Showing 3001 words to 6000 words out of 92896 words

Chapter 2 - HAMDAH part 1 complete hausa novel

RASHEEDA   

04 Oct 2024

11892

gudun kada takuma kawo zancen wanke-wanke da shararnan.
Ina gama shiri nafito a kicking nasami Inna harta had'a a bin karyawa tazubo ta mikamin Ina kammala ci tami komin naira 50 nakarb'a inata murna nayi waje.

Karfe 12:00 muka fito daga aji Ina shiga gida Inna tace nayi maza natub'e nazo nayi shara nasan dai batada lfyr baya bazata iya sun kuyoba, ranar duk wata kiuyata Sai da Inna takure Dan kuwa a kaina tatsaya har Sai da nayi sharar, Ina gamawa naci a binci da sauri nayi Shirin isalamiya natafi tun lokaci zuwa isaliyar Bata yiba,
Gidansu Rabi naje nad'au Kota mukayi lanbun Baba na lambu,a can mukayita wasanmu har Saida mukaji haya niyar d'alibai kafin muka nufi makaran tar
Afilin makaranta tar muka tadda d'alibai,
Bud'e Baki nayi Dan gabad'a namance yauce ranar karb'ar hutun mu, kwata-kwata banji dad'in hutun Nan ba Dan tanan ne kad'ai nake samu nafito nayi wasana haka nakoma gida Raina ajagule.

Ina zuwa kofar gida naga wasu maza su biyo tsaye nazo zan wucesu d'ayan ya ce "am da Allah gidannan Zaki shiga?".
Da kai na'amsa Masa
Ya ce "yauwa kice ana sallama da Saleem". Juyawa nayi zan shige sai d'ayan ya ce "am yasunan ki?"
"na mance saina tanbayo" nafad'a tareda shigewa ciki Ina kunku ni "sun Sani gaba saiwani tanbayo yi sukeyi min sai kace wasu 'yan jaridu toni dasuke cewa nayi musu sallama da Ya Saleem so suke naje Bauchi'n nakira wo musu shine ko me".
Ina sakaina ciki naja natsaya da mmk nake kallon sa ko yaushe yazone oho Yana zaune kan taburma Inna na gefensa kan kujera sai juya invitation card take a hannun ta,
Baki nawashe "la Ya Saleem Ashe kazone shiyasa wad'an can gar da yen sukece na kirawo musu kai"
Da sauri na Isa Inna suke
Nad'au iv Mai d'aukeda sunan Saleem Abdallah and Na'ima, Baki nakuma washewa "la sunan matarka kenan Ya Saleem"
Wani kallo yy min dayasa ni saurin suke bakina,
Inna tace "to Mai sunan Malan madadin kazo da goro karaba wa a bokan ar ziki kazo da wad'an Nan takar dun, yanzu Taya zantu rawa makota ta kardar nan ai sai dai nasai goro na raba musu".

Adakile ya ce "ai dama wanna ba naki bane na jama'an nane"
Yasaka hannu a aljuhu yazaro kud'i yamika mata yad'aura da fad'in "gashi saiki siye goron kiraba wa jama'ar naki"
Da sauri na ce "haba Inna ga abun 'yan gayu kice wani goro ni barima naje gidan su Rabi nanuna mata"
Na a je jakata najuya da sau ri.
"Ke zonan!". A han Kali najuyo nazo d'an nesa da shi hannu yamika min a lamar na ba shi Mika Masa nayi kafin yakar b'a nasake yafad'i kasa najuya cikin tura baki na sallake kafar sa d'aya da ya mikar da shi da sauri Inna ta janye kafar ta ganin namiko kafata nayi bal da jakar makaran ta ta nashige ciki. Inna tabi bayan ta da kallo tana girgiza kai
Yun kurin mikewa yashiga yi Inna ta ce "rabu da ita Mai sunan Malan in dai Hamdah ce bakaga komai ba".
"A rabu da ita kenan tayi a bun da take so waini wanna yarin yar yaushe ne zata gyaru".
Ganin yamike tsaye yasa Inna saurin mike wa
Ta ce "yo Hamdah'n nawa take ai sai hakuri idan tagirma duk wad'an Nan a bubuwan bazata Rika yin suba".
Sun kuyawa yy ya kwashe iv in sa yy gaba Dan yasan idan a kan Hamdah ce komai za a ce bayar da Inna zata yiba.


Uniform in jikina natub'e na shiga bayi,duk kiuya ta ina son wanka sosai kodun nayi wasa da ruwa ina gamawa nafito nasaka Kaya na nufi waje, kamar Inna jira take ta ce na d'au tsintsiya maza nayi shara i'dan nagama Kuma nayi wanke-wanke, kamar na kur ma ihu haka naji.

Tunda dare yy nafara tunanin gofe fa asabar ce bb makaranta gashi an ba da hutun
Islamiya gobe Kam nasan Inna saita kwakulo duk ai kin gidan Nan ta jibgamin.
washegari dasafe inata zuba idon ganin Inna zata shigo shiru yau Kam nasan makara tayi har bacci yad'au keni.
Saida Rana yafito tarr kafin naji motsin ta Jin a lamu zata shigo d'akina sai na yi saurin sauka a gadon nashiga bayi,
Inaji tashigo tayita surutu tafita ina kus na dad'e sosai Sai da nayi wasan ruwa kamar yan da nasaba kafin nafito,
Ta window nale kata nagan ta a kicking,
Hijjab nad'au ka nafito a han Kali nasa kafa zan fita daga cikin parlour sai ganin ta nayi tana kokarin shigo wa "yauwa da ma zanje nataso ki kenan ga wanke-wanke can nahad'a Miki je kiyi".
"Inna kibari sai an Jima Mana nifa sanyi nake ji".
ta ce "wuce da Alla wani sanyi a ke da Zaki ce kinajin sanyi"
Zun b'ura Baki nayi
tawuce gun wanke-wanken na rataye hijjab Ina
a kan igiya nafara wanke-wanke'n Inna sai Karo min wasu
take tana fad'in "kigama maza kiyi shara mace batada
ai kin da ya wuce wannan".
Tana barin gurin da
sauri-sauri nawan ke kwanu kan namike nawan ke kafata, nasau ko da
ga gun wanke-wanken a
han Kali naleka kicking ganin Inna
Bata ciki sai na janyo hijjab Ina natafi cikin sand'a nafice a gidan,
Numfashi nasauke lokacin da nafito kofar gida.

"haba wai mutum bazai hutaba kullum tabi ta ishe shi da wani
maganar wanke-wanke da shara toma ai sai
kin ganni".
Da sauri nad'au hanyar gi dan su Rabi a kofar gi dan su nagan ta rike da roba na ce "Rabi Ina Zaki?"
ta ce "ai kan Mama"
Na ce "nidai lanbun Baba na lanbu zani".
"Muje da ga gurin sai naje wa Mama ai kan ta".
Muka d'au hanyar lanbun.

Da gudu muka shiga cikin lanbun yauma sai da muka faffasa masa tumatur yabamu tiyo muka yita zubawa shukin ruwa duk muka jika jikin mu,
Sai da muka gaji Dan kan mu muka fito muna fita a na Kiran sallah Ido nawaro "nashiga uku yau zan gamu da masifar Inna".
Rabi ta ce "wayyo nikam Mama duka zata min sai da ta ce nayi sauri".

Sauri muka fara yi Rabi tayi hanyar gi dan da Mamar ta ta ai keta, nikuma na Kara sauri,
Ji nayi abun nabin kafata zatona ruwan da na jika zanina ne Sai da naji zubar nashi ya karu ga d'an tsam tsin da nake ji idan cin yoyina suka had'u kamar a bun da ga gun yake sauka,
D'an sassau ta saurin da nake nayi
Na d'an ja zanina sama cak naja natsaya nakuma tattare zanina sama sosai jini nagani nabin kafata jiki nane yakama rawa sai nasaki wani razanannen Kara na tattare zanin da mugun gudu nayi hanyar gi da ina gudun Ina ihu Ina fad'in "wayyo Allah Inna nayi b'ari"
da karfi na tura kofar gi da nashiga a guje Inna na kofar kicking tamike da sauri da gudu nakarasa gun Inna na rirriketa
"Wayyo Allah Inna nayi b'ari wayyo Inna kiga jini Inna nayi b'ari"
Nasaki zanin yafad'i kasa sai na saki Inna nayi cikin parlour dai-dai in da ranar nafito na tadda goggo Hauwa kwan ce lokacin da naji Inna nace wa tayi b'ari nakwan ta narika birgima da ihu Ina fad'in wayyo Allah nayi b'ari.

Da sauri Inna tabiyo bayana tad'agoni "ke Hamdah kanki d'aya kuwa tashi da Alla shashashar banza".
Ta janyo hannu na tashiga da ni d'akin ta
Ban Kuma fasa ihun ba,
Na rirriketa
"Inna Nima kikai ni asibiti wayyo Inna ni dai kikai ni asibiti nayi b'ari".
ta ce "ke Hamdah kinutsu kiji ni girmace yazo Miki irin wanna jinin kowata mace idan takai munzali tanayi wanna jinin shi a ke kirada jinin al'a da ku a islamiyar ku ba'a fad'a mukune?".
Sassau ta kukan nayi "kenan wanna shine jinin haila da malan yake fad'a"
Nayi maganar a rai na, taja hannuna
bayi tashiga da ni ta ce
"cire pant inki ki wan ke jikin ki Sai da taga nafara wanke jikina kafin tafita tadawo rikeda wani pant da wani yankin zani tabani pant in tace nasaka ta nad'e min yankin tagwa da min yan da zan sa, nasaka. ta ce "kisaka dai-dai naje shago nasiyo miki auduga irin Wanda yanzu Mata suke am fani dashi".
Nidai komai ban ce ba zuwa lokacin sai naji duk jikina yy San yi.
Takuma fita takowo min zani nad'au ra natub'e rigar jikina duk nazuba Mata su a cikin bayin nafita,
Natafi d'akina nakwan ta a kan gado na dukun kune guri guda nayi shiru kamar Mara lfy.

Sai da Inna tawan ke kayan kafin tafito Ya Saleem ne yashigo ransa a b'ace Inna ta ce "an shigo ne Mai sunan Malan".
batare da yabata am Saba ya ce "wai ihun me yarin yarnan takewa mutane duk tabi tacikawa mutane kunne".
"Hm wai Hamdah inban da shirme irin nata wai dun girma ya risketa shinefa taketa wannan ihun".
D'an guntun tsaki yaja yajuya yafita "wai mutum yy gudun hayaniya yazonan in ma bai tsiraba"
Yakuma jan tsaki yafita a gidan ma gaba d'aya.

Inna tatura kofa tashigo takaraso tazau na gefe na,nikuwa inanan rakub'e har lokacin haka kawai nakejin wani iri a jikina "Hamdah".
Inna takira sunana Kai nad'ago nakalle ta,
ta ce "kibud'e kunnuwan ki da kyau kijini kinason mutuwa?".
Da sauri nagirgiza Kai cike da jin tso ta ce "to kinga yanzu kin girma a wannan yanayin da kk ciki yanzu idan kika kuskura kk Bari wani namiji yarike hannun ki to shikenan muwa Zakiyi Kuma kafin ki mutu saina Yan kaki da wuka da ganan Kuma shikenan kin mutu,karki yarda wani namiji yarike Koda hannun kine bare har yakaiga tab'a jikin ki Hamdah saina yankaki Kuma ranar Zaki mutu".
Ido na cicciro jikina narawa namike zaune "au mutuwar kk so ko?".
Da sauri nakuma girgiza kaina cikin rawar murya na ce "a'a Inna banaso".
"To duk ran da kk bar wani namiji yatab'a jikin ki ranar Zaki mutu kina jina ko"?.
Kai nashiga gyad'awa ba kakkau tawa.
Inna tamike tafita naja bargo nadukun kune ciki harda kaina nacusa ciki bakaramar tsorata nayi da maganar Inna ba ranar ko parlour ban fita ba.

Tun da ga ranar Konan da kofar gi da bana zuwa,
ganin nake kamar idan nafita wani namiji zai rike hannuna shikenan Inna tayan kani
shikenan Kuma saina mutu,
Makaranta ma na ce bazan jeba
Inna ta ce naje idan dai zan kiyaye maganar ta tofa bazata Yan kani har na mutu ba,
Nan ne nad'an Sami karfin guiwa harnake zuwa makarantar
a na tashi bana tsayuwa ko ina sai a gida,
Ko da muka koma islamiya Rabi tayi-tayi
Dani muje lanbu Baba na lanbu naki
Dan a ce wana ai shima namiji ne,na
gwamma ce na da wo gida nayi wasan
ruwana a bayi.


Yau a ka bamu hutu a makarantar bokon mu hakan kuwa yy dai-dai da saura kwana biyar auren Ya Saleem,
Shiri muka fara yi a na saura kwana biyu muka d'au hanyar Bauchi har kofar gida mota yasau kemu,
a guje nayi cikin gida Ina ihun murna part in Mamie na nufa tunga kofar parlour nake fad'in "Mamie munzu Mamie munzu".
Harna shige ciki ban fasa fad'a ba,da gudu nafad'a kan kafar Mamie da ke zaune kan d'aya da ga cikin kujerun parlour,
Dariya Mamie tayi ta ce "to sannun ku da zuwa".
"Toh 'yar gi dan Inna an bayyano"
Aunty Rafee'at tafad'a tana murmushi namike jikin Mamie nakoma kujerar da Aunty Rafee'at take "la Aunty Rafee'at kema kinzo ne?".
Sai a lokacin na lura da duk family'n mu suna cikin parlour'n har da Ummi na jikin Ummi nakoma sannan nabi kowa na d'ale kijin sa
Sai dari suke suna fad'in 'yar gi Dan Inna kenan.
Da ganan Kuma namike nafita a parlour'n nayi part in Inna Ina shiga naga Ya Saleem zaune kusa da Inna..........




Mommyn Twins ce




Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HZBkGl1rPR14UqBIortjnG


*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*



*Free page*


*Labari mai tsada farashi mai sauki ɗarin ki-ka 200 yabiya miki-ka bukata turo 200 ta wannan asusun bankin domin mallakar wannan littafin 3170524141*
*Rashida Salihu First bank*
*Ko katin waya na MTN 200 ta wannan Number 08034690723*
*tsiyan nagari mai da kuɗi HAMDAH labarine mai tsa da nabaku shi a farashi mai rahusa*👌🏻


🅿️3


Wuce su nayi nashige d'aki da sauri Dan fitsari ce tamatse ni,Ina gamawa nafito Inna kad'ai nagani zaune nakoma part in Mamie nashige cikin 'yan'uwana mukayi ta Hira.

Yau a ka d'aura auren Abdallah Idris Abdallah da amaryar sa Na'ima,
Anyi biki nagani nafad'a amarya ta tare a d'akin ta.
Bayan bikin Ya Saleem da sati biyu muka koma Dass.

Bayan wani lokaci
Abubuwa sun faru da da ma ciki kuwa har da shigata a ji uku a sakandiri

Kwance nake a kan gado dawo wata kenan da ga makaranta Inna tashigo "Hamdah taso kika mawa Fatu ai ki Dan a gama da wuri kafin mai sunan Malan sudawo ka da Kuma su da wo su samu ba'a gamaba a bin ciba" .
Da d'an murnata namike zaune "la Inna su Ya Saleem in sun zone?".
ta ce "E sunzo d'azu shi da matarsa Basu Jima da fitaba kada Kuma su da wo a binci baiyiba zo ki Kama Mata kuyi da sauri".
Namike nabi bayan Inna,
A kicking na iske Fatu na yankan alaiyahu na Kama Mata muka sun kuya ai kin tuwon farar shinkafa miyar ganye mukayi bamu bar kicking in ba sai wajen karfe 6,
D'aki nakoma nafad'a bayi nayi wanka ban fito ba Saida nad'auro alawala Ina gama Kim sawa a na Kiran sallar magriba nagabatar da sallar kafin nafito a parlour na tarar da Inna zaune nawuce naje kicking nazubo a binci
Na da wo kusa da ita.

Da sallama Ya Saleem yashigo parlour'n Na'ima na biye da shi Inna ta ce "mara banku sai yanzu?". "Eh". Ya am sa a takai ce, Baki nawashe "la Aunty Na'ima sannun ku da zuwa" daga ita har Ya Saleem in bawadda ya am sa ni,
Suka karaso suka zauna kan kujera Inna ta dube ni ta ce "ke Hamdah je ki kawo musu a binci".
"sai nayi wan ka tukun"
Ya Saleem
Yafad'a Yana mikewa "Aunty Na'ima kekam nakawo Miki?". Wani irin kallo ta bini dashi sai tamike tana fad'in "No ai Nima bazan iya cin a bincin ba saina wasa ruwa".
Tana gama fad'a tabi bayan Ya Saleem baki natab'e, bazan man ceba ranar da ta tare washe gari nad'au su Nusaiba da Fauzan mukaje gidan irin wannan kallon wula kancin tayi Mana haka Muka da wo gi da, ko idon Ya Saleem in shima bamu gani
ba.
Baki na kuma tab'ewa naci gaba da cin a bin cina
Inna ta ce "gama ki Kai musu a bin cin can d'akin nashi".
"Inna ai sun koshi ne tun da an ce a kawo musu Nan wani wai sai sun yi wan ka wane kwad'i to ai sai suci wankan".
"A'a ki dai Kai musu kawai". Cewar Inna.
Ina gama wa nad'au plt in na mai da shi kicking na da wo parlour "har kin Kai musun?".
Inna tafad'a tana dubana,
"nifa Inna bacci nakeji idan sun gama wan Kan ai zasuzo suci".
Inna ta ce "hungo naki maza wuce muje kk Kai musu".
kicking muka je Inna tad'au a bin cin su da muka shirya cikin tray ta Mika min
"Maza kikai musu Dan tsiya kyace wani suzo suci ke dai bazaki tab'a dai na kiuya ba."
Karb'a nayi Ina zun b'ura Baki ni gaba d'aya idan ai ka yashafi na Ya Saleem ne bason sa nake ba Dan ba'a yimasa gwanin ta na wuce Ina kun kuni Inna takoma ciki.
nanufi d'akin sa dake tacan gefe.
Da sallama nashiga parlour bb kowa ciki sai karar TV da ke tashi a cikin bedroom na Isa na aje tray'n harna juya zan fita na tuno halin sa wata Rana da yazo Inna tasani nakawo Masa a binci
kamar haka nazo ban samesa a parlour ba na a je a bincin natafi washe gari yarika masifa wai haka yakwana baici a bin ciba sai washe garin da yafito yaga a bincin a parlour ranar kad'an yarage ya bigeni Inna ce ta hatanashi.

Na da wo nad'au tray'n naje kofar bedroom in natura kofar batare da sallama ko niman izini ba na kusa kaina ciki.

Ina kusa kaina ciki idanuna yasau
ka Kan Ya Salim zaune bakin gado bb ko Kaya jikin sa
Cak naja na tsaya jikina ne yakama rawa wani irin tsoro Mai tsanani yarufe ni,
na lura baima San da shigo wata ba sabo da karar TV da ya karad'e cikin d'akin
wani irin Kara na kwalla tare da sakin tray in hannu na yafad'i kasa,
baya nashiga yi.
A razane Ya Saleem yad'ago da matukar mamaki yake kallo na babo ko kakkau tawa da sauri yamike tsaye,
Hannu na biyu nasa narufe fuska ta na juya da mugun gudu nafita a d'akin nanufi shashin mu a guje nashiga parlour nawuce Inna nashige d'akina na haye saman gado can kuyar gado nazauna Ina mai da numfashi, da fe kirji na dake dukan uku-uku nayi narufe idanuna da karfe a fili nafurta
"Kai Ya Saleem ko kunya ma baiji ba kato da shi yazauna bb ko kaya...."


A b'an garen Ya Saleem kuwa ido yakurawa kofar har tab'ace wa ganin sa rasa Mai zaiyi ma yy sai ya koma yazau na bakin gadon ya rumtse ida nunsa da karfe tareda dafe kan sa tsananin b'acin Rai had'eda bakin ciki yahad'u yadun kule masa a zuciya.
Jin karar fad'uwar a bu yasa Na'ima da ke wanka cikin bayi fitowa da sauri tana gyara d'aurin towel in kirjin ta,
Bin kulolin da ya sarwatse cikin d'akin tayi da kallo sai Kuma tamai da duban ta kan Ya Saleem da ya da fe kansa Kuma kallon kwanukar tayi sai takuma maida duban ta kan sa
Ta ce "wannan fa?".
Tafad'a tana nuna kular dasuke watse a gun.
Matsowa tayi kusa dashi tashiga tattab'a jikin sa tana cigaba da fad'in "
ko kaji ciwone?".

Bud'e Idanunsa yy Rai b'ace ya ce "wannan banza shashashar yarin yarce Hamdah itace tashigo da tray Inna ta fasashi a gon Dan sabo da sabar ja kanci tashigo d'aki Kai tatse bb ko sallama".
Da sauri Na'ima ta mike tsawon ta tana binsa da kallo ta ce "ban fahim ta ba kana nufin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login