Showing 15001 words to 18000 words out of 60071 words

Chapter 6 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10464

iso wani kauye me uban daji kamar hauka kunsan fulani da son nesanta kansu da mutane

ai bata karasa ba sukaji harbi tasss ai Dan danan rukayya tafirgice sai addua take tayi kafin su ankare har ankewaye su

barayine manya manya dan harda motocinsu masu xafi sun faka su cikin daji

sukace driver n yafito dashi da rukayy

suka fito can saiga ogan yataso

Yaje kusa da ita fuskarsu duk mask Dan da wnn uwar ranar ai zaka iya tan tance mutum

dariyarsu sukayi ma ishinsu snn suka tsagaita

Ogan yaxo kusa da rukayya yace hmmmm kanwar buf ko yr gdn ALHJ UMMAR FAROOQ GIANT

jikar

Modibbo ko ta kwalo ido mamakin ya akayi suka santa haka

yace karkiyi mamakii ai kinsan yayanki a naija dama wajen baki daya ansan Buf sbd ayyukanshi na iya kama rikkakkun yn fashi da yn kidnapping inace ta kan wnn kwazon aka bashi mukamin shuga ban sojoji bugu da kari kuma dan wasan wrestling nne

Kinga ko yayanki ba boyayye bane

Buf yadade yana lalatamun duk wani buri nawa yadade yan samunido a harkokina nakuma rasa ynd xanyi da shegen yaronnan

gashi duk inda nabi ya riga ya wuce gurin

ynzu takai ta dawo ya tarwatsa mun tawaga ta

yalalata mun komai nawa

yanxu haka ambashi kwangilar kamani

kuma besan nima ina da manya masu daure mun gindi ba shiyasa baxan kamun mushi ba ina da visa ta kowacce kasa nakeso inje inyi ta asata xanshiga

kuma ko ankamani xanfita nibana fashi a karamin guri irin wannan kwangilata daga senator sai yn majalisu ke inta kai takawo har kwangilar gwamna munayi ,ina da kakin soja ,Dan sanda,ke hanna hizba ina dashi dana yn banga

Kinga ko ba abun da ba xanyi ba

tuntuni nake bibiyarshi dan dani akaje bude mansion dinshi kuma nasan ya ganni ya kuma gane ni saidai bansan dalilinshi nakin kamani ba kila wani balain yakeso ya hdamun

gsky yayanki na da wayaufa

yaukwana uku ina kauyennan tunda kika diro naija nake bibiyarki

sbd na lura BUF naji da ke sbd haka xan lalata maki rayuwa inkuma kasheki kisan wulaknlanci shi kadaine zanyi Buf da baxaitaba mantawa daniba koda ya kasheni kuma zanshiga kauyaen kakanninsa inyi musu barna koda bankashe raiba sbd inna kasheki na nakasa wa Buf wani bangare na rayuwarshi

rukayya dai tanajinshi hawaye na tsirara tace dan Allah inxaka kashe ni kakasheni kar ktaba mun mutuncina dan Allah yace no DIAMOND baya kisa baya fyade saidai yaranshi suyi

tace idan harkasa aka taba mun mutuncina ka tabbata azzalumi mugu ma hainci tunda ba abunda muka maka

aiki yazama dole ayi akan irinku azza lumai

wlh bana tsoron mutuwa aynz amma ina tausaya maka irin mutuwar da zakayi a hannun yayana

bata karasa ba aka danna wa driver nta harsashi akahon xuciya nan take yayi kasa ta ruga tana rada mashi kalmar shahada dan ta tabbatar mutuwa zaiyi ynd jini ke fita akijinshi

Da karfi take fadin baba bashir cikin kuka kace LAA ILAHA ILLALLAH MUHAMMADURRASULULLAH SAW



Ahaka har yakarba ya rasu yana rasuwa ta juyo kansu tace kunkashe ran bawan ALLAH ......bata karasa ba wani ya dauketa da mari yashake mata wuya yajata akasa yashiga da ita cikin dajin

Diamond yace ya u kama ta fyade kakawo mun ita nan

Saida ya mata kacakaca tun tana kuka har ta shide

Sannan yajawota dayan yaxaro yr wukarshi yasaita wuyanta ya kikara mata

duk dahaka Rukkayya saida Allah yabata da man kalmar shahada



sungama aikin kenan suna shirin shiga kauyen sukaji yansanda sbd kafin sufara fashin sunsa alamar zasuyi harda sayn bol dinsu da sunan

Diamond alamar xayi fashi

koda aka kai ma hukumar ynsanda rahoto basuyi yunkurin xuwaba sbd gsky saidai su sanar da manya can sama sbd yanda ake fama da matsalar makaman tsaro alokacin wancen mulkin bakamar mulkin yanxubane akwai kayan aiki alhmdllh

kafin asanarda manyan azo akwashi kananan xuwa gurin har sun gudu

sai dai symbol din dasuka bari alamun kar awahalar da kai DIAMOND NE

nan aka fara cigiyar barnar da sukai aka tsinci gawar Rukayya da ta drives ba asha wahalar ganesuba da akabi kidddigi



Kai fadin tashin hankalin da GIANTS FAMILIES suka shiga baxaifaduba na banmuku ku kiyasta kuyi duba da yanda akeson rukayya a familin nnan

Gawar Rukayya ba abari yn jarida sun dukaba wnn umurnine daga modobbo yace ai maxa akaita makwncinta yn uwa wasu sai yanke jiki suke suna fadi asume

Momy ma ta sankame saidai aka kaita daki sai fifita Hjy aish kakarsu hawan jininta yatashi sai asibiti kawai itama aka wuce da ita

ana cikin shiryata saiga BUF kamar daga sama sai buge mutaneyake yana doso gdnsu ai yana shiga baiyi wata wata ba yawuce direct gurin gawar

yana budewa yaga yanda aka mata

ybuga wani kara yana fadin INNA LILLAHI WA INNA ILAYHI RAJI UUUN

DIAMOND meyasa kamun haka meyasa nibakakasheniba kakashemun kanwa

Wayyo ALLAH na Rukkayya sanadin aikina naja ammiki kisan wulaknlanci



Wlh DIAMOND indai kana doron kasa nima kuma ina rayuawa saina karar da duk ahalinka

surutai yaketayi ya na rike da gawarta

dakyar MODIBBO yazo yana mishi addua yana tofa mashi tukunna yabari aka idasa hada gawar

Saida akazo tafiya da ita tukunna ya yunkura akatafi makabartar dashi shiyasa ta da hannun shi akabari baban yabita da addua



Tom Rukayya saiadai muce ALLAH ya gafarta maki intamutazo ALLAH kasa mucika da kyau da imani



Wnn shine sanadin rigimar BUF da DIAMOND



Yau she karar rukayya uku da rasuwa Amma sai yanxu BUF yakama ahalinshi

wnd bakaramin bincike yayiba dan inda aka ga ahalin baxakace ma DIAMOND xai aje familynshi agunba xakaxata kasar wajezai kaisu boyo



To ku mu je xuwa shin DIAMOND shi ne asalin mahaifinsu Yusuf ko dai DIAMOND din biyu ne tunda kun ga har ynzu Buf bai taba yaran ba baccin kuma ya kama su.





_________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru



(((13)))





WAYE DIAMOND





Alhj IBRAHIM ISMAIL DIAMOND

Shine cikakken sunan Mahaifinmu mu asalin mu FULANIN Katsina ne

awani yanki dayake katsina gidan Abbun mu suna da matukar yawa don wata zubin duk nacinka sai ka mance sunan wasu shiyasa aka yawaita auran xumunci inbanda mahaifinmu da ya auro ummin mu barumiya wato RUMA

Abbun mu shikadai kakarmu ta haifa a mma sauran dakin daga me yaya Tara sai mai goma sha

Mahaifinsu abbun mutumne mai mutum ci duk yawn gidannan shi keci dasu

gsky ahalin su Abbun talakawa ne tikif dan wlh ko karatun boko daidaikune sukayi

mahaifinmu da mahaifiyarshi suna ganin balai takan shikadai aka haifa ko abu aka kasa sai ahanashi wai anmanta dashi saidai yayi kukanshi mahaifiyarshi ta bashi hakuri

kakarmu ita ce amarya

Abbun mu nada wani hali na SON BANZA duk abun daya gani yakansa arai sai ambashi

Ko abu mahaifiyarshi kedashi saiya rabata dashi

ko abu yake da shi to beki kakara mai danashi ba

wnn halin har dashi yasa aka kara tsanar mahaifinmu

ga son kudin jaraba dan duk wani abu idan yaga na kudine tofa sai ya saida shi

gidan su Abbun kowa sana ar dayaga dama yake

duk wnn hali na Abbun wani abun al ajabi kiran sallah saidai imbeji ba sai yayi ta

Yakancema mahaifiyarshi ta mai addu ar samun arziki mai yawa takanyi murmushi tace mai dai albarka

Abbun ba sana ar da beyi duk wanda yn uwan suke yaga nawani yafi nawani saiya saki nashi yakama na wancan sbd jarabar SON BANZA

ana haka rannan yaji yn uwanshi sun dawo daya daga ciki yaji yana cewa wlh yau rijiya na gina ma wani mutumi ya bani dubu goma nan take

yan uwan shi sukace mai banza kawai aikai duk cikinmu ma ba wahalalle irinka ace karasa sana ar da zakai sai ginin rijiya

ya ce eh shan koko kwanciyar

akace ai inda IBRAHIM zaiji Dan son banzan zata fa ce shima zaiyi

ilai kuwa ashe Abbun yaji ai washa gari sai ya bazama neman ginin rijiya

ya aje gyaran takalmin dayake tashin farko Abbun mu ya shiga wani gari yaje yayi ginin rijiya yasamu dubu biyar ai saiya kara azama shifa saiyasamu kudiinnan dubu goma kamar ynd wancan yasamu

to wani dan kauye ne aka kirashi ya gina rijiya wai za abashi dubu sha biyu habawa ai Abbun gari nawayewa yatafi wnn guri kai gurin yana da dan taurin kasa Abbun yasha wahala yanata wnn hakan rijiya

yana cikin wnn ginin rijiya yaga wasu duwatsu masu azabar kyau

Abbun bemasan duwatsun meyeba shidai kyau

sukamai ya kwasa ysa a aljihu yagama ginin da kyar yana gamawa aka bashi kudinshi yakara gaba tare da alwashin ba zai kara ginin rijiya ba tunda yasamu harma ya linka na dan uwanshi

ranar yasai musu nama shida mahaifiyarshi suka kwashi gara

ana nan akafara shirye shiryen auran yayyinshi maza tare da yn matan dasuka tasa a dangi

auran xumuncin dai akayi masu

shidama yatsani auran dangin acewarshi shi talaka bazai auri yr talaka ba dan yaraina arzikin zuriarsu dan kaf bega wanda keda kudin dazai auri yrshiba

ana nan yace ma uwarshifa zai danshiga gari yayi ciranin shi tace kai IBRAHIM bakaga danginka duk suna gidaba kai bazaka hakura kazauna kayi nomaba kamar yadda mafi aksarin yayyinka keyi

yace inna nibawai natafiba kenan ai damunan bata saukaba

naimiki alkawarin damina na sauka xan dawo gd noma tace tom ALLAH ya taimaka

yakwashi yn suturunshi da wnn duwatsu da ya sama wajen ginin rijiya

wani gAri yasauka saida yashe yan kudinshi duka hartakai ga yafarA dako

yadaukarwa wani me kudi kaya yakaimai mota yanatayashi yana xubawa a but mutumin yaba ma abbun kudi yaki karba mutumin yayi yayi da abbun yaki karba mutumin cayake hankalin Abbun yasa yaki karba besan rainawa yayiba

mutumin yace yn samari yasunanka yacemai IBRAHIM yace ALLAH. SARKI kace babban suna gareka ,a ina kake daxama yace mai nidan ciranine a yanzu haka banda masauki ina dan dakone indan samu inda zan raba

yace badamuwa xansameka gobe anan Abbun yace eh

mutumin yayi tafiyarshi Abbun yace mai shege duk wnn jibgegiyar motar karasa abun dazakaban sai dari biyar kuji fa Abbun dinnan

Marabar kankara wajene na hada hadar jamaa duk da ba wani babbn waje bane matafiya kan yada xango su kwashi kilishi agun indai xaka shiga katsina ko xakafito

toshi ALHJIN shima kilishi yakwasa yayi tsaraba da kankana dasu lemu

zaishiga cikin katsinarne

nan suka hadu da abbun kwana biyu abbunna ta xuba ido yaga wnn bawan ALLAH Amma shiru sai akwana na uku ne saiiga alhj zaikara kilishi saiko ga Abbun tsagal yana ma Alhj magana alhj shi harya manta da da abbun saidaga baya ya tuna shi saida yagama siyayyarshi irin ta rannan yakuma tayashi suka sa abut

yagama ya kalli abun kamar yana nazarin wni abu can yace xaka bini abbun yayi saurin kallonshi yace iina

Alhj yace bakace neman kudi kafito b a Abbun yace eh yace tom kazo muje abuja canne wajen neman kudi amma banaanba tom Kun san Abbun mu da son banza ai kawai saiya dauko kayanshi yabi alhj

suka harba sukayi abuja

sun isa abuja wajen yamma maitama nan mutumin yake suka shiga masu gadi suka wangale gate Alhj yadanna kan mota

Abbun ya xuba kauyenci daga baya ya dan goge duk da baiyi boko ba

me gadi aka bashi tundA wancen yatafi kauyeshima

Abbun ya xauna da Alhj sulaiman da matarshi fareeda yna Dan musu he dima ahaka har akasaba dashi

rannan abun na xaune sai ya fito da wnn duwatsu akan benchi yana Dan wasa dasu alhj yazo fitowa yazo su gaisa kamar yadda suka saba sbd alhj beda girman kai yana girmama maaikatanshi yana xuwa yaga wnn duwatsu yakafesu da ido yace IBRAHIM ina kasamu waenna duwatsun nan Abbun ya gaya mai yanda yasame su Alhj yace to kawasu mugani Abbun yakwashe yamika ma Alhj

Alhj nashiga gdn yakira matarshi ya nunamata ai saita rude alhj ina kasamu DIAMOND haka yace kedai bari ai arxiki ke kirana naje ganin dangi kinjikinji abun da ya faru tace to Alhj bamuga tazama ba meye abunyi yace bari in shirya inje wajen yan siyarwa inji nawa xa a siya aiko matata ce muje tare amma ya zamuyi da wannan yaron yace kudi can bashi masu yawa insallmai tunda besan meye ba

tace yawwa yayima hakan suka tafi aka saida wnn DIAMOND da uban kudi masu yawa

Abbun na zaune besan hawaba besan saukaba alhj yaxo yabashi kudi masu yawa yace yasallameshi

Abbun yayi mamakina haka amma dai ya shirya yace alhj ko laifi nayi yace mai ah a zandai yi tafiaya ne nida iya lina Abbun yace to shikenan yakama hanya yana tafiya besan inda xashiba har yayi nisa ya manta da Dan agogonshi mekyau da ya daura a window da zaiyi alwala ai sai ya koma yana shiga xaitura gate din yaji alhj na waya yana gayama abokinshi ya kudance Wai wasu du watsu yakarba ahannun wani Dan kauye da yataho dashi daga katsina besan DIAMOND bane yamai wayau ya karba yaje ya Saida yasamu ma kudan kudi yanzuma kasar zaibari

ai Abbun naji saiya fasa daukar agogon ya juya kwakwalwarshi na ta tunani kardai ace duwatsu nnan alhj kemagana to ai in hakane gsky ya zalunceshi da sauri ya kwance yr jakan dayasiya takaya mekyau zuwanshi garin yaduba wndon daya ciro duwatsun yaga ashe baduka ya akwasheba akwai adayan aljihun ai nan Abbun yatsaya ya kwashe dadariya kamar mahaukaci akan titi

Daga karshe yanemi mota yashiga gari yasamu mota sai kano yana zuwa yatambayi kasuwa aka nuna mai yashiga yaje inda ake siyarwa mutumin saida yatsorata dayaga DIAMOND haka ai dan danan akasa shi a scale aka auna aka bashi ma kudan kudi kan kace me Abbun yaxama mahaukacin me kudi lokaci daya yayi wani irin katafaren gida akano ya maida sunan shi DIAMOND sbd yace tasana dinshi yayi kudi daga karshe yafara sanaar siyarda DIAMOND din kankacemae sunan Abbun ya bace sai DIAMOND

Saida yashekara biyar tukun yaje gid aida kyar sukaganeshi saidai yn uba da ba a iya musu duk dayagaya masu ynd yasamu kudin basu yadda ba Wai kila dai sata yake abunyamai ciwo amma yakyalesu

ashekarar yakai mamanshi makka ita da bbnsu da kishiyoyinta

Yakuma je ya garxo amryarshi yar wani hashakin me kudi a katsina rumawa ne yarinyar akasha buki yakawota kano suka cigaba da zama ya gyarama ma haifiyarshi dayan gdn da yasiya fili ya gina a kauyen yakuma gyara wa mahaifinshi gdn shi

Abbun fa kudi sun bunkasa yasai gida a KADUNA sbd yanajin labarin garin ynd suke tashe da ilimi da wayewa

Alhj nnan da dayawa Abbun wayau ashe rikekken Dan fashine yaji labarin yanda Abbun ya xama maikudi saiya dunga bibiyarshi har yagane inda yake

Abbun yaje katsina shida amaryarshi sbd mahaifinshi ba lpy yana xuwa ALLAH yayiwa mahaifinnashi rasuwa Saida yaxauna akayi bakwai yanata raba sadaka awa mahaifinshi addua

yana dawowa yaxo yatadda ammai fashi ammai kcakaca da gida ankwshe mai abubuwa masu mahimmnci baigama jimamiba saiga ynsanda ana tuhumarshi waida fashi da makami yanaji yana gani akatafi dashi amaryrshi Amina nata rokansu tana kuka Amma ko agyalensu







ABBUN Saida yashare kusan shekara biyar agdn yari duk da kaddarashi da akai ta siyarwa baisan kumawnda yamai wnn aikiba yasan amaryarshi baxatamai hakaba har abada shiyasa ma baikawota araiba

dakyar yasamu yaje katsina yn uwanshi suka tamai alakara yatadda mahaifiyarshi tarasu harma babban yayansu yagaje gidan bakinciki kamar yakashe Abbun xuciyarshi tabushe yayi alkawarin kowa ye yamai wnn aikin sai yanemoshi yadau fansa

yaje gdn matarshi yatadda tahaifi danta Yusuf Ashe da ciki yabarta

dakyar suka yadda suka bashi ita da suka bincika sukaji eh da gaskene yana da sauran gd guda daya tal da yaragemai a KADUNA

saida yamusu alkawarin xaikama aiki n da zairikemasu yarinya INSHALLAH

yataho da amryarshi a kaduna

suna zaune lpy Abbun yafara wata tabiaa ta fitar dare Amina na da hakuri shiyasa bata samai ido ba bare ta tambayeshi inda yake xuwa

ana haka har tasamu ciki ta haifi yarinya mace aka samata rukayya

Abbun be barinmu fita bekuma yarda ashigomana dan unguarma in ana magana ba asawa damu shiyasa da tahaihu ba wnd yaleko da sunan barka

rukayya kyakkyawa ce Dan wani irin kyaune da ni me saurin daukar hankali

nadan fara tasawa mukaje kauyen su Abbun akaimana wulaknci Wai ancire Abbun a dangi tunda anji wai barawo ne inji babban yayansu

Abbun yayi kuka kamarme daga karshe yayi alkawarin bazai kara kaimu ba har abada kuma xaitara mana dukiyar dazata ishemu damu da jikokinm har nanawa ynda basai munnemu danginshiba

Ummin mudai takankaimu gundanginta Amma yamata garagadin karta sake takaimu kauyensu koda wasa

Fitar daren abbunfa ta bunkasa yanxu har kwanaki yke iba baidawowa gd yasamarmana malamin boko da na addini suma sai dare suke xuwa kuma ba hausawa bane indare ya tsala su fita da abbun daga nan sai wani daren

abun yafara damun ummin mu data mai magana Saida suka kwashi balai harda cewa zai iya sakinta imbata yrda dashiba ta kama kanta

Hakadai ummi tacigaba da hakuri da abbun tana kuma mai addua don maganar karatumu Saida tamai yace baruwata haka yakeson tsarinshi

ana nan ummi tasamu ciki cikin yana bata wahala kamarme nidai Banda wani wayau Amma nakanji tana yawan yima yaya Yusuf wata magan Amma bnasan abunda take caemai ba

Ana haka harcikinta yaisa haihuwa gaurin haihuwa tace ga garinkunan



Abbunmukamar zaiyi hauka yabuga garinsu ummi iyayen ta sukaxo abun mamaki duk da abbun yn unguwan nnanbawa ni muamala suke dashiba ummi tayi mutane

Nikam duk da bawani wayau nayiba najimutauwar ummi iyayen ummi suka tashi tafiya bayan anyi arba in sukace xasutafi damu Abbun yakiya ankai ruwa rana sannan sukabarmu da sharadin xaiyi aure

Umminmu watan ta ukua da rasuwa Abbun ya wo aure akakawo amarya yar tsohuwar da ke xaune damu uwale bansan ina Abbun yasamotaba ita take gayamana Abbun yayi aure



Aunty xee sunan amaryar bata da kirki ko kadan in agaban Abbun nne ta nuna tanasaonmu idan yayi wnn kaddarararriyar tafiyar tashi taci uanmu nidai a haukana sonmu take yaya Yusuf ne ke ganin muguntarta karara

ananan takori iya waitacika sa mata ido dayke yr barikice ta karshe

yaya Yusuf nasabada shi sabo mai tsanani komai yasani nawa

Ananan ysama abbunmu jakar tsaba zaifita karatu waje da abbun yaki yarda saidaga baya ya kuma maince cikin sirri akama yaya Yusuf visa yatafi yabarni nayi kuka kamar rai xaifita harsowa yayi yafasa Abbun yace kuma bai isaba haka yaya Yusuf yatafi

Yaya Yusuf yagama karataunshi yadawo da kwali mai kyau computer engineering

Yakarnta nikuma lokacin xan iya cewa nakai karatun ss2 tunda ba makaranta nakexuwab har wnn lokacin



Yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login