Showing 150001 words to 153000 words out of 155476 words

Chapter 51 - IDON NAIRA COMPLETE HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

01 Jan 2026

408

Mata ahankali ta saka Masa ya lumshe Ido saidai Bai shanyeba ya hade bakinsu Yana hadawa da bakinta da harshenta da yogurt din Yana tsotsewa Idanuwansa a lumshe.

Sake debo wani tayi tasaka Masa abaki shima yasake hadawa da bakinta ya tsotse Yana sake qarawa abin Dadi da yawun bakinsu.

Tuna taba iya debowa harta jikinta ya mutu ta kasa..

A jikinta yaqarasa lashewa ya zarce da zare rigar jikinta tana Zane kan qafafunsa daga ita sai black transparent lace wire bra datake bayyanar Masa da hasken fatar kirjinta dasuke cikin bra din.

Wani mayen yawu ya hadiye a makoshinsa kafin yafara Bata abinci tanaci yana binta Yana lashewa da shafawa harta koshi shima ta tayasa ci suna gamawa brush Suka fara Yi kafin wanka Wanda tun a toilet ya Gama galabaitar da ita da romances dinsa masu sanyi kafin suka fito yaqarasa aikinsa Yana rabata da towel din jikinta a tsakiyar gadonsa ya yai Mata wani irin lafiyayyan aikin dayasata bacci a take Yana gamawa.

Saida ya dawo daidai shima kafin ya dauketa da Kansa yayo musu wanka Suka fito rigarsa kawai ta zira ta kwanta bacci ya dauketa Mai nauyi da dadi ta manta da maganar komarta gida.

Rufeta yai da abun rufa tareda komawa Palo ya zauna Yana amsa wasu Yan wayoyinsa kafin yaje yayi alwala yayi sallolinsa na dare kafin yaje ya kwanta tareda Shigewa jikinta ya rungume cikinta yayi musu addua bacci ya daukansa shima.

Washe gari bayan sunyi asuba sun koma Basu farkaba sai after 10.

Batayi wankaba Saida tafito Palo ta nufi dining taci abincin da aka kawo musu tana gamawa tayi wanka lokacin shima yafito wanka.

Bayan ya shirya yafito Saida ya sake Bata abinci kadan taci suka fito tare.

Gurin ummansa Suka fara zuwa yabarta acan ya wuce office kaman zatayi kuka Suma su umman kaman zasuta Rusa ihun hakama mufeeda.

Zugum tayi a Palo tana rasa abinyi duk bayan mintina saiya kirata yaji yanda take

Rikice Masa takeson Yi duk yakira Amma saiya lallabata ya kashe

Ahaka har lokacin sallah yayi dole aka kaita dakin ummansa acan tayi alwala tayi sallah tana idarwa ta Kirasa cikin sanyin murya da kasala tace Masa yunwa takeji.

Suna Gama wayar yakira ummansa yace Amal na Jin yunwa abata abincin Kuma kartasha ruwan sanyi sosai sbd Dr tayo ta hana.

Haj Maryamah shiru tayi zuciyarta na nauyi jikinta kuma na sanyi.

Saidatayi mintina ahakan kafin ta samu ta sauke ajiyar zuciya tareda juyowa takalli inda Amal din take zaune kan dadduman sallah har lokacin tana waya da mommynta ahankali wadda itama Jin Amal din na gurinsu umma yasata sauke numfashi kawai badan taji tsoro ko shakkar komaiba Dan tasan Babu abinda zai faru tinda shine da Kansa ya barta agurinsu Yana sane.

Qwarin gwiwa kawai mommynta tabata kafin suka kashe wayar suna mantawa da kunyar bama gida Amal din ta kwanaba

Abinci aka Kai Mata a dining aka jera umman batareda ta kalletaba tace taje ga abinci can a dining.

Babu musu ta miqe ta fice daga dakin sbd Daman ba a sake takeba zamanta a dakin daga ita sai umman.

Tana fitowa mufeeda na fitowa daga kitchen daukeda cup da fura aciki tanasha.

Wucewa tayi batareda ta kalli Amal dinba itama Amal din ko kanta batabi ba ta wuce habiba na gaba ta kaita har dining.

Tana zama ta kalli abincin dasuke gurin take taji ta koshi sbd qamshin tafarnuwa dake tashi sosai a abincin.

Miqewa tayi da sauri tana kokarin barin gurin sbd zuciyarta daya fara tashi sosai abinda Bata taba yiba tun samun cikinta wato su amai.

Habiba da Bata fahimta ba bude Mata abincin tafarayi take amai Mai qarfi ya yunquro Mata da gudu tabar gurin ta rasa gurin zuwa da gudu tayi dakin datayi sallah tana shiga ta nufi toilet da sauri tafara zuba amai Mai qarfi.

Habiba bayanta ta biyo ta tsaya kofar bedroom din Haj Maryamah tana jiran taji idan lamarin da sauki.

Umma dataji Ana kakarin amai da qarfi

Fitowa tayi ta shigo dakin Haj Maryamah tana tambayar lafiya.

Amai sosai Amal din keyi Dama tunda Suka taho take a yanayi sbd qamshin girkin dayake Dan fitowa daga hanyar kitchen Sama sama Dan Haka take Aman sosai qarfin jikinta na qarewa.

Jin lamarin yafara wuce tinani yasa umman Cameroon nufar toilet din tana cewa,

"Me kikaci ne?

Amal dai Bata iya magana idanuwanta sunyi laushi sunyi ja.

Kamata umman tayi ta kunna Mata ruwa ta wanke fuskarta da bakinta Suka fito gabaki daya qarfinta yayi qasa.

Zaunar da ita tayi a sofa tana Kiran habiba tace taje takawo Mata ruwa.

Da sauri habiba taje takawo Mata ruwan sanyi umma ta karba ta miqa Mata Haj Maryamah ganin sanyin ruwan Yana nunawa har a cup ta Tina da maganar AQEEL Dole ta bude Baki tace,

"Yace Kar abata Abu me sanyi.

Juyowa umma tayi ta kalli umman cikin mamaki tace,

"To fa,

To kawo kafin yazo yana mana ciki ciki da Ido.

Karban ruwan tayi aka kawo Mara sanyi ko kadan aka Bata tasha jikinta na sake sanyi.

Shiru dakin yayi Bayan habiba ta wuce sbd Babu Mai Abun fada Dan Haka itama saita Kama kanta tayi shiru a zaune jikinta na qarasa sanyi sbd yunwa Dama zazzabin dataji kaman zai taso Mata.

Zaman jigum jigum sukayi tsawon lokaci zazzabin na sake shigarta da mutuwar jiki har yamma Bai dawoba ahakan ta zame a gurin ta kwantar da kanta take baccin wahala ya dauketa.

Sai yamma ya baro office Kai tsaye gidan ya taho Yana shigowa ya samu su umman duka a Palo ya gaisa dasu Kai tsaye ya tambayi Amal din da Ido umman Cameroon ta nuna Masa dakin mahaifiyarsa tana cewa,

"Amai tayi dazu inaga bacci ya dauketa koma kila ta farka.

Kallonsu yayi yaga kowa ya fuske Dan Haka ya nufi kofar dakin Kai tsaye yashiga.

Cikin bacci taji qamshinsa a kusa da ita ta bude idanuwanta ahankali ta gansa gabanta durqushe Yana kallon fuskarta data Dan fada kadan wuni daya kawai.

Numfashi ya sauke tareda tayar da ita zaune Yana zaunawa gefenta ta kwanta jikinsa ahankali tareda sauke ajiyan zuciya itama tana qarasa bude idanuwanta

Fuskarta ya shafa ahankali yace,

"Kinci abinci?

Girgiza Masa Kai tayi tana jikinsa kwance.

Wuyanta ya taba zuwa goshinta yaji zazzabine ajikinta Dan haka ya Ciro wayarsa Kai tsaye wayar Dr tayo yafara Kira suna Gama magana yakira Al-Amin ya kashe.

Tayar da ita yayi yakaita kofar toilet tashiga yadawo ya zauna.

Bata jimaba ta fito ya saka Mata hijab din da aka Bata tayi sallah tayi sallar laasar da batayiba.

Tana idarwa ya cire Mata hijabin ya Kama hannunta Suka fito Palo.

Suna fitowa su umma dukkaninsu Suka bisu da Ido ya kawota gefen ummansa ya zaunar Yana zama shima wayar Al-Amin na shigowa.

Dauka yayi yace Masa ya samesa sashen umma.

Abincin datafi so ne aka kawo Mata mufeeda yasa ta karba takai dining ta jera jiki amace.

Da Kansa yakaita dining suka zauna tare dayake baa ganinsu da Kansa ya Bata batareda ya dorata a cinyarsa ba kaman yanda Suka saba.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥76

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

76

Su Haj Maryamah dai Shiru sukayi ba magana sai Ido sbd ita yanzu tattala zuciyarta takeyi karta buga a banza indai akan Zainab ko ahanlinta ne ta Dena sakawa kanta azaba ta mace a banza ta barwa su Zainab 'dan Dan Haka tunda ba dayar 'yar da Zainab din ta Haifa a bariki bane to da sauki suje ahakan sbd shine yaji yagani ya zabeta.

Bata wani ci abincinba sosai sbd gabaki daya jikinta ya mutu gidan takeson Bari Takoma gidansu kokuma gidan karatunsa Amma anan din Sam batada sakewa bare walwala.

Zuwan Dr tayo yasa suka baro dining din suka dawo palo Dr tayo ta kalleta taga jikinta duk a mace tace,

"Mrs AQEEL ASAD Yaya dai?

Meye problem din?

Muji jikin?

Taba jikinta tayi ta kalli AQEEL daya tadota tana murmushi tace,

"Wannan babyn yana sani yawo fa.

Kallon Haj Maryamah umma tayi

Haj Maryamah din ta miqe tabar palon gabaki daya.

Umma kuwa tana zaune a palon har Dr tayo tagama tatafi.

Kallonta yayi cikin kulawa yace tazo suje bangarensa.

Bata fuska tayi Ahankali tace bazataba.

Yanayinta yasa ya fahimci sbd Bilkees datayi zama a bangaren yasa tace bazatajeba.

Hannunta ya Kama ya Dan rarrasheta akan su tafi din Amma tadage taqi.

Numfashi ya sauke tareda barinta a sashen badan yaso ba ya nufi bangarensa Dan yin wanka yafito sallar Magrib da ake Kira.

Itama dakin ummansa takoma tunda batada zabi acan tayi sallah tana idarwa ta fito tadawo Palo ta zauna tana jiransa gida takeson su tafi duk da bataga alaman hakan daga garesaba.

Aikuwa Bai dawo bangarenba sai after 10 bayan har bacci ya dauketa a palon zaune Yana shigowa ya ganta zaune tana bacci umman Cameroon na gefenta zaune hakan ummansa na daga nesa dasu tana amsa waya cikin nutsuwa.

Kallonta yayi Kai tsaye yace musu anan zata kwana...

Daga ummansa har umman Cameroon kallonsa sukayi Haj Maryamah tace,

"Sbd me?

Numfashi ya sauke ahankali yace,

Umma can gidan karatu zata zauna Amma anfara aikin gyaransa yau hakama Ni gobe insha Allah tafiya zanyi tariga ta baro gida zata zauna anan kafin nadawo.

"Sai ka kaita bangarenka.

"Kallon umman tasa yayi jikinsa na sanyi da yanayinta nako yaushe da Bata sakin komai da sauki.

Nutsuwa yai ya kalleta yafara Mata nasihunsa kaman yanda ya Saba yayi Mata sosai kafin yace Amal tace batason can bangaren Kuma bazai iya tilasta Mata ba Dan Haka ta zauna a gurinsu Ga amanarta Nan kafin ya dawo.

Suna kallo ya dauketa yakaita dakin ummansa ya kwantar ya fito ya fice.

Ita kanta Yana shiga da ita dakin ta farka tanaji tana gani ya fice yabarta.

Haj Maryamah raba dare tayi a Palo sbd batasan ya zatayi takwana daki daya da Amal dinba,

Shikuma Daman Yana sake ya yanke shawarar barinta a hannunsu kafin ya dawo ta tare gidanta sbd su fara sabawa da junansu Dan Dole.

Daga Haj Maryamah din har Amal Babu Wanda yayi wani baccin arziki Ana asuba dukkansu Suka miqe.

Bayan sallar asuba Amal tasamu tayi bacci Bayan umma tabar Mata dakin Takoma Palo tana karance karancenta.

Bata farkaba sai kusan 10 tana tashi brush tayi da wanka ta fito sanyeda doguwar Riga cikin kayan da akai Mata order tunda safen kafin ya wuce.

Batama San wucewarsaba saidai text dinsa data samu.

Abincin da habiba tayi duka batasonsu Dan Haka tace tayi Mata white Noodles da kwai kawai.

Tana Gama breakfast din saiga su Siddi da Anty Fareedah kaman zatayi kuka sbd murnar ganinsu

Suma kasa hakuri sukai Suka taho Jin ita kadai ya Bari a gurinsu umman.

Dakin Haj Maryamah Suka shige tana ji tana gani batada abin cewa.

Harda wasu kayanta Suka kawo Mata na sakawa datake buqata sai mommy data kirata tace ta sake sosai karta takura kanta ko sawa kanta damuwa sbd juna biyun jikinta.

Siddi da Anty Fareedah dayake basuda sanyi ko Jan aji kaman Amal din sake jiki sukai Suka wuni tareda ita a gidan suna fira hankali kwance sukaci abinda suke so sai Yamma Suka tafi.

Duk abin umman Cameroon da mufeeda lafewa sukai a daki Basu wani fitoba ita kanta Haj Maryamah yafe sashen nata tayi Takoma kofar baya akai Mata shifida da komai kaman me picnic Haka ta wuni a baya sai yamma sosai bayan sun bar gidan tadawo ciki.

Da daddare Amal ranar dakin umman Cameroon Takoma ta kwana sbd acan zata iya bacci sosai ta sake ba kaman a dakin ummansa ba.

Waya ya kirata ta ringa narke Masa kan yabarta Takoma gurin mommynta kafin ya dawo din Amma Sam yaqi Haka ta ringa zuba masa qananun rigima Amma duk yaqi.

Umma dake jinta sakin Baki tayi tana tabbatarda Dole AQEEL dinsu ya rasa Kansa indai wannan iskancin da sakalcin take Masa.

Baccinta tayi hankali kwance a dakin umman Cameroon Dan Haka da safe tayi lattin tashi saidai habiba takawo Mata abinci a adaki.

Bayan tagama komai ta fito dakin ummansa taje ta gaidata ta fito ta zauna gurin umman Cameroon data fara sakewa da ita Dan dolen Dole Dan ita Bata iya rayuwar wahalar rashin magana ba kaman haj Maryamah.

Mufeeda kuwa zuwan Amal gidan yasa Bata zama koyaushe tana makaranta sbd batason suna yawan haduwa da Amal din guri daya.

Tun suna basar da Amal din wadda ta dangana tafara sabawa da zaman ahaka har umman Cameroon tazo Dole tana shiga lamarinta sosai sbd zaman Babu rashin kunya Babu zafin Kai Babu rashin daa datake musu gashi daga tafiyar kwana biyar ya zarce Yana sane yaqi dawowa.

Qarfi da yaji Suka koma kulawa da Amal sbd wani zazzabi Mai karfi datayi Wanda yasa mommynta zuwa gidan a karo na farko rayuwar bayan barin gidan Yar uwarta data sako kafa tadawo.

Dr tayo tazo ta dubata ta tabbatar musu da babyn lafiyarsa kalau kawai yanayin ne dai na masu ciki yau lafiya ko wannan.

A gidan Haj Zainab ta Dan wuni tareda 'yarta a gabansu ta ringa tarairayar 'yarta itada Fareedah Dan siddi takoma tana gidanta.

Wunin dasukai Fahat yace saiya kwana gurin Anty Amal dinsa daqyar ya tafi Amma washe gari Saida aka Kuma kawosa Haka aka ringa kawosa Yana wuni kusan kwanaki.

Haj Maryamah da umman Cameroon sunga yanda ake tarairaya da kaunar abinda 'danka yakeso agurin Zainab da ahalinta sbd gabaki daya kwantar da kansu sukayi sbd Amal dake hannunsu suna mutuntasu duk Akan Amal din.

Fahat dayake qaramin yaro a kwanakin da yayi Yana zuwa Saida Suka tabbatarda tarbiyarsa sbd Koda yake qarami sai tarbiyarsa tafi ta mufeeda wadda idan tadawo ta tadda familyn Amal din a gidan to kosu dasuke nata familyn Bata gaidasu saidai tashigewarta dakinta ta rufe.

Wannan abun yasa Suka fahimci kansu sukaso yiwa dasuketa sakarwa nasu Dan pressure da masifa har yakusan kamuwa da ciwon zuciya yamutu ya barsu sune da asara Ashe Zainab takama 'yayanta tabarsu da wahala da garari.

Kishi da gasar hakan ce tasa umman Cameroon ta budewa Haj Maryamah wuta akan wlh Suma su Kama nasu karsuyi biyu Babu.

AQEEL daya share kusan wata biyu baya taredasu shi kansa a lokacin ya tabbatarda ansamu cigaba da tarwatsewar ginin shedan sosai a tsakanin ahalin nasa biyu musamman yanzu Haj Maryamah a fili itama take nuna son 'danta a gabansu Zainab din idan sunzo

Ganin hakan sai Zainba tajanye daga nuna AQEEL nata ne ta zabi nuna Amal itace tata sai abin yasake musu qaimi suna sake nuna soyayyar dansu da cikin da basuda zabi Bayan so indai har suna son AQEEL din da gaske.

Basuyi wani zaman tone toneba sbd Babu wannan shakuwar ko sakewar har lokacin Amma dai kowa ya watsarda makaman yaqinsa gabaki daya hankalinsu yakoma akan cikin, mufeeda ce kawai tarage cikin kunci da baqin ciki

Su yanzu dasuka watsar sun samu sassauncin quncin zuciya Dama abun duk wahalar da Kai ne,

Idan ka dauki tsanar wani ko baqin ciki kasawa zuciyarka Kaine zakayita wahala kana shiga qunci har sai kacire ka huta,

Idan ka dauki lamura da sauki suzo maka da sauki idan ka dauka da wahala Kaine zakasha wahalar.

Su yanzu zaman Amal acikinsu sungano hakan sbd hankalinta kwance take da familynta da Mijinta,

AQEEL koyaushe a wayarsa da ita suna jiyo farin ciki da kwanciyar hankalinsa da Haka idan Suka matsa yanda yake sonta dinnan tana daukeda cikin daya qwallafa Rai suna tsanantawa rasashi zasuyi,hausawa sukace da Babu gwara ba Dadi, Dan Haka dasu rasashi duka gwara su lallaba a zauna lafiya.

Zaune yau a Palo habiba nayiwa Amal din gashin qafafunta dasuka Dan fara kumbura kadan wayarta ce a hannunta tana chatting da siddi ba zato taji qamshin turarensa.

Ajiye wayar tayi ta juya tana kallon kofar shigowa ga mamakinta ganinsa tayi tsaye Yana kallonta cikin wasu navy blue Cartier wears yayi wani irin kyau da haske na kwanciyar hankali da hutu harda wani kyakkyawan qasumba ya Tara daya qara Masa wani sanyin kyau da nutsuwa.

Murmushi ne dauke a fuskarsa Yana kallota cikin wani madaukakin sonta da kaunar abinda yake cikinta Wanda ya qara girma sosai.

Kallonsa takeyi sbd kasa dogon motsin datayi,

Ahankali ta sauke ajiyar zuciya tana lumshe fararen idanuwanta ahankali.

Da ido yayi mata" Hi love"

Sake sauke ajiyar zuciya tayi tareda janye kafafunta daga hannun habiba da Basu lura dashiba Dan tun farko sallamarsa Babu Wanda yaji

Itama qamshinsa dayake haddace cikin kanta da zuciyarta yasata dagowa ta kalli kofar.

Miqewa tsaye tayi ta nufesa ahankali tana kallonsa cikin tsananin farin ciki da sonsa Mai tsanani da kewarsa data Gama dawainiya da ita.

Bata qarasaba ya tako yashigo gabaki daya Yana sake kallonta da cikinta cikin kewarsu shima..

Gabansa ta tsaya tana kallon cikin idonsa ya bude Baki zaiyi magana ta daqa qafafunta ahankali takai fuskarta ta Dora bakinta kan nasa tafara kissing dinsa ahankali cikin sanyi.

Rungumeta yayi tareda Kama bakinta da nasa din yakarbi kissing din sbd sanyi da nutsuwar Wanda take Masa zai iya zautashi a gurin.

Tsotsan bakinta yayi tsawon minti daya da seconds kafin ya saketa ahankali Yana kallon fuskarta datake bayyanarda galabaituwan datayi da sonsa da kewansa.

Juyawa sukai palon habiba ta Dade da barin palon a rikice Kai aqasa

Haj Maryamah Daman tana daki tana fitowa tun bataga me sukeyiba ganinsu a jone yasata juyawa qafafunta na rawa tareda mamakin dawowar tasa.

Umman Cameroon kuwa qyam tayi a palon zaune abunta tareda qurawa tv Ido batareda tana fahimtar komaiba sbd duk ta rikice da wannan diban albarkar dasukai musu a palon.

Hannunta cikin nasa ta riqe cikin farin ciki suka qaraso tana Masa shagwaban ya dawo ba sanarwa.

Duk neman susucesa takeyi daqyar yake kamo nutsuwarsa da kamewarsa Yana gaisawa dasu umma dasuke Masa barka da dawowa Suma cikin kulawa da farin cikin ganinsa Amma duk Amal din tagama susutasa dauriya kawai yakeyi Yana amsa musu suna cigaba da magana.

Hararar duniya umman Cameroon tayiwa Amal akan ta sakesa karya rude da abinda yake fada Amma Amal ta fuske a gefensa taqi kallon umman Dan Jin takeyi duk ta narke da ganinsa kawai.

Daqyar tabarsa dasu umman ta nufi kitchen sbd girkin dataketa sake koya a gurin habiba sbd Idan ya dawo din.

Sharp sharp Suka hada Masa simple abinci Suka jera da komai ba kunya taje Tai wanka ta shirya cikin doguwar Leyla A casual gown mara nauyi ta fito tana qamshi lokacin ya tafi sallar laasar.

Baki sake su umma Suke kallon ikon Allah harta Gama wayoyinya dasu Mommy ta sanar musu da isowarsa.

##MAMUH#77

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

77

LAST PAGE

Yana dawowa daga masallaci su umma Suka shige dakunansu sbd kaucewa ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login