani ɗan adam hukunci ba tare da nayiwa kai na alluran da zata kara min karfin zafin zuciya ta yadda zan hukunta mutun ba tare da naji tausayin saba why kika mun haka my Eshat? Why kika sa nake jin tausayi dayawa haka bana iya hukunci ba tare da alluran taurin zuciya ba oh god da sake gaskiya" ya kai karshen maganar tare da sirawa kansa alluran a jijiya hannu lokaci guda idon sa suka sauya sukayi ja sosai zufa ya fara karyo masa daga kai jijiyoyin kansan nan duk suka mike duk wani gashi dake jikin sa sai da ya mike. Cikin zafin nama ya juya ya nufi wani ɗan karami kyakkyawar ɗaki.

After 10mins ya fito shirye cikin wando jeans blue da t-shirt baki ba karamin kyau yayi ba sai dai kallo ɗaya zaka masa ka girgiza dan fuskar nan tasa kamar hadari a ɗaure take tam. Gefen hiyana ya zauna tare da shafa kumatun ta kasa kasa yace "i love you my Eshat saura yan mintuna ki tashi idan kin tashi ki kulamin da kan ki sai na dawo" yana kai karshen maganar ya sumbaci gefen kumatun ta ya mike cikin sauri ya fice daga ɗakin yana taku irin na jaruman maza kai daga ka gansa kaga dakken namiji mai ji da karfi da lafiya.

Tafiyar sa ba jimawa dan bai fi 5mins da fita ba ta farka slowly ta waro manya manyan idon ta waje,da kyar ta iya mikewa zaune tana bin ɗakin da kallo gaba ɗaya jikin ta ciwo yake mata kamar wadda akayi wa duka,a hankali ta zuro kafafunta kasa gadon ta mike tana bin ɗakin da kallo a ranta tana faɗin "inane kuma nan" katafaren window dake ɗakin ta nufa wadda akalla girman window ya kai bango guda na ɗakin, ta yaye farar curtain dake jikin window guntun tsakin taja lokacin daga ga ba window bane ashe glass ne a maimakon bango kallon garin ta farayi dajine sosai wajen dan baka ganin komai sai dogayen bishiya kore shar "tabbas nan ba Nigeria bane to waye ya kawo ni nan? ina su Ammi?" Sai yanzu ta tuna da abu na ƙarshe tsakanin ta da yaya Prince na lemon da ya bata a fusace ta saki labulen wajen ta juya tana faɗin "wlh ba zan zauna ba mugu shine zaka kawo ni nan to wlh ba zama zanyi ba sai dai na ɓata amma sai na tafi" tana kai karshen maganar ta nufi wata kofa wadda take zaton itace kofar fita.

Tayi Sa'a kuwa itace kofar fita ba tare da bata lokaci ba ko hijabin ta daya cire mata bata ɗauka ba ta sauko kasa nan fa ta tsaya tana tunani inane kofar fita dan kofofi uku ne a cikin palon kasan.

Tsayuwar 3mins tayi sanna ta nufi kofar dake tsakiya tayi Sa'a kuwa itace kofar fita tsakar gidan, tsayuwa tayi a harabar gidan tana karewa gidan kallo tana mamakin irin ɗunbun dukiya da aka kashe wa gidan gidane mai matukar kyau da girman gaske gaba ɗaya gidan kewaye yake da ja da koren flowers masu matukar kyau da ɗaukan hankali sai wata ƙatuwar swimming pool dake ɗan gefe kaɗan jibga jibgan motoci masu numfashi biyu a gidan fari da maroon gidan samane hawa biyu ta ko ina gidan nan ya haɗu iya haduwa tunani ta fara yi "wai shin wanna gidan wanene?" bata karisa tunanin ba manya manyan idon ta su sauka kan tambarin sunan PRINCE SAFRAS da manyan baki a samar babban kofar shiga palon ta in da ta fito kenan dogon tsaki taja ta juya ta nufi tampatsetsen gate ɗin gidan da alama babu mai gadi a gidan dan kwata kwata babu ɗakin mai gadi ta lallaɓa kamar ɓarauniya tana taku saɗab saɗab wai dan ko akoi wani a gidan ma karya jiyo takun ta har ta kai bakin gate ɗin tana kokarin bugewa abun mamaki sai ganin gate ɗin tayi ba zai buɗe ba sai an sa password a kule ta rubuta sunan sa SAFRAS kara gate ɗin yayi alamar ba haka bane password ɗin.
ta gwada sunayen bgs data sani duka har da Don amma yaki buɗe wa har ta juya zata koma cikin gida sai kuma ta juyo da sauri ta shigar da sunan Aunty farida da manyan baki FARIDA nan take tampatsetsen gate ɗin ya wangale kansa tsabar murna bata san lokacin data buga tsalle tana murna tana ihu ba.
da gudu ta fice daga cikin gidan.

tana fita gate ɗin ya koma ya kulle kan sa
a hankali ta fara tafiya sai lokacin ma ta lura ashe ba takalma a kafar ta haka zalika babu ɗankwali a kanta bare haka hijabi
kallon hanyar ta farayi wajen shiru babu kowa sai dogayen bishiyoyi da kukan tsuntsaye lokacin guda taji mugun tsoro ya dira mata a ranta juyawa tayi ta kallin gidan taga gate ɗin ya rufe kansa tunani ta fara "ina zan je? wana sani a kasar nan kasar ma da ban san wace kasa bace yanzu yaya Prince yazo ya gina wanna tampatsetsiyar gidan a wanna dokar dajin lallai baya son zaman lafiya" tayi nisa cikin tunanin da take tana tafi a hankali sai gani mutun tayi a gaban ta kallo ɗaya ta masa ta kara tsorata sanye yake cikin kayan maharba ya ratiyo kwari da baka a kafaɗar sa yana rike da wata iriyar dabba mai ban tsoro daya kamo a daji kanin abun da ya rinƙe yasa ta fasa ihu ta watsa a guje ta miki hanya da gudu mutumin yabi bayan ta.
gudu take kamar zata tashi sama dai dai lokacin bgs ya danno hancin motar sa layin ya dawo ɗaukar pistol guns nashi daya manta saura kaɗan yabi ta kanta da mota ya taka wata mahaukaciyar birki wadda sai daya buga kan sa da jikin steering motar.
ganin bgs yasa mutumin ya gudu ya shiga cikin daji, ita kuwa hiyana batama lura da waye a cikin motar ba tana kokarin cigaba da gudu bgs ya buɗe kofar motar cikin zafin nama ya mata wawan damka a gashin kai gashi daman yanzu alluran da yayi take ratsa jikin sa ji yake kamar ya shake ta ta mutu dan haushi ɗaukan ta yayi chak ba tare da ya rufe kofar motar ba ya bar motar a wajen ya nufi gida da ita ihu take tana kai masa duka a baya tana faɗin "yaya Prince ka sauke ni bana so karka mai dani gidan ka ka rabu dani ban son ka wlh ba zan zauna da kai ba ni duniya zan shiga tun da bazaka sake ni ba" tana magana tana ihu tana kai masa duka abaya ko sauraran ta bai yiba kai tsaye ɗaki ya mai data
yana zuwa yayi wurgi da ita saman gado cikin ɓacin rai yace "yanzu ne zaki ce baki so na da hujja!!" yakai karshen maganar tare da dankar kayan jikin sa ya yage su gaba ɗaya ya jubar ihu ta fasa ganin sa ba kaya ta mike tana kokarin sauka gadon damko kafar ta yayi ya jawota ya dawo da ita tsakiyar kadon "dole yau na sai ta miki kan ki dake rawa ai na kyale ki ne shi yasa kike abun da kikaga dama" yana kai karshen maganar ya yaje kayan dake jikin ta daga sama har kasa yayi wurgi daku ya haye kanta ya rufeta gaba ɗaya ba halin guduwa
yau bai bi ta kan tula tulan ba shigar ta yayi mai gaba ɗaya da karfin gaske
ihu take tana bashi hakuri ina baya ma jinta,kuma ko kaɗan bata bashi tausayi ba saboda alluran da yayiwa kan sa ɗazun
dukan sa take da iya karfin ta cizo yagushi ba wanda bata masa ba amma ina bai kyaleta ba dan baya hayyacin sa sai da ya mata kacha kacha sanna ya kyaleta tare da komawa gefe ya kwanta yana numfashi da kyar da kyar
Yau hiyana anji maza ko motsi bata yi da alama fa rai yayi halin sa dan wanna yafi karfin suma.

Almost 1h bgs na kwance kafin ya mike kallo ɗaya ya mata ya kawar da kai dan ko ɗigon tausayin ta bai ji ba ya wuce toilet.
After 45mins ya fito ɗaure da towel a jikin sa ya wuce ɗakin ɗazun

jim kaɗan ya fito shirye cikin wando jeans baki da t-shirt fara tas ya mufi gaban mirror ya na kokarin fesa turare dai dai lokacin karfin alluran daya ma kansa ta kare ta sake sa ta cikin mirror ya kalli hiyana dake kwance cikin jini kamar gawa,a sukwane ya juyo yana kallon jinin dake malale kalar anyan ka rago gashi still jini ne ke zuba daga jinin ta sosai kamar famfo a kiɗime ya kariso waje tare da hayewa gadon ba tare da ya damu da jinin ta zai bata masa farar rigar jikin sa ba ya rungumota tare da sanya hannun sa a sai tin kirjin ta ba shiri ya ɗauke hannun sa yana karyata abun da ya jiyo "no ba gaskiya bane my Eshat bata mutu ba" kallon gadon yayi da kyau yadda suka ya mutse gadon gaba ɗaya ba karamin rikici sukayi ba kai kallon sa yayi kan kayan sa da kayan ta daya tsagesu gida biyu ba tare da ya damu da jinin dake jikin taba ya saɓeta chak ya nufi waje da ita ya ruɗe har ya kai palo kasa zai fita waje sai ya tuna babu kaya a jikin ta hannu yasa ya ɓallo labulen palo ya rufeta da shi ya wuce wajen gidan gaba ɗaya

motar sa na nan yadda ya barta cikin sauri ya kwantar da hiyana a gidan baya ya shiga gidan gaba ya figi motar da mahaukaciyan gudu ya nufi cikin gari. Gudu yake shararawa sosai cikin kankanin lokaci suka isa wani katafaren hospital
Suna isa hospital ɗin aka anshe su hannu bibbiyu kasan cewar duk likitocin dake hospital ɗin sun san bgs da Aunty da Yusuf
gwajin farko aka tabbatar masa da abun da ya karyata a gida na cewar hiyana ta mutu sakamakon fyaɗen da aka mata ba tare da ta shirya ba lokacin dazaa shigeta ta kame jikin ta sosai sannan bayan da aka gama amfani da ita ba'a kawota asibiti da wuriba ta rasa jini dayawa,kuma da alama wanda ya kusan ceta yana shaye shayen kwayoyi dan ba'a hayyacin sa yayi wanna ɗan yar aika aikan ba da yake likitocin basu san da zancen su bgs sunyi aure ba su duk a tunanin su abakin aiki bgs ya kama wasu sun yiwa hiyana fyaɗe tun da sun saba kawo musu makaman ciyar wannan patient ɗin sai dai awan nan karon patient ɗin nan tasha bambam da kuwace patient da suke kawowa wanna an mata mai kan kankat case nata ya wuci tunanin su

Cikin zafin rai bgs ya damko wuyar likitan dake masa bayani ya shaƙesa sosai cikin tsawa yace "karya ne bata mutuba ku dubamin matata ta tashi ko kuma ku za ku mutu yanzu nan" kasancewar duk likitocin dake asibitin sun san bgs da Aryan da Yusuf sai ɗaya daga cikin su yayi gaggawar kiran Aryan awaya dan kar bgs ya kashe musu likita Aryan yasha ruwan mamaki lokacin da ya samu kiran likita ashe bgs na uk thank God shima Aryan ɗin bai jima da shigowa kasar ba dan yana tunanin bgs na nan sai dai ya neme sa wajaje daban daban bai same sa ba har yana shirin barin kasar ya dawo gida Nigeria.

ba yadda ba'ayi da bgs ba yaki sakin wuyar likitan nan likita har ya fara fita hayyacin sa

To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu




💋 Duk Karfin Izzata 💋


💋The talent troupe writer's 💋



By
Star Lady



Page 46



Ba karamin ɓacin rai Abba ya shiga ba sai dannan sa Hajj fateema da Aunty farida suke shiko Aryan tun jiya da ya tafi shiru shiru ko kiran su awaya bai yi ba. "Abba dan Allah ka dai na sawa kanka ɓacin rai haka bamu son ganin ka cikin damuwa, yanzu dai muyi hakuri mujira mugani zasu dawo ko da haka sun sallame mu"cewar Hajj fateema a kule Abba yace "ni ba ɗaukan ta da yayi suka tafi bane ya ɓata rai abun da ya batan rai shine yau rana ta farko na zana layi wani daga cikin ƴaƴana ya tsallaka kuma a cikin ƴaƴan nawa ma wadda nafi kauna fiye da komai shi ya tsallaka layin da na zana abun yamin ciwo sosai sannan kuma ina son sanin ko suna lafiya dan duniyar yanzun nan kana tare da yan uwan ka lafiya kana ɗan bada baya sai kaji wani abu ya faru to gaskiya ina son sanin wani hali suke ciki ai na suke dan wlh tun jiya zuciya ta ke bugawa ina jin ajikina kamar wani abu ya faru dan a banza haka Safras ba zai kashe duk wata layin da za'a same sa ba" shiru hajj Fateema ta ɗan yi dan ita kan ta idan ta tuna hiyana sai gaban ta ya faɗi ajikin ta tana jin ba lafiya ba dannewa kawai take saboda dalilai biyu na farko hiyana ce yar farin ta na biyu kuma karta tada hankali ta karawa su Abba tashin hankali ban da haka ita kanta cikin damuwa da tashin hankali take kirjin ta sai dukan uku uku yake.

Har karfe 1 na rana Abba na tare da su Aunty farida yau ko fada bai je ba dan ɓacin rai a ɓangaren Ammi ma hakan take ta shiga damuwa sosai
karfe 1:30 bayan sunyi sallar azahar Abba ya haɗa family sa gaba ɗaya a palon sa banda Hajj fateema kasan cewar ita bata samu yin Sallah akan lokaci ba tana ɗakin Ammi tana sallar azahar.
Kallon Khalid Abba yayi yana kokarin yin magana Hajj fateema ta shigo bakin ta ɗauke da sallama tare da wani kyakkyawar balarabe dogo fari tas mai bakin saje yana rike da hannun kyawawan yara biyu farare tas masu kama da shi ga wasu kyawawan yammata kan su ɗaya su uku suna biye da su abaya kallo ɗaya zaka musu ka gane raina ta zauna musu. Da fara'a Abba ya tarbe su har gaban Abba Abu Abdurahman yaje ya duka ya bawa Abba hanu suka gaisa sauran yan matan da yazo da su kuwa sai kallon banza sukewa su Aunty mardiya suna kwaɓe fuska dan basu san kowa awajen ba.
lokacin da idon babban cikin su ya sauka kan Fahad dake zaune yana latsawa waya ba karamin girgiza tayi ba dan atunanin ta bgs ne ihu ta fasa tana ja da baya tana faɗin "Oum Ayaam see this man here" a tare gaba ɗaya mutanen palon suka zuya suna kallon in da take nunawa ganin Fahad ne yasa Hajj fateema tayi murmushi taje ta rungumota tana faɗin "Fariza calm down this is not Safras" shiru Fariza tayi sai lokacin ta lura ba bgs bane dan bgs yafi Fahad murɗaɗen jiki da kuma tsawo da cika,amma duk da haka fariza a tsorace take taki sakin jikin ta shi kanshi Abu Abdurahman ya girgiza lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login