Showing 66001 words to 69000 words out of 92896 words
amshi sakon da yake ai kamin,
Bashiri na ɗago hannaye na cusa ta bayan sa na rungume shi tare da jan numfashi,sosai na rungume shi dan jin abun da yake min ɗin nason fin karfen ƙwaƙwalwa ta sai dai har lokacin idanuna a lumshe suke. cikin wani irin yanayi ya zare bakin sa,tare da zare singlet in kijin sa,
cak ya ɗagani yayi kangado da ni yakwantar da ni,
da sauri na mirgina daga riginginen da yakwantar dani nakifu da ciki tare da cusa fuskata jikin bedsheet.
a hankali naji hannunsa cikin tafin kafata a sannu yashiga tafi ya da hannunsa yanayin sama dashi cikin wani irin salo yake shafa kafafuna yana cigaba da yin sama da hannunsa,
da sauri na curo kaina da na cusa cikin bedsheet jin hannunsa kan bottom ɗina yana murzasu tare da jan pant ɗina yana yin kasa dashi, har yazare shi gaba ɗaya,
jin ya mai da tafin hannunsa kan bottom ɗina da sauri na junkura zan mike yayi saurin kai hannunsa ɗaya kan sakiyar bayana ya maidani, sai yashiga balle ma ballen bra na, a sannu ya sauke bakinsa kan bayana yasoma kissing ɗin sa yana yin sama har zuwa kafaɗu na bayan wuyana,yasaka hannunsa yaɗan juyo kaina tare da janye gashina gefe, yacusa fuskar sa ta gefen wuyana yarika kissing ɗin shi zuwa gefe da gefen fuska ta da wuyana.
A sannu yashiga yin kasa da bakinsa yana ɗan ɗagowa yana tafiya kasa da cigaba da sunbatar ilahirin bayana har yakoma kasa har zuwa tafin kafana sai yaɗa go yasaka goiwowen sa kan katifa sai yarike kafafuna tare da juyoni ta gaba,
wani irin mayataccen kallo yake bina da shi ida nunsa sun gama canza kala da sauri yashiga kunce belt ɗin wando sa,
kai na na juyar dashi gefe dan gaba ɗaya yagama kashe min jiki wani irin muguwar filling yasau karmin.
a sannu ya haye kaina yayi min rumfa, yasau ke bakin sa kan ababen kirjina sai da yayi wa ko wannensu tsotsar tsaf kana a hankali yahaɗe kirjina da nashi ya saka guiwowin hannunsa kan katafa tare da kai bakin sa kan nawa, nan yashiga sumbatar sa yayin da hannun sa ɗaya ke cikin sumar kaina yana shafa wa, ɗaya hannun nasa kuma yana shafa kafaɗa na zuwa gefen jikina.
A hankali ya ɗan ɗago yashige sakan kanin kafafuna tare da maida jikin sa zuwa nawa sai ya cusa fuskar sa a gefen wuyana,
numfashi naja jin
Bananar sa nayawo kan HQ ɗina yana niman hanyar wucewa,a hankali yasoma tafiya ciki,yayin da ya daɗa cusa fuskar sa a gefen wuya na yana cigaba da kissing ɗin shi, cikin wani irin yanayi yarika kissing ɗin gefe da gefen wuya na fuskana suman kaina ta ko ina yarika kissing ɗin shi da latsewa da manna hancin sa yana shunshunar shi.
yarika tafiya da bananar sa ciki a hankali sai ya tura shi ya wuce, matse ido nayi da karfi jin yan da yafara sarrafa ni cikin tsananin wutar fitinar da ke azalzalar shi,
banji wani zafi ba yau sai gajiyar da na somaji da tafiyar tayi nisa,Ni kai na nasan nayi kokari dan kuwa raba dare yayi yana abu ɗaya a kaina,
jin yan da yakara gudun sa tamkar bananarsa zata shige cikin cikina,sai wani fidda wani irin sauti yake yana kiran sunana da kara kaimi a kan abun da yake,
da sauri na rike damtsen hannunsa
"Ya SALEEM".
nakira sunan sa ina juya kai,shiko kokarin fidda madarar sa kawai yake,bayan wasu ƴan mintuna yasamar wa kan sa nutsuwa ya rungume ni tsam yana mai da numfashi tare da sumbatar goshina,
a sannu yazare jikin sa ya kwanta gefe na, ya janyo ni yayi min pillow da damtsen hannunsa ya shiga shafa sumar kaina,
kana ya ɗan yunkura yaɗa go tare da ɗago Ni yamike dani a jikin sa,yanufi bathroom yasau keni cikin bathtub da sauri na rike hannunsa cikin muryar gajiya nace
"Ya SALEEM zan faɗi fa".
kansa ya ɗan dafe tare da faɗin
"Oh sorry daure muyi wankan sai muje nabaki abinci".
bayan munyi wankan yana tallafe da Ni muka fito a bakin gado yazaunar da ni, ya isa gaban wardrobe yabuɗe yaciro jallabiya yazura kana yafita da sauri,zuwa can yadawo ɗauke da plt da cup,ya zauna gefena da sauri na gyara zama na nasoma shan tea da perpesun kaza,
bayan na kammala yakwashi plt da cup ɗin ya fita dasu...
naso komawa ɗakina amma sam yaki karshe haka na hakura nakwana cikin kirjin sa.
Washegari ana idar da sallar asuba a masallaci atare muka farka daga baccin gajiyar da ya sauke mana shi jiya,
da sauri ya mike yana faɗin
"Subhanallahi har an yi sallah".
nidai baki na turo jin gefen da nakwanta yayi min tsami dan jiya duk yan da naso na juya wani gefen ya hanani juyawa,niko ban saba kwan ciyar gefe ɗaya ba,
da sauri ya sauka a gadon ya ruko
hannuna yamikar da ni tare da faɗin
"Zo muyi al"wala muyi sallah tun da kinsa na makara da zuwa masallaci yau".
koda muka shiga bayi towel ɗin da na kwana da shi ya kwance kana shima ya tuɓe boxes ɗin jikin sa mukayi wan ka kana muka ɗauro al'wala muka fito,bayan mun idar da sallar
gado ya mai dani nan muka koma bacci dan dukan mu baccin bata ishe muba...
Da misalin ƙarfe 10 muka farka wani wankan muka kuma,muna fita naɗau kayana da jiya ya tuɓe su a can bakin kofa na saka,
shiko 3qtr da singlet ya saka kana a sannu ya tako in da nake yaruko hannuna muka fito parlour,
a kan 3str ya zau na tare da zaunar da ni gefen sa,
yatura hannunsa cikin rigana,marairaice fuska nayi,
"Ya SALEEM zan je na canza kaya kayan tun jiya ne fa a jikina".
nafaɗa murya a shagwaɓe,
ɗan tsura min ido yayi kamar bazai ce wani abuba sai ci gaba da wasa da ababen kirjina yake, kana daga bisani ya shiga motsa lips ɗin sa
"Je ki canza yanzu ki dawo".
To. nace da sauri na mike ina gyara zaman rigana a raina nake faɗin
"Ai in natafi to na tafi kenan bana kuma dawowa".
"Me kika ce?". da sauri na dubeshi ina mai mamakin yan da a kayi yaji abun da na faɗa,
sai na juya da sauri na nufi kofa ina faɗin
"Ni bance komai ba".
mikewa yayi tare da faɗin
"Zo ki faɗa min a bunda kika faɗa".
da sauri mai haɗe da sassarfa nayi waje ina cigaba da faɗin
"Nifa bance komai ba". rufa min baya yayi ganin haka sai na sa gudu ina dariya da faɗin
"Allah Ya SALEEM bance komai ba kunnen ka ne kawai yaji maka kamar nayi magana".
ganin nasa gudu sai ya ɗaga kafarsa da sassarfa yabi bayana,fuskarsa ɗauke da yelwa taccen murmushi....★
Wani irin wawan burke Na'ima taja dai-dai lokacin da tafito daga side ɗin ta,idanunta yasauka a kansu tana gudu yana binta a baya cike da shaukin kuruciyar ta,suka shige cikin side ɗin ta.
dafe kirjin ta tayi dasauri jin yan da yake bugawa kamar zuciyar ta zai faso kirjin ta yafito,
da sauri tajuya takoma ciki.
Da gudu Na'ima ta shiga ɗaki tafaɗa saman gadon ta tafashe da wani irin kuwan bakin ciki, kamar an zabure ta tamike zaune ta janyo wayar ta talaluɓo number'n Raliya ta dannawa kira,
Raliya na ɗaga kiran takuma tafashe da kukan bakin ciki,
hankali tashe Raliya tace
"Na'ima me yasame ki me ke faruwa??".
tayi mata tambayar hankali a mugun tashe,
cikin muryar kuka Na'ima tace
"Raliya kina ina?".
tace "Ina hanya zan shiga wani hotel nan kusa da unguwar ku me ke faruwa ne kam".
Na'ima bata iya kuma cewa komai ba sai kashe wayar tayi tayi wurgi da shi gefe,
a ɓangaren Raliya kuwa da sauri tajuya kan motar ta zuwa gidan kawar tata,
tana isa tagyara parking da sauri tafito tanufi ciki,
a kwance ta tadda aminiyar tata tana ta rusar kuka, da sauri ta isa in da take hankali tashe,tazauna kusa da ita tana faɗin
"Kawata wai me ke faruwa ne kam me yasame ki dan Allah?". jin muryar ta yasa Na'ima mikewa da sauri tariko hannun Raliya tace
"Raliya SALEEM na kokarin suɓuce min duk wani shiri da nadaɗe inayi a kan sa yana kokarin rugujewa, har side ɗin ta yake zuwa har ya kwana abun da bai taɓa min ba,ko ranar da aka kawoni gidan nan ango na zuwa ɗakin amarya amma Ni nakai kaina ɗakin sa,
ɗakin ta yazame masa wajen hira ɗakin ta ya zame masa wajen kwana".
numfashi Raliya ta sauke tare da gyara zaman ta tadubi kawar tata da kyau tace
"To ke taya akayi kika gansa yana zuwa ɗakin ta har yakwana".
hawayen ta share tare da yin wani murmushi wan da yafi kuka ciwo tace
"Duk wani shiga da ficen sa a kan idona yake yin sa, Raliya
Ina son SALEEM dole nayi kokarin sanin me yake ciki,
Raliya ranar har marina yayi a kan ta sai dai zafin abun da nazo na iske shi yana yi mata yafi karfin zafin marin da yayi min,na tabbata a ranar in da za'a gwada jinina ba shakka sai an samu yahau,
da na nuna ɓacin raina sai cewa yayi wai yaraba mana kwana dan sabar rai nin hankali ya dubeni yace wai yaraba mana kwana da wancan kucakar yarinyar".
Ido Raliya ta gwalalo tabigi kirji da faɗin
"Raba muku kwana da wannan yarinyar da a haihuwar a kuya kin kusa haifarta".
kai na Na'ima ta girgiza cikin takai ci tace
"Wlh kuwa amma ni nasan ba a banza a ka barshi ba,
Raliya ke kin sani SALEEM manyan mata masu aji ma bai ɗaga ido ya kallesu ba, ninan da ya akayi na sameshi sai wannan tatsitsiyar ce zai rika bi kamar jela,
an jika an bashi yasha dan rawar kafar nashi yayi yawa wlh sai na nuna musu nawa malamin yafi naso".
"A haf ai ni dama na sani koda HAMDAH ƴar uwar sace ubarta bazata taɓa bari taje waje tayi aure ba tasallake wannan daular dole sai ta san yan da tayi sudaɗa babakere cikin daula".
cewar Raliya,
Na'ima kuwa kai ta jinjina tana mai gaskata abun da kawar tata ta faɗa,
tare da faɗin
"Babban bakin cikina baya shiga ɗakina haka kawai sai in da wata ƙwakƙwaran dalili,
idan bukatata tatashi Ni nake zuwa ɗakin sa na nemesa in kuwa ban nemesa ba bazai taɓa nema naba,ko shekara zamuyi amma sai gashi shi yake zuwa nata ɗakin".
numfashi taja takuma saukewa tadaɗa rike hannun Raliya kana tacigaba
"Nasha wahala sosai wajen samun SALEEM ke kanki shaida ce amma sai gashi rana a saka wata tazo tana kokarin rushe min shiri na,bazan taɓa barin hakan ya kasan ceba".
Da sauri ta sauko a gadon ta ɗau mayafin ta tadubi Raliya tace
"Tashi muje".
Raliya tamike suka fita.
Koda suka fita motar Raliya suka shiga suka ɗau hanyar gidan bokan su,
tafiya mai nisa sukayi sosai har suka fita daga cikin gari kana suka shiga wata daji,nan ma sai da sukayi tafiya mai tsawo kafin suka shiga ai nahin dajin malam na kan tudu,
suna isa a gindin wata bishiya suka faka motar suka fito,a nan suka tuttuɓe takalmar su kana suka nufi wata bukka da ke gaban su..
Suna zaune sun naɗe kafa gaban bokan sun zubawa kasan da yake ta zanawa da bugawa ido,
zuwa can bokan ya ɗago tare da ɗaukar gashin dabba dake gefen sa ya karkaɗa shi kan wata kwarya da ke gaban sa,sai ga kwaryar ta kama hayaki,
wani irin kazam tacciyar dariya yayi kana ya ɗago yana duban su yace
"Me kuke so a mata?".
gyara zama Na'ima tayi cike da murnar jin yau boka bai ce takoma ai ki yagamu a jira lokaci ba tace
"Malam Ni kawai ta fita tabar min gida da mijina shine kawai".
bokan ya girgiza kai kana ya mai da idanunsa kan kasan da ke gaban sa yayi wasu zane kana yakuma karkaɗa gashin dabbar dake hannunsa kan ƙwaryar nan sai kuma yaɗa go yadube ta yace
"Faɗi wata bukatar wannan babu haske a kanta duhu kaɗai nake gani".
kallon juna sukayi ita da Raliya kana tace
"To Malama yanzu babu yanda za'ayi wlh bana kaunar ganin ta a gidan bana kaunar narika ganin yana shiga ɗakin ta duk yan da naso nahana faruwan hakan abun ya gagara".
wannan dariyar nasa yakuma yi sannan ya ɗaura yatsarsa kan zanen da yayi sai kuma yaɗa go yace
"Akwai in da za'ayi,
basai tana da sarki zai rika shiga ɗakin ta har ya kusan ceta ba".
da sauri suka gyaɗa kai bokan yaci gaba
"Zamu sake mata jini ko da yaje ɗakin nata ma haka zai fito daga karshe kuma ya hakura da zuwan".
Murmushi Raliya tayi cike da jin daɗin abun da bokan yafaɗa tace
"Shikenan hakan ma yayi in yagaji da kullum jini ya kaɗata gida daga nan kuma kin huta da rakai".
nan bokan yacigaba da surkullen sa daga bisani yamika hannun sa tabaya yasaka cikin wata kwaryar dake bayan sa yaciro kwai guda daya,ya saka shi cikin kwaryar da ke gaban sa zuwa can kuma yaciro kwan, da ta sauya kala daga fari zuwa red da ɗan ratsin baki-baki yamika wa Na'ima da sauri ta sa hannu ta karɓa,
yace
"Kije ki nimi wani abu mai murfi kisaka shi ciki kirufe, duk ranar da kika ji karar fashe warsa to daga ranar ai ki ya gamu".
godiya suka shiga yiwa bokan tare da ajiye masa kuɗi masu yawan gaske kana suka mike suka nufi gun motar su suka saka takallamar su suka shige mota suka ɗau hanyar gida.
koda suka isa Raliya ta sauke Na'ima ita kuma ta wuce hotel in da dama zataje in da wani ke jiran ta a can.
Na'ima tana shiga side ɗin ta tanimi wani kwano mai murfi tasaka kwan ciki takai shi cikin bedroom ɗin ta tayi masa kyakkyawan ajjiya,yayin da take jin zuciyar ta ke mata wasai bataki a yanzu kwan nan ya fashe ba a wuce gurin....
★★★★★★
Bayan wasu ƴan kwanaki
tsaye nake a cikin ɗaki rike da waya a kunnena muna magana da Ya Masa'ud dariya nayi da faɗin
"Kai dai Ya Masa'ud tun da kullum haka kake faɗa kakusa dawowa har yanzu kuma baka dawo ba".
A ɓangaren Ya Masa'ud shima dariyar yayi yace
"Yanzu kam in Sha Allah nakusa dawowa, na san kannan kin haifo mana Baby kinga zan shigo Nigeria da girma na
ko Jaleela daga lokacin bazata kara rainani ba dan tasan nakara girma na zamo Daddy".
dariya na saka jin abun da yafaɗa wai na haifo Baby,
"Kai Ya Masa'ud nice zan haifo Baby'n?".
shima dariyar yayi yana faɗin
"Eh mana".
A hankali yaturo kofar nayi saurin ɗagowa nazuba masa ido,a sannu yatako inda nake,
lokacin Ya Masa'ud yake faɗin
"To ƴar gidan Inna Bari nashiga school sai nafito zamuyi waya".
nace "Toh Ya Masa'ud in ka fito kakira ni fa zan faɗa maka kayan tsarabar da yanzu nake so ka taho min da su".
zare wayar yayi tare da katse kiran yana rike da wayar ya'isa kan doguwar kujerar da ke cikin ɗakin, ido na bishi da shi har ya zauna,
"Zo nan".
yafaɗa yana dubana a hankali natako nazo in da yake,laidar da yashigo rike dashi a hannunsa ya buɗe yaciro magunguna a ciki ya dubeni yana faɗin
"Zo kisha magani".
ido na waro da sauri nace
"Magani? me kuma zaisa nasha magani bayan lafiya ta kalau".
ido ya tsura min kana yace
"Zauna a nan maza yanzu kishan yesu duka".
fuska na kwaɓe nayi rau-rau da ido nashiga bubbuga kafafuna a kasa
"Allah Ya SALEEM ni lafiya ta kalau ni dai Allah lafiya ta kalau".
narika faɗa ina yarfe hannu da bubbuga kafa a kasa.
zaman sa ya gyara yace
"Ya isa to shikenan zo kisha wannan a madadin maganin".
yafaɗa yana nuna lips ɗin sa
yaci gaba
"In dai ba magani kika shaba baƙya taɓa yi musu irin wancan tsotsar kizo kisha maganin ma kawai".
"Allah ni dai a'a".
"Ok to kizaɓi ɗaya ko shan magani ko shan wannan".
yakuma nuna lips ɗin sa, kafaɗa na make nace
"Nidai a'a".
maganin ya ɗago yana kokarin ɓaresu da sauri na zube a jikin sa na rike hannunsa ina faɗin
"Ya SALEEM kada ka buɗe Allah zanyi a mai".
"Zakiyi abun da nace ne kokuma na buɗe yanzu kishanye su duka".
baki na turo nace
"Zanyi".
"Oya fara yanzu".
yafaɗa yana mai da kansa jikin kujera da ɗan turo lips ɗin sa,hakan da yayin sai ya bani dariya naɗan dara
idonsa ɗaya yaɗan kanne
"Ok baza kiyi ba ko".
"Zan yi to ka rufe idon ka".
a sannu ya mai da idanunsa ya lumshe,
A hankali na maso da fuskata daf da nashi natsurawa kyakkyawar fuskarsa ido yayin da na shagartu da kallon fuskar nashi har nashiga yin maganar zuci,
"Ya SALEEM kyakkyawa ne".
nafaɗa tare da lumshi idanuna nakuma buɗe su, inayiwa Ubangijin da ya hacicci wannan kyakkyawan halittar tasbihi.
A sannu naji ya sakalo hannunsa ta bayana yazagaye ni batare da ya buɗe idanunsa ba yasoma magana
"Anya kuwa na kaiki ƙyau sai dai nasan nafiki hanci, masu ce miki hancin mu iri ɗaya da ke, faɗa miki kawai suke amma ba gaskiya bane dan nawa yafi naki".
Ido na waro cike da mamaki dan banyi zaton maganar tafito ba,kokarin mikewa nake a jikin sa ya daɗa rungume ne yana faɗin
"Ina kuma zakije bayan bakiyi abun da zakiyin ba,sai zuba min idon da kikayi kamar zaki cinye Ni".
cike da jin kunya na cusa fuskata cikin kirjin sa, murmushi yayi mai sauti kana ya ɗago kaina ya haɗe bakin mu....★
★★
A ɓangaren Na'ima
wani irin zabura tayi taduro daga kan gado tayi gun da ta aje kwanon da tasa kwan da bokan ta yaba ta sauri, zaman dirshem tayi a gaban kwanon takai hannu cikin hanzari ta buɗe murfin wani irin waro ido tayi a cikin kwanon............★
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*
*Free page*
My no 08034690723
🅿️26
Waro ido tayi cikin kwanon ganin kwan yafashe ruwan kwan tamkar jini,
mikewa tayi ta tuma wani irin tsalle cike da farin ciki,tarika tika rawa tana juyi, da sauri ta je ta ɗau wayar ta ta kira Number'n Raliya ta shai da mata abun da ke faruwa,ihun murnar Raliya tasaka a cikin wayar tana faɗin
"Shigiya damu take zancen".
Na'ima tace
"Ai kuwa haka zatayi ta yawo da kunshi a ɗuwawu kamar mai yoyon fisari".
dariya suka saka
nan sukayi ta murnar su...
Da yamma ina zaune a bakin gado