Showing 222001 words to 225000 words out of 243403 words

Chapter 75 - DUK KARFIN IZZATA BOOK 2 COMPLETE

02 Feb 2025

46784

buɗe mata kofar motar cikin sauri ta fito tare da faɗa wa saman kirjin sa a tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, kasa kasa yace "I missed you My pleasure" kara shige wa jikin sa tayi da kyau ta shagwaɓe murya tana faɗin "Ni ma nayi kewar ka sosai" buɗe motar Shahram ya yi, ya fito ya bar wajen ya nufi ɗakin da Aryan ke kwance.

Sun ɗan jima manne da juna kafin ya raba jikin su ya ruko hannun ta yana faɗin "Muje" "Yaya Prince bari na ɗauko jaka ta da basket ɗin abincin a cikin mota" sakin hannun ta ya yi, ya buɗe motar da kan sa ya fito da basket ɗin tare da jakar ta ya rufe motar tare da miƙa mata jakar ta shi kuma ya rike basket ɗin da hannu ɗaya, ya rike hannun ta da ɗayan hannun sa suka nufi ɗakin da Aryan ke kwance sosai bgs ya ɗan samu sauki a ransa tun lokacin da Hiyana ta sa shi sukayi salati tun lokacin ya cigaba da ambato sunan Allah a ransa lokacin guda yaji damuwar sa kaso 60 cikin ɗari ya gudu ya samu sauki sosai a ran sa. Da sallama suka shiga ɗakin su Aryan ɗin, Aryan na kwance saman gadon marasa lafiya duk da yana sume ya rame sosai yayi wani irin hasken wahala kallo ɗaya bgs ya masa ya kawar da kai dan bai san ganin Aryan a halin da yake cikin nan da sauri Hiyana ta karisa wajen da sauri Shahram dake zaune kusa da Aryan ya mike ya koma bakin kofar shigowa ya tsaya ajiye jakar ta tayi ta kwance nikaf ɗin fiskar ta, ta ajiye ta zauna a gefen gadon Aryan a hankali ta fara karanto addua'o'i tana tofa masa zuba mata ido bgs ya yi yana kallon. 30mins ta ɗauka tana yi wa Aryan addua'o'i kafin ta ɗago ido ta kalli bgs cikin sanyi murya tace "Yaya Prince ba wani allura da zaka masa ko wani magani da zaku bashi ya farka" shiru ya ɗan yi kafin yace "sharp brain kin tunamin akoi allura sai dai alluran da dadewa gomnatin ta hana amfani da shi shiyasa yanzu babu shi amma kamar ba zamu rasa a gida ba dan a baya muna yiwa sojojin mu idan irin haka ta faru da su, idan Allah yasa ma muna da Alluran ko na masa zai kai kwana biyu kafin ya farfaɗo bari na kira Yusuf ya bincika min tsofaffin magani gida mu gani" ya kai karshen maganar tare da ciro wayar sa daga aljihun sa ya laluɓo number Yusuf. Bugu ɗaya Yusuf ya ɗaga bgs na kokarin yin magana Yusuf ya katse sa da cewa "Ka dawo da Aryan gida akoi sauran alluran kwali ɗaya na duba basu yi expire ba" katse kiran ya yi ba tare da ya yi magana ba ya dubi Hiyana dake kallon sa tana jiran taji an samu alluran ko yaya kashe mata ido ɗaya ya yi tare da ɗaga ma ta gera ɗaya kasa tayi da kan ta dan taji kunya "Me ki ke kallo na?" Zazzakar voice na shi ya katse ta cikin sauri ta ɗago kai tana faɗin "Nifa ba da wata manufa na kalle ka ba kawai ina jiran in ji an samu alluran ne" "za kiyi bayani da kyau ne" ya yi maganar yana kokarin cirewa Aryan ruwan da suka sa masa shiru ta yi ita ma bata sake magana ba har ya gama cire wa Aryan komai da suka sa masa yana kokarin ɗaukan sa Dr ya shigo yana magana cikin harshen turanci "Tun ɗazun muke jiran ka kasa mana hannu mu fara yiwa Aryan aiki amma kayi shiru" ko kallon in da Dr yake bgs bai yi ba ya saɓi Aryan a kafaɗar sa ya nufi waje yana faɗin "Eshat muje" da sauri ta ɗauki jakarta, ta bi bayan sa ta bar musu basket ɗin abincin awajen.
idan da sabo Dr ya saba da halin bgs shi baya tsayawa wai a sallami mara lafiyar da ya kawo abun da ya ga dama kawai yake. Dr ya tsaya yana tunani shi kuwa bgs ya wuce da Aryan wajen motar su Hiyana na biye da shi da gudu Shahram ya buɗe masa motar ya kwantar da Aryan a gidan baya ya gyara masa kwanciya da kyau sanna ya fito ya rufe motar ya kama hannun Hiyana suka shiga ɗaya daga cikin motocin sojojin da suka rako su asibin da kan sa ya ja su daga shi sai ita yayin da Shahram ya tuka Aryan.


To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai



💋 DUK KARFIN IZZATA 💋


By
Star Lady


page 61


Suna isa gida bgs ya ɗauki Aryan suka wuce ɗakin da Diyana ke kwance ta fargaɗo tana kwance shiru idon ta na kallon sama kallo ɗaya bgs ya mata ya kawar da kai yana jinjinawa Khalid irin kula da ya bata. Ta samu kulawa sosai wajen Khalid. Jin motsin shigowa yasa ta kai kallon ta wajen da taji motsin ganin bgs ɗauke da Aryan yasa tayi yunkurin tashi ba shiri ta koma ta kwanta tare da sakin ihun azaba a sukwane bgs ya kai kallon sa kan ta dai dai lokacin da yake kwantar da Aryan saman gado da gudu Hiyana dake bin bgs a baya ta kariso wajen jin kukan Diyana da sauri bgs ya gyarawa Aryan kwanciya ya nufi wajen Diyana kallon wajen da ya mata ɗinkin ya yi wajen ya fara warke wa amma da ta yunkura zata tashi ta fama wajen har ya fara jini kallon Hiyana ya yi kafin yace "Ki kula da ita kar ki bari ta tashi" yana kai karshen maganar ya juya ya koma wajen Aryan dai dai lokacin Yusuf ya shigo hannun sa rike da kwalin alluran da zasuyi wa Aryan, bgs na kokarin yin magana muryan Diyana ta katse su da kyar maganar nata ke fita "Yaya Prince dan Allah me ya samu yaya Aryan naga ka ɗauko shi? Dan Allah ku kai ni na gan shi" kallon Yusuf ya yi kasa kasa yace "Wai me yasa baku faɗa min ta farka ba ai da ban kawo Aryan ɗakin nan ba" shiru Yusuf ya yi yana ɗan shafa kan sa dawo da kallon sa bgs ya yi kan ta cike da jin tausayin su ya fara magana "Ba wani abu bane zazzaɓi ne kawai ke damun sa ina masa allura zai dawo dai dai" ya kai karshen maganar tare da ansan alluran dake hannun Yusuf ya fara haɗawa kuka Diyana ta fara yi tana faɗin "Ni dan Allah ku kai ni wajen sa to ina son ganin sa" shiru bgs ya yi bai tankata ba sai kuka take tana surutai sai faman rarrashin ta Hiyana take amma taki yin shiru Yusuf na kokarin yi mata magana bgs ya dakatar da shi ta hanyar ɗaga masa hannu, zubawa bgs ido Yusuf ya yi yana kallon sa har ya kammala yiwa Aryan alluran sanna ya sauke tayun kafar gadon Aryan ɗin ya turo gadon zuwa sai tin gadon Diyana kafin yace da Hiyana "Cire kafar ki" da sauri ta janye kafar ta, ta haura saman gadon Diyana gaba ɗaya turo gadon Aryan bgs yayi ya haɗe da gadon Diyana sanna ya juya ya fice daga ɗakin juyowa Diyana ta yi ta tsurawa face ɗin Aryan dake kwance baya motsi manya manyan idon da suka kara girma saboda yar rama da tayi, ta yi shiru kamar ba ita ke kuka yanzu ba wucewa Yusuf ma ya yi ya fice daga ɗakin, ɗakin ya rage Hiyana Diyana sai Aryan dake kwance. Almost 20 mins Diyana ta ɗauka tana kallon Aryan kafin ta dawo da kallon ta kan Hiyana tana faɗin "Aunty Hiyana tun yaushe yaya Aryan bai da lafiya? Tun da kunce kwana biyu ina sume" "Me ki ka gani Diyana?" Hiyana ta tambaya tana kallon face nata "Yaya Aryan ya rame sosai kuma ya yi haske hakan yana nufi ya kwana biyu bai da lafiya ba yau ya fara rashin lafiya ba" shiru Hiyana ta ɗan yi tana tunani abun da ya ka mata ta faɗa wa Diyana sai jin muryan Diyana ta yi tana faɗin "Kina tuna kalan karyan da zaki min ko?" Waro ido waje Hiyana ta yi kafin tace "Ni ce zan miki karya Diyana?" Dawo da kallon ta Diyana tayi kan face ɗin Aryan tana faɗin "Duk maganar da sai an tuna za'a faɗe ta to karya ce dan magana idan ka san ta kuma gaskiya ce ba zaka tsaya wani tunani ba zaka faɗe ta ne kawai" shiru Hiyana ta yi bata sake magana ba dan tasan halin Diyana idan ta biye mata ba zasu wanye lafiya ba. Shiru sukayi dukkan su biyu kowa da abun da yake tunani can Hiyana ko me ta tuna tayi saurin mikewa ta kalli Diyana dake ta kallon face ɗin Aryan tace "Diyana ina zuwa" bata jira amsar Diyana ɗin ba ta sauko gadon ta fice daga ɗakin da sauri ta nufi part na su.

Tana shiga dai dai lokacin bgs ya fito daga toilet ɗaure da towel a kugun sa kan sa na ɗigar da ruwa alamar wanka ya yi hannun sa rike da yar karamar kyakkyawar towel yana goge jikin sa da sauri ta karisa wajen sa ta ansa yar towel dake hannun sa ta fara tayasa goge jikin na sa riko ta ya yi da kyau yana kallon face nata, a shagwaɓe tace "Yaya Prince jikin ka fa a jike kuma ruwan jikin naka ya min sanyi Please ka sake ni" hannu yasa ba tare da ya yi magana ba ya cire mata hijabin jikin ta ya ɗaura saman drawer mirror ya kurawa tula tulan breast nata manya manyan ido sa kafin ya girgiza kan sa ruwan dake jikin gashin kansa ya jiƙa mata fuska har zuwa kirjin ta kukan shagwaɓa ta sa masa tare da kwace jikin ta ta koma saman gado ta zauna ta haɗa kai da guiwa tana faɗin "Wallahi na ɓata da kai tun da nace maka ruwan akoi sanyi shi ne zaka watsamin dayawa ko?" Shiru ya yi bai yi mata magana ba ya wuce ya karisa wajen mirror ya gyara kan sa tare da shafa body lotion na shi masu kamshi da kyau da tsada ya wuce dressing room na shi dan shirya wa tana zaune ta haɗe kai da guiwa. Jim kaɗan ya fito sanye cikin wando zuwa guiwa da yar riga mara nauyi tana jin fitowar sa amma taki ɗaga kai sai shakan daddaɗar kamshin perfume sa take tana lumshe ido amma taki ɗago kai ta kalle sa kallo ta ya yi da kyau kafin ya saki cool murmushi ya kariso wajen ta tare da hayewa saman gadon ya rungumota suka kwanta tare, ya mata runfa da faffaɗar kirjin sa yana kallon face nata runtse idon ta yi ita adole ta yi fushi ba zata haɗa ido da shi ba karshen sa ya kai sai tin ɗan karamin bakin ta a hankali ya fara lasan lallausan laɓɓan ta shiru ta masa tana jin hakan da yake mata har tsakiyar kan ta amma sai ta danne ta nuna ko in kula a hankali ya gangaro da harshen sa zuwa wuyar ta ya fara yi kata tafiyar tsursa a wuya cikin dabara ya kai hannun sa saman cibiyar ta ya fara wasa da shi a hankali hankali jin ba zata iya jurewa bane yasa ta ture sa tana faɗin "Ni yaya Prince ka kyale ni bana so" tayi maganar ba tare da ta buɗe ido ba kallon ɗan bakin ta ya yi kafin ya fara magana a shagwaɓe shi ma "Ai idan baki so shiru zakiyi tun da kika tanka kina so kenan eyee bata son yaya Prince ya gane ta faɗa to na gane kawai ki bada kai" ba tare da ta buɗe ido ba ta kai masa dukan wasa a kirji tana faɗin "Ni ba wata faɗa wa da nayi" "Ok na yarda baki faɗa ba, tun da baki faɗa ba kiyi shiru karki tanka ki kyale ni nayi abuna ni kaɗai" "To ai jiki na ne kayi a jikin ka mana" yatsar sa ɗaya ya ɗaura saman ɗan bakin ta yana faɗin "A'a ba jikin ki bane jini na ne" turo ɗan karamin bakin ta, ta yi tana faɗin "To ni dai da gaske bana so" "Are you sure baki so?" Gyaɗa masa kai tayi alamar eh "Ok ki bank 5mins idan na miki wani abu kika iya jurewa baki tanka ba zan yarda baki so" "To" kawai ta amsa masa da shi zame kayan jikin su dukka ya yi ya ajiye a gefe ya mata runfa da faffaɗar kirjin sa kai tsaye ya kai hannun sa gaban ta ya fara sarrafa ta ya kai ɗan bakin sa saman nata ya fara goga bakin su ba tare da ya yi kissing na ta ba nan take numfashi ta ya sauya sai mutsu mutsu take masa a jiki ta kasa jurewa cikin kwarewa ya kara abun da yake a hankali ya gangaro da ɗan bakin sa saman nipple nata ya fara tsotsa kamar sweet ko 2mins bai yi ba ta kasa jurewa ta yi wani kiƙa ta sanya hannun ta saman breast na shi ta fara murza masa kamar kara in giza shi take nan take ya fara sarrafata ta da zafizafi yana yi tana tayasa har suka samu gamsuwa ta hanyar wasa. Rungumeta ya yi, ya kwanta da ita ta dawo saman faffaɗar kirjin sa kasa kasa kamar mai raɗa yace "Kin rai na ni ko?" Waro ido waje tayi kafin tace "Ni kuma Allah ya tsare ni da raina mijina nasan girman da miji yake da shi Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yace da yiwa ɗan adam sujjada abune mai kyau da mace zai fara yiwa izini tayi wa mijin ta sujjada dan girmamawa sai dai kuma Allah kawai ake yiwa sujjada yaya Prince aljannata fa tana wajen ka yanzu, ba zai yiwu nayi wasa da damata ta shiga aljannaba, a yanzu bayan Allah da manzon sa sai fa kai ko iyaye na yanzu ka fisu iko da ni har gurin Allah hakane dan shima ya faɗi hakan yanzu Ummi na zata iya cewa na yi abu kai kuma ka hana kuma ya hanu dole" kara rungumeta ya yi yana faɗin "Ba dole nace kin rai na ni ba danace miki na baki 5mins zan taɓan ki karki tanka kika ce kin yarda shi yasa nace kin rai na ni" ɓoye fuska ta yi cikin kirjin sa tana faɗin "Ni na isa kai fa yaya Prince na daban ne ka san abun da zaka min na sauko ai shiya amma nima zan rama" "Ba dai ki rama ba sai dai ki rame" Hannu ta ɗaura saman nipple na shi ta fara murzawa da ɗan karfi yace "Wash" kallon face na shi ta yi kafin tace "Na fara ramewa ne ai tun da kace ba zan rama ba" yana kokarin yin magana yaji saukan hannun ta saman bananar sa ba shiri ya ja numfashi tare da runtse ido a hankali ta fara shafa masa tana wasa da shi kamar wadda aka yi wa allura ya juyar da ita ya mata runfa da faffaɗar kirjin sa ya fara mai da mata da martani kara zafin nama tayi dan karya kayar da ita awan nan karon ma, sai dai tayi rashin Sa'a dan sai da ya kure ta tun tana fitar da numfashi a hankali har ta fara da sauri sauri tare da yi masa sambatu shi kan shi sambatu yake mata cikin zafin nama ya zura bananan sa a jikin ta ya fara aiki sai sambatu sukewa juna dukkan su. 1 hour suka ɗauka suna murzan juna kafin su samu gamsuwa ya miƙe ya ɗauke ta chak suka wuce toilet sukayi wanka ya naɗota a towel yana zuba mata ruwan albarka suka wuce dressing room da kan sa ya shirya ta cikin riga zuwa cinyar ta ya ɗan kama jikin ta, da yar pant ko bra bai sa mata ba ya sanya guntun wando zuwa guiwa da singlet a jikin sa suka wuce gado suka kwanta manne da juna suna masu farinciki da haka barci mai daɗi ya ɗauke su

After 2 days

Bgs Fahad Yusuf Khalid sun haɗu a ɗakin da Aryan ke kwance suna jiran farka wansa kasan cewar yau alluran zai sake sa ita kuma Diyana tun jiya bgs ya mai data Nomal bedroom na su dan ta samu sauki ba laifi, sai kuka take a mai da ta wajen yaya Aryan amma bgs yaki kula ta dan baya son taga yanayin da Aryan zai farka a ciki.

Misalin karfe 1pm dai dai Aryan ya farka a gigice yana sambatu yana faɗin "No major ko dan alaka ta jini dake tsakanin mu ka taimaka kada ka turawa ɗan uwana video na ku kashe ni ku binne ni a nan karku sanar da ɗan uwana kayiwa Allah Major kabar min ɗan uwana ya samu salama da jin daɗi a rayuwar sa ka daina bibiyar sa ni na yarda kumin koma me amma ku barmin ɗan uwa na" watsowa bgs ya yi ya ɗaura hannun sa kan kafaɗar Aryan cike da so da kaunar juna yace "Aryan! ka buɗe idon ka damu ka ke tare yanzu ba Major ba" sai lokacin bgs ya tuna da yace a ɗaure masa Major kuma yana da tabbacin Major na ɗaure har yanzu dan ba wanda ya isa ya kwance sa ba tare da ya basu izinin ba. Jin muryan bgs yasa Aryan waro idon sa da suka sauya zuwa ja sosai yana kallon bgs sai lokacin ya samu damar fitar da zafafan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login