Showing 24001 words to 27000 words out of 60071 words

Chapter 9 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10445

Allah bakiga shaidar thumb print bane tasama

yasa thumbprint yanasawa kofa ta bude suka shiga daki ne mai bala in kyau wani irin royal bed ne mai ruwan c green da fari har wardrobe dinma kalarshi ce sai madubi tankameme cike da kayan kwalliya kamar wani karamin shagon kayan kwalliya

wucewa yayi yabarta tana ta kalle kalle kamar wata ba kauya yawuce wajen wardrobe yabude yafito da rigar wnk yashiga yayi wnkn shi yadauro alwalarshi

yana fitowa yadage mata gira daya alamar wankanfa

tace bandade da yin wnk ba fa

yace Allah yakiyaye inkwanta da mace batai wanka ba alokacin

tashitai xata shiga yace Wait malama dakinki xaki koma kije kiyi wankan banan ba

ban wnk abayi daya da ma ce inshiga kishiga ashe ba Buf bane

tnaji tana gani takoma taje tayo wankan

tadawo

xuwa tayi tasameshi yayi dai dai yasa wani kayan bacci namaxa mai kyau farare

sai kanshi yake kamar shine amaryar saida taraina ma yr humrar data lafce sleeping dress dinta da ita ga body spray data sha amma nashi duk ya dakushe mata nata kamshin

shigowarta bai sa yatsaya da abunda dayakeyi a laptop dinba

Saida yagamamata wula kanci kalakala wnd inhar tana da xuciya wlh tafiyarta xatayi

amma ina ita tama gagara ayiabun

can yace ina fata da alwala tace bari inyo ynx haka takuma komawa ko tausayinta Buf baijiba takuma komawa tayo alwalar

tadawo da doguwar rigarta a hannu ba maganar hijabi saidai akayi rolling akayi sallar dashi dan batama da hijabin

nan ma bata tsiraba saida yamata cinmutunci tukunna aka kabbara sallar

Sun idar yayi adduoinshi

ya tambayeta fannin addini (didi minalliki)

yace nikam naga rayuwa wnn ce uwar yayan tawa cabbb

Saida yadan koyar da ita wani yanki daga addinimu tukunna yace ta bude fridge ta dauko peakmilk ta gwangwani tasha inkuma xataci kaza ta sauka kasa ta dauko

oh ni wnn amarci na Buf sai ahankali



tace takoshi madarar ta isheta yace kekika sani ya tube rigar shi daga shi sai wannan tree Quarter dagayya ya dunga motsa muscles dinshi kamar xaiyi wrestling din tako kafe shi da ido ,yace ke ban baki tsoroba tayi dariya yace tace wnne irin tsoro kuma swt hrt yace tabb bakijin tsoron inmiki barna tayi wani fari da ido tace haba saikace wata yr kauye

Ya mirgina ya ida hayewa gadon

yace hauro kifara mun romance kila infara jin feeling dinki aikuwa abun nema yasamu

dakyar dai aka motsaa mai shaawar aka xarce da harka



Saida komai ya kammala tukunna ya sauko gefen gadon ya xauna yadafe kai

kamar daga sama taji yajefo mata tambaya

Kintaba less ko



afigice tatashi Dan da lamo tayi dadi ya isheta dan bata ki sukara ba dan tanajin shakkarshi da wlh sai ankara

cikin tsawa yace mata bani amsata cikin in ina ta ce dadadewa nefa wlh nadaina kuma tunkan asa mana ranar ma

yace tabbass da kinyi ganganci kincigaba har kika rasa vargin dinki kika kuma xomun a kwanko bama kawa saina sumar dake wlh

tashi kihada mun ruwan wnk tunda kekika kauda mun da vargin dan sabo nake dal aledata wlh dana san haka xansameki da nacigaba da ajiyar vargin dina harna samu wacce xamu bude kanmu da kanmu anma bake sauran mace ba

tanaji tana gani duk da danxafin datakeji akasanta ta tashi ta hada mai ruwa mai dan xafi yasata tadauko turarukan dayake amfani dasu nawanka abayin duk saida tamai hadin da yake inzaiyi wanka

kai gsky tasha wahala amma ita ko ajikinta bukatarta tabiya tunda ta kwanta da wnd yn mata suke fatan yayi dasu koba aure

gashi ita yafara da ita aiko dole yazama abun alfahari agurinta



Cemata yayi ta wuce side dintazai kulle gurin



Da asuba ya wuce massalaci yayi sallarshi ya kuma zauna yayi AZKAR dinshi kamar ynd yasaba

saida gari yawaye yadawo

yawuce side din mom hanifa ya gaisheta yawuce samanshi

haka zamansu yayta kasancewa da amaryarshi kadaran kadaham





Yau muna neman kusan shekara Mansion dinmu amma Abbun yaki ya mika wuya

saidai naji yaya Yusuf kwanaki yace ankira Buf da wani layi cewa yasaki yayan DIAMOND'S tunda basu sukamai laifinba shikuma yakafe akancewa indai har Abbun be bayyana kanshiba tofa shida yayanshi har abda

yanzu layin aketabin kididdiginshi duk da tunda aka Kira layin ba akara amfani dashiba

amma dayake su yaya Yusuf sundage dashi da Buf din ta wajen computer to fa anfara nasara akan abun



yaudai natashi inata kumbure kumbure wnd inxaka kasheni bansan nikaina dalilin yinshiba

Kuma nasha alwashin yau duk wnd yatabani baxan kyaleba musammam matarshi da yanxu ta kila sai iya shege take xubawa

musamman dataga yanata xirga xirga ynz baifi yayi one week ba ya juya naija

Wlh rannan wulakancin dataimana saida mom hanifa tayi fushi abunda bantaba ganin tayi ba

takan Madam Aisha tayi girki wai uban wayace tayi bata tambayeta abunda xa a girka ba

matar nan taita balai mom hanifa nabata hakuri madam Aisha harda hawayenta duk da ba wannan ne karo na farko da take mana haka ba a gdn

na yaudai yata azzara harda marin Madam Aisha tayi karshe mom hanifa tamata tatas da gargadin baccin tana gudun abunda zaije yadawo da saita nuna mata matsayinta agun mai gidannan Dan abunda take yayi yawa

ita kanta Tasha mamakin mom hanifa saboda duk iya shegents bata taba tanka mataba amma yau ta kosha mamakinta

hayewa tayi sama tana ta gungunan ta na rashin kunya

Nibansan abunda akeba ina gun yaya Yusuf yan fadimun wai Abbun na kasar Cameron

muna tattauna abubuwanda suka shafemu da nemammakaina ma fita nadawo na tadda wnn hatsaniyar dan Allah ya kiyaye yau yanda natashi da fushina da kila wlh sai anyi uwar watsi shiyasa ma nai sasan yaya Yusuf tunda yau lahadi



Mom hanifa ke gayamun yanda akayi ranta a bace nace ni wlh ta kyaleni inje inrama ma madam Aisha marinta kujini da kokari

Mom hanifa tace inkyaleta wata rana ALLAH zaikamata tayi agaban Buf din indai basu da hakkinta

nace auwai baza ku gayamai bama haka xamu xauna daita tai tamana iya shege dan tana takamar gdn mijintane lallei ma

ni wlh inta sake sai munyi ta agidn nnan dama naga tafi tsanata agidn

itadai mom hanifa sai hakuri takeban kan Imbar maganar nayi wucewata fuuu ynd kasa nni aka mara tundaga lokacin tatsiri kin saukowa cin abinci saidai madam Aisha ta hauro mata dashi

danaga iskancin yayi yawa sai nace tabani indunga kaimata tunda naga duk da haura matan da ake ba atsira ba in wulakancinta ya motsa

to saiya kasance ni ke haura mata da abincin safe rana dare

wata zubin ma saidai a dauko bata ciba

rannan da nagaji da iskancin da take sainace mata

Madam yakamata fa ki fara shiga kitchen kirika girka abunda kikeso kice tunda ko ankawo maki ma wata xubin baci kikeba duk da abunda kika ce agirka maki ake

habawa sai tashi tayi tafara mun balai ni wacece da xanzo ince xangayamata magana waye ubana ubannawa wayatsayamai zagi kala kala

nima Dana gaji nace uban daya tsaya ma ubanki shiya tsayaw a nawa uban

Kuma da kike cewa ni wacece a gidannan to bari kiji mukami na yafi naki

nidinnan da kike gani mijinki ba abunda bansani ba nashi a yanxu haka rokona yake inyarda muyi aure nski

ai yagaya mun auren dole aka mai dake basonki yakeba sbd biyayyar iyaye yasa ya aureki



Kinga ke matar biyayyace



Ki saurari xuwana dan ni ce matar son da yake so yanzu ya aura



najuya mata boom boom dina nace ya kika ga ukku na juyo na girgizamata ga kuma uban dukiyar fulani

Nakuma cire ribbon dina na baza gashina ya zuba har baya najuyo ya biyoni kamar wata India

Na ce kuma baki san wani abu ba yr sweet 16 to 17 ce ni kinga ko sawa akoreki bawani abu bane sbd haka bini a hankali

naja mata kofa na barta a daskare kamar ta suma ido a bude baki a bude nayi gaba abuna

Da kyar tasamu numfashi yazo mata ta haye gado kwakwalwarta tashiga searching daga karshe ta fashe da kuka harda su majina gashi Buf ya kwace wayarta Wai baisan gulma yasan inya barta da waya to ko tarin da bai gamsheta ba yayi saita gaya wa mommy

Yanzu indai xatayi waya saidai ta gurinshi haka in anason magana da ita to saidai ta wajenshi

yace haka tsarinshi yake tunda su suka matsa a auran dan haka dole su yarda da tsarin

itace kuma tai tsagal tace ta yadda gani take intasamu Buf duk wata matsalarta takare Yau gashi anmata cinkashinda tunda take ba wnd yataba mata kalarshi bata re da ta ramaba



kuma fa gsky r yarinyar nan kai kaga yarinya kamar aljana takan kyau dama Dan bata taba ganinta atube irin yau bane shiyasa take Mata kallon bagida jiyar baturiya

(Itafa haryanxu ta aza ni baturiyace naji hausa shiyasa ko magana xatamun bata cika mun hausa ba inba Nina mataba)

to ita yanxu meye abunyi gsky yarinyarnan ta bata tsoro wlh

amma bari Buf yadawo wlh saiya fadimata wacece yariyarnan da kuma matsayinta dan wlh ba yarda xataiba kuma wlh indai taji karyatake to wlh saita ci ubanta ladar razana tan datai





Nikam ina sauka na maida hija bina inata dariyata nikadai mom hanifa taxo wucewa ta hadu dani nazo sauka ina ta dariya ta cemun lpy

nace mata lpy Lau

nan nabata labarin yadda mukayi da madam Buf itama tai dariya tace ALLAH ya shirya munke ynz tunkaimata breakfast din da kikayi sai yanzu kika sauko

nace mata eyyi

ai gwara ata kama matarnan birki kar taxaci tsoranta ake

tacemun to ynx in ogan yadawo ta gaya mai ya xakukare kinsan fa bashiri kuka cika yiba dan tunda nake da yarona bantaba ganin abokinshi na fada ba saike

kinbi kin koya Mai fada da magana,da baruwanshi ,sai kazau na dashi ayita hira baicemaku cikanku ba





amma xuwanki duk kin koyawa yarona fada

na shagwaggwabe fuska nace kai mom hanifa nima na koya maiko

Allah dama can iskancine bai hadu da daidai shibane shiyasa

dariya tayi tace to yanxu da alama kece daidai din tunda gashi kin koya Mai ai

Bari ai xaidawo kwakarata can dakika taba mai madam



Nace kai mom hanifa bazaki bashi hakuriba

tayi dariya tace keda kika ce daidai kike dashi

nace plsss mom hanifa kinfasanshi mugune ALLAH zai iya yace zai bigeni kuma kinga ai ita take tonan mu fa

tace ke kinga tafiyata ni xanje azahar na ga batowa yau nayi missing din walha har time ya shige

Binta nayi inata mata magiya har side dinta nashiga daganan nadantayata hira





Yau oga BUF kusan 3weeks baya nan yabugo waya ta landline yace akira mai amaryarshi baccin sungama gaisawa da mom hanifa yace tasani inkira mai ita zasuyi magana

nashiga dakinta na tadda ita tana ta baccinta

Ina zuwa narsa yanda xan intasheta ga bacci kamar na mahaukata anyi dadai da cinya duk a nkwashe rigar dama gata bata wata arxikiba

naje tsakiyar kanta nace aunty amarya kifa tashi ana nemanki awaya dakyar nasamu tatashi tana ganin nice

naga xatamun rainin wayan data saba naiwucewata nabarta agurin tana ta aibatani waini ai karamar karuwace nidai naitahowa ta na manna mata hauka

Ina saukowa saigata ta sakko ahakanta ba abunda ta dauro

su mom hanifa su turawane bawani abun mamaki bane agunsu mukuma a hausa fulani hakan baidaceba gsky wnn shigar mijinka kadai yakamata ya gani



ta karbi waya nabar gun sbd wani bacin rai danaji yazo mun

Sungama maganar ta haura sama tanata wani kwarkwasa dama haka take duk ranar datai waya da Buf tofa iya yi kalakala danma na mana maganinta shiyasa wani abun yadan lafa mana





Yau muntashi garin lumlum kamar hadari duk da dai dama ENGLAND kunsanta kasa ce mai niima ta tsirrai da kuma yanayi na dadi

Girke Girke aketafaman yi yau oga Buf zai duro kasar mom hanifa ma harda ita a kitchen

nima mom hanifa tata sani gaba tace hardani a kitchen din ko bazanyi aiki ba intsaya inkalla ai bayanan wanda yahanani shiga kitchen kuma ai ba ganewa xaiyi ba imma nasa hannu agirkin

hakadai nashiga bada son Raina ba harda mun fadan wai bazan tsaya in koyi girki ba to in akamun aure ya zan

Nayi dai murmushi matar nan bata san xaman me muke ba a mansion ne shiyasa take fadinmun haka



Ita kuwa Hamshakiyar tana sama anata cin uban gayu kamar xa a gasar wanka in ansa wannan acire acanza hardai aka bar wani matarial na doguwar riga pencil mai dogon hannu ba laifi ta danyi kyau saidai fa banan gixo ke sakar ba indai BUF ne da kyar inya yaba inma baibita da sharriba shidai ba me iya masa sai Allah



Mungama komai aka jera mai adining abinci masu rai da lpy Dan Madam Aisha ta kware ta ko wanne fanni indai fannin girki ne tofa bada ga baya ba dan intamaka abinci kamar ka tsinke yatsa

kuma abun burgewa harda abincin gar gajiyar mu duk ta iya dan rannan datai waina wlh ko yn bauchi sai sun sara mata



Muna gamawa kowa yaje yayi wanka nima naje nasha wanakan nasa Pakistan mai ruwan royal blue da orenge din wando na pencil nayi balain kyau dama gani da son shigar yaya Yusuf hartonona yake wai dannaga ina sajewa da yn kasar shiyasa nakeson shigar

dayaje India ne shida Buf yasiyo munsu dan banma saniba saida yadawo yake cemun ashe India xasu yace mun inxo inyi sallama dake Dan kar innemeshi hankalina yatashi



Gsky nayi kyau sosai dan saida mom hanifa ta tankamun wai kawai inkoma kasar dan can nafi dacewa dasu dariya namata nace ngd

Itama madam Aisha duk da bata magana saida ta tankamun wai ina da kyau sosai nayi dariya itama nace godiya nake

ba dnkwali akaina ribbon nakama gashina dashi nasakalo shi ta wuyana

Ina xaune ina cin cingam muna kallon setlit tashar ta indiya ana season film



Diran motaci muka ji alamar buf yashigo Mansion daidai nan su amare aka sauko ana ta karairaya kamar mune Buf din

saida taxo tsakiyar falo tukun tabude ido tana kallona sama da kasa

can kuma ta wani dauke kai

takama wata kujerar

tana ta wanna iya yi ni wlh dariya matabani ga ban hulan attache akanta dan da alama hula ta ke sawa Dan yanxu xaka ganta da kitso yan xu kuma xaka ga bashi akanta dan ko lokacin dana je tada ita da cinyayyen kanta naganta shiyasa nace kila hula take sawa ganin haka nama cire ribbon dina taga natural gashi duk na nuna mata taga dai nakere ta tanan



Na ura mukaji tana ta aikinnata na wllcming din oganta duk lokacin da yayi tafiya ni abun harmamaki yake bani na ura yanda kasan mutum



Muna xaxxaune yashigo ciki shiga ta asalin hausa fulani abunda bantaba ganin yayinba daga kakki sai jallabiya sai wankan wezzy kamar baturen gaske

Kai wlh yayi kyau ynd kasan xana shi akai dani da amryarshi munshagala munata kallonshi mom hanifa ce kawai tatashi tayi hugging dinshi tana fadin we miss u Soo much my son







_________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SONBANZA



By:

Shamsiyya Daheeru





(((18)))





Yana fara a yace me 2 my mom hanifa kallo yabi amaryarshi dashi datataso xata rungumeshi dan karya bata kunyane yadan rungumeta

ita kam ansamu shiga aka makaleshi yadan kalleta umm no bad kinyi kyau

wayyo Allah bakin ciki kasheni ai saina kauda kai



Kamar daga sama naji ance ana nan da halidai ba a canxaba

nasan dani yake nabude baki da kyar nace sannu da dawowa kafe ni yayi da ido kamar ranar yafara ganina ko belura da kwalliyar bane sai yanzu oho





ahankali naga bakinshi ya motsa amma ko amaryarshi bazata ce ga abun dayace ba

dago idona nasake yi har yanzu bai kauda idonshiba akaina

itakam amarya ana kwance akirjin miji yana dan shafata da dayan hannun bata san abun da akeba





Mom haniface kawai talura da irin kallon dayake mun saidai tai murmushi kawai ta kauda kanta gefe

Idona ya taru da hawaye wnd nikaina bansan dalilin yinsuba ,ina kallonshi naga wani irin abu idan ba idona kemun gezoba alamar lallashi na kar inyi kuka nake gani a idon Buf

Candai yaja matarshi suka hausama xata bishi dakinshi yace ta jirashi adakinta yana xuwa

yana shiga yaji yanason yasan me yarinyar nan yake son sata kuka





Waimekedamun kwakwalwarshi ne da beda aikin yi sai tunanin yarinyar nan

amma ai anzo karshe komai yazo mai da sauki too BUF maikake nufi da komai yazo karshe

Mu daije xuwa akwai cakwakiya kenan



Da sauri yashirya ya koma dakin ummita yace su sauka kasa yunwa yakeji xaici abinci





Dakyar ta bishi dan ita gsky so take taji dumin mijinta

sun sauko kasa yanufi dining

ita tai serving dinshi yanaci tana tambayarshi gd wani abun yabata amsa wani kuma yayi banza da ita data isheshi yace ba addini shiyasa ba asan hukuncin inmutum nacin abinci ba a maganaba

tace wai swthrt meyasa kakeson karika yimun wulakancine dan kaga ina soka koshiyasa kake mun haka ba komai

yace gsky ce dai bakiso

yana gamawa ya koma ya yi shirin sallar magrib yawuce masalllaci mudama tunda suka sauko cin abinci muda mom hanifa muka wuce daki duk da wata xubin da mom hanifa yakecin abincin saidai intaci nata saita rinka bashi abaki

kunsan turawa da iya tarairayar yara

nikam har korafi nakemata ince kai mom hanifa ki xage kiyi ta bama kato abinci abaki

takance mun nima in inaso tabani abakin saita bani

ince ALLAH yakiyaye da hannuna adunga ban abinci abaki itadai dariya takemun inna fadi haka

To tunda amarya taxo sai ta daina bashi inya yi maganatace ai yanzu ka girma matarka yanxu zatai wnn dawainiyar

shidai badan yasoba ya kyaleta



Yana dawowa ya wuce daki yadan kunna cameran falon yaga abunda ke faruwa dan yadandade bak kunnata ba iya falon kasa yasaka

abundayasa yauma ya kunna yana da tabbacin yanda ya dan dade bai gidanna ummita baxata rasa yin ma wani rashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login