Showing 42001 words to 45000 words out of 92896 words
NOW👇🏻
*HAMDAH*
My no 08034690723
🅿️16
Kan bakina yakamo lips ɗina ya haɗa ya matse da ɗan karfi,
musu-musu na soma yi ina jujjuya kai, dan naji zafin yadda ya matse min baki ga matseni da yayi a jikin sa ko ƙwakƙwaran motsi nakasa, kallon cikin ido yake min yayin da sautin numfashin sa ke ɗan fita da sauri-sauri, niko tsorone yadaɗa rufeni ganin yanayin nasa,
A sannu yashiga
sassauta rikon da yayi min, sai ya
saki lips ɗin.
Da sauri na kai hannuna kan baki na dan, kafin yasaki lips ɗin sai da ya ja shi, yunkurin mikewa nashiga yi amma na kasa sabo da yanzu hannun sa da yacire kan bakina, baya na yamayar yadaɗa zagaye ni da shi.
Hawaye nasoma dan ganin yaki sakeni,
Idon sa ya saka cikin nawa da ke siyayar da ƙwalla da sauri na rufe idanuna, dan kallon nasa tsoro yafara bani, jin yadda jiyoyoyin idanuna ke wani irin fisga a duk harbawan second da idanunsa ke cikin wana, cikin wani irin murya da yafi kama da mai jin bacci yasoma magana
"Ni kikewa tsaki ni sa'arki ne?".
da sauri na buɗe idanuna tare da girgiza kai nace
"Dan Allah kayi hakuri wlh ba da kai nake ba".
Nayi maganar hawaye na ciga ba da zuba a ido na,
Hannunsa ya cirosu a bayana da sauri na mike a jikin sa na diro a gadon na masa can,
Mikewa tsaye yayi ya ya mika hannu yafisgoni na dawo jikin sa cikin suke fuska yace
"Rufamin baki kishare hawayen nan".
Da sauri natoshe bakina da tafin hannuna,
"Cire hannun kishare hawayen kikuma dai na kukan".
Yafaɗa idanunsa a kai na,
hawayen nashiga share wa sai dai kukan ne nakasa dai nashi, sai ma ji nayi kamar daɗa karuwa yake da kanshi.
Shiru yayi yana kallo na a hankali yadaɗa maso da ni jikin sa, yasaka yatsar sa ya lakato hawayen da ke bin fuskata, sai ya ɗago yatsar zuwa saitin
fuskar sa yaɗan sura masa ido sai
kuma ya soma magana.
"Ban ce ki rufamin baki ki dai na kukan nan ba?".
Yakarashe maganar yana mai da idanun sa kaina,
kai nashiga gyaɗa wa da sauri ina kokarin sai da kukan, ganin yan da ya suke fuskarsa a karshen maganar,
tafin hannuna na saka na share hawayen tare da ɗan jan shashsheka sai kuma na shiga faɗin
"Dan Allah kayi hakuri Ya SALEEM Allah ni bawa kai nayiwa tsaki ba".
Ido kawai ya tsura min batare da yakuma cewa komai ba,niko baki na turo gaba,ina kokarin janye jikina da ga gare shi,
Sakeni yayi yajuya yasoma tafiya ya isa bakin kofa ya ɗaura hannusa kan handle sai ya juyo tare da faɗin
"Allah yasa wani yakuma zuwa kice zaki bishi wani gurin kigani tun da ke baki da hankali,
kuma kada ki kuskura na fita kici gaba da kukan nan idan kuma ba haka ba....."
Sai ya kaɗa yatsar sa, tare da buɗe kofar yafita,
Komawa nayi da baya nazau na bakin gado,
na turo baki tare da murguɗa shi
"Ina ruwan shi idan ma nayi kukan, dan mugun ta Inna'r ce zai hanani bi, kuma tana dawowa ma tare zamu koma Dass da ita".
Washegari
Ranar haka na wuni gidan gaba ɗaya babu daɗi sai naga gidan yayimin faɗi haka,
tunanin Inna duk yabi ya dame ni ina son na gan ta, sai dai na tabbata Ya SALEEM bazai taɓa barina naje gida ba,
narasa me yasa yanzu yake hanani fita, da zarar nazo fita a gidan zai ganni yakuma hanani fitan,
da kuwa har nafita bai ma san nafita ba har naje na kwana ma a gidan mu bai sani ba,
amma yanzu da zarar nayi yunkurin fita zai ganni yakuma hanani fitan.
Haka nan dai ranar nawuni babu daɗi gashi babu makaranta bare na fake da zuwa makaranta naje gida.
fito wata daga bayi kenan ɗaure da towel a kirjina,
nanufi parlour da ɗan sauri jin wayata da na barshi cikin parlour'n na ringing, kafin na isa ma Kiran ta katse,
Na ɗau wayar ina duba mai kiran nawa da kusan karfe 10 na daren nan,ganin Number ne sai nashi ga kokarin mai da kiran dan sanin ko wane ne,
dai-dai lokacin a ka turo kofa da sauri na juyo,
lokacin yake mai da kofar yarufe,
yana rike da jakata da na barshi a parlour'n Ummi na,
yatako cikin parlour'n a hankali,
kafata na ɗaga ina kokarin barin gurin duba ga a bin da ke jikina towel ne kaɗai, kai na ma babu ko ɗan kwale yana ma jike sabo da wan keshi da nayi.
kafin nayi yun kurin barin gurin har ya isoni cikin parlour'n, ya tsaya ɗan nesa da ni
"Ke zo". yafaɗa, ida nunsa a kai na, a hankali natako nazo in da yake,
laɓɓansa yasoma masasu cikin yana yinnan nasa wan da yafi kama da dole a ka sashi maganar kokuma bacci yake ji
yace "Kina gani na da jakar ki baza kizo ki karɓa ba ni ɗan ai ken ki ne?".
komai ban ce ba sai tura bakin da nayi na miko hannu ina kokarin amsar
jakar, sai ya riko hannun nawa yarike cikin na shi,
ya janyo ni daf da shi,a sannu ya a je jakar a kasa,
yadube ni
yana cigaba da faɗin
"Ni ɗan ai ken kine da zan ɗauko miki a bin ki baza kiyi min godiya ba".
bakin nakuma turowa gaba nace
"Kayi hakuri".
"Godiya nace ba hakuri ba".
kasa nayi da kai na ganin irin kallon da yake wurgamin mai sani jin wani irin a bu a cikin jikina wan da yafi min kama da tashin tsigar jiki,
"To nagode".
nafada ina ɗan jan hannu na da tafin hannuna ke cikin nashi, ya sarkafe yatsunmu guri guda .
Ɗaya hannunsa yasaka yaɗa go haɓata tare da jefa idon sa cikin nawa
"Ok, to ma zakice irin bazaki faɗe shi kai tsaye ba sai kin sa to ɗin baki goden ba kenan".
"Ya ilahi Ya SALEEM yafiye korafi wannan wani irin mutum ne,ko mai zakayi wai shi sai yaci gyaran ka".
Katse min tunani yayi da jin irin a bin da yake daɗa yiwa tafin hannuna,
"Nagode".
nafurta da sauri,ina taɗan jajjan hannuna, bai kuma cewa komai ba sai cigaba da haɗe tafin hannun mu yake,
zuwa can kuma sai ya cire hannunsa da ya ɗago haɓata da shi, ya cusa hannun cikin suman kansa tare da kawar da fuskar sa gefe ya furzar da iska cikin bakin sa, sai ya saki hannuna.
Da sauri na sun kuya na ɗau jakar na nufi kofar bedroom har nakai hannuna zan buɗe kokar ya kuma dakatar da ni ta hanyar faɗin
"Ke". sai naja natsaya nan bakin kofar a sannu yatako in da nake sai ya saka hannun sa kan kafa ta, in da gashi na ke kwance a gun,
yaɗan murza gashin da yatsun sa kana ya furta
"Haka kike yawo kanki a buɗe".
da sauri nace
"Wan ka nayi".
"To idan a kayi wan ka sai baza a ɗaura ɗan ƙwali ba".
Shiru nayi ina jin yadda yake cigaba da murza gashi na, sai ya saki gashin da sauri na shige cikin bedroom ɗin.
Ina shiga ciki na a je jakar nawuce da sauri naje na ciro kaya nasa ka....
Yau kwanan Inna huɗu da tafiya kullum sai mun yi waya nayi ta ce mata ta dawo ni nagaji da zama ni kaɗai kokuma tace wa Ya SALEEM yabar ni naje, tace a'a nabari ai takusa karasa satin da zata musu ta dawo...
Na'ima ce zaune ita da kawar ta Raliya, da yanzu ta kawo mata ziyara, suka kule can cikin ɗaki,
wani uban numfashi Raliya tasau ke bayan kawar tata tagama koro mata a bin da ke a zal'zarar ta a zuciya,
tadubi Na'ima tana faɗin
"Tabɗi jan wato tafito daga cikin ɗakin sa?ai da shakure banza kika yi sai kin ji dalilin da yakai ta ɗakin mijin ki".
"Him ke dai bari wai dan na shiga ina tan banyan shi Dalilin shigo warta,baki ga yan da yake yiba, kamar zai mare ni, badun na fita ba na tabba da sai ya kai min hannu,wlh yarin yarnan bazan taɓa barin taba sai na nuna musu nawa malamin yafi nasu".
Raliya tace
"Ƙwarai kuwa dan kuwa suma nasan ba haka suka zau na ba, kina sammanin uwarta zata zauna haka ne taga ƴarta cikin wannan daular tazauna haka babu tai mako,ai ni bana raba ɗaya biyu haɗin auren nan na su ma ba a banza ba".
Zama Na'ima ta gyara ta daɗa fuskantar Raliya da kyau tasoma magana
"Nifa kawata bama wannan ba,
nafara zargin SALEEM a duk san da nazo jikin sa wani kamshi najeji na daban ba nashiba".
"Kamar yaya".
Raliya tafaɗa da fuskar mamaki.
"Ina nufin kamshin wani turare na daban, ba nashi ba, dan ni babu kalar kamshin sa da ban sani ba, kuma nayi ta bin cike cikin turarukan da yake amfani dasu banji mai rin kamshin ba, tabbas ina zargin sa".
Na'ima taci gaba da faɗin.
"Yanzu kam gaskiya hakuri na ya kare,
dan nakasa gane me malam na kan tudu yake nufi, shekaran ta uku yanzu tun tana wata uku a ke abu ɗaya kuma kullum magana ɗaya yake faɗa,
ai ki ya gamu sai dai a jira lokaci.
gaskiya Ni ina tunanin yanzu ai kin sa baya wani ci,gara kawai na can za wani tun lokaci bai kure ba,
dama a kwai wani malamin da a kayi min kwatancen sa kuma shima an ce ai kin sa kamar yankan wuka yake".
Hannunta Raliya ta rike tana faɗin
"Ni ina jin mamakin ki idan naga kina kokarin ganin gazawar malam na kan tudu, a tunanina kafin kowa ya gode masa keya kamata ki gode masa,Ni dai in dai zakibi tanawa ki kara hakuri kijira kamar yadda yafa miki,kema kin san da manyan bakaken aljanu yake am fani to me zai gagare shi,zan zo wani sati mukoma gurin shi sabo da tafiyar da na faɗa miki zamuyi da sabon Alhaji na muna dawowa zan zo mu je gunsa, muji me a ke ciki yanzu".
Numfashi Na'ima ta sauke tace
"To shike nan amma wannan karon in ban ga wani sau yi ba gaskiya da sakel".
Raliya ta mike tana faɗin
"Sauyi kam ma zamu ganshi, to ni dai bari naje sai in mun dawon".
Har gun motar ta Na'ima tayi mata rakiya, tana kokarin shiga matar,suka juyo dukan su jin karar buɗe kofa kasan cewar ba a parking space tayi parking ɗin motar ba, a sakar gidan tayi.
Numfashi naja jin yan da iska ya busoni ina buɗe kofa,nagaji da kwanciya da kuma zama ni kaɗai sai naji kawai nafito ko sakar gidan nema in ɗan washe kafata,
A hankali na sauko da ga kan step ina ɗago kai na, na hango su Aunty Na'ima tsaye a jikin mota gaba ɗayan su ida nunsu a kai na yake, niko kawar da kai na nayi, a hankali na soma takawa na nufi cikin wasu Flaw's da ke bayan side ɗina.
Wani goron numfashi duk kanin su suka sauke, sabar takai ci da bakin ciki Na'ima kasa magana tayi, sai a miniyar tata ce ta dube ta tare da bin hanyar da HAMDAH tayi da ido kana ta kuma mai da duban ta kan Na'ima.
tace "Kawata wannan kuma fa karfa kice min HAMDAH ɗin ce wannan".
tafaɗa cike da tsananin mamakin ganin yan da HAMDAH ta sauya mata ba kaɗan ba,
Wani numfashi Na'ima takuma sau kewa tace
"Ita ce".
Kai Raliya ta jinjina tare da faɗin
"Lallai kam wancan lokacin ban mata kallon tsaf ba,amma dai ko da haka dai takara girma,lallai
kawata dole hankalin ki yatashi bama ke kaɗai ba koma waye, a ce kamar wannan tana cikin gidan ka,
ke ko ba mijin ka take aure ba dole taji wani abu bare kuma a ce ta aura miki miji, ba shakka yarin yar ta haɗa duk wani a bin da namiji yake bukata, abune mai sauke ta iya jan hankalin na miji ya karkata gare ta,
Kawata banga laifin kiba da kike ɗaga hankalin ki, zan dawo mukoma gun boka ayita takare".
Kai kawai Na'ima ta
iya gyaɗa wa, dan ganin HAMDAH ya
birgita mata lissafi, sai yanzu ta daɗa ganin asalin ƙyau da tsarin jiki dake tattare da HAMDAH,
har Raliya tashige mota bata sani ba sai da, taji tana ma ta hon kafin tajuyo tana ɗaga mata hannu, har ta fice a
gidan kana tajuya takoma ciki.
A hankali narika tafiya cikin Flaw's ɗin har na zago na dawo, saman step ɗin kofar na haura na zauna kan na karshe,nan nashiga chat da waya ta,
Da sauri na ɗago jin karar buɗe get, motar Ya SALEEM na hango yana sako kansa ciki,
cikin hanzari na mike nashige ciki, a parlour na zauna naci gaba da chat ɗina,ban bar parlour'n ba sai da naji a na kiran sallar magriba.
Da daddare bayan nayi wanka nayi shirin bacci na cikin riga da wandon bacci kalar lemon sai hula mai raga dana murza a kai na,
In da na aje makullin ɗakin da Inna ta sauka na isa na ɗau ka nafita na nufi ɗakin,
nabuɗe nashiga,
lai dar kayan tsaraba na da Inna takawo min naɗau ka,
dan in zanje kwana a ɗakin da laidar nake zuwa ina cin kayana da daddare,
nafito ina kokari rufe kofar sai ji nayi an rungume ni ta baya.
Kara nasa da karfi cikin tsananin tsoro jikina na cirawa, cikin hanzari ya juyo da ni ta gaba tare da kuma rungume ni,
Wasu numfarfashin tsoro nasau ke sai kuma na cuno baki gaba, dan ba kara min tsorata ni yayi ba,
fuskar sa yacusa a gefen wuyana ya manna hancin sa da fatar wunaya,sai ya ja numfashi tare da zare fuskar sa, tafin hannun sa biyu ya saka yaɗa go kaina da ke manne a kirjin sa yaɗan zuba min ido sai kuma ya mai da kaina yakuma manna shi a kirjin nasa.
Hannuna mai rike da laidar yariko a hankali ya furta
"Menene wannan". nace "Tsara ba nane da Inna ta kawo min".
"Uhum" kawai yace
a hankali yasaki hannun sai ya mai da shi baya na, a sannu yashiga shafa bayana yana ɗan yin kasa da hannun sa har ya sau keshi kan
Bottom ɗina,Ido na waro Jin hannun sa kan mazau naina,a hankali yake ɗan yawo da hannun nasa kan Bottom ɗin.
musu-musu nashi gayi na son kwace kai na,jin yan da yake ai kin murza Bottom ɗina, cikin rawar murya
Nace "Ni bacci zan je nayi". nafaɗa ina ta kokarin janye jikina.
Bakin sa ya kawo saitin kunnena
cikin ɗan fizgar numfashi yace
"Ok je kiyi".
da sauri na zame jiki na najuya da sauri har ina haɗa wa da sassarfa nashige ɗaki,
numfashi na sau ke ina kokarin hayewa gado, dan na sorata da lamarin Ya SALEEM ɗin,
ga mamaki na sai jin sa nayi daf da ni ta bayana,
da sauri na juyo cikin tsananin tsoro sai kawai ya fisgo ni nafaɗa jikin sa, sai yayi baya yazau na bakin gadon tare da gyara min zama kan cinyar sa, yasakalo hannunsa yazagaye cikina,
a hankali cikin wani irin murya yace............★
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*
My no 08034690723
🅿️17
Yace "Baccin zaki yi?".
da sauri na gyaɗa kai jin yan da yake yawo da hannun sa a kan cikina.
iskar bakin sa yaɗan huramin cikin kunne,bashiri na lumshe ido,
"Uhum am ma idanun ki bai nuna alamar jin bacci ba karya kenan kike min?".
Kai nagirgiza da sauri muryana na rawa jin yan da yake cusa hannunsa cikin rigata takasa ya manna tafin hannunsa kan fatar ciki na,yana shafa cikin.da sauri nace
"Ai zanyi baccin in na kwan ta".
iskar yakuma hura min cikin kunne tare da faɗin
"Ok to kitaya ni hira kafin ki kwantan".
"To" nace da sauri dan a tunanina sakeni zai yi, sai ji nayi ya daɗa manna bayana da kirjan sa,kana a hankali yarika yin sama da hannun shi bazato naji hannunsa karkashin breast ɗina,
wani irin zabura nayi na yunkura zan mike,sai yayi saurin mai dani ta hanyar yin sama da hannunsa zuwa kan breast ɗin ya cafkosu tare da daɗa manna bayana da kirjinsa sosai, ya cusa fuskarsa a gefen wuyana,
wani numfashi ya sauke wan da sai da naji sautin sa.
Ido na waro cikin sananin tsora mai haɗe da masha huriyar mamakin jin bakon lamarin da Ya SALEEM yake yi min.
Hanikam yake mammatse ababen kirjina da lailaya kansu yana shinshinar wuyana.
A kiɗime na shiga janye hannunsa jikina nacirwa
"Ya SALEEM Ya SALEEM Ya SALEEM".
nakira sunan sa har sau uku murya ta na rawa, ɗan sakai ta matsar su yayi cikin fizgar numfashi yafurta
"Uhum". Hannun nasa naci gaba da kokarin cire su kan breast ɗina da faɗin
"Ya SALEEM ka dai na dan Allah".
nafaɗa murya ta na rawa dan kuka ne keson kwace min,
Zare hannunsa yayi tare da mikar da ni tsaye, da sauri na ja da baya tare da toshe bakina da tafin hanuna, dan jin kuka na son suɓuce min, tuni hawaye yashiga wanke min fuska,baya narika yi ina binsa da kallon tsoro.
Shiko hannayen sa duka biyu yacusa cikin sumar kansa tare da furzar da isaka sai ya juya da sauri yanufi kofa yafita.
Faɗa wa saman gadon nayi nakule can kuryar gado na dukun kune, har lokacin jikina bai dai na rawa ba,idanuna kuwa na kan kofa sai gani nake kamar zai kuma dawowa, a haka dai bacci yaɗau keni.
Washegari
Ina zaune a parlour bayan nagama breakfast wayata dake gefe na yafara ringing,
Namika hannu naɗau wayar Number ne basuna,ganin kiran nakokarin yanke wa sai nayi saurin ɗaga kiran nakara wayar a kunne tare da yin sallama.
daga cikin wayar Muryar sa naji yana amsa sallamar, sai kuma yaɗaura da faɗin
"Ki kawo min tea".
Yafaɗa a takai ce tare da katse kiran,
ɗago wayar nayi ina binsa da kallo, nanata kalmar nayi "Ki kawo min tea. to to me zai sa yace na kawo masa tea bayan ga Aunty Na'ima da can ba ita ke bashi ba".
ɗan guntun tsaki naja nifa yan zu ƙwata-ƙwata banason wani a bin da zai sa muyi ido biyu da shi, kalar kallon da yake yimin ma kaɗai tsoro yake bani,gashi naga alama kamar yafara zama ɗan iska in ba haka ba meye