Showing 27001 words to 30000 words out of 60071 words

Chapter 10 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10447

kunya ba tunda ta saba

yana ko kunnawa ya dunga kallon duk abun dake faruwa tundaga tafiyarshi har iya xuwa marinda taima madam Aisha

dakuma nida nahaura saman nafito da hijabi ahannu ina dariya har ixuwa inda nake ba mom hanifa labari

Amma baiga iya shegen danai wa matarba yadaiji inaba mom hanifa labari

tabbass marin dataima Madam Aisha ya kona mai rai idonshi yakada yai ja

yakashe cameran yashiga dakin mom hanifa yace takira Madam Aisha taxo ynz

Mom hanifa takirata a landline dayake boys Quarter take da xama itada mijinta da ke sharar masallaci harda yan yaransu maxa dan dai duk suna karatu



BUF HEADQUARTER babba ne cikin shi akai boys Quarter da sauransu indai ba ka xagaye gurin dayawo ba baxakace akwai mutane agurinba danni haryanxu bansan mijin Madam Aisha da yayantaba kai dunguru gun Mansion din bansan yanda takeba

Side din yaya Yusuf kawai nasani sai wnn uban HEADQUARTER danake hangowa gininta itama gari guda

Madam Aisha taxo atsorace takara mai sannu daxuwa

ya haura samanshi yadanjima saigashi da janye da hannun amaryarshi yana xuwa ya xuba mata Mari yace kuma ta duka ta ba ma

Madam Aisha hakuri kowa gurin mamaki yake shin waya gaya ma BUF



ai tunda ya shigo bai matsa ko ina ba sai side dinshi kadai

ita dai ummita a tunaninta koni ko mom hanifa ne muka gaya mashi

Dataga ba sarki sai ALLAH saita duka tabata hakuri madam Aisha tace ba komai ni wlh harna ma manta

abun yawa mom hanifa dadi

Yakuma ce wlh ummita inkina son zama dani to kifa cire rashin kunyarki imba hakaba xamuyi tasamun sabani da ke kinji nagayamaki bar nan





haurawa sama tayi saigata takuma da wowa da gudu ta rungumeshi ta baya tana Dan Allah kaya hakuri bazan karaba mom hanifa tayi gaba abunta Madam Aisha ma takoma gurinta

Nikama ina daki bansan abun da ke wakana ba dan yau inajin oga zaizo(period)

Dan tunda Buf yamun allurar nan yanxu ranar da xaixone yake yawan mun ciwon bakamar da ba

tunda yagaya mun indunga samun ruwan xafi ina dan danna maran dashi sai wasu magani daya bani masu karfi kullum insha daya inxan kwanta saida nai kusan 2weeks ina sha

da ikon ALLAH kuma ynx Alhmdllh shima yaya Yusuf yasamu sa idan kira inya tashi



Tunda tarungumeshi kuma saita bashi tausayi yadan mata nasiha yace ta haura sama xaixo

xaunawa yayi akujerar dining yana ta danna waya da alama abun da yake maimuhimmanci na Dan ya dukufa





A lokacin nikuma nafito xan iba ruwan xafi hankalina kwatkwata yana ga kitchen bansan yan dayan dining dinba

Ina xuwa xan wuce yasamun kafa na fadi ya mirsisi yacigaba da danna wayarshi ai sana fashe da kuka kuma naki tashi a inda nafadin

ina kuka yana danne dannen wayarshi har yaga ma xaiwuce dai yaga abbunawa bana kare bane sai yada wo ya nade hannunshi akirji ya xuba mun ido nikuma sai kuka nake harda rike ciki dama abu ga mai neman dalili

Can yaga banda alamartashi ya sunkuyo dadai kaina yace ai nasan watan period ne balle ki kulla mun sharri

nace to ai ruwan xafinnazo iba kasa nafadi

yayi wnn miskilin murmushinnan nashi yace meya hada ki da matata kika Mata rashin kunya

ai saina Mike zan gudu carab yarikoni yahade ni da bango yamannani

yace tambayarkifa nayi cikin turo baki nace ita bata gaya ma abunda tayiwa Madam Aisha ba

yace ina ruwanki kezaki hukuntata koni nace kai

yace to mai ya kaiki shiga huruminta ogar yan shishshigi nace kayi hakuri yace muje kibata hakuri

nace nidai dan ALLAH kayi hakuri

yace ke mara kunya har kina nuna mata waennan kayan cikonko

Nayi kasa da kai nace niwlh kadaina cemun me kayan ciko matarka ce makayan ciko ita da take sa attache nikam wlh komai nawa natural ne

na muryuda baki na namanta halin da muke ciki rashin kunya ta motsa

carab naji ankama mun baki jama a Buf fa kissing yake ba sauki

Wnn dadin danataba ji shi najima yanxu shiyasa harda kara rungumeshi

Tom da alama shima hakan yakeso ban ankareba jama a naji Buf nason samun hannu ariga bansan lokacin dana rike mai hannuba saijinayi yace banni intaba sadakinane Dan Allah cikin wani irin murya da bantaba jinshi yayita ba

tsayuwa ta fara gagararmu sai gashi mudurkushe muna abu daya nafara gajiya jiki asanye natattaro dan saurin karfina nafusge jikina nayi ge

Ina jin yana common my MAMI WATER wlh baharamun na aikataba sadakina ne

ai saina arce dan wlh da alama mutuminnan yazare

ina shiga nafada gado ina nishi

Buf kuwa tunda na gudu na barshi da kyar ya iya kai kanshi sama yana xuwa yaja matarshi sai dakin angonci karshe dai akan matarshi ya fanshe









Nikam da safe harda dan xaxxbi na dan gsky yadan matse ni balaifi abunka da baasaba ba lebena yayi jawur

Shikam tunjiya yana gamawa da matarshi suka kwanta nan sai barci dan gsky yau yaji dadin da baitaba jiba duk da ajikin matarshi ya idasa sauran aikin Dan rabi yanayi yan tuna moment dinshi na da ita shiyasa yadade a harkar ita kanta amarya ta ji dadin abun dan haryafi mata daran farkon su







To jama a afwan dankari namuku ba caji ne kuyi hakuri bonus ne bayawa

ALLAH yakaimu gobe muji shin meye gskyr magan ganun da Buf yaketa sakin layi yanayi kodai ba ahayyacinshi yake dinba kokuma yamanta da Rukayya yr DIAMOND ce jama a yr sweet 17 fa xata birkitama na Buf da alama



Muje xuwa yanzu akafara wasan see u





________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By:

Shamsiyya Daheeru



(((19)))





Da asuba ya fito zaije Masalllaci kai duk wnd yaga BUF yasan yana cikin farin ciki

an idar da sallah ya roki mutane yana baran addua

dandanan mutane aka ko dunga kwararota ana amsawa da ameeen

Tunda safe ya shirya cikin farar jallabiya shigar larabawa xau yayi komai saida yasa na larabawa

a gsky inba yace maka ba balaraben bane baxakataba cewa bashi bane

yawancinmu duk muna daki Madam Aisha ce kawai take kitchen tana hada breakfast

Yashiga kitchen yagaisheta yace yana xuwa xai danfita

In mom hanifa tafito tace Mata ya fita xai dawo bai son yatasheta yasan yanxu tana dan baccinnan na asuba shiyasa ma yabarmata sakon can daddare zai dawo InShaaAllah

tamai ALLAH yakiyaye hanya



Yana fita escorts dinsa suka jamai moto abunma har yabaka mamaki indai xaiyi tafiya tofa saika ga escorts dinnan saidai inba tafiya kamar aljanai koya akayi suke sannin xaiyi tafiya oho

ka ida indai xaiyi tafiya tomfa xakasamesu akakkame koman sanyin safiya kuma da alama banan suke kwanaba dan bantaba haduwa da wani cikinsuba



Kasar Niger yama tsinkaye ya isa aka mai masauki mai kyau kamarma sunsan da xuwanshi Saida yahuta tukunna wajen karfe biyu yaje hall din da aka kama masa kai jamaa Buf masoyanshi a Niger sun wuce tunanin mutum shikanshi yayi mamakin wnn karamci nasu

Kunsan yan nijar akwai kara dan insuna son mutum tofa radda xaixo zaisha mamaki wlh

Ya gaggaisa da manya tukunna ya bude fili da addua yakuma bada gudunmawa ga matasa ya amshi takaddunsu yamusu alkawarin samar musu aiki akasa daban daban

Gsky Buf mutumin arxikine amma kar kayadda laifi yahada ku Dan ta wannan fannin bafa sani basabo

angama taron lpy mutane wasu harda kuka na taimakon da Buf yamasu

Aka kuma kaishi gidan marayu nan ma yaita masu alkhairi kamar zai karar da dukiyarshi awurin

sai wajen magarib ya hayo jirgi yawo gida

Nikam tunda nasha wani magani mai dankarfi da mom hanifa ta bani nadan kwanta inata shi najini garau narasa abun da xan yi kawai sai nace yau Mansion dinnan fa xan xagaya Natashi na shirya cikin hijab dina mai hannu,

maroon da bakin wando wezzy

Nacema mom hanifa nifa yau inason zagaya Mansion dinnan tace to ah kice yau exercise xakiyi ,to ai wani wajen saida mai gdn saboda akwai security code agurin sai yana nan

Saidai akaiki tawajen swimming pool da inda yake kiwon kifi

Dan inda yake kiwon su tsintsayenshi da su jimina da kananan dabbobi gurin sai yananan sai kuma mijin Madam Aisha

Akwai inda yake ansaita da thumbprint dinshi





dagashi sai Buf thumbprints dinsu ke bude gurin shima sbd yana sama su abincine shiyasa

Nace to mom hanifa wazai rakani ta ce ga yayanki shima bai nan dannaga shi yadansan Mansion din ba kamar ke ba

amma bari inkaiki side din su Madam Aisha in mijinta baiyi nisaba saiya zazzagaya dake kiga gurare nikam gsky baxan iya xagaye xagayennan ba

Na ce eh Dan Allah ki kaini sai muje tare tace tom shikenan

Muka fito muka doshi Head Quarter kai gsky ina shan kallo wani ke bantaccen guri nagani nafada kamar fada nace mom hanifa ina ne nan tace mun wai inda yake ganawa da amintattun bakinshine

nace lallai shi komai saiya kashe mai kudi dan yagansu abanxa

tace ai Buf komai nashi mai ajine in yana abu baisan ha inci shiyasa yafi ganema yakashe kudi akan abu be cika son banxa ba





Ummm shidai yasani araina nace dan iska kuma tawani fanninin ba

imba iskanci ba meye na matse yr mutane a bango



Ina can ina tuna ni muka shiga wani dan madai daicin block me kyau anrubuta BUF STAFF 1



nace tab yanzu wannan blocks din daya jera duk uban wa zaishigesu

Block sun kusa guda goma

Nace ma mom hanifa wai duk akwai mutane acikinsu tace eh wani xubin yakan ba ma mutum ya xauna in ya yarda dashi

Ko ma aikatanshi da suke mai aiki tawani fannin

Ko kuma inkai musulmi ne kazo karatu

akasar indai harta gurin kake xaune zai baka daki kazauna bayadda bayayi

shi ai ba haggon mutum ne baka cika ganeshiba da wuri



Munshiga bangaren su Madam Aisha ashe gidane sosai ynd kasan gidan kansu harda dakunan yaransu

Tana ganinmu tarugo da gudu tana murna tashiga hugging dinmu tana murnan ganinmu

Takama hannu na dana Mom hanifa tace my daughter sai yau kika taba xuwa gurina ko nace mata wlh bantaba fitowaba irin haka ba sai yau iyakana side dinyayya na kuma kinga shi ana fitowa

Kofar palace ba nisa

tace haka ne nazata kina kyamarmune irin yr uwarki

Na waro ido nace mata ni ba yr uwata bace yr uwarshi ce ni daban itama da ban

Sukayi dariya daganan nace mata maigidan yana nan tace ayya Dadyn Mahmud yana masallaci kinsan yafi xama acan

muka shiga muka zauna a dan falonsu mai kyau

wani ne zaune bature xau amma fa yana da kyau gsky saidai kunsan farin turawa baicika kyauba sosai farinne kawai ya kwabsa ma guy din

cikin girmamawa yataso ya gaida mom hanifa tace ayya

Saddeq kazo gaida mom dinkune

Yace eh

Tace yayi kyau

karike xumunci duk da abokannaka basanan kazo gaida mom dinku ka kyauta haka akeso

Madam Aisha tace nima nayi maamaki n ganinshi

nabaro palace kenan nazo nataddashi wai yaxo gaisheni

wlh naji dadi sosai

nazata ynd su Mahmud sukayi nisa bazai dunga zuwa gurinaba tunda basanan



tunda sukatafi Saudiya karatu ban cika ganin abokansuba

Shidai yanata murmushi kuma duk lokacin da nadaga kai sai mun hadaido dashi

Madam Aisha tarokeshi ya kiramana daddy nsu mahmaud a masallaci

yace badamuwa

Da xai fita harda kara waigoni

Bai jima ba gashi ya dawo shida wani dan tsoho yadan manyanta amma agsky in anaija ne bazai kai hamsin ba kai gsky baturen mutum akwai saurin tsufa



Mom hanifa tagaisheshi nima na gaisheshi tace mushi ni yr uwar Buf ce ai sai gashi ya kuma fadada faraarshi yana ta jin dadi

wai ai Buf yaron kirkine gashi tasanadinshi yasamualkhairai dayawa wnd bazasu kirguba

yanxu yayanshi na saudiyya na karatu yau wajen shekararsu ukku kenan

sunacan suna samun ilimi mai amfani

aishi ba abunda xaice ma Buf sai ya gd

mom hanifa tagaya mai abunda nake bukata baiyi watawata bayace aibadamuwa wlh koduka mansion dinnace muje zai kaini shi baida damuwa

nace to na gd

daga karshe mukayiwa Madam Aisha sallama tabani wasu flowers masu kyau a kwando wai in inaso gsky flowers din sunmun kyau sosai

Mom hanifa ta ce inkawo tawuce mun dashi tunda babinmu xataiba

Wnn saurayin shima yacexai bimu Mr kabeer yace badamuwa kaima kazo muje ai kuduka yaranane

Muna xuwa muka fara bi ta wani lambu mai masifar kyau ba abunda yake tashi sai kanshin furanni

gasu nan duk sun xubo akasa sunsagurin yayiwani irin kyau

gashi barana agurin flowers din duk sun rufe gurin yayi dan duhu saiyabadawani irin yanayi mai dadi

Saida mukayiyr tafiya tukunna muka wuce wnn dan garden

Muna wucewa sai wani irin swimming pool mai uban kyau shima anshuka flowers masu kyau sun dan rankwafo ko kana ciki xaka iya tsinkar furannin

gsky naji haushin rashin waya danasha pics kamar ba gobe

saurayinnan ashe yana tamun hotuna da na dan tsaya ina shiriritata sai ya dauka kokuma nashige ina cikin furannin inadan tsinka ina runtse ido ina shin shina sai yayi ta dauka

duk ban saniba kai gsky inajin dadin guraren da muke xuwa

muna gamawa danan muka shiga wani lambu mai yawan kayan itatuwa kamar me gurin shima yahadu intsinki gwaiba da su apple ga dan kwandon da aka hada nan me kyau wnd xaka xuba inxaka tsinka

na tsitstsinki kayan marmari masu dan yawa dan saida wnn saurayin yataya ni dauka

nan fa yasamu shiga yana ta dan tayani ina ta soki burutsuna yana biye mun

gashi da ban dariya wai wlh shi ya daya ganni yaxata balarabiya ce shiyasa yakasa mun magana larabci kawai nakeji nayi dariya

dahaka yaja raayina muna tafiya yanamun hira

Shikam Mr kabeer yana tafe yana mana bayanin abunda bamu ganeba

Muka isa wani guri da wasu irin kayan motsa jiki

kai gurin gsky shima ankasn mai kudi kayan motsa jiki kala kala na tsaye ne na kwance ne na tafiya ne duk gasunan

sai wani manya manyan karafu suma gasunan naui naui na motsa jiki wani ma in akace ma dan adam ke motsa shi sai kace karyane

Gurin kewaye yake da glasses saidai ka hango mutum aciki gurin ya kayatu gsky amma bai bude mana gurinba yace Buf ne kadai ke bude gurin yawanci yafi xuwa da asuba in an idar in bai tsaya azkarba to tabbass yana gurin Dan wata xubin AZKAR din agurin yakeyinsa Dan yazame mai jiki

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************


Nan dai muka gama kallon gurin ta glass muka kara gaba

sadeeq kamar ynd yace mun sunanshi shiyake cemun kai gayennan yayi yanada kirki wlh kin more dan uwa amma yafiki kyau nayi dariya nace ni banda kyau kenan yace shi ba haka yake nufiba

amma ai ke kanki kin san yana da kyau a raina nace dama ina ni ina Buf

Kai muna wajen har karfe wajennawa dan saida mukayi sallah tukunna muka fito da kila sallar saidai ta hade mana

dan yanxu laasar ta gabato dannaji Mr kabeer yana cemana muje wajen kiwon kifin can kawai mukoma lokacin sallah ya gabato nace mai tom

yace inkinshirya watarana maje inda yake kiwon dabbobi bi

nace ba komai suma kifayen da mukaje ya iba abincin su yasaka masu yace ya huta ba sai yazo dubasu anjima ba

tunda yaxo da safe

dama safe da yamma yake shiga yana dubasu in abincisu yakare yasamasu ko ruwa

duk da dai yace bashi ke kula da wasu fanninba sauran staff dinne

Gsky munsha yawo ba laifi kafa na har dan xafi tamun sbd dama mu asali ba fita mukeba ko agd

Balle kuma nan da mu dai gamunanne kila wa kala Mundawo palace sukuma suka wuce Head quarter

sadeeq yayi tamun magiyar

yaxamuyi muhadu shifa yanaso muyi friending dashi

nace mai gsky baxaiyi wu ba ya hakura kawai yanace shifa atafau saina san yadda xanyi muhadu saidai inbansonshi da friend din

Da kyar namai wayau nace inyazo gdn madam Aisha xanxo shine yayadda ya wuce

Nikuma na koma palace

ina ta tunanin wnn gd da Buf yatantsama kamar akasarshi wlh ko naija mutum yayi wnn gd to fa kudinshi yakai kudi balle kasa batakaba

ni ahaukana ma turawa bazasu bar bakar fata tai wnn mahaukacin gininba

Kodayake Buf fa dan wrestling ne da kasar England keji dashi

Ina shiga naga mom hanifa na xaune

tace mun wai har kun dawo nace kedai bari tace amma baku gama zaga ko ina bane hala ko nace eh tace gwamma da kuka dawo lokacin sallah yayi



Na aje mata fruits din dana kwaso ta haumun fada wai fruits din cikin fridges din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login