Showing 36001 words to 39000 words out of 60071 words

Chapter 13 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10461

magani nadansha barci yadan kwasheni a falon

sai wajen laasar natashi naje nai sallah Balaifi nadanji karfin jikina Alhmdllh nadan tsaya na duba lttfi na makaranta nadan karanta abun da xan iya namaida jakar maxauninta



Kadaici ya isheni nafito falon dayake Saida nai magrib tukunna na fito mun xauna falo nida mom hanifa muna Dan kallo sama sama nace ta dan kaimana tashar yan Africa mudan ga naija

kamar wasa.muna juyawa naga ana news live da alama ynz keyinshi mikewa nayi tsaye inba idona ke gizauba yaya Yusuf nagani akwance kamar ma ya mutu da alama harbinshi a kayi akafafu dan dukkan kafafunshi anade suke da bandege

kuma mai labaran yana maganar DIAMOND'S FAMILY yana kwance a asibiti sakamakon harbin da Buf yamasa kafa harbi har biyu kuma yana nan akan bakanshi indai har be bayyana kanshiba a yn kwanakinnan xai kashe shi kuma dayar yarinya tana hannushi itama xai iya rasa ta still imbe kawo kansaba

Miyau ya kafe min naji wani irin jiri na ibata ban ankareba najini akasa da ganan ban kara sanin inda kaina yakeba

mom hanifa naganin nayanke jiki nafadi ta buga ihu tana jijijgani amma ina shiru kakeji dagudu takuma haurawa sama ta dunga buga kofar ummita ta taimakama ta amma ummita naji tayi banxa da ita har da cewa kukukasani koma meya kuji can kukarata ba inda xanfito





Dataga ummita ba bude mata xataiba ai saita kara sakkowa arude ta kuma daga hannuna tajini yarap natafi can wata basira taxomata ta ibo ruwa akitchen ta watsa mun amma shiru bani balabarina abun ya kara tsoratar da ita ga shi madam Aisha tagama aikinta harta kama kanta

ai dagudu ta fita tayi sasaan su Madam Aisha tana neman agaji gashi escorts din gidan imba Wai megidanna nan bane to ba ganinshi ake ba

Babban gate na biyu taga yana ta budewa motoci na ta danno kai da alama buf ne yaiso da daddarennan ai tana ganin haka ta tunkari mutocin tana neman tai makonsu

Buf ne ya hangota dayake gidn komai dare xakasameshi kamar rana saboda wadatar hasken lantarki

bai barima escorts dinsun bude mai motaba yabude a da sauri ya tunkari ta yana xuwa yake tambayarta meke faruwa kwsay bashi amsa tayi saidai kofar palace take ta nuna mai candai tasamu dakyar bakinta ya fuurta a Buf rukky tamutu....... cikin razana yace what tunkan ta kai ai harya rigata isa palace din

Yana xuwa yataddani kwance kamar gawa yataba hannuna yaga natabi laya afirgice yataba babbar artery na ta hannuna yaji tana har bawa ai baiyi wata wata ba ya sun kuce ni sai mota daya daga cikin escorts din yataso zai tukashi yadakatar dashi dakanshi yayi driving yanda yafigi motar baccin gate din me na ura ne tafiyayake suuuu tofa da maigadine ace har sai yayunkura kafin yazo ya bude gate komai xai iya faruwa gsky

Gudu yake sosai asibitinshi na family yatafi yakaita inda aka haifeshi tun asali nan yabude family card dinshi wata xubin kuma inyana free yakanxo in aikin fata xa ayi yayi

Sunnemi suyi aiki dashi yakiya Dan gsky anfadada asibitin ankara kawata shi yayi suna sosai

yana xuwa likitocin na ganin shine da kansa ai basu yi wata wataba aka shiga da ita emergency Dr Makeil yamai tayin ko xaishiga yace ah a baiga kaki bane ajikinshi vai Dade dashigowa ba daga naija yake bazai iyaba awnn halin dayake ciki bazai iya komaiba Dan maganar gsky kamarma ba ahayyacinshi yakeba

Kama hannun shi buf yayi yace plsss Dr makeil kayi mun iya kokari yarinyar nan ta farfado

Idan narasata komai xai iya faruwa dani Dr makeil yayi mamakin ganin irin tashin hankalin da Buf yake ciki lallai ko wacece wnn ba karamin mahimmancin take dashi a rayuwar Buf ba danshi tunda yake dashi baitaba ganinshi cikin tashin hankali irin wnn ba Dan ko afilin wrestling Buf baitada hankalinshi haka

yamai alkawarin xai yi iya bakin kokarinshi yaga ta farfado





Abufa kamar wasa saida nakai wajen asuba ban farkaba likitoci kuwa sundukufa akaina su kansu abun yabasu mamaki lallai bakaramin firgita nayiba

Karfe Shabiyu narana akasamu nasaran zuciyata tafara aiki da kwakwalwata nafarka cikin karaji ina FADIN INNALILLAHI WA INNA ILAYHI RAJIUUN

meyasa xakamun haka buf meyasa baka hada mu kakasheba

wlh ko baka kasheniba saina kashe kaina indai ka kashe yaya Yusuf likitocin dayake turawa ne basusan abun danakecewa ba tunda ni hausa nake

sundai fita annemo buf dayakwana shima kusan xaune dan daga karshe da shima ya shigowa yayi yaga halin danakeciki shima yayi nashi try din yakama kanshi dan yafar jin ciwonnan nashi shiyasa yayi sauri ya koma masallaci n shi yayi alwala yafara karatun Qurani dan wani malami yace mai da yafara jin wnn ciwon kan to yayi maza yadauki QURANI kan hankalin nashi yafara gushewa yafara haukan barnannanashi to hakan takasance dayayi kuma cikin ikon ALLAH sai yasamu sauki (shi Qurani dukkanshi warakane)

Yakan dan bugu waya yaji halin danake ciki yanxuma hakan takasance aka kirashi aka gaya mai nafarka

ai kafin su ankare sai ganinshi sukai kamar anharboshi

yana xuwa kuma yataddani inata wnn haukan maganganun yace ma nurse sufita subarni xai dubani ai ina daga kai na naga shine na wulkito nacire duk wani abu da akasamun har oxygen din da akasamun nacire Dan iska canula ma nayi wurgi da ita

dunfarar shi nayi inacewa wlh saika kasheni tunda kakashe yaya Yusuf kallona yayi ido cikin ido yatabbatr makanshi lallai yarinyar nan taga abun da ake ta yaya tawa aduniya cewa ya harbi Dan Diamond wnd shi baida masaniya akan abun daya faru dan koda ya isa naija asibitin da aka kai yaya Yusuf din yan jarida abun dasuke ta tambayarshi kenan akai cewa yayi namijin kokari da har yanzu yana killace da yayan Diamond kuma har yanxu bai kawo mashi hari ba akan yayanshi daya dauka kuma baya tsoron Diamond xai iya bullo mashi ta wani hanyar

tambayadai gatanan kalakala kodaya baibita kansuba shidai burinshi yaga yaya Yusuf yafar fado yaji gskyr alamarin duk da yasamu waya daga Diamond din cewa wlh indai har yakashemai yara ba xai bayyana kanshiba kamar yadda bukata

gwamma ya aje mai yara lokaci ya kusa xuwa da xai bayyana kanshi

tabbas yaji dadin wannan wayar saboda abun dayake so dama atsakankanin nan yasamu suyi waya dashi amma shiru tabbass yaso ya aikata hakan ga yaran Amma baxaitaba iyawaba dan abun dayakeji game da yaran acikin xuciyarshi Allah ne kadai yasani musamman ma yarinyar nan

To Amma waye yashigar mai cikin aikinshi haka dumu dumu

kodaya isa dakin da aka kwantar da yaya Yusuf bai farkaba yasa jamian tsaro sosai aka xagaye asibitin da yake kwance a abuja a naija

to ita kuma wnn data keso takara mai wani tashin hankalin ynx yaxai daita kafin ya ankare tafara fashe fashe itafa adole sai ya kasheta

ganin irin haukan data ke tana ta ma ma asbitin banna yasa yariketa da karfi amma bata daina haukan datakeba

daya gaji yadakamun tsawa yace ke wacce irin yarinyace mara hankali

nace

dole kace haka mana ai nasan dama baxaka taba barinmu muyi rayuwaba

amma mai yasa kafara yaudararmu da muka sa ran xamu cigaba da rayuwa aduniya meyasa baka kashemuba tunda ka gane Abbun baxai bayyana kanshiba

nafashe da wani irin kuka mai tsuma rai inayi ina ja dabaya zanbude kofa infita lura da hakan dayayi yakuma cafkoni nace nika sakeni wlh indai haryatabbata yaya Yusuf kakashe shi to wlh baxan kara kwanaba ayau dinnan xankashe kaina nima

gashina yabar baje kamar mahaukaciya dama dagani sai wata arabiai gown ajikina

yakalleni yama rasa abunda xaicemun kawai saiya hada bakinmu yashiga kissing dan ayadda nake ta maganganu marasa kai nanne kawai hanyar da xai sani inyi shiru muna cikin wannan hali mukaji waya yasa hannu yaciro wayar da alama daga naija aka Kira wayara jinai yanacewa ok yafarka acan dayan barayin akacemai eh yace xai iya magana ne naji ance eh shiyace ma akiramai kai yace da alama ma cikin escorts dinsane

Yace ok bashi wayar ana bashi naji muryar yaya Yusuf ai sainai wuf nafige wayar nace yaya Yusuf baka mutuba cikin alamun jinjiki yace ah a rukkyn abbu ban mutuba nace wlh daya kasheka wlh nima kashe kaina xanyi yace shiwa nace wanda yama aikin mana yace ke bansan hauka karkisake kice xakisa Buf a wannan alamarin baruwanshi bamasan abuna daya faruba xuwanshi naija kenan shima yatadda abun

sbd haka kar kisake kice xaki gaya mai maganar banxa shinkoma shiyayin ai ya cancanci yayi din kar kimanta kanwarshi ta jini akaima kisan wulakanci Wanda duniya ta shida ubnmu shi ya aikata mai hakan tadan ya harbeni akafa ma aiya mun mai sauki ko infa maganr adalci za ai

tunda yafara maganar nan jikina yayi sanyi hawayena suka cigaba da ambaliya

yace mun inmika mai wayar zasuyi magana

Jiki ba kwari haka na mika mai wayna yadan tabe bakinshi ya karbi wayar ya koma kan kujera suka cigaba da maganarsu nadaiji yana cema yaya Yusuf din ah a duk da saikaxo xanji komai baxan barka anaijaba gwara kawoka nan kada harbin yama illa akafafuwnka yanxu xansa ama visa danma jirgina baya kusa yana nijaaar anamuna wani aiki dashi aida shi akasawoka aciki

sungama maganrsu da alam yau xa ayima yaya Yusuf din visa akawoshi asbitin nnan dannaji haryafara Kiran wayan Daktocin yan musu maganar agayama Dr David yana da patient dayake likitan kashine Dr David din xa akwoshi xuwa karfe uku nadare

Yana gamawa yawaigo yakalleni nasadda kaina kasa ina dan hawaye na samasama

yace mun kedai akullum abun kara tabarbare maki ma yake bansan ranar dazakiyi hankaliba mtswwwww

yayi tsaki yafice yabanni agun be jimaba saigashi shida Dr Makeil sunshigo yazo yaga anyi kacakaca da dakin yace ah a meya faru haka Buf yacemai karyadamu xa a maida komai da aka lalata patient dince lokacin data farka dayake tana da aljanai shine tai muku wnn barnar na daga kaina da sauri na kallai ya fuke yaci gaba da maganar shi da Dr

Dr yace ayya bata ji ciwo ba yace ah a ai suntafi aljanan baka ga yanxu tazauna lpy ba da aida tafarka muku bakaga haukan dataitayiba

ina zaune Buf nata lakamun aljanai alhalin Banda komai akaina Dr Makeil yazata da gaske yake saimun sannu yake yana tausayamun daga karshe yace mai haba ai basaiya wani maida sabbbin kayanba ya barshi xa a gyara

no kabarta ita zata biyaku ai bakudina xanbada ba Yace ah bakomai yakyaleni tunda ina da lalura

dakyar dai yasamu Buf yahakura aka kyaleni wai saina biyasu abun dan farfasa ko ina naga kudin biyan oho yace to yanxu taji sauki xantafi da ita gd yace oka bamatasala yace tom bari aje amuku sallama duk da ansan Buf likitane a asibitin Saida akabi duk wani ka idooji tukunna aka sallame mu sukace xa asaimun wasu magunguna aka gaggaya mai sunan su yace ba matsala basai ansai maganiba aljanune nake fama dasu ynx ba dole sai ansai maganinba duka wnd dai kawai xa asaimata kadan ne aciki

Saida yafita yasiyo saban hijabi yabani nasaka tuknna muka fito asibitin muka nufa gd dashi ahanya harda cemun wai indan tsaya daga baya shi yayi gaba kada axata ni matarshi ce alhalin matarshi tana gida haka nakoma baya saida har yakusa shiga mota tukunna nabishi ya bude mun nashiga tauki yake kamar baisan da mutumba acikin motar yasa karatun MANSHAWI mai yaro yana ta karatunshi hankali kwance cikin suratul MAIDA

munshiga Mansion escorts dinsa na nan suna ta shawagi yace musu sutafi masaukinsu yasallamesu anjima karfe uku sudawo xasu je taro mara lpy suka amsa mai cikin girmamawa suka hau mota daya suka juya

Saida suka wuce tukunna yace infito nafito Saida najira yakara yin gaba sannan nabishi abaya

inadhigowa naga suna gaisawa da mom hanifa tana tambayar shi yajikinnawa yace mata da sauki ganinan ma ansallaemeni juyowa tayi tarungumeni tana cewa rukky sannu wlh na tsorata sosai danni naxata ma baki da rai nai dariya nace bari inje inyi sallah lokaci yawuce ai naji saukima sosai jikinane nakeji kamar banawaba

jinayi Buf nacewa badoleba mutum bakadanba yayanke jiki yafadi ai dole yaji jiki

nan yake cema mom hanifa shifa yana ganin ina da aljanu maga barnarda namasu a asibiti itadai dariya a tayi tace kila xafin ciwone yace haukadai

mom hanifa tace niabunda yabani mamaki daga ganin annuno wani a tv muna kallo anharbeshi akafa kamar anaija ne ma fa akayi abun shikennan tayanke jiki tafadi yayi murmushi yace mata ai yaya nane taxaro ido badai yaya Yusuf dinda muke tanema ba dama yana naija ne

yace mata eh

tace Amma kamar naji ance kess dinnakane ko ba yayan Diamond bane yace sune harda Rukayya

mom hanifa jikinta yafara rawa tace kana nufin su rukky sune yayan Diamond din da kakama yace mata eh sune bari inje inhuta karkidamu xangaya maki komai

itadai mamaki kamar ya kasheta lallai Buf mutumin arxiki ne yayan makiyinka sune zaka aje kabasu masauki mai kyau irin wnn lallai koda dai yaran suna da hankali kuma ma balaifinsu bane ai ayya rukky mai hankali bata mori uba ba gsky yarinya mai tausayi irin wnn ace jinin Diamond ne aida mamaki

haka dai tawuce kanta adaure tana ta tunanin wannan magana ta Buf to amma mai yasa ya harbi yaya yusuf din tom ita dai wnn al amari gsky yadaure mata kai ga wani abu da take hangowa game da rukkyn da Buf anya ba matsala bace babba take tunkaro mata yaronta koma dai meye xata ma Dan ta addua ALLAH yakawo mishi Al amarin da sauki

yana shiga ummita ta yukura kamar wacce kwai yafashe mawa ita adole har yanxufa adole bata jin dadi

yakalleta yace yn Yola na gaisheki tace eh nayi waya dasu sukece mun kaje can amma kataso

Nima harysnxu jikina banwani jin dadinshi sosai wuceta yayi gurin drower nta yabude ya cicciro maganin daya hada mata yaga bata taba kodayaba

Juyowa yayi yakalleta yace mata da hankalinki inbaki magani kisha kiki sha sbd kinraina ma kanki wayau ko Ta wani marairaice tace mai wlh swt hrt kasan bansan magani fa yace keki sani jikina kona ki nidai baxan kara wahalar siyarmiki maganiba tunda ke bayarinya bace

yajuya yai tafiyarshi ya batta nan

komawa yayi dakinshi yayi wanka ya kwanta tunda yayi sallarshi tun a asibita da lokaci yayi

Bacci yakwasheshi bai tashiba saidayaji alarm dinshi yabuga uku karfe uku da kwata yatashi yayi alwala yatafi masallaci dayake yaya Yusuf bayanan kwana biyu mijin Madam Aisha ke Kiran sallar

yana zuwa aka yaga mutane sunyi alwala ana jiran lokaci ya ida shiga

Mr kabeer yayi Kiran sallah dan lokaci yayi suka tada jami akayi sallah

Sun idar mutane natamai barka dadawo wa wasu kuma nata tambayrshi yaya Yusuf dabasa gani nan yai musu bayanin bayanan yana naija barayi sun harbeshi aduka kafafunshi yau xa aka woshi asa shi a ddua nan mutane suka tausayamai akami addua kowa yakama kanshi

shikuma yashigo yatadda bakowa afalon wata xuciya tace yaje yaga yayarin yar nan take ya juya yashiga side dina yana shigowa mansion ni kuma ganin bamai shigomun adaki tunda nafito wanka nayi sallah na tube nadaura tawul dina na haye gadona abina ina mai adduar ALLAH yakawomun yaya Yusuf lpy yakuma bashi lpy

nasan INSHAAALLAH in aka kawoshi asibitinnan xaisamu sauki Dan saunkware sosai sunsan aikinsu

ina cikin bacci naji kamar ana kallona ilai kuwa ina farkawa naga mutum atsaye akaina yakafeni da ido kamar xai cinyeni idonshi har kadawa yayi yai ja

ai xambur namike nashiga neman hijabina yana ganin haka yai wuf yadauki hijab din yace karma ki wahalar da kanki matsar da kikamun ce a asibiti xanrama dan. ALLAH yagani namatsu

cikin marairaice wa nace wlh nibada sanina ai namakaba yace shima ai yanxu ba da saninshi xaimun matsarba yace baccima kar imma yaya Yusuf rashin adalci shi kwance mu kwance ai da na kashe boss din yau kowa yahuta

matsalar wlh ni ganinake kinyi karama daya wa amma fa muje xuwa bakinki xai dunga ja miki wahala indai baxaki kiyayeniba

Yanxu ma wlh duk abunda xakiyi saidai kiyi saina rama matsata tunda nidai bada hakkina kikamunba xalina kikaci

namarairaice fuska haba yaya Buf😂😂

yawaro ido yace tom sabon salo yau kuma nine yaya BUF din can nidai rike yayanki kibanni da Buf dina

matsata xanrama aradu nace to dan Allah kavari mana to insa kaya yace tab ah a wlh

Nace mishi ALLAH SARKI nifa da kaya namaka

yace eh shiyasa ai nafi shan wuyan tunda ai kaki ne ajikina kuma kinsan kaki nada dn karfi haka kika dunga hadawa da fatata da kakinnan kina matse ni gazafin matsa ga kaki da duk yabi ya soshemun fata tunda kinga yana yin fatata bansaba da wahalaba kaki na imba xanje naijaba kina ganin ina sashi ai ba dadin sawa ne dashiba

sbd haka bari indauko miki shi kisa immatse ki aciki

cikin rashin wayauna da wautata na rike mai hannu nace ah a yimun a haka amma dan Allaha kar kamun da zafi yace to aikinsan wuya kika matse mun ni ina xan matsa maki cikin sauri nace ah a kar kamatse mun wuya ummmmmmm to a cinya xaka rama

wani irin dadi yaji ya kara tabbatar da rashin wayauna yace tofa saina tube kaya kenan nace kai Dan Allah ba kyaufa tunda dai kaga ni ai bamatar kabace yace tonidama nace nimijinkine Allah ma yakiyaye in auri yar mitsilar yarinya kamar ki

nan dai na rokeshi ya yarda baxai cire rigartashiba

Kai gsky Buf akwai wayau

haka yamatseni a gadona yadunga shan dadinshi xai cire mun ta wul din nace waro ido nace haba yaya Buf bafa kaya ajikina yace shi ina ruwanshi haka nima naita bashi wahala ban saurari mganar da zaimunba

ina ji ya kwnce mun tawul Sai da na ga yayi Dan suman wucin gadi tukunna ya dawo hankalinshi ni kuma nama rufe ido kama mun boobs yayi dunga matsa kamar xai fiddasu can na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login