Showing 57001 words to 60000 words out of 60071 words

Chapter 20 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10455



Harwasu groups nayi joining

Kamar fannin wayardamace nayi joining din NAMIJI KUDAN ZUMA

fannin kitchen nashiga IBTISAN KITCHEN

sannan fannin karatun novels nayi joining din MARCY NOVELS

fannin kwalliya nashiga PRETTY MAKE UP







kai nayi joining dayawa gsky inajin dadin groups din yarda yakamata Dan admins din sun san abunda suke

Kaina yakara budewaballe yanda naga Mata na hirar me hws da ydda in miji yamaka abu yadda xaka rama cikinruwan sanyi bada hargagi ba

Tom dama nayi alkawari duk randa yadawo xanmaida Mata dawayarta dannaji yanacewa ko amfani kayi dawaya inya duba yana ganin sabon network din da akamai amfani dashi a Mansion kuma xai nuna location din inda akai amfani dashi nima duk abakin yaya Yusuf naji wannan balai na buf komai yasani in and out din Mansion dinshi yasani

Shiyasa nace inma yadawo yagano ni lokacin na maida dannasan inya karba tarwatsa Mata waya xaiyi gawar datsada danyanxu nasan kan wayoyi har browsing dinsu nake ina ganin sabbbin dasuka fito ashekara

Gobe INSHAAALLAH innaje school xanmai damata da abunta inyi lefts dukkan sauran groups Dana shiga duk da nasan baza suji dadin left dina ba Amma dole inyi daganan ingoge duk groups din da duk wani abu danayi Dan bansan Mrs Yusuf tasan nama shiga wasu groups din tagane karyar danamata

Inata wnn tunani naji Kiran sallar magarib din yaya Yusuf amasallaci

Natashi nayi sallata

inajin karatun da oga Buf kererowa a sallar magrib Wanda karatunta abayyane yake gsky Buf gwani ne wajen karatun QURANI Dan baxanmantawa ba ance yataba masabaka a MADINA yaxo nadaya shiyasa yakeda yawan abokai larabawa inka ga yadda suke karramashi abun xai baka mamaki har xuwa kallon wrestling dinshi suke dayawansu harda Mata

an idar da sallah nafito Dan yanxu xaman daki yakare tunda nagane matsayina agidn dagani sai three quarter da wata riga t shirt ce sai wata hula da nasa mai Dan net kana hango gashina mai xubinna turawa Dan sumata gsky babakabace har dying naso inmata Mrs Yusuf tace mun inbar abuta tafi mun kyau ahaka

nayi dare dare kan kujera nata sa fruit agaba sai sha nake Dan yanxu nafison insha shi inkwanta wlh abinci nauyinshi nakeji

Mom hanifa dai bata fitoba da alama sai anyi inshai xata fito nikaina haka kawai naji inasha awar fitowar

Madam Aisha tagaggama yawancin aikinta kadan yarage ta idasa tafara kwaso wasu tana jera wa addining nima nataimaaka mata tadan idasa harda gdyrta nidama inna ga yanda take aiki gidnnan da kai komowar data ke har tausayi take bani damma bamu dayawan cin abinci wata xubin immukadai ne cema mom hanifa nake kice Mata tayi xamanta ballantana yanxu Dana fara kwarewa a bainci ai kawai kotamatsa xataxo tayi wlh saidai taxama yar kallo danni nake abincin ita kanta tana shan mamakin yadda na iya abinci acikin wata daya da yan kwanaki nnan saidai tadan mun gyaran kadan data matsa mun nace mata browsing nake awayar kawata

yauma banjin yin abincinne shiyasa nakyaleta tayi saidai namata jus din guava da abarba directly dan yau anje lambu an ibu fruits danshi oga inxa amai jus yafi son fresh bai siyo na kwali hollandia ne kawai yake Dan siyo na kwali shima yarabu da siyo wa ganin nafison intafi da ita school ne Dan kinibibi yake jibgota kamar hauka sai peak milk da bata yankewa agidannan mundan gaggama ayyukan munjerasu a dining Madam Aisha ta iba nasu kamar yadda tasaba a food fls tayi min sallama tatafi



Ina xaunena shan fruits da yr wukata ina yankawa ina Dan kallon Indian da suka sa atashar Bollywood mai suna muje dosti karogi gsky tsohon film ne nikaina nayi mamakin Dana ganshi sunsa shi har anyi inshai ina niyyr intashi inje inyi sallar naji ambude kofa anyi sallama ban waiga ba na amsa ban kuma bar abun Dana keyiba da alama tsayawa yayi yana kallona naji ajikina natashi na dauki plate din danagama shan fruits din nakai kitchen nadawo nataddashi yaharde hannu akirji yajingona da bango yana kare mun kallo naxo nima ko kallin inda yake banba nace barka da dawowa banjira ya amsaba nayi tafiyata sbd nasan ba amsawar xaiba ina shiga nadauko reports sheet dina Dana manta sbd tsabar son innuna mai ynx nawuce da ajinshi kai rukky anya baki cika ba๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ

saida na xo dai dai saitin kujerar dayake tsaye na aje nace ga fa report sheet nan agani Dan inason in kauda zargine kar afara mun gorin kudi n da aka kashe shiyasa na kawo Dan next ba Wanda xai Kara ganin mu report sheet duk nacin mutum

shiru yayi yana kallona baicemun cikankiba har najuaya natafi ina shiga xan maida kofa inrufe naji natura da mutum na waigo da sauri nace meye haka xaka shigomun daki saika ce wata muharramarka yakalleni yayi wannan miskilin murmushi nashi yace ko

nace nidai gsky banson irin wannan abun

Miko mun report sheet din yayi Wai inbude mai da kaina na karba cikin gadara nabude nashiga karantamai irin kodani da yabona da aka yi kan namijin kokarin danayi da xan fadi position din cikin style nayishi

Nace ina fata mutum yafahimci bada jaka yake mu amala ba

cigaba yayi da kallona badai maganr araina nace muje in miskilanci ne har agayawa yayan ummi ALLAH jikan rai Wanda alabrin ta da mukaji gun Abbun in xaayi taron duniyar nan agabanta baxaka taba jin muryartaba





NAwuceshi nashiga bayi nayo alwala naxataxanfito insameshi natadda ya kama kanshi nace dabaka bar dakinnan ba da akaraina kanka wlh





Da safe natashi nai shirina yauba fa batun hijabi rolling kawai nayi da peach din gyale ruwan uniform din na fito na rataya jakkana shi kanshi ratayawar cikin aji nayi shi na rambada agogona mai kyau da da bandamu dasakashiba Amma Dana gane Ashe wankane sa agogon ai saina fito dasu duka insa wannan insa wannan

Nafito natadda ba kowa afalon sai dinning da na tadda acike alamar anshirya breakfast ai yau banjin wani breakfast hakanan nawuce na dauki hollandia na nasa ajaka naje nayiwa mom hanifa saina dawo tace mun ya taga haka yau da gyale xanje nace dashi nayi raayi tayi dariya tace my rukky kenan kwana biyunnan kinxama big girl mai clsss kuma kina kyau kamar ba keba duk San jikinnan yanxu babu my rukky taxama busy nayi murmushi nace ngd my mom saina dawo tace breakfast dinfa nace shareshi kawai mom nadau hollandia tace to sai kindawo

nafito harda Dan guduna na isa side din yaya Yusuf nataddashi shima yana ta shirin wajen aiki

Muka gaisa nace yaya Yusuf aramun wayar ka inyi selfie nayi kyauko yace yau kuma ba hijab din nace mance kawai yaya Yusuf yau banjin sashi aika ga rolling dinnayishi yasauka da Dan tsawo ko yace umm ni kyaleni ansa nace bar indan fita wajen flawers dincen nawaje xaidanfu kyau

Yace to kimun sauri jiya oga yadawo Kinga tsarabar dayamun yanuna mata kayan sawa nasamari cikin wani trolley mai shegen kyau dagani xaija kudi ga turare ga takalma suma fa sunja kudi gsky Buf yana son yaya Yusuf saikace Dan uwanshi najini wlh duk sadda xaiyi tafiya saiyadawo mashi da tsarabar kaya harda su suit masu uban tsada naxuwa aiki Dana gayu nikaina innaga yaya Yusuf yayi wata shigar burgeni yakae kamar wani Dan minista



Nace eyyeh





Yaya yusuf dinba dangatan yaya Buf

gsky sunyi kyau kayan angode bari inje inyi Kar inyi latti yace kokuma kisani lattinba



nafito gurin kofar yaya Yusuf Saida nadaga daya Dan kofarma wanka ce

Nadaga salfi bansan yawanshiba harda Wanda nadukkar da kai wani nayi dariya wani nayi kamar in tafiya ina cikinyi saiga yaya Yusuf yafito narokeshi nace yamun ko biyune

Kai wan yamun ma sunyi kyau kai dagani kasan nakware a harkar selfie to abu da su Mrs Yusuf ga kuma Instagram dinta danake kallon wanka kamar xaa kashe kai dashi ga uwa uba snap chats dinta

Saida yace shi xaitafi ga Wanda suke tafiya dashi can yaiso

Nima na fallo aguje xuwa wajen danaga jannifer tun daxu tafaka mota tana jirana kai jannifer akwai karyar motoci kamar nagidan ubanta duk da umurni akebata amma ni sai inga kamar tana xakewa dayawa

Jifa wannan mota kamar ta shugaban kasa nibanma taba ganinta ba duk xuwa makarantar da nake ban taba ganin ta kaini da wanna nba Saida nagama kewayata ina jinjina kaI can kuma natabe baki nace umm uwaki ubanki karya

Inashiga naji wani kanshi nace unm sujennifer ina akasankamo mana mota iya wanka naji tsit Wanda inda Dane saita ban amsa nace kidan kunna bulb din cikin motar tayi duhu

Can haske yagauraye wa xan gani ogane da kanshi

nadansha jinnin jikina can kuma na fuske nace au Ashe su baxawari ne ๐Ÿคจ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

kai mun gd wa Allah da ALLAH yasa kai ba second hand bane

Wani murmushi naga yayi Wanda mafi aksari inxai yi shi to mugunta xaiyi naciro jaka nasa atsakiyar mu nace kada adunga tabama jiki duk kaxama second hand kaibaga aure ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚



Jan motar yayi baice mun kala ba yakaini ya je naga yafito ya nufi office din principal bansan abunda xaiyiba Amma naji kishin hakan nafuske nafito nima ina bouncing kamr wata India yawaigo yakalleni yace yau ba karatu nawani hade Rai nace kamar ya yace sbd Baki shiryaba kar ki biyoni kixauna amotar axataonshi xanfara hawayen Dana saba ina rokanshi yayi hakuri sai yaga nakoma ina nace ok ba matsala Allah amfana abun da akasamu nakoma ina Dan kada kaina ina wakar indiya ta ashiki

karshen mamaki kuwa yarinyar nan tabashi shida yasanta da mugun son karatu to meya faru haka yasan xata iya shanye komai Amma Banda hanata karatu to me hakan yake nufi kuma yayi magana da matar abokinshi tace mai tuntuni suntsaya da lecture Dan ta ce mata ita takyaleta da wani training tagaji yasan dai baxa ta koya Mata kin makarantaba sbd itama ya lura da ita tana son makarantar

Juyowa yayi yakallata yace rufe mun kofa

nace nan fa daya bawanda yaisa yasani inta kura ni bamatar aure ba idonshine yadan sauya naga yadan kallen yakuma kama kofar xai rufe ga kafafuna awaje nai saurin maidasu nace xaka sabutanine kamar yadda aka sabauta ka lallai kuwa da ka cutan wlh Dana rama kan matar mutum ayi one one

Bai dubeniba yajuya yashiga makarantar nidai ina nan inajiran inji wane balai ne kuma wannan mutumin xai taromun wlh komameye yayi Dan yanxu yanda nakejin kaina ba uban daya isa yamun inkyale









Tom rukky karfa ki tsaurara๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก





_______________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru





(((31)))





Yana dawowa yafigi motar shi nikam na ba banxa ajiyarshi bai direni ko inaba sai gida

Na tsaya ina ta wani cika ina batsewa cikin tsawarshi da tafirgitani yace get out from my car

Naxuro kafa nace ah a malam kar ka kashe mun dodon kunne kajifa

Yace mun wlh duk randa kika Kara fita Mansion dinnan da wannan Dan Allah iskan rolling dinnan xuwa school hmmmmmm kallon daya mun nikaina na fassarashi basai yamun bayani ba nafita a motar na kulle kofar da karfi nace aikin banxa kawai

Nashiga ina tafiyata ina rangaji Dan dai duk inkuntata mai innuna mai karatun fa Dan yahanani ko akola ta

Saida na shiga dadewa nayi side dina tukunna ya shigo da sauri ya haye sama yana kara jin mamakin yarinyar nan lallai da alama xaisha wahalarta danba sassauci da alama agurinta









๐ŸŒบ๐ŸŒบkasar canada๐ŸŒบ๐ŸŒบ

Abbunne xaune yana tatunanin rayuwar da yajefa kanshi aciki Wanda har yanxu bai ga ribar hakaba Dan ba kwanciyar hankali shiba ga fansa ba shiba ga kwanciyar hankalin ba

Gsky yayi wauta sosai duk da abun da Alhj Bala yamai bakowa xai kyaleshi ba sai mai eh manin gaske

BEGON yama suntafi fashi shima karyar ciwo yayi shiyasa suka barshi gd

Can wata dabara tafado mai ya shiga yadauki wayanshi ya duba wani tsohon picture din Beigon ya dauka yadauki pic nashi da sauran abubuwa masu mahimmanci yayi saving harda randa yafara aiki dashi da guraren dayataba fashi duk yarubuta komai sbd yanxu ya saukar da kanshi yana ma BEGON biyayya kamar me harta kai ga ynx tare suke kwana adaki daya saidai inkaruwarshi taxo ya fita Dan baxai iya kallon badalaba

Abbun yafara neman mafita sosai yarasa yadda xaiyi gashi shi ba wani isashshan karatun boko ba balle yama BEGON wayau dayarasa yadda xaiyi kawai yawo alwala yafara nafilar sallar walha dayake darana ne yagama ya dunga istigfari da neman taimakon ALLAH yakawo mai mafita a alamarinshi











Koda nadawo nacire uniform Dina sainaji badadi tunawa danayi da wayar Mrs Yusuf da bankaimata ba yasa nai sauri nadauko Dan Dan balain bai banni naganta ba danban San kotaxo ko batakai ga xuwa ba

ban kara wani bude group ba dan duk nayi delete dinsu

Kawai xarcewa nayi da browsing nashiga Google nadunga ganin rayuwa abunda banganeba inyi browsing din kaya na

Dahaka har barci ya kwasheni sai wajan axahar tukun natashi nje nayo alwalata nayi sallah nace bari inleka kitchen duk danasan Madam Aisha tayi yawancin aikace aikacen ta kadan xantadda

Doguwar rigane ajikina baka nasa hula itama baka na nufi kitchen namata sannu da aiki tace yau nadawo dawurine taga uku bataiba nace ba komai yau haka akatashe mu daya ke muna test tace ayya ALLAH yataimaka nace Amin

Na amshi blanding din datakeyi na fruits nacigabada tayata munayi muna hira har inacemata yau me muke dashi a time table

Tace mun taliya jallof da farfeson kayan ciki sai alkubus da miyan agushi sai waennan fruit din nagama na mango da ayaba ynxu xanyi na orange da barba nace tab

Wai meyasa Madam Aisha kike wahalar da kankine naga shimai gdn baci yakeba iyakaci yaci wani Dan shegen plate kamar nawasan Yara Wai ya koshi saidai ai ta kaima yan staff dinshi ko masalllaci kina wahala dama masalllaci n xaki dunga kaiwa kadai kyasamu ladar da hujja

Ai dayake kike nemar.mun kudin sai ki hanani inyi abunda naga dama muryr Buf ce naji tabayana yana kwance akan tree siter yadda kasan bashi yayi maganarba



Nace tom ALLAH yabada hakuri sauke kaynka ai baxai xama sauke murababa

Ya bude idonshi ahankali daya rufe yakuma daura hannunshi akai yace

Kinsan dai bancika son shishigi ba naga alamar ajininki yake

Mai ma ya kaiki kitchen din nace to malam bari kaji yawanci yanxu inxaka ci abincin gdnna toda hannuna inga ta iyayi

yace tab kice xamu koma restaurant kenan da siyan abinci

Nace ai ko saidai akoma can din suma su samu rabonsu

Maida kanshi yayi ya kulle bai Kara cemun ci kanki ba karan takalmi mukaji ana saukowa daga sama Hamshakiyar amaryar BUF ce anci ado da wani shege riga ta kanti kamar ba musulma ba Wai nan anma maigd gayu

Akaxo akce ma madam aisha Wai haryanxu baa gama bane cikin rawar jiki tace sorry ma sauran kadan

tawani kalleta sama da kasa na rainin wayau

waitabata Nanda minti biyu tagama shirya dinning tace ok InShaaAllah xanyi yanxu

Nidai cewa nayi wanna mahaukaciyar tamanta Buf nacikin falonnan ne ko kuwa catake barci yake nidai ina tsaye ina kallon ikon Allah Dan walh ko ya koreni ba inda xanje

Naji rainin yayi yawa saikara nanata Mata take wai minti biyu kuma jus din bata samai ynkananan kankarar datakesawa bama tukun

nace ah a yaxaki cemata minti biyu kekixo kiyi mana da kanki halan ma ko iya dafa ruwan xafi mutum bai iyaba sai iyayin tsiya

Tace ke banxa karamar karuwa ke aturawanma wacece ke yr gdn ubanwaye ke waye ubanki

Duk lokaci daya take ta mun wannan rashin mutuncin kuma Buf najinmun baice mana kala ba



Nima nace ga kinan karuwa wdd bata San ciwon kantaba Dan inda kin sani baxaki dunga binnamijin da baya sonki ba

Ke acikin matama meye kike takarawar na amsawar ki amatsayin ya mace

Ga blicin

Ga karin gashi

Gashi ba aiya girkiba danda an iya baxa axo adunga bama mai aiki order ba har ana saukemata kwandon balaiba





Da alama taji xafin maganr da nmata kawai naga mutum yawo kaina tana xuwa tadaga hannu xata mareni taji caraf anrike mata hannu yace karki kuskura Kar kiyadda kibi xuciyar ki data ke gayamaki shirmen banxa ki aikata

Nikaina nasha mamakinshi yace bar gurinnan kuma daga yau ba Wanda xai Kara yimaki abinci ke xaki dunga saukowa kina abunki takame tayi sororo tana kallon ikon ALLAH shin meye hakan badai karuwarshi bace kamar yadda xuciyarta take tarayamata aduk sadda taganta

Tsawar dayadakamata ne yadawo da ita hayyacint ta haura sama kamar xata fashe

Tana haurawa ya juyo kaina yace ke Wai me ke damunki ne naga wata rashin kunya kike takama da ita yanxu ko to kicigaba

Kita tonan ta duk ranar da kuka sake kuka mun fada saina nuna maku naku haukan kadanne

Nace kadai ja ma matar ka kunne tunda taxo gdnna rashinkunya take taxabga ma bayin ALLAH ko girmansu bata gani basu haifetaba

Yace enough malama ya isheki bar gurinnan nace xan barshi Amma saina gama abun daya kawoni

yace to Dan Allah kikar minti daya agurinnan ki ga hauka

Inajin haka nawuce da borin kunya na ina ta balai na nacewa ba tsoron shi nakejiba daga shi har matarshi gwamma ma ku kiyayeni ehe







๐ŸŒบ๐ŸŒบcanada๐ŸŒบ๐ŸŒบ

Dare yatsala Amma babu su Beigon ba alabarinsu ga Abbun shi kadai a wannan mahaukacin gd Dan yau fashin biyu aka raba wasu ma basa kasar sunketara wajen fashin

Baigon dai shi yana ta bangeren kasar sunawa wani babban banki fashi abun daya ke hana Abbun guduwa so yake yasamu kwakwkwarar shaida da xaikara kanshi koda xaa kashe shi yaxamana mutane sun sancewa bashi ya aikata abunda aketa yayatashi akaiba

Yanana yana wnn tunani saigasu sunshigo da alama ma abuge suke Dan karuwar shi namakaledashi sauran suka fito da wani range range da aalama harbinshi akai Amma da sauki Dan kamar ahannune

Kwan bulb din daya haska gdn yasa yagane hakan yau dai ALLAH yabashi saa yaga idon karuwar BEGON sakamakon haka numfashinshi yaso daukewa tabbass imba gixo idonshi kemashiba amryarshi ce Zainab aunty zee

Meye ke shiri faruwane ya akai taxo nan dama yaudararshi tayi kenan ita Tamika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login