Showing 21001 words to 24000 words out of 60071 words

Chapter 8 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10446

masu wahala sai kaga shi abu ne mai sauki agurinshi

nace lallaima yaya yusuf dinnan kai yanzu harka yarda dashi yace kwarai kuwa yanxu abunda xanmai next xantayashi mukama Abbun ni xandunga bin komai ta cmptr shikuma xai rika bin abubuwa ta wayau da kuma kakinshi duk da naga shima kwarone akan computer

nace yaya Yusuf kasan abun da kake fadi kuwa yace kwarai kuwa dole kama Abbun dannabinciki Tarihin Buf naga illar da abbun yamai dole akama shi

shine kadai halaccin da zan mai dan wlh da kece akama haka baxan kyale wnd yamaki ba balle har inmai alkhairi kamar yanda yamana nan yashigarmun shafin Buf duk tarihinshi da aka bada dakuma irin hirar da akayi dashi na abun da baxaitaba mantawaba wato kisan wulakancin da akama Rukkayya rshi sannan last hope dinshi yakama Diamond

gsky nima naji tausayinshi amma banbada goyon bayan yaya Yusuf ya taimakamai akama abbun ba

yaya Yusuf yacemun luk Rukayya Abbun inkin binciki laifukanshi aiba ace yana kisa ba saidai yasa ayi to kinga ina da yakinin Abbun yana da manyan dasuke daure mai gindi kuma suke sashi sbda haka Abbun ina ji ajikina koda ankamashi ba lallaibane ace xa akashe shi duk dai SHARI'A sabanin hankalice

nidai jikina yayi sanyi ina maijin taudayin Buf da Abbun

Saida yaya Yusuf ya kwantar mun da hankali daga nan muka shiga shafin Buf muka fara kallon pics dinsa yaya Yusuf harda cewa wlh shida mace ne shi wlh da yaroki ALLAH yasa ya auri Buf

nayi dariya nace kai yaya Yusuf kaima aikana da kyanka yakama baki yace rufemun asiri wane nida oga BUF yatsaya akan wani pic dinsa dayayi abakin ruwa da kaki yayi balain kyau kamar kasace shi nima aisai naji xuciyata nacemun dama yace mun yan a sona nayi saurin kwabar xuciyata da cewa ALLAH yakiyaye mexanda wnn mugun

yaya Yusuf yace kalli wnn pic din shima na kalleshi afilin wrestling yana daga hannu da agogonshi akafada da alama a pic dinnan yaci wasan ne

nan nashagala nabiyewa yaya Yusuf muna ta kllon pics din Buf har yamma tayi yace ke nabiyemiki banyi sallah ba bari inje masallaci inyi sallah nace tom bari infito nima inje inyi

ina shigowa naga mom hanifa tacemun rukky ina kikaje nake tanemanki kuma naduba ki side diki banganki ba nace naje gun yaya nane tace ok tom bari muje muyi sallah ko nace tom







Kusan BUF ya iba wata daya bamuganshi yadawoba amma suna waya da mom hanifa kuma kosaudaya be taba tambayataba saidai intamai magana ta yace ta gaishe ni kawai

rannan kwatsam sai mukaji computer na wllcm din sabon suna da alama ma na mace ne kuma ba adade da accepting dintaba ZULAIKHA BABAGANA munan muna jin wnn alamari sai gashi ya shigo da wata budurwa da alama itace ynx akai accepting a computer ta na biyeda shi abaya inba gixo idona kemun ba kamar yarinyar da momynshi suka taba xuwa tare lokacin daya buga wrestling

a ya tsineta wotamu tan wani karairaya xata haura sama ya buga mata wata tsawa wnd bama ita da akama tsawar ba harmu saida muka firgita yace Dan ubanki bakiga mutane agurin bane wlh kibar ganin an daura mun aure dake inkika kuskura kikace zakimun iskanci wlh xanmaida ke Boys quarter inga abun daya isa ya maidoki palace dinnan bargani nayi accepting dinki wlh yanzu zanyi remove dinki

koma ki gaida waccan matar dan tafiye mun uwar ki me idon cin naira inkikace xaki wulakanta waccen matar ina iya in maida ke naija ga badaya inga ta iskanci mudai kallon drama muketayi mom hanifa bata jin hausa amma da alama hankalinta atashe yake duk da bata san abunda BUF din kecewa ba tadai lura da yanda ranshi ya baci





Ni kuma tunani na shiga yi shin wann mutumin ba dai aure yayi ba to in aure yayi kuwa tabbass wnn ce matar tunda ga shi ya ma fadi da kanshi wani abu na ji ya tokare ni na dunga jin wani irin abu.

Tom rukky meke faruwa ne ina ruwanki im ma aure Buf din ya yi?



_________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By

Shamsiyya Daheeru





(((16)))





Zuwa tayi kamar xata mutu tace ma mom hanifa ina wuni cikin yace aidayake kinga tayi kama da bahaushiya ko takuma cemata good evening

Allah SARKI mom hanifa ta amasa da fara arta harxata wuce yace mata dayar fa

kwalo ido nayi waje wlh Buf dinnan baida kai wannan xaice ta gaisheni wnd koshafawa kayi kasan ta girmeni

matsowa tayi kusa dani takalleni sama da kasa takuma kalleshi yace eh sbd ke kikazo kikasamesu amusulunci haka yake koda dai nasan ba addini akan

runtse ido tayi alamun taji zafin kalmarshi

hakanan tacemun ina wuni cikin harshen turanci nnima kota aza nima baturiyar ce oho

Ya haura sama ita ma tabishi

mom hanifa tace mun wnn wacece da alama tana da muhimmanci tunda tahaura saman Buf tashin farko

cikin kunan rai nace mata matarshi ce mom hanifa ta xabura tace my Buf yayi aure ban saniba ayyah ALLAH yabada xaman lpy amma kamar momynshi tana xuwa da ita Mansion dinnan ko danna ga last da sukazo kamar harda ita

cikin kosawa nace eh itace

Munanan ya sauko xaitafi sallar la asar yace ma mom hanifa tace ma madam Aisha yau tayi girki da Dan yawa muna da bakuwa daga haka baikuma cewa kalaba yayi gaba abunshi



daddare suka sauko ita dashi da wata watsatstsiyar riga ko kunyarmu bata jiba tana ta wani shishshigi mai

nace araina indai wannan mutuminne wlh wahala xakisha

Wani dining daban suka nufa dama acan yace a shirya masu abinci

Saida suka gama yazo gefen mom hanifa yace mata sorry my mom Buf dinki yayi aure baki saniba

tace oh my Buf karkadamu aure ai lokacine gashi kayi yanzu ai ko

yace mom auren dole fa akamun kamar xaiyi kuka tace karkadamu zakasota naga amaryar tamu tana kyau ai

takalleta tana mata faraa itakam ummita kamar xata kama da wuta kan bakin cikin wulakancin da buf yamata

nan mom hanifa tamusu nasiha su zauna lpy dafatan Allah yasa ku haifa mana yara dayawa

Buf baice kalaba

sai can tafara tashi tawuce bata cemana kala ba ya kalleta ya girgiza kai yace ma mom hanifa plssss mom sai kindunga hakuri da ita wlh xuwannan nawa mommy na ta tada balai wai dole sai da mata zankoma kai anyi fitina akan aurennan at d end dai dole na hakura aka daura auran wlh mom hanifa yarinyar nan bata da kunya

nasan inbana nan xata dunga miki kicigaba da hakuri da ita plssss tace ba komai karkadamu

nikam inagefe inajinsu yace kekuma ga matana nan karkiga kinfita girman duwawu da kirji duk da duwawun roba ne da cikon kirji kice xaki raina mun mata

kinsan dai ta girmeki kuma ma matsayinku badayaba ita ko ko banza yr uwatace kuma matata ce ke kam badangin iya balle na baaba karshe ma hukuncin rayuwa ko mutuwa kikeyi a mansion dinnan

ina saura ranshi inata ambaliyar hawaye masu zafi da bansan dalilin yinsuba

cannaji yayi shiru yana kallona wani irin kallon da ban san fassararshi ba

yagama yamana saida safe ya haura sama abunshi

mom hanifa tace rukky duk da bansan ya kuke da Buf ba naso ace ke ya aura dago kaina nayi da sauri na kalleta

tace kwarai kuwa kekikafi dacewa dashi ba wnn ba ina da dalilai dayawa wnd yasa nace haka amma baxan fada mikiba sai nan gaba na tabbatar da zargina abu guda nakeson kisani kina da muhimmanci arayuwar Buf

tashi tayi tace mun good night

zaune nake nakasa tashi ina ta jujjuya maganganun mom hanifa wanne muhimmanci gareni agun Buf hala batasan xaman me mukeyiba a mansion dinnan shiyasa tafadi haka

komadai meye nikam baidameniba maganganun da Buf yamun susukafi kona mun rai Dan kan inkwanta Saida nasha kuka na

Buf kuwa mai amarya yana shiga ashe jiranshi take yana xuwa yace mata ke nifa

Banan side din xan zauna ba corridor din da muka wuto tanan side dina yake inkinshiga, nan nakine ina fata kin fahimceni tace tom yanxu nan xaka kwana amma, wannan kallon nashi narainin wayau yamata, yace bantaba kwana da waniba tunda na mallaki hankalin kaina a makwnci daya yanxu kuma daga xuwanki baki isa infara ta kanki kiba

cikin zafi tace Buf abunda kake mun ya isa haka tunda nace inasonka kakemun wulakanci haryanzu danaxama matarkama ban tsiraba yakamata ka sauraramun haka zuciyata tahuta da ciwon sonka dana ke fama dashi

wani matsiyacin kallo yamata yace ke inbanda ina gudun bacin ran mahaifiyata harkin isa kishiga Mansion dinnan

ke kar ki rainamun wayau uban dayace kice kina sona harkishiga kifita a auramun ke shi xai kubutar dake

karki manta Buf ne fa kinsanni kinsan halina wlh inkikai wasa zan rikede miki inkoma maki asalin Buf dina bini ahankali

yafice ya ja mata kofa garammm

sndarewa tayi takasa motsawa kamar anshukata da kyar tasamu hawaye suka xubomata amma sbd rashin zuciya saida ta fita tadunga zagaye samannan tana neman side dinshi amma da ta shiga nan ta bullo tanan karshe sai gashi ta tsinci kanta a babban falon kasa



kai Buf karshene gurin rashin mutunci ashe da yace mata side dinshi yana wajan corridor nda ya nuna mata ashe iya shege yamata

saboda gidannan duk nacinka wani abun ba ka gane kanshi sai mai gdn kofa inyayi lock dinta da yasaita thumb print dinshi angama maths

haka tagama bulayinta ta koma dakin daya bata

takwanta duk abun data ke yasaita camerar dakinshi danata yana kallonta ta laptop

mugun murmushinnan na shi yayi yabuga tsaki yayi alwalarshi ya haye da dduma yafara nafila rshi kamar yadda yasaba

oh su Buf ga addini ga iya shege agefe ynz inbashiba wa xaa darzo wa amarya ya ware mata daki

yagama nafilarshi ya kwanta yana son yin bacci amma ya gagareshi, tunani ya addabai shin wai meke damunshi ne wane irin balai ne wnn, shifa baiji komai akan ummita ba,yakamata ace yaji wani abu gameda ummita ammafa shiru amma waccan shedaniyar yarinyar wlh ko tunata yayi saiyayi da gaske inbeyi wankaba

to kardai ace itace feeling's dinshi ke kanta

tomeye matsalata ga ummita dai narkekiya kuma bakaramar yarinya bace dan imbe mantaba kusan tsaransu hibbance dan dai tana maida kanta bayane tana kawance dasu marigayiya rukayya

murmushi yayi daya tuna yanda ta tsani kace ta girmi su rukayya

shiyasa duk wani abu tare da su rukkayya take, damma bata da tswo sosai shiya kara boye mata shekaru

Ummita tana da kiba sosai ballema yanzu data kara budewa

gata fara amma ba godiyar Allah taje ta biyewa kawaye tafara allurar bleaching

harda sha kafashe takesha saboda uban kowa yasan ummita batada wnn mahaukaciyar kibar kamar tayanzu

shikanshi yayi mamakin kibarta lokaci daya saiyadsnganta hakanda kila gama karatun datayine

Idon ummita abude yake kamar karuwa takejin kanta, dan ALLAH yama taimaka Dan tana shakkar buf kuma tana bala in sonshi tasa ma ranta shixata aura kuma tata bbatar likitane shi na fata xai iya gane ba badurwa bace inta sake tai iskanci

amma da tuni anxubar da budurcinnan amma yasha raraka dan kadan yarage abuleshi

gurin buki sai rungumarshi take tana wani goggogamai boobs dinta

amma shi baiji komai ba kai shidai gsky xai xaunane da ummitane bisa umurnin mahaifiyar shi

xai kuma sauke hakkintane dake kanshi dan Allah

ahaka yana wnn tunani harbarci ya daukai saidai yaji Kiran Sallar yaya Yusuf

dayake yanxu shiyake Kiran salla tunda muka xo Mansion din inya nanan inkuma Buf nanan yaja masu jam I dayake masalllaci ne nagani nafada Buf yayi acikin mansion din yawancin turawan musulmai suna xuwa harda wasu yn wata unguwa zuwa suke

Buf wajen ginin masalllaci nnan saida aka kai ruwa rana da turawa daga karshe kungiyar wrestling tadaure mai gindi tace ita tabashi fili yayi gini yakuma gina abun da yakeso to haknne yasa maganar tamutu

yawancin anguwannin da ke makotaka dashi basu da masalllaci duk nan ake salla amasallacinshi

Yatashi da sauri yayi alawala ya manna thumbprint dinshi kofa ta bude yakuma maida yarufe sbd tsaro kuji buf dinnanfa

yana masallci yana AZKAR har gari yawaye yashigo PALACE din sanye yake da jallabiya ash colour tayi mai balain kyau nafito nima ina neman mom hanifa intambayeta jiya ina nabar jotan da muke karatun addini da ita sonake inkaramata takaranta dan yau bacci xanyi baxanyi karatun safennanba

Ina fitowa nacikaro dashi xanje side dinta nemanta

har ya wuce yadawo yadage gira daya yana wnn miskilin murmushi nnan nashi yazo kusa dani tace yadai MAMI WATER

ansakko satar cornflakes dinne nayi narainarai da ido nace wlh basata xanyiba

yace tom feeling dinne yatashi da akaga naxo wucewa akaxo atabani ajike ko

nace ni wlh ba yr iskabace

kwalo ido yayi waje yace towaye dan iskan nace nima wlh bansaniba yayi murmushi ya ce kinsan dai ynz ni inada gurin hutawata kece dai keda matsalar

amma xan miki wani adalci idan feeling's dinnaki yatashi kimun magana in taimaka maki

in dan tsaya kiyi hug dina ya lafa ko MAMIWATER dan kinsan MAMIWATER saida ruwa suke rayuwa hakane nai saurin cewa eh hawaye na zubo mun danna daddara da warning din daya mun na in ya na magana inki amsamai

yayi wannan dariyar tashi ta mugunta ya haura sama yabanni da hawayena na bakin cikin da ya gunna mun

Komawa daki nayi banje side din mom hanifa rba,nayi rub da ciki akan gado ina kuka

ni wai ya akayi Buf yasan cewa inada feeling akan irin wnn abun tabbass ba karya yayiba wlh in aka tabani inaji harcikin kwakwalwata amma ai shikadaine nakejin haka inyatabani duk da bawani namijin da nake gani inka cire yaya Yusuf da malaman mu na ara bic Dana bokan da Abbun ya dauko mana suke mana ni banamijin dayataba tabani ta wnn fannin dayake dangantani dashi imbashi dinba

tabbass in dai haka ne ina da rauni tanan bangaren amma shilikitane kuma na fata nasan dole yasan fata na da yanayinta koda be tabaniba

tom nibansan mafita ba saidai xandage da addua ALLAH yatsareni da ga sharrin duk wani da namiji harda shima din





Shabiyu narana Hamshakiyar amaryar BUF tafito cikin wani arnen less meruwan golden yaji dinki narashin mutumci koina amfito dashi da balai gsky ba laifi tana da kyau ammafa kannan yaji attach wani dauri datayo kai da kagani kasan rashin kunya ta samu masauki agun

zuwa tayi da kyar tagaida mom hanifa aikafin ma tajuyo nace ina kwana aunty cikin gadara tace lpy duk da naga taimamakin jin nayi hausa

dayan set din kujerun taje takame irin tafi karfin tazauna inda ta ganmu

kamar daga sama mukaji tace wayee mai aikin cikinku nayi saurin cemata ganinan dayar ta. na kitchen tana aiki takalli mom hanifa tace inbammantaba kece mom hanifa mai aikin aunty maimuna ko ,mom hanifa tana shirin bada amsa taji daga waje n step anacewa

ashe Boys quarter xatayi bakuwa kenan indai har baza abi sharuddan dana shar antaba

cikin minti daya aje aba da hakuri ko innuna ma mutum asalin true kalana yana maganarne yana bajewa adayan kujerar da muke zaune

balai ai bai karasa ba ta mike ta tunkari mom hanifa tana bata hakuri

murmushin shi najin dadin yayi musamman inyasan ya gunna maka tofa xaiyi shi koda kuwa kai kuka kake

Murmushin Buf kalakala yanzu nafara hardaceshi mom hanifa ce kawai yake mata na tsakani da Allah

Gurin break fast ma saidayagama mata rashin mutuncinshi sanranshi sannan yabar gurin wata xubin inzai tsula mata rashin mutumcin shi saiya koreni wai manya na magana inaji ina kallonsu da waennan idon nawa kamar na MAMIWATER

shiyasa wata xubin kanma yakoreni nabar gurin duk da dai bamuma cika hada innuwa daya dashiba



Yau amarya tasha alwashi saita kwana da angonta Alhj BUF

imbama yarainataba yaukusan kwananta uku a mansion dinnan amma dare nAyi xaikama kanshi intaimagana yace mata shifa ba hariji bane bakuma koda yaushe sha warshi ketashiba sbd haka ta sauraramai

toyau wlh tasha alwashi sai sunkwana tare bari yashigomata saida safe yaga ikon ALLAH

tagama bankebankenta kusan dai shuwa kan harkar mijinsu harta gashin kansu turaraenshi dabam to balle kuma head quarter

tunkan daren yayi tafara leaking karfe shidda ta haura sama ta kullo daki abincintama sai da madam Aisha tabita dashi asaman

Buf saida yagama firar shi da mom hanifa kamar yadda yasaba yafitto da kudi masu yawa ya ajemata agsbanta kamar yadda yasaba duk satin duniyar nan saiya bata kudi tuntana hanashi harta hakura ko bayanan inyadwo saiyahada mata nasatin da bayanan yabata

ai ba abunda zatace ma Buf sai addua kodanda ta haifa da cikinta sai haka

yamike yana mata saida safe nidama ina daki bancika fitowaba tunda yazo da yr amaryarshi

Yana shiga dakinta yaganta taci uban wata sleeping dress ta garari maitada shaawa

tsayawa yayi yana kallon ta ba laifi ta dan tada mai shaawarshi amma ba kamar MAMI WATER nshiba

wayyo da itace awnn shigar yaxa aganta ai hakan daya tuna ai sha awar Sai takuma tashi sosai Amma sbd miskilanci ya fuske baiyi auneba yaga mutum ajikinshi tana wani irinnishi da alama a hannu take cikin iya shege yace mata SUBHANALLAH meye haka fyde za ki min?





________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru



(((17)))



Tace haba sweet heart ni fa matarka ce

bai kamata a ce yau kusan kwana uku an kawoni ina Matsayin amarya amma ko hannuna baka kamaba saidai ni inkama naka

nifa matarka ce inada hakki akanka

yace ummm tabbas amma a hadisi aka fadi ko a Qur ani

Dan yanda kika san kinada hakki akaina kamata yayi ki kasheni da ayoyi ki kuma daure ni da hadisai

Dakamata tsawa yayi yace 4 d last time in inamaki magana kikayi bnz dani wlh zan iya inm babbalaki

kinsan xan iya ai tace eh nasani

to yanzu ban amsan tambayar dana maki

tace ai tun bayanxuba kowama yasan wnn kwarai mata tanada hakki akan mijinta kamar yadda shima yake da hakki akan matarsa

yace bravo!

to bani aya ko hadisi

tace nima bansaniba yace dama ina xaki sani fannin addini gwangwani head

amma da tambayarki akai fannin boko to fa formula kalakala harda uban daya kirkiresu kinsani ko

andaiyi asaran kudin tara

niyanzu zanmaki wani adalci daya nahakkinki da ke kaina indauke maki shi don gudun karki fada halaka

wanda in haka tafaru wlh ibar yan wrestling xan maki kitar watse akasa

tashi xakiyi muje akwai wani daki a opposite din wnn dakin naki

can xamu dan baxan kwanta anan ba in mungama duka lokacin da kika tuna moment din kirinka jin dadi ki cuceni

tasa ta gaba yayi yanuna mata dakin takma handle dinyace dakata da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login