Showing 42001 words to 45000 words out of 60071 words

Chapter 15 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10457

kaga matarshi har yanxu bata da ciki da ma yabatta can kila tasamu cikinta saidai yakoma yaganta da abunta

yaya Yusuf yawaro ido yakalleni yace ashe mace xata iya haihuwa inmijin ta na wani gari

nayi dariya irin ni a dole xammai bayani nimai wayau nace kaji yaya Yusuf dinnan ba anriga andaura aureba ai yazama dole tasamu ciki koda bayanan tunda tunda dai ai kaga in akai aure sai ciki ko

Tom yaya Yusuf yashiga rudani badai haryanxu yarinyar nan bata san xaman aure ba cab kodayake ai ba abatta tayi muama la da mutane ba musamman kawaye haka tatashi gatanan bata San komaiba lallai akwai aiki

can dai ya canxa wata hiran muna ta hiran yn uwa har yace mun yaje can RUMA gun dangin ummi sunsha mamakin ganinshi sunyi nema nmu harsungaji daga karshe da suka bincika a unguwarmu akace ba asan inda mukaiba wasu kuma sukace muna hannun sojoji sunkoma gd suka tsananta bincike sukaji abun da babnmu ya aikata ne ya shafemu sunyi kuka kamar me dan sanadin haka ne hajjo mahaifiyar ummi takamu da ciwon xuciya har yanxu dai anata magani daga karshe akai musu hanya da wani mayaudarin soja yaita cin kudinsu wai zai kaisu suje gurinmu yacimasu kudi sosai har saida Alhj baaba yafara Saida kadarorinshi yana bama wnn mugun mutumi kan yamai hny ko ganinmu suyi Susan halin da muke ciki karshedai dai da aka bincika akaga anmai ritayama asojan karya kawai yake yama gudu hakan yasa ciwon hajjo ilimin ya kuma tashi shima saida aka kashi kudi bacin Allah yasa ma baba Alhj na da kudi aida komai nashima yakare

Karshe dai aka musu hanya suka ga wani babbn soja shiya gayamasu gsky bamu ma kasar muna hannun babbansu kuma inba aga Abbun ba tofa gsky sai addua Dan kesss dimma bai bari anje hannun yn sanda ba yamafi karfinsu kuma shi akai ma abun shibabban nasu kenan kamar yanda yake gaya wa kanin ummi kawu Al ameen

Hakan yasa suka dage da addua suka hakura amma kullum suna cikin tunanin halin da muke ciki damma yatabbar masu da ceawa muna raye Shiyasa suka danji dadi dadi

To lokacin dana fara xuwa naija oga Buf yace kar ingaya maki tare muka fara xuwa dashi na nemi yan uwa ummi Dan ban san na Abbun ba shiya wuce yola nikuma nayo katsina

banyi tsammaniba sai ga oga Buf akatsina yaxo ai nannaima su hajjo bayanin shine Wanda muke wajanshi a England sunyi mamaki ballantana dana gaya masu irin karamcin daya mana

nan suka mai gdy yakuma masu bayani dalla dalla suka fahimta sunyi bakin cikin abun da Abbun ya ke aikatawa sunkuma mashi ta axiyyar sis tanshi rukayya sunkebe da baaba Alhj yatambayeshi garin Abbun nan dai yagaya mai komai to garinsu Abbun ne banwan koyajeba ko baijeba

shidai yamana sallama su baaba Alhj sukai mai alkahiri mai yawa suka bashi nono da kwai da kaji da dai kayan da masu kudi zasu iya bukata

To kinji ynd abbu yakasance harbi kuma nina harbi kaina

nawaro ido nace kai kuma yaya Yusuf yace kwarai kuwa dole inyi hakan Dan Abbun kada hankalinshi ya kwanta tundashi oga Buf na lura abunda ke xuciyarshi baxai bashhi ya iya hakanba shiyasa nayi

nai shiru ina ta mamakin wnn abu can na kuma ji yace bakisan ma abunda ya ma hajjo ba dayaji labarin tana da ciwon xuciya wlh kudi sosai yabada yasa aka xo aka gwargwadata aka tubuta mata magunguna masu tsada

ko wacce kwaya daya kudinta masu uban yawane Saida yasai maata iya inda koda sun kare tofa sauki xaisamu sosai

yace kuma yabada number da xa a iya samunshi yace inyaxo xai buga waya mudunga gaisawa dasu

nace shine kuma bai taba gayamunba yace kinji waitar taki duka yaushe akayi abun da Allah can

muna ta hirammmu bamu ankaraba muna duba lokaci mukaga magrib ta kusa

yace indauko wata yr tasa mai kyau xaiyi alwalwala ciki na dauko mai na na dauko mashi ruwan gora yayi alwalnshi yana jiran time yacika yayi sallar

nima naje nayo alwala

nashimfida da ddumar da na samu maikyau wanda andai siyane kawai dan majinyacin ina yaga kafar da xaiyi sallar

lokaci nayi yayi sallarshi da kai yake nuni yayi abunshi

nima na sallame na xauna ina dan sallatin Annabi SAW

Nace mai yaya Yusuf baaba ALHJ yaji abunda yafarune yace eh oga Buf yakirasu yagaya masu suka dinga fada wai nayi ganganci toda namutufa nace ai inda baxanrasa rayuwata ba nai harbin

nakuma cewa to ina kasamu bindiga yace ke uwar tambaya tom oga Buf yabani ita yasani nima ynx ina amatsayin escort dinsa amma ba koda yaushe nake mai aikin ba sai xamu naija saina dau excuse a wurin aikina sai mutafi

najinjina kai nace lallai Yaya yusuf al amarinnaku mai girmane

Muna cikin wnn hiran saiga oga yazo yanaxuwa suka gaisa da yaya Yusuf yakara mai ya jiki yace da sauki gwamma da kaxo kamaida wnn parrot din gida dan ta isheni wlh

yace ummmm um yaya Yusuf karfa kaxo kace muxo muki xuwa yace kai koxannemeku bayanxuba

yayi murmushi yace to bari inje indawo mutafi yana fita naharharda kayan damuka xo dasu nasa masa fruit din a fridge duk da naga ancikashi da kayan kwali nasamu dai na Dan xuba fruit dinna juya da sauran

nagama kenan sai gashi ya shigo yace to muje nama yaya y Saida safe da fatan Allah yakara sauki

nace gobe muna tasowa makaranta xanbiyo tanan yace kai nidai kiyi xamanki na noke kafada nace umm umm wlh sai naxo yace tom ALLAH kaimu

munfito asibitin naga kamar rana sbd lantarki ta ko ina gasunan muna xuwa naga wata mota mai xafi anfaka lallai mutuminnan kudi sai ya kasheshi nidai bantaba ganinta a mansion ba duk da baduka nasan motocin mansion dinba Amma wanna dagani sabuwa ce gsky

Yana xuwa yace mun dalla malama kiyi sauri ina da fa abunyi nace tom yi hakuri ina shiga narufe kofar sainaga kuma ya tsaya yayi shiru can kuma

yace mun dan kara matsawa nace mai Toni nan ina xan matsa plsss yace kina son muyi accident ne ada rennan ko nace kamar ya yace to indai kina barin wnn duwawun robar nashafata yofa komai xai iya faruwa koma baya nace baka tsoron acema driver nane yace gwamma ace mun hakan da barnar da xakiyi mun haka nakoma gdan baya na xauna yaja motar muka mika muna xuwa Mansion yafaka ta cancikin wasu motocin daban wnd bansanma da wannan gurinba gsky

nabude xanfita naji kofa akulle naita kickicin budewa yana kallona yamun banxa danagaji nace kofar fa taki buduwa yace ai baxa ta budeba dama mana kinma uban gidnta barna kuma ta barki kitafi salin alin wnnan maganrma baxa tayiwuba

kwantar da kujerar yayi ya tsallako gurina yace muje xuwa nace ina yace ba kwakwalwa fa na manta ciko xan dan taba nace wanne ciko kenan yace bari kiganshi na tsaya inga inda xai taba kawai naga mutum ajikina

kissing yafara mun masu xafi jikin shi nata rawa nima fa na fara amsar sakwanni saina fara mayarmai da martani ainan fa abu ya habbaka ya babballe botiran rigar yafara mun wani salon da ban tabajin shi arayuwata ba boobs dina yakama yasa abaki wannan karonfa walh nakasa hanashi har rike kanshi nake cikin wata murya naji yana ce mun da dadi ko rukkya namai banxa yace nasan kema kina jin dadi wlh

rigar yakenema yaciremun gaba daya nace cikin wata murya yaya Buf bafa kyau yace munna sani dan banni in idasa naceni tom gsky kar kaciremun rigar yace to fitomun da cikon gabadaya ingani xan dan samu sauki ai kadan xan kara sbd tsabar wautata nako fito dasu duka dama ba brezia aifa yakara haukacewa hadda sambatu my rukky kiyi ki kai age din danakeso Dan ALLAH kar ki kasheni

kai oga Buf fa yashiga hannu dayawa aradu๐Ÿ™ˆ

Da kyar yasakeni Saida nafara mai kuka ina ceawa wlh nafara jin xafi tukunna yasakani

Saida ya Dade tukunna yasaita kanshi yabude mun mota nafito nashiga palace da suri

Shima karshenta dai Saida ya shiga ya tsarkake kansa tukunna yahada da sallar inshai yau Buf ba aja sahu ba ana mota ana tsula tsiya ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ yakuma sabonshiri ya juya asibitin yace ma ummita yau baxai kwana gd ba kartace xata dameshi da Kiran waya yana asbiti duk da number daya yabata cikin numbobin shi masu uban yawa amma yake mata wann kashaidin cikin isa ya fito yana jinshi kamar wani sabon ango







______________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru



(((24)))



Koda ya sauko da kamar xaidan shiga side yace kai bari inkyale yarinyar nan kada tasani in xarce lokaci beyiba

ya shiga asibiti yana zuwa akasa yaya Yusuf a dakin operation shima yayi inda xaiyi nashi aikin

Alhmdllh ankwance kafar yaya Yusuf bata wani sami matsala ba saidai suka dora nashi sunmai aiki mai kyau anfito dashi wajen karfe biyun dare aka chanxa mai daki ankaishi wani daki mai karafuna aciki duk ansagaggale kafa fun akarfunan tayadda ba zai motsasu ba ansamai carteter abin fitsari



BUF yanacan shima yayi nashi aikin bai karbi komai daga hannun dangin yaronba shiyayi komai da aljihunshi anfi to da yaron shima ankaishi wani dakin

Yana gama aikin nan yace gida zai wuce adaren yaya Yusuf ma yasamu yayi bacci saidai yaja mai kofan yawuce

yau nayi shirina kamar yadda nasaba nafito inshiga mota sainaga oga Buf aciki yasha wani wando wezzy baki da riga dark green yau ba asa hulaba yadaiyi gyaran gashi yataje sajennan

Kanna kalla naga yadanyi irin toxan xakarannan da ake yayi saidai nashi baiyi yawaba sosai dan dai dai

Kai tsakani ga Allah Buf Dan kwalisa ne ashe shima yana dan taba irin wnn gayun

Jinai yace inkin gama kallon nawa kishigo nace tomm nabude baya yace ah malama yau nan nakeson ki xauna narufe kofar nabude tagaba

nazauna kamshin turarenshi ya bugi hancina na dan limshe idona yace dan matsa jikin kofarcan plsss nadan jirga yaja muka miki titi ya juyo yace xanfa fara cin tarar kallonnan naki

nai saurin kauda kai sabd gsky shidin nake kallo nadan maida kaina ta madubi

yace nasan wanka na yayi yn matan makarantar ku yau xan yaka

ai inajin haka naji Raina yayi mugun baci sbd a gaskiya yau ko waliyya ce mace saita kalleshi wankan daukar hankali kam yayi shi anan ban

Ankara ba naji hawaye masu zafi suna bimun kumatuna yajuyo yace too mena miki kike mun hawaye nace ba komai yace kedai fadi karta kashe ki nai banxa dashi

cannaga yayi wannan miskilin murmushi nashi yace kar infita yan Mata su ganniko nasan shine dalilin hawayen hakane nayi saurin daga kai yace meye dalilinki nace hakanan

yadaga kafadunshi alamar nina sani

Munkawo makaranta nga yana shirin fita nayi saurin rike rigarshi nace Dan Allah karkafito kaga ana assembly ya kalleni sama da kasa can kuma naga yakoma maxauninshi

Yace tom xankoma xan dawo daukarki kijirani nace nidai dan Allah karkazo katuro mun jannifer tunda kaga ita take kawoni

Yaidai banxa dani yaja motarshi yawuce nikuma na idasa akayi assembly dani muka shiga aji

yau munyi wata sabuwar daliba abunda yabani mamaki ita ma ambarta tasa dogon sket sai rolling na dan kwali kuma bakace amma kamar yr sudan ce ita tana zuwa nga tasamu guri ta xauna anfara lecture malami yagama ya fita

na waigo muka hada ido naga tamun murmushi nima namata gsky bayarinya bace kamata wnn xatayi tsaran yaya Yusuf kota girmai ma dannayi mamakin ganinta a ajin duk da ajin muna da dangirma kunsan yaran turawa da surin girma



antashi break nafito da dan abunda xanci dayake yanxu anasamun abinci a flas kamar wata karamar yarinya buf ya gwasaleni yace saina dauki flas din nidama naxata wata babbace da har xance baxan dauki flsk ba nafiso inje makaranta ina ciyeciye ko hakanan dai nake daukar cooler n mai hawa uku ce harda fruit dina nake iba

nasamu gu na xauna karkashin wata flower da ta danyi ganye tasaki innuwa

nafito da fruit dina nafara sha saiga wnn matar taxo tamun sallama na amsa da faraa ta tamiko mun hannu mukai musabuha tace sunana Mrs Yusuf Asiya bnt Abdurrahman da larabci tamun wnn bayani dayake bawani gogewa nayi da larabcin ba nadai fahimce maganrta Amma ban iya maidamata kawai sainai mata turanci tayi dariya tace wlh na axa ke balara biyace ko India nafara gwada larabicinne inji inna yi daidai

nayi murmushi nace mata ah a ni bahushiyace ai sai tamike tace lah kina jin hausa ai nima saina Mike nace kema kina ji tayi dariya tace Alhmdllh Allah nagodemaka daka had ani da jinsina tace mun ita asalinsu yan sudanne mamaeta ce yr naijeriya Amma duk asudan akahaifesu

tana da aure yanxu haka harda danta yana gun kakarshi tawajen uba

yanxu mujinta pharmacy ne andawo dashi nan England yasamu aiki yau wajen shekaramu daya kenan anan yanxuma muhsin yaronta kenan xa akawoshi dama cewa akai mufara gaba muga yanayin gurin kan a kawoshi

nima banyi makarantabane shiyasa kika ganni da girmana yanxu amakaranta babana baibarin mata suyi karatu shiyasa nima banyiba

ynx ma da kyar yayarda mijina yasani danma yasamarmun mlmin lesson tun ina amarya shiyasa nadan samu ilimin shima Dan sudanne

Kai nikam yau naga ta kaina wnn mata akwai surutu haduwar mu tafarko kenan aketamun wnn xubar harda unan kurinda mijinta shima yakashe aka barta ta da dogon sket dinnan duk Saida tagayamun

nikam abunka da baa saba ba kallonta nayi tayi ga iya yin balai tanayi tana yayyarfe hannu

Wani ma abun mamaki Saida mijin yakira saida wayar taci uban ringing tukunna aka daga aka wani kashe murya ana fari kamar ana gabanshi daga zuwanta har anfara tambayarta yaya karatun baidai bata wahala ko kai naga soyayya

nasha kallo kamar wata banxa muna nan aka shiga aji bamu ankaraba taso inbata labari na naki imbata saidai nagayamata sunana

ahaka muka je aji muka kuma daukar wasu lectures

antashi muka fito muka Dan tsaya bakin gate din saiga wata jar mota maikyau tafaka wani mutum yafito shima mai Dan duhu danyafi matarma duhu saidai da kaganshi shi asalin sudan dinne har da wannan rashin kibar tasu yana xuwa yawani rungomta anata wani kiss dainta

Saida tai gyaran murya tace abban muhsin da fa mutum akusa damu saiya Dan saketa Amma duk da haka baisaki hannun taba nace wnn wnne irin maye ne su baturawa ba balle ince dama haka suke

yajuyo yakalleni yace ayya sannu baiwar Allah tace mai kasan wani abu bahaushiya ca fa yadan xaro ido yace eh lallai my sugar naji dadi da kika samu abokiya nan muka gaisa suka nemi surage mun hanya nace na gode nima ynx zaazo daukata sukamun sallama suka tafi



suna tafiya saiga ogana da farar jallabiya mai hula tamaxa yafaka gabana yace muje ko nashiga yacigaba da tukinshi baice mun ci kanki ba

maimakon hanyar gida saina ga yawaske dani gdn da muka taba tafiya inda iyayenshi suka sauka lokacin da suka xo kallon wrestling

nayi banxa dashi can dai naga ya faka yace mujeko MAMI WATER

nace wai me xamuyi anan nne yace wanka xanyi nakwalo ido nace ynx baxa kabari muje gida ba shine xaka biddani tanan kokuma ka ajeni agdn kai saika dawo kuma fa gurin yaya Yusuf nakeso inje innakoma gd nai wanka yace yawwa ai saikima yi annan bashi kenan ba abunki kin huta nace ah a gsky ka kaini gd

yace tom baxan kaiba inkin ga dama kishi go inbaki ga dama ba kiyi ta xama a motar

naga zaishige nayi saurin cewa a a baxa kabarni anan ba nikadai wani yaxo yasaceni shidai yai gaba yabarni

Saida na Dan hada ma da gudu abunka da ahali na GIANT muna shiga naga falomai uban kyau kai shidai buf komai saiya kashe mai kudi kamar bai San xafinsuba



komai yaji a falon ba laifi nasamu wata kujara na xauna narike jakar makaranta ta gam ajikina kamar wacce xa akwa ce mawa atsorace nake balle danaga yashige wani daki kamar ma yamantadani can yafito daga shi sai singlet da treeQuater ya fito da gwangawanin madara peak yana sha yamatso kusa dani yace yadai yn mata naga kamar a tsorace kike

nayi dai gum da bakina sai xare ido nake๐Ÿ˜‚ yace mexaki sha ne nace ba komai yace dallah malama kimun magana nasan dai takai takawo tsoro kike ji kada in ce xanmiki fyade ko

yayi wnn shaidanin murmushi nnashi yace Buf baitaba xina ba duk da ana kawo mushi wannan harin Amma yana tsalleke wannan shubhar

Kinga kam akanki baxan fara ba duk da ke imma nayi lada xansamu yadage mun gira daya yace ina fata ynmata ta fahimci bayanina

nace eh yace yanxu kije kiyi wanka kiyi salla bacci xaki tayani inmun farka muje muga yaya Yusuf dinmu ko

nidai babaka sai kunne

yace bari inshiga can dakin ga bayi can tacn side din da baxa kimin amfani da bayin da nafitoba haka kaidan buf take

yawuce yabanni nan da dai kmr baxanba nakuma tuna rashin mutuncin shi xaifa iya shuka min

ajiye jakannayi nabi hnyr da ya nuna min wdd xata kaini bayin naisa natur kofar kamar barauniya nashiga naga bayin shima dai anci uban kudi gurin hadashi ba abun da babu hrda sabon tawul nagani me kyau pink anyi drowyin din MAMI WATER nacire kayana nayi wankana nadauro alwala nafito naga dadduma ashimfide gashi kuma ta wul ne ajikina sai hijabin makaranta na dana sa asama

nadauki sket xanmaida sai gashi yafito yace sannu uwar kaxa mai kiyi wanka kimaida kayan da kika cire gsky badani xa ayi wnn kaxantarba komawa yayi saigashi da wata jallabiya mai ruwan kasa ta maxa sabuwa yace insa inyi sallar nadubeshi nace tamun yawa fa yace tom karkiyi sallar mana

kekika sani yakoma dakin daya fito hakanan nasaka nayi sllr da ita

ina gama yaleko yace da Allah malama xan kwanta kenake jira nace kai Dan Allah yanxu dani xakai baccin saika ce wata matarka ya mun wani kallon rainin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login