Showing 9001 words to 12000 words out of 60071 words
da mom hanifar nan be musa mata ba yafito da wata irin waya gsky wayar tahadu wankace sosai kamar madubi take
banbama kaina wahalaba wajen kimanta kudinta dan bansan kan wayoyiba
amma wnn waya takeru ina can naji mom hanifa tana kirana wai inxo muyi salfie da oga
cannaji yace ah a atsirarar xaiyi salfie dani
can yakuma cewa shi abu masu mahimmanci ne awayarshi gsky
Mom hanifa murmushi tayi dan tasan indai harkar matane tofa ba BUF agurin
nikam dama ban karasoba sbd nasan ma batsa nake BUF yadauki hoto dani
Sharp Sharp yafita yashiga motocin dazasu kaishi airport mom hanifa sai kwarara mashi adduar kariya take kamar wani dan cikinta kun san baturai da rikon al kawari
yau dai mukadaine agidan muna zaune wajen 9pm
mom hanifa tace intsaya mudanyi hira mana dan taga ina da ilimin bacci da wuri
nikuma sbd nafila nake kwanciya da wuri imbahakaba
makara nake
munayi muna kallon News a katon plasma nan mukaga anahasko BUF ashe naija yaje can kuma muka ga an nunoni nida yaya Yusuf an hada pics dinmu dana BUF a gefe anrubuta
DIAMOND'S FAMILY NOW ARRESTED BY BUF
ni andan sa bakin abu anrufemun fuskana yaya Yusuf ne bude
nuno mutane akai tayi wasu na ta manna posters dinmu wasu kuma na ta Saida jarida mai pics dinmu asha fin farko
afirgice mom hanifa tamike tana fadin ALHMDLLH yau BUF yakama DIAMOND'S FAMILY yau kusan shekara nawa mutuminnan ana nemansa dama nace inhar wnn mugun mutumin yasaba kisa yazauna lpy tofa bana yatabo ma kanshi balai
Dan BUF saiya kamashi ko karkashin kasa yashiga
Afirgice nake ina kuma kallon mum hanifa batasan muneba ba
kwarai mom hanifa bazata ganemuba sbd bawani sanin yaya Yusuf tayiba nikuma anrufemun fuska da wani abu kamar bakin paint
Tunani nafara shin ingayawa mom hanifa ko inkyaleta
a haukana kawai nace bari inkyaleta kar tazo kuma ta tsaneni kamar ynd ake mana a layinmu
duk da abbun be bari ashiga gdn mu kamar yadda be barinmu mu mushiga wani gida
shiru nayi jikina duk ya mutu yayinda ita mom hanifa taketa murna a cewarta kila in BUF yagama kess din sister nshi RUKAYYAH yakuma kashe DIAMOND may b yadawo hayyacinshi yadaina wnn haukannashi
juyowa tayi tana ta bani labarin halinda BUF yashiga lokacin da aka kashe sis tanshi
can ta ankare kamar ba ahayyacinanakeba
tacemun kema yabaki tausayi ko nadaga kai kamar da gske
tacigaba da fadin ai wnn poster nna DIAMOND'S FAMILY danaga anata nunawa da mannawa a duniya ita tasan kila BUF tunda kaga ya yadda anata yadawa a duniya tom da abun dayakeso ne Dan yadade da kamasu ahalin yanxu
ni nasan BUF sanin da mahaifiyarshi bata mai ba
Kallonta nayi araina nace tabbass maganarki hakan take mom hanifa
Saidai bansan dalilinshi na covering din fuskana ba
tokoni zaifara kashewane shiyasa yaki nunawa duniya fuskata?
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
(((10)))
Nidai ganinanne kawai wata sukusuku dani mom hanifa kam sai murna take tana deba mamahaifinmu albarka
gashi badama in hana sai wata dabara tafado mun
Nace mom hanifa kedaina tsine mai bakyau zai iya yakara lalacewa yacigaba da barna adoran kasa
tace gskyn ki amma wlh da kinsan abun da mutuminnan yake aikatawa da koke sai kintsine mai
hawaye naji masu zafi yau gashi agabana ana tsine wa mahaifina
kuma badaman hanawa
Cemun tai wai indaina mishi kuka bai cancanci hakanba danshi ba abun tausayi bane
Ina cikin wnn hali mukaji wayan palon nakara
mom hanifa ta je tadauka naji tana gaisawa da wnd ke line din
can kuma naga ta Wai goni tayimun alamun inzo
ina xuwa tamika mun wayar ashe yaya Yusuf ne ai saina kara fashewa da kuka
shiru yayi sai da na gaji don son Raina tukunna na tsagaita
can yace mun wai rukayya yaushe xakiyi hankali ne wai? nasan news kika kalla ko ,
to saime daga nan, inace bakiga adalcin daya mana ba na rufe fuskarki
ko wnn be isa yasa kisan cewa wnn mutumin ba mugunta zai mana ba
kiduba inda ya ajemu tunda kike kinyi zaton zaki taka guri me daraja haka ko ubannamu da yake cewa xai tara mana dukiya kinsan dai baxaitara mana kamar wnn ba
kuma da xai cutar damu aida tuni ya cutar damu
tunda yau kwanan mu nawa a mansion dinnan yataba muna koda kallon banxa
cikin wautar dana saba da ita nai saurin cewa wlh nidai yanamun inkai baya maka wai nacika shishshigi
yaya Yusuf yai dariya yace ke ai ko wautar ki tasa ma mutum yamiki magana
yanzu dai karki wani damu
Ki kwantar da hankalinki muga da abun da ALLAH zaiyi
nace tom yaya Yusuf ko ina anty zee oho
yace cmmn share wnn makirar matar
ke inkina da wayauma har kya rika tuna wnn makirar matar, zaro ido nayi kamar yana wajen ,nace aunty zeefa
yaya Yusuf
yace bar wnn maganar nidai yanxu kirinka kulawa da addua kinji
nace tom yace mun yaushe month din period dinki xai kama ai sainaji gabana ya yanke ya fadi,ni takan tsabar tashin hankali na manta da babban tashin hankalin da nake shiga a on25 March
duk da kwatakwata sau biyu nayi wnn ne na ukun
ai saina fasa ihu ,yaya Yusuf yace Wai meyasa RUKAYYAH baki da hankali ne, nace wlh yaya Yusuf dan dai bakayi ne bakasan azabar da nakesha ba shiyasa.
yace umm aigashi nina tuna maki duk da bansan xafinshiba
ke kinsamu ganima kin manta da bala in da zaki shiga,tabbass nida
yaya Yusuf nashaku shine yaya na shine kawata shine uwata
yasan komai nawa ,yana kaffa kaffa da ni kodan ganin bancika wani wayau bane
cannaji yace tom kinga yau saura kwana 7 one week kenan nace eh, yace tom inkinji alamunshi sai ki gaya ma wnn baturiyar tataimakamaki,naga tana da tausayi ko, nacemai sosaima ,yace ina fata baki gaya Mata mune aka nuno a news ba
nace eh
Yace yauwwa ashe rukkyn abbun tafara wayau,ai saina rufe ido inata murmushi,sbd ni adoran duniya inkana son ganin fara ata cemun ina da wayau to fa inna dunga faraa ranar dmple dina saika ganshi barobaro in ma bakasanni dashiba.
inkana son kuwa kaga uwar harara kace banda wayau ranar xan iya firgita kada man yan idona masu kama da pulp glop inji aunty zee
itace kusan take zagina da halitta ta shiyasa ma na ke sanin wasu halittun nawa da zagin nata
sai dai fa tana bala in sona
Musamman in abbun yana gari kodan taga yana sonmu ne oho
nikam a haukana duk wani abu nawa na aunty zee ne
naketa kuma shiga sabgarta. yaya Yusuf kuwa basu cika shiriba basu wata ma magana saidai gaisuwa nikam ahaukana banda masoyiya kamarta
kai rashin uwa balai ne
Dan wani abun inda uwata ce baxata barni narika aikatashiba wai danma yaya Yusuf na kwabata
to atafiyarshi karatu kasar waje aunty zee tacigaba da sangartani ba ta ban girki bata sani bata hanani magana sakasaka kamar kashi haka nake gantsarota
danma surutu bai dame niba ai da abu sai yafi haka
Yaya Yusuf yace tom ni xanje boys kwata inkina nema na kikirani tacan
nace tom yaya Yusuf sai anjima
BUF fa yau kusan kwana biyar bamu sake jin duriyrshiba saidai muganshi a tv yaje wann gari yaje wnn gari
Akwana na shiddane dayamma muna zaune afalo mom hanifa tadamu darashin jin wayar BUF yasaba mata da indai yaje tafiya sai ya kirata
shiyasa ta wani bi ta addabi kanta
saikace wani dancikinta
aitanajin karar wayarnan ta tafi da gudu,ni wlh har dariyama tabani
ashekuwa shine yakira,inaji tana cemai wai tananan tadamu,tunda yatafi ba suyi waya ba bansan abun dayace mata ba, tunda ba akusa nake dasu ba cannji tace mai ashe yakama DIAMOND'S FAMILY
shiru yayi alamar lallai yarannan ashe basu gaya Mata cewa sune ba
kodayake gwara haka dan baison asan inda yakai yaran yafi dai son asan suna wajenshi
sannan kuma dole yasanar da mom hanifa suwaye ne su dan gsky tacancanci hakan
can kuma yayi wani tunani yace kai kuma kar taxo ta tsanesu alhalin basu suka aikata laifinba
basar da maganar yayi yace eh suna tare dani ai,
tace to ALLAH yakara tsarewa
da kamar xaitambaye ta yaran sai kuma yashare
Yace mata yananan shigowa jibi ta ce tom Allah yakaimu
zasuyi sallama tace betambayi sis RUKAYYAH ba yace mata shareta kawai
tagama wayanta tadawo tazauna tanacemun wai BUF yace agaisheni
ai nan take nace kaji karyar banxa Buf dinne zaice agaishe ni
itadai bata tamkamunba dan da hausa nai maganar,ita ta xata na amsane
Yau dai natashi da alamun ciwona Dan nnafara jin somi sominshi,tunkan yafara tsanani nafara burarina dan wlh ina da raki ciwo koyaya yake nadunga xuzutashi kenan harsaina baka haushi
yau kin fita nayi falo ina daki ina ta burarina inna gaji inyi shiru can kuma inci gaba
wata zubin sai in kwana biyo ko daya kafin jinin yaxo ka in da na in
ga shi rush yake mun sosai dan wani xubin pad biyu nake sawa
Mom hanifa taji shirun yayi yawa ai sai tabiyo ni daki yr baiwar Allah,tana zuwa ta ganni rashe rashe dagani sai wani short nika ajikina da BUF yahado mun acikin kayan daya siyomun yasa mom hanifa ta bani
Sai wata top da ke da hannu daya
Kuma da yasiyo saida yace amun warning in har zan sa su inrika dora dogayen rigunana daya jibgomin
kuma iya kata dakina dasu kar insake infito dasu afalo
shiyasa bancika fitowa da suba dan gsky ina dan sahkkrshi dangani nake in ina mai biyayya kila baxai kashe ni ba
Mom hanifa da gudu ta karaso arude tana tambaya ta meyafaru?
ai saina kara narkewa ta wani rungumoni tana shafa mun bayana,ta kuma tamabayana da kyar nace mata period zanyi cikina kemun ciwo
Allah SARKI sai cewa tayi hala irin me wahalannan kike,ai baba ka sai kunne saidai kada kai kawai nakeyi kamar kadan garuwa
tace ko akira maki yayanki nai saurin girgizamata kai dan wlh intakiramun yaya Yusuf sai ya manmangareni Dan yasan halina bayau bane ogan kexuwa(period)
Hakadai taita lallabani ta sa Madam Aisha takawo mun abiinci da kyar tasamu nasha tean dan befi kurba dayaba xuwa biyu na dire kofin
tagaji da magiyan inkara naikememe naki karawa dole ta kyaleni
daga karshe magani tadanban cikin yadan lafamun ,kememe naki innuna naji sauki nayi xamana naki fitowa
Yaudai naga su mom hanifa nata yn girke girke
da alama yau BUF zaishigo gari,dan tunda mom hanifa talekoni bata kuma dawowa ba sai ynzu da tadawo take cemun wai BUF zaishigo anjima da yamma
indanyi hakuri inshiga toilet indan watsa ruwa,ita aiki ya musu yawa ,daga Mata kai kawai nayi danbawani wankan da zanyi saida daddare
Yaya Yusuf yakira yace wai taimun sannu nace tom
tace maixa a kawo maki nace ba komai
tadai gaji tatashi takama kanta
Inanan
kwancen nstashi nai la asar tunda jinin bawai yazo bane amma kila yau da daddre ya zomun
Komawa nayi nakwan ta can duhu yadan fara naji dirar motoci suna ta shigowa mansion din da alama mutuminnan ne
yadawo
zuciyata ta dunga bugawa da karfi
Bangama tunani naba
naji mom hanifa na ta mai barka da dawo wa ya ciccire kayanshi ta karba.
ta hauradasu shikuma yabaje a falo da alama da gajiya yadawo
Kinfitowa nayi duk da tunanina nabani kilan ya haura samanshi
baccine yayi gaba dani ko sallar magarib banyiba
farkawa nayi da wani azababben ciwon ciki
To yaufa akeyinta,ashe wargi guri yake samu dan wnn ciwon cikin shine na asali,dan danan nafara murdewa ina curewa kamar zan shide,tun ihun dana kwala ban kuma samun damar kara wani ihunba
sabd azaba nakeji kamar za a ciremun rayuwata
Allah SARKI yaya Yusuf sai bugo waya yake baa dauka ba
gsky yaya Yusuf akwai iya zama da mutum Dan wlh inaga tunda mukazo befi saubiyu yashigo PALACE dinnan ba
tunda akace ga side din da zaizauna.
Wata zubin nakan tambayeshi ko me gdn yake hanashi yace ah a ,shi tunda yaga yahana kannanshi shigowa shiyasa yaga shi baida ce yashigo ba balle shida yake me laifi ne
wata zubin saidai in BUF dinnagari yakan shigo su gaisa sama sama
saiya mai ma magana yatsaya suci abinci yake tsayawa
amma in baigari to iya kacina dashi gaisuwa amma badai ya shigo palace dinba
yau ma abun dayasa ya keson shigowa sbd yasan aduk inda nake tofa banda lpy
shiyasa ya shigo PALACE din yanata kwada sallama amma shiru
bakowa palon sai abincin da aka shirya a dinning ko taba shi ba ai ba
can mom hanifa tafito tana fadin yashigo sbd duk wanda xaishigo palace dinnan amintaccen BUF ne
shiyasa batawani tsaya tambayar waye ba tabada izinin shigowa
yanashigowa yatambayi ina nake
tace bari taduboni adakin
tace yashigo yace ah a taduboni tukun
ai tana shiga sai ta kwala ihu wai na mutu batasan inajintaba nariga na galabaita ne
a guje tazo taja hannun yaya Yusuf waiyazo yagani na mutu binta yayi kawai sbd yasan zancan
BUF alokacin ya sauko zaici abinci yaga wnn dramar, yana tsaye baice masu kalaba
Zaune yake adining yatsirawa side din danake ido
can mom hanifa tafito tace plss BUF kataimaki yarinyar can
daga ido yayi ya kalli mom hanifa baice mata kala ba
saida ya mula ya mulmule
yace meke damunta tace period ne
kataimaka tunda kai likita ne
yayi wnn miskilar dariyar tashi
yace mom hanifa bafa Dr n MATA bane bafa
nasani ai likitan fata shima xaitaimaka
Yace ok tom muje
Suna shigowa sukaga yaya Yusuf yadan sami ruwa a kofi yanamun addua
mom hanifa tace mu dan basu gu xaidubani shima likitane
Yaya Yusuf yace to alhmdllh
suna fita yabini da wnn banzan kallon nashi
yace tashi malama nasan kina ji
juyowa nayi hawaye shabe shabe
nace wlh bazan iya ba
yace gyaramin kwanciyar ki, nagyara yace immike kafa fuwana sambal a kan gadon
namike kamar yanda yace canyace ina kayanki
nanuna mai inda akwatina yake
Wucewa yayi yadauko hijab guda biyu
daya ya rufemun kirjina dayan yarufemun daga kasan cibiyata har kafata
nidai inata kallon ikon Allah.
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
(((11)))
Kallona yayi yace wnn period dinki ne nanawa nadago kai da kyar nacemai na uku ne
Ummm da alama ma girmen bedade da kamaki ba, nasan haka kikeso ko
Duk da cikin ciwo nake saida nace eh ina son ingirma mana
kallon mahaukaciya yamun yace wai ma shekarar ki nawa nace sha shidda 16yrs
Cab akwai matsala,hakan daya furta nace mutuwa xanyi ko
da alama ,ai bansan lokacin da raraka mai ihu ba,sai can nakuma shiru ,nakoma ina murmushi
waro ido yayi yace mun da alama kina da jinnu ko?
nace ah a kawai bansan mutuwa ne amma wata zubin sai ince kwamma ma in mutu imbi ummun mu
yace to
to kice yanzu inxanyi kisan imfara takanki,ban wani damuba nace eh
Can yayi shiru yna kallona yace anyama baciwon karya kikeb
nayi sauri nace wlh ko ynz haka inajinshi kadan kadan,ai bankarasaba nayanka wani uban ihu ciwon gsky yadawomun sosai da alama har ya fara xubawa
yana ganin haka ya rirrike mun hannu
ya kwalawa mom hanifa kira taxo da sauri,yace kikawo mun ruwa mai dan xafi da karamin towel
tafita da gudu sai gata da shi ,ya karba ya fara jiko tawul din da dan ruwan xafi yana dan danna mun amara
hakan dayakemun gsky inajin dadin haka abun yadan fara lafa mun ba laifi
can yafita yadawo da wani dan box me kyau a hannu
yahada ruwan allura yace mun toni yanxu yaxanyi dake allurafa xanmaki naga kin wani narke ai saina zabura nace dan Allah kaban magani kawai mana
yace bashi nai niyyan badawa ba inbakiso xanyi tafiyana fa
kinsan ina da abubuwanyi masu muhimmanci ko
najuyo bayana inason inzage zip din dan short nika na kuma inajin kunyarshi
dayaga dai zan bata mai lo kaci sai ya birkitani yadannamun allurar yabanni inata ihu na
Plss karkicikamun
kunne duwawon robar ne har wani abun rufewa
nace cikin kuka ni wlh boom boom dina bana roba bane
haka kacemu ina ciko a kirjina kuma alhalin banayi
ai yanzu kadai ganni tunda ba brezia ajikina kuma da girmansu
dama aunty tace wai kila maganin hips da brest nake sha aboye alhalin wlh bantaba shan maganiba nima haka natashi naga komai nawa manya manya
kallonta yayi yace kai wnn yariya karshece wajan sakarci
can yacemun n waya sanima ko gskyn auntynnaki ne kina sha
yunkurawa nayi na xauna na matse rigana da kyau
Boobs dina suka fito manya manya nace kalla kagani wlh haka ALLAH ya halicce ni
ai da sauri ya rimbabi hijabi ya wurgamun
yace lallai wnn ya tabbatar mun dake mahaukaciya ce ynz daba danni nazo dubaki ba haka zakiyima likitan
cikin tsawa yake mun maganar idonshi sun firfito sunyija
yanda kasan zai kawomun duka
yakuma cewa wlh kika kara irin wnn wautar saina kakkaryaki inkarya banxa
ko yayanki banyarda kimai abun da kikamun yanxuba
wlh!wlh!!wlh!!! kinji na rantse sau uku kika kara irin wnn wutar taki ko agaban mom hanifa fatake mace,saina shake miki wuya sainaga kinsuma tukunn inkyaleki
mtswwwww banza kawai dake
cikin zafi yabude wardrobe din dake dakin ya kwaso always masu azabar kyau ya wurgo mun
ya kwashi box dinsa yakara gaba kamar zaitashi sama
yana fitowa yacema yaya Yusuf yayi tafiyanshi nayi bacci,nan yayi mai gdy ya tafi side dinshi yana me jinjina karamci irinna BUF
mom hanifa yace taje ta kwanta tarabu dani indinga koyan yanda xan shirya kaina da kaina
Yana shiga daki ya kwanta ya fara tuna ni
shidai atsawon rayuwarshi baitaba jin wani abu wai feelings ba a gurin mace kodan betaba mace ne
har likitan shi yamai magana narashin feelings dinda baiji kuma gashi yana motsa jiki
yana ganin mata kalakala jinsi jinsi wasu har rungumeshi suke ta tsiya dan surage shaawarsa da suke amma betabajin wani abu ba waishi feelings
Tabbass shi likitan fata ne(DAMA CHOLOGY) duk da annemeshi yayi aiki a asibitin su na sojoji yaki amma yyi alkawarin duk ranar da yake free xairika xuwa yana ma bayin ALLAh taimako ta wnn fannin
to meyasa tunda yadaura ido akan yarinyar nan yafarajiin feeling na farko akanta
mayasa tunda yake baitabajin abun dayajiba sai akanta
gashi yan xu sai yayi wankan tsarki
abun da betaba yi ba daga wankan juma a sai na idi sai na mafarki da duk wani lpy yayen na miji yakanyi shi
Amma gashi yr 16yrs tasashi wnka abun gsky da mamaki
wata xuciya tace ai dan kana dangantata da kanwarka ne shiyasa gashi kuma kaga wani side na jikinta kaga dole kaji feeling tunda kai ba maabocin kallon tsiraici bane gaka kuma lpy yayyen namiji
kaga dole kaji feeling
karka wani damu
tashi yayi yabi shawarar xauciyarshi
mtswwwww banxar