Showing 33001 words to 36000 words out of 60071 words
harda rashin xama da mutane yasa kika tashi baki da wayau
sai uban ciko ta koina da kike fama dashi
da alama ma harda ganin girmansu yasa kike wa mutane iya shege kike ganin ke wata babbace ko
nace wlh ah a ni ma din wlh damuna suke kuji rashin wayau
Kuma ai kaima ka gani wlh ba ciko yace ni ba abunda na gani kar ki lalata ni fa wlh
Nan dai ya gama shimfidamun dokoki yace su ma makarntar ya misu bayanin kuma sun yadda ahaka Dan in suka taka mai doka sai ya maka su kotu
suka kuma amince a haka
yace wnn sket din kuwa xai miki da nabayar akar dinka maki su kala bakwai na duka satin kuma ban ce inkinga suna spots ba kiyi duk dana biya ban saki ki shiga ba ba ruwanki da duk wani wasannin makarantar ki tsaya kawai ki kalla kuma duk wanda yamiki iskanci ko wani abu sainasa an daure ubanshi
sbd haka kema ki kama kanki Dan makarntar suma sunyadda da hakan sun gargadi daliban sbd haka ki kiyaye na sanki da shishshigi n balai nace InShaaAllah ma xan kiya ye bari ingwada sket din xan tube dogowar rigar dake jikina yace imbar gurin kar immai barna
inshiga dayan dakin ban fahimci komai ba na ko shiga dayan dakin nasa sket din dakyar ya wuce xip yalalace garin ni dole sai yawuce
haka na cire shi bakin ciki kamar xai kasheni ina xuwa na fada kan gado harda kukana yace mun ke lpy xakizo kitasani gaba kina mun kuka
Nace yalalace yace mun me
nace sket din
yace dama badoleba abu manya manya ni wlh Allah yasa ba gskyr aunty xee nanneba kinsha maganin hips da breast
to wlh inma kinsha kinsha balai dn cancer suke sawa ingaya maki
natashi na wuceshi naje inda nake sallah na dauko QUR ,ANI
Na sauko xandauko hijabi yacemun wai me xakiyi nace xan rantse maka ne bansha maganin hips din da kake cewa nashaba kila inna rantse da QURANI kila kayarda
yayi sauri yadauke shi yace lallai yauma kintabbtar mun da ke mahaukaciya yace baki san yanxu ko kanada gsky andaina rantsuwa da QURANI ba
nace cikin kuka to ba kai bane kaki yarda duk irin rantsuwa danayi kaki yarda
yace tom nidai ya isheni ba ni in je na maso maki sauran uniforms din in kuma wnn ma zai gyaru agyara
bar rantsuwarki inlokaci yayi ma zansan ni imma ciko kike yi ko maganin duk xan gani ai
bari inwuce kada matata ta neme ni dan yanzu kin xama kwartuwa
wucewa yayi yabarni inata kunkunai na daga karshe da na tuna zuwa Monday xanfara xuwa makaranta dadi kamar yakashe
Waini ce yau xanje makaranta abunda bantaba ba ni wlh da xai kyaleni da ma daga primary xan fara duk da duka Abbun yamana takardun makaranta
Tundaga pri sec duk yamana ko ya yayi yasama ohonmashi
nikam dai naji mamlamin nacewa yanxu ko SS 3 xan iya xama shiyasa Abbun nima yamun duka harda na waecc da na necco saidai aka ciga banmu da lesson din kawai yaya Yusuf kuma damashi yayi kasar waje abunshi
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
(((21)))
Yau Monday shirye nake cikin uniform yanda kasan India dan farina ba irinna turawa bane sai dai gashina da yake da surki da brown inna sake shi kai kace fixing nayi
Na yi kyau sosai dan ni kaina har wani girma ya kara ganin nima fa na shiga school no more wulakanci wlh
ina nan tsaye sai gashi da ya fito sanye yake da t shirt din riga jaa sai wezzy n wando baki sai facing cap me tambarin sunan shi BUF
Yau shi kadai ya sauko ba cingum dinshi
yana fitowa yayi side din mom hanifa yaje suka gaisa ni takamma xumudi na manta da ita
abaya na bishi ni ma na je muka gaisa tace mun kai rukky kece haka kin gan ki kuwa gsky MAASHAAALLAH
Allah ya taimaka rukky ayi karatu da kyau nace INSHAAALLAH muka fito nace mashi ina kwana yace ban ganshi ba nina tsani wnn gaisuwar ba xa ki mamutane sallama ba sai wani ina kwana to ban gan shi ba
daga yau ma gaisuwa ta wuce Assalamu Alaikum antashi lpy
to ki rike abunki ni dai nayi gum sbd naga yau balai yake ji haka nan in je yaja mun sanadin gille yr makarantar shiyasa naita bin shi da a yi hakuri
yace da alama baki shirya karatun ba nayi saurin cewa wlh ashirye nake yace hijab din fa nace yana ciki na xata sai munje gurin kafin in shiga zan sa yace cab
lalle akwai matsala wato ni ba xaki rufe mun jikinba kenan inta gani tunda kin gama lalata ni ko nidai sai fadi nake ka yi hakuri
na xaro hijab na saka peach colour har kasa shima nayi kyau
kallo na yayi sama da kasa yace kai gsky baccin ina son wani abu da fa anfasa karatunnan gsky
nayi raurau da ido nace haba mana kai kam kar kamun haka
yace muje da Allah kar ki isheni muna xuwa naga yau escort harda mace dan ita ta bude mana mota da alama ma yau ita za tai driving
Mun shiga nidashi muna gidn baya har mun xauna nace lah ka ga ban ma yaya Yusuf sallama ba bari inyi gudu indan mai sallama ko sama-sama ne
duban rainin wayau yamun yace ke yanxu in aka barki sai kiyi gudu nace to meye
yace to iyayi yau Monday yana aiki inga ta shishshigi ku ji mun Buf ita da yaya Yusuf dinta wai shishshigi
Mun isa wata makaranta mai balain kyau tun daga gate xa ka san cewa harkar ta masu kudi ce komai cikin aji da kudi aka tsara shi wani abu sai kasar waje
kwacen miji kuma sai naija
har xan fita yace da ALLAH malama dakata mana saida ya fito naga ya daga waya yayi Kira ba a dade ba naga wani bature mai sanko ya zo gurinmu yanata fara a yana wllcmng dinshi daga karshe yace mun infito nafito muka shiga makarantar nidai baccin tsoron Buf danake to wlh danasha kallona aradu
Turawa sosai dan baba Kar fata saidai irin black Americans dinnan abunka da turawa ba wanda yadamu da wani sai harkokinsu suke malaman dalibai kuma suna aji ana lecture
Munshiga office din mutumin dayake hawa nabiyu dayake makarantar gidan sama ce
office tankameme kamar bana makaranta ba komai yaji acikinshi harda set din kujeru aciki masu kyau ruwan uniform din makarantar
kai kafin kace me office yacika Wai nan duk kallon buf akaxo yi masoyansa na wrestling ne
yn matan turawa malamannan sai wnn iyayi ake mai ana tamabayarshi yaushe zaisake buga wasa
yakance masu xai yi kwnannan kila
Karshedai saida principal din yadan tsawata aka barshi yayi abun dayakawoshi principal din dakanshi yamun interview wlh ba laifi ni kaina nasha mamaki dannayi kokari
Kodayake wanda Abbun yasa yamana lesson gsky ba bahaushe bane yare ne kuma ya iya teaching balaifi
SS one akabarni saida aka nunamun aji na tukunna ya wuce
dazai wuce saida yakirani ya kara jajjamun kunne kuma yace wacce takawomu ita xata dunga kaini da daukoni kullum InShaaAllah nayi godiya yayi wnn mugun murmushi nnan nashi yace abunda xakimun kawai ki burgeni kidage da karatu if not.............hmmm
yakada kanshi yakara gaba nikuma nashiga ajinda aka bani
koyarwar bature daban take gsky dan komai nasu sunayinshi ba hainci benchi mutum daidai muke xama abunmu
Gsky ina gane karatun balaifi aka tashi break nafito da dougnut dina da hollandia wanda buf yace mun insa aciki kafin yasa madam Aisha tashigar da abincin makaranta na a time table
Karfe biyu muka tashi naxo nan wajen wasu flowers masu tsayi sundan saki inuwa naxauna agun bandade na saiga wannan baturiya ta xo ta amshi jaakana muntafi
Nadawo gd cike da annashuwa sbd yau nayi attending din class amatsayina ta student
mom hanifa natadda afalo tana ganina tatashi taxo tayi hugging dina nima nayi hugging dinta cikin jindadi tace eyye rukky yan makaranta nayi dariya nace mom bari inje inyi sallah lokaci ya wuce bama sallaci a school din tace dama su ai basucika kaga makaranta da masallaci aciki ba gsky
ina xuwa nayi wanka nayi sallah nadan kwnta nan bacci ya kwasheni
nice ban farka ba sai wajen laasar tukunna natashi ina tashi nayi sallar laasar din da aka kira nafito dan cikina ya fara kiran yr gusau na dauko school bag dina daga nan inyi karatu
nazo natadda mom hanifa na kallo nace me aka dafa ne yau gidan tace inshiga ingani taliya ne da farfesun kifi sai juice din guava da akayi nashiga kitchen din nadan sako dan abincin da ko yaro na goye inya cuciya xai iya cinyeshi mom hanifa tayi mun fada kanhaka harta hakura ta kyaleni danaji ma abincin baya shiga naje na bude fridge din da na sa kayan marmarin da na ibo rannan akarasa yanda xa ayi dasu to karshedai ni naketa shan abuna dama ni da gwaiba kamarmai yaronciki da ayaba ina sonsu sosai
na ibo nacika flate dashi da yar wuka ta agefe ina yankawa ina shan da fork gashi sunyi sanyi dadin har cikin kwakwalwa yake ratsani wlh har lumshe idona nakeyi
Can naji gidan shiru nace wai ina masu gidan ne naji gidan shiru tace mun wai sunfita da maigidan xai kai amarya tadan yi shopping mganar gsky najita harcikin kwakwalwa wlh
nadan tabe bakina alamar susuka sani ina gamawa nace bari inje gun yaya Yusuf kwana biyu banganshiba dan ko week end dinnan saida naje naga bayanan
tace mun sainadawo nace tom nakwaso uniform dina harda jakan duka xanje innuna mai yagani
Nafito ina rikeda kaya nikiniki na isa side dinshi
Ina nokin naji yace shigo mana sis nima bandade da shigowa ba farar rigar suit ce ajikinshi da wandonta yace ah a ke kuma daga ina da kaya haka Niki niki nace hmm yaya Yusuf makaranta nashiga yace kai Dan ALLAH
nace wlh ah lallai rukkyn Abbun wayasa ki nace wa kake tunani imba maigidan ba yace ah lallai wlh kinji dadinki
nan nashiga nunamai littf da karatun da mukayi yau yadanmun karin haske akai
Yace mun tom shifa xai huta inxo in wuce nace kai yaya Yusuf koranama kake yace ai kedince kincika surutu baxa ki banni inhutaba
nace to nidai xantafi gobe xanxo kadan dunga mun karin haske akaratun yace bandau alkawariba gsky nidai nawuce inakara nanata mai Saifa nazo
Ina fitowa naga motoci na shigowa mansion din da alama masu gidanne suka dawo ganin haka nai surin wucewa nashige
Ina shigama nawuce dakina dan kan inga abun dazai kona mun rai
ankira mangarib na fito na iba kayan marmari na koma daki danni da su ganni sai Allah yakaimana rai ku
ma
anyi insha i naji kayaniyarsu ana cin abincin dare daga karshe naji hirar shi ta koma shida mom hanifa
Can naji kuma tsit ankakar kashe kaayan kallo
ina cikin daki ina dan kara duba karatunmu ina cin kayan marmari na agefe naji shigowar mutum na mike xambur kamar naga aljani yace meye haka xaki wani mike xambur kamar kinga aljani ke ba aji tsoronki ba mai suffar MAMI WATER saike xaki ji tsoron wani nace ni wlh kaban tsoro ai naga baka taba shigowa dakina da daddare bane aikaga dole inji tsoro ko
yatabe baki yace umm kin kware da xaro xance ba dadin gaba bana baya sai hauka da shiririta nidai Allah yasa kar amun asarar kudin tara
nace wlh baxa amaba ma in Allah yayar da
yace Allah yasa haka can kuma ya kalleni sama da kasa kamar mai naxarin wani abu ya kuma kauda kai yace meyasa da kika ganni nida matata daxu baki tsaya kin mana sannu da xuwa ba
nace
Toni ina ruwana daku da xanwani a tsaya yimaku sannu da zuwa sai kace ni na aike ku
kankance ido yayi yace nifa na lura dake bakin ciki kikemun da mata ko dan kinga tafiki komai
nayi saurin kallonshi nace matar taka ce tafini komai hmmm ummm wlh kama cuceni abu daya kaawai xan yadda tafini shine ilimin boko kuma nima gashin nafara INSHAAALLAH kum a saina ma wuceta
tsaya wa yayi yana kallona kamar tv yace kina tantamana bata fiki komai dinba nace wlh kuwa na juya nace kaalleni farin Allah da annabi Nakum girgixa gashina nace kalla kuma kasan dai ba attach bane sannan uwa uba nafita tsa wo kai wlh nafita komai
yace har da cikon kirjin da duwawun robar duk kinfita ai
nace wlh Allah ne yabani ita gatanan katuwar tafini jiki amma kuma Allah ya bani cikon kirjin be bata ba yakuma bani duwawun robar da suka fi nata tunda
mamaki yakamashia yarinyar nan fa da alama xata kile nan gaba
yace to ai nata ne natural ke kam ai kowa yasan a kananan shekarunki baki isa yin wnn manya manyan kayan ba
bakin ciki kamar yakashe ni da ya fadi mun wnn maganar wai nata ne natural wato dai haryau baxai daina cemun cikonnan nakeyiba ko to wlh naakusa maganinshi
wuceni yayi ya bude drower na yadaukko brexiya na ya juya yakuma juya wa ya kalleni
yace ynx jibeki yr karama da ke kina sa brexiya kamar wnn kuma kice kar ace maki ciko aiko kinyi kadan
nace ko mom hanifa da tasiyomun da xasu cefane ita da madam Aisha a kasuwa wlh saida tatabbatar bakarya nake ba dana fadi mata size dina to kai kuma kaxo kace ciko nake
kaje ka tambayeta mana kaji inkaryar nakeyi ai
yace oho ke kisani nixanje inkwanta nasan yanxu aranki kinata adduar Allah yasa intaba ki kidanji dadi ko ba hakaba
idona yaciko da hawaye nace wlh ni da ka tabani da kar ka tabani baida meniba
eh din daibaxantaba ba ga jikin matata can mai santsi da laushi ba irinnaki ba
diddira kafa ta nashigayi inacewa wlh nika daina had ani da matarka mai gashin doki fita yayi yabarni da bakin ciki kamar me
karatun da bansamuyi ba kenan namaidajakar sbd bakin ciki
Washe gari haka natashi fuska adaure wai duk Dan dai ya kiyaye ni yadaina mun maganar matarshi
Matar da xata dunga kaini makarantace ta iso ai ina ganinta sai bakin cikina yatafi ban tsaya daukar komaiba na break fast irinnajiya nayi donut kawai nadauka da hollandia nakaragaba abuna
Kwanaki natata fiya yau har munshiga karshen first time kwanannan xamu fara exam nadage da karatu bakama hannun yaro inda banganeba yaya Yusuf ke tuna mun ba laifi mungama jarabawa lpy
naxo na biyar murna sosai amma buf ina bashi cemun yayi banda hankali shiyasa imba hakaba ya za ayi inxo na biyar har inyi murna
Nace kai wlh yaya Yusuf yace mun nai kokari yace aishi dan uwanki nenikam badangin iya balle na baba
wurgo mun report sheet din yayi
Yace inba na daya kona biyu naciba kar inkara tunkararshi datakarda koda ko na ukku nazo
haka nadauki abuna banwani ji haushi ba sbd bansan yadda abun yakeba nadai kudurci niyyar gaba fa INSHAALLAH zan dage inxo nayadda yace
yau munta shi amaryar buf ba lpy sai wani kalmashewa take ita a dole ba lpy ni wlh har ta fara ba ni haushi gashi ba ya nan sai wajen shadaya ya shigo gdn
yana xuwa ya kama ta sukai sama yana me adduar Allah ya sa abun da yake xargi ne ciki
yana xuwa ya fara mata yan gwaje-gwaje ya ga wayam
sai ma wani haushinta da ya kama shi dan shi wlh ya axa ciki ne da ita dan next wrestling dinna da yake so ya buga so yake ya buga da sabon jaririnshi ko jaririya IN SHA ALLAH.
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
(((22)))
amarya fa ansha gwajegwajen ciki amma bai ga komai ba
shiyasa ya tattarata yawatsar da ta isheshi yace mata ke ni fa kar ki ishe ni banga komai ba sai maleria kuma da ita kika yo guxirin ki Dan mu nan kin san ba mu da ita.
Yau kusan kwana uku kenan ina xuwa neman shi amma daki arufe alamar baya nan hankalina fa yatashi sosai tun abun bai damuna har nafara nunawa gashi mai gdn ma baya kasar waiya je ni ger daga can xaiwuce naija naji mom hanifa na fadi
Yaudai abun ya isheni har nadan fara hawaye sbd har a lokacin yaya yusuf Shiru baidawoba mom hanifa dake kusa dani tace kwana biyu kamar kina cikin damuwa ko makarantar da kike zuwa da murna naga kwannnan kamar wadda ake takura mata xuwan meke faruwa ne rukky
hawaye na suka kara yawa nace mom hanifa bansan inda yaya Yusuf yakeba kwana yau wajennawa ina xuwa nemanshi tunran Monday nake xuwa nemanshi gashi har yau Friday banganshiba
koda nadawo school da aka saukeni saida naje tawajen side dinshi banganshiba na ida fashewa da kuka tayi shiru alamar tunani can tanisa tace gashi mai gdn yana nigerrr kuma da ga can xaiwuce naija
Abun mamaki akwana biyunnan naga yana yawaita xuwa nigerrr wnd ko gayyatan shi akayi be cika xuwa ba sai yaga dama Amma gashi nan wnn karon acikin shekarannan xuwanshi nabiyu kenan
can ta nisa tace bakya ganin suna tare kuwa nace kai Buf fa yau baifi kwana hudu da tafiyaba shifa tunran Monday dana je yamun assignment bankara ganinshiba
nan dai taita kwantar mun da hankali tana lallashina nan dai tace mun yamma tayi naji madam Aisha ma shiru ko lpy
muna magana rta saigata tashigo mukadan gaggaisa sama sama tashige kitchen tana cema mom hanifa munganta shiru ko wai wlh tadanje dubiyane a can unguwar su tada
tashiga kitchen taduba time table tafara hadahadar dora abinci
Yau asabar xaxxabi natashi dashi saida mom hanifa ta matsa mun nadanci abinci fruit kawai nasha nace mata na koshi
tabani