Showing 120001 words to 123000 words out of 155476 words
musu batace komaiba akan zancen Jin Anty Fareedah na cewa ita mamakin wannan auren nasu ma takeyi ace ko juna basa kalla kamar ma ya Manta da yanada Mata a gidan nasu Dan mommy kawai yake zuwa gidan sbd ita.
Har lokacin dai Bata iya cewa komaiba shiru tayi tana cin abincinta jikinta ba wani qwari sosai.
Suna palon su mommy suka dawo tareda Fahat da Suka biya suka dauko daga makaranta Anty Fareedah ta tashi ya nufi sashenta gurin Mijinta.
Fahat kuwa kan Amal ya fada da qarfi Yana Bata labarin wani wasan da sukayi a school.
Cikin kulawa ta gyara Masa zama tana cewa,
Sweetheart idan kana mun wannan dirar ballani zakayi fa.
Dariya yayi yana cewa,
"Anty Amal kin rage karfima keda kike dagani da kanki.
Murmushi kawai tayi tana cewa,
"Ko yanzu Dan nadawo school na gaji ne shiyasa Amma ai Idan na sake Zan iya daga ka.
Mommy Bata tsayaba sama ta wuce Dan a matuqar gajiye take Dan gaskia saima ta kwana biyu bata fita koina ba tana buqatan hutawa.
Da daddare Bai zo gidanba text yai Mata sbd Idan yazo zaa iya samun akasi.,
Itama Jin nutsuwa da rashin zuwan nasa tayi sbd tsoron abinda zai iya Yi din.
Washe gari qarfe goma ta fita school
Can ta wuni sai yamma sosai ta dawo
Bata tsaya komaiba Saida tayi wanka da sallah ta fito sukaci abinci tareda Anty Fareedah da itama lokacin ta dawo Suna gamawa Suka nufi sashen Anty Fareedah gabaki dayansu Banda mommyn.
Suna can sashen har dare batama San yazo gurin mommy ba harya wuce saidai taga txt dinsa
Ba qaramin Dadi tajiba da Bai sameta acan din ba.
Washe gari ma Bata fita school ba gurin gyaran Kai dasu qafa da dai sauransu dasuka zaba zuwa itadasu Anty Fareedah din da Siddi zasu,.
Tun safe take juye juyen yanda zatayi fitar sbd batason Ahmed yazo din Dan da motocinsu suka Saba fitar kokuma motar daya daga cikinsu.
Qarfe goma Sha daya Ahmed yazo sbd Shi kansa ya riqe time table dinta yasan lokacin zuwa a kowace Rana.
Yana kiranta a waya sai tace Masa kawai ya tafi yau bazata school ba akwai inda zasu tafi.
Yana barin gidan ya maida motar gidan karatu ya dawo gate ya zauna tareda securities sbd Shi aikinsa natane kawai idan batada gurin zuwa shi a ranar baida aikin komai.
Samun kanta tayi da Yi Masa txt din fitar tana turawa ta kashe wayarta gabaki daya Dan batama son Jin yace kada ta fitan.
Shiryawa sukayi qarfe biyu suka fitawarsu Haj Zainab bama ta saniba tana can sama tana bacci Dan ba qaramar gajiya take fama da itaba kwanakin.
Yawonsu dasuka Dade basuyiba a tare kaman yanda Suka Saba shi Suka Sha kafin suka Isa Beauty Box spa.
Suna gurin har yamma kafin suka Gama suka fito kowaccensu an gyarata Amal harda kanta ta gyara sbd ruwa data saka Masa kwana biyun kaman ya Dan Dama kan.
Suna gurin Mommy ta Kira Siddi akan Ahmed yazo Yana neman Amal wayarta Bata Shiga Kuma.
Fada Mata inda suke siddi tayi tana cewa Amal din tana taredasu.
Kallon Bilkisu tayi tace,
"jeki kice Masa tana beauty box spa taredasu Siddi.
Bilkisu na zuwa ta fada Masa yaja motar Ya nufi inda tace din Yana duba map da zata kaisa gurin.
Yana Isa yaga motar Anty Fareedah ya gane motar gidan IDON NERA din ce Dan Haka yayi parking a gefe Yana jiran fitowarsu tunda wayarta a kashe take Kuma maigidansa yace yaje ya dauketa ya maidata gida.
Yana gurin har yamma AQEEL ASAD yakirasa yana tambayarsa koya dauketa din,
Fada Masa yayi Yana gurin Yana jiran fitowarsu.
Address din yace a tura Masa take Ahmed ya tura Masa.
Kusan awa daya da Gama wayarsu saiga AQEEL ASAD din ya iso gurin ya kalli malam Rabiu yace yakoma waccan motar ya karba yamaida gida shikuma Ahmed yadawo wannan din.
Malam Rabiu na barin gurin da waccar motar suna fitowa kowaccensu na cikin shigar alfarma Mara takura.
Ita doguwan rigar wani plain lace Mara nauyi da tsada ne ajikinta sai mayafinta Dan Mara girma sosai kaman yanda ta Saba.
Tana ganin motar ta kalleta cikin mamaki kafin tasake kalla Ahmed ya fito cikin Bata girma Yana Mata barka da fitowa.
Kasa magana tayi lokacinda ta hango waye Acikin motar ta juya ta kalli Siddi dake cewa school Zaki shigane da yamman Nan? Batareda sun lura da waye a motar ba.
Anty Fareedah ma ita take kallo tana jiran amsarta.
Rasa abin fada tayi Kuma bazataso su gansaba gashi idan ta fuske tace Ahmed ya tafi kawai tasan fitowa zaiyi ya jata koya dauketa gabansu Anty Fareedah din.
Dan sanyayyan numfashi ta sauke tana Dan basarwa ahankali tace,
"Eh zan biya school din Ahmed zai kaini ku wuce din.
Mota Suka shige Anty Fareedah na cewa,
Ki kula to.
Siddi ma cemata tayi take care Suka wuce sukabar gurin.
Saida ta sauke Ajiyar zuciya a boye Mai zafi bayan wucewarsu ta Dan juyo takalli Ahmed daya bude Mata mota kafin tashiga ahankali batareda ta juyo ta kallesaba.
Rufewa Ahmed yai ya zagaya yashiga motar ya tada suka bar gurin.
Suna tafiya ahankali Babu Mai magana Dan tunda tashigo motar yake waya ahankali cikin rashin daga hankali bare murya komai nasa a natse.
Hanyar dataga sun dauka ne yasata juyowa ta kallesa da idanuwanta da take Suka fara narkewa
shikuma har lokacin wayarsa yakeyi da wani abokin aikinsa dake Europe.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥61
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
61
Sake kallonsa tayi har lokacin waya yakeyi Jin tana kallonsa yasashi waiwayowa ahankali Yana cigaba da wayarsa ya zuba Mata nasa idanuwan fuskarsa a Dan kame.
Tana ganin hakan ta dauke kanta tana qin yin magana ta maida hankalinta kan Ahmed zatayi magana saikuma ta fasa sbd tasan a banza zatayi tunda ya nufi can din maigidansa ne ya bada umarnin Dan Haka ba juyawar zaiyi ya kaita gidaba ko ta fada.
Koda suka Isa Ana Kiran sallar magrib Dan Haka a masallaci aka ajiye AQEEL ASAD din ita Kuma ya qaraso ciko da ita iyayi parking ya fito ya bude Mata motar.
Fitowa tayi sbd batason jawa kanta attention na securities harma dashi Kansa Ahmed dake tsananin Bata girma Dan itace uwar dakin tasa a cikin family din AQEEL ASAD din.
Hanyar shiga ta nufa ahankali ta Murda ta bude kofar ta shiga ta zauna a palon tana fiddo wayarta cikin handbag ta kunna tana saiga Kiran mommy.
Wani zafaffen numfashi ta sauke cikin sanyi da damuwa harma da fargaban abinda zata fada din Kuma tasan duka akan aurensa ne,
A bayan da batada auren kowa akanta kota Kai dare Babu Mai damuwa sbd ansan bazata Kai kanta gurin iskanciba ko lalacewa Amma yanzu gashinan batada ikon yawon inda take zuwa mommy zata fara kiranta shima yanzu gashinan data fita Ahmed na biye da ita kaman cingam.
Ajiyar zuciya ta sake saukewa jikinta na sanyi kafin ta dauki wayar tana Hana bayyanarda sanyin da jikinta yayi tace,
"Yes Mommy¿
Haj Zainab ajiyar zuciya ta sauke tana cewa,
"Meyasa Kika kashe wayarki ne Amal?
Mommy na manta da tana kashe ne tin dazu,sorry.
Sake sauke numfashi Haj Zainab din tayi kafin tace kina Ina ne?
Wani irin faduwa gabanta yayi ta dafe kanta tanajin Yana Mata nauyi sbd batasan me zataceba Kuma...
Sake katse tinaninta Haj Zainab din tayi da cewa,
"Su Fareedah since kina school tareda Ahmed,
Ina Ina fatan lafiya ne?
Jin abinda mommyn tace yasata cewa eh kawai sbd batasan mezatace ba kuma Dan Haka saita barshi akan eh tana school dinne wani abin zasuyi da course mate dinta.
Cikin sanyi Haj Zainab tace,
To karkiyi daren nan sosai dan Allah Amal Kinga idan AQEEL yaga irin hakan zai iya tada maganar tariyarki yanzu Kuma dai kinsan ba hakan mukesoba yanzu aqalla asamu fitinar iyayensa ta ragu kafin kishiga cikinsu gaskia sbd nasan waye su din,
Idan suka tsani Abu da gaske suke tsanarsa duk Wanda zai tsaya Miki idan basa sonki Kika tare gidan dansu saukinta ganin bacin Rai da kuka,Allah dai ya kyauta ya Mana Mai kyau.
Sallama sukai tana ajiye wayar yana bude babbar kofar palon ya shigo ya qaraso ahankali ya zauna Yana kallonta yace,
"Kinyi sallah??
Batareda ta kallesaba ta Dan bude Baki ahankali tace,
"No.
Sake kallonta yayi Yana cewa,
"Bakya Yi ne?
Da mamaki takuma kallansa Dan Bata gane kalman bakya Yi dinba.
Wani kallo yamata Yana sake Dan gyada Kansa ahankali yace,
"Yes..
Dan bata fuska kadan tayi tana cewa,
"Zanyi idan naqarasa gida lokaci na tafiya gwara na Isa da wuri.
Wani kallon yasake Mata yace,
"Kije kiyi sallah.
Kofar bedroom dinsa da toilet din cikinsa kawai ta sani sbd Bata taba shiga sauran bedrooms na gidanba ta sata kalla kafin ta dawo da fuskarta ta saci kallonsa shima tana Jin fargaba da tsoron Shiga Dakin da aka rabata da budurci taci wuya.
Ganin bai Kuma cewa komaiba ta miqe tana kallon kofar fita zata nufa ya dago ya kalleta tareda miqewa tsaye tana ganin hakan ta nufi kofar da sauri saidai ko taku uku batayiba ya cafketa tareda dagata sama tana basa dariyar da baiyi niyaba Dan laifi tayi Masa na fita batareda jiran yabada izinin ba bare bada kudin kowace lalurarta.
Cikin wata narkakkiyar murya Mai hadeda kaman shagwaba tace,
"Ni idan naje gida zanyi sallar
Dare yafara gida zanje,Ni kabarni....
Ajiyeta yayi tareda juyo da ita suka fuskanci juna kafin tayi wani motsin ya dagata sama ya nufi bedroom dinsa da ita Yana cewa,
"Ko kiyi sallah ko nakira Mamina yanz tasan inda kike.
Kallonsa tayi tana narke fuska Dan tasan tabbas zai aikata Dan Haka ta nutsu Yana kaita har cikin toilet ya ajiye ya zare Mata qaramin mayafin jikinta dayaketa harara tun fitowarta beauty box spa ya fito dashi ya jefar kan kujera ya koma Palo.
Alwala tayi tafito dakin batada abin sakawa tayi sallah da Haka ta dauki gyalenta ta nada akanta dayake rigarta nada tsayin hannu sai tayi sallarta.
Tana idarwa ta taso ta fito tana warware nadin gyalenta ta yafasa daidai tana nufan kofa Kai tsaye.
Tana Isa kofar tajisa a bayanta tayi saurin juyowa kafin tayi magana ya dafeta a kofar ahankali Yana yiwa gyalenta wani irin kallo ahankali ya matsa da fuskarsa zuwa cikin wuyanta qamshinta ya shiga hancinsa ya Dan rufe Ido ya Hana Kansa shiga yanayi ya Kai bakinsa kunnenta ahankali yace,
Meye wannan a jikinki?
Bazaki fita da wannan abinba ajikinki,
Ki nutsu ki nema guri ki zauna.
Dagowa tayi tana kallonsa kirjinta na Dan bugawa ta dauke idanuwanta akansa areda gyarawa mayafin zama tana kallonsa ajikinta a sace taga ya Dan sauka bama kaman yanda ta Saba saka veils ba dasuke kaman na yara.
Knocking kofa akai Dan Haka ya janye daga gareta itama ta janye daga jikin kofar ta koma gefe ta zauna shima zaunawa yayi kafin yabada izinin shigowa.
Al-Amin ne daukeda manyan ledoji da jakunkuna masu tambarin talindo steak house,
Cikin Yar girmamawa ya gaida Amal wadda ke zaune tana kashe wayarta sbd tsoron kada mommynta takirata batasan me zataceba hankalinta yafara tashi
Gabaki daya gida takeson ganin kanta kafin afara Tunanin Ina take.
Jera abincin Al-Amin yayi gabaki daya a dining kafin yashiga kitchen ya dauko plates da spoons da ruwa daga fridge duk ya aje musu da drinks ya tattara ledojin ya fice dasu yabar gidan.
Qamshin abincin masu shegiyar tsada ya fara gauraya dining Yana isowa har palon yafara shiga hancinta yasa yunwar cikinta motsawa Amma Kuma gidane a ranta fiyeda komai a lokacin.
Shi kansa yunwa yakeji sbd tun breakfast baici wani abincin kirkiba,
Miqewa yayi tareda Kama hannunta ya sake cire Mata gyalenta daya tsana gani ya ajiye gefe Suka nufa dining.
Har bakin kujera ya Isa da ita ya jamata ahankali ya zaunar da ita kafin ya zagaya ya zauna suna facing juna.
Kasa Hana kanta kallon abincin da qamshisa yagama cika gurin tayi take idanuwanta suka sauka kan brown pasta dataji veggies musamman carrots manya manya da Naman kaza qananu qananu aciki.
Ajiyar zuciya tasake ahankali tana sake kallonta jikinta na sanyi.
Ganin kallon datakewa brown pasta din yasashi zuba Mata dakansa tareda zuba Mata lafiyayyan salad a gefe.
Yana Gama zubawa Bata wahalarda kanta ba ta dauki fork tasaka ta debo takai bakinta cikin nutsuwa ta lumshe idanuwanta ahankali tana sake budewa tafara ci tanajin nutsuwa na ratsata.
Sai data Koshi gida yasake dawo mata arai shikuma sallar ishai ya fice Yi.
Yana can itama ta koma dakinsa tayi sallar tana idarwa ta shiga toilet da sauri tayi fitsari tana fitowa tagansa a dakin shigowarsa kenan Yana waya.
Haj Zainab ce takirasa tana tambayarsa ko zai Kira Ahmed yaji inda suke da Amal din sbd tasake Kiran wayarta a kashe.
Ajiyar zuciya ya sauke Yana kallon Amal din data fito daga toilet
Ya janyota gefen jikinsa yayi kissing goshinta ahankali kafin yace,
"Karki damu Mami tana school din kaman yanda tafada idan tagama nine zan kawota abinda zatayi din yanada mahummanci ne na bincika.
Wani numfashin takuma saukewa tana cewa,
"Shikenan tunda kace ba damuwa zaka dawo da ita din Daman Kai nakeji kada kayi fadan Daren nata.
Shima ajiyar zuciya ya sauke a natse yace,
"Ba damuwa Mami kiyi baccinki koman dare Zan kawota gida Idan tagama.
Cikin mamaki Haj Zainab ta ajiye wayar tana sake mamakinsa yau shine Mai cewa ba damuwa da Amal din tayi dare waje.
Amma tunda yace zaije da Kansa ai shikenan Amma kashe wayar Amal din Yana Bata ranta Dan batasan wannan sabuwar dabiar ta mececeba,
Haka kawai ta sauya layinta yanzu Kuma tun kwanaki dasukai tafiya ta dauki dabiar kashe kashen waya.
Yana ajiye wayar Mamin ya kalli Amal wadda ke kallonsa da mamaki takasa magana ya janyota jikinsa Yana cewa,
"Kece kikace kina makaranta,Ni tayaki fadan zancan nayi kawai kike kallona kaman nayi Miki laifi.
Shiru Tai Masa tana Dan janyewa Amma yakasa Bata wanna damar Yana cewa muje na nuna Miki wani Abu.
Toilet ya nufa da ita ta dauka wani abun ne da gaske saita bisa tunda ba gadonsa ta ga yanufa da itaba.
Suna shiga toilet din kafin ta Ankara ya fara zuge Mata zip din rigarta Yana kallon kanta dake gyare Yana zuba qamshin mayuka masu qamshin Dadi.
Da sauri ta janye tana narke fuska shima narke Fuskar yai Yana cewa,
"Tsaf Zan jiq kayan jikinki bakida ikon zuwa gida sai sun bushe zuwa safe.
Tanajin hakan ta sake kallonsa tana narke Ido a Dan galabaice sbd hannunsa daya zira cikin zip din rigarta ta baya daya bude.
Yanda yake matane yasashi zare Mata rigar batareda tagama ankaraba saidai tajita ya dauketa sun shga jacuzzi ya sakar musu ruwan sanyi.
Da sauri ta sake wata ajiyar zuciya sbd Dan sanyin ruwan kafin ya Maidasu masu dumi.
Daga ita sai bra da pant Dan ruwan na sauka kan lafiyayyar fatarta suna gangara da sauri sbd tsantsin fatar,
Jikinsa da Babu Kaya ya janyota Yana kallon fuskarta da ruwa ke sauka akai ahankali idanuwanta na Dan rufewa sbd dumin ruwan,
Shafa wuyanta yayi zuwa kirjinta kafin yakai hannunsa bayanta ahankali ya balle bra din ya saki qasa Yanawa jikinta wani natsatsen mayen kallo..
Irin kallon dayake binta dashi yana dafeta jikin glass na jacuzzi din yasata Shigewa jikinsa ahankali ta manne dashi dan yadena ganinta sbd bazata iya juyawaba ya manneta jikin glass din.
Haduwar kirjinsu ga dumin ruwan dake sauka akansu din yasashi sake wani numfashin dayasa toilet din amsawa gabaki daya idanuwansa na sauyawa.
Fuskarta ya dago ya kalleta da qyar ya Ciro kalma bakinsa qasa qasa yace,
"Wane hukunci Zan Miki akan laifinki??
Bata kallesa ba ta girgiza Masa Kai tana rike numfashinta dake neman barinta sbd kunnenta daya tsotsa..
Dawo da Kansa yai ya hade fuskarsu Yana cewa,
"Zaki sake??
Sake girgiza Masa Kai tayi batasaniba tana sake qanqanmesa sbd wata shafar dayawa mararta.
Bakinsa ya Dora a nata ya kamo harshenta da nasa ya janyo cikin bakinsa ya tsotsa ahankali Yana bin jikinta da wasu zafafan abubuwan dasuka sakata cigaba da sauke Nishi masu karfi jikinta na sakewa.
Kissing din dayake Mata yasata fara rasa kanta musamman ruwan dake daukan musu ahankali yana qarawa lamarin daukan dumi.
Tun lamarin na biyuwa ahankali har komai yafara girmama ya dagota bakinsa na cikin nata ya dawo bedroom din dasu ya nufi gado dasu Yana qarasa binta da abubuwan da kanta ke kasa dauka kafin suka shiga main lamarin.
Sun Jima kafin yasamu dawowa Kansa ya janyota jikinsa Yana lumshe Ido da jin sukuni da nutsuwarsa na sake dawowa daidai.
Ita kanta wani irin kasala da mutuwar jiki ne suka dabaibayeta ta lafe shiru a jikinsa tsawon mintina har kaman zatai bacci Amma ta Hana kanta sukai wanka yasake shiryata da Kansa kafin ya janyota Palo yasake Bata abinci da Kansa Kuma taci sbd yinwar dataji ta sakeji.
Suna gamawa ya shiryata tsaf Suka fito Yana riqeda hannunta ya bude Mata mota tashiga cikin sanyi sbd rashin karfin jiki
Ya zagaya ya bude ya shiga ya tada suka bar gidan Yana kallon time 11:40 duk da bawani darene ba Sha daya din a garin.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥62
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
62
A hanyarsu ta zuwa Idon Nera maganar mayafinta yayi Mata da fitarta din batareda ta jira amsarsaba ta kashe wayarta,
Ta wani bangaren sakon nata ya zamar Masa wani babban alamarinda ya kasa barin zuciyarsa fushi da laifin nata sbd shine karo na farko da sakonta ya shigo wayarsa duk da tayi laifi sai hakan Kuma yake narkar da zuciyarsa.
Shiru tayi tana lafe a kujerar sbd baccin da mutuwar jikinta yakeson sata ji.
Suna Isa harabar gidan yayi parking tareda kallanta yaga Bata motsaba ya miqa hannunsa ahankali ya shafa Fuskarta yaga bacci tayi.
Wani kyakkyawan murmushi yasake yana tausayinta sbd yasan gajiyane tayi Koba komai yau din yasan ta wahala tunda yawo sukaje itadasu Siddi.
Sake shafata yayi cikin kulawa yanajin kaman ya juya da ita taje can tayi baccinta a jikinsa Amma yasan rigimarta bazata Bari ta yarda yakoma da itaba.
Kamota yayi jikinta ahankali yayi kissing din lips dinta ahankali saigashi ta bude idanuwanta akansa tareda janyewa da sauri tana kallon harabar gidan da Babu kowa da alama ko basuyi bacciba suna sama sun shige.
Ahankali ta bude motar ta fice batareda ta tsaya Jin komaiba tana jinsa yace Mata goodnight ahankali Yana binta da kallo harta shige kafin yaja motar ya juya