Showing 144001 words to 147000 words out of 155476 words

Chapter 49 - IDON NAIRA COMPLETE HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

01 Jan 2026

404

tayo tace Gaskia zata riqeta a asibiti sai tasamu qarfi sosai Dan ta fahimci akwai rigimar da akeyi a gidan.

Jin ansamu daga Amal din har cikin suna lfy yasa Suka samu damar fitowa kurmanci wucin gadin dasuka shiga Amma still dai Babu Wanda ya iya yiwa AQEEL magana sbd shima dai baicewa kowa komaiba.

Uncle Lulu da aketa kira sbd zancen kamun Bilkees din daya fara fita sunan AQEEL na neman baci aciki yasa yaje da Kansa SARS aka saketa ta hau motan haya ta nufi gida da yarta datasha kuka har idanuwanta basa gani,

Suna zaman zamansu ta rasa meya jawo musu wannan wagararriyar rayuwarba.

Tsoronta abinda daddynta zai musu idan yaji wannan abin da umminta takusa aikatawa.

Gashi kusan kila kowa yaji abinda sukayi tunda a Media din dasuka Kira sun hada hardasu sun dauki rahoton sun hada da Wanda Suka Basu.

Suna Isa gida ba kowa har lokacin su umma suna asibiti tareda AQEEL dayake cikin wani irin Hali na qunci da bacin Rai tareda baqin cikin rayuwar dake gudana a familynsa,

Kobai fadaba dukkaninsu sunga halinda yake ciki Kuma sun tabbatarda Yana cikin qunci Mai tsanani,

Bayan daidaituwar Amal shi kansa saida Dr tayo Suka dubasa tareda Dr Abdulsamad salees yayan Dr Inayah A majeed sbd kirjinsa dake ciwo Wanda alamu ne dake nuni da gap yake da kamuwa da ciwon zuciya koma zuciyar ta buga kowama ya huta sai suci kansu.

Haj Maryamah da umma da Zainab dasuka ji wannan mummunan labarin hankalinsu tashi yayi
Umman Cameroon datafi kowa saurin kuka fasa kuka tayi tana tsinewa zuriarda Bilkees ta fito tana tsinewa aurenta dabai qaresu da komaiba bayan haihuwa daya.

Haj Maryamah ma kuwa kasa cewa komai tayi Dan tunanin Mijinta ne yadawo Mata matuqar wani Abu yasamu AQEEL ya bar Mata duniyar to me zata zauna tayi.,

Ita rayuwarta a qunci ta taso a qunci tayi rayuwa gashi haryanxu a qunci take takasa samun farin cikin rayuwa sbd balai da masifar abinda yake zuciyoyinsu.

Haj Zainab ma sanyi jikinta yayi da 'yayan nata suke cikin wannan masifun daga wannan sai wannan gashi yazo ya Hadu da mahaukaciyar Mata ya aura zata kashesu taja Masa masifa sukuma ta kashesu lokacinsu Bai qarasa yiba,

Son zuciyarsu umma yakaisu ga kwaso Masa masifa gashinan masifar harsu tana neman gagararsu.

Sai dare suka tattara suka koma gidajensu gabaki dayansu aka bar Anty mommyn a asibiti tareda Siddi sune zasu kwana da Amal.

Shi kansa shawara likitoci suka basa na ya kwana anan asibiti taredasu su samu su qara duba yanayinsa Dan Allah ne kawai ya tsaresa ya Hana zuciyarsa bugawa a yau din.

Umma dasuka Isa gida taji su Bilkees din sun dawo suna gida Jin tayi kaman hankalinta zai tashi sbd yanzu Bata yarda da Bilkees ba
Tanada tabbacin zata iya Cinna musu wuta da daddare a wayi gari sun gama soyewa tas dan Haka fir taqi yadda su kwana gidan Acikin Daren Suka koma gidan karatunsa acan umma tasamu nutsuwa dayake dame aikinsu sukaje Dole a Daren tayi musu abincin Basu wani ci ba sbd Haj Maryamah datakejin wani nauyi a zuciyarta gameda halinda akace 'danta na ciki.

Haka Suka kwana cikin damuwa da sanyin jiki.

Itama Haj Zainab a asibitin damuwar take ciki wadda tasata Tina lokacinda AQEEL din Yana qaraminsa yanda take tarairayarsa idan baida lafiya kaman itace ta dauki cikinsa ta haifesa.,

Idan har sbd damuwarsu da quncin halinda suke sakasa ne sbd qiyayyarsu da juna yake neman Shiga wani mugun halin ita ta zubarda nata makaman yaqin,
Zata dauke Ido daga duk abinda su Haj Maryamah da umma zasu Mata idan har ba cutatar Mata da 'ya zasuyiba zata dauke kai tunda Daman bazasu zauna su tsufaba suna Abu daya Dole wani zai saki Dan Haka ita tasaki
Suda suka Saba wahalar suyita yi har ranarda suma Suka gaji Suka aje.

Ita kanta bilkees a zaune ta kwana cikin tinani da tashin hankali da baqin ciki tareda qunci kala kala,

Batasan meya shiga kanta aikata abinda ta aikata dinba Amma Kuma duk da hakan Bata datasanin abinda tayi tasoma ace tahau kanta da motar cikin ya zube anyi duk abinda zaayi shikenan.

Baqin ciki da takaicin mufeeda data hanata yasa tunda Suka dawo ko kallon mufeedan batayiba gashi tabi ta isheta da kukan abinda daddynta zaiyi idan yaji abinda sukayi din.


Koda gari ya waye babban abinda suka tashi dashi shine yaduwar AQEEL yasha nono daya da matarda take daukeda cikinda ake tinanin nasa ne Koba nasa bane.

A lokacinda AQEEL yasamu labarin rufe idanuwansa yayi ahankali tareda fara karanto adduoain sanyaya zuciya daga fushinda zai iya Kai mutum ga aikata babbar barna.

Shi kansa Al-Amin dayayita fama da ya media akan dakatarda yaduwar labarin koina Kansa ya masifan daukan zafi tareda Allah wadai da Mata irin Bilkees sbd Babu Bata lokaci bare wahalarda Kai Suka gano Bilkees ce da aikin.

Familyn Idon Nera basuyi wani mamaki ba sbd zuwa wannan lokacin sun San komai familyn AQEEL ASAD zasu iya aikatawa dan Haka wannan ma qaramin aikinsu ne,

Kawai dai abinda ya Sosa ransu shine alaqarda cikin Amal dinsu yakedashi a labarin Wanda zai iya saka a sheganta Mata baby Dan Haka uncle Lulu ya tashi tsaye shima ya soke labarin tako Ina shida Al-Amin harma dasu Barr Salahudeen Dan AQEEL Saida akai da gaske kirjinsa ya Dena radadin ciwo.

Wunin ranar Haka duka families din biyu suka yisa cikin damuwa da bacin Rai Kuma har wannan lokacin Babu Wanda yasaka Bilkees ko yarta a Ido.

Su kansu su umma a asibitin Suka wuni cikin baqin ciki da jimamin wannan sabon kuma abin daya Kuma bullowa
Bilkees Tasha tsinuwa da munanan alkabai daga bakin umma.

Amal ma tunda ta warware tasamu sauki takeson ganin Mijinta Amma ba Dama sbd su mommynta dake dawainiya da ita da tarairayarta kaman ba itace ake fushi da itaba a jiyan.

Sai yamma aka sallameta shima sai alokacin sukaga juna daya shigo dakin ya fita da ita da Kansa a motarsa ya dauketa su mommy Kuma a motan uncle Lulu
Su umma ma a tasu motar.

Hanyar gidan karatunsa Al-Amin ya nufa dasu ta juyo da fuskarta ahankali ta kallesa shima ita ya kalla din tareda riqo hannunta yakai bakinsa yayi kissing ahankali batareda ya iya cewa komaiba itama Kuma Batai Masa maganarba sbd lura da tsananin bacin ran dayake qasan Ransa kwance bayason magana sai kawai ta lafe jikinsa Yana zagayeta da hannayensa.

Mommy na ganin inda ya dosa ta sauke numfashi Mai nauyi sbd tasan dama zaa rina bazai Bari Amal din Takoma gidaba.

Rakasu sukai har gidan Dan Haka motocinsu uku a gidan suka shiga gabaki daya ko Gama fitowa mota basuyiba saiga motar gidansa daya tasake shigowa gidan suna ganin Bilkees aciki mommy dasu Siddi Suka nufi Amal Suka tsaya Mata Dan kuwa yau tayi gangancin taba Amal dukan mutuwa zasuyi Mata sai Mijin nata yasaka ganeta.

Amal data kallesa shima ita ya kalla tareda lumshe Mata Ido alaman ko da wasa kada ta daga hankalinta bare wani Abu ya Samu ita ko babynta.

Ganinsu gabaki daya a gidan yasa hankalin Bilkees tashi Dan Bata dauka zata samesu a gidan ba gurinsu umma tazo taji qiyayyar dasuke Mata Meye dalili.

Umma na ganinta ta tareta tareda nesantata da inda take nufa gurin AQEEL dasu Amal tace,

"Ke tsaya,
Yo daga Nan ki tsaya kiji sakamakonki Dan idan natina AQEEL yafada Miki ranarda zancen maganar Shan nono ta fita daga gurinki a iyakar Aurenki.
##MAMUH#




*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
73
Wani numfashi Bilkees din ta sauke Mai zafi tanajin kaman ta shaqe umman Cameroon ta sumar da ita Dan neman haukatata takeyi,
Duk balai da masifar data sameta a bakin umman Cameroon take fara jinta.

AQEEL ta kalla zatayi magana ya juya ya kalli Maminsa ahankali cikin nutsuwa yace,

"Mami kije gida da ita zanzo na dauketa daga baya Amma abar Nan da ita yanzu.

Daman Haka su mommyn keso Dan Haka Suka fara kokarin barin gurin da Amal Dan su basa buqatan kallon tashin hankalin da zaayi a gidan.

Da Babu saduda ko nadama a tareda Bilkees din.

Kallon Umma yayi da dukansu abinda zai fada suke jira Dan baya buqatan dogon hayaniya tunda kowa yayi son Ransa ya gama.

Bilkees ya maida idanuwansa akanta Kai tsaye ya furta Mata kalman saki tareda kallon Al-Amin dayake gefe yayi shiru shima Dan yasan shirun maigidansa ba kyau.

"Kasiya Mata ticket yau.....

Kallonsa Bilkees keyi idanuwanta na sauyawa jajira muryarta na wata irin rawa kanta na daukan hayaqin kalman sakin daya furta Mata gabaki daya zafi da tiriti zuciyarta keyi tace,

"Akan cikin da bakada tabbacin nakane zaka sakeni kokuma Akan yanzu kasamu 'dan kanka shine Ni zaka sakeni bayan kaima din ai ba haihuwar kakeyiba Dan Haka wlh cikin Nan ba naka bane.,

Kan Amal dasuke dap da Shigewa mota tayi zata shaqurota Kusan daga shi har Al-Amin dasu Siddi tareta sukai
Ta qwace da qarfi tana cewa,

"Wlh ba cikinsa bane tunda shima bata yarda Yana haihuwaba Kama yanda akace batayi.

Amal tsayawa tayi cak tareda juyowa tana kallon AQEEL da jikinsa ke wata irin rawar bacin Rai da baqin ciki Mai tsanani Amma bazai iya daga hannunsa ya shararawa Bilkees mariba Dan a yanzu kallon Mara lafiya sosai yake Mata.

Kallon Amal yayi kafin ya kalli Mami dasuma duk shock na zancen Bilkees yasa Suka rude yace su wuce kawai.

Mota Suka shiga suka bar harabar gidan sai a lokacin ya kalli Bilkees da mufeeda ta riqeta tana Kiran sunanta da qarfi sbd itama zuwa yanzu ta yarda da kalman dasu umman Cameroon ke fadawa umminta batada lafiyar qwaqwalwa.

Hawaye mufeeda takeyi tana riqe Bilkees din Dan kuwa ta tabbata kan mahaifiyarta ya juye tunda tana fadan maganganun dake Kama da juyewar Kai.

Haj Maryamah mutuwar tsaye tayi Saida umma tajita tsit ta girgiza ta tana Kiran sunanta duk da itama ta shiga shock din Amma Kuma ai Basu fahimci me Bilkees din ke nufiba dan da alama kanta yagama juyewa dai daga qarshe.

Ciki suka dunguma Bilkees ko ganin gabanta batayi tabiyo bayansu mufeeda na rirriqeta tana kukan auren iyayenta daya rabu dana kan mahaifiyarta data yarda da itama ya juye.

Suna shiga Haj Maryamah taja ta tsaya cak tareda kallon AQEEL da dukkanin idanuwanta dasukai jajir Dan kuwa ta Jima itama Bata nuna Masa ikonta na uwar data haifesaba Amma zancen Bilkees ya girgizata fiyeda zato Dan Haka Kai tsaye muryarta da kirjinta na nauyin idan da gaske Bilkees take fadan baya haihuwa Ina ya samu mufeeda Kuma cikin Amal din kenan shima ba nasa bane.

A yanayin muryarta ya fahimci bacin Rai da nauyin zuciyarta tareda girmanta na uwa data fidda Nuna sosai Dan Haka ya rintse idanuwansa ahankali ya bude danshi mufeeda kome ta zama 'yarsace Kuma Bilkees ce ta Bata Masa tarbiyarta da rayuwarta Dan Haka baiso zancen ita ba jininsu bane ya fita dinba Dan zai hadata da duka 'yayan dazai Haifa ya riqesu a matsayi daya duk itama tsaf zata fuskanci hukuncinta Akan haukar uwarta datake dauka.

Bilkees dataga zuciyar Haj Maryamah na bugawa da sauri sama sama tasan zance daya zai buga zuciyarta Dan Haka ta kalleta Kai tsaye tace,

Bana haihuwa baya haihuwa mufeeda ba 'yarmu bace,ba jininmu bace,
Bamu muka haifetaba,Bai taba haihuwaba,baida 'da ko daya a duniya, adopting nata mukayi Dan Haka ko yanzu cikin da ake magana yanzu ba nasa ban....... ahankali taji saukar wani lafiyayyan Marin daya dauke jinta da ganinta atake Dan kuwa dif tayi ta tsaya cak wani qara na amsa kuwa cikin kunnenta da kanta.

Hannunta ya Kama ya fito da ita har cikin mota ya sakata yacewa Al-Amin yakaita gida ta dauki abinda zata dauka yakaita airport kada yabar gidan saiya tabbatarda yakaita airport.


Haj Maryamah ma kuwa da umma kaman yansa Bilkees din taso AQEEL Suka zubawa Idanuwa Babu Mai iya Jan numfashi daidai
Ahankali ya kalli mahaifiyarsa yafada Mata adopting mufeeda sukai da gaske Amma maganar cikin Amal ba nasa bane karma Wanda yafara wannan tinanin.

Heart attack ne ya Kama Haj Maryamah agurin ta yanke jiki ta Fadi umma na ganin yarta ta zube itama Daman zuciyarta takusa bugawa da shock din take itama ta silale qasa.

Mufeeda kuwa kasa motsi tayi a inda take tsaye har aka kwashi su umma akai asibiti dasu Bata motsaba sai daga baya itama ta yanke jiki a gurin ta Fadi saidai mai aikinsu umma tayi kanta tazuba Mata ruwa Dan batada zabin daya wuce hakan.


A asibiti kuwa suna Isa wannan karon ummansa jikin yafi nako yaushe Dan kuwa Kaman sashenta ne yake neman shanyewa Amma dai likitoci nata kokarinsu.

Umman ma Saida ta kwana ta wuni kafin aka samu ta farfado tanaji tana gani wannan karon ko bakin tsinuwar batadashi ya mutu.

Mufeeda na gida tayi kuka tai ihun tayi suman ta farka Amma Babu kowa daga ita sai masu aiki a gida daddynta Yana asibiti taredasu umma idan yadawo gida da daddare samansa yake Shigewa baya buqatan ganin kowa.

Gabaki daya Kansa da zuciyarsa neman bugawa sukeyi shiyasa kosu Maminsa kwana biyun Bai iya zuwa gurinsuba Dan yasan Amal da babyn suna lafiya tunda suna tareda Maminsa hakama Al-Amin ya sauya musu securities masu tsananin gaske da tsaro.

Halinda yake ciki yasa dukkaninsu Yan gidan IDON NERA din Suka shirya Suka ziyarci su Haj Maryamah din a asibiti Kuma sun tausayawa Haj Maryamah sosai ganin yanda take kwance kaman ba wadda Rai yake jikintaba.

Umma ma taji sauko Amma Kam Bata iya ko doguwar magana idan ba ganin tayi 'yarta ta farfado ba.

Amal da aka barta a dakin Haj Maryamah din daga ita sai shi kowa ya fice Amma takasa ficewa tabarsa suna Gama ficewa siddi datayi na qarshe ta rufe musu dakin.

Ahankali ta Isa gurinsa ganin irin kallon dayake Mata idanuwansa sunyi wani irin laushi kaman ba AQEEL ASAD dintaba.

Zama tayi a kusa dashi tareda Kai hannunta kan nasa ta sarke hannuwansu ahankali tace,

"Insha Allah zata samu sauki ta warke.

Kallonta yayi tareda kissing hannunta ya janyota jikinsa ya cusa Kansa cikin wuyanta ya shaqi qamshinta ya sauke Ajiyar zuciya kafin ya sake matseta jikinsa Yana shafa cikinta ahankali yace,

"Nayi missing naku.

Lafewa tayi jikinsa tana cewa,

"We miss you too".

Wani qayataccen murmushi ya sake Yana kissing lips dinta kadan yace,

Kina cin abinci sosai yanzu?

Gyada Masa Kai tayi tana qarawa da cewa Amma ba sosaiba.

Shafa wuyanta yayi Yana cewa,

Meyasa??

Kallonsa tayi tana Dan narkewa tace,

"Bazan iyaba.

Bakinta ya Kama ya tsotsa Yana shinshina qamshinta da yayi masifar kewa yace Takoma gida kafin yayi loosing control na Kansa akanta.

Koda suka fito su mommy sun wuce sun barta da Haka suka komawarsu Suka cigaba da abubuwansu yabita duk ya tsotse sai yamma Suka dawo gida ya kawota da Kansa har palons sama Dan su mommyn na can.

Suna shiga ta zame hannunta a nasa tareda nufar guri ta zauna tana kallon mommy dataqi nuna taga hannunta acikin na AQEEL din.

Ganin ya zauna yasa itada Siddi Suka koma dakinta Siddi na tsokanarta Akan taga rigarta duk ta yamutse.

Banza tayi Mata sbd batajin zata iya biyewa iskancinta.

Fira yayi sosai da Maminsa har dare Yana gidan da zasuyi dinner qiri qiri yace akai Masa Masa Palo zaici tareda Amal.

Bilkees da akace takai musu palon sama kuwa tana zuwa saita Kai dakin Amal.

Kunyar abinda ya fada yasa Amal tace batajin yunwa bazataci abincinba

Mommy Kai tsaye tace taje ta tayasa ci idan Bataci ita.

Murmushi yayiwa mommyn Yana cewa "thank you Mami"

Suna Hawa saman ya janyota jikinsa Yana cusa Kansa jikinta sbd shima da ba wata yunwar yakejiba Dan Saida Suka biya taci abincin talindo steak house taci abincinsu datakeso acan kafin suka nufo gidan.

Suna shiga bedroom dinta ya tura musu kofar tareda sake Shigewa jikinta Yana shafa cikinta da qasan mararta Yana lumshe Ido Cikin Jin Dadin qamshinta da taushin fatarta.

Juyowa tayi suna fuskantar juna cikin wata narkakkiyar murya Mai kashesa da Jan ajinta tace Masa,

"Abincin zaiyi sanyi fa..

Zaunawa yayi kan sofa tareda janyota jikinsa ya zaunar kan qafafunsa Yana kallon fuskarta zuwa cikinta yace,

"Idan yayi sanyi zakimun warming nasa daga baya,uhmmmnnn??

Gyada Kai tayi batareda tasaniba sbd yana maganar ne Yana zura hannunsa cikin free doguwar rigarta Mara nauyi irinta Yan gayun masu ciki.

Yawo yake da hannuwansa cikin rigarta Yana shafa koina tareda tsayar da hannun a kirjinta Yana shafa lace din padded bar din dake jikinta.

Kansa ya saka cikin wuyanta Yana shaqar kamshinta Yana lumshe idanuwansa hannunsa daya na kamo fuskarta..

Wuyanta yafara fidda harshensa yayiwa wata irin lasa kafin ya maida harshen a kunnenta ya tsotsa fatan kunnen Yana sake matse jikinsu Dana juna.

Wani numfashi Mai sanyi ta sauke lokacinda yake gangaro da harshensa daga wuyanta zuwa kirjinta
Numfashin nata ya sake shiga Kansa ya qara yamutsosa.

Hannuwan rigarta ya zame ahankali Yana kallon fuskarta rigar ta zame zuwa qugunta ya zubawa bra dinta Ido da kusan koyaushe duk bra din data saka fizgar hankalinsa takeyi.,

Dan qaramin cikinsu ya zubawa ido Yana kalla cikin kaunarsa da kaunar uwarsa,

Fatarta yaci gaba da lasa Yana kissing haryazo fuskarta ya Kama lips dinta ya tsotsa kadan ya sake Yana kallonta itama shi ta dago ta kalla da idanuwanta dasuka narke Masa da tsananin so da shagwaban kewansa.

Bra dinta ya balle daga baya tareda zarewa ya jefar gefe Yana sake hade bakinsa da nata suna tsotsan juna abin na jijjiga qwaqwalwansa dan duk lokacinta tayi kissing dinsa zaucewane kawai bayayi.

Komai nata tsananin sonsa yakeyi,
Komai tayi yanaso,
Koya tayi shima yanaso Dan Haka koya ta tabasa saiyaji Yana neman zarewa Amma idan Suka fita mutane ya fuske tareda kamewa kaman bashiba.

Abubuwan daya ringa matane yasata fara hawaye sbd tuni a inda suke shima dayake Yana sane da inda suke din Kuma a yanzu da akasan Yana tareda matarsa bazai iya Mata komaiba a gidan sbd girmamawa da Hana ciwa Maminsa fuska Da saka matar tasa a kunya.

Zazzafan Wasa sukayi batareda aikata komaiba yagama tsotseta da lalubeta tukuna yabarta Suka samu nutsuwarsu ta dawo dadai ya ce saitayo Masa warming na abincin.

Kallonsa tayi tareda narke fuska tace,

"To mezaa ce mun tsayayi har abincin yayi sanyi??
Ni gaskia kunya nakeji.

Kyaleta yayi yace takira Bilkisu a waya.

Tana kiranta Bilkisu na zuwa yace taje takawa musu tea kawai da snacks.

Kwashe abincin Bilkisu taje dakin Amal tayi dayake sun dawo Palo sun baro dakin kuka har lokacin su umma na qasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login