Showing 54001 words to 57000 words out of 60071 words

Chapter 19 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10463

na farinciki ne ko akasin haka oho gani nan dai

Yauma bamu samu komawa ba aji har time yawuce saidai aka xo daukarmu

Yaudai nakarewa abban muhsin kallo tavvas yana cikin sojojin da sukawo mana rakiya xuwa kasarnan ta England muka gaisa kamar yadda muka saba suka mun sallama suka tafi suna tafiya saiga Jennifer nan nima na bita muka wuce acikin motannnan nasha alwashin Kala kala nacewa idan dai har buf shine yasa awayarmun dakai to tabbasss ban wayuba inyasan wata baisan wata ba wanna trenin din Mrs Yusuf yasani yanxu xanfito masu da tsarina mai xaman kanshi Wanda ita kanta Mrs Yusuf batasanni dashiba sai nayi gogewar da xan iya karawa da uban kowa a MANSION dinnan wato ni ya rainani sbd yaga tayadda akai aurena bashi akai kawai bata reda yanemi haknba shiyasa yakemun wulakanci yana tabani alokacin dayaso shiyasa akace duk macen data ke bari namiji natabata alhalin ba aure to wlh yagama da it har abda baxai sake ganinta da da rajaba anan kam nayi sake Amma wanna shine lst dinka Buf duk da akwai aure atsakaninmu sai na nunamai jikina daya taba ba abanxa yatabashi ba saina nuna mai rukky mai tsadace ban isa yanuna ni amatasyin mataba harda bada kwangilar awayar Dani to xannemi asalin wayewar da Buf xakasha mamakina





🌺🌺🌺🌺Garin Abuja Sultann road AREA 5⃣🌺🌺🌺



Gidane Dan karere nagani na fada manyan magidantane gasunan sai sharholiya suke kamar baxa amutuba duk yawansu mace dayace acikin su ta hakimce akan wata arniyar kujera ALHJ Bala na gefenta(wanda yadamfari DIAMOND afarkon labarin)

Wani kofin jus ne ahannuna ta duk raba jikinshi alamr da sanyinshi wasu karti na kuma majiya karfi xagaye dasu sukusa talatin kamr daga sama naiji tace banbuuu fito mun da alhajinnan aka fito da wani mutumi daure da igiya ga Baki duk anmanne shi da salataf

tace ina ka buyesu yace wlh gwamma kikasheni da intona maba wan ALLAH nan asiri akan gskiyrshi

kafin kace me saiji kake tasssss atsakiyar kwanyar mutuminnan ta harbeshi jini har tsartuwa yake tace banbuuu kujashi kusashi a dayan dakinnan merami kada jininshi yabata mana gd

sauran Alhaxan duk sunsha jinin jikinsu sbd da alama wannan matar bata da imani ko kadan

Victoria kenan wacce tayi badda kaama amatsayin aunty xeee



Muje xuwa anfara wasan



_______________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru





(((29)))





Alhj Bala ne yace good aikinki na kyau Viki shiyasa nake son aiki da ke sbd ke cinnakace Baki sanna gd ba

tayi murmushi tace kar kadamu my man kan kudi ba abun da vazan iya ba inason kudi my man duk inda suke kuma zancigaba da nemansu har karshen rayuwata Alhj Bala yace nayadda tunda kika barda kama kika auri diamond kikaje masa amatsayin musulma ai ba abunda baza ki iyaba

Ta ce Alhj kenan ai sbd insamu Tiger yasani a wnn kungiya yasa na yi hakan Saida nayi yanda nayi na hada Baki na mika yayanshi ga hukuma Dan yabayyana akashe Dan iska

Murmushi Alhj Bala yayi yace kwarai kuwa Tiger tunda BEGON yasa Diamond ya Mai wani mugun fashi mai ciwo wnd da Tiger xaiyi fashin Amma yasa wnn Dan iskan yayi ni wlh so nake inga Diamond dinnan inkara tabbatar da cewa da gaske Wai dan iskan dan kauyennan ne da na dauko yazama haka kinsan tunda mukamai fashi akano muka kulla mai sharri wlh na aza life in prison xaiyi sai gashi yazama tantiri

Viki tace hmmm kaima Alhj tun lokacinnaso kubarmun ragamar in tarwatsa wa dan iska rayuwa amma kukaki

saida ga baya da kuka ga abun ya rincabe maku kuka nemeni tashin farko nakama Dan iska ahannu yazata wata saliha ce idan shi yarufe saboda marayun yayanshi kasan kuwa nasha wahala tukunna ya amince mun ya aureni

Alhj Bala yace aike kwaruwa ce shiyasa naji tiger nayabonki bakya saba saiti tace kai da alama har yanxu bakasan waye Viki ba amma kar kadamu xannuna maka true kalata





🌺🌺Buf a naija🌺🌺

Mommy Dan Allah kibarta inta kara hutawa ba sai tadawoba ynx ma fa bangama aikina a kd ba kika matsamun nataho nida nasan sbd ummita ne wlh bazan biyoba ai xata iya dawowa da kanta

Momy tace sannu ubana bazanbi yadda kakason ba yau yarinyar nan kwananta nawa a naija kaki kazo katafi da ita tazauna a dakinta kodan kaga Allah yajarabeta da sonka kake wulakantata kobataci abarkacin hakanba xataci albarkacinta na yarinyar yr uwata to wlh inkanason mu wanye lpy ka je katafi da matarka inafa sane da kai ko gdy bakaje gdnsuba na kaga mata kuma kasan a alada haka ake

Mommy tafa inda take shiga batanan take fitaba Buf kuwa kamar yafashe kan xuciya idonshi suka yi jaa ALLAH ma yataimaka ciwon shi bai tashiba saidai yafita fuuu rai abace yashiga wresting room din daddy ya kwanta dan imbe kwantaba yanajin alamun ciwonshi xai iya tashi

Bacci ya kwasheshi agurin har daddy yadawo yaganshi yawuce bai tada shiba sbd ayanda yaga yayi barcin kamar bata dadin rai yayiba

Yanajin Kiran sallar azahar yafarka da sauri yaje toilet yayi alwala Saida yafito yana gyaran links din rigarshi yaga Daddy shima yawo alwala adayan bayin yace ah daddy yaushe ka shigo yace kana barci yayi murmushi yace daddy mai makon katada ni mugaisa yace ah a gwamma kai baccin kaida jin kan ka kake kamar inji baka hutu

yace daddy muje mudawo xamu tattauna ne akan kess din rukayya Daddy yace kai Bilal yaci ace mun hakura mun barsu da Allah tunda dai kaga alamomi sunnuna Rukkayya InShaaAllah andace da rahmar Allah Buf yayi murmushi dai yace muje dai mudawo dad



Sunje sallah sundawo aka shigo musu da abinci daddy yace oya sakko ga abinci Buf yace daddy gsky banjin yunwa amma bari induba fridge in akwai peak daddy yace halinka nanan narashin cin abinci ko ni mamaki ma kake bani yan wrestling da aka sansu da cin abinci sosai amma kai kam sai ahankali yayi murmushi yace daddy shifa karfi axuciya yake ba aabinciba

Daddy yamatso da abincin shi yafara ci yagama Buf yasamai ruwa yawanke hannu yayi hamdala yace to kai yaushe xaka dauki matarka kabarmu da ita sai sintiri take ga mominka da balai wai saika xo katafi da ita baxata koma ita kadaiba sai kace mara aji kai xaka koma da iata da kanka kamar yadda kakawo ta yace dad bar maganar nan xan juyada ita bana son hayaniyar Mom ita komai nata ba sauki

yace shekarun baya dad kaji nakama yaron Diamond ko dad yai saurin sakkowa yace kwarai naji gsky ni banji dadin kama yaran ba ai basu sukayi laipinba danme xaka kamasu Buf yayi murmushi yace kwarai kamasu shine solution kasan Diamond har yanxu muna bincike akansa asalin kungiyarsu tana Canada sunan shugabansu BEGON tantirin dan fashine kuma daddy shifa Dan naija ne kuma Dan kudu dady ya jinjina kai yace kai ina mamakin mutane son kudi yakaisu suyi ta hallaka kawunansu Amma shi DIAMOND din ai dan katsinane ko akace yace kwarai kuwa nan Buf ya kwash tarihinmu kaf yafada ma daddy

Daddy yayi mamaki yace kai lalle na tausaya wa mutuminnan halin da akasashi amma da baibiyewa xuciyaba gurin daukar fansa yace xai dau rayukan jamaa kan fansarshi tamutum daya



Buf yayi murmushi yace daddy kokasan ba DIAMOND yakashe Rukayya ba sahun barawo suka taka kungiyar Tiger ce sukayi kisan sukayi shigar yan kungiyar BEGON akasa wani amatsayin DIAMOND yayi kisan kasan akwai yar tsama tsakanin kungiyar Tiger ta naija da kungiyar BEGON dake Canada

Daddy yamike yace kana nufin basu suka kashe rukayya ba yace kwarai su ta addancinsu sunfi yi akasar waje konima abun dayasa BEGON yashiga hurumina har yake bibiyata yaturo akashe ni dasuka ga sunyi sunyi nagagaresu duk wata kafa tasu nasansu shiyasa suka biyo ta familyn a

Ko rukayya Allah yasa kungiyar Tiger ce ajalinta sun Dade itama suna bibiyarta tun kafin tadawo naija sunsan itace zasu kashe sutabowa kansu balAi Shiyasa suka aikata hakan antaba turani operation din Begon lokacin daya shigo naija bamu kama shiba daya xo safaran koken ashe yadade datafiya yabar yaronshi na cikinshi akan aikin munxo xaakamashi ashe da bindiga ajikinshi yaciro yaharbi wani soja aciki nmu yafadi yamutu nikuma ganin haka na saitashi na harbeshi ya mutu nakama yaranshi biyu suma aka mika su koto aka kaisu prison haryanxu suna can life in prison aka yanke masu

Wnn shine da lilin kiyayyta da Begon kuma an bani operation nashi duk sanda yashigo naija akamashi

To sukuma bansan meye asalin kiyayyar kungiyar BEGON da Tiger ba amma dai suna wa junansu xagon kasa in wannan yayi fashi yasa sunan wnna kungiya inwancan kungiya tayi asa sunan wnn

Diamond bansan dalilinshi na amsawa cewa shiyayi kisanba kisa daya natabbatar da Diamond ne yayi shine Wanda Beigon yaturasu suyaki wata kungiya abakin boda ta tsakanin nijarrr da naija suma kungiyar tantirai ne suma sun shahara matuka har shigowa naija suke suna barna to sunakai hari a inda BEGON yakeson yayi fashi yasamu wasu mahaukatan kudi sukuma suka rigashi wannan fashi shine Begon yace suje su bude mai wuta shi kanshi DIAMOND yana mamakin in akayi fashi wata xubin ace shine anAija Amma hakan baisa yace bashi bane ganin yadda oganshi keji dashi yake mai abubuwan more rayuwa duk da shi ba kudi yakema aikiba yafison ace gashi ga Alhj Bala shima ya tarwatsa mai rayuwa kamar yadda ya tarwatsa mai tashi rayuwar yanxu kuma dayaji na kama yayanshi nasan duk inda hankalinshi yake atashe yake shiyasa nakeson yabayyanar da kanshi danshi kadaine inmuka kamashi kamar mun kama beigon ne dan yadda yake sashi yana mai aiki yana jin dadin haka kuma baitaba sanin wani aikin bashi keyiba haka shima baitaba cemai bashi yake aikata abubuwan daya ketashi ba

Yaran da ake hadashi dasu suma basa fadi sbd sunsan in sukayi nasara to BEGON har gida da mota yanA mallakama yarnshi musamman insuka mai yadda yake so

Ayanxu haka DIAMOND indai xaa turasu fashi tom badai dashiba xai waske sauran suje insunyo tom atafi in akayi salllama yahada harda nashi yabasu inkuma ankashe inyadawo yace da kyar nasha wata xubin kuma su tadda har anyi fashin inda BEGON kawai yasan tiger na harinshi saida suka kuma kawo musu farmaki akayi bata kashi yanxu haka yn kungiyar tiger basu isa sushiga wata kasa da take da muamala da Canada ba in har rohoto yakai kunnen Begon to kashinsu a abushe saidai can kasashen waje Amma badai na Africa ba

to haka suma in kungiyar Begon xasu xo naija dakyar suke sha danma shi Tiger na tsoron Begon aida basu isa su shigo naija ba saidai su hangeta a map

Wnn shine abun da bincike na yavani

Dady mamaki kamar me ashe DIAMOND din da ake ta yayatawa shiyakashe Rukayya bsshi bane shikam da xaiji ta daddy todaya Mika wuya yatonama wnn yan banxa asiri dan in aka kama Beigon kamar ankama tiger ne

Yace ma Buf kai gsky abun da daure kai aciki to yanxu amma xaka sakar mashi yara sukoma gurin danginsu ko duk da kace mahaifiyar su tarasu ko

Buf yayi wani murmushi wnd shikadai yasan maanarshi yace kaidai daddy barni dasu kawai ai yanaji ansa ki yaran tofa bazai bayyana ksnshi ba balle mukama waennan hatsabiban daddy yayi Jim yace kuma gskyr ka tom mudai ba abunda zsmuce sai Allah yajikanta ya gafarta mata sukuma Allah yashir yardasu inmasu shiryiwane



Buf yace kaji daddy da wata addua duk da dai ba a shiga tsskanin bawa da ubsngijinshi amma waennan kisa shine daidasu

Dady yace hakane to yanxu amma bayau xaka koma ba ko yace eh sai gobe saboda bangsma abun dayakawoni ba zan koma kaduna yanxu amma xanje gidansu ummita kada momy tacixan daddy yayi dariya yace au momyn taka kake fadama hakan to akunnenta yayi murmushi yace Allah momy akwai ta da son tashin hankali ita magana ma bata mata wuya daddy ya ce ina magana xatai mata wuya in tana neman fitina ai lokacin da kakama yarnnan harcewa tayi saita kiraka ka kaita gun yaran duk ta harbesu yaji shims inda dadi ai da baifi da ba Saida na tsawatar mata tukunna tabar maganar yayi murmushi yace mom kenan

yatashi yace daddy zan wuce daddy yace tom ALLAH kiyaye hanya ka gaidamun da yn gidan aidai gobe kafin kawuce kabiyo muyi sallama ko yace mai INSHAAALLAH daddy xanyi kokari imbiyo in lokaci bai kureba

yashiga cikin gidan ya ma Mom sallama xaije gdn ummita daganan xaiwuce kd sai gobe xai biyo yatafi da ita gabadaya

Momy aka washe baki yawwa Dan Albarka kokaifa bari inbaka sako kabama yaya Dan Allah ayi kokari ummita tayi amfani dashi xankara masu bayani awaya

yakarba badan yasoba dan dai baida yadda xaiyi da momy ne shiyasa

Yafita sojojin daya ke tare dasu masu takemai baya duk lokacin daya ke naija suka taso sukaja motaci ya fada masu unguwar da xasu dayake suma su ummita babansu dannan yola ne Dan mommy su Buf tarigata aure itama tasamu nata mujin ayolan sanadin xuwan datake akaiakai wai kuma tana amatsayin yayarta kai yn boko Kunyi baruwanku da wata kara 😜😂





Ya isa yatarar da anbude mai falon babnsu ummita bai Dade da xama ba saigata dayake tasan daxuwanshi ansha uban kwalliya kamar wata karuwa tashigo sai wata yatsina take akaxo aka fadamai basnnu da zuwa ba komai kamar wata jaka

tafara magan Wai tayi missing nashi ya tureta yace bashi yakawoniba mama naciki tace eh bata tufe baki ba saigata tana xuwa ba hijabi ba komai haka tashigo gantsar gantsar tana ta wani washe baki sbd tasan Buf akwai sakin hannu shima cikin girmamawa rda ko cikin cokali bataiba yagaidata harda mai godiya maimakon shida xaiyi aa ita taketa sankama mai harda yabon yrta wai bata da matsala ta iya xama da mutane daya gaji da wannan iskanci injishi yatashi yasa hannu a aljihu yafito da bandir bandir kamar yadda yasaba indai yahadu da ita tunkan ya auri ummita yake mata wannan katuwar kyauta aifa nan akashiga kirari kamar wata marokiya haka yafita harda Dan hadawa da gudunshi ta cema ummita to banxa baxakijeba kotafiyarce tatashi kiji

Ta wani fita gansai gansai abun ko tsari tana fitowa dayaga dai ba hankali gareta ba xata iya karasowa ahaka dole yafita ya tareta yace wlh inkika sake inkin koma shege nake kuma wannan attached din badai gidana ba duk wata rashin kunya da kika kara koya ki ajeta anan ina fata kinfahince ni tadaga kai da sauri inba hakaba bakaramin aikinshi bane ya ki komar da ita wannan Aljannr duniya gashi tagama fafa yakoma mota yadaukko mata sakon mommy ya wullomata bacin tatare da sai ya fadi yace gobe kishirya mu hadu a family house haba dadi kamar xai kashe ta xata koma Mansion







Sunjuya xuwa kaduna Dan ahanya suka tsaya sukayi sallah suka kara mikar titi danma suna gudu sune basu isaba sai wajen goman dare suka isa barrack yashiga adaren yaje ya idasa ayyaukanshi saboda yana son agobe ya juya ya koma England gaba daya yaje gurin MAMI WATER yar amaryarshi😜

Baisan tsiyarda tatanadarmai ba



Yana xuwa yola yatadda har su Hjy ummita an harhado kaya shikadai ake jira mommy akashiga iyayi ita adole anhada xumunci yashiga side by side yamusu rabon kudi kamr hauka gsky sunajin dadin Buf baya banbanta sauran matan kannen babanshi da uwar dukkansu yana kyauta tamasu danyanxu nauyin gdn dukka yadauke shikeyi yahnadaddy da sauran kannen babanshi yin komAi shiyake turo da kudi ake ma yan kannanshi komai ga kuma Alhj modibbo shima bai rageshi da komai ba duka da yanada arxiikinshi Amma yana kyautata mashi

Ko wnn xuwa nsaida yaje can kauye ya yi masu hidima

Anatamai adduar ALLAH yakiyaye hanya yana amsawa ummita kuwa sai kaffa kaffa take kar a ce anfasa tafiya da ita

Sojojin suka kaisu har airport sannan suka juyo sukuma suka koma barrack sukuma aka daga sai ENGLAND









KUJE KUTADDA AUNTY RUKAYYA KUKAGA SABON SALO ARADU😂😂😂







________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru





(((30)))



Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wasallim 🌹🌹🌹ALLAH YARAYA MUNKE UMMU SALMA welcome to the world🌹🌹🌹🥰









Sun isa Mansion da Dan yamma ankusa Kiran magrib

Diran motoci muka ji alamun oga yaufa yadiro a Mansion din

Na ura ta fara wnn karadin nata na barka da dawowa yadda kasan wata mutum,ina xaune nayo alwala ina jiran lokaci ya shiga inyi sallah

Naji taratsin na ura gabanane yafadi nidai wnn faduwar gaba ta isheni wlh ace duk lokacinn Dana ji ko ambatar sunanshi akayi sai naji gabana ya fadi sai kace wani aljan mtsswwww

Nai tsakina ni kadai

Murnar mom hanifa naji tanata ma danta barka dadawowa Hjy amarya kuwa ai yau baatuna Mata gaida mom hanifa bama taxube tafar kwasar gaisuwa badan rai yasoba sbd tsoron tijarar Buf

Mom hanifa tace ayya my daughter munyi missing naki tawani yatsina Baki mom hanifa tace aranta wnn yarinyar har yanxu bata sauya haliba lallai akwai aiki

Buf yace mom wlh nayi missing nake so bad

Tace ayya my son Kar kadamu

Suna gurin Madam Aisha tafito tamusu sannu da zuwa takoma kitchen ta karasample wasu girke girke n sbd wnn karan begayamasu xai shigoba

Ya haye da sama da sauri yace mom ankusa Kiran sallah bari inje inyi wanka tace ok my son afito lpy

Itama amarya tabiyo bayanshi aka haye saman

Nikam inacan inata bitar abubuwan rayuwa tabbass nakara gogewa arayuwa musamman Dana karbi wayar Mrs Yusuf nakara gogewa aciki ina aronta da sunan browsing sainaje daki inta shiga wats app ina ganin chart din manyan mata inshiga Instagram nata inga wanka kala da kala inshiga snap chat

Karshedai saita barmin wayar ta amshi wata a hannun mijinta dan batagaya mai cewa tabaniba Dan zai iya ga yawa Buf kuma yace acikin kwangilar daya bata bawaya

nidama badan kira na ari wayarba tunda wazan Kira bare har Kiran danaiyi yagani tana ura

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login