Showing 39001 words to 42000 words out of 60071 words

Chapter 14 - SANADIN SON BANZA HAUSA NOVEL

02 Jul 2024

10459

ji bakin mutum a kai ai sai na tsandara ihu firgigit ya tashi ni kuma nai sauri na ja tawul dina na maida ya koma ya kife kanshi ido yayi jawur jijiyr kai duk ta tashi Sai da ya dade akan gadon tukunna na ga ya tashi ya rike kanshi can kuma ya tashi ya kama kofa ya murda yace wlh kina cutata da yawa.









________________________

ABIN YABO BOOKSHOP

Kasuwar Rimi Kano

Tel: 07038339244



SANADIN SON BANZA



By

Shamsiyya Daheeru



(((23)))



Tun karfe 2:40am yabuga ma escorts dinsa suje airport su tare jirgin su yaya Yusuf xai sauka su kai shi asibitin su

zai taresu agun

hakan takasance shikuma yasha wnkn tsarkinshi na matsar yar mutane dayayi tukunna ya wuce asibitin saida yaleka ummita tukun yaje kusa da kanta yadan bubbuga matashin ta yace xanje asibiti xantari wani pt dinmu

kiyi kokari kitashi kidan yi wanka sai kaiyi sallah

tace tom

tadan bashi tausayi dayaji jikinta har yanxu da dan dumi yace kodan wnn nannarkewar da kike badole jikinki yaki miki da diba

Wlh zan aiko bash da magani kifito kofar palace kikarba idan har kwana uku yayi ka'idan magani tacika naduba baki shanyeba hmmmm wnn miskilin murmushi nashi yayi mata

yakama kanshi yawuce yabarta nan itafa maganar gsky shitakeso shine maganinta amma duk yaki ya fahimce hakan

yana isa ya wuce dakin da yake tunanin nan xa a aje yaya Yusuf din bangaren masu ciwon kashi

Yana shiga kuwa ya ganshi yaya Yusuf yace ah oga kaine da kanka cikin darennan yace badoleba yaya Yusuf ba lpy ina naga tazama yaya Yusuf yayi murmushi yace kai oga hala fitinanniyar yrnyr nan tataso ka gaba

yace gsky kadaina cemana fitinannu yayi dariya yace ah ai gaskyane oga

Dan rukky akwai rigima yace to gsky ya isa haka

Ummm yaya Yusuf dayake haka yake cemai duk da yaya Yusuf din yarokeshi yadaina yaki yace ka kwantar da hankalinka na Kira Dr David likitan kashine xaimaka komai kuma xan tsananta binciken wanda suka maka wnn aikin

yaya Yusuf yayi murmushi yace oga BUF ni na harbi kaina da kaina

Buf yace what😳 kana nufin kaikai harbin da kanka yace kwarai ma kuwa

yace mai meyye hujjar hakan yacemai sbd musamu ynd Abbun xaiji abun harmusamu yanda za ayi yakiramu ina fatan kuma hakan ta kasance

Buf yayi shiru yana kallonshi yana kuma naxarinshi yace oga kar kadamu kayi mana halaccin dabamu cancance shiba dan na harbi kaina ba wani abu ba ne ai kafa ne kawai

Buf yace baka tunanin ka samu matsala akafarka yace saime wlh bandamuba sbd abun da Abbun yayi wa irinka irinka ai kuna dayawa danna nakasa kan adalci baxan wani damu ba

Buf yace tabbass Abbun ya bugo waya da yana nijar ynx kuma baya nijar suna kasar Indian sbd shima yarana da suke bibiyarshi sun harbi dayansu a kirji kuma da alama na hannun daman Abunn dinne dannaga da kanshi yadaukeshi yakaishi India adubashi

Yaya Yusuf yace ynz oga kana nufin kasan inda Abbun yake amma kaki kakama shi Buf yayi murmushi yace lokaci beyiba yamike tsaye yajuya wa yaya Yusuf baya yace Abbun yana da oga a Canada shine oganshi shiyake daure mai gindi yake basu makamai suke tsiyar da suka ga dama

asalin kungiyar su Abbun sunanta DIYARRR Abbun shike wakiltar ta naijeriya shiyasa yakasance ake ce ma kungiyar shi DIAMOND

kuma Abbun yana da sa hannun yan majalisu da sanatoci da manya manyan masu kudin da sukayi signing indai aka kama Abbun xasu sa asakeshi

kudi sosai BEGON shugabansu na kungiyar DIYARRR kenan yake hankadamasu masu yawan gaske shiyasa xaka ga ko ankama Abunn xa a sakeshi

shiru yaya Yusuf yayi yana maijin al ajabin maganar Buf lallei ashe duk binciken dayakesashi yasan komai

can yace yaya Yusuf ynx ba Abbun bane xamu kama BEGON xamu kama shine rikekken Dan ta addan asalinshi dan kudu ne a naija bama musulmi bane rikekken kafiri ne baya sallah baya xuwa church

yanxu ta lpyrka muke dan xan tsaida komai sai kasamu lpya insaka kacigaba da binciken yaya Yusuf yace oga to ynx wanne bincike xanyi wnd yafi naka kaduba fa irin wnn bincike da kayi Buf yajuyo ya kalleshi yace yaya Yusuf baxa ka ganeba

Ynx dai me kake bukata ynx xanfita xan kawo abubuwan bukata

yace bawani abincin da xanci gsky naci ajirgi saidai xuwa anjima

yace tom bari inje indawo mutahone ana bukatar mu yaya Yusuf yayi dariya Dan yagane wai rukky yake nufi yaxo da ita

yace kuyi xamanku kar kuxo kucikani da surutu Buf yace ALLAH mudai sai munxo

yaja mai kofa yafita yaje yaduba office din Dr David dan shima tunjiya ya iso daga turkey

yana xuwa yacemai to kasan pt dina ya iso meye next abunda xa amai yace yace karkadamu sai ankwance bandajin tukun anga yanayin kafar yace to bada muwa

gida ya koma Dan lokacin asbahi ya gabato

yashiga ya haura sama yayi alwalaya wuce masallaci yayi nafilfilin shi yadan xauna yana adduoinshi can saiga mijjin Madam Aisha yazo yayi assalatu be ankara da oga Buf ba sbd yana can tadan lungun yadan kishingida Yazo da sauri yana cewa oga kaine anan ya yunkura ya mike yace nine Mr kabeer ya gd ya ce lpy lau ya mejikin yace da sauki yananan ma ba a dade da shigowa da shi daga naija ba

Allah SARKI Ya Allah yabashi lpy yace ameen



daganan akai kiran sallar shiga masallaci yajasu suka yi sallarsu ya kumasa aka dunga kwararo ma yaya Yusuf addua

Bai tafiba saida yayi AZKAR dinshi kamar yadda yasaba

ya tashi ya nufi palace yana kulle kofar palace din muka hadu nima hakanan naji inason lekowa muhadu nasan lokacin kamar yanxu yake shigowa yana juyowa ya ganni da uban hijabina da yake dinkomun inyaje naija yabama mom hanifa wai tabani sadaka yabani😂

Ya kalleni sama da kasa,nidai wnn kallon dayakemun har tsarguwa nake yace me kika fito yi

nakama hijabinasai wani sussunkuayar da kai nake kamar munafuka

yace kinxo ki ganni kiji dadi ko nace ni wlh bakai naxo ganiba kitchen xanje yace to sabon salo badai samana hannu xakiyi a girkiba nace eh ina dan taya Madam Aisha girki ya kwalo ido yace kut ba dai baki ake kina mana jagwalgwalo ba nace ah a nifa wanke-wanke ake bani yacce yawwa har naji sanyi

yace xan shiga gun amryata kice ma madam Aisha tayi girkin da marasa lpy iya ci

nayi saurin cewa lahbadai an iso da yaya Yusuf dinba yajuyo yace eh kishirya keda mom hanifa anjima xa a kaiku Jannifer xata kaiku

Na buga tsalle nace yawwa yayana buf

yayi murmushi yace hmmmmmm yarinya kina mun barna kina wani kirana yaya

juyawa nayinace yau baxanje skul ba ALLAH ganin yaya na xanje girgixa kanshi yayi ya haye sama

xuwa dakin ummitan yayi yaceinafata ankawo maki maganin tace eh daxo naji Madam Aisha ta anso da xataxo aiki ta kawo mun

yace well maganin xaa shashi daga karfe takwas tace tom ta wani marai raice fuska tace ayya may swthrt wlh xokataba kaji jikina har yanxu dinfa yace to ai maganinki kenan dataga dai baxaimata yanda takesoba tataso ta rungumeshi tashiga romance dinshi da xafixafi

todama ahannu yake gashi kuma sai gixo takeamai kamar yarinyar nan ai sai yajata sai dakin angawnci ya dirjeta harda mugunta yahada mata dan sai ta shiga ruwan xafi amma ko ajikinta ita momentdinma dadi yake mata kamar acigaba

Tashi yayi yace ta gyara dakin ta cire xanin gadon tatafi dashi side dinta

Sharp Sharp yashiga yayi wankan ya yishigar wata shadda dinkin nan nasama ri da suke yayimai dan shape mai hannun links dinkin sky blue ce shaddar yasa bakar hula da bakin takalmi yagyara sumar kanshi wlh yayi kyau shuwa arab dinsshi zau

yafito ya wuce dining yaudai da alama da wurixaitafi Dan naga baicika karyawa ba da wuriba indai yana gidan

dan ko inyana sauri saidai yafasa peakmilk ya dure yakama kanshi yana xuwa yahada tea ko takan chips din baibi ba balle bread

Yana gamawa ya sa tissue ya goge bakinshi ya dauko katuwar jakar nan da ake yayi mai kamar ta yn makaranta baka yarataya da aalama inda xaije xaiyi aikida laptop ne Dan duk yasa tarkacenshi aciki

yana sukowa yagamu da mom hanifa ta shiga koda shi wai in akace shine mai doka maza dakasa baza ayadda ba

yayi dariya yakama hannun nata yasa saitin xuciyarshi yace mom abun anan yake ba a jikiba

tace hakane my sonkayi kyau yace nagd my mom

yace xanje cikin gari daganan yake fadi mata xa axo atafi dasu sukaima yaya Yusuf abinci ankawoshi jiya da daddare tace ayya ankawoshi to Allah ya bashi lpy yace ameen

tace bari to inkoma inshiryayace mata tom shidai ya wuce kila inya gama abunda xai yi da wuri xai shigo asibitin ynz ma xaibiya ta can tace tom sai munxo

yayi kofa kuma ya juya yawo side dina yashigo ina ta shiri nasa doguwar riga nayi rolling da Dan kwalina nayi kyau nima kamar balarabiya

ya shigo da sallamarsa na amsa ya bude kofar yasawo kai kanshin dayaji Saida ya lumshe ido najuyo ina kllonshi kai jama abuf fa xai kasheni da wankanshi wnn glass din dayasaka wlh kamar shi aka keramawa shi kadai kyau dai iya kyau akwaishi agurinnan gsky

shima ni yake kallo amma inka kalleshi ba xakace ni yake kallo ba can dai yamatso kusa dani yace min nayi kyau ko daga kai nayi kamar kadangaruw na budi baki da kyar nace kaji dadi kana da kyau kana da kudi

ya dan kauda kai yace ummm nasan damamana ina da kyau ba sai kinfadi mun ba ke kuma Allah ya wadata ki da cikon kirji da boom boom din roba ko

nayi kasa da kai ya matso kusa yace na fa firgita da naga cikon kirji afili fa wlh

yanxu boom boom din robar kawai yarage ingani afili yana magana yakawo hannu ya cafkin mun ukku dina ya wani lumshe ido nayi xillo na fada kan gado nabashshi tsaye ya bude ido yace xan wuce inna cigaba da tsayawa xan iya miki barna kinyi kankanta dayawa rukky lalurata ta miki girma

da sauri ya bude kofa yawuce nikam banxar wl ban fahimci komai a maganarshi ba nidai nakanjishi yana yawan cewana mishi barna kokuma xan mai Amma gsky ban fahimci abun dayake nufiba Nadan tsaya nakara kimtsawa naje kitchen wajen madam Aisha na tadda ta shirya abinci a kwando har biyu daya daya abincine da flas na ruwan xafi da kayan shayi dayan kuma kayan fruits ne na dauki daya nakawo polan na aje naje na dauko dayan

ina fitowa mom hanifa itama tafito madam Aisha tafito daga kitchen tana tambaya xamu gurin mara lpy nne muka ce mata eh tace ayyah ance wnd ya ke kiran sallah ne barayi suka harbeshi a naija ko mom hanifa tace eh ai yayan rukky ne tace ayyah dama ysyantane na nan ko Allah sarki Allah yabashi lpy mukace ameeen

Mom hanifa ta dauki basket daya nima na dauka muka fita mu ga in Jennifer din inta karaso

muna fita kuwa muka ganta tayi parking tana jiranmu muka bude mota muka shiga muka fadi Mata inda xamu dayake asibitin ba boyayye bane Dan danan muka gane muka isa da mukaje da kyar aka barmu muka ganshi dan Saida buf ya bugo waya tukunna aka kyale mu muka shi ga

muna shiga muka ga ansamai komai na rayuwa sabon blanket ne da sauransu dan asibitin akwai komai narayuwa su fridge ne ac tv plasma kai inka gani xaka xata dakin kanka ne

amma ikon ALLAH ankaro abubuwa sa babbi masu kyau harda dan akwati mai kyau da kayan sawa komai sabo gasu laptops nan ankawomai har biyu ga chaxoxin sunan masu kyau

munshiga yana Dan bacci mom hanifa tamun alamun mubarshi yacigaba da baccinshi

muka samu wasu yn kujerou masu kyau muka xauna muna dan kallon plasman da aka kunna a dakin tana magana ahankali

bamu wani Dade ba sosai ya farka xai danna wani abu ya hangomu yafasa nataso da sauri cikin farinciki. nace yaya Yusuf sannu yayi murmushi yace da xakira nurse ne taxo tadan samun pillow abayana

nai sauri nadauki pillow na samai ya jingina

yadan sadda kai kasa yagaisar da mom hanifa tamai yajiki yace da sauki tamai Allah kyauta

yace ameeen ya gd

nace yaya Yusuf mexakaci inxuba maka yace sunbarku kunshigo da abincinne dan sai sun tantance abincin da aka kawo in ya cancanci abawa pt din sai abashi inyayi daidai da ciwon mutumin in baxai kara matsalaba suke yadda ashiga dashi Dan su suke badawa

nace bari ai munsha tambayoyin Dan Saida aka Kira buf tukunna aka bammu muka shigo waisu ba ajinya aka idarsu

nan dai yace inhada mai tea nahada mai nace yaya Yusuf to brush fa yace oga Buf dayaxo ya mun har alwala nayi Sallah baki ga kaya sababbi bane ai shiyasiyo wasu abubuwan duk abunda nake bukata ya ajemun har laptop yakara mun guda daya baccin yaduko munnawa agd yace duka indunga amfani dasu tunda nana ce adauko mun

har kudi yabani banma San nawa bane suna cikin lokan can

Tunani nashiga yi irin kokarin da mutuminnan kemana amma har yanxu tunani nake to waye ya harbi yaya Yusuf haka

yasha tea din sosai yakecemun anjima xaa kwance bandage din zasuyi nasu aikin nace oh wanda aka taho dashi baxasuyi amfani dashiba kenan lallai yaya Yusuf xa kasha axaba yace bakomai hakn yayi daidai mom hanifa dayake da hausa muke magana bata fahimtar komai tana can tana kallon tv abunta

munkai wajen karfe biyar nayamma anan mukayi axahar da laasar dinmu a dakin

yaya Yusuf yace yakamata mu koma gd haka yamma tayi baikai ga rufe baki ba akayi sallama yanayin sallamar kawai na fahimci Buf ne

yashigo yamishi yajiki ya gaida mom hanifa niko ko kallan inda nake baiyiba ya tam bayeshi yasha magungunan shi Dan yace ma nurse din subashi aron dakin har xuwa dare kar sudamu yana wajen xuwa dare kafin ashiga dashi dakin operation din suka amince mai Dan sun san kwaron likita ne wanda yasan aikinshi dan Dr Buf har fuska yana sawa musamman in fuska tayi damage tofa sai annemeshi tunda yana kusa sosai kan sauran suxo dan yakware a fannin sosai MAASHAAALLAH

Yace duka nasha yace good yace ma mom hanifa xai koma gida ne yaya Yusuf yace Dan Allah suwuce da rukky

yace mundameka ko yace wlh kuwa yace to bari inkai mom hanifa xandawo daga baya inmaida ita dannima yau ina da aiki a asibitnnan Dan akwai wnd suka dameni da intaimaka masu yaron ya konu gsky kusan kashi sa bain na fuskar yaron tayi damage yana bukatar taimako kuma yaron musulmai ne abun tausayin ma bawani karfi garesuba shiyasa ma nai signing

dakin duk Saida akatausya wa yaron dan yace yau wajen kwanan su uku a asibitinnan kunsan inmutum baida kudi kuma suka ga musulmine tofa gsky sai Allah taimakonsu

yaya Yusuf yace hakane Dan abun ynx yakoma addini ai oga ALLAH ne yakawo ma musulmai irinku masu kishin addininsu kaduba fa kaga mukamai da kake rikewa soja ne kai kuma shugaba ma gaka likitan fata da muke da karancinsu musamman a anaija ga ka kuma Dan wrestling nibamma xata musulmai nabuga wrestling ba wlh

Buf yayi dariya yace kai yaya Yusuf kana da ban dariya a

yace wlh oga gsky ne



yace Toni bari in juya da mom hanifa xuwa karfe bakwai sai sai inxo indauki abuna

yaya Yusuf yayi dariya yace lallaikam abunka Dan sai kai din

naji dadin da akace bayanxu xanjuya ba nayi ma mom hanifa sallama namata gdy tace haba bakomai ai yaya Yusuf shima danta ne

suntafi bada dadewa ba yaya Yusuf yagaya mun duk ynd abun yafaru nacewa shi yaharbi kafarshi da duk bayanin da Buf yamai gasky nasha mamakin abunda yafaru lallai Buf kwarone ta ko wanne fanni shinshi wacce irin kwakwalwa gareshi mutum sai kace aljani komai da ruwanshi hmmm ummmm nidai jinayi wlh yakara burgeni inajinshi har cikin xuciyata wlh

gashi yace Allah ya kiyaye ya aureni wai nai mai kankanta abun ya tsaya mun arai har kuka nayi

ni wlh imma bai aureniba na gwammace inta xama mansion din indai xandunga ganinshi

duk dayana da mata wata xubin in abun ya motsa mun kamar inje inshaketa meyasa ma taxo mana Mansion muna xamanxaman mu da kullum sai naganshi inji Dan dadina Tambaya yaya Yusuf yamun Wanda ta rikita kwakwalwata kina son oga Buf ne na waro ido waje nace yaya Yusuf so kuma yace eh

nayi shiru namarasa abun daxance masa yakara maimaita tambayar daya mun nace tom yaya Yusuf imma na ce ina sonshi yaushe xai aureni kuma taya ma iyayenshi xasu yadda da wnn al amarin bugu da karima ai yana da matarshi

Murmushi yayi wnd ban fahimci inda yadosa ba yace kina dai sonshi kenan nace umm yaya Yusuf waxaiki wannan man din mutum mai xafi haka kudi ilimin xamani dana addini daukaka duk fa shi kadai

yace iyye yr kanwar tawa tafara hankali kenan na rufe ido nace kai yaya Yusuf da haka xanta xama yanxu fa shekarata 17 da yn watanni ai kaga na Dan kara wayau ba kamar da bako kuma kaga ina Dan karatu kaina yana kara wayewa yace lallaikam naji dadi yace kice har aure in aka maki xaki xauna daram kenan nace sosaima har in haihu abuna ba xancen operation INSHAAALLAH yaya Yusuf yayi dariya sosai yaga dai wannan wauta tawa halittace ba bari xanba

nace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login