Showing 18001 words to 21000 words out of 60071 words
aunty xee tadawo da baba Wai xatayi tafiya nayimata kukan zanbita tace baxata daniba yaya Yusuf yace ikyaleta tunda ga iya nan batason yaya Yusuf kirkiri take nunamai saidai in abbun nanan ne take dan ragewa
auty xee tai tafiyarta
Ranar da baxan mantaba iya tacemuna tana xuwa bari tabada sako tadawo karfe tara nadare muna xaune afalo muka ji karar jiniyar sojoji kuma unguwarmu suke tukarowa yaya Yusuf yace bari yaleka nace nima bari insa hijabi inbika muna fitowa mukaga sojoji ne kuma gidan mu suke tukara ai bamuyi wata wataba mukasa kafa suma suna xuwa suka ankare gidan bakowa ai sai suka bimu inaga baabasu izinin harbinmu bane shiyasa
Wnn shine tarihimu har ixuwa ynx.
_________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheery
(((14)))
Im baku manta ba a pagin farko page1kenan kunji yadda aka biyomu abun dayasa muka san Abbun akenema shine yaya Yusuf yakance mun rukayya wlh inaxargin abbun akan yawan fitar darennan dayake
kema wata zubin dan dai ke baki da wayaune
meye dalilin hanamu shiga mutane?
meye dalilinshi nakin samu makaranta?
akwai abubuwa dayawa da suka kamata muyi nazari ciki harda hanamu rike babbar waya
Ni kaina da aikina yana bukatar manya manya na urori dan dole Abbun ya kyaleni nake rike da su
ayanxu ko kina da labarin Abbun yana fashi da makami ynz haka nemanshi ake wanted
anbaxa posters dinshi ko ina
natsorata da naji wnn magana ta yaya Yusuf ALLAH yasani
saida yace mun inxama a ready dan ko yaushe sojoi suna iya binciko mu nace yaya Yusuf to ina xamu
yace dole mu san inda muka dosa kan komai ta kwabe mana dan ina da tabbacin insuka kama Abbun kasheshi xasuyi kuma ni bana fata Abbun ya mutu a wnn halin tunda kika ga ana buga posters dinshi wlh bakaramin barna yayiba
munyi wnn magana ko kwana biyu ba aiba wnn abu yafaru
🌺🌺CI GABAN LABARI🌺🌺
Dasafe natashi gsky naji sauki ba laifi yunwa ma ta tadani Dan wajen karfe shidda natashi
nayi kitchen insama makaina abun da zanci
nashiga naga madam Aisha tana ta hadahadar break fast na gaisheta nace Dan Allah yunwa nakeji adan ban wani abu indanci
tace ba matsala bari ta hadamun tea
cikina yadan murda naji abu yakara xubowa kuma gashi pad din nabiyu xan canxa bankai ga can xawa ba naji wnn mahaukaciyar yunwar
ina tsaye ta mikomun cup hade da tea mai kauri
jikina harrawa yake nakafe kai na shanye tass duk da bawani suga sosai aciki
gani indai tafannin shan xakine in akaxo guna to ashafa fatiha
nace ta kara hadamun harta na mun dariya
Nace don ALLAH madam Aisha kikara mun suga sosai yaji
baxa akaraba daga bayan mu mukaji maganar
yace ma madam Aisha karta kara bani abu mai siga saidai inxan mutu inmutu
ita magana yamata da turanci nikuma ya juyo kaina da hausa
yace kefa baki da hankaliko na lura kanki na rawa da alama ke baxan barki ki kara girma ba dan balai xaki xame mun gwamma in sa miki harsa shi kowa ma ya huta
in afuwarne sai inma dan uwanki har ubannaku yakawo kanshi
Sakin baki nayi ina kallon shi
nace to saime ni wlh gwamma ma kakashe ni in huta tunda nidai INSHALLAH ni yr aljanna ce tunda ba awani dade da bude mun littf ba
bawanda na xalunta balle akonani
zaro ido yayi yana kallona yace
mental problem
dai saidada habbaka suke akwakwalwarki ko
nayi shiru can yace well keki ka sani nidai innai niyya ba uban daya isa yakara baki abinci a mansion dinnan ko keki ke nemar mun kudin
na gir gixa kai
yace to bini a hankali
ko indunga dora miki tallan fulawa kina siyarmun inkara tara kudina dama gaki kina kama da MAMI WATER
Kinga dandanan flowers dinmu xa asiye ko yanayi yana wnn miskilar dariyar tashi
ni ai tuni nakara shagala ina kallonshi dan sai ynz na lura da ai farar lapcot ce ajikinshi
tom wnn mutumin kuma likita ne
kodayake ai naga yayi treatment dina jiya naxata ai dan first aid ne
Gsky BUF na da kyau sea green din t shirt ce ajikinshi da bakin jeans
can dai na fuske nayi kamar bashi nake kallo ba
yace ummm na yaushe kuma kalleni da kyau
dama fatar ki me feeling ce baki ki kullum adunga tabaki ba
dago idona nayi sundan cicciko da hawaye nace kamrya adunga tabani yajuya yabanni da tambayata
mom hanifa yake ta kwalawa kira yana nufar side dinta
yadan jima a gurin sai gashi sun taho tare ta dubeni cike da tausayawa tace ayyah rukky ya jikinki nace da sauki tace amma yanxu yarage ciwonko nace eh
yakalleni sama da kasa sannan ya kauda kai kamar yaga kashi
kamar daga sama naji yace amma baki canxa pad ba ko
ke haukannaki ma mai siga ne harda kaxanta mtsswwww dole axo aware maki kayanki nacin abinci dan bazaiyiwu ba kidunga mun kaxanta a kitchen
rasa yadda xanyi nayi ai kawai saina fasa kuka waini ce kazama
mom hanifa ta nufoni tana tambaya na meya faru nadaga kai na kalli inda yake
ta koma da tambayrshi me akamun yace ohommata kila haukannata yamotsa
tai murmushi dan tasan halinshi takama hannuna tace inje inkwanta ko gajiya da tsayuwa ma banyi ni da alama
cemata yayi ah a abanni agun ya gama breakfast dinshi kar immotsa yaga kazanta
ya shiga kitchen gun madam Aisha yace tabashi madara ta gwangwani tabashi yafasa ta yadure acikinshi yace yama fasa breakfast din xaishiga wani operation ne za a yima wani aikin fatarshi sai yadawo mom hanifa namai fadan yatsaya yarika karyawa kanyafita saidai yasha madara kawai inyana sauri wnn ai bazai isa mutum ba
yana bata amsa yana dan hadawa da gudu yana duba agogon hannunshi da alama yayi latti a inda zaije
sai da yafita sannan nasamu daman motsawa kamar kuwa yana jira in motsa yadan biyo mun takafa kadan
mom hanifa ce tacemun inwuce tayi moping
haka na lallaba nashiga na gyara jikina
duk jarabar san jikina inada tsafta sosai don duk tsaftar aunty zee wata zubin innaga abun dabe gamsheniba bata isa inci abincinta va
na gwammace in kwana da yunwa ,ina son cornflakes zan iya inwuni ina shanshi bedamanba ko abincin kirki bancika ciba in akwaishi,shiyasa Abbun bai yadda cornflakes ya yanke mana a gidannan sbd ni
to ko agidannan gashinan birjik kai wani abunma natabbata ba cinshi ake ba mugunta ce kawai ajiyarshi ake koda dai bansan kan gidan ba har yau
shiyasa inna shiga kitchen inkwaso wajen uku ko hudu da madarata mai rai da lpy inwuni inasha kofitowa sai in mom hanifa ta matsa mun abiinci bancika ciba saidai suci kayansu
Yau na kammala period dina Alhmdllh wlh tunda yamun allurar nan abun yazomun da sauki
Yau Sunday tunsafe oga buf be fitoba har karfe kusan sha biyu shiru
breakfast dinshi duk anjerashi kamar yanda aka saba a dining dinshi
mom hanifa tacemun tana xuwa bari talekasaman shi taji ko lpy
inanan xaune sai gata da gudu tana fadin plssss help me BUF abinshi ya motsa yau me xamumai da alama ma yadade yanayi bamujiba
araina nace yana cemun mahaukaciya gashinan babban mahaukacin
kama hannuna mom hanifa tayi wai intashi muje karyakashe kanshi kuka rurus mom hanifa keyi
wlh ita taban tausayi bashi ba shiyasa xanje
natashi nabi bayanta yaudai munyi saa kofar abude take kodan sbd ta rudene shiyasa bata ankara ba abude take ohonmata
muna xuwa na murda kofan sai ta bude muna shiga muka ganshi yayi kacakaca da dakin yayi kuma daidai akan gado yana wani irin kuka me bantausyi
da alamama baiji shigowarmu ba mom hanifa ta karasa aguje ta isa gurin shi ta kama kanshi tasa a kirjinta tana ta wani lallalashinshi kamar wani karamin yaro
da kyar tasamu ya lafa tace intsa reshi bari taje ta hayo mai da breakfast dinshi
tana fita ya kwanta arigingine yana kallon p o p ndinsaman da kin
a hankali nace kayi hakuri bema ankara daniba sai yanzu banza yayi dani kamar baiji abunda nace ba
can nakuma cewa mune dai sanadin wnn halin da kake ciki nasani
amma inhar abbun be bayyana kanshiba indai har kashemu shi xaisa kaji saukin halinda kake ciki to ka aikata hakan
dago idanshi da sukayi ja ya kalleni ya kuma juyar da kanshi gefe
kamar bazaiyi maganaba naji yace danaga daman kasheku tun a barrack xan kasheku basaina kawo kunan ba
juyo wa yayi yakuma kallona sama da kasa yace ALLAH yasa kinyi tsarki kika shigomun daki
dago kaina nayi da sauri nace wlh nayi
yace ban hana ki sa kaya matsatstsu ba na kalli jikina naga wata doguwr riga ce pencil andan tsaga bayanta kuma cotton ce ba wani nauyi ne da ita ba
yakara cewa akaro na biyu tambayrki nake nace ka hanani
yace to wakikewa kwalliyar da cikon kirjin da duwawun robar
nayi shiru yace da alama wnn mayaudariyar fatar taki sotake taji shafa ko
nayi saurin kallon inda yake wlh xakacema bashi yake maganarba
nace wai me mutuminnan ke nufi ne nifa ban fahimtar zancanshi wlh
kamar daga sama naji ance koda yake ba wayaufa na manta srry
tashiyayi dagashi sai tree Quarter
Zaishiga bayi nabishi da kallo kamar yasan ina kallonshi yajuyo yace ummm nan kikafi auki
juyowa yayi yasani a tsakiya ya dafe hannunshi duka abango yace me kike kallo
nayi kasa da kai bance komai ba
yakuma dakamun tsawa yace uban me kike kallo nace nayi saurin kallonshi idonmu yahadu nakasa jure kallon dayakemun nai kasa da kai
nace wlh ba komai Dan ALLAH kayi hakuri
kirjina yakalla dayake kasa da sama kamar xai fado
yace banza matsoraciya nasan sokike in tabaki indanyi hug dinki kiji wnn lallausar fatar da kike bi da kallo. to ko yatambayan yana daga mun gira guda daya yana wnn miskilin murmushinnashi
tunani na yabani intabashi inga uwar da zai mun
ai kawai saina rungumeshi da karfin tsiya nawanni manne mashi kaman mayan karfe
zanji saukan marika naji tsit kamar ance imbude idona naga idonshi arufe jijiyoyi nkanshi duk sun mike
Kokarin kwace kaina nayi ganin Dan mutuminka shima yarikeni kam amma ko gizau
Mona cikin wnn halin mom hanifa ta turo kofa
bata wani firgita ba abunka da baturiya saima murmushi tayi ta fita ca take duk acikin bada hakurinne
nikuma ji nayi kamar inyiya kada fa mom hanifa taxata ni yr iskace
abu fa wasa wasa BUF yakama fuskana da kuma alama kissing dina yake niyyar yayi shima wani abu yakeji yana fusgarshi abun da betaba jiba aduniyar nan abunka da sabonshiga muduka mubiyun nikuma abun yahade mun da sabuwar balaga nima wani dadi nakeji wasa wasa saiga Rukky yr shekara sha shidda tana son ta kayarda Alhj BUF dan wrestling kuma soja dan alamun da suka nuna yanda jikinshi kerawa tomfa xai iya fadi ako wanne lokaci
can dai naji yayi wani irin a uxiyya da karfi yaja hannuna yace plsszz xoki fita dan wlh ke barna ce a alamarina gsky.
kujifa BUF dinnan
Tabbass annabi yayi gsky dayace idan namiji da mace suka kebe na cikon ukunshi shedanne
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SONBANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
(((15)))
Turonin dayayi saura kadan in fadi murmushi nayi araina na ce wlh nasamu loggonka ba uban da zaikara wani hawaye inkana haukanka ni xanyi maganin ka
tana fita Buf ya xauna bakin gado tabbass inya cigaba da xama da yarinyar nan to wlh xatamai barna ynx meye abunyi
toko aure xaiyi ,ummita da mom takeson hada shi inyaje gida tarugo tayi wllcmng dinshi baijin wnn azababben dadin dayakeji ko kallon ya rinyarnan yayi
kai gsky dole yasan abunyi wata xuciyar tabashi shawarar yarinka daure mata ne kamar yanda yakemata da
wlh mamakn kanshi yake yr karamar yarinya ace tanasa shi wanka kuma wnkn ma najanaba kai gsky dole yasan abunyi kada wata rana tasashi barna
Nikam ina xuwa nashiga daki nayi wnka na wai yaunice da wankan janaba
gsky malamin da abbun yadaukomana kwarone kan addini musulunci dayake yarene baijin kunya yamana bayanin yadda ake wnkn janaba da na haila duk da dayane niyyace ta banbanta
kwance nake ina tuno moment din dazu nida Alhj BUF dina nace su buf anji cikon kirji har ankusa faduwa to kila inya gansu awaje suma xaiyi da alama
ahukane nace wlh saiya gani face to face inga yanda xaiyi kunji haukana na rashin wayau wnd inyagani yasha dani abanxa
amma ni adole ba laifi bane ai xangwada ne inga yanda zaiyi kuma ai dan innu na mai gsky ta ne yadaina cemun cikon kirji
yau dai Buf sai wajan magrib ya sauko muna falomuna kallo yafito yana tawani ciccin magani ko kallon inda nake bai yiba
ni kuma nai kasa da kai dariya take son kama ni na danne dan innai da alama na shiga uku a yanda ya hade rannan
yace ma mom hanifa anyi sallafa tace tom tamike ta shige ta barni har ya kai kofar falon ya juyo yace ke kuma harija ba ki yi wankan bane hala har yanzu
ya juyo yana kallona natashi sai da nakusa shiga side dina nace harijai dai na falle a guje
na shiga side dina jikina narawa saida nashiga daki nakama bakina ina murdewa nace kaja mun balai wlh na shiga uku na Buf inya kamani na bonuna
nace aida yake inada cornflakes adaki sai insha kayana ba sai na fito ba
Washegari da safe wajen karfe sha biyu mom hanifa ta zo take cemun wai bata gan ni ba tun safe lpy dai ko na cemata lpy lau wlh kawai banjin cin abincinne na koshi ta zauna bakin gadona tace mekikacine rukky nace cornflakes nasha tace da safen nace eh maigidan yace karnakara fitowa kuma kar akara hada breakfast dani tace inji Buf din namurxa wa idona toka nace eh haka yace mun
tace kinmai laifi ne nace ah a wai nacika shishshigi
tai shiru tana dubana daga karshe tace kai rukky banyarda ba
nace to shikenan tace no bahaka nake nufiba bari xanbashi hakuri inma kinmai laifi amma dolema akwai abun da kikayi dan my Buf bai cika shiga harkar mutumba babu dalili tashi tayi ta fita nikuma natabe baki alamar susukasani
Tunda wnn abun yafaru bansake fitowaba Saida corn flakes dina yakare da kuma yau gsky ina son inga yaya Yusuf muji inda aka kwana game da wnn ajiyarmu tamu da ake tatayi
Nashiga ina ta jidar cornflakes ina lodawa a hijab naji ance to barauniya ajemun corn flakes maganar gsky na tsorata wlh musamman dana juyo naga Buf ne ga kuma kaki ajikinshi natuna iya shegen danamai ga sharrin dana kulla mai dannasan mom hanifa xata tambayeshi
dafe yake da corridor din kicindin yakafe ni da ido yana mun wnn kallonnashi na wulakanci sama da kasa yace no wonder innazo ibar corn flakes inga kamar ana iba inna fasa kwali daya inga Sharp Sharp yakare ALLAH yasoni nikadai nakesha shiyasa nakama ki da wuri da muna dayawa masu san da may be baxan kamaki ba
oh oh ALLAH yaga gumina natara shiyasa ya tona munke
kodayake da alama ke xakiyi gadon Abbun shikuma yaya Yusuf halin ummi ne ko
nayi shiru yace wlh kinga kaki ne ajikina xanmiki matsiyacin duka in ina maki magana kina sunkuyarmun da wnn munafukin idonnaki kamar na MAMI WATER
nace cikin kuka dan Allah kayi hakuri wlh yunwa nakeji
yace inace keda bakinki kika ce nace kidaina cimun abinci nace eh
yace to ubanwa yace ki ibarmun abincin nace dan Allah kayi hakuri yace wlh baxan hakuraba nida hakkina
cikin kuka nalangabe kai nace haba dan Allah kaida kake da arxikin da xaka iya ciyarda abundayafi wnn komai yawan mutane
yace eh ai nasani kece bansonkici mun abuna kona kine nace ah a
yakuma cewa to meye sunan mutumin daya dauki kayan wani nace barawo in macece fa nace barauniya yace good
yanxu dakiyi tsallen kwado da ki zagaye mansion dinnan sau uku wnne xakiyi
na kwalo ido na waje nace haba Dan Allah wlh baxan iya kodayaba kamun hakuri dan Allah
wata xuciya tacemun inmai irinna rannan nayi wuf xankamashi yayi wani irin uban tsalle ya kauce
idonshi yafirfito dasu waje yace kai barna xakimun, angayamiki abanxa aka bani kakin
ai tunda naga kina kankance ido nasan jarabar ki xata motsa
tonidai wlh baxaki maida ni karuwa ba gsky
ashe gskyr mommy ne da tace idonki kamar na karuwan indiya
Wlh kan inkaraso nan kifara tsallen kwado inba hakaba wlh xandaki corn flakes dina
kuka natsugunna inayi har corn flakes din suka xubi akasa
muna cikin wnn hali mom hanifa ta sakko tace ah a my Buf sai ina yace wlh naija xani ynz IN SHAALLAH
ta juyo ta kalleni tace mun meya faru nace cemun yayi wai sainayi tsallen kwado takan na iba corn flakes
ta juya tana da riya tace mai amata hakuri yace mom hanifa kyaleni da wnn shedaniyar yarinyar
Barna takeso tamun
aure xanxo amata yana fadi yana maida belt dinshi daya xare zai xaxxabga munshi Allah yakawo mom hanifa
cikin mamaki tace aure kuma yace eh
cemun tayi aure takeso
zaro ido nayi ina kallonshi
yaushe nace mai aure nakeso
wucewarshi yayi ko kara kallon inda nake bai ba yace ma mom hanifa kimun addua nayi naija tace to my Buf Allah yatsare yace amiin
yana wucewa na duka na kwashi corn flakes dina na kai side dina na boye harda dawowa nakara nakuma gabxa madarata dan caton nadauka nayi daki abuna
saida natabbatar da motocin da ake mai rakiya sun gama fita Mansion din tukunna nadoshi side din yaya Yusuf
ina xuwa nai nokin yace yes sista shigo ina shiga na ga yabaxa su laptops akasa daga shi sai dogon wondon ynkwallo sai singlet
nace yaya Yusuf kwana biyu bana jin duriyarka yace daman surprise dina xaiyi tom gashi ALLAH yakawoki kokinsan OGA BUF yasaman mun aiki a wani company na hada wayoyi handset a nan England
yaya Yusuf da gaske Dan Allah yace to karya nace dan Allah yaya Yusuf kafadamun gsky yace wlh bari kiga nima yashiga wani guri a laptop din saiga sunan shi nan da pics dinshi da sunan company dayake aiki
nace yaya Yusuf taya ya haka tafaru karfa kasaki jiki da mutuminnan muda kila wa kala ne ya barmu muyi rayuwa
yayi dariya yace haryanxu rukayya kina nan da wautar ki mutumin dana ganshi da takadduna tundaga certificate of birth dina,primary certificate, secondary certificate,wanda Abbun yasa akamana harda indigin dinmu na katsina duk a hannunshi saidai yakirani yace inyi apply awani company xai turomun shi
to kuwa inda kashemu xai abu me sauki ne agurinshi
nidai na sankame tsoro yakamani anya Buf mutumne a hannunshi abubuwa