Showing 21001 words to 24000 words out of 54100 words
Bazaki tashi ba Kenan?
Da sauri tamike tafada toilet tareda rufo kofar tajima tsaye aciki tarasa takamamen abunda ALI yake nufi da ita daya kata dakinsa ita tama rasa taya tazo dakin nasa batareda tasani ba!
Takai minti goma tsaye tana saka da warwarewa kafin tacire kayan jikinta da auduga tafara wanka takai minti shabiyar tana wanka data gamama taki fitowa saboda tawanke fant dinta danya bace da jini gashi kuma tana bukatar wata audugar dan wancan ta lalace sosai tunani take ya za ayi tafita haka duban rigarda ke jikinta tayi aranta tace wanan ba kayana bane!
Towai meya faru dani haka? Gashi nakasa tuna komai!
Tayi iya yinta ta tuna abunda yafaru hartazo nan bata sani ba takasa...
Shikuwa ALI dayaje dakinta yadauko mata kayan sakawarta da auduga ganin taki fitowa ne yasa yabude toilet din yashiga tsaye yatarda ita tana ganinsa tazaro ido waje tareda ja baya
Bai mata magana ba kayan kawai yamika mata yafito bai rufe kofar toilet din ba
Ganin yafita ne yasa tazo zata rufe kofar tana turo baki tana kunkuni aranta tana fadin ya akayi yasan ina pΓ©riode ma mtswww taganshi tsaye yace karki rufe shiga ki saka kayan kifito ko kuma ni nazo nasaka miki idan bazaki iya ba!
Jin haka yasa da sauri takoma baya ta yanda baya ganinta tasaka fant tasaka auduga daman can bata saka rigar nono dan haka doguwar rigarda yadauko mata ne tasaka gashinta data wanke yatsane yayi buzu buzu gashi ba ribon balle tadaure gashin dashi
Gyaran murya yayi
Kafin yayi magana harta fito da saurinta tana kallonsa
Baiko kalleta ba yashige toilet din da alama wanka yayi dan tana jiyo karar ruwa aciki
Jim kadan yafito yana tsane ruwan jikinsa har alokacin bata zauna ba taso tafita kafin yafito saidai kofar akulle take kuma yacire kye din
Tana kallonsa yake fesa turaruka ajikinsa sunakai kala uku kafin yasaka jallabiyarsa dan anyi sallahar azuhur nan yagabatarda sallahrsa tana kallonsa tana mamakin me ya hanashi zuwa Masjid izuwa lokacin tafara gajiya da tsayuwarda take kamar tayi kuka take binsa da ido
Kan gado yazo ya kwanta tareda kashe wutar dakin take kuwa dakin yagauraye da duhu yanda ko hannunka baka iya gani kamar dare ne
Hawaye tasomayi tanabinsa da harara dikda ba ganinta yake ba
Kusan minti uku da kwanciyarsa kan gado yakira sunanta yana fadin daman kinada aljanu ne?
Ihu tasaka jin yakira sunan aljanu tahaye kan gadon tashige jikinsa ta ririkesa cikeda tsananin tsoro take kokarin shigewa jikinsa gabadaya tahanashi ko motsin kirki
Ganin yanda ta tsorata ne gudun karta shiga halinda tashiga jiya yasa yajanyota gabadaya zuwa jikinsa yana tofa mata adu'oi cikin sigar kwanatrda hankali yake fadin daman haka kikeda tsoro?
Dawasa nake ba abunda kikeda kawai dan nagwadaki ne ashe ke din ba jaruma bace
Shiru tayi takasa magana sai sake manne masa take idanunta arufe zuciyarta na bugun uku uku dan sosai ta tsorata da furucinsa
Shikam abunda take ne yasa hankalinsa tashi, gabadaya ya kasa contrΓ΄le din kansa
Ahankali yashiga shafa gashin kanta daya barbazu ko ina ya tattarasa guri daya cikin dabara yanade gashin ta yanda bazai zuba ko ina ba
Bai ankara ba yaji hannunsa yashiga shafa ko ina na jikinta hannunsa yawo yake musaman mazaunanta dasukafi komai daukar masa hankali yafi maida hankalinsa akai, kan kace me ALI yafara romance din HaYaT ahankali yana aika mata da sakwaninsa yana fitarda wani lumfashi...
HaYaT da tunda yafara abubuwansa tsoro ya hanata magana ganin yayi nisa ne yasa nafarajin dadin abunda yake mata shiru tayi tana sauraronsa yanda yake bin jikinta da sumba yana matsarta kamar ya hadiyeta
Dikda ALI yasan HaYaT pΓ©riode take hakan bai hanasa kai hannunsa cikin fant dinta ba yashiga yimata wasarda dik cikakiyar macenda aka yima saita fita hayyacinta takuma bada kai bori ya hau dan ALI yasan takan mata dik wani lungu da sako na jiyar dasu dadi batareda ya kusanci mace ba yasani, dikda karancin shekarun HaYaT yau jinta asabuwar duniya da irin salo Salo na ALI yasata numfarfashi da yan surutai wanda koshi ALI din baisan me take fada ba,,, ko kadan HaYaT bata hana ALI kidansa ba illama ta tayasa rawarsa son ransa
Ita kanta batasan ya akayi ba sai lalubo bakin ALI tayi tasaka anata shikuwa kamar daman jira yake yacabke bakinta yashiga tsotsa cikeda kwarewa...
Tun HaYaT na biye masa harta tadena dan labbanta yanzu dik zafi suke kokarin kwacewa take yaki sakinta kuka tasaka alokacin
Saican taji yamatseta kam kam ajikinsa yana karkarwa dawani irin lumfashi kusan minti biyar kafin yasaketa yakoma gefe yana ajiyar zuciya
Itakam kuka take ganin yanda labbanta ke mata zafi da kirjinta dako gama fitowa basuyi ba amma ahaka ALI yaga abun tabi dasha acikinsu...
Jin taki dena kukan ne yasa yamirgino tareda janyota jikinsa
Ganin hakane yasa tasake saka wani sabon kuka tareda kokarin kwacewa
Ahankali yake mata magana akunne kinutsu ba abunda zan miki kuma kinji
Ba musu kuwa tadena kokarin kwacewarda take tayi luf ajikinsa, saida yaga tanutsu yadauketa cak kamar baby yadireta cikin toilet
Runtse idanunta tayi tana kare jikinta dan dagashi har ita ba kaya ajikinsu ahaka yayi wanka yamata
Kafin yasakata dole tayi wankan janaba dan cewa tayi bazatayi ba haila take banda haka kuma ita batayi komai ba!
Murmushi yayi yace bude idanunki nabaki ansa amma taki ba yanda bai da ita ba taki budewa ahaka ya hakura saidai tayi wankan suka fito
Marairaicewa tayi yabarta taje dakinta fafur yaki yace bacci yakeso suyi tare idan sun tashi ta fita abunta!
Ba yanda ta iya haka yajanyota akirjinsa tayi bacci batareda tashirya yin hakan ba saidai zuciyarta fal tunanin meya sauya ALI yake mata haka....???
Shima din bacci ne yadaukeshi zuciyarsa fari tas haka kawai yajisa cikin nishadi da annashuwa kasancewarsa da HaYaT yau cikeda tunani kala kala aransa bacci yasace sa....
Cikin ikon Allah ana Kiran sallahr la'asar suka farka kusan atare, sake wanka sukayi tare kafin yabude mata tafito cikeda tsoro dan ita sai yanzu nema zuciyarta ta tuno mata da wata Faridah da amaryar ALI
Har suka sauka kasa yayi masallaci tayi dakinta basuji motsin kowa ba!
Yana dawowa yaleka dakinta lokacin tana zaune kusada katifarta tana tunano abunda yafaru da ita da ALI tana murmushi aranta take fadin dama su dauwama ahaka tabbas danayi sa'a arayuwata!
Murmushin me kike?
Firgigit tayi tareda kallonsa tace ba komai ta ajiye idanunta kasa hawaye ne suka biyo baya, dawata irin tsananin kunyarsa da take yanzu ga kuma wani sonsa da kaunarsa datakeji suna ratsa dik illahirin jikinta...
Kallonta yayi yace kitaso muyi girki da alama wa ancan dik hutu suke Faridah kam daman can bayi take ba!
Ba musu tamike tabi bayansa tarasa dalilin hawayenta gashi yaga tanayi amma yashareta sai aikin gabansa yake yayi kamar bai gani ba
Azahiri kuwa kukanta nasosa masa zuciya bayaso yabiye mata ne har Sajidah tazo ta tar dasu cikin wani hali shiyasa yadauke kansa daga gareta
Har suka gama girkin takoma dakinta bawanda yasake yima wani magani
...
Abunda yafaru bayan tafiyar ALI Faridah tafarka takira bokonta akan ya janye aljaninda yatura akan HaYaT aekuwa saida suka kai ruwa rana kafin ya yarda yace aikinsa idan akayi shikenan kuka tasaka mishi tabashi labarin abunda yafaru jiya dakyer da haka dai ya yarda bayan tamishi alkwarin kudin masu tsoka idan tawarware zatazo tabashi
Bokan yace kawai tafadi inda kudin suke zai aiko adauka masa, dayake tantiriya ce marar tsoro tagayama bokon akan idanunta taga wata bakar mage ta bayana acikin daki tanufi inda tagayama bokon kudin suke
Saidai tayita jiran magen tafito ta tafi akan idanunta bata gani ba saida tagaji da zuba ido harta dena.
Auntynta Balki datayi kira ne tazo ganinta wanan halin yayi matukar tasar mata da hankali tambaya tayi wa yamata wanan dnyen aikin?
Nan takwashe komai tagaya mata tana kuka takare da fadin wallahi Aunty yarinyar tashiga gonata dayawa natsaneta in nawarware wallahi dakaina zan hukuntata hukunci mai muni wanda saitayi dana sanin ALI din balle ni matarsa!
Aekuwa hakan shine daidai!
Yanzu abunda za ayi dole anemo miki wacce zata kula dake dan dole kina bukatar kulawa sosai
Kina iya tashi kuwa? Auntyn ta tambayeta
Girgiza kai kawai tayi
Barina kira kawata Kubra komai da ruwanki tanada yan aiki kowane irin ne zance ta turo daya daga ciki
Haka kuwa akayi wajajen magrib saiga yarinya tazo lokacin ALI da amaryarsa na falo tashigo da sallama dikansu suka ansa tace wajen Faridah akace nazo !
Nuna mata dakinta ALI yayai yana mamakin wacece kuma wanan Faridah takwaso musu?
Kasa hakura yayi bayan yadawo daga sallah yanufi dakinta dan neman karin bayani akai
Nan take masa bayani yakuma gamsu dan shima yayi wanan tunanin dan aransa yake fadin daman bazai bar HaYaT tayi aikin nan ba! tayi dabara data nemo mai kula da ita dakanta!
Jin motsinsu afalo ne yahana HaYaT fitowa dikda uwar yunwarda takeji, basu suka bar falon ba sai wajen karfe tara da rabi, dikda bawata hira suke atsakaninsu ba amma haka HaYaT takejin wani irin kishin Sajidah yakamata jitake kamar taje tarabata da ALI din rashin sanin abunyi ne yasata sakin kuka tanajin haushin Sajidah...
Adaren yau kam ango ALI yasamu yacimma burinsa ya angonce da amaryarsa Sajidah, da safe Sajidah kasa tashi tayi yanda ALI yamata ba sauki
HaYaT yaje yakira dazai fita yace takula da Sajidah dik abunda takeso tamata karta saba
Yanda yake maganar baya kallonta koya nuna wani abu yataba shiga tsakaninsu ne abun yabata mamaki matuka, ita tanacan tana fama da ciyon son sa ammashi yadauketa yar aikin matansa daga wancan sai wanan!
Takaici ne yasata zubda hawayen dole ba yanda zatayi ita tawuni akan Sajidah saida yamma yadawo takoma dakinta damuwa fal zuciyarta...
Haka kwanaki suka tafi yau sati daya kenan yau ne kuma ALI zai koma dakin Faridah da haryanzu komai yimata ake sosai yarinyarda aka turo mata take kokari akanta dan yarinyar irin yaran nan ne wanda akan kudi ba abunda bazasuyi ba, har wanka da komai ita take kai Faridah tanayi, ALI kuwa yana iyakacin kokarinsa akan ciyonta kullun sai yayi abunda yadace akai
Sajidah kuwa kullun saitaje tayima Faridah yajiki dikda sharetanda Faridah take hakan baisa tadena zuwa ba kullun kuwa.
HaYaT kam yanzu tasamu saukin aikin gidan gabadaya, dan girki gabadaya Sajidah tadauke mata nauyinsa akanta saidai ta tayata yanka kayan miya da dan abunda ba'a rasa ba, shara da goge gogema haka tare suke komai tunda safe kafin Sajidah ta fita gun aikinta tare suke zuwa da ALI kafin aka mata motarta daga gidansu
Sajidah tamaida HaYaT tamkar kanwarta sam bata daukarta matsayin mai aiki tun ranarda ALI yasanar da ita matsayinta agunsa na kanwa, saidai tayi tayi da HaYaT akan tarika fitowa sunacin abinci tare fafur taki
Data gayama ALI akan yamata magana tadinga fitowa sai cewa yayi kawai takyaleta ra'ayinta!
Ranar wata assabar ne Ammiey taka musu ziyara agidan tareda Salimat dreba yakasu ranar har ALI din yana gida, sai alokacin ne Ammiey tasanda Faridah batada lafiya fada sosai tama ALI akan bai sanar dasu ba hakuri kawai yake bata
Itakam Faridah bakin cikin yanzu bata iya yima kanta komai sai anmata dajin haushin su Ammiey yasata fashewa da kuka
Ammiey tashiga bata hakuri atunaninta dik zafin ciyon ne...
Sosai suka samu kulawa gun Sajidah ta karramasu sosai fiyeda tunaninsu sabanin Faridah da in Ammiey tazo gidan ko gaisuwar kirki bata samu wani lokacin shisayama daga Ammiey harsu Salimat bamai son zuwa gidan ALI din gudun wulakancin Faridah.
HaYaT tana daga daki tajiyo hirarsu aranta tace da alama y baki akayi yau agidan saidai sam batada niyar fitowa dan yanzu bataso fitowa taga sahibin ranta tareda Sajidah abun sosai yake damunta
Gashi ALI din kuwa datake haukarta akansa tunda yasamu kan amaryarsa yama manta dasun taba kadancewa shida ita kwasar amarcinsa kawai yake dan wani lokacinma mantawa yake da ita agidan saboda gabadaya yadena ganinta taneda fitowa idan yana nan
Sajidah tamallake zuciyar ALI ne saboda yasamu yanda yakeso gurinta ta yanda koda yaushe ya lalubota ashirye take da tabashi hadin kai bata taba nuna gajiyawarta akansa tana bashi hadin kai adik lokacinda yabukaceta gashi kuma ta iya gyaran jikinta tako wane fanni tsafta dashan kayan karin ni'ima asaukake ba boka ba malam
Hakan yasa ALI mantawa dawata HaYaT acikin gidan gabadaya baya ganin kowa agabansa sai Sajidah itace yar gaban goshinsa yanzu ganin Faridah yake kamar adole yake zaune da ita gabadaya ba irin tsarinsa bace gani yake yawuce ajinta baima san dalilin aurenta ba shikam yake fadi aransa____
_Magani yadena aiki Kenan_π
Ganinsu Ammiey anan zasu wuni ne yasa Sajidah buga kofar HaYaT danta fito ta tayata aikin kitchin
Lokacinda HaYaT tafito idanunta suka sauka akan Ammiey nan take taji son Ammiey azuciyarta haka kawai taji kamar taga Mamanta
Kai tsaye gurinsu taje tagaida Ammiey tana murmushi Ammiey ta ansa cikeda fara'a tana fadin ya sunanki?
HaYaT sunana AyNuL HaYaT!
Ammiey tace suna mai dadi
Nagode HaYaT tafada kafin takai kallonta gun Salimat tasakar mata murmushi itama Salimat tamayar mata da martani cikin sakin fuska suka gaisa tace ni kanwar ALI ce
Kefa?
Ko kanwar Aunty Sajidah ce ke?
Ya akayi tafiki hesken fata, saidai kin fita kyau!
Jin tambayoyin HaYaT tamkar saukar aradu aka kallon ALI yayi dashima tambayar Salimat tasashi faduwar gaba...
βπ»
[8/1, 7:01 AM] Hayat: πππππππππ
πππππππππ
*AyNuL HaYaTπ*
_MATAR ALI GADANGA_
πππππππππ
πππππππππ
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_-*
*LaBaRi Da RuBuTaWaβπ»*
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_-_*
*NeEnA_CoOlπ©π»βπ¦±*
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_*
*_______________________*
*π³πͺNiGeR Ma FiErTΓ©π€π»*
*Ψ§ΩΩΩΩ
Ψ₯ΩΩ Ψ£Ψ³Ψ£ΩΩ ΨΨ¨Ω ΩΨΨ¨ ΩΩ Ω
Ω ΩΨΨ¨ΩΨ ΩΨΨ¨ ΩΨ¨ΩΩ Ω
ΨΩ
Ψ― Ψ΅ΩΩ Ψ§ΩΩΩ ΨΉΩΩΩ ΩΨ³ΩΩ
.*
*ΩΨΨ¨ ΩΩ ΨΉΩ
Ω ΩΩΨ±Ψ¨ΩΩ Ψ₯ΩΩ ΨΨ¨Ω ΩΨ§Ψ±Ψ¨ Ψ§ΩΨΉΨ§ΩΩ
ΩΩππ»*
π·π·π·π·π·π·π·π·
_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN KAIβπ»_
π·π·π·π·π·π·π·π·
1β£2β£
Cikin rawar murya tafara fadin ummm amm tadan dakata tahadiye wasu yawo dasuka cika mata baki tacigaba da ni daman ba kanwar Aunty Sajidah bace ni...
ALI ne yayi saurin tare maganar yana fadin Ammiey kinga yarinyar nan da shegen tambaya saikace yar jarida?
Ke HaYaT jeki ki taya Sajidah aiki maza
Aekuwa kamar jira take tajuya tanufi kitchin da saurinta
Turo baki Salimat tayi tace shikenan Yaya ALI daga tambaya? Dan Allah Ammiey laifi nayi? Cikin shagwaba take magana
Murmushi Ammiey tayi dan kallon tsaf datama HaYaT da ALI lokacinda Salimat tajefama HaYaT tambaya tagano wani boyayyen sirri akwayar idonsu ganin kuma yanda HaYaT tarikice takasa ansa tambayar kai tsaye sai wani inda inda take
Shikuwa ALI yayi caraf yakarbe zancen bai bari ta ansa da kanta ba...
Girgiza kai Ammiey tayi tana murmushi tace Salimat nima banga aebun tambayarki ba dan nikaina so nake naji ansar bake kadai ba!
Tajuya ta kalli ALI tatsaresa da ido tana jefo masa tambaya wacece wanan yarinyar inba kanwar Sajidah bace dan ni bansanta ba?
Ammiey kanwar abokina ce!
Nan yashirga musu karya kamar yanda yagayama Faridah
Ammiey kuwa tayarda dashi sosai taji tausayin HaYaT da sonta sun kamata saitaji yarinyar ta kwanta mata arai sosai
Yinin ranar agidan sukayi HaYaT tasake da Salimat sai hirarsu suke tamkar daman can sun san juna gashi kuwa kusan kansu daya shekarunsu daya saidai Salimat tabawa HaYaT tazarar wata daya .
Da zasu tafi ne HaYaT taji kamar tabisu tayi rau rau idanunta fal kwalla abu kadan take jira tafara kuka ALI yalurada halinda take ciki yadauke kansa Allah Allah yake su Ammiey sufita batareda talurada halinda HaYaT take ciki ba
Salimat tajuyo daidai zata fita tace Sis HaYaT kiban number wayarki mana
Hawayenda take makallewa ne suka zubo mata tana girgiza kai tace banida waya ni!
Ayya yi hakuri sis HaYaT namiki alkwari zanzo miki da tsohuwar wayana jibi ko nabawa Yaya ALI yaka miki kinji
Da sauri HaYaT takamo hannun Salimat tace dan Allah kizo dakanki banida yan fira gashi yau kawai nasaba dake tamkar karmu rabu dake nakeji wlh ba wayar bace damuwana ba! Takarashe maganar tana share hawayanta
Banda harara ba abunda ALI yake jifan HaYaT dashi itakam batama san yanayi ba
Dakyer suka rabu da Salimat bayan tamata alkwarin zatazo jibi...
Suna tafiya ALI yakalli Sajidah yace jeki dauko mun kye din mota daki
Toh tace tareda nufar sama
Saida yabari tajuya bayanta kenan yadanko hannun HaYaT jin irin fizgarda yamata ne yasa taso sakin wani irin ihu dan taji tsoro sosai
Da sauri yasaka hannu yarufe mata baki saida Sajidah tabacewa ganinsu tukuna yasaki bakinta yana fadin
Ki nisanci kanki ga kanwata dama yan gidanmu gabadaya inba haka ba zakisha mamakina wlh!
Jin abunda yafada ne yasa tafizge hannunta daga rikonda yamata cikin rashin tsoronsa da tsiwa tace
Saidai kash ba wanan acikin sharrudan aurenmu dakai ALI!
Yin alaka da yan gidanku ko rashinta ni nakeda ikonyi dan haka ba ruwanka cikin sabgata dik sharuddan da ka gindaya mun ba daya wanda natsallake acikinsu dan haka dik abunda nayi nan gaba ko nakeda niyar yi ba ruwanka bane!
Tana gama fadin haka tayi tafiyarta tabarshi nan sake da baki yana kallonta cikeda mamakinta wani lokacin idan tana magana har shakkarta yake
Sai bayan ta tafi ne Sajidah tazo tamika masa kye din yace yafasa fita tamaida
Ba musu kuwa taje tamayar...
Washe gari HaYaT da Sajidah sukayi aikin gida kamar yanda suka saba atare kafin su shiga kitchin saida suka gama hada komai HaYaT tadebi nata Sajidah ta kalleta tace kedai haryanzu kinki sakin jiki dani ko?
Kizama yar gida mana!
Nikam zaman dakin nan baya gundurarki ne?
Murmushi kawai HaYaT tayi batace da Sajidah komai ba tashige dakinta dan ita yanzu gabadaya yan gidan haushi suke bata bataso ko magana ta hadata da Sajidah dikda kirkinda take mata wani lokacin idan abunta yamotsa har akanta take sauke haushinta wajen rashin yimata magana koda zasu wuni tare kuwa idan taga dama ko uffun batacewa da ita
Itakam Sajidah murmushi kawai take azatonta dik aljanu ne suka sakata rashin yin magana wani lokacin shiyasa bata taba bata haushi ba idan tayi mata magana bata ansa ba saidai tabita da adu'a kawai.
Kinga Faridah wallahi wallahi inhar kika sake ganin kafana agidanki tofa gayawata ce akakai batareda nasani ba!
Haryanzu ban manta shakarda shegiyar yarinyar nan tamun ba, haka kawai bazanzo takasheni ba kinsan kuwa kisan kan mahaukaci ba'a shari'a dashi
Kinga kuwa idan takasheni takashe banza !
Kuka Faridah tafashe dashi tace
Ban taba zaton haka daga gareku ba ita baby Nice nakira wayanta yafi akirga taki dagawa ke kuma kin daga kince bazakizo ba!
Idan baku tamaikeni ba wazaiyi?
Nida ALI yanzu ko gaisuwar kirki bata shiga tsakaninmu! Gashi kafana ba inda zan iya zuwa dakaina kuma ko dubani bakuzo kunyi ba Rukky kun kyauta mun Kenan? Sai alokacinda nake tsananin bukatarku ne zaku juya mun baya?
Ganin sai zuba zance take yasa Rukky fadin hello...hello..hel bana jinki hello Faridah
Saita katse