Showing 54001 words to 57000 words out of 92896 words

Chapter 19 - HAMDAH part 1 complete hausa novel

RASHEEDA   

04 Oct 2024

11911

mutum kullum a ruwa wane kifi, jibi yan da tajeme kamar wan da tayi ciwon rabin shekara".

Goggo Hauwa ta dubeni da kyau kana ta mai da kallon ta ga Inna tace
"Inna ai bata wani rameba sai dai taɗan faɗa kaɗan kin san zazzaɓin dare saurin sa mutum ya faɗa yake".
nidai wiki-wiki nayi da ido jin duk inda Inna ta ɓullo sai goggo Hauwa ta tarota nan ne naɗan ji hankali na yaɗan kwan ta da Inna bata fahimci komai ba..

Washegari
Da safe goggo Hauwa tagama shirin ta na tafiya dan mijin ta ya dameta da kira kan takoma,ina rike da jakarta muka fito,a can jikin mota na hango shi tsaye yana yiwa direba magana, a hankali nake ɗaga kafata har muka isa gun mota,direba ya amshi jakar yasaka cikin mota,
kuɗi yazaro masu yawa ya mika mata yana faɗin
"Goggo shiga kuje Allah ya tsare".
Amin ta amsa da shi kana ta shiga motar,
masowa nayi gefen da take nayi mata Allah ya kiyaye muna ɗagawa juna hannu suka fice a gidan,l.
A sannu na juya ina ɗago wa muka haɗa ido da shi, kasa nayi da kaina na ɗan raɓa gefe nasoma tafiya,bayana ya kafe da ido har na ɗan yi nisa sai naji muryar sa daf da ni,
"Har yanzu zafin yake ne naga tafiyar batayi normal ba?".
lumshe idanuna nayi tare da kuma buɗe su jin yan da yayi maganar cikin wata irin murya mai shiga jiki,
"Muje na gani ko ciwon bai warke bane har yanzu".
kafaɗa na make tare da zillewa gefi ganin na kokarin riko hannuna sai nayi sauri nashige ciki, ɗakin Inna na koma nayi zama ta a can.

(Bayan kwana uku)

bayan sallar Isha
Ina wance a kan godo Inna na zaune a gefe na yashigo da sallama,
Inna ta amsa tana faɗin
"An dawo ne mai sunan malam?". in da yasaba zama duk san da yashigo nan ya zauna,tare da faɗin "Eh". a takaice,
daɗa yin lip nayi a kan gadon kasan cewar nabaiwa kofa baya ne nayi sit kamar maiyin bacci.
hira Inna tashiga yi masa shiko da um yake binta dashi kamar kullum idanunsa yana kan waya,yaɗan jima zaune kana
ya mike ya dubi in da nake ƙwance sai ya mai da ida nunsa kan agogon da ke ɗaure a hannun sa, kana yace
"Ke zo".
yafaɗa yana kuma duban in da nake.
Ko motsi banyi ba dan nasan karshe yace magani zai bani, nikuma yanzu ƙwata-ƙwata bana son yarika bani,
Madadin yabani sweet idan nasha maganin sai yarika bani bakin sa nata tsotsa sai aman ya lafa yabarni da jin kunya..

Bugu Inna ta kaimin a kafa tana faɗin
"Yo ke kurma ce kinaji a na kiranki kiyi burus".
baki na runɓura namike,shiko kofa ya nufa yabuɗe yafita,namike nabi bayan sa ina kunkuni kasa-kasa.
Ina fita yariko hannuna ya jani muka nufi hanyar bedroom ɗina.

A ɓangaren Na'ima
tun fitar shi taji hankalin ta bai kwan taba duk da tasan yakan je part ɗin kullum tun zuwan Inna, Amma zuwan sa na yanzu haka kawai jikin ta yabata suna tare,
ta babban parlour tabiyo tana sakai ta hango shi rike da hannun ta suna shigewa cikin ɗaki,
baya tako ma tana jin zuciyar ta kamar zai fashi.

Ko da muka shi ga ɗakin zama nayi bakin gado shikuma yana tsaye yana bare maganin naji daɗin ganin iya sauran maganin kenan yaciro shi,
yamika min maganin da gorar ruwa na amsa ina ɓata fuska nahaɗiye da kyar,ido na rumtse naɗauke numfashi na sonake aman ya ko ma batare da nakai komai bakina ba,amma ina sai ji nake maganin na kokarin dawowa,
yana tsaye yana kallon na,
"Ya SALEEM".
nakira sunan sa da karfi sai kuma namike da sauri ina kokarin nufar bayi,yayi saurin riko ni ya janyo ni jikin sa,yaɗan rankwafo da fuskarsa zuwa nawa,ture sa na shiga yi jin aman na daf da fitowa,a hankali ya tallafo kaina yana kallon fuska na,fizge-fizge na shiga dan son kwace kai na amma nakasa cikin matukar tashin zuciyar da nake ji sai kawai na sakalo hannaye na a wuyan sa naɗa go kaina sosai in da tsawo na zai kai.
da kyar nabuɗi baki hawaye na sauka a idona nace
"Ya SALEEM zanyi amai".
idanunsa ya lumshi tare da kuma buɗe su,komai baice ba sai kallon fuskata da yake,cikin sananin tashin hankali da fitar hayyaci nakuma yin sama da kaina na ɗaura bakina kan nasa cikin saurin na cafki lips ɗin sa natsotsa tare da tura harshe na cikin bakin sa nalabuɓu nasa harshen nashiga tsotsa ba kakkauta wa.

Ɗagoni yayi cak batare da bayari bakin mu yarabu da na juna ba, ya haye kan gado a sakiyar gadon ya zauna yana manne dani a jikin sa, zuwa lokacin numfashi narika sauke wa a hankali a hankali,nan aman ya tsaya, a sannu nazare bakina tare da buɗe idanuna ina kokarin mikewa a jikinsa, sai ya daɗa rikeni sosai kasa nayi da kai na cike da jin kunya,ido nawaro ganin babu riga a jikina sai kuma naji hannunsa a bayana yana cire maɓallin bra'n jikina yazare shi,da sauri na saka hannuna nakare nono na,duk da kuwa iya kansu kaɗai hannun nawa yarufe, hannun sa yasaka yaɗa go haɓa na idanunsa yakasa cikin nawa sai yayi kasa da kansa yazuro harshen sa yalaso lips ɗina,saurin maida idanuna nayi na lumshesu jin yan da yake ta zagaye lips ɗina da harshen sa,sai ya ɗago kansa yaɗagoni yakwantar dani a hankali,da sauri na janyo rigata na kare kirjina cikin tura baki nace
"Ya SALEEM nidai kabari".

Ido yakafe ni da shi tare da soma cire botular rigarsa,
ganin kirjinsa yafara bayyana sai nayi saurin rufe idanuna,
can sai naji bakin sa a saitin kunnena yahura min iskar bakin sa cikin kunne, a sannu na buɗe idon cikin sixy voice yace
"Kinajin yunwa?".
kai na girgiza da sauri.
"Yaushe kika ci abinci?". nace "Ɗazu a ɗakin Inna".
Hannunsa ya ɗaura kan cikina yana shafa wa a hankali cikin wani irin fitinannen murya yace
"Baƙya jin yunwa kin tabbata?".
Kai na gyaɗa da sauri cikin rashin fahim ta haɗe da zallar tsoro,
"Ok". ya furta yayin da yasoma yin kasa da hannunsa zuwa kan kugona yayi kasa da wandon jikina yazare shi, gaba ɗaya,da sauri nace
"A'a Ya SALEEM dan Allah".
sama yayi da hannunsa yariko rigar da na kare kirji na da shi yafincike shi yawurga shi gefe, da sauri cikin tsoro da tuna kwanaki biyar da suka wuce murya na rawa nace
"Ya SALEEM dan Allah kabari".
nafaɗa ina riko hannunsa da ya ɗaura shi kan breast ɗina,wani numfashi ya sauke, san da ya cafko ababen kirjina.

Sosai yashiga lailaya su cikin tafin hannunsa sai kuma yaɗan yunkuro yakafa bakin sa yashiga tsotsar su,tuni jikina yakama ɓari,cikin tsananin tsoro nashiga ture kansa.
A hankali yaɗan ɗago batare da zare bakin sa kan breast ɗina ba yahaye kaina yana cigaba da tsotsa,a hankali yacusa kafan sa sakan kanin kafafuna yarika buɗa kafafuna har ya shige sakan kanin su.
kankame damtsen hannun sa nayi jin yana kokarin manna jikin sa da nawa,
tuni hawaye yafara wanke fuskana cikin tsananin tsoro muryar narawa nashiga faɗin,
"Nidai kabari Ya SALEEM kaga ranar Inna bata sani bane in da ta sani Allah da yanaki zatayi,
Ya SALEEM akwai ciwo fa da zafi nidai kabariiiiiiiiiiiii".
Na karashe maganar da karfi jin yan da ya haɗe kugun mu,
sai ya ciro bakin sa kan breast ɗin tare da furta
"Ashhhhhyyyhh HAMDAH nutsu kada kisa na fama miki ciwon a hankali zanyi, Inna ma bazata hanani yiba tun da tasan hakki nane".
Baki na buɗe zan sake kara yayi saurin kai tafin hannunsa yarufe min bakin cikin fizgar numfashi da matukar sixy voice yace
"Ahhhshiiii HAMDAH karkiyi kuka ki nutsu bazaki ji zafi ba kin ji ai babu zafi ko?".yafaɗa tare da
cire hannun sa kan bakina yana girgiza min kai,ido na rumtse tare da sakin wani sassanyan kuka ina faɗin
"Wlh akwai zafi wayyo zafi wayyo Inna nidai ka kyaleni".
"Washhhhyyyhh HAMDAH Allah dai ya miki albarka Ahhhhh HAMDAH".
Haka yarika faɗa da wasu maganganun da ni bazan iya tan-tan ce abin da yake faɗan ba sabi da kukan da nake.
Nidai kuka narikayi da rokon sa ya kyaleni,ganin bashi da niyyar barina sai nashiga kiran Inna duk da bani da tabbacin zata jini dan sakanin ɗakin da take da nawa da rata.
Ya daɗe yana abu ɗaya sai da dare yayi nisa sosai kafin ya kyaleni,ya kwanta gefe na yana mai da numfashi yayin da hannunsa ke rike da nawa yana ɗan murzawa,
nidai zuwa lokacin ma har nagaji da kukan sai hawayen dake sauka gefen idona.


Mikewa yayi yaɗau boxes ɗin shi yasaka,yasau ko a gadon yashiga bathroom yayi wanka yafito,
bakin gadon yazo yaɗa go ni yana faɗin
"Kukan bai kare ba har yanzu? zo muje kiyi wanka".
yakamo hannuna yamikar dani tsaye
ɓari jikina ya kamayi sai dai bakamar na ranar ba dan yau bana jin jirinnan ma sai dai ɗan rawar da jikinan keyi, da sauri ya rungume ne yana faɗin
"Ya salam".
sai ya zaunar da ni kayan sa ya ɗauka ya saka yafita da sauri zuwa can yashigo ɗauke da plt da cup a hannunsa,yadire shi kan table in gaban gadon yamaso da shi gabana,kallon plt ɗin nayi a bincin da nagirka ɗazu ne yaje yazubo a ciki,
tun kafin yace naci ma naɗau cokali nasoma ci dan jin cikina nake kamar an yashe,zama yayi a gefe na tare da sauke numfashi ya cusa hannunsa cikin blanket ɗin da na rufe jikina da shi ya cafko breast ɗina yana wasa da shi,
kusan rabi naci a bincin na aje cokalin,
cike da kulawa ya dubeni yana mai cigaba da wasa da ababen kirjina yace
"Ɗau tea ɗin kisha".
kai na girgiza a hankali na ce
"Na koshi". "Ok".
yace, ya zare hannunsa ya mike yariko hannuna ya ɗago ni,ga mamaki na sai naga na mike babu ɓarin jikin nan sai dai ɗan zafin da HQ ɗina keyi, hannu na yarfe tare da matse ido nace
"Wayyo zafi".
cak ya ɗagoni yanufi bayi, sai da yagasa min jina sosai kafin ya sani nayi wankan sarki, yariko hannuna da kafata nafito dan gurin yarage zafin sosai.muna fita najanye hannuna
gaban wardrobe naje naciro doguwar rigar bacci,shiko gado ya haye yakwanta rigingine yayi pillow da hannunsa, yakafe ni da ido,
koda na saka rigar
Kofa na nufa da zummar fita,
yace
"Ke ina zaki?".
baki naruro
"Gun inna".
nafaɗa tare da ci gaba da tafiyar
"Zo nan".
tsayuwa nayi ina kallon sa batare da nazo ɗin ba,fuska yaɗan haɗe yace
"Kizo nace".
A hankali nataka nazo gaban gadon natsaya
yaɗa go yamiko hannunsa yajanyo ni nafaɗo jikin sa sai ya gyara min kwanciya nayi pillow da damtsen damansa,
Ido ya tsuramin kana yace
"Me zakije kiyi a gon Inna'r bayan ina nan".
Shiru nayi batare da nace komai ba, hannu yatura cikin rigana yaci gaba da faɗin
"Zakije faɗa mata abin da namiki ne?".
Ido nawaro da sauri
"Ok na ɗauka ai zakije faɗa matane gobe na kara masa kaimi".
baki na turo, janyoni yadaɗa yi jikin sa yazuro harshen sa yalaso lips ɗina,a hankali yace
"To muyi bacci gobe sai ki faɗa mata".
Yafaɗa yana daɗa cakumar ababen kirjina...★


Washegari yana tafiya masallaci nagudu ɗakin Inna a nan nayi sallar asuba ɗin.
Tun daga ranar nashiga wasan ƴar buya da shi, idan yashi go har in naji sallamar sa idan ina ɗaki nane zan fita na je kitchen har sai naji alamun tafiyarsa kafin nafito, in Kuma Ina ɗakin Inna ne daga naji alamun shigowar sa zan shige bayi bazan fito ba sai naji yafita..

1 week later


Yau da kuka na tashi dan kuwa yau Inna tace zata koma Dass tun da sassafe ta gama shirya kayan ta.
ina zaune a gaban ta nayi tagumi hawaye na sauka a idona,
yayi sallama yashigo,yadubi Inna yace.........★






Mommyn Twins ce


*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️22




"Inna kin gama shirin kuwa?".
mikewa tayi tana gyara mayafin kanta tare da faɗin
"Eh nagama". da sauri na mike hawaye naciga nazuba nace
"Ayya Inna kinji". tarar numfashi na Inna tayi da faɗin
"Bana ce miki kibari sai bikin Rabi kizoba auren nata ma ai saura mako guda ne da kwana biyu yanzu, in kika zo bikin sai kizauna kiyi bakun ta kafin ki dawo".
"Babu in da zataje ko lokacin bikin yayi wacece ma Rabi ni ban san taba dan haka bazata je ba".
Yafaɗa yana duban Inna da ƙyau.
Hannu Inna tashiga tafa wa tana faɗin
"Eh lallai ma kuwa kai mai sunan malam kafita a idona Rabi kawar tatace zakace baka santaba ko me,
naga wani iko kake so karika nunamin kafini a kan yarinyar nan to ko ubanen kuma basu isaba,dan tsiya haka ranar muka tafi da ita can gidan uban ku shine kaɗau ko ta ka dawo da ita batare da sanina ba dan kaga namaka shiru ko, to bari kaji sai taje bikin".

Fuska ya suke yace
"To ai sai taje nagani".
"Eh ai dama kai kafi kowa gadon Lantai iya karfin hali ba, in dai karfin hali ne to kuna kan gaba,mutum da kayan sa afishi iko da shi ni da kuɗina ma tagaya min bakar magana ai gashinan kai ma kayi gado".
Juyawa yayi cike da kosawa da surutun nata yasoma tafiya yana faɗin
"Wannan kuma ku kuka sani ke da Lantai ɗin,magana nake kan iko na ni ABDALLAH nace bazata jeba".
"Ai kin hofi kamata yayi a canza maka sunan ma dan sunan kawai a ka baka bakaci sunan ba, dan shi mai sunan ba haka yake ba mutum gaba ki ɗaya a juye".
Waje yayi bai kuma bi takan taba.

Dubana tayi tace
"Share hawayen ki maza sai ya hanaki tafiyar na gani".
mikewa nayi nashare hawaye na naɗau jakar kayan ta muka nufi waje muna tafe tana
lallashi na tana faɗin
"Ai dolen sa ya barki kizo".
atsaye jikin motar muka taddashi direba kam yana cikin mota zaune yana jiranta a bisa umurnin sa,
But ɗin motar yabuɗe yana faɗin
"Kawo jakar a sashi anan".
yinayi kamar ban jishiba dan haushin sa nakeji da yace bazan tafi ba, na daɗa kawar da fuskata dama bata in da yake nake kallo ba,
Inna tace
"Kinci gidan ku bakijin a bin da yake faɗa ne bazaki kai masa ba".
baki na tura na juya na mika masa jakar kai na a kasa batare da na ɗago ba dan nasan ni yake kallo,
ya amshi jakar yasashi cikin motar yarufe,Inna kam tuni har tashige cikin motar hawayen da yazubo min na share kana na maso gefen da take nace
"Allah ya kiyaye hanya Inna".
tace "Amin ungo karɓi wannan kya aje kirika kashewa a hankali".
murmushi nayi ina kallon 2k da ta zaro cikin kuɗin da Ya SALEEM ya bata take mikamin nace
"Inna kibar shi ni ba abin da zan siya".
tace
"To shikenan" tadubi Ya SALEEM tare da faɗin
"Allah yayi albarka ya kara arziki".
Yace Amin.
kana direba yatada motar wani hawaye ne yagangaro min san da motar tafara tafiya,nakai hannuna naɗaya nashare ɗayan kuma na ɗago ina ɗaga mata har suka fice,najuya a hankali nasoma tafiya,sai ya biyoni yana faɗin
"Ke". ju yowa nayi batare da na amsa ba, sai yarika wani ce min ke. sai kace bai san sunana ba, idan yatashi yimin mugunta yana tumurmusani yana kiran sunana haka zaiyi ta faɗan HAMDAH HAMDAH, baki nakuma turowa.
"Ke ko da gaske kin fara zamowa kurman ce".
baki na murguɗa, dai-dai nan wayar sa tayi kara da sauri najuya nashige ciki,a parlour na zauna kan 2str gaba ɗaya jina nake kamar mara lafiya shikenan Inna tatafi,guntun hawayen idona na nashare, tare da mai da idona kan tv inda naga suke hasko wani Film mai ƙyau.
sai ganin sa nayi tsaye a gaba na da sauri na ɗago dan banga shigowar sa ba gaba ɗaya hankali na nakan tv.

Ɗan rankwafo wa yayi yakamo lips ɗina da yatsunsa biyu yaɗan matse,da sauri narike hannun sa ina juya kai,sakin lips ɗin yayi yana faɗin
"Sai yayi jini idan kika kara burguɗa min su".
hannu na yarfe tare da ɗan turo bakin,
wani irin kallo yake bina da shi,sai nayi saurin sun kuyar da kaina, ganin ya mike nayi zaton tafiya zaiyi sai gani nayi yazauna gefe na,tare da janyoni jikinsa sosai,
a hankali yasoma magana
yayin da
yakai hannunsa yana ɗaga rigana sama,
"Yau she ne rabonki da Dass ɗin da har kike so kije to ban Amin ce ba".
Ido na waro a raina nace
"Yaushi?. shikara ta uku fa yake cewa wai yaushe ne rabona da shi".
"Sai kin kara wani shekaru ukun".
Ido na waro dan banyi zaton maganar tafito ba.
yana ɗaga rigar yacusa hannunsa cikin bra yaciro ababen kirjina,
da sauri ya sunkuyar da kansa yacusa cikin kirjina ya manna bakin sa kan ababen kirjina tare da yi masa wani irin zuka da tsotsa, ɗayan kuma yana matse shi da hannunsa.
ba shiri na lumshe idanuna yayin da naji wani irin yarr-yarr a jikina da sauri na ɗago hannuna na cusa cikin sumar kansa tare da ɗan bankaro kirjina
"Ya SALEEM". nakira sunan sa ina daɗa cusa hannuna cikin sumar kansa,
sosai ya manna bakin sa yana aikin sarrafa breast ɗina cikin bakin sa da tafin hannunsa,nan da nan naji wani irin kasala da wani irin yanayi yana saukar min, bayana na maida shi jikin kujera nayi lup inajin yan da yake yi min, shiko hakan dama yadaɗa bashi yadaɗa cusa kansa da manna bakinsa sosai.

Karar buɗo kofar da akayi ne yasa shi zare bakinsa kan breast ɗina yaɗa go kansa da kyar yana mai da numfashi yayin da idanunsa suka gama sauya wa.
da sauri naja riragana kasa narufe kirjina da mamaki nake kallon Aunty Na'ima da ke tsaye tana binmu da kallo wan da yafi kama da mamaki da tuhuma,
aɓangaren Na'ima
wani irin bugawa zuciyar ta keyi da sananin karfi tana jinsa kamar sai faso kirjin ta yafita,sai kuma tayi wani irin juye tana kokarin barin parlour'n dan zuwa lokacin ji take in tacigaba da tsayuwa zata iya zubewa kasa,
"Da kata".
yafaɗa yana gyara zaman sa
juyowa tayi tana wani irin huci, yadube ta da kyau kana yace
"meyasa kishigo batare da sallama ba ko kinyi sallamar ma miyesa baki ɗan dakata kafin kishigo ba, baki gani ita in zata shigo in da muke ko tayi sallama sai ta tsaya na ɗan wasu lokuta wani sa'in ma sai ance tashigo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login