Showing 36001 words to 39000 words out of 54100 words
ko naga kinyi waya da mijinki ba ko dan uwanki ba ina fatan dai lafiya?
Dan uwana? Mijina? Ta nanata aranta tana fadin nisam bansan inada wani dan uwa ba!
Wata zuciyar ce tace da ita kikasan ALI ne yashirya plan akan kinada dan uwa ? Ki ansa kawai!
Cikin inda inda tace am daman daman Ammiey ranarda Aunty Sajidah tazame har tayi bari aranar wayana yafadi yafashe shiyasa bana waya da kowa takarashe maganar tana dukarda kanta kasa
Dan kunyar Ammiey ce takamata ganin irin yanda Ammiey tadauketa da zuciya daya amma ita tazo tana sharara mata karya taboye mata wani babban al'amari wanda yakamata tasani...
Ayya shine baki fada ba?
Bari zan kira Yayanku ALI anjima yabiyo miki da sabuwar waya aeba dadi ace kin zauna ba waya ahanunki HaYaT tashi kitafi shikenan
Jin abunda Ammiey tafada saitaji kamar tazauna taroki Ammiey tafasa da siyan wayar bataso inhar ALI zai siyamata ta yafe!
Saidai ba yanda zatayi haka ta tashi tafita jikinta ba kwari dan yanzu tatsani koda kiran sunan ALI ne ayi agabanta...
Yana hanyarsa ta dawowa daman da shirinsa na zuwa gidansu yaga kiran Ammiey cikin murmushi yadaga wayar tareda sallama yagaisheda Ammiey ta ansa tareda tambayarsa Sajidah yace tana lafiya!
Daman kanwarka zaka siyoma waya ashe batada waya ahanunta kaga kuwa ba dadi ace macen aure mijinta nawata kasar ace tarasa waya ga Yayantama shima yana bukatar jin labarinta
Tunda Ammiey tafara magana yatamke fuska tamau gabadaya murmushinda yake yad'auke, dason samunsa ne HaYaT bazata sake rike waya ahanunta ba har abada, dan yasan muddin tanada waya toko wani kato zai iya kiranta ko tayi mu'amala dawasu mazan daban
Baiso ace Ammiey tasaka bakinta akan wanan maganar ba, amma ba yanda ya iya cikin sanyin murya yace Ammiey gani ahanyar zuwa gidan zanzo natafi da ita saita zabi wacce takeso!
Yauwa hakanma yafi inji Ammiey saika zo takatse wayar
Ajiye wayarsa yayi yadunkule hannu yadaki sitiyarin motar lokaci daya kuma yacusa hannunsa cikin gashin kansa tareda cije lebensa na kasa afili yafurta HAYAT HaYaT....
HaYaT tana dakinta taji Ammiey nakiranta da sauri tafito tace Ammiey gani
Tana shirin zuwa kusada Ammiey tahango ALI zaune fuskarsa ba annuri tsaf idanunsa akanta yana mata wani irin kallonta
Lokacinda taganshi taja burki cikin rawar murya tace Ya ALI ina wuni?
Lafiya kalau yafada atakaice ba yabo ba fallasa
Ammiey tace jeki d'auko hijab dinki kuje zai siya miki wayar saiki zaba da kanki!
Zaro ido tayi waje ta kalli Ammiey ta kalli ALI kamar tarusa kuka tace
Ammiey nikadai zanje?
Konazo narakaki ne Ammiey ta tambaya tana kallonta
Da sauri tagirgiza kanta tace a'a Ammiey!
Amma har Salimat da Shuraime sudawo tukuna saimu tafi tare
Jin abunda tafada ne yakufularda ALI wato yazama dodo tayanda bama taso sufita dagashi sai ita saita nemi yan rakiya ba?
Mikewa yayi tsaye yana fadin Ammiey kin damu asiya mata ita kuma baso take ba, dan haka nizan tafi kawai
Kallon HaYaT Ammiey tayi batareda tabawa ALI ansa tace
HaYaT jeki d'auko hijab dinki fito kinji
Wanan karon ba musu tajuya tanufi dakinta ba jimawa tafito da hijab dinta azuciyarta take fadin dama tasani tabisu Salimat gidan Aunty Khadija da dik wanan muguwar kaddarar bazata hadata fita daga ita ALI ba!
kallon Ammiey tayi kamar tasaka kuka dan harga Allah batason kadaicewarsu da ALI zaluntarta dayake
Yana ganin tafito yafita yana fadin Ammiey saimun dawo!
Adawo lafiya tace dashi tamike tana fadin jeki HaYaT
Toh tace tarufa masa baya tafito badan ranta yaso ba, koda tafito harya shige motarsa yana jiranta tana shiga yatada motar yafita
Yanayin yanda yake tuka motar zai tabbatar maka dacewa yana cikin fushi sosai yake jan motar idan zai taka burki kuwa da karfi yake takashi
HaYaT sai yawo take tsakanin kujerar motar da inda mutum yake ajiye kafafunsa abun dariyaπ
Shikam ko gezau bayayi dan yasaka ceinture dinda yake hanashi motsi mai karfi
Wata clinique HaYaT taga yanufa yana shiga cikin harabar clinique din yanemi guri yafaka motarsa yakalli inda take fuskarsa amurtuke yace fito muje
Cikin mamaki tace yaushe aka fara siyarda waya cikin clinique ?
Yau aka fara! Yafada atakaice tareda fita yabanko kofa
Itama dole yasa tafito tabi bayansa cikin mamakin meya kasu nan kuma?
Wani ofis yanufa yashiga tana biye dashi neman guri yayi yazuana tareda gaisawa dawani matashin saurayi wanda kana ganinsa zakasan cikakken likita ne kuma kwarare sosai ofis dinsa yahadu ba karya shima kansa likitan karshene gun kyau da cikar hallita
Muryar ALI ce tadawo da ita daga tunaninda take
Bayan sun gaisa da likitan irin gaisuwar sani dan harda yasu Ammiey suke likitan ya tambaya
ALI ya ansa suna lafiya ka ganni kwatsam ko?
Gata nan itace yafada yana nuna HaYaT
Murmushi likitan yayi tareda cire fararen tabaranda ke fuskarsa yace
Yan mata yakike?
Cikin nauyin baki da mamakin kalaman ALI tace lafiya kalau!
Zo zauna yafada yana nuna wata kujera dake kallon kujerarda ALI yazauna
Ba musu taje tazauna cikin d'ar d'ar hankalinta sam yaki kwanciya jira take taji me zasu mata ?
Itada Ammiey tace yakaita gun siyarda waya shine zaizo da ita asibiti....
[8/1, 7:01 AM] Hayat: πππππππππ
πππππππππ
*AyNuL HaYaTπ*
_MATAR ALI GADANGA_
πππππππππ
πππππππππ
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_-*
*LaBaRi Da RuBuTaWaβπ»*
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_-_*
*NeEnA_CoOlπ©π»βπ¦±*
*-_-_-_-_-_-_-_-_-_*
*_______________________*
*π³πͺNiGeR Ma FiErTΓ©π€π»*
*Ψ§ΩΩΩΩ
Ψ₯ΩΩ Ψ£Ψ³Ψ£ΩΩ ΨΨ¨Ω ΩΨΨ¨ ΩΩ Ω
Ω ΩΨΨ¨ΩΨ ΩΨΨ¨ ΩΨ¨ΩΩ Ω
ΨΩ
Ψ― Ψ΅ΩΩ Ψ§ΩΩΩ ΨΉΩΩΩ ΩΨ³ΩΩ
.*
*ΩΨΨ¨ ΩΩ ΨΉΩ
Ω ΩΩΨ±Ψ¨ΩΩ Ψ₯ΩΩ ΨΨ¨Ω ΩΨ§Ψ±Ψ¨ Ψ§ΩΨΉΨ§ΩΩ
ΩΩππ»*
π·π·π·π·π·π·π·π·
_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN KAIβπ»_
π·π·π·π·π·π·π·π·
Neenacool280@gmail.com
WatsaAp +22792838015
1β£7β£
Tashi likitan yayi yaje yadauko wata allura dawani zaren roba wanda ake daure hannu mutum idan za'a dibi jini kallonsa kawai HaYaT take tana kallon ALI
Ganin yakaraso inda take ne yana shirin d'aura mata zaren robar yasa tamike da sauri tsaye tana kallonsa fuskarta daukeda mamaki tace me zaka mun?
Kallonta yayi kafin yakalli ALI kamar bada umarni taga ALI yamike tsaye yakama kaffadunta yazaunar da ita kan kujera tazauna tanakai kasa yakama hannunta na dama ya yaye hijab dinta
Wanan karon kuka tasaka tana fadin Ya ALI me zaku mun?
Dan Allah karka mun Allura wallahi tsoronta nake da zafi wayyo Ammiey kizo ki kwaceni zasu kasheni...
Tausayinta ne yakama Dr Khaleed kallon ALI yayi yace
Wai dole sai anyi wanan abun ne ALI? Kajifa yanda take kuka kabari munemi amincewarta mana!
Mikewa ALI yana fadin bani idan bazaka iya ba
Mika masa Dr Khaleed yayi yakoma baya yana kallonsu zuciyarsa cikeda tausayin HaYaT yasan wacece ita gun ALI yasan kuma dalilinda yasa ALI zai dauki jininta...
Kama hannunta yayi zai saka allurar tajanye cikin muryar kuka tace plz Ya ALI
Wani irin kallo yawatsa mata ba shiri tanutsu tadena kokarin hana hannunta datake, rufe idanunta tayi dan batason ganin yanda allurar zata ratsa hannunta tanaji tana gani ALI yazuki jininta batareda tanada wani rashin lfy ba ko wani abu daban
Yana gamawa yamikama Dr khaleed ya ansa tareda fita daga ofis din
Kallonta yayi sai faman kuka take tana murza hannunta ahankali
Taso muje yace da ita ba musu tamike tabi bayansa
Sunyi tafiya mai nisa amma haryanzu taki dena kukanda take, kukanta yana dakar masa zuciya yayita rarashinta daban baki tahakura tayi shiru amma ko sauraransa takiyi
Wani burki yaja gefen titi wanda HaYaT takusa gauruwa da gaban motar da sauri ALI yasaka hannayensa biyu yatareta tareda maida ita mazauninta ahankali ya yalleta
Ke wane irin taurin kai ne dake? Sau nawa zance dake kiyi shiru kinki, kukan nan naki hawar mun kai yake ko so kike kisakani ciyon kai ne?
Kallonsa tayi fuskarta sharkaf da hawaye tace
Jinina daka zuka fa?
Me nayima kuma me zakayi da jinina?
Kallonta yake cikin ido yarasa dabararda zai mata kawai yajanyota jikinsa yahada bakinsa da nata yashiga aeka mata da sakwani cikin kwarewa
Tuni kuwa jikin HaYaT yakarbi dan sakonda ALI yake aika mata tuni jikinta yayi laushi batayi kokarin hana ALI abunda yake mata ba
Abunda yake bawa ALI mamaki kenan gameda ita, akoda yaushe idan irin wanan tafaru tsakaninsu bata hanashi yin abunda yaga dama da ita haka zata bashi hadin kai koda tana fushi mai tsanani dashi kuwa
Hakan yana nufin HaYaT mabukaciya ce Kenan? Tabbas tana daga gerin irin matanda dayawan Maza suke son samu wacce bata gajiya da bukata idan akaci sa'a tahadu da irin miji mai yanayin hallitarta shikenan gabadayansu sunyi dace!
Saidai fa dayawan irin matan nan inhar ba'ayi saurin yimusu aure ba sukan lalace dawuri saboda karfin sha'awarsu basa jurewa rashin namiji tare dasu na tsawon lokaci sosai
Janye bakinsa yayi daga nata alamarda yagani afuskar HaYaT ne yakufular dashi tuni zuciyarsa tafara masa wani mugun tunani wato haka saurayinta yake mata kenan?
Kodai shine yasaba mata da irin wanan dahar in yahada bakinsa da nata bata hanashi saboda tasaba?
Kallonta yasakeyi zuciyarsa nakuna
Itakam idanunta alumshe tun lokacinda ALI yaraba bakinsa da nata wani irin abu takeji yana ratsa jikinta tun daga dan yatsanta na kafa har izuwa tsakar kanta gabadaya jikinta yamutu saita nemi kuka da kuncinda take ciki tarasa, da za'a tambayeta dasai tace sudawama ahaka itada ALI har abada bazata damu ba, ahankali takoma jikin kujera tamaida kanta tanajin wani abu ajikinta na fizgarta ...
Ahankali yaja motar batareda yace da ita komai ba
Sun fara tafiya tabude idanunta ahakanli tana kallon titi, saidai idanunta dakyer take iya budesu wani abu takeji ajikinta wanda takasa tantance menene
Saidai talura adik lokacinda ALI yasumbaci bakinta takan shiga irin wanan yanayin, jitake kamar tajanyo ALI ajikinta yacigaba da sumbatarta dan ita bai isheta ba,,, ganin koda giyar wake tasha bazata iya yin abunda zuciyarta ke ingizata tayi ba yasa tahada kanta da gwuiwoyinta tashiga rero kukanta ahankali marar sauti danko shi ALI dayake kusa da ita baisan tanayi ba...
Wani babban shago yaje amma ya hanata fitowa shi yaje dakansa yazabi waya *TECNO CAMON 11 PRO* yafito harda sabbin layi guda biyu saida aka hada komai yana shigowa yamika mata wayar batareda yakalli fuskarta ba
Kallonsa tayi da lumsashin idanunta kafin ta anshi wayar nagode tace cikin sanyin murya
Yi yayi kamar bai jita ba
Har suka iso kofar gida wata magana bata kara hadashi da ita ba, akofar gidan yatsaya kallonsa tayi
Yayi daidai dashima yana kallonta bazaki fita ba? Koso kike saina saka motar cikin gida tukuna kifita Sarauniya?
Cikin bacin rai yayi maganar yana kare mata kallo
Girgiza kanta tayi ahankali tareda dauke idanunta daga kallonsa tana kokarin bude murfin mota tafito
Dakata! yace da ita
Bata juyo ba saidai tadena kokarin bude motarda take
Bai damu darashin kallon nasa da batayi ba yace
Kinga wayar nan daga number Ammiey Salimat Daddy in kika kuskura naga wata number aciki saina fasa wayar kuma na karairayaki bayan namiki shegen duka kina jina ko?
Number Ya Haidar fa? Tafada tareda juyowa tana kallonsa
Saida yayi jim kafin yace ita dinma na haramta miki ita aeshi din ba muharaminki bane!
Cikin mamaki ta kalleshi saidai batayi magana ba
Idan kunne yaji jiki yatsira yace da ita tareda fadin fita kije
Bude motar tayi tafito tanufi cikin gida batareda tarufe kofar ba
Kiran sunanta yashigayi amma kamar bada ita yake ba tayi shigewarta
Kwafa yayi kafin yafito dole yazagaya yarufe motar yadawo yashiga yaja yabar wajen...
Tana shiga su Ammiey suna falon harda yayansu Haidar kowane ya tayata murna
Salimat ce ta anshi wayar tasaka mata gabadaya numbobin yan gidan harda na Aunty Khadija
Bata jima anan ba sukaje sukaci abinci suna gamawa kowane yashige dakinsa dan sauke farali...
Hamdan kwance yake yarasa meke masa dadi aransa wasa wasa ciyon nan so yake ya kwantar dashi karfi da yaji tunanin HaYaT yasa aransa sosai abincinda Maa taka mishi baiko kalli inda yake ba
Wayarshi yaji tafara neman agaji wani dan karamin tsaki yaja tareda mika hannu yadauki wayar yana dubawa yasake ganin sabuwar number ce take kiransa
Aransa yace wai waye yake mun wasa da hankali ne ranar ankirani da bakuwar number na daga ba'ayi magana ba kuma yauma haka?
Wata zuciyar ce tace dashi kadaga kaji mana wanan aeba wancan number bane
HaYaT dataji kiran harya kusa katsewa ba'a daga ba yasa tafarajin ba dadi aranta harta cire tsammani taji andaga tareda sallama
Muryararsa mai sanyi tadaki dodon kunenta batasan lokacinda talumshe idanunta ba wani farin ciki da annashuwa taji yana ratsa dik illahirin jikinta
Cikin wata irin sanyayar murya ta ansa da wa alaikassallam!
Zumbur Hamdan yatashi daga kwancenda yake jin muryararta yana fadin MAI SANYI kece?
Kece kodai kunnena ne kemun karya? Dan Allah ki ansa mun
Dariya HaYaT ta kyalkyale da ita kafin tace wanan azarbabin fa Malam Hamdan?
Ajiyar zuciya yasauke yana fadin
Bakisan yanda nayi kewarki bane shiyasa nashiga damuwa sosai saboda rashin jinki HaYaT dan Allah ina kika shiga?
Kinsan kuwa saura kiris namutu da kaunarki, nakwanta rashin lafiya HaYaT azatona narasaki kenan har abada jin satin nan biyu nake kamar shekara dubu biyu plzzz MAI SANYI meya faru haka?
Yakarashe maganar cikin damuwa
Ajiyar zuciya HaYaT tasauke kafin tace wayana ne yalalace, ban samu wata ba saiyau shiyasa!
Au hardaku 'Ya'yan manya kuna rashin waya kenan ? Yafada cikeda zolaya
Dan murmushi HaYaT tayi tace wane ni...
Hirarsu suke cikida nishadi son Hamdan nakara shigar HaYaT batareda tahango illarsa ba nan gaba gareta....
Kusan kullun suna waya dashi wata irin shakuwa nakara shiga tsakaninsu tayanda in daya daga cikinsu baiji muryar dayansa bayada sukuni...
Salimat ganin yanda HaYaT take soyewa ita dik atunaninta da mjin nata take waya da chat hakama Ammiey
Yanzu HaYaT tarage zama cikinsu kullun tana daki abunta tana waya da sahibinta
Maa tasanda HaYaT dan Hamdan dik lokaci lokaci yakan bata sugaisa da HaYaT itama sosai HaYaT ta kwanta mata arai saboda taga irin mutuwar kaunarda d'an nata yake mata...
Ahaka har hutunsu yakare suka koma scul idan kaga HaYaT da Hamdan kuwa azahiri ayanzu bazaka ce masoyan juna bane saboda yanda yanzu yake iya sarrafa kansa yahana kansa yawan kallonta dayake acikin classe saboda suna haduwa awaya ko kuma ita HaYaT tasan yanda zatayi taje ofis dinsa dik wanan haryanzu Salimat bata sani ba
Saidai abunda yake bata mamaki shine yanda HaYaT ayanzu bata shakkar zuwa ofis din Malam Hamdan kamar ada data tsani koda sunansa akira saboda yanda yake takurata agaban kowa
Yana zaune ofis dinsa da kwana biyu bayan yakai HaYaT gun Dr Khaleed yakira sa yasanar masa resul din tafito tun jiya yake jiran zuwansa
Sam na manta wallahi, amma anjima zanzo karka damu.
Dr Khaleed ne yace yarinyar nan fa ba kamar yanda kake tunaninta take ba ALI, kallo daya namata naga nutsuwa atattare da ita bΓ’ irin ballagazan Matan nan ne ba kayarda kacire komai aranka kafito fili kasanarma su Ammiey gaskiyar lamari awuce wajen!
Ajiyar zuciya yasauke kafin yace karka manta alkwarinmu dakai kafin nagayama sirrinda ke tsakaninmu da HaYaT Khaleed
Naji dik abunda kace amma ba yanzu ba da sauran lokaci zanyi abunda ka shawarceni dashi!
Hmm ALI kenan harsai yaushe kenan?
Karfa lokaci yakure maka kadawo kana dana sani dayafi dare duhu...
Kuma kasani matarka ce tanada babban hakki da nauyi akanka wanda ka kasa saukewa akanka ALI
Khaleed haryanzu fa HaYaT yarinya ce taya kake tunanin zan zauna da ita ahaka amatsayin matar aure?
Taya zata iya d'aukar larurata ahaka?
Kaje kauyuka ka kaga yara kankana wanda HaYaT tafisu shekaru da girman jiki da komai amma ahaka suke zaman aure wasunsu harda 'Ya'ya
Balle ita HaYaT din fa?
Naji shikenan sainazo kawai! Yafada tareda kashe wayar
Murmushi Dr khaleed yayi yafurta afili ALI Kenan kacika son kanka dayawa...
Yau Week-end suka shirya dashi da Sajidah taje tagaida iyayenta sunkai awa biyu agidansu kafin sumusu sallama sukazo gidansu wajen shabiyu na rana daniyar anan zasu wuni har dare sukoma
HaYaT da Salimat suna kitchin suka jiyo sallamarsu Ammiey datake falo tana ansawa Daddy ma yafito dan yana gida ba inda yaje
Salimat cikin jin dadi taje tagaidasu tadawo tana fadin
Sis HaYaT Allah yazubama Aunty Sajidah kyau da iya kwalliya wallahi ni kullun ganin nake tana kara kyau da haske kai amma Ya ALI yayi dace ba kadan ba!
Allah yasa Aunty Sajidah tasamu ciki ta haifo mana yan tagwaye masu kama da ita
Jinta kawai HaYaT take tana motsa miya da chat abunta kodaya daga cikin kalamn Salimat basu shugeta ba batada niyar bama Salimat ansa kuma
Ganin ta kyaleta ne yasa Salimat warce wayar daga hannunta tana fadin ke kam kin shiga uku wlh!
Ace mutum kullun yana kan waya aikinma saikin hadashi da chat salon miyar takone Ya ALI yasamu abun fada ba?
Namiki magana kin shareni wata kilama ko jina bakyayi
Kinga Salimat bani wayata dan Allah ina jinki fa zan baki ansa kenan kika warce mun waya takarashe maganar tana marairaice fuska
Gwalo Salimat tamata tajuya da gudu tafita tana fadin ki kwantarda hankalinki kimana miya mai dadi Malama idan kin gama saina baki wayar!
Haushi ne yakama HaYaT dan harga Allah batason abunda zai shiga tsakanin hirarsu da Hamdan
Kamar tayi kuka tabi bayan Salimat da sassarfa kafin ta cimmata harta isa falo
Salimat na ganinta tabuya bayan Ammiey tanama HaYaT gwalo
Buga kafafunta tashigayi akasa kamar karamar yarinya tana fadin Daddy ka ganta ko dan Allah kuce taban wayana
Sajidah kallon HaYaT take yanda yan kwanaki data dauka bata ganta yanzu taga tagirma takara kyau fatar jikinta takara gogewa ga cikar diri da hallita kamar ita tayi kanta
Shikam ALI sakin baki yayi yana kallonta da mamaki yanda take shagwaba tana buga kafarta akasa komai na jikinta na girgiza takaici ne yakamashi
Kallon inda Haidar yake zaune yayi yaga hankalinsa nakan wayarsa sai faman murmushi yake da alama chat yake da masoyiyarsa
Anan ne hankalin ALI yadan kwanta
Kallon HaYaT yasakeyi tareda hadiyar wani katon yawu daya taru cikin bakinsa
HaYaT sanye take cikin riga da sket yan kanti irin masu taushi da tsantsi din nan wanda dik illahirin kirar jikinta sun bayana ba kamar mazaunanta dasukafi komai auki ajikinta
Itada Salimat kayansu iri daya suke sanye dashi ita kanta Salimat sun mata kyau amma ba kamar HaYaT ba...
Daddy ne yace ke Salimat zo nan
Ba musu taje tana dariya kasa kasa
Bata wayarta yace yana fadin salon son rigima da kokowa kamar buzaye haka kawai ki anshe mata wayarta?
Dan turo baki tayi tana mikama HaYaT wayar
HaYaT na ansa tamata gwalo
Sai alokacin tadubi gundasu ALI suke tace laaa Aunty Sajidah sannunku dazuwa
Ya ALI ina wuni
Kafin su ansa gaisuwar tajuya tana nufar kitchin tana fadin wayyo miyata zata kone
Salimat tabita suka koma ciki
Tana tsaka da chat da Hamdan taga number ALI da Salimat tasaka mata sako yashigo ta bangarenta
Saida gabanta yafadi kafin tabude message din tafara karantawa kamar