Showing 69001 words to 72000 words out of 92896 words
ina chatting da waya na yashigo ya karaso ya zauna kusa dani,yakarɓe yawan ya aje gefe sai ya riko hannuna yana ɗan mammatse wa,sai ya ɗan ja da baya ya kishin giɗa jikin pillow ya janyoni zuwa jikin sa,
kai na na kwantar kan kirjin sa na lumshe idanuna ina jin yan da kirjinsa ke bugawa a hankali,
a sannu yarika shafa bayana da hannunsa ɗaya ɗaya hannun nasa kuma yana shafa sumar kaina,
tsit nayi dan ida nunsa ya shaidar min da abun da yakawo shi,
jin yana kokarin zuge zip ɗin riga ta sai na marairaice murya
"Ya SALEEM yanzu fa za'a kira sallah".
cigaba da zuge zip ɗin yayi kana cikin muryar nan nasa mai kama da mai jin bacci yace
"Kaɗan zanyi hirar kafin a kira sallar".
"Jiya fa da zafi kayi min kuma har yanzu zafi yake min, ni dai a'a".
kara sa zuge zip ɗin yayi tare da faɗin
"Yanzu ai ya dai na zafi ai nasan baƙya jin zafi yanzu".
Fuska na kwaɓe
"Allah yana mun nidai kawai daure wa nake yi shi yasa bana yi maka kuka, kuma gashi jiya kasa har yanzu yana min zafi".
"Oh sorry to yau a hankali zanyi hirata daga kan yauma baza ki kara jin zafin ba,kinji ƴar gidan Inna".
yafaɗa yana leko fuskata
murmushi nayi jin sunan da yakira ni da shi,
nace "To ni fisari nake ji".
"Ok to je kiyi". yafaɗa yana ɗagoni namike nanufi bayi,
ina shiga na tuɓe pant ɗina,naɗa go pant ɗin ido na ɗan zuba mishi ganin jini ya ɗan taɓa shi sai na ajeshi gefe kana na zauna kan toilet,Ina zama sai jinin yafara ɗiga da mamaki nake kallon jinin ba irin wan da nasaba gani a duk karshen wata da al'ada ta zata soma ba,wannan kalar jinin shiba baki ba shi kuma ba ja ba,zuwa can sai jinin yatsaya da ɗigan da yake yadawo sauka a hankali kamar yan da duk karshen wata idan yazo yake min,bayan nayi fisari nayi sarki,
na mike na tuɓe kayan jikina na wanke pant ɗin tare da yin wanka,na ɗauro towel nafito,
Ina isa tsakiyar ɗakin a na kiran sallar magriba,
mikewa yayi tare da mai da jallabiyar sa da ya tuɓe ya duɓeni yana faɗin
"Amma kira sallar bari naje nayi".
kai na gyaɗa masa yajuya ya nufi kofa yafita.
Batare da ɓata lokaci ba nakimsa jikina tsaf nahaye gado naja blanket na rufe jikina.
sai da a kayi sallar Isha kafin yashigo gida direct side ɗin sa yanufa yaje yayi wanka ya sauya kaya kana yashigo part ɗina.
Ina jin tura kofar sa nayi saurin mai da idanuna narufe kamar maiyin bacci,
a sannu ya tako ya iso bakin gadon ya haura kan gadon,ya janye blanket ɗin da na rufe jikina
nan yashiga shafani a sannu yafara jan doguwar rigar baccin dake jikina sama,har jikin sa na rawa ya tallafo ni jikin sa yazare rigar,
sai ya mai da ni kwan ce kana ya kai hannunsa yana kokarin zare pant ɗina,
cak ya tsai da hannunsa tare da ɗan ɗagowa yana kallon pant ɗin da yaɗan yi tudu
mai da idanunsa yayi kan fuska ta kana yace
"Buɗe idanunki nasan ba bacci kike ba".
ɗan mika nayi kamar wacce ta farka daga baccin gaske nabuɗe ida nuna akan shi,
hannunsa ya mai da kan pant ɗina,
"Me wannan yaushe kenan yazo??".
ya jero min tanbayar yana taɓa in da yake da tudun,
baki na ɗan turo kana nace
"Ɗazu". iska ya furzar daga bakin sa cikin fitinanniyar bukatar da yake jin kansa ciki yace
"Yau she kuma zai kare".
hannuna na ɗago nayi masa alama da yatsuna biyar
waro ido yayi tare da furta
"Har biyar!". sai kuma ya cusa hannayen sa cikin sumar kansa ya ɗan yamusa sumar kan nasa,tare da dafe kan.
jiki a sanyaye ya kwanto kaina.
"Wannan abu bai kyauta min ba ko kaɗan".
yafaɗa yana kai bakinsa kan ababen kirjina,yamutsa su da tsotsar su yashiga yi da kaga irin yan da yake yimusu kasan yana cikin sananin mukata,yarika shansu kamar zai cinye su,kana yarika kissing ɗin ko ina na jikina da rungume Ni sosai a jikin sa yana manna bananarsa da gogashi a jikina,yaɗau lokacin mai tsawo yana yin haka, gaba ɗaya ganin yanayin da yake ciki yafara bani tsoro.
idanunsa sun kaɗa sunyi jajir ga kankame Ni da yayi yana manna bananarsa sosai a jikina yana fidda wani irin numfashi da yafi kama da na wahala,
da sauri ya sakeni yamike yasauko a gadon cikin wani irin yanayi na muguwar bukatar da yake ciki yanufi kofa yafita.
Dan hakan ne kawai mafita a gare shi dan ji yake idan yaci gaba da zama cikin ɗakin ta yana ganin ta to bukatar ta zata iya illatashi,
da kyar ya iya isa cikin side ɗin sa saboda kullewar da marar sa tayi.....
Na'ima da yanzu shigo warta ɗakin sa jin saukar ruwa a bayi yasata tunanin yana cikin bayin sai ta zauna bakin gado tana zaman jiran fito warsa,
da sauri ta ɗago jin an turo kofa da mamaki take kallonsa,
"Ashe dama baya cikin bayin".
tayi maganar a cikin ranta,wani kallo tabishi da shi dan son gano yanayin nasa har yakara so cikin ɗakin,
A wahalce ya shiga tuɓe kayan jikin sa dan so yake ya sawa jikin sa ruwa ko zaiji sassaucin a bun da yake ji,
mikewa tayi cike da karairaya ta tako gaban sa sai ta faɗa jikin sa ta rungume shi,
wani irin bakin ciki ne ya tokare mata zuciya jin kamshin jikinsa,yanzu ta gama fahimtar ko waye mai irin wannan kamshin dan duk san da tazo jikin sa har in taji wannan kamshin tasan daga gun HAMDAH yafito,
sai dai a yanzu babu in da ta iya sabo da kai kayin da kasan ta ke yi mata dolen ta nima ya sosa mata,sai ta shiga
shafa bayansa zuwa bayan keyarsa.
Ido ya ɗan tsura mata kamar mai tunanin wani abu kana da sauri yakai hannunsa ya daɗa rungumota,
cikin tsananin wutar bukatar da ke azalzalar sa ya cicciɓe ta yayi kan gado da ida.
cikin hanzari yakara sa tuɓe kayan jikin sa,da sauri yakai hannu yaja igiyar rigar baccin da ke jikin ta sai ga rigar ta buɗe,babu komai jikin ta sai ɗan wannan yalolon rigar,
cikin hanzari ya afka mata, nan yashiga kokarin gusar da sha'awar da ke kokarin illatashi.
wani irin waro ido Na'ima tayi tana ganin abun kamar a mafarki,
wai yau itace SALEEM ya ɗauko da hannunsa ya ɗaura kan gado yakuma buɗe rigar ta da kanshi,wan da ita da kan ta zata tuɓe kayan ta a gaban sa tazo jikin sa tana shafashi sai yayi ra'ayi kafin ya sosa mata abun ta,mafiya yawan lokuta ma ita zatayi kiɗan ta tayi rawan ta.
mamaki mai haɗe da jin daɗi ne ya lulluɓeta dan ganin yan da yake yi mata kamar zai cinye ta, wani shu'umin murmushi tayi,
tana daɗa buɗe masa hanyar cike da jin daɗin lamarin...
Duk son sa nason gutsar da bukatar sa duka sai dai hakan bata samuba haka ya sauka a kanta yana jin cikin kashi 💯 na daga abun da yake jin kansa ciki kashi 30 ne yaragu daga abun da yake jin,
yau ya daɗa tabbatar wa *HAMDAH na daban ne*
duk da kuwa karancin shekarun ta,
yana sauka a gadon kira nashigo wa wayar sa ganin mai kiran nasa kuma a irin wannan lokaci, sai ya zura jallabiya a jikin sa kana yaɗau kiran tare da nufar kofar bathroom......
Ina nan kwan ce a in da ya barni yanayin fitar sa yada ɗa sani jin tsoro,nayi ta zuba ido ko zai dawo amma shiru haka bacci ya ɗauke Ni cikin zullumi,
washegari kasan cewar ina fashin sallah har a ka fita a masallaci ina kwance.
da misalin karfe 8 inanan kwance yashigo da sallama, ido na zuba masa yayi kyau cikin shiga na alfarma sai baza kamshi yake har yakaraso bakin gadon.
A hankali najanye blanket ɗin da na rufe jikina na mike zaune
"Ina kwana Ya SALEEM".
bafaɗa ina duban sa, ida nunsa ya lumshe yakuma buɗe su kana ya miko min hannu yayi min alama da in zo.
a sannu nazamo daga kan gadon na mike tsaye,har lokacin bai sauke hannunsa ba bai kuma cire idanunsa daga kaina ba, ganin hakan sai
a hankali na miko hannuna zuwa kan nashi,sai ya rike hannuna tare da dun kule shi cikin nashi ya janyoni jikin sa ya rungume ni.
nan wayar ta fara kara a lamar shigowar kira,a sannu yaɗago hannunsa da ke rike da wayar yayi picking na call ɗin ya kai wayar kunnen sa,
ɗan shiru yayi yana sauraron maganar da ake tacikin wayar,
zuwa can ya zare wayar batare da yace komai ba ya katse kiran,
a hankali ya ɗan rankwafo da kansa tare da ɗago kai na dake cikin kirjin sa a sannu yakai bakin sa kan goshi na ya manna min lafiyayyen kiss kana ya ɗaura idanunsa a kaina, a sannu yashiga motsa lips ɗin sa
"Zanyi tafi yanzun nan jiya da daddare nasamu kira daga abuja".
sai yariko kafaɗu na yana cigaba da faɗin
"Naɗan makara tun ɗazu ya kamata na tashi".
yafaɗa yana sakin kafaɗu na, a hankali na furta
"Allah ya tsare ya kiyaye hanya".
kai ya jinjina kana yace
"Babu rakiya?".
yafaɗa idanunsa a kaina,a sannu na isa in da hijabin sallah na yake na ɗauka na zura kan rigar baccin da ke jikina,nazo in da yake sai yaruko hannuna muka nufi kofa,har muka isa parking space yana rike da hannuna,yabuɗe motar yashiga gidan baya batare da yasake hannuna ba,yana dai-dai ta zaman sa sai yaɗan janyoni na rankwafo da kaina cikin motar,
da hannu yayi min nuni da lips ɗin sa tare da tsare ni da ido,
sarai na fahimci me yake nufi sai na juya ƙwayar idona nayi kamar ban fahimci abun da yake nufi ba,
hannuna da ke rike a hannunsa yaɗan matse kana ya ɗan suke fuska,
a sannu na matso da kaina nacuno lips ɗina naɗan ɗaurashi kan nashi,da sauri ya kai hannunsa ta bayan kai na yin hakan yasa bakin na ya daɗa mannuwa da nashi sosai, ida nuna na lumshi kana a hankali na kamo lips ɗin sa naɗan tsotsa sai na sake,da sauri na janye kaina jin yana kokarin zuro harshen sa cikin bakina, ina ɗago kai na na hango Aunty Na'ima tana tahowa in da muke,
shiko kokarin daɗa janyo ni yake sai kuma yasaki hannuna ganin direba ya karaso in da muke.
tsayuwa ta na gyara tare da ɗan matsawa gefe,cikin karairaya da cika da basewa ta karaso tawani shige gabana ta tsare bakin kofar motar,tasun kuyo jikin motar cikin kwarkwasa tasuke murya tare da faɗin
"My SALEEM ina fata dai ba daɗewa zakayi ba kasan zanyi missing ɗin ka sosai".
bayan ta nabi da Ido ganin yan da take wani yauki kamar zata zube jikin sa.
lekoni yayi yana faɗin
"Shiga ciki ki aje wayar ki kusa".
kai na gyaɗa tare da yin murmushi najuya a sannu na nufi kofar side ɗina na haura saman step ɗin karshe sai natsaya tare da juyowa.
lokacin taɗan matsa baya tare da rufa masa kofar, a sannu direba yaja motar suka fito daga cikin parking space ya juya kan motar zuwa hanyar fita,a hankali yazuge glass ɗin gefen sa,yakura min ido nima shi nake kallo, a hankali motar ke tafiya har suka fice daga gidan har sai da mai gadi ya maida get yarufe kafin na janye idanuna tare da sauke numfashi,
sai naji duk babu daɗi,a ƴan kwanakin nan babu shakka abu mai kama da sabo yashiga sakani na da Ya SALEEM.
A sannu na juya zan shige ciki ina ɗagowa sai ganin Aunty Na'ima nayi ta...........★
Mommyn Twins ce
🌺 *HAMDAH*🌺
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_( Book one)_
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
_imayiwa ɗauka cin al'ummar musaimai barka da sallah Allah ya mai-maita mana_🥰
🅿️27
Tana watsamin wani mugun kallo,baki na taɓe dan ni har yau kallon mara kai nake mata najuya nashige ciki na mai da kofa narufe tare da murza key,
da sauri na nufi bedroom jin wayata na ringing,Ina shiga kiran na yankewa,zama nayi bakin gado tare da ɗaukar wayar, kokarin mai da kiran nake
sai ga wani kiran ya kuma shigo wa,zama na nagyara tare da picking call ɗin na kara wayar a kunne da sallama, shiru yayi nima daga ɓangaren na hakan take jin yayi shiru sai na ja pillow na Kwanta jikin sa,a hankali najiyo muryar sa
"Ba nace ki aje wayar kusa da ke ba?".
ido na lumshe tare da kuma buɗe su
"Ai shi gowata kenan naji wayar na ringing".
shiru yakuma yi zuwa can yace
"Me kike yi a wajen tuntuni?".
kwan ciyata na gyara batare da nace komai ba, kuma jefo min tanbayar yayi
"Me kike a wajen tun ɗazu?".
"Babu komai". nafaɗa a takaice dan nidai a sanina yanzu ya fita a gidan kuma nima yanzu nashigo na iske kiran sa,amma yake faɗin tun ɗazu.
numfashi ya ɗan furzar wan da sai da naji sautin sa a hankali ya furta
"Ki kula sosai". a hankali na zato wayar jin ya katse kiran, bin wayar nayi da kallo,tare da nanata kalmar ki kula sosai da ya faɗa nayi "to me zan kula da shi sosai ɗin?".
nafaɗa a fili, wayar na aje gefe namike nashiga bathroom nayi wanka nafito na,ina gama kimsawa na nufi kitchen nahaɗa breakfast mafi sauki nadawo parlour ina zama najiyo wayata na ringing mikewa nayi na koma ɗakin, da ɗan mamaki na ɗaga kiran ganin shine yakuma kiran....
tun da ga kan wannan lokacin duk bayan minti 30 bayan kira wani kiran zai kuma shigowa wani bin ma 20 minutes sakani har yashiga cikin garin Abuja, lokacin da yashiga cikin Abuja yakirani yake faɗa min yanzu suka shiga nayi masa sannu da hanya dakuma fatan alkhairi,tun daga lokacin bai kuma kira na ba sai da daddare lokacin ma har na kwanta.....★
Yau kimanin sati biyu kenan da tafiyar Ya SALEEM kullum muna waya da shi kamar ko da yaushe duk bayan mintuna ko a wanni,sai dai a cikin kwanakin satin karshen kiran wayar da yakeyi yaɗan rago akasin na sauran kwanakin satin farko,yau kwana biyar kenan rabon da muyi waya da shi tun ranar da ya kira ni yace min ai ki ya masa yawa kuma zasu shiga meeting.bai kuma kira naba har yau,
na ɗan damu sosai da rashin kiran nasa duk da ko da munyi wayan ma bawata magana ce ko hira muke ba maganar sa baya wuce ɗaya zuwa biyu,sai dai ya sabar min da kiran nasa har nakeji na ɗan fara damu da rashin kiran nasa.
yau tun tashina nake niman layin sa amma baya shiga....
a hankali na mike daga kwance da nake na ɗau wayata da ke ringing ɗan kurawa lambar da ke yawo kan screen ɗin wayar ido nayi ganin lambar ba na Nigeria bane,da sauri nayi picking na call ɗin ganin yana daf da yankewa nakara wayar a kunnena tare da yin sallama,
daga cikin wayar na sinkayo muryar sa yana amsa sallamar.
ɗan numfashi na sauke wan da hakan yayi dai-dai da saukar numfashin sa wan da sai da najiyo sautin sa,
"Ya SALEEM". nakira sunan sa,
"Na'am". ya amsa cikin wani irin voice da yasa ni lumshe idanuna,zamata na gyara tare da faɗin
"Inakwana Ya SALEEM".
a hankali cikin yanayin sa yafurta "Wuni dai". ido naɗan waro nace "Yanzu fa gari ya waye".
muryar sa na kuma sinkayo wa
"Oh sorry hakane Amma a Nigeria".
langwaɓar da kaina gefe nayi tare da marairaice murya
"Nigeria kuma?". nafaɗa tare da curo wayar a kunnena nakuma kallon lambar da yakirani da shi ɗin,
mai da wayar nayi jin yana faɗin
"Eh amma a nan in da nake basafiya bace yanzu".
"Ya SALEEM yaushe zaka dawo?".
ɗan shiru yayi kana a hankali ya furta
"Bana kasar kinaso na dawo ne?".
shiru nayi,kuma jefo min tanbayar yayi
"Kinaso na dawo?".
nan ma shirun na kuma ina wasa da ƴan yatsuna,
" *HAMDAHHH*"
yakira sunana cikin wani irin sauti mai rasa ƙwaƙwalwa da shiga jiki,wannan shine karo na farko da nataɓa ji Ya SALEEM yakira sunana haka kawai,
rausayar da kai nayi tare da kaɗa ƙwayar idona nace
"Na'am". numfashi ya furzar,a hankali na ciro wayar jin alamar ya katse kiran,bin wayar nayi da kallo tare da sauke numfashi....
na mike a hankali nashiga bayi,
da damuwa nashiga tuɓe kayan jikina dan son kimsa jikina karo na biyu a safiyar nan,ba shakka zuwa yanzu nafara tsorata da lamarin jinin nan,iya adadin kwanakin al'ada ta kwana huɗu ne a na biyar kuma zanyi sarki ban taɓa kai wa ko da kwana shida ba sai gashi wannan karo har kimanin sati biyu,
nafara damuwa ganin kwanaki suna ta ja jinin kuma bai tsaya ba.
wanka nakuma nafito na kimsa cikin riga da zani na atamfa,
ina gama shirin na mike dan yau ina son zuwa gida, na yafa gyale naɗau ƴar karamar side bag da waya ta nanufi waje na kulle kofar side ɗina gaba ɗaya kana nafita a gidan,na tare mai a dai-dai zuwa gidan mu...
Koda muka isa na sauka nabiya mai adaidai kuɗin sa na shiga cikin gidan direct part ɗin Ummi na nawuce,da sallama nashiga parlour'n cike da ɗokin ganin ta.
Aunty Jaleela Fauzan Nusaiba Fadil babban yaron Aunty Jaleela Ummi duk suna zaune cikin parlour'n kasan cewar yau Saturday.
da gudu Fauzan Nusaiba Fadil suka taso suka rungume ni suna ihun murna,
Nima rungume su nayi cike da son yaran kana na janyosu muka karasa cikin parlour'n,
Muka zube saman kujera kusa da Ummi,masawa gefe Ummi tayi tana faɗin
"Jimin sha-shan ci zasu karya min kafa". fuska ɗauke da dariya nadube ta ina faɗin
"Kai Ummi karya kafa kuma".
Aunty Jaleela dake baiwa Feedrah nono ta harareni tare da faɗin
"Ai HAMDAH hankalin ta ɗaya dasu babu girma sai na jiki".
baki na murguɗa mata naruko hannun Ummi nace
"To ina Ummi na ne".
tace "To sai ki karya ta ki huta".
ido na waro nace
"Cap bakin ki ya tsari kuntun a yaba".
Ummi kam ido taɗan tsuramin kamar mai son gano wani abu,
sake hannunta nayi na mike ina faɗin "Fauzan Nusaiba Fadil kuzo muje sashin Mamie".
naɗau Feedrah data saki nono tana ta juyo kai kamar mai jin abun da ake faɗa na saɓe ta a kafaɗa muka nufi kofa.
Aunty Jaleela tace
"Ai gara kuyi tacan daga zuwan ki kincike mana guri da surutu".
gyara rukon Feedrah nayi ina faɗin
"Ai zan dawo ma"....
A parlour muka iske Mamie zaune,ta ɗago da murmushi tana amsa sallamar mu,hannu ta miko tana faɗin
"Kawo min kishiyar nan nan na rankwashi kanta ɗazu sun